Showing 21001 words to 24000 words out of 62027 words
Chapter 8 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf
sadiq"
"uhm..""idan baxaka damu bah magana xamuyi" "go ahead" "ya sadiq ya imran don Allah ku
daina fushi da juna wllhi babu kyau musulmi yayi gaba da Dan uwansa musulmi, bayan haka ku
en uwan juna ne n u guys r frenz meyasa zaku bari shaidan ya shiga tsakanin ku" "gaba muke
ne?,babu komai fa tsakaninmu" imran ne ya fadi haka tana hararinsa tace " hw many days ynxu
bakuyi magana da juna bah? Ko kunsan cewa ana rubuta muku xunubi?" Gaba dayansu Suka
daga ido suna kallonta tace "yes..xunubi kuke aikatawa saboda manzon Allah ( s.a.w) yace
..kada musulimi ya guje Dan uwansa har na tsawon kwana 3 , idan ya wuce kwana 3 kaje kayi
masa magana idan ka masa sallama ya amsa toh lallai xa'a rubuta muku lada..idan kuma bai
amsa bah xa'a rubuta masa xunubi kai kuma xaka samu lada a wajen Allah sabida ka wanke
kanka (Abu huraira ne ya rawaito )..shin kuna son kasancewa ckn wannan halin?" Jikinsu yayi
sanyi nan imran ya rungumi sadiq yace "am sorry bro" "am sorry too" murmushi Ruhaimat tayi
suna hada ido da imran ya sakan mata lallausan murmushi "Allahu Akbar.. Allah ya biyaki
kanwata" gaba daya Suka juyo Ibrahim ne yake shigowa fuskarsa dauke da murmushi. Daga
nan sun xauna anata fira gwanin burgewa sadiq se satan kallon Ruhaimat yake bugun
xuciyarsa na karuwa ya rasa ya xaiyi, imran ma tunaninta ne fal a ckn xuciyarsa yana yaba
kyawawan halayenta ita kam se xuba take tare da Ibrahim suna dariya sadiq ya shagala da
kallonta nan wayarsa ta hau ruri babansa ne nan ya daga" ina kwana ranka ya Dade" daga can
bangaren ambassador ya amsa "lfy ya aiki" "alhmdllh ya naka ya mamita" "nayi magana da
Alhaji sultan sun bincika gidan yarinyar da kake son ka aura, ni bana kyamar talaka saboda
haka baxan hanaka aurenta bah Amma ka Sani nan gaba dole ka auri duk wacce na kawo a
matsayin xabina ..gobe xasu je Neman auren " karaf ya kashe wayar jikin sadiq yayi sanyi ya
rasa meke masa dadi take yaji kamar ya kira yace ya fasa auren, wani gumi ne ya fara keto
masa..tabbas xuciyarsa ta kamu da son Ruhaimat ba kadan bah Amma is too late ...
*Reefat ce*í ½í¸˜í ½í¸˜
[2:04PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: í ½í²ží ½í²ž *MAI SONA*í ½í²ží ½í²ž
*31*
BY *Reefat yahya*
*a short n imaginary Lov story*
"Barka da xuwa dota, Ruhaimat koh..Ibrahim yana yawan ban labarinki u welcm" ta jawo hannu
Ruhaimat ta xaunar da ita ckn jin kunya ta durkusa ta gaida Momi ta amsa mata ckn sakin fuska
da jin dadin ganinta "dawo nan ki xauna kusa dani" ta mikar da ita xuwa saman kujerar 2seater
kanta na kallon kasa sadiq ya shagala se kallonta yake , imran yace "mom meet my baby doll
Ruhaimat " harara ta galla masa tare da cewa "me baby doll kuma" "c'mon mom maida wukar
wannan sunan tsakanin mu ne" "Ruhaimat ke kika amince masa har yake kiranki da wani baby
doll sai kace cartoon mtsww...wllhi ka kiyaye ni" dariya yake ya xauna a hannun kujerar da suke
nan masu aiki Suka shigo da drinks da kuma fruits Momi da kanta ta xuba ma Ruhaimat drink a
ckn cup "gashi my dota " ta sunkuyar da kai kasa ta karbi cup din"nagode Momi" tana rike dashi
a hannu bata sha bah.Ibrahim yace "yawwa mom bari na miki gulma" gaba daya sun juya suna
kallonsa "kwanaki 6 da Suka wuce imran n sadiq basa magana da juna , but tnx to kanwata ita
