Showing 54001 words to 57000 words out of 62027 words

Chapter 19 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf

16 May 2025

3555

"ina xa kiyi service" " duk inda suka tura ni" "a'a ba duka
bah..ki xabi inda kike so xan nema miki" "ko ina ma matukar baxakayi nisa dani bah " murmushi
yayi yace "daz my pretty" peck ya mata a goshi yace "I Lov u" ya kara wani saman hancinta
yace "I want u" sai kuma Dora bakinsa saman nata nan suka fara kissing juna tamkar xasu
cinye juna... Karar wayarsa ce ya katse Suda dakyar yasa hannu ya daga wayar sadee ce nan
ya daga "hello sadiya" kuka ta fashe masa tana cewa "wayyo xan mutu don Allah kazo kada na
mutu ban ganka bah..ina son ganinka kusa dani" duff ta kashe wayar hankalin sadeeq ya tashi
ya juya yana kallon Ruhaimat "sadiya ce..ko haihuwar ce I don't knw cos wannan month nata
ne" ya taashi ckn rawar jiki ya dauki makullin mota yace "sai na dawo" ckn sanyin murya tace "
Allah ya bata lfy..takkia" daga nan sadeeq ya juya ya fita tabi bayansa da kallo can kasan
xuciyarta kuwa wani zafin kishine ke addabarta gani take tamkar cin xarafi ne don tasan halin
sadee tasan abunda xata iya aikata...

*Reefat ce*

*sorry pals gobe idan Allah ya kaimu baxan samu daman posting bah... Lov u all*
[4:55PM, 18/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*67*
BY *Reefat yahya*

