Showing 42001 words to 45000 words out of 62027 words

Chapter 15 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf

16 May 2025

3559

koma ya dauki wayarsa ya kira Ibrahim
"hello ib xup" "bro in law Nah ya kke" "lfy..don Allah kaje daurin aurena koh" "wanne daga cki"
"na amaryata da aka daura som few months ago" "oh..naje wats wrong" "don Allah ya sunanta "
"me kake nufi bruh.." "Just answer me" "nidai naji an kira Aisha Abubakar somtin..I can't .."
"Abubakar hammawa koh" "yes ..hakane hammawa" "ya Allah...Alhamdllh'' "meke faruwa ne
wai" "ib guess wat..Ruhaimat ce fah Allah Ruhaimat dina aka auramin bansani bah" "are u
kidding me" "am serious ynxu na sameta a gida a nan Abuja..Allah she is d 1" ckn sanyin murya
Ibrahim yace " congrats am hpy fo u" "tnx bro" daga nan ya kashe wayar.tsalle ya daka ya dire
akan gado tamkar karamin yaro🤔🤔 sai faman murmushi yake daga bisani ya sakko kasa yayi
sujudu shukkur ( na nuna godiya ga ubangiji a yayinda abun farin cki ya riske ka ko wani burin
da ka Dade kana nema ya cika, sujuda ce xakayi ba sai anyi alwala bah xaka ambaci sunayen
Allah ko kirari da kyawawan sunayensa sannan ka mika godiyar ka). Ruhaimat ta shirya ckn
kananan kaya 3qtr trouser ya dame jikinta sosai tare da wata rigar da ta tsaya iya cibi mai
guntun hannu pink color ta saka fashion earings pink da pink lipstick👄�� tayi kyau kamar a
saceta a gudu, gashin kanta se sheki yake ta kama bakin ta kitsa shi ta kwantar a barin kafadar
ta na hagu..just wonderful.. 😘😘 plan nasu kenan ita da mami.ta fito falo yana xaune kamshin
turarenta ne ya doki hancinsa ckn sauri ya daga kai "subhanallah... Saura kiris numfashnsa ya
dauke�� ckn wani salon Jan hankali take tafiya dinning area ta nufa, ta hada cornflakes ckn
Dan karamin cup daga nan ta koma falo ta xauna sadeeq ya xama tamkar tsohon maye ya kura
mata ido bbu ko keftawa.

_ayyuriri...sadeeq yaxo hannu_ 😅😅👯��


*Reefat ce*😘😘😘
[10:58AM, 12/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*54*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*