ta shiryasu yau" ckn mamaki mom ta juya tana kallonsu kowanne ya sukuyar da kai ta tabe baki
tare da cewa"ikon Allah..ku kuma haka girman ya zo muku da rashin hankali? Allah ya shirya" ta
rike hannun Ruhaimat "tnx Dota Allah ya biyaki" murmushi tayi bata ce komai bah "baby doll ki
sha drink din mana" "ah..Dota baki sha bah daman, kunyata kike ji" daga nan Momi ta sake
mata hannun sannan ta tashi fuskarta dauke da murmushi "ina xuwa" sama ta haura ckn
dabara ta tafi don Ruhaimat ta samu daman sakewa, kamar jira take Momi na fita ta ajiye cup
din bisa centre table imran ya juya yace "wat..wllhi baki Isa bah, dauka ki shanye ko na miki
dura" ta tura baki "haba ya imran kullum se kace xakamin dura nifa ba karamar yarinya ba ce"
"toh dauka ki sha ynxu" "um..um ni na koshi" imran yasa hannu ya dauki cup din sannan ya
xauna kusa da ita "oya karbi" "um..um bana so" yasa kofin dai2* bakinta tayi narai2* da ido
tamkar xatayi kuka ta juya tana kallon Ibrahim tace "yayana kana ganinsa koh" "sorry kanwata
karba ki sha da hannunki koh" "toh ni ba nace na koshi bah" "haba kanwata ai ba abinci bane"
"um..um" Imran ya dage lallai sai ta sha ita kuma fafur taki amincewa , haushin imran ne ya
turnuke sadiq idanunsa sun kada sunyi ja yace "ka rabu da ita man tace baxata sha ba dole ne"
"wannan kuma ba matsalarka malam" shigowar Momi ce ya kawo karshen rigimar tasu "tashi ka
ban waje " sum..sum imran ya tashi daga kujerar ya koma kusa da Ibrahim. Sun Dade sosai a
gidan Momi sai ririta Ruhaimat take tana biye mata tana xuba shagwaba son ranta yarinyar ta
shiga ran Momi sosai a ckn xuciyarta take taya Ibrahim adua Allah ya tabbatar musu da alheri..(
confusion.. Ibrahim kuma??í ¾í´”í ¾í´”í ¾í´” toh muje xuwa dai) da taxo kmawa mmi ta cikata da
turaruka masu kyau da tsada dakyar ta karba cike da jin kunya tayi godiya sosai sannan Suka
fita tare da Ibrahim da imran su xasu maidata gida. A ckn mota ma sai tadi suke gwanin shaawa
Ibrahim yace "next tym gun ummana xaki je" "umman mu dai yayana" dariya sukayi imran yana
kallonta ta mirror yace" ji bakinta..mai kwacen uwa kawai kinxo kin kwace min Momi Nah" gwalo
ta masa tare da cewa "ehh..din idan xaka iya sai ka gayi mu gani" ckn dabara ya cire wayRsa
yNa viewing na video ya ajiye saitin fuskarta bata lura bah" shagwababbiya kawai" "oho..dai ina
ruwan mutum, Dan sa eyes kawai" ta karisa maganar ckn murguda baki dariya sosai imran
yake Ibrahim de yana tuki baice komai bah.. A haka take nuna masa hanya har xuwa kofar
gidan anty Xee.tayi2* su shiga cki Sam imran yace zasu zo xuwa na musamman ba yau bah
dole ta hakura sukayi sallama ta shige gida su kuma Suka tafi.
Anty Xee xaune a falo bayan ta mata barka da dawowa nan ta nuna mata kayan arxikin
da ta samu a gun mom daga nN kitchen ta nufa ta xuba abinci tana ci suna hira anty Xee tace"
albishir.." "Goro" "next week auren maryam" "wat..anty maryam din mu" "ehen" "dama auren
shaf2* ne" "gashi nan de, daxu tabar gidan nan wai baban ya Suleiman ne yace ayi auren da
wuri don zai tafi hajji" "yayi kyau Allah sanya alheri" "ameen..gobe ni xan wuce don jibi xasu kai
lefe" "shine baki gayamin na shirya bah" "ki shirya me? Keda kike IT" "rufamin asiri wllhi xuwa
xanyi, dama nayi kewar gida kuma sai naje" "uhm..ke kika Sani" daga nan Suka cigaba da
tattaunawarsu.
