Showing 24001 words to 27000 words out of 62027 words

Chapter 9 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf

16 May 2025

3562

dariya suke haka suka cigaba da hirarsu irinta gayu..

Imran xe hadu da Ruhaimat?
Burin sadiq na son auren real Ruhaimat xe cika?
Shin imran yana son Ruhaimat ne kodai xumunci ne?
Wace yarinya ce Ibrahim yake kauna ??

Hmmm...muje xuwa

*Reefat ce*😘😘
[2:05PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*30*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*

Ya daga kansa Suka hada ido da Ruhaimat take yaji sonta na fisgarsa gaba daya ya rikice ya
rasa ya xaiyi "lfy bro..are u ok" imran ya tambaya yana mai kallonsa "yh..am..am fine am ok"
"are u sure " "yes ..yes am very fine is just dat am..uhmm" "calm down bro..meke faruwa" tsaki
yaja tare da cewa "ehm..dama wai gobe xaaje nemamin auren yarinyar nan" "wacce"
"uhm..Ruhaimat"😳😳 imran da Ibrahim Suka hada baki "Ruhaimat" yayi saurin cewa "hey
guys..ba fa wannan Ruhaimat din bah fa, amm..ina nufin maini" wani numfashi Suka sauke
daga bisani imran yace "wow congrats ina tayaka murna" "tnx "ya fada a gajarce yana mai
Satan kallon Ruhaimat wacce tayi kamar bata ji hirar tasu bah Amma can ckn xuciyarta tana jin
wani radadi nan ta tashi tsaye "kanwata yadai" "gida xan wuce kaina ke yin ciwo" "eyya sowie
..lemmi drop u" Ibrahim ya fada bayan ya tashi tsaye "no..no u don't have to..tnx 4ur kia" ta fara
tafiya kenan wani jiri ya fara diban ta saura kadan ta fadi kasa nan ta jingina da bango tare da
dafe goshinta gaba dayansu sukayo kanta "sorry" "dawo ki xauna" "are u ok" kowannensu ya
jefa mata kalamansa ni Reefat na rasa gane wayafi rikicewa tsakanin su ukun duk hankalinsu a
tashe yake , ta koma bisa kujera ta xauna hawayene yake gangarowa "Ruhaimat ciwon kan ne"
imran ya bukata tamkar xeyi kuka.sadiq yace "ko asibiti xamu je a duba ki" "kanwata tashi na
ajiyeki a gida kisha magani pls" dama kiris take jira nan ta fashe musu da kuka ita kadai tasan

abinda take ji a ckn xuciyarta , imran ne ya fisge hannunta yana janta da karfi tamkar karamar
yarinya bai jira komai ba yayi waje da ita,ckn sauri Ibrahim da sadiq Suka Mara masa baya duk
inda Suka wuce se kallonsu ake , bai tsaya koina bah sai ckn motarsa ya bude gidan gaba ya
