Showing 51001 words to 54000 words out of 62027 words
Chapter 18 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf
tace "kayi hakuri don Allah.. Wllhi na daina
baxan kara bah" murmushi yayi sannan yasa hannu ya cigaba da tuki ya kara wuta sai gudu
yake.har a wannan lokacin kanta na bisa kafadarsa haka suka cigaba da tafiya bata San lokacin
da bacci yayi awon gaba da ita bah, dai2* welcome to yola ta bude ido tare da daga kanta tana
mamakin baccin da tayi har na 2hrs haka "wai...Ashe nayi bacci fah" ta fada tare da yin mika
"ba dole bah..yarinya kinyi kewar mijin ki ba sai kin bude baki kin fada bah" murguda baki take
tana hararinsa tace " ni nace nayi kewarka ne" "no nid to say dat madam..gashi daga jin soft
skin kawai sai bacci, c'mon just say it out ban son pretending" "anki a fada din" dariya yake
mata daga nan suka dau hanyar airport sai kuma ya juya yana kallonta yace "my dil ko xamu je
kiga gidana sannan Ku gaisa da sadee ne" fuskarta ta kawar tana kallon window tace "sai wani
lokaci" murmushi yayi tare da cewa "dil kishi koh" guntun tsaki ta ja tana magana ciki2* tace
"har ta isa nayi kishi da ita ne" "wat..me kike cewa " " ni bance komai bah" daga babu Wanda ya
sake magana a cknsu har suka kai airport din.bayan sun gama duk abunda ya dace suyi suna
xaune suna jiran lokacin da xaa kirasu, wani mutum ne ya karasa inda suke ya risina ckn
girmamawa ya gaidasu sadeeq yace "malam idi ka karaso" "ehh ranka ya Dade kayi hakuri
bansamu xuwa akan lokaci bah" "ahh babu komai wllhi nagode da ka zo ynxun ma" daga nan
ya cire makullin mota tare da kudade ya mika masa yace "gashi nan idan na sauka xan kira"
"toh..yallabai Allah ya tsare" "ameen nagode" daga nan mutumin ya juya ya tafi.Ruhaimat ta
juya tana kallonsa cike da mamaki gira ya daga mata "yan mata yadai" "dama tare xamu tafi?"
"Oh..so kike na bar ki ke kadai mutane suyi ta kallon wannan kyakkyawar fuskar taki" ckn gatse
tace "da ka fada min da wuri ai ina da nikabi sai na sanya koh" wani kallo ya mata daga nan ya
jawo hannunta suka wuce don fasinjoji sun fara shiga, a ckn jirgin ma tana kwance a kafadarsa
sai xuba shagwaba take yana faman ririta ta.sun sauka lfy driver ne yaje daukarsu daga nan
suka wuce gida a makale da juna.
Bayan kwana 2 da xuwansu Ruhaimat tana xaune a falon mami tana kallon cartoon din *the
99* sadeeq ya shigo ya xauna kusa da ita yana kallon TV yace "me wannan?..dallah ki cire
wannan abun " baki ta tura tace "ba kallo xakayi ba ni ka kyaleni na kalli abunda raina ke so"
tsaki yaja yace "ynxu me amfanin kallon wannan abun don Allah" "ehh ..din shi nake son kallo"
"pls ki canza mana xuwa aljaxeera sport pls" "um..umm ni wannan nake so" "bani remote din
toh" "akan wane dalili" nan suka fara guje2* a ckn falon sadeeq yana son kwace remote ita ko
taki ta bayar , baba ya shigo da sallama murmushi yayi yace "toh kajin mami an fara kenan"
Ruhaimat ta turo baki tace "baba kace masa ya kyaleni nayi kallo nah" "cartoon take kallo fah
baba " murmushi yayi yace "ni baxan iya raba fadan naku bah Ku bari idan justice zainab ta fito
sai ta raba gardama" "wai hayaniyar me nake ji haka "mami ce take wannan maganar a yayinda
ta karasa ckn falon, Ruhaimat na ganinta ta koma kusa da ita cike da shagwaba tace "yawwa