*Reefat ce*í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜
[2:05PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: í ½í²ží ½í²ž *MAI SONA*í ½í²ží ½í²ž
*32*
BY *Reefat yahya*
*Godiya gareku masoyana Allah bar xumunci nagode da kulawarku*
Misalin karfe 2 suka iso garin jada wato Ruhaimat ce tare da anty Xee da yaranta a kofar gida
aka saukesu daga nan suka karasa ckn gida tare da sallama umma tana ganinsu ta taso ckn jin
dadi tana musu barka da xuwa , a falo suka xube bayN an shigo da kayansu Ruhaimat kam
bangaren Hajja Dada ta ruga da gudu ta fada jikinta xaune ta tarar da ita kan abun salla.dariya
suke "Hajja na nayi kewarki sosai" " ja'ira haka xaki xubamin dadin baki ai bayan ko a waya baki
yawan kirana" "haba Hajja yaushe ne ban kira bah" "ya hanya toh..ya karatu" "lfy alhmdllh ya
muka sameku" "lfy kalau ya kika baro zainabu" "tare muka zo ai" "au hakane..toh madallah tashi
ki nemo abunda zaki sa a baki" babu gardama haka ta tashi tana bude kwanikan abinci tuwon
shinkafa da miyar danyar kubewa da danyen kifi sai kuma dambun xogale ga kuma kunun
shinkafa fari Sol se qamshin gyada kake ji da kwakwaí ½í¸œí ½í¸œ ( maida wukar..anti kodos..lol)
dambun zogale ta xuba da kunun dama bata damu da abinci bah, ta xauna a gefe tana ci suna
xuba hirarsu bayan ta gama ta daura alwala ta gabatr da salla sannan ta koma bangaren
ummanta suka gaisa da yake Abba yana kasuwa daga nan ta sake komawa bangaren Hajja
Dada.washe garin anty maryam taxo nan gidan ya kacame da murna da yamma kuma babban
yaya wato hamma ya iso tare da iyalansa ga gidan de a cike da jama'a gwanin dadi,bayan
kwana 2 aka kawo lefen amarya akwati set 1 da kaya kala 40masha Allah abun yayi ga nan
tarkace kala2* dai2* gwargwado abun yayi kyau nan aka sa rana sati 1 kacal sabida baban
angon xe tafi hajji yana son ayi bikin kafin ya tafi daga nan aka fara shirye2*.
****** imran da sadiq kuma sun xuba ido a can kamfanin ta ina xasu ga Ruhaimat shiru babu
labarinta gaba daya hankalinsu a tashe yake musamman ma sadiq da yake anje gidan su
sadiya an nema masa aurenta har an sanya musu rana nan da sati 3 auren nasu, mami bata
son auren haka nan mahaifinsa ma Amma dole suka amince don gudun bacin ran Dan
nasu.sadiq kuma a halin ynxu babu macen da yake so duk duniya irin Ruhaimat gani yake
tamkar baxai iya Rayuwa idan babu ita, shiyasa hankalinsa ya tashi sabida rashin ganinta ya
rasa sukuni.imran yana xaune ya rasa me ke masa dadi a duniya yau de ya yanke hukuncin
xuwa gidansu , da yamma ya shirya bai nemi Ibrahim ba shi kadai ya tafi.a kofar gidan yayi
parking ya fito daga ckn motar dai2* nan mijin anty Xee ya fito daga ckn motarsa yana shirin
bude gidan "barka de" "yawwa barka" sallama ya masa tare da mika masa hannu "ya gajiya ya
aiki" "alhmdllh ya naka" "lfy alhmdllh, don Allah Ruhaimat nake nema" "eyya bakuyi waya bane
kafin ka zo" "wllhi bani da num tah" "ok basa nan taje garinsu auren er uwarta " "Allah sarki ko
xaka iya taimaka min da num ta" "ok ba damuwa" daga nan barrister ya cire wayarsa yana kiran
lambobin Ruhaimat imran yana rubutawa daga karshe ya ja motarsa tare da yin godiya ya
tafi.ahanyar sa ta komawa yana tunanin meyasa ya damu da son ganinta kuma meyasa ya
karbi layinta..idan y kiratA me zai fada?? Haka de ya cigaba da tunani har ya iso gida, a bakin
kofa ya hadu da Ibrahim "man wia have u bin tun dazu muna nemanka n ur phn is off"
"oh..hakane nabar phn din a gida na dan fita ne" "ok dama meeting xamuyi akan auren bro
kasan 3weeks ya rage" "rily? 3weeks ok Allah ya nuna mana" daga nan yasa kai xai wuce" ina