ajiyeta nan ya shiga ya tada motar ya fara tafiya Ibrahim na kiransa Amma ko sauraronsa baiyi
bah ya fice daga ckn kamfanin. Yayi tafiya mai nisa sannan yayi parking har wannan lokacin
bata daina kuka bah, sun share 30mins sannan ta sagaita kukan imran ya kura mata ido yana
kallonta ta daga idanunta Suka fada ckn nasa ya sakar mata wani lallausan murmushi tayi
saurin kauda fuskarta gefe saboda kallon na tsinkar mata da xuciya "shagwababbiya kin gama
kukan ne" ta rufe fuska ckn jin kunya tace " shine xaka dinga jan hannuna kamar watA karamar
yarinya" "toh..ya kike so nayi Ruhaimat, kin samu a gaba se kuka kike" ta tura baki ckn
shagwaba "nikam bana so kada ka sake" "ok am very sorry baby doll" ta marairaice fuska "baby
doll kuma!" "Yeah..kina kama da baby doll, da wannan siririn hanci da Dan karamin bakin nan
naki" ta sunkuyar da kai ckn jin kunya "ok now ki gaya min meyasa ki kuka am sure ba ciwon
kan bane" "um ..nikam ba komai" "ba komai u just feel lyk crying?" "Yh" "ok from now on I'll offer
u mah shoulders, anytym u feel lyk crying I'll b dere" ta juya suna kallon juna a hnkli tace"tank u"
"don't mention" hannu ya mika mata tare da cewa "frens" murmushi tayi ba tare da ta basa
hannu ba tace "u wlcm" "tnx baby doll" "um..um bana so" "eyya fah" "um..um" ta fada ckn
shagwaba imran yayi murmushi yace "ok na daina, are u ok now" "yeah am ok tnx" "for??" "For
cheering me up" murmushi yayi sannan yace "xamu iya tafiya" "ehh..let's go" ya ja motar suna
tafiya yana Jan ta da hira nan da nan ta manta da batun wani sadiq.maimakon su koma
company sai ya dau hanyar gidansu "ya imran ina xamu je" "gidan mom dina" ta xare ido "me
xaka ce mata?" "Xan nuna mata baby doll dina..my new little fren" bata kara magana ba har
Suka iso unguwar yYi parking a kofar wani katafaren gida ya bude motar ta fito tana biye dashi
Suka shige gidan, tun a bakin gate xaka gNe iya tsaruwan gidan wani katafaren falo Suka shiga
carab! Suka hada ido da sadiq yana shirin kurba xobo a ckn glass cup baisan lokacin da ya
furxar bah nan ya fara tari Ruhaimat tayi saurin sauke idanunta, wata kyakkyawar mata xaune a
gefe tace "sorry son" "tnx mom" sallamar Ruhaimat ne ya jawo hankalinta Ibrahim dake kwance
da jarida a hannunsa yayi saurin dagowa Suka hada ido da Ruhaimat ya sakar mata murmushi
"wlcm kanwata"

