Showing 48001 words to 51000 words out of 62027 words

Chapter 17 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf

16 May 2025

3560

kallonta yana cewa "maini ta kara girma ta kara kyau...uhmmm..sai me kuma?
..yawwa na tuna, ta cika shagwaba " dariya take ta sunkuyar da kai kasa, ya tallabo fuskar suna
mai kallon juna yace "do u still Lov me??" Kawar da fuska tayi Tana kallon gefe nan gyara xama
tare da daga hannayensa duka biyu ya hadasu waje daya "am so sorry maini..nasan na
aikata abubuwa da dama Wanda xai sanya tsanata a ckn xuciyar ki, ki yafemin pls am ..." Ta
katse shi ta hanyar saka yatsa a bakinsa "shhhhh..is ok kismat.. Kasan har abada baxan daina
sonka bah saboda kai *mai sona* ne ,a kullum ina alfahari da Kai ka koyamin soyayya ..ka
koyamin yanda xan soka kasani har abada manta da kai bah..I Lov u sadeeq..I rily Lov u" nan
suka rungumi juna sai faman lumshe ido suke...gub...gub...kara sukaji a waje ckn hanxari suka
sake juna ta ckn glass na hango sadee rike da wani katon sanda tana faman jibga motar da
ita.Allah yasa dai motar mai quality ne da wata akwalar ce da an samu matsala, sadeeq yasa
hannu xai bude kofar Ruhaimat tayi saurin rike shi ta marairaice fuska tace "pls kismat kar ka
fita xata ji ma ciwo" murmushi yayi ya jawota a jikinsa "don't worry koh my Dil..babu abunda
xatamin kawai kishi ne xan mata magana ok" "nikam tsoro nake ji" " kwantar da hankalin ki ok ..I
Lov u" peck ya mata a goshi sannan ya saketa daga nan ya bude motar ya fita, ga jama'a nan
sun maida hankulansu suna kallon ikon Allah a yayinda wasu ke kokarin kwace sandar suna
bata hakuri.."haba sadee meyasa kike Abu tamkar karamar yarinya ne"
"munafuki..azzalumi..macuci..mayaudari..da aurenka xaka xo kana Neman wata a waje??
Kuma ka rasa wacce xaka nema sai aminyata kuma matar aure??..Allah ya Isa, ka fitar da ita
daga ckn motar nan Yau sai na hallakata" nan jama'a suka fara bin sadeeq da kallon mamaki
yace "me kike fada ne sadee?..matata ce fah, pls calm down muje gida mu tattauna"
"waat...??? Matar ka ?? Dama itace amaryar taka??..ka cuceni ka yaudareni baxan yafe
maka bah" nan ta fashe da kuka "sadee pls...let's go home" "bana son ganin ka munafuki
kawai..mugu.. Allah ya Isa da auren cin Amana da kamin, ka rasa wacce xaka aura sai
kawata?? Allah ya Isa" ran sadeeq ya baci sosai don ganin yanda ta tara masa jama'a. Hakuri
ake bashi wasu suna Allah wadai da hali irin na sadiya ya xaayi ta dauko maganr gida taxo tana
yadawa akan titi..Allah ya shirya tirr...da mata masu irin wannan halin.sadeeq ya shige motarsa
ckn bacin rai ya sa mata wuta daga nan ya fice ya bar makarantar, gudu yake sosai a bakin

wani katafaren hotel yayi parking ya fito daki ya kama ya biya kudin sannan ya dawo yaja
motarsa xuwa ckn harabar wajen.Ruhaimat na rakube a gefe ya dagata cak ya wuce daki da ita
sai kallonsa ake, a bisa gado ya direta sannan ya xauna kusa da ita "meyasa kike kuka..bayan
ni ya dace nayi kukan saboda cin mutunci na akayi a bainar jama'a" ta cigaba da kukan nata
nan ya jawota ya hau rarrashi dakyar ta share hawayen nata.wayarta ya hau ruri yaya Yusuf ne
ta daga suka gaisa nan ya sanar da ita cewa Hajja dada ke son magana da ita, ckin xumudi ta
Fara murmushi sadeeq kam se kallonta yake.hira sosai suka yi Hajja tace "ina magidan naki
kullum sai boyeshi kike ko muryar sa ban taba ji bah"kafin ta bada amsa sadeeq ya kwace
wayar yNa cewa " masoyiyata kina lafiya..Allah ya barmin uwargidata" dariya Hajja Dada tayi
tare da cewa "toh maigidan na..dama kana kusa ne" "ina nan ...kinsan kishine da ita Shiyasa
bata barina naji muryar nan taki don tasan yafi nata dadin sauraro" haka dai sadeeq ya Dade
yana hira da Hajja Dada daga karshe sukayi sallama.