A hnkli take shan cornflakes din ckn yanga da Jan hankali sadeeq de sai kallonta yake ,
wayarta ya fara ruri Hajja Dada ce ta kira nan ta kashe sannan ta kirata tare da ajiye cup din a
gefe.kwanciya tayi bisa kujera suna waya da Hajja tana ta xuba shagwaba son ranta , sun
share 20 mins suna waya daga bisani sukayi sallama ta kashe wayar nan ta juya xata dauki cup
din taga wayam..ckn xare ido ta juya tana kallon sadeeq ya shanye tas ya ajiye kofin a
gefe.dankari lallai mutumin nan in yasan. Wata baisan wata bah nan ta tashi tasa kuka da gudu
ta bar bangaren nasu 😳 ckn mamaki sadeeq yabi bayan ta da kallo sai kuma ya tashi ya fice ,
a falo yaci karo dasu ita da mami dama suna tahowa wajensa ne Ruhaimat se bubbuga kafa
take tana cewa "mami kina ganinsa koh..wllhi sai ya hadamin wani " tabi baki yayi yana kallonta.
mami ta hada rai tace "ka fita hanyar yarinyar nan babu ruwanka da ita , maza kaje ka hada
mata cornflakes nata idan ba so kake ranka ya baci bah" ya marairaice tamkar xaiyi kuka yace
"haba mami ni kuma xan hada mata cornflakes.. Ita fa ya kamata ta bani abinci Amma tunda
naxo ko ruwa bata ban bah" hararinsa mami tayi tare da cewa "bana son rashin kunya..da can
ita take baka abincin ne..wuce muje ka hada mata ynxun nan" jiki ba kwari suka wuce bangaren
nasu sadeeq yana ji kirikiri Ruhaimat ta xauna a bisa kujera tana jiransa ya gama hada mata
cornflakes , ya hada ya kawo ya mika mata tana wani tura baki ta karba mami na lallabata
dakyar ta shanye ta ajiye cup daga nan mami ta tashi tayi ficewarta. Tamkar jira yake mami ta
fita nan yayo kanta yana murmushn mugunta , juyawar da xatayi kawai suka hada yana tsaye a
kanta ta hada rai tace "me haka" hannu yasa ya jawota xata kwalla kara yayi saurin rufe bakinta
da nasa wani xaxxafan kiss ya mata saura kadan ta suma a wajen , jikinta sai karkarwa yake
dis her first time dakyar sadeeq ya saketa nan ta fashe masa da kuka ya rungumeta gam yana
rarrashi rada ya mata a kunne yace "dis is ur punishment duk lokacin da kika min laifi haka xan
miki" tana bubbuga kirjinsa yana mata murmushi nan ta juya tayi hanyar dakinta yace " u are so
sweet I Lov u" garam! ta rufe kofar a kasan kafet ta xube tana rufe fuska wani irin kunya take
ji..dama wannan shine kiss din?? Sadeeq kam xama yayi dirshan a kasa a jingina da kujera sai
faman lumshe ido yake yNa tuna wannan romantic moment Wanda bai taba jin dadi irinsa
bah..y is it dat she is so different.. Komai nata special ne�� haka suka kasance kowannensu
da tunanin da yake.
30mins later Ruhaimat na kwance bisa gado taji murdewar kofa ckn sarkewar murya tace
"waye ne" "barawo ne" muryar meenah taji don haka ta tashi ta bude kofar ," anty Nah meya
faru Yau kika kulle daki" "umma..ba komai haka nan" ta fada tana faman leka falo "lfy dai koh"

"lfy kalau" ta wayance tana dariya suka xauna bisa gado meenah tace "gskiya kwalliyan nan
tayi ..dole na biya kudin tunda yaya na baya kusa " hararinta take can ckn xuciyarta kuwa cewa
tayi "ai yayan naki ya Riga ya fance kwalliyar da kiss" 😜ta lumshe ido tana murmushi. Meenah
ce ta taba ta "hey wake up..daga kiran sunan yaya sai ki fada tunani" murmushi kawai Ruhaimat
take sun dan taba hira sannan meenah ta koma bangaren ta. Da yamma ta sake wanka tayi
kwalliya ckn leshi mai kyawun gaske dinkin Riga da skirt ne kayan sun xauna dabas a jikinta se
xabga qamshi take daga nan ta wuce falon mami suna xaune ita da meenah ta shigo tare da
sallama
.."wow matar yaya u luk gorgeous.. Gskiya my yaya is lucky" murmushi tayi tace "tank u" mami
ta bude hannu tare da cewa "taho nan my little angel u luk good" ckn jin kunya ta karasa kusa
da ita ta xauna tare da kwantar da kai bisa kafadan mami, ita kuma sai ririta ta take tamkar xata
maidata cki🤔🤔🤔 do such inlaws exist??.. Dariya meenah tayi tace "oh..mami kina ji da
surukar nan taki, koda yake abar son yaya sadeeq ce namanta ..kina son duk abunda ya fito
daga wajen yaya" harara mami tayi tace " ehh..ina so ke kuma ba babanki yana sonki bah"
"wllhi my baba my everything" meenah ta fada tana dariya.sadeeq ne ya shigo da sallama 😳😳
"handsom yaushe kazo" murmushi yayi ya xauna kusa da ita "yawwa sisy Nah nayi missing
naki, tun da safe nazo Amma kingansu ko ruwa basu bani bah..Allah yunwa nake ji" ya karasa
maganar tamkar xayyi kuka.meenah ta juya tana musu kallon tuhuma Ruhaimat tayi saurin
dauke kai, abinci ta xuba masa ta ajiye a dinning tare suka xauna yana ci suna hira har ya
gama.kasancewar su 2ne a wajen yasa ya fara magana "dama kinsan pretty aka auramin shine
baki taba gayamin bah" tayi kasa2* da murya tace "mami ce ta hana ni, ynxu haka fushi suke da
kai" yayi shiru ta sake cewa "yaya kaima kasan baka kyauta ba dole ransa ya baci" "nasan
banyi dai2* bah but da tun farko kin gayamin Ruhaimat ce u knw I'll b dere" "ynxu kawai ka basu
hakuri" "yh daz wat brought me hre" sallamr baba suka jiyo yana shigowa meenah ta tashi ckn
farin cki ta taryesa, hannunta ya rike yana dariya "er baba potential amarya" murmushi tayi ckn
jin kunya ta sake hannunsa ta koma kusa da yayan nata ta xauna.ko kallon bangaren da
sadeeq yake baba baiyi bah, jkn sadeeq yayi sanyi yasan lallai abun ba na wasa bane a hnkli
ya tashi yaje kusa da baban nasa ya xauna ckn girmamawa yCe "ina yini baba" can cki ya amsa
daga nan bai sake cewa komai ba ya mayar da hnklinsa gun Ruhaimat suna ta hira tare da
mami.