*Reefat ce*😘😘😘
[2:06PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*34*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*

Ruhaimat ce kwance a saman gadon Hajja Dada tayi shiru tamkar ruwa ya dauke tah tana
jinjina labarin da sadee ta gaya mata na sanya ranar aurensu da sadiq nan da mako 3 tana
ganin abun tamkar a mafarki wayarta yayi ruri Ameena ce nan ta daga "hello kawata ya kike"
"lfy ya gida ya su Hajja da umma" "lfy alhmdllh ya IT" "lfy kalau, yaya Ibrahim yayi ta nemanki "
"eyya yaya na idan kun sake haduwa ki karbamin phn num sa" "ok ba damuwa ya hidiman biki"
"gashi nan de muna kai..yawwa don Allah idan akwai 5k a hannunki ki taimaka ki kaiwa sadee

idan na dawo xan baki" "ok ina dashi xan kai mata ko gobe ne, ba tana faro company bah"
"ehh..don Allah ki kai mata kudin anko din aurenta ne" "haba dai..sadee xatayi aure? , ikon
Allah" "auren ya gabato nan da 3 weeks neh" "oh yayi kyau Allah sanya alheri" "ameen" "toh
ruhi na gaisheki ki gaida hajjan ki" "xata ji nagode kawa" "ok bye" daga nan ta kashe wayar sai
kuma imran ya fado mata a rai nan tayi dialling num sa bugu daya yYi picking "hello " "salamu
alaikum" "waamin alaikas salam" "ina kwana ya imran" "lfy" daga nan sunyi shiru tasan har ynxu
yana fushi da ita ckn marairaicewa tace "ya imran fushi kake dani" "saboda me xanyi fushi
dake" "sabida na maka laifi" "laifin me" kamar xatayi kuka tace "don ban ce maka I miss u bah"
maganar ta basa dariya Amma ya danne yace "aw..hakane? Ni har na manta da xancen ma"
tayi shiru tana jin haushin kanta..meyasa xata fada masa gashi yana Neman ya raina ta "kinyi
shiru malam Ruhaimat" "dama gaisuwa ce se anjima" daga nan ta kashe wayar , a can
bangaren imran kuma dariya yake wato itama taji haushi kenan. Gidan nasu a cike yake makil
da jama'a saboda yaune xa'ayi walima sai shirye2* ake amarya tayi kyau sosai , da misalin
karfe 4 aka fara gabatar da taron walimar a farfajiyar gidansu jama'a sun cika makil manyan
mata da kananan yara anshA ado na kece raini.Ruhaimat ce ta fito sanye da doguwar Riga pink
da touches na purple ta saka purple takalmi tana rike da clutch purse purple sannan tayi rolling
ta purple n pink veil na Oprah , ta saka pink lipstick sai kuma kwalli a idanunta da kuma eyeline
a saman ido��� ba karamin kyau tayi bah ga qamshin turarenta mai dadi...hmmm just kuyi
imagining irin kyawun da xatayi. Ta fito tana takawa a hnkli mata sun bude baki suna kallonta
babu abunda yafi burge matan irin dressing d tayi da kuma gashin kanta da ta kwantar a gefen
kirjinta Wanda ta kisa bakin ba karamin kyau ya kara mata bah, kowa kallonta yake daga nan
aka fara gabatar da wa'azi akan xaman aure bayan an bude taro da adu'a.anyi lectures akN
zaman aure sosai daga bisani aka fara raba abinci da souvenirs kala2* su Qur'an hand fan
parkers buckets da sauransu, Ruhaimat tana ckn raba Qur'an taji Ana kiran sunanta "muna
Neman malama Ruhaimat taxo ta mana bayani akan abubuwan da akayi hani a Kansu ckn
shari'ar musulunci" tayi jimm...daga bisani ta mikawa anty Xee sauran Qur'an's da suke
hannunta nan ta karbi microphone ta fara magana... *"Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala
wa barkatuhu..zanyi bayani ne a kan wadansu daga ckn abubuwan da akayi hani a ckn shari'ar
musulunci, manzon Allah ( s.a.w ) yace: Allah ( s.w.t ) yayi hani da yin aiki domin mutane.. Inda
ya fada ckn hadisul kudusi " ni na wadatu daga dukkan wadanda suke hadani da wani.duk
Wanda ya aikata wani aiki kuma ya hadani da wani a cknsa, to na bar shi da shi da
shirkarsa"..Abu na gaba shine 'gyara xahiri da kuma barin badini a bace" manzo ( s.a.w ) yace:
na San mutanen da zasu zo ranar alkiyama da kyawawan ayyuka farare tas kwatankwacin
dutsunan tihama, sai Allah ya mayar da ayyukan su zamo kura abar daidaitawa, sai saubanu
(r.a) yace: ya manxon Allah a siffanta mana su don kar mu kasance ckknsu? Manzon Allah (
s.a.w) ya ce: 'yan uwanku ne kalarsu daya da ku, suna aikata kyawawan ayyuka, Amma idan
suka kadaita da ayyukan haram sai sau keta dokokin Allah.. Sauran abubuwn sune " girman
kai..hassada..cin riba..mashayan giya..leken asiri..yawan
tsinuwa..alfasha..annamimanci..tsorata musulmi..wucewa ta gaban mai salla..barin ambaton
Allah..bayyana xunubi..kukan mutuwa..xama akan kabaRi..yin gini akan kabari..da sauransu,
naso yin bayani a Kansu daya bayan daya amma bisa kurewar lokaci a nan xan dakata Allah
yasa mu dace Ameen* gaba daya jama'an dake wajen sun hada baki da cewa *Allahu Akbar
jaxakillahu khairan*

*Reefat ce*😘😘
[2:06PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*35*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*