*Reefat ce*
[3:16PM, 15/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*62*
BY *Reefat yahya*


La'asar tayi don haka Ruhaimat ta saka hijabinta ta tashi tsaye tana kallon kyakkyawar fuskarsa
a hnkli yake sauke numfashi bacci yake ckn kwanciyar hankali, nan ta juya a hnkli ta fice daga
dakin tana fitowa ta tare napep tace a sauketa a adsu... Ta shigo dakinsu tare da sallama gaba
daya suka juya suna kallonta "lfy kuke min irin wannan kallo haka" rabia ta tashi ta rungumeta
tace "Allah sarki Bunky hop kina lfy babu abunda ya tabaki koh..hankalin mu a tashe yake sai jin
rumors kawai mukeyi a kanki" murmushi tayi tare da cewa "lfyata kalau babu abunda ya
sameni" Ameena ta karasa kusa da ita tace "muna xaune kawai aka zo mana da labari wai
sadee tace xata hallakaki..ah ah kina cin amanarta ..waya mutu waya tashi ..ga maganganu dai
kala2* ""hmm..kanta ake ji" muneera ta gyara xama tace "don Allah bonky dama mijin Ku daya
da sadee Amma baki taba fada mana bah" tabe baki tayi tare da cewa "toh da me hakan xai
amfaneku..nifa sadee bata gabana da kun bar maganar ma ya fiye mana amfani" "hmm..Allah
shi kyauta Allah ya Baku xaman lfy" "ameen" ta amsa daga nan ta shiga sabgoginta dama
Ruhaimat bata son gulma Shiyasa ta kashe maganar.
Kiraye2* sallan magariba ne ya farkar dashi a hnkli ya bude idonsa yana bin dakin da kallo
firgigit ya tashi xaune ya duba wayam babu Ruhaimat nan ya tashi ya leka bayi bata ciki ,
wayarsa ya cire dama meenah ta bashi num ta nan ya buga ckn kankanin lokaci ta daga tare da
sallama yace "haba maini..ya xakimin haka, duk kinbi kin dagamin hankali wllhi" a can bangaren
ta tace "am sorry kismat gani nayi yamma tayi har magariba ta gabato Shiyasa na tashi na tafi ,
kuma bana son katse maka bacci daz y ban tasheka bah" "um..um ni dai nayi fushi dake " ya
fada ckn shagwaba "eyya fah kismat... Sorry plss" "um..um" "haba mai sona" nan ya kyalkyale
da dariya yana jin dadin sunan, a duk lokacin da ta ambaci *mai sona* wani farin ciki ne ke
xiyartar xuciyarsa yana matukar son ta kirasa da sunan "ok..my Dil na hakuri but anjima xan zo
na daukeki tare xamu kwana a wannan hotel din" ta xare ido tace "kwana kuma..?? A'a
nikam bana so ka koma gun sadee ka kwana pls, ba girman ka bane kwana a hotel kana