~an imaginary Lov story~

*godiya mai tarin yawa gareku masoyana tnx for d birthday wishes..Lov u all*❤❤❤

Zaune ya tarar da ita bisa kujera ta dora kafa daya bisa daya tasha makeup tayi shiga ckn wata
arniyar nyt wear se zabga kamshi take ..sadeeq ya ja turus ya tsaya yana kallonta cike da jin
haushi yace "ynxu kin kyauta kenan?.. Kinsan halin rudani da na shiga?..meyasa xaki min haka
sadiya" murmushi take ta tashi ta rungumesa iska take hura masa a kunne sannan ta fara
magana ckn salon yaudara "sorry swt hrt na daga maka hankali koh..nayi missing naka Shiyasa
nabi wannan hanyar don kasancewa tare da kai" tsaki yaja ya raba jikinsa da nata yace "amma
de kinsan gun Ruhaimat xan kwana koh" ta hada rai tace "wannan wane irin wulakanci ne
haka..tare kuka dawo fah, kwana nawa kuka yi a can" nan ta fara kukan ckn kissa sadeeq ya
runtse ido yace "ohh..mata 2 wahala" daga nan ya fara rarrashinta ya jawota jikinsa ya
rungumeta..
***da safe misalin 11 Ruhaimat ta chaba ado tana xaune a falon sama sai duba agogo take ta
cika tayi fam ..gaba daya haushinsu take ji tun jiya tana kiran layinsa baya dagawa , yayi
parking ya fito ckn kasaita yasha farar shadda galila yayi kyau sosai ya duba dayan falon bata
ciki don haka ya haura xuwa dayan falon..ya shigo tare da sallama can cki2* ta amsa masa
daga bisani tace "ina kwana" murmushi yayi ya karasa kusa da ita hannunta ya rike yana
murxawa "ya kika tashi my Dil..u luk gorgeous" ckn xuciyarta tace "munafuki kawai..xaka ji
dashi ai" harara take carab suka hada ido tayi saurin dauke kai "harara ta kike maini" ta kauda
kai gefe bata ce komai bah "am sorry ok..nasan fushin da kike duk bai.." Hannu da daga masa
tare da cewa "akan me xanyi fushi?..don ka kwana gidan matar ka?" Shiru yayi yana
kallonta..Ruhaimat akwai xafin kishi koda yake ba laifinta bane duk masu suna Aisha haka
suke☺☺☺☺☺ amma fa ba kishin hauka bah..matured kishi��a hnkli ta tashi ta fara
tafiya "ina zaki je" "abinci xan dauko maka" "amm..da kin barshi xuwa anjima " hawaye ne suka
taru a idanunta ckn hanxari ya karasa inda take "haba maini..meyasa kike da saurin kuka ne,
kin Faye shagwaba wllhi Abu kadan sai ki fara kuka...nidai Hajja ta hadani da aiki wllhi, sorry
toh muje ki bani a baki ok" yana wani lallabata sai tirjewa take daga karshe ya dagata cak! Bai
direta ko ina bah sai bisa dinning table.sai ririta ta yake a haka suka ci abincin shi yake bata a
baki har suka gama yace "my Dil xan wuce office, batun kwana kuma na raba muku 2- 2days is
ok ryt?" ta marairaice tace "ynxu duk girman gidan nan ni kadai xan xauna a ciki" nan ya jawota
ya Dora kanta bisa kirjinsa yace " sorry pretty Nah hakuri xakiyi..ni kaina bana son kiyi nisa dani
kawai ya xama dole ne" ta turo baki tace " nikam tafiya xanyi gidan anty Xee sai ranar girki na
sannan na dawo" dariya yayi yana kallonta yace " oh..pretty rigima, yi hakuri ki xauna gidan
mijin ki ok" "um..um nikam.." Bata karasa ba ya tura bakinsa ckn nata suka fara kissing din juna
dakyar suka rabu ya tafi office cike da kewar ta.
*** _5days leta_...sadiya ta haifi baby girl kyakkyawa mai kama da sadeeq Amma tasha drips
kam taji jiki sosai dakyar ta samu sauki aka sallamesu suka koma gida, Ruhaimat taje dubata
tare da mata barka kallon banxa suka mata taso daukar yarinya Amma Sam sadiya taki
amincewa..abun ya mata xafi ba kadan bah haka ta tashi ta koma gida cike da bacin rai don
Ruhaimat akwaita da son yara kanana.haka suka kasance sadeeq ya dawo gidanta gaba daya
safe da yamma yake xuwa gidan sadiya don duba lafiyarsu, kullum yana makale da Ruhaimat
suna xuba soyayya son ransu.ranar suna yarinya taci sunan mami wato zainab baba da mami
sunzo daga Abuja, a gidan mami aka hada kayan suna su Ruhaimat ne a gaba ga kuma
meenah amarya sai sauran dangi anty maryam da anty Xee ma duk sunzo.bayan azahar aka
kawo motoci suka kwashe mutane xuwa gidan suna wato can gidan sadiya, maijego tayi kyau

xagaye take da kawayenta en abi yarima asha kida sai hira suke suna ihu da shewa
aikuwa ganin kwalliyar Ruhaimat yasa kowacce ta raina kanta har da ita sadee tasha jinin
jikinta, nan aka gabatar da kayan uba da na dangi..wata akwati mai Karen kyau aka budeta
super wax 2Holland 2 swiss lace 1 sai kayan jarirai kala 10 da sauran tarkace irin su
pant..bbypowder..bbysoap da sauransu kayan sun hadu kowa ya baxa ear don jin daga ina
kayan suka fito , meenah tayi gyaran murya tace" ga kayan step mom nata wato
Ruhaimat" ba sadee kadai bah duk jama'an dake wajen sunyi mamaki..jikin sadee yayi
sanyi dakyar ta bude baki tayi godiya Ruhaimat dai ko kallonsu bata yi bah hasali ma chat take
da masoyin nata kowa sai kallonta ake.

*Reefat ce*
[4:56PM, 18/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*68*
BY *Reefat yahya*