mami na gara da Allah yasa kika fito ynxu..kin ganshi nan ya hanani kallon cartoon" "waya isa
ya hanaki dota.. Falon mami ne fah" hannunta mami ta ja suka koma bisa kujera tana kallon
sadeeq ta galla masa harara tace "idan kana son kallon news ka tafi dakinka mana..kazo kana
takurawa er mutane" ya shagwabe fuska yace "Allah mami kin daina sona" tabe baki tayi
sannan ta maida hankali gun TV , Ruhaimat ko tana kwance ta Dora kanta bisa cinyar mami
tana kallo.baba dai sai dariya yake Sam..baya gajiya da kallon dramar tasu , sadeeq yace
"uhmm..dama ina da magana" gaba daya sun juya suna kallonsa ya tashi ya koma kusa da
baba yace "baba nagode maka Allah ya saka maka da gidan aljanna..Allah ya kara maka lafiya
da tsahon rai..Allah ya tsareka da sharrin mutum da aljan" "amin..Amma irin wannan adua haka
son" murmushi yayi yace "ina alfaharin kasancewa 'da a gareku ..mami baba nagode muku da
duk irin so da kulawar da kuke nuna min..nagode Allah nagode maka baba da ka auramin
macen da na Dade ina mafarkin samu, nagode da ka auramin Ruhaimat maini" cike da mamaki
suke kallonsa mami tace "ban fahimceka bah" murmushi yake nan yace mata "mami kin tuna
maini da nake yawan Baku labarinta..Ruhaimat ce " baba yace "wancan matar da aura kuma
wacece? Bayan kai kace mana itace yarinyar da kake nema" nan sadeeq ya fede musu daga
biri har wutsiya sun jinjina lamarin sosai mami tace"lallai hakika Allah shine mai yin yanda yaso
kuma matar mutum kabarinsa" baba ya amsa da cewa "wannan haka yake..nidai fatana Ku
xauna lfy Allah ya muku albarka" "amin baba" sadeeq ya Sosa kai yace "mami yaushe xaki bani
ita mu koma yola tare" dariya sukayi mami tace "dama bana son ka wulakanta ta Shiyasa na
hana amma ynxu tunda na gane itace muradin ranka, na amince Ku tafi tare Amma baxata
xauna da kishiya gida daya bah" godiya ya dinga mata fuskarsa dauke da murmushi Ruhaimat
ko kunya ce ta kamata ta tashi da gudu tabar falon suna mata dariya babu kunya sadeeq ya
Mara mata baya, mami ta tabe baki tace "oh..wannan yaron bashi da kunya" baba yace " haba
ai yayi kokari man..tun yaushe yake fama dake kika ki amincewa" dariya mami tayi tace "Allah
ya basu xaman lfy" "amin" ya amsa mata.
*Reefat ce*í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜
[7:02AM, 17/12/2016] +234 703 007 7024: í ½í²ží ½í²ž *MAI SONA*í ½í²ží ½í²ž
*65*
BY *Reefat yahya*
í ¼í¾‚í ¼í¾‚í ¼í¾‚í ¼í¾‚í ¼í¾‚í ¼í¾‚í ¼í¾‚ _hapy buffday to me in advance.. Fans gobe akwai cin riceí ½í¸œí ½í¸œ ..shinkafa
da dadi rengemí ½í±¯ rengemgemí ½í±¯í ½í±¯_*Lov u all*
Kwance take bisa gado ta rufe fuska da tafin hannu sadeeq ya bude kofar a hnkli ya shigo
kallonta yake yi nan ta kulle ido tana mai wani murmushi mai kayatarwa "kismat wai kunyata
kike ji" batayi magana bah ya karasa xuwa gadon ya xauna kusa da ita tare da jawota jikinsa "I
Lov u Ruhaimat.. I rily Lov u..son da nake miki ya wuce misali , pls ki bani hadin kai mu gudanar
da rayuwarmu ckn so da kaunar juna..bana son wannan kunyan pls" a hnkli ta daga ido suna
kallon juna nan ta fara masa wani irin kallo mai rikitarwa gaba daya ya rude ya rasa me xaiyi
kawai ya rungumeta a jiki , kiran sallan magrib akayi don haka ya raba jikinsa da nata daga nan
ya fada bayi yayi alwala ya fito ya wuce masallaci.da dare ta gagara fita cin abinci kunya take ji