*Reefat ce*😘😘😘
[10:59AM, 12/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*55*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*


Kwana 3 sadeeq yyi har ya manta da wata sadiya ita ta kirasa nan yake bata hakuri kan rashin
dawowarsa , hnklinsa ya kasa kwanciya don fushin da iyayen nasa suke musamman ma
baba.ta wani bangaren kuma soyayyar Ruhaimat ce ke addabarsa yana son komawa yola da
ita Amma bai samu fuska a gun iyayen nasa bah.wata dabara ce ta fado masa don haka ya

tashi yayi wanka ya shirya dama lokacin brkfst nasu yayi ya fito daga dakinsa nan ya hadu da
Ruhaimat murmushi ya sakar mata "morning pretty" "morning" ta amsa daga nan ta juya tayi
ficewarta. Ya hango bab mami tare da meenah xaune bisa teburin cin abinci Ruhaimat tana
sakkowa daga bene yayi saurin rungumarta ta baya yana faman lumshe ido yana mata rada a
kunne yayi kamar ba'a halicci wasu a wajen bah, Ruhaimat kam kunya tamkar ta nutse ckn
kasa sai kokarin rabashi da jikinta take Amma ta kasa kawai ta fashe masa da kuka ba shiri ya
sake ta.da gudu ta haura ta koma dakinta abincin da bata ci ba kenan baba Wanda yayi galala
yana kallon ya sauke kansa nan ya cigaba da cin abincinsa, sadeeq ya sunkuyar da kai kasa
yana murmushi ya karasa bisa teburin ya jawo kujera ya xauna "morning mami Nah..morning
baba, sisy ya kike " ya shafa kan meenah fuskarsa dauke da murmushi "morning yaya" meenah
ce kadai ta amsa a yayinda mami ta hada rai tace "wane irin rashin kunya ce haka... idan kana
tunanin shirmen naka ne xai sa a baka ita Ku tafi tare toh kayi kuskure don babu inda xata je"
yayi saurin daga kansa yana kallonta ta hada fuska tamau , ya marairaice "haba mami
punishment ne ya isa don Allah.. Duk inda naje babu sassauci, Ku tausayamin pls nasan na
aikata laifi Amma.."✋🏼✋🏼..dakata malam idan ba cin abinci xakayi tashi ka bani waje Mara
kunya kawai" mami ta tare masa numfashi, baba da meenah sun xama yan kallo.sadeeq kamar
xaiyi kuka ya maida dubansa gun mahaifin nasu yace "baba plss..don Allah ka mata magana"
baba Wanda ke faman danne dariyarsa yace "oh..oh..wa xai shiga tsakanin uwa da 'da..gara
ma da meenah ce Amma kai...um um ba ruwana a cki bani da ta cewa, aurene na daura maka
a yayinda maminka take kular maka da mata" meenah bata San lokacin da ta fashe da dariyar
da ya matseta bah, sadeeq ya juya yana kallonta ckn hanxari ta koma bayan baba ta
tsaya.baba yace "ko bahaka bah er baba..ba shine Dan gatan mami bah" kai ta gyada tana
dariya ckn bacin rai sadeeq ya tashi ya bar dinning din dakinsa ya wuce yayi kwanciyarsa.baba
yana kallon matar tasa yace "sannu disciplinarian.. Gashi kin hana Dan gatan naki cin abinci"
murmushi mami tayi tare da cewa "Ku xuba mana ido wannan bata shafeku bah en bakin ciki"
meenah da baba sai dariya suke mami ta tashi ta hada abinci a ckn katon tray ta haura sama
dashi.
Dakin Ruhaimat ta fara xuwa tana xaune tayi jugum.."Dota ga abinci nan tashi ki ci" firgigit ta
juya ckn jin kunya ta rusuna ta gaisheta , ckn fara'a ta amsa mata sannan ta xauna a gefe ta
xuba abinci a filet ta tura mata a gaba "oya..ki gama ki bani filet ynxu" ta tura baki ckn
shagwaba tace "Allah mami abincin yayi yawa ki rage shi" "inaga dura xan fara miki don na lura
baki son cin abinci" ta marairaice tana wani xuba shagwaba haka mami ta dawo kusa da ita
tana lallabata har ta samu ta cinye sannan ta hada mata tea ta mika mata.mami ta gyara xama
tace "kina son kibi mijinki?" Tambayar taxo mata a ba xata sunkuyar da kai tayi bata ce komai
bah" karki ji kunyata just tell me" kai ta girgiza alamar a'a "kinfi son xama damu" "uhmm"
murmushi mami tayi tace "Allah ya miki albarka..kedai ki kara hakuri xan koya masa hankali
baxai sake wulakanta ki har abada" daga nan ta tashi ta fita da kwanukan abincin.sadeeq yana
kwance yaji sallamar maminsa dakyar ya tashi ya bude kofar, abinci ta ajiye masa fuskar nan
babu alamar wasa tace "bana son bata lokaci ka ci ka bani filet ynxu" idanunsa sun cika da
kwalla yace "mami na dauka xancen Ruhaimat ne ya kawo ki..nikam na koshi baxan ci bah"
hawaye na gangarowa a fuskarsa mami ta kauda fuska gefe don baxata jure ganin bacin ran
Dan nata bah tana matukar sonsa amma wannan karon ya xama dole ya fuskanci horo me
tsanani.."yaushe na fara wasa da kai..ka xauna ynxu ka cinye abincin nan tas ina nan tsaye