*an imaginary Lov story*

Bayan suna da sati 2 akayi bikin imran tare da amaryarsa yasmeen ango dai daurewa kawai
yake Amma fuskarsa babu alamar walwala amaryar ce ke shige masa ita kam fuska kamar
gonar auduga murna take Yau burinta ya cika, a wajen dinner ne suka hadu da Ruhaimat yayi
saurin dauke kai da yake har Yau Ruhaimat bata San cewa ya fada sonta bah tare suke da
sadeeq sunyi kyau sosai duk inda suka wuce sai kallonsu ake sun karasa gun ango da amarya
don tayasu murna.fuskar Ruhaimat dauke da murmushi tayi wa yasmeen magana harara ta
galla mata ba tare da ta amsa bah, bata damu bah don haka ta juya gun imran "dosti congrats
Allah ya bada xaman lfy" dakyar ya amsa da "ameen " ba tare da ya daga ido ya kalleta bah
taja bakinta tayi shiru a haka aka gama program kowa ya kama gabansa.
****kwanci tashi ba wuya gun Allah..result din su Ruhaimat ya fito ta fita da sakamako mai
kyau an fitar da list din nysc sunanta na ckn first batch tsabanin sadee , wani kishi ne ya
turnuketa tana jin haushin Ruhaimat.. A nan yola ta fara serving ckn kwanciyar hankali tayi
bulbul da ita ta kara kyau ba kadan bah a wannan lokacin ne anty maryam ta haifi danta namiji
a jada akayi suna inda Ruhaimat ta taka muhimmiyar rawa kowa na alfahari da ita, bayan suna
ta kara kwana 2 sannan sadeeq yaje ya dauketa suka dawo yola.sadiya tayi jiki sosai ga
jaririyarta wacce suke kira da Mimi ita ma bulbul gwanin sha'awa yarinyar sai kara kyau take
kamanninta da na sadeeq sai kara bayyanowa yake.ynxu wata 5 take dashi Amma tayi jiki xaka
dauka cewa tayi shekara 1 da rabi , Ruhaimat na matukar kaunarta Amma Sam sadiya bata
barinta ta rike yarinyar tun bayan suna kafa har 5 tana xuwa Amma ko sau daya bata samu
damar daga ta bah.wata rana idan ta koma gida takanyi kuka Amma bata taba nunawa sadeeq
komai bah gashi ita har ynxu shiru babu ciki ba alamarsa, idan tayi magana sadeeq ne ke nuna
mata komai lokaci ne yana matukar kyautata mata yana bata kulawa fiye da komai a
rayuwarsa.Yau weekend tana kitchen tana hada musu breakfast daga ita sai wata er Riga mai
guntun hannu da kuma bone Short ta tufke gashin kanta a baya ta gama shirya komai tana
yanka fruits ne don al'adar sadeeq kenan ko wace safiya sai ya sha fruit salad..rungumarta yayi
ta baya yana shakar daddadan qamshin turarenta hannunsa xagaye da kugunta "morning my