magidanci" "nasan da xaman sadee ai nace tare da ke xan kwana koh, Amma shikenan tunda
baki so bari naje masallaci ..bye" daga nan ya kashe wayar da alama ransa ya baci da kalaman
nata "ya Allah..badai fushi yayi bah" Ameena dake xaune bisa sallaya ta kura mata ido dama su
2 ne kawai a ckn dakin tace "bonky naji abunda kika fada Amma kinsan hakan bai dace ba
koh..mijin ki ne fah, me a ciki don ya kama muku hotel haramun ne??, tun bayan aurenku kin
taba kasancewa tare da shi?? Wllhi kiwa kanki fada ki cire wannan kunyar taki ki farantawa
mijinki idan bahaka bah kina ji kina gani sadee xata rabaki dashi bar ganin cewa yana sonki
wllhi sai kinyi da gaske don sadee bata da kunya xata iya yin komai don ta faranta masa, kuma
kinsan halinta sarai ki xauna kina wani nokewa kada kiyi using opportunity ki saye xuciyar
mijinki ki tsaya jin kunya a kwace miki shi" Ruhaimat tayi shiru tana saurararon meenah daga
bisani tace "Allah ni kunya nake ji bansan ya xanyi bah" kwafa Ameena tayi tace "kunya koh??
Ki cigaba Allah ya baki sa'a kiyi ta kwashe xunubai daga karshe a kwace mijin ki huta" daga nan
Ameena ta tada kabbara tana salla , Ruhaimat ta tashi tayi alwala ckn mutuwar jiki tayi sallah
tana idarwa ta fada wanka bayan ta fito ta saka wata doguwar Riga Mara nauyi sannan ta
dauko man shafawa brush toothpaste da duk wani abunda xata bukata ta saka ckn wani
handbag , wayarsa ta kira baya dagawa tasan fushi yake don haka ta kalli muneera tace "bonky
munee..don Allah kiyi hakuri ki saukeni somwia pls" hararinta tayi tace "ina ne somwiA wajen
bashi da suna ne..kawai kice min jarabarki ta tashi xaki fita Neman mijinki" duka ta kai mata ta
kauce suna dariya daga nan Muneerah ta dauko makullin motarta suka fice bayan Ruhaimat ta
xumbula hijabinta har kasa.
A kofar hotel din Muneerah tayi parking tana tsokanar Ruhaimat wai taxo kwanan gida a haka
suka rabu ta wuce ckn hotel din. Yana kwance bisa gado ransa a jagule ya rasa me ke masa
dadi yaji yana buga kofa, ya tashi ya bude nan suka hada ido cike da mamaki yake kallonta
"maini"! Murmushi tayi tabi gefensa ta wuce ya rufe kofar ya harde hannu a kirji yana kallonta.ta
ajiye jaka tare da cire hijabi nan gashin kanta ya xube a gadon baya gown din ya amshi jikinta
sosai kamshin turarenta ya gauraye dakin gaba daya. Sadeeq yayi galala yana kallonta yace
"wow..u r too hot my pretty" ya karasa bakin gadon ya xauna suna fuskantar juna tare da sakar
wa juna murmushi mai kayatarwa "I Lov u maini..I Lov u so much" ya sumbaci hannunta
tace "I Lov u more mai sona" ya jawota ya rungumeta yana shakar dadaddan kamshin turarenta
mai birkita kwakwalwA.daga nan ya fara Neman bakinta babu bata lokaci ya fara aika mata da
sakonnin kiss masu xafi, tun tana nokewa har ta fara maida masa da martani sun Dade suna
ckn wannan halin dakyar ta kwace kanta tana maida numfashi. Murmushi yayi yace "u are so
sweet Dil..I Lov u more n more" ckn jin kunya ta rufe fuska..daga baya kenan..ya ja
mata hanci yace "wannan kunyar taki sai na cireta ai" dariya tayi ta boye fuskarta bisa faffadar
kirjinsa.nan yasa hannu ya rungumeta yana shafa gashin kanta yace "kin ci abinci?" Kai ta
girgiza masa alamar a'a, ya jawo wata bakar Leda bisa dirowa gasashiyar kaza ce tare da
soyeyyen doya da kwai sai kuma maltina guda 2 da coca cola.. Ya gyara xama nan ya fara bata
a baki tNa taunawa ckn Jan hankali yana faman lallabata sai xuba masa shagwaba take yi, nan
ta tashi tace lallai dole sai ta basa a baki babu gardama ya amince daga nan ta fara bashi suna
ci suna xuba soyayyarsu. Bayan sun kammala shi da kansa ya gyara gado yace taxo ta kwanta
tace ba ynxu bah, game yakeyi da iPad nasa ta kwantar da kanta bisa kirjinsa yana shan
maltina tana kallon yanda yake buga game din.kiran sallan isha akayi nan suka tashi tare sukayi
jam'i, daga nan sadeeq ya fada wanka bayan ya fito sun Dan taba hira kadan Ruhaimat ta fara