kada ka batamin lokaci" babu yanda ya iya haka y xauna yana tura abincin dole2* ya ci rabi
yace ya koshi daga nan ta tattara kwanukan ta koma kitchen dasu. Ficewa yayi yaje yayi
booking flight sannan ya dawo gida a falo ya sameta ta caba ado tana xaune ya tsaya yana
kallonta sannan ya karasa kusa da ita ya xauna, matsawa tayi tana hararinsa ta tura baki tace
"nifa kana takurani bana so pls" murmushi mai ciwo yayi tare da cewa "don't worry gobe war
haka baxaki ganni kusa dake bah bare na takuraki" gabanta ne ya fadi jin ya ambaci haka wato
yana nufin xai koma gun sadiya kenan..wani kishi ne ya turnuketa amma ta wayance da cewa
"da nafi kowa farin ciki" "Allah yasa ma jirginmu yayi hadari kowa ya mutu a huta" da sauri ta
daga kanta suka hada ido sai kuma tayi saurin cire nata tace "toh sai me" murmushi mai
kayatarwa yayi tare da cewa " ana sona dai ko a banxa an damu dani"😜😜

*Reefat ce*😘😘😘
[10:58AM, 13/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*57*
BY *Reefat yahya*

~a short n imaginary Lov story~

_nagode da kulawarku jinjina gareku fans dina kuna bani kwarin guiwa Allah bar mu tare
Lov u all_