Duk idanun jama'a na kan Ruhaimat ta ajiye microphone ta juya tayi ficewarta sabida kallon yayi
yawa a haka aka watse daga taron anty Xee ce tayi closing prayer daga nan aka watse kowa ya
kama gabansa.da dare Ruhaimat tana kwance a dakin umma tare da en uwanta suna ta labarin
walimar da akayi ana ta jinjina ma Ruhaimat bisa kokarin da tayi a wajen gabatar da nasihar da
tayi, wayarta ya hau ruri nan ta daga "salamu alaikum" "wassalam malama Ruhaimat ya kike" "
lfy alhmdllh" "baki ganeni bah koh Aliyu ne ke magana" "ayya..Aliyu ya kake" "lfy ya skul ko IT
xan ce" "lfy alhmdllh" "ya hidimar biki, Allah ya basu xaman lfy" "ameen nagode" "idan baxaki
damu bah ina bukatar ganinki" "ahm..gskiya kayi hakuri am busy" "ko 10 mins pls ki taimaka"
"ok ka bari xuwa gobe" "ok nagode sosai..bari na barki nasan kina tare da jama'a " "nagode sai
da safe" daga nan ta ajiye waya "iyye..soyayya dadi" inji wata er uwarsu mai suna karima ,
dariya kawai Ruhaimat tayi bata ce komai bah daga nan ta tashi ta koma bangaren Hajja Dada.
Yaune daurin auren maryam tare da masoyinta Suleiman gidan ya cika makil da jama'a tunda
safe ana ta hidima da jama'a , bayan sallan juma'a aka daura auren akan sadaki 30k aka shafa
fatiha daga nan jama'a suka fara watsewa..a can ckn gida kuma kowa yayi ado yayi kyau ,
Ruhaimat sanye take ckn atamfar super kalar fari da ratsin brown n red tayi makeup kadan tayi
kyau sosai yau bata saka hijabi bah she luks so😘😘 ta fito daga dakin Abbansu dauke take da
wani katon tray shake da drinks da snacks sai soyeyyen naman kaji a hanya ta hadu da
ummansu "Ruhaimat yi sauri ki kaiwa yayanki huxaifa yana tare da bako a can falon Hajja"
"Amma umma wannan na ya Yusuf ne yana daki tare da abokansa shi yace.." "Dallah malama
yi sauri ki kai bangaren Hajja , shi yusif din baisan hanyar xuwa bane..idan yaga dama yaxo da
kansa ya dauko musu" "toh shikenan bari na kai" daga nan ta juya xuwa bangaren Hajja Dada,
babu mutane sosai falo ta wuce ta shiga tare da sallama carab! Suka hada ido saura kadan ta
xubar da kayan da ke hannunta dakyar ta saita kanta ta ajiye tare da cewa "ya huxaifa barka da
xuwa" "malama ruru yau dai an cire hijabi, gashi kinyi kyau" murmushi tayi ta juya suka sake
hada ido dashi ya kura mata ido shi kansa yyi mmkin ganinta a nan don dama yayi niyyar kai
mata xiyara a gidansu idan ya tashi tafiya sai kuma gashi sun hadu a gidan kakan abokinsa
"man..ga kanwata fah sunanta Ruhaimat, sis wannan abokina ne imran" murmushi tayi tana
tunani wai ita ake gabatarwa imran.. Amma ya akayi ya zo nan? "Sis ana miki magana" muryar
huxaifa ne yasa tayi saurin cewa "ina yini" "lfy ya kke ya hidiman biki" "alhmdllh" daga nan ta
tashi xata tafi huxaifa yace "ina kuma xaki..matsalata dake kenan kin fiya kauyanci , nifa idan
kina min haka xan fasa fah" tayi saurin daga kanta sun sake hada ido da imran a karo na 3 tace
" me xaka fasa" "auren ki mana" harara ta galla masa " me zanyi da kai ya huxaifa kullum mata
suna biye da Kai kamar bindi" dariya sosai huxaifa yayi imran kam kallonta kawai yake sabida
bai taba ganinta da makeup bah tayi kyau ba kadan bah.huxaifa ya juya don masa magana
Amma ina..hankalin abokin nasa baya wajen...

"man ya akayi" ckn tsananin jin kunya ya kauda kai gefe , huxaifa ya wayance yace "haka ake
karban baki ne, kin wani tsaya mana a ka baxakiyi serving namu bah" harara take masa "waye
bakon?, don ma ka samu na kawo mah" "ko don aboki Nah ai dole ki kawo" bata ce komai bah
ta xuxxuba musu nama da snacks din a plate sannan ta ajiye musu da drinks daga nan ta tashi
tayi ficewarta. Huxaifa ya juya gun imran "mutumina ka kyasa ne, kanwar amaryar ce "
murmushi imran yayi ba tare da yayi magana ya dauki faro water ya kurba sannan ya ajiye "yi
magana mutumina idan kana sonta just tell me..kanwata ce" "hmm.." " talk n stop hmmin joor"

*Reefat ce*😘😘
[2:06PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
BY *Reefat yahya*
*36*

