Showing 60001 words to 62027 words out of 62027 words

Chapter 21 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf

16 May 2025

3564

daga karshe ta fashe da
kukan farin ciki nan ya fara share mata hawaye, wani killer kiss ta masa tace "wannan shine
goron " dariya yake yace Sam bai amince bah haka ta kira baba da mami ta xuba godiya daga
nan ta fara kiran yan uwa da abokan arxiki tana sanar dasu.har Abbanta saida ya kira baba ya
nuna godiyarsa a wannan Daren ta farantawa sadeeq rai ba kadan bah, washe gari suka hau
shirye shiryen tafiya.

*Reefat ce*😘😘😘
[9:28PM, 20/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*74*
BY *Reefat yahya*

*an imaginary Lov story*

Bayan wata 4 Ruhaimat ta kammala karatunta suka dawo Nigeria tare da kyakkyawan little
sadeeq mai kama da Ruhaimat sak babu inda ya barota sai hasken mahaifinshi da ya dauka
yaron yana kyau mai firgitarwa ga uwa uba farin jini Abba suke kiransa gashi da girman jiki,
tunda suka dawo mami ke rawar jiki da jikan nata ta daina kula Mimi ba kamar da bah wannan
ne yasa Mimi ta fara jin haushin kanin nata. WatA 1 da dawowarsu Ruhaimat ta fara rashin lfy
bata iya cin abinci tea kadai take sha sadeeq yayi ta rokonta suje asibiti taki amincewa mami
dai dariya take musu don ta gane ciki da ita abunka da manya kenan. Dole ya hakura yana
lallabata dakyar take iya cin abinci idan taci kuma amai ne zai biyo baya ta share sati 2 ckn
wannan halin wata rana meenah taxo ganin gida bayan sun kadaita a daki tace "ke anty Nah
kice mu fara shirin xuwa suna man" ta xare ido " bangane bah" murmushi meenah tayi tace "u
min baki San kina dauke da juna biyu bah"😳😳 wat?..juna biyu?, watannin Abba 6 fah"
"oho..ke kika San wannan " Ruhaimat tayi rau2* tamkar mai shirin kuka "na shiga uku meenah
ya xnyi" "ya xakiyi kuma sai hakuri Allah ya raba lfy" wayarta ya hau ruri Ibrahim ke kira don
haka ta gyara kwanciya suka fara waya da mijin nata Ruhaimat tayi jugum tana tunani daga
karshe ta tashi ta koma dakinta kwanciya tayi ta fada duniyar tunani, sadeeq ya Dade da
shigowa bata Sani bah har ya karasa kusa da ita ya shafa gefen fuskarta nan ta tashi a
firgice.."wats wrong maman sadeeq" nan ta fashe da kuka " kismat na shiga uku..Ashe duk
rashin lfyn da nake yi ciki ne " murmushi yayi ya kwantar da ita a jikinsa yana bubbuga bayanta"
toh me abun kuka a ciki..keda xakiyi murna Allah ya amsa mana rokon mu" "Abba Nah is only
6months old fah" "don't worry my pretty ki kwantar da hankalin ki ok..Allah ne ke rayawa notin
will hpn to him am sure" haka ya cigaba da kwantar mata da hankali tare da dadadan
kalamai.babu yanda ta iya dole ta cire Abba a nono saboda xai iya masa illah..madara ake basa