kuma xaka je..kaifa muke jira" "sorry bari na watsa ruwa ina nan fitowa" "toh kayi sauri pls muna
side muna jira" "ok I'll join u soon" daga nan ya wuce dakinsa ya fada saman gado ya runtse ido
hoton fuskar Ruhaimat kawai yake gani nan ya kunna wayarsa ya fara dialling num da ya karba,
ckn saa kuwa layin ya shiga ta daga "salamu all..laikum" tsigar jikinsa ne ya tashi dakyar ya
amsa sai kuma yayi shiru ya rasa me xai fada "helo wake magana pls" a hnkli yace "ya kke ya
gida""lfy alhmdllh" "dosti Nah..baki gane voice dina bah" murmushi tayi daga bangarenta"
lah..ya imran daman Kaine?" "Dole ki tambayA ai bayN kin tafi ba sallama" ta marairace "eyya
am sorry yayana wllhi bani da contact din ka ne daz y" "kuma baki San inda xaki sameni ba
koh" "I'm sorry dost" yayi shiru yana lumshe ido yana jin dadin muryar nata har ckn kwakwalwa
baisan lokacin da ya furta "I rily missed u"í ½í¹Š Ruhaimat tayi jimm....tarasa me xata fada
*Fans ya kuka gani..itama tace masa I miss u too ??*
Lol..
*Reefat ce*
[2:05PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: í ½í²ží ½í²ž *MAI SONA*í ½í²ží ½í²ž
*33*
BY *Reefat yahya*
*a short n imaginary Lov story*
Sun share minti 5 babu Wanda yayi magana cknsu "dosti kina jina?" "Umm ..ina ji" "ya kikayi
shiru?" "Ba komai" "Ruhaimat bakiyi missing dina bah?" Nan ma shiru tayi maganar gskiya tayi
kewarsa Amma bata dauki hakan da wani Abu mai muhimmanci bah "tell me mana dosti" ya
fada kamar xaiyi kuka dariya tayi tare da cewa "kai ya imran sarkin rigima " "don Allah ki
gayamin " murmushi tayi tana imagining fuskarsa "shikenan tunda baki yi missing dina bah,
nidai nayi kewarki sosai sai anjima" duff ya kashe wayar sai kuma bata ji dadin hakan bah tasan
halin imran Dan gata ne baya Neman Abu a gidansu ya rasa kuma ta tabbata yana ckn bacin
rai ynxu haka toh amma meyasa ta kasa furta masa abunda yake son ji daga gareta duk da
cewa tayi kewar sa "er Abba tunanin wa akeyi haka ko sallama baki ji bah" firgigit ta juya anty
Xee ce ta shigo dakin "lahh..ba kowa fah anty" "ah..ah gizo" murmushi tayi ta sunkuyar da kai
kasa daga nan ta gaya mata komai anty Xee tace "haba kanwata..yaron nan sonki yake kawai
ya kasa gane hakan ne Amma don kin ce masa u miss him too wani Abu ne? Kada ki manta
maryam xatayi aure ckn kankanin lokaci kuma Abba xai ce ki fito da miji, idan hakan ta faru ya
xakiyi? Wa xaki gabatar bayan kina korin duk samarin da suke xuwa wajenki da sunan kina da
mijin aure...ina mijin yake? Ko so kike a xuba miki ido ki cigaba da haukar jiran wannan gaibun
naki.. Mai waye ne oho" "ba gaibu bane yaxo yana yola" "waye din" "mai..sona" "mtsww..aikin
banxa" "Allah da gaske yana can" daga nan ta kwashe labarin komai ta xayyana wa anty Xee
salati tayi ta kama baki "ynxu haka wautancin naki ya kai ban Sani bah?..Ruhaimat anya da
hankalinki? , kin xauna shekara da shekaru kina dawainiya da dakon sonsa sannan Allah ya
bayyana miki shi kikayi sakaci, a wane gari kika taba jin anyi sadaka da masoyi??..ehh wannan
ai sadaka kikayi ke gaki nan malama kinyi jihadi kin sadaukar da soyayyar ki wato kin sowa er
uwarki musulma abunda kika so wa kanki koh??..na jinjina miki malama Ruhaimat Allah ya baki
lada" daga nan anty Xee ta tashi cike da jin haushin kanwar tata ta baro dakin tana mamakin
wannan hali irin na Ruhaimat. Ita kuma tayi jugum tana naxarin kalaman anty Xee tabbas tayi
kuskuren hada sadiq da sadiya gashi tana ji tana gani sun rabu kenan har abada, wayarta ta
dauka ta kira layin imran har ya katse ba'a daga bah ta kara kira nan ma no answer ta ajiye
wayar a gefe ta cigaba da tunaninta.