har daki mami ta kai mata abincin cike da kunya ta karba tare da yin godiya, a bakin kofa mami
taci karo da sadeeq murmushi ya sakar mata daga nan tayi ficewarta sadeeq kuwa ya karasa
ckn dakin "maini me ya hanaki fita cin abinci" ta tura baki ckn shagwaba tace "ba kai ne bah"
"ni kuma?..me nayi toh" "kana Sani jin kunya pls ka daina" dariya yayi yace "ai kunya ynxu xa'a
fara yarinya" ta fara bubbuga kafa cike da shagwaba ya ja kumatunta yace "wannan shagwabar
taki idan kinxo labour bansan ya xamuyi bah" í ½í¸³ ta xare ido tace "labour??.. Toh ni din a nawa
nake da xan haihu? Gskiya am too young for dat" "aw..rily" "uhum..hakane mana" ta gyada kai
dariyar mugunta yake mata yace "ok my pretty Allah ya rayamin ke" "amin kismat" daga nan ta
xuba musu abinci a filet tare suka ci suna hira cike da nuna wa juna kulawa har suka kammalla
daga nan Ruhaimat ta fada wanka.tana can kwance ckn bahon wanka Wanda kamshin bath
tube ya cika toilet din ya mamaye ko ina idanunta a lumshe suke , a hnkli sadeeq ya tura kofar
ya shigo daure da wani Dan karamin towel motsin da taji yasa ta saurin bude idanunta nan suka
fada ckn nasa tayi saurin kullesu tace "don Allah kismat ka fita pls" dariya yayi ganin tana kare
kirjinta da hannu yace "wanka zaki min Yau" ta marairaice fuska "pls ka bari mana kasan babu
kyau mutum yana magana a ckn bayi" "oho..ni nace kiyi magana ne" bai jira amsar ta ba ya jefa
towel nasa a gefe sannan ya fada ckn bahon, Ta sake kara nan yayi saurin tura bakinsa ckn
nata wani shu'umin kiss yake mata gaba daya ta fita hayyacinta..sun share 10mins suna Abu
guda daga karshe ya xare bakinsa yana sauke numfashi tare da lumshe ido, a hnkli ta fara
masa kukan nata mai daga masa hnkli ya jawota a jiki ya fara rarrashi dakyar ta daina kukan
daga nan ya dauko soson
Wankanta ya fara goga mata jiki.kulle ido tayi wani irin Abu take ji yana yawo har tsakiyar
kwakwalwarta kai sadeeq shu'umi ne ckn wani salo yake goga jikin nata da yaxo dai2* kirjinta
yayi jugum ya kura musu ido í ½í¹ˆí ½í¹ˆ ya kasa aiwatar da komai, jin shirun yayi yawa ne yasa ta
bude idanunta ganin inda yake kallo tayi saurin karesu da hannu duka ta kai masa ya kauce
yana dariya nan ta sake shower ruwa yana xuba a Kansu ta wanke jikinta sannan ta kashe
shower din don sadeeq baya so.batabi ta kansa bah ta dauki towel tayi ficewarta yana nan
tsaye tamkar an dasa shi wata kasala yake ji dakyar ya samu yayi wanakan sama2* Sannan ya
fito, sanye take ckn wata nytee mai daukar hankali Rabin kirjinta duk a waje suke rigar iya cinya
ta tsaya gata shara2* tana xaune gaban dressing mirror.turare take fesawa nan suka hada ido
ckn mirror harara ta galla masa ya karasa tare da rungumarta ta baya suna kallon juna ta ckn
madubin murmushi yake mata ta marairaice tace "dariya kake min koh..bayan ka gama kallon
jikina" kwantar da kansa yayi bisa kafadarta yace "idan ban kalli jikin ki bah jikin wa xan
kalla..um.. idan kina son ramawa ba shikenan bah" nan ya sake towel din dake daure bisa
kugun sa Ruhaimat tayi saurin kulle ido tace "Mara kunya kawai.." "Ehh..na yarda, idan kin isa
kiyi mu gani" dariya yake ya dauke towel dinsa ya fice daga dakin.ta gama shirinta tsab wani
mint ta jefa a bakinta sai kamshi ke tashi gado ta fada bayan ta jera adu'ointa ta kwanta tare da