mami ta samu wata dattijuwa tana kula dashi yanda ya kamata , Ruhaimat na matukar jin
tausayin yaron Amma shiko bai damu bah dama can bashi da rigima.wata 2 tayi a Abuja
sannan suka shirya suka je yola daga nan ta wuce jada tare da Mimi da kuma nannyn Abba
babah larai dattijuwar arxiki, kwanci tashi ckn Ruhaimat ya kai wata 9 da kwana 14 ta sankato
danta fari Sol mai kama da ubansa sak! A jada ta dawo ta haihu a wannan karon ranar suna
yaro yaci sunan baban sadeeq.batayi wani taron azo a gani bah saboda wani dalili kamar haka
( * wata mata ta haihu a wani gari ..anyi taron suna ta samu kaya masu dumbin yawa bayan
suna da sati 1 Allah ya mata rasuwa, aka je binneta abun yaci tura idan aka kwantar da ita sai
kasa ya jefata waje..anyi hakan yakai sau 3 sai aka nemo wani malami yaxo yace matar aure
ce? Aka amsa mishi nan ya nemi ganin mijin ya tambayesa "shin ko akwai laifin da matarka
take aikatawa Wanda ya sabawa Allah? Mijin yace aa..ta kasance mace mai yawan ibada tana
matukar kyautata min", a takaice dai mijin matar nan ya bada kyakkyawar shaida akanta haka
nan iyayenta sun yaba da halayenta..sai malamin yace "shin akwai Wanda yake Binta bashi?
Aka ce "a'ah daga karshe dai basu gano laifinta bah,malamin ya tamabaya ko rashin lfy tayi nan
aka sanar dashi ta haihu har anyi suna angama lfy..malam yace "wannan kayan sunan su suka
hanata kwanciyar kabari" jama'a suna mamaki , malam ya cigaba da cewa "wasu matan suna
bayar da kaya ne tamkar bashi suna sa ran cewa idan sun haihu xaa biyasu ko fiye da Wanda
suka kai..donhaka a maidawa kowacce kayan da ta kawo a bar na iyayenta da kuma na mijinta,
saboda wannan kayan tamkar bashine a gareta idan bata biya bah xata hadu da axaba..bishara
ce Allah ya nuna musu" hakan kuwa akayi aka maidowa kowacce kayanta wasu sun karba
wasu ko sunce sun yafe daga nan aka binne matar ba tare da fuskantar matsala bah .. *true life
story*..Allah yasa mugane..wllhi daya wa mata basa yin Abu don Allah suna yi ne don idon
jama'a ko don a maida musu makamancin Wanda suka bayar ko fiye da haka.hakan ya taba
faruwa a unguwar mu inda wata mata ta kaiwa makociyarta turmin xani, ita kuwa makociyar ta
kai mata zani 2 nan aka fara kananan maganganu..Allah yasa mu dace ..amin )
Ruhaimat bata gayyaci jama'a bah duk Wanda yaxo don kansa shikenan, haka suka gama taro
lfy bayan ta gama wanka ta shirya ta koma Abuja don sadeeq ya koma can da aikinsa imran da
Ibrahim su suke kula da *amz* na yola.

*Reefat ce*😘😘😘😘

💞💞 *MAI SONA*💞💞
*75*
By *Reefat yahya*

*an imaginary Lov story*
🔚🔚🔚

_Alhamdulillah..godiya ta tabbata ga Allah ( s.w.t ) da ya bani ikon kammala wannan labarin
Allah yasa mu dace amin_ *godiya gareku masoyana Allah yabar mu tare Lov u all*😘😘😘

Ruhaimat ta koma Abuja lfy haka suka cigaba da rayuwarsu ckn jin dadi da kwanciyar hankali
suna matukar nuna wa juna so, basu rabuwa sai idan sadeeq ya tafi wajen aiki kullum suna

makale da juna ga yaransu gwanin sha'awa Mimi an girma tana matukar kama da baba karami
tamkar an tsaga kara.
****Xaune suke a falon mami gaba dayansu Mimi Ya'r shekara 7 ta juya gun mami tace
"mami nafi Abba kyau koh" dariya suke Ruhaimat ta juya tana kallon Abban nata Dan shekara 2
tace "don't mind her Abba Nah..duk gidan nan ka fisu kyau" murmushn jin dadi yake dama basa
shiri da Mimi ko kadan suna matukar kishin juna , sadeeq yace "mmi Nah tafi kyau don tana
kama da ni" Mimi tayi carab tace "yawwa dad Shiyasa aka ce kuma kama da little baba koh" kai
ya gyada mata cike da jin dadi ta juya tana yiwa Abba gwalo nan ya fashe da kuka sadeeq ya
jawosa "sorry sadeeq Dan sadeeq jikan sadeeq kafi kowa kyau duk duniya babu Wanda yafi ka
kyau ok" haka ya fara rarrashinsa mami tace "oh..shi wannan babu inda yabar mahaifiyarsa
wato har wannan shagwaba saida ya dauka" dariya Ruhaimat take dai2* nan baba ya shigo tare
da sallama yaran suka ruga suna masa oyoyo nan ya xauna aka cigaba da hira.da safe sadeeq
yace Ruhaimat ta shirya xata raka shi unguwa nan ta dauki dogon hijabinta ta sanya daga nan
suka fita sun bar yaran gun babah larai , tafiya mai nisa sukayi sannan yayi parking dai2* wani
kayataccen gini aka wangale gate suka shiga ciki ..wow..masha Allah filin ya hadu wani
katafaren story building mai kyawun gaske ya bude mota ya fito ya xagaya bangaren ta ya bude
mata.tsayawa tayi tana kallon building din yafi amz company haduwa wajen shiru alamar babu
mutane a ciki sai masu gadi "ina ne nan kismat?" Murmushi yayi tare da cewa "cloz ur eyes"
haka ta rufe idanunta ya rike mata hannu sunyi tafiya kadan yace ta bude ido tana bude wa taci
karo da rubutu ckn manyan harufa *AA JADA COLLEGE OF ISLAMIC STUDIES N RESEARCH
CENTRE* ta juya tana kallonsa murmushi ya sakar mata tare da rike hannunta yana wasa
dashi yace " Ruhaimat kin bani komai na rayuwa kina sona fiye da yanda kike son kanki ..kina
bani kulawa ta musamman..kina kyautatawa iyayena da yan uwana kina matukar
girmamasu..kina sona ba don wani Abu nawa bah..baki taba bude baki ki rokeni wani Abu bah
duk da nasan kina bukata...kin bani dukkan farin ciki na Rayuwa don haka na Gina miki
wannan makarantar na mallaka miki shi har abada ko bayan raina wannan baya ckn gado tnx
for evrytin I Lov u so much" hawaye ne ke xuba a fuskarta bata da bakin da xatayi amfani dashi
wajen yin godiya don haka ta fada jikinsa ta dinga rusa kuka dakyar ya rarrasheta daga nan
yabi ya nuna mata koina ckn fadin makarantar abun ba'a cewa komai don karshen tsaruwa kam
ya tsaru.bayan sun koma gida ta sanar da mami da baba ta kara musu godiya daga nan ta fara
bugawa yan uwanta waya tana shaida musu, a wanna ranar sadeeq ya samu kyauta ta
musamman ..hmmm abar kaza ckn gashinta.bayan sati 2 anfara bada admission a makarantar
ckn kankanin lokaci yaran masu hannu da shuni suka cika makarantar a yayinda ta bada
admission 200 kyauta ga marayu , manyan malamai masu ilimi aka dauko daga kasace
daban2* masana addinin islama har da yan kasar mu Nigeria nan aka sa ranar bude
makarantar. Yan uwa da abokan arxiki babu Wanda baizo bah ranar bikin bude makarantar,
Abba umma Hajja Dada yasmeen imran Ibrahim momin imran da dadynsa da iyayen yasmeen
meenah Ameena ya Yusuf anty maryam anty Xee da sauran yan uwa da kuma danginsu na
kano duk sun halarta,manyan kusocin gwamnati da manyan yan kasuwa dakuma talakawan
gari duk sun hallara a wajen nan Ruhaimat ta fara gabatarwa da harshen larabci daga bisani
tayi da turanci tunda ta fara magana ake jinjina mata har ta gama..haka dai aka cigaba da
gudanar da programs daga karshe aka tashi da adua.bayan sun koma gida bakin na masauki
Ruhaimat na xaune ckn yan uwanta ta chaba ado tayi kyau sosai anty maryam ta tabe baki tace