*a short n imaginary Lov story*

Imran ya Sosa keya yace "is not dat ina sonta, kawai dai her face luks familiar duk yanda akayi
mun taba haduwa somwia" "ok na dauka sonta kake ai" "ah..haba kasan bana wannan " "toh wa
ya Sani ko xaka fara" haka suka cigaba da er hirarsu bayan sun gama motsa baki Hajja Dada ta
shigo suna ta hira wata yarinya taxo giftawa Hajja tace "idan kin je ki kiramin Ruhaimat taxo
ynxu" huxaifa yayi dariya yace "ina ruwan Hajja da er gidanta" "ehh
..ba dole bah ai ita xuciya tafi son mai kyautata mata" dumm...xuciyar imran ta buga yana
naxarin kalaman tsohuwar, toh idan haka ne kenan son Ruhaimat yake? No! Kawai xumunci ne
ya ji muryar Hajja ta cigaba da cewa "ina son Ruhaimat sosai duk ckn jikoki na babu mai kula
dani irinta , duk abunda nake so sai ta min bata son bacin raina ko kadan toh ka gayamin
meyasa bazan fifitata a kan kowa bah?" "Hakane Hajja..nasan halayen Ruhaimat wallahi
yarinyar akwai hankali" "hankali ba kai..ba kadan bah, kai de bari shiyasa ynxu burina shine
naga ranar aurenta" me huxaifa xeyi in ba dariya bah..Hajja ta hada rai tace "toh Mara kunya
xaka maidani shashasha koh..me abin dariya a cki" se ynxu imran yasa baki" rabu dashi
Hajja..ke dai Allah ya cika miki burinki nima zan tayaki da adua" "yawwa Dan nan nagode Allah
ya maka albarka" Ruhaimat ta shigo tare da sallama a jikin Hajja tayi masauki tana "wash! Hajja
nah na gaji Allah" "ba ke kike biye musu bah sai shiga da fita kike kin kasa samun Hutu, bayan
biki a barki da wahalar jinya" imran da huxaifa kam baki suka bude suna kallon ikon Allah.."ynxu
Ruhaimat dama haka kike? Toh ki karya tsohuwar ki huta" baki ta murguda masa "toh ina
ruwanka" ta juya gun Hajja ta marairaice "Hajja kina ganinsa koh" "kyaleni dashi zai gane
kurensa , Mara kunya kawai" dariya imran keyi ya sunkuyar da kai kasa baya son Hajja ta gano
sa huxaifa yace "shagwababbiya kawai..xamu ga mijin da xai aure ki" "kai xaka hana?..wllhi ka
fita ido Nah na gaya maka" haba wa ya tabo Hajja kenan nan ta fara tsurfa masa bala'i
Ruhaimat ta yi lamo a jikin Hajja tana masa dariya tare da gwalo ta juya kenan suka hada ido
da imran.. Gaban daya ta manta dashi a falon nan kuwa wani kunya ne ya lullubeta ta boye
fuskarta a jikin tsohuwar , sallama suka ji Abbanta ne ya karasa ckn falon huxaifa da imran suka
risina suka gaida shi ya amsa ckn fara'a da sakin fuska suna shirin barin falon yayi saurin cewa
" a'a dawo kuyi zamanku dama gaisuwa ce ba wani Abu" nan suka xauna ya juya gun Hajja "
hajiya yau kin ganni shiru" "ah..Dan nan ai nasan hidimar biki ne ya rike ka Allah de ya basu

xaman lfy" "ameen2* kin yini lafiya" "lfy kalau ya fama da jama'a " "masha Allah anyi an gama
ynxu kam xasu koma can gidan yaya su cigaba da bidi'ar tasu" dariya suke ya juya yana kallon
Ruhaimat "uwata irin wannan gata haka..abun bai miki yawa bah" murmushi tayi tare da cewa
"Abba idan ka huta wajenka zanzo" "a'a ni bazan iya bah..gaki nan sai son labewa a jikin
mutane kamar mage" ta bata fuska tace "toh shikenan ni kuma tafiyata xanyi yau, dama nace
xan kara yan kwanaki Amma tunda haka ne xanbi en kai amarya mu tafi tare" " yi hakuri uwata
ta kaina" imran de sai mamaki yake dama haka aka shagwaba ta?? Shiyasa mana Abu kadan
sai kuka..sallama suka ji wasu samari ne xasu kai 8 daga nan Abba ya tashi ya musu sallama
ya fita samaran suka risina a kasa suna gaisawa dashi daga nan suka karasa ckn

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login