Dil..kina ta aiki ke kadai baxaki tasheni na tayaki bah" murmushi tayi tace "nasan ka gaji daz y
na kyaleka ka huta..hw was ur nyt" "uhmm...it was splendid ,wit u by mah side I don't have any
prblm" "daz grt" ya fara shinshinata kamar wani tsohon maye tace "haba kismat..wuka ce
a hannuna fah" "I need u Dil.." Ta turo baki ckn shagwaba tace "um..kana ganin aikin da nake"
peck ya mata a wuya yace "gskiya ki bar aikin nan muje..am hungry" "toh ba ga abinci a nan
bah" "ni ba wannan nake bukata bah..kingane me nake nufi ai" dariya tayi ta ajiye wukar ta
karasa kusa da sink tana wanke hannunta cak! Ya dagata suka fita daga kitchen din tun a nana
ya fara kissing nata dakyar yake tafiya yaga baxai iya xuwan daki da ita bah don haka ya
shimfideta bisa kafet din falon , tamkar xasu hadiye junansu nan ya bude buttons din rigarta
suka cigaba da abunda suke dai2* nan suka jiyo door bell tsaki sadeeq yaja dole ya tashi a
wahale maballalan rigansa duk a bude ga kirjinsa nan a waje ya karasa bakin kofar yana cewa
"waye " ya bude kofa suka hada ido da sadee tana tsaye ga Mimi nan rungume a da ita "lfy
sadee dis early morning" harara ta galla masa tace " 10am kake cewa early..bani hanya dallah
ni xiyara nazo" "da izinin wa" ta tabe baki tace "au..nan dinma sai na nemi ixini ne? Gani nayi da
nan da can duk dayane" daga nan tasa kai tayi shigewarta ya kulle kofar tare da bin bayanta
yana jin haushinta..turus! ta ja ta tsaya ganin kayan dake jikin Ruhaimat kuma ga nan kirjinta
rabi duk a waje, ta maida dubanta gun sadeeq daga nan tsaki taja tace "jarababbu sai aje ayi
wanka ai" murmushi Ruhaimat tayi tace "barka da xuwa maman Mimi..sorry bamuyi expecting
bako a wannan lokacin bah Shiyasa kika samemu haka" nan ta tashi tana kallon sadeeq tace
"kismat muje na ma wanka koh" "ok my Dil let's go" ta kwanta a jikinsa ya dagata tamkar
karamar yarinya suka haura saman bene sadee ta bude baki da hanci tana kallonsu.bayan
tafiyarsu ne ta dawo hankalinta tana bin gidan da ido tabbas ynxu ne ta yarda da abunda ake
gaya mata na cewa gidan Ruhaimat yafi nata nesa ba kusa bah dama abunda taxo gani
kenan... Lallai yarinyar nan irin wannan dankareren gida haka? Dole ta tashi tsaye tayi wani
Abu idan bahaka bah Ruhaimat xata rabata da sadeeq..anya bokan nan yayi aikin da na sashi
kenan dole ta koma gun boka.haka dai ta cigaba da tunani har suka fito sunyi kyau
sosai daga nan Ruhaimat ta shirya abinci bisa table, Mimi na hannun babanta yana mata wasa
Ruhaimat ta xuba musu abinci sadee kam sai kallonta take..abinci kala 5 ne pancakes awara
fish rolls chips da fried indomie da kwai sai tea da kuma fruit salad. Sadeeq yasa spoon ya deba
fruit salad xai kai bakinsa Ruhaimat ta rike hannun tace "hot first" murmushi yayi daga nan ta
tura masa filet din indomie da kwai, da zafinsa haka yake ci sadee na kallonsu tana mai jin
haushi. Bayan azahar ta bar gidan Mimi tasha kyaututuka daga wajen Ruhaimat, gidansu ta
nufa dama da motarta taxo bayan ta ajiye Mimi gun innarta tace xata je unguwa daga nan ta
fita.gudu take sosai xuciyarta na tafarfasa cike take da haushin Ruhaimat burinta kawai taje gun
boka a raba Ruhaimat da sadeeq rabuwa ta har abada..wata trailer ce sukayi karo ba tare da
saninta bah don hankalinta baya kan hanya, motar sadee ta nausa ckn daji a nan driver yaja
birki..jama'a sukayi caa..suna nanata "innalillah���

*Reefat ce*
[11:38PM, 19/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*70*
BY *Reefat yahya*