Hamma tace barci xatayi nan ya mata matashi da kirjinsa ya jawo bargo ya rufa mata.a hankali
yake bubbuga bayanta dayan hannunsa na bisa kanta yana shafa suman kanta tare da hura
mata iska a fuska, ckn kankanin lokaci bacci yayi gaba da ita yana kallon kyakkyawar fuskar
tata���...gauraye go n marry..lolx
*yaune da gobe da Jibi kawai gata war haka na my day*
*Reefat ce*
[3:17PM, 15/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*63*
BY *Reefat yahya*

Da safe ta shirya bayan sun gama brkfast sadeeq ya sauketa a makaranta ta wuce gun lectures
daga nan ya koma gidan sadee, a falo ya sameta kwance idanunta a kumbure suke da alama
tasha kuka har ta gaji.yayi sallama bata amsa bah a hnkli ya karasa kusa da ita yasa hannu xai
tabata tayi saurin fusge hannunta tana hararinsa , murmushi yayi tare da cewa "am sorry pls ki
saurareni" kuka ne ya kubce mata tace "babu abunda xaka gayamin sadeeq dama ka shirya
aurenta ne don kaci amanata ..shikenan ai burinka ya cika" "am sorry wllhi bahaka bane, baba
ne ya hada auren namu" haka dai ya cigaba da lallabata daga karshe ta bada kai bori ya
hau.ckn salon soyayyarsa yasa ta mance duk wani bakin ciki da take ciki, yinin ranar tare sukayi
a manne da juna hankalin sadee ya kwanta ta kara tabbata cewa Ruhaimat bata gabansa don
haka ta sake ranta ta cigaba da nuna masa kulawa. Ruhaimat ko ta yini tana jiran kiransa
Amma bata samu bah ta cika tayi fam tace lallai namiji kenan dubi yanda ya nuna mata kulawa
a daren jiya Amma sai gashi Yau ya manta da ita yana can tare da uwargidarsa, haka ta yini
cike da jin haushinsa har xuwa dare sannan ya kirata taki dagawa har ya katse ya sake kira nan
ma bata daga bah a takaice dai 10miss calls taki dagawa. _30 minutes leta_ Tana kwance bisa
bonk nata wata yarinya ta shigo tace "ana Neman Ruhaimat a waje" "bata nan" kai tsaye
Ruhaimat ta bada amsa, murmushi Ameena tayi tare da cewa "tana nan fitowa " yarinyar ta tafi
Ameena ta juya tana kallon Ruhaimat tace "haba kawata har yaushe xaki biyewa son xuciya ki
ringa fushi da mijin ki? Idan kina yawan fushi wllhi baxaki ci ribar xama da kishiya bah..tashi kije
yana jiranki" jikinta yayi sanyi haka ta tashi ta xura hijabinta ta fice daga dakin. Yana tsaye ya
harde hannu bisa kirji yana jingine a jikin motarsa yayi kyau sosai wutar lantarki ta haskaka
wajen ga jama'a kowa na sabgarsa, a hnkli take tafiya har ta karasa kusa dashi tare da sallama
ya amsa yana kallonta har ckn ido.motar ta bude ta shiga a gidan baya ta xauna ya biyota ya
xauna tare da rufe kofar , kamshin turarensa ya mamaye motar ta lumshe ido tare da jingina
jikinta bisa kujera .hannu yasa ya jawota ta fada jikinsa yace "fushin me kike yi pretty..am sorry"
kukan shagwaba ta fara masa nan hankalinsa ya tashi ya fara rarrashinta a hakan ya samu ya
shawo kanta ta daina kukan, harshensa ya xira ckn bakinta ya fara kissing nata nan ya birkita
mata kwakwalwa sun sundama ckn kogin masoya.bayan wani tsawon lokaci suka dawo
hayyacinsu daga nan suka fara hira irin tasu ta masoya a nan yake shaida mata cewa gobe xai
koma yola, kudi masu dumbin yawa ya mika mata ta karba tare da yin godiya dakyar suka rabu
tamkar xasu hadiye juna daga nan ya mata sallama ya tafi.washegarin sadeeq ya koma yola
bayan ya lallaba sadee ya gargadeta da ta kame kanta kada ta shiga hurumin Ruhaimat, ckn
sadee ya shiga wata 8 gashi exams nasu ya gabato cikin kato ne sosai dakyar take iya tafiya