"oh duniya..Ruhaimat da nake rainawa nake mata kallon bagidajiya Yau ita ta xame mana abar
alfahari a duk fadin danginmu" yasmeen tace "hmm kedai bari kawai ni xan baki wannan
labarin" anty Xee ta kyalkyale da dariya tace "abunda ka shuka shi xaka girba..hijabin nan dai
da kuke raina wa Yau shiya saye mata girma da daukaka a idon duniya" karar wayar Ruhaimat
ne ya katse musu hirar daga nan ta tashi tace " *mai sona* yana son ganina na barku lfy" "mu
bamu sonki kenan" meenah ta fada ckn xolaya dariya tayi ta fice daga dakin. Kwance yake bisa
darduma hannu ya mika mata nan ya jawota ta fada saman kirjinsa " I miss u so much maini"
"miss u more mai sona" "my Dil ( xuciya) my pretty i Lov u" "mai sona my kismat my sadeeq my
Bbn sadeeq ina matukar kaunar ka Allah yabarmu tare har abada har a gidan aljanna Allah
yasa Kaine mijina" "ameen maini..I Lov u more Dan anything in dis world" "Lov u more *mai
sona*"
*TAMMAT BIHAMDILLAH* _anan na kawo karshen labarin mai sona abubuwan da na rubuta
bisa kuskure Allah ya yafe min , wannan labarin kirkirarre ne banyi shi don cin zarafin wani ko
wata bah Allah ya ganar damu yasa mu dace ameen Lov u all_���
*littafan Reefat yahya*
~shine zabina~
~nida shugaban kasa~
~mai sona~

*Gareku masoyana*
_Gidan gyara_
_professional writers_
_manshart novel_
_duniya novels_
_xahra bukar novels_
_home of novels_
_matan arewa_
_manyan mata novels_
_Hausa novels_ da sauran groups da ban lissafa bah..Lov u all😘😘

*cutee* *manshart( kishias)😜😜 Nah* *mjay Nah* *billy s fari* *miss xoxo* *hafsy rano* *little
princess* *daso ( miemie b)* *billy Ibrahim* n masoyiyata *laurex😜 ( billy losh)* *ayusha iliya*
*rabia SK* *Xee yabour* *badiat ib* Lov all

_maman haisam_
_maman afra_
_hasmad_
_only bro Auwal_
N my _fine fine bobo haneef_ Lov u wujiga wujiga
���

💞💞💞💞💞💞💞

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login