~an imaginary Lov story~


*Lov u all ..happy reading*❤❤❤ _Reefat tana sonku_

Bayan kwana 2 Ruhaimat ta nemi su koma asibiti duba lafiyar sadee amma firr sadeeq yaki
amincewa haka nan bai shaida mata cewa ya saki sadiya bah..haka ta hakura ta cigaba da kula
da Mimi tamkar ita ta haifeta yarinyar ta fara sabawa da Ruhaimat. Bayan wata daya aka
sallami sadee daga asibiti suka koma gida daga nan kannenta sukaje gidan sadeeq suka
kwashe kayan sadee a wannan ranar ne Ruhaimat taji labarin sakin tayi fada sosai haka ta
sashi a gaba tana masa fada tamkar ita ta haifesa yayi jugum yana kallonta sai da ta gama
fadan nata sannan ya dauki makulli ya fice ya bar mata gidan, kwana 3 sukayi suna fushi da
juna gaisuwace kadai ke hadasu dukkan su suna ckn damuwa suna kewar juna ba kadan bah
haka suke daurewa.xaune take a falo ta kwantar da Mimi bisa cinyarta tana wasa da suman
kanta da ya fara fitowa sadeeq yana xaune a can gefe yana kallon news Amma jefi2* yana
satar kallonta.wayarsa ce tayi ruri ya daga "hello mamina" shiru yayi yasha jinin jikinsa don fada
take masa tamkar xata bi ta ckn wayar ta samesa..sun share 30mins tana fada sadeeq dai sai
hakuri yake bata don fada take masa akan sakin sadee da yayi jiya ta samu labari gun masu
aikin gidan daga karshe tayi hanging call din, shiru yayi ya juya carab! Suka hada ido da
Ruhaimat ya bata tausayi don shima Dan uwan dayar ne akwai shagwaba kuma baya son
fada..ya marairaice tamkar xeyi kuka "my Dil kina ganin mami tayi fushi dani koh" murmushi tayi
ta kwantar da Mimi daga nan ta koma kusa dashi ta xauna "com hre" ta bude hannayenta nan
ya fada jikinta ta rungumesa ya kankameta sosai tana shafa gashin kansa tace "kismat baka jin
magana n wat u did is wrong dole mami ta nuna maka fushinta..sorry koh is ok" ajiyar xuciya
yayi tare da cewa "bayan kema kina fushi dani kin daina kulani" "ohh..c'mon is ok" peck ta masa
a goshi sun Dade a ckn wannan yanayin daga karshe suka fada wata duniya daban.
**** _ina labarin ango imran ne??_ zaman nasu babu canji imran baya shiga sabgar yasmeen
ita ko tabi ta damu baya kulata ko kadan haushinta yake ji don babu abinda ta iya komai masu
aiki ke mata abu yaki ci yaki cinyewa dole yasmeen ta tattara ta koma gidan momin imran ta kai
kararsa tace lallai baxata koma gidansa bah sai ranar da ya canza hali, imran kam bai damu
bah haka ya cigaba da harkokinsa Ibrahim ma suna xaune lfy da meenah ynxu haka tana fama
da tsohon ciki haka nan Ameena Mrs Aliyu jada.haka Rayuwa ta kasance akwana a tashi
Ruhaimat ta gama bautar kasar da take ranar da xasu gama mami da baba sunzo tayata murna
haka nan mutanen gidansu babu Wanda bai zo bah..umma Abba ya Yusuf anty Xee anty
maryam da sauransu babu Wanda Ruhaimat tayi murnar gani kamar Hajja Dada , ranar ta rasa
inda xata sa kanta don murna gaba daya sun nuna farin cknsu mami da baba sun jajanta mata
dangane da labarin abunda sadee ta mata haka nan suka bata hakuri da karfin guiwa.bayan an
watse daga taron gida suka wuce gaba dayansu meenah da Ameena duk sunzo, sun yini tare a
gidan Ruhaimat abinci kala2* suka ci har xuwa dare sauran suka koma gidajensu aka bar
umma Abba Hajja Dada da kuma Ameena su a nan zasu kwana.dakyar su umma suka amince
don tsabar kunya nan Ruhaimat ta gyara musu dakuna daga nan sukayi sallama sun wuce don
yin bacci, dakinta ta gyara ma Ameena daga nan ta koma dakin sadeeq fitowarsa daga wanka
kenan nan itama ta wuce ta fada wankan bayan ta fito ta shirya suka kwanta don Mimi tana

gun mami.
Da safe ta shirya musu breakfast tare suka karya da sadeeq da Ameena, da wuri su Abba
suka shirya don komawa ya Yusuf ne yaxo daukarsu don ba nan ya kwana bah a can gidan
hajiya maryam ya kwana.duk yanda Ruhaimat taso Hajja Dada ta xauna da ita fafur sunki
amincewa dole ta hakura sukayi sallama suka tafi tare da Ameena. Da yamma mami ta shirya
tare da Ruhaimat driver ya kaisu gidan su sadee mami na bin gidan da ido lallai suna ckn
talauci, ckn mutunci inna ta karbesu ynxu tayi hankali ta koyi darasin rayuwa tayi sanyi kamar
ba ita bah...sadee na ganinsu ta fashe da kuka Ruhaimat ma kukan take mami ce ke basu
hakuri sadee tana kallon Mimi ta kara fashewa da kuka, sun Dade a gidan daga bisani mami ta
ajiye musu kudade masu yawa tana bada hakuri akan sakin da sadeeq ya mata sannan suka
fice daga gidan