Bayan sun kammala meeting kan yanda xasu gudanar da bikin sadiq da kuma programs da
xasu yi a bikin, imran Wanda yake xaune tamkar Mara lfy yayi shiru baice komai bah har aka
gama taron.jama'a sun watse ya rage daga sadiq imran Ibrahim se wani huxaifa abokin su
imran sun taso tare tun suna yara , huxaifa ya juya gun imran ya daga masa gira "ya akayi ne
mutumina wai meyake damunka ne " "uhm ba komai fah kawai na gaji ne" "aikin me kayi Mr
lazy Dan gatan mom n dad" murmushi imran yayi tare da gyra kwanciya a bisa kujera yace "am
just bored ne kawai" "uhh..shiyasa nake gaya maka ka samo budurwa but u refused to listen, ga
irinta nan ai ynxu da ace kana da budurwa ba sai kaje gunta bah ko kuma ka kirata a waya "
"kai kasan wannan " "banxa haka xakayi ta fama da boredom ai" dariya su Ibrahim suke masa
huxaifa ya juya yace "me kake dariya c u..kai din kana da budurwar ne" Ibrahim yayi shiru "haka
xakuyi ta xama idan dad ya gaji ya samo ya'yan frenz nasa ya hadaku aure" "haba auren had I
sai kace mata" imran ya fada tare da Jan tsaki , sadiq yace "ana yi sosai man..nima baba yace
bayan auren xai kara auro min wata" "ah..kace kai mijin mata 2 ne mutumina lallai abun yayi"
harara ya galla masa tare da cewa " mata 3 ne ba 2 bah" "toh kai ba namiji bane..dama an baka
daman auren 4" tsaki sadiq yaja yace "abun haushin ma wllhi akwai wata yarinya ta hana
xuciyata sakat Allah, kullum sai yawan tunaninta nake" í ½í¸³í ½í¸³ ido suka xare ckn mamaki Ibrahim
yace "bro kana nufin banda Ruhaimat akwai wata macen da kake so?" "Yes of coz! Ita wancan
ta daban ce ina matukar sonta har ni kaina ina mamakin irin son da nake mata..I so much love
her" ya karasa maganr ckn lumshe ido a can kasar xuciyarsa kuwa wutar son Ruhaimat ne ke
ruruwa..imran ya taba shi yace" wake up..I guess u dreaming" "nop em not" "lallai Ruhaimat ta
shiga 90 Allah ya hadata da Casanova mayen mata, sai ta daura damarar xama da kishiyoyi
don baxan ce kishiya bah maybe mata 4 xai aura" gaba daya sukayi dariya .Ibrahim yace "wllhi
nima ina bala'in kaunar data yarinya Amma na kasa furta mata" "hmm..gayu kenan kuna
sha'aninku, nidai na kama dahir" "gskiya ka mana wayo huxaifa" "wa ya hanaku ..anyway jibi
xan tafi daurin aure a jada any customer" dum..gaban imran ya fadi jin an ambaci sunan jada,
Ibrahim da sadiq sunce suna da uxuri "man.wat abt u" "ni?..gskiya ban taba xuwa ba I tink I'll
join u" "yawwa mutumina nagode.. Allah yasa ka hadu da kyawawan en matan garin ka fada
tarkon so"