rufawa da bargo, ya shigo dakin ckn shigar vest n boxers broad chest nasa sun bayyana yayi
kyau sosai ga kamshin turarensa da ya gauraye dakin.Ruhaimat bata San ta kura masa ido bah
sai da taji saukar hannunsa bisa fuskar ta yana shafa kumatunta..firgigit! ta dawo hayyacinta
sun kurawa juna ido babu ko keftawa dakyar ta cire nata a hnkli ta furta "kayi kyau..let's sleep"
murmushi yake mata yace "kin fini kyau my Dil..i Lov u so much" "Lov u more muah.." Peck ta
masa a goshi yace "a'a saura nan" ya fada yana taba lebensa, ta rufe fuska ckn jin kunya ya
marairaice yace "Allah sai kin min..baki taba kissing dina bah, ni nasan baki sona" "haba kismat
ya kake irin wannan magana" ya tura baki yace "toh am waiting" haka ta Dora bakinta bisa nasa
sannan ta xira harshenta , wani xaxxafan kiss ta aika masa har yayi mamakin kwarewarta..daga
nan kuma labari ya canza sadeeq ya birkice gaba daya nan ya fara romancing nata.a takaice
dai shi ya fara saninta a wannan Daren ya maidata cikakkiyar mace, tasha sambatu ba kadan
bah sai kuka take bayan ya dawo ckn hayyacinsa ne ya fara aikin rarrashi..
*Reefat ce*í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜
[7:09AM, 17/12/2016] +234 703 007 7024: í ½í²ží ½í²ž *MAI SONA*í ½í²ží ½í²ž
*66*
BY *Reefat yahya*
_2moro is mah birthday insha Allah_í ¼í¾‚í ¼í¾‚í ¼í¾‚í ¼í¾‚í ½í±¯í ½í±¯í ½í±¯í ½í±¯í ½í±¯
Da safe ya taimaka mata ta gyara jikinta bayan tayi salla bacci suka koma yana rungume da ita
har bacci yayi gaba dasu.misalin 10:30 ya bude ido nan ya wuce dakinsa yayi wanka ya shirya
sannan ya dawo ya sameta har ta shirya tana xaune a gaban dressing mirror atamfa ce dinkin
doguwar Riga matayi kwalliya bah mai take shafawa "my Dil kin tashi lfy" ta sunkuyar da kanta
ckn jin kunya tace "morning" "morning pretty Nah ya gajiya" harara ta galla masa nan ya fashe
da wani shu'umin dariya yace "u knw wat..u are so swt I rily enjoy ur company tnx a lot Allah ya
miki albarka Allah ya barmin ke har karshen rayuwata..I Lov u maini" murmushi take bayan ta
gama shafa man ta dauko turaruka daban2* ta fesa daga nan ta tashi xata wuce wani jiri ne ke
debar ta ckn hanxari ta koma ta xauna "lfy pretty" tana kallonsa tamkar xatayi kuka tace "jiri
nake ji" "eyya sorie my pretty taho nan ki kwanta bari na kawo miki abin da xaki ci" nan ya
jawota ya kwantar bisa gado daga nan ya fice ya bar dakin.bayan kankanin lokaci ya shigo tare
da mami ta karasa kusa da Ruhaimat "sorry dota ya jikin naki" a hnkli ta amsa "da sauki
mami..ina kwana" "lfy alhmdllh ina ne ke miki ciwo" ckn jin kunya tace "babu" "ya xaki ce babu
bayan ya gayamin kin kasa tafiya" "mami jiri ne fah babu wani Abu" ta fada a yayinda take
hararin sadeeq yana xaune ya kura mata ido sai faman murmushi yake, mami ta hada mata tea
ta bata ta shanye sannan ta ci abinci daga nan ta fice ta bar musu dakin don ta lura da halin da
suke ciki.kamar jira take mami na fita ta fara masa bala'i wai akan me xe sanar da mami halin
da take ciki, murmushi yake ya dawo kusa da ita.haka suka kasance ckn nunawa juna so da
kulawa bayan kwana 2 Ruhaimat ta warke sumul a wannan ranar sadeeq ya dauketa suka fita
yawo basu dawo gida ba har dare daga nan kuma ta shirya musu kayan su don jirgin safe xasu
bi xuwa yola.