Da safe suka tashi wayam..ba sadeeq ba labarinsa wayoyinsa kuma a kashe hankalinsu ya
tashi musamman ma Ruhaimat kalamnsa kawai ke yawo a kwakwalwarta " *Allah yasa jirginmu
yayi hadari kowa ya mutu a huta*" nan ta fashe da kuka meenah na tambayarta meke faruwa
nan ta gaya mata yanda sukayi murmushi tayi ta hau lallashinta dakyar ta daina kuka daga nan
meenah taje ta sanar d iyayen nasu cewa ya koma yola ne tunda gashi ya gayawa Ruhaimat a
nan ne hankalinsu ya kwanta dakyar Ruhaimat ta iya cin abinci .misalin 10 am suna xaune a
falonta ita da meenah wayar meenah ce tayi ringing yayan nata ne nan ta daga tana murmushi
tace "haba handsome shine ka tafi babu sallama duk kabi ka daga mana hankali musamman
ma su malama wance sai kuka kawai ake yi" murmushn jin dadi yayi Amma a ckn waya kuma
tsaki yaja yace "sallaman me xan muku bayan kun nuna Baku damu dani bah, gashi na dawo
gun wacce ta damu dani sai tattalina take ynxu haka ma gani nan kwance bisa cinyoyinta sai
riritani take" da gayya yayi maganar don ya tabbata Ruhaimat na kusa da meenah, murmushi
meenah tayi tace "yayi kyau asha soyayya lafiya tunda ka sauka lafiya ai shikenan" daga nan ta
kashe wayar tana mai Jan tsaki tace "Allah wadai da halin namiji..dubi yanda yake
marairaicewa a nan gidan fah yana nunawa tamkar baxai iya Rayuwa ba idan bbu ke Amma
ynxu ya koma can yana nuna wa wata soyayya.. Mtsww" murmushn yake Ruhaimat tayi tace
"toh me a ciki ba matarsa bace" "Allah ni na tsaneta wllhi bana son kishiya idan ya Ibrahim zai
kara aure sai dai ya sakeni kan ya auro wata" "ohh..meenah kishi kenan" can kasar xuciyar
Ruhaimat kuwa tafarfasa yake da xafin kishi daurewa kawai take tana nuna halin ko in
kula.meenah ta kalli Ruhaimat tayi dariya tace "dama kina son yaya ne kike wani nokewa
kina..bana son ganinka...kana takurani..ka tafi pls..sai me..dama waya damu da kai.." Duka
Ruhaimat ta kai mata ta kauce tana dariya daga nan ta tashi da gudu nan suka fara xagaya

falon har suka koma falon mami a nan suka hadu da baba, meenah ta gudu ta koma bayansa ta
tsaya nan Ruhaimat ta shagwabe fuska tace "baba kana ganinta koh..Allah kace mata bana so"
"hoo...meenah rigima, me ta miki" dariya tayi tace "baba kawai cewa fa nayi tana son yaya
shine ta tashi wai xata min duka"dariya baba yake dai2* nan mami ta fito taji maganganun nasu
duka hannun Ruhaimat ta rike tana cewa "taho nan Dota kyalesu yan sa ido ne rabu dasu gobe
zamu tafi Dubai mu barsu" ta tura baki ckn shagwaba sannan ta kwanta a jikin mami...ohh
Ruhaimat ta manta mami surukar ta ce 🙊🙊hmm..meenah tace "da gaske zaku tafi Dubai
?..nima xan biku wllhi" "babu inda xaki tunda baki jin magana " "yi hakuri mami Nah wllhi na
daina..haba matar ambassador haba first ladyn baba Nah" dariya sukayi gaba daya mami ta
kada kai tace "ja'ira kiyi auren dai kowa ya samu sa'ida" "haba ke xaki fi kowa kewarta" baba ya
fada yana dariya.kamar yadda mami ta fada haka ko akayi bayan kwana 2 suka shirya xuwa
Dubai a can sukayi duk wata siyayya da xasu bukata na auren meenah er baba, daga nan suka
tura kayan 9ja a yayinda mami tare da ya'yan nata wato Ruhaimat da meenah suka wuce China
don gyaran jikin amarya.gyara sosai akaiywa Ruhaimat da meenah babu bambanci, gyaran fata
gyaran gashi da sauransu sunyi kyau sosai idan ka kallesu dole ka sake kallon su a karo na
2.kunsan kayan China karshe ne idan ta fannin gyara ne sun ciri tuta a wannan bangaren, sati
2sukayi sannan suka dawo Abuja bayan kwana 2aka kawo lefe masu dimbin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login