kowa na tausaya mata. Kowane weekend sadeeq yana xuwa duban matayen nasa kuma har
Yau babu abunda ya shiga tsakaninsa da Ruhaimat, soyayya kam ba'a cewa komai sadee da
Ruhaimat kuwa babu mai kula wani.
Haka rayuwa ta kasance har suka fara final year exams nasu karatu suka sa a gaba babu
kama hannun yaro, a wannan lokacin ne aka sa ranar auren Ameena da Aliyu bayan ta
kammala makaranta ne xaayi bikin nasu. Sun gama exam lafiya daga nan kowane department
suka hada party sunyi hotuna kala2* daga karshe suka rabu suna mai kewan juna, ranar da
xasu watse sadeeq ne yaxo daukarsu atafau Ruhaimat ta ki amincewa su tafi tare dole ya
hakura ya kyaleta ya dauko sadee suka wuce yola Ruhaimat kuwa tare suka tafi da Ameena
ckn motar muneerah.gidan anty xee ta kwana don xasu tafi Jada ganin gida, washe gari suka
shirya suka tafi ckn xumudi Ruhaimat ta karasa ckn gidan tana kwalawa Hajja Dada kira "Hajja
nah..kina ina" Hajja ta fito suka rungumi juna cike da farin cki .sati 2 ta share a gidan iyayenta
daga nan ta fara shirye shiryen bikin Ameena, a yola aka daura aure daga nan suka kawota
Jada a nan akayi fansa aka watse.Ruhaimat ta fara shirin komawa gyaran jiki aka sake mata ta
kara kyau sosai gobe ne xata je yola daga can xata bi jirgi xuwa Abuja, tayi kwalliya da yamma
tana xaune a falon Hajja Dada tana chat ..kamar a mafarki taji muryar sadeeq ckn sauri ta daga
kanta carab! Idanunsa suka fada ckn nata, yusuf na gaba yana biye dashi a baya dakyar ta
saita kanta ta amsa sallamar.ckn falon suka karasa nan ta tashi ta kira Hajja Dada tare suka fito
Hajja na faman washe baki "Yau maigidan nawa ne a falona..lale maraba da xuwa" ya amsa
yana murmushi Yusuf yace "ki kawo masa ruwa man Ruhaimat" ckn jin kunya ta tashi bangaren
umma ta wuce ta debo lemuka da ruwa mai sanyi sannan ta koma bangaren Hajja.Yusuf ya
tashi ya fice hira sosai sadeeq yake da Hajja tamkar sun Dade da sanin juna, Ruhaimat dai ta
xauna tana kallonsu a takaice dai sadeeq ya kwana a gidan a yayinda Ruhaimat ta karasa
shirinta don da safe xasu tafi.

*Reefat ce*
[3:18PM, 15/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*64*
BY *Reefat yahya*

Misalin 7am suka bar kofar gidan su Ruhaimat sadeeq ke tuki tana xaune a gefensa babu
Wanda yayi magana har sunyi nisa ya juya yana kallonta "wato baki yi missing dina ba koh"
kayataccen murmushi tayi tare da cewa "kalli hanya pls" nan ya sake siteri ya yana kallonta "pls
mai sona ka daina wasa da mota don Allah concentrate pls" beyi magana bah hasali ma
kwanciyarsa yayi a jikin kujera Ruhaimat kam tsoro ya kamata ta marairaice "don Allah ka daina
irin wannan wasan pls.." "Oho ba sai mu mutu tare bah tunda baki sona" "haba yaushe yace
bana son ka" "gashi kuwa bakiyi missing dina bah..wen last kika.." Bai karasa ba tayi ihu don
ganin wani trailer ya doso hanya nan ta kulle ido, murmushi yake sannan ya Dora hannunsa
bisa siterin ya cigaba da tuki yana dariya yace "matsoraciya kawai..sai shagwaba da rigima kika
iya ga kuma kishin tsiya Amma tsoro kamar farar kura" a hnkli ta bude ido ganin yana tuki yasa
ta murguda masa baki tace "ehh..din ina ruwan mutum dani" nan ko ya sake siterin tayi saurin
kwantar da kanta bisa kafadarsa idanunta a kulle

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login