***** imran ne xaune a gaban iyayensa Alh sultan yace "kasan ina son farin ckn ka a ko wane
lokaci don haka idan har kasan baka son wannan auren ka gaya min, zanyi magana dashi
mahaifin yarinyar " shiru ya xiyarci falon imran yana tunani..yasan dai ba son yasmeen yake yi
bah, Amma halayenta ne abun dubawa ..Sam bata ckn tsarin matan da yake so, Amma idan
yaki amincewa ai bai musu adalci bah..kuma ai bashi da wata budurwa tun bayan auren
Ruhaimat bai sake son wata mace a duniya bah.."kayi shiru boy" muryar mahaifinsa ne ya dawo
dashi daga tunanin da yake "dady na amince " "alhmdllh Allah ya maka albarka nagode tashi
kaje idan mun sanya rana xan sanar da kai" ckn sanyin jiki ya tashi ya koma bangaren sa, Momi
ce ta bisa da ido tana matukar tausayawa Dan nata don tasan halin da yake ciki.dady yayi
magana da mahaifin yasmeen nan suka sa rana wata 1 kacal, yasmeen kam murna take don
burinta ya cika tana matukar kaunar imran ba karamin sonsa take bah a haka ta fara shirye
shiryen biki. A can gidan su imran ma hakan ta kasance sai shiri suke yi dady ya gyara masa
gida Momi kuwa tana fama da hada lefe da siyan anko na biki.
*** dankareren gida na gani na fada nan Ruhaimat ta tare a nan yola gidan ya hadu ba kadan
bah..kayan more Rayuwa babu abunda babu a ciki har naurorin motsa jiki akwai su ga filin
shakatawa ga kuma swimming pool gidan sai kace turai, masu gadi 3 tare da matansu an ware
musu bangare daban matan ne ke share gidan a yayinda masu gadin su suke gadi ..wanke
mota ..bawa flowers ruwa da kuma guga.anty maryam da anty Xee tare da meenah su suka
taimaka mata suka kimtsa gidan ko ina yayi fes sai qamshi ke tashi..tare suka yini har dare
driver ya sauke su gida.tayi wanka ta shirya ckn wata sleeveless gown mai shegen kyau ga
adon stones a gaban rigar ta baxa gashinta a kafada ga yan kunne fashion sai daukar ido suke
tayi kyau ba kadan bah, kunun Aya take sha a yaynda idanunta na kan TV tana kallon wani
Indian film ..ya shigo falon tare da sallama bata ji shigowarsa bah ya karasa kusa da ita
qamshin turarensa ne yasa ta dago kanta nan suka hada ido, ajiye cup din tayi ta rungumesa
sai kuma ta tura baki tace "ba ka tafi gun matarka ka barni da kewarka bah" dariya yake mata
yace "oh..mata kishi, dsame tin sadee take fada..wai ya kuke so nayi da rayuwata" "shikenan
sai ka koma wajenta ai" daga nan ta raba jikinta da nasa wai fushi take "am sorry pretty u know
I Lov u" hawayene ya cika idanunta yayi saurin jawota jikinsa yana shafa fuskarta a hnkli yana
cewa "pls bana son ganin hawayen ki kiyi hakuri plss..haba maini kinsan duk duniya babu
macen da nake so sama dake, kuma rashinki ne yasa na auro wata ckn rashin Sani da kuma
kaddara daga ubangiji..so ki kwantar da hankalin ki ke kadai nake so ok..." Haka ya cigaba da
lallaba ta dakyar ya shawo kanta daga nan ya wuce dakinsa ya fada wanka ta taimaka masa ya
shirya daga nan suka wuce dinning ta xuba masa abinci yana ci tana masa hira, yaci abincin
sosai yana shan kunun ayar yana xuba santi yace "aw..dazu ina son na fada miki cewa kinyi
kyau Amma rigimar yasa na manta" ta shagwabe fuska tace "ni fah bana rigima" "hmm..ke
koh..idan ina tare dake kullum sai kin birkita min lissafi da wannan rigimar taki" bayan ya gama
daga nan suka koma falo yana kallon news tana kwance kanta bisa cinyarsa yana wasa da
suman kanta " my Dil!" "Na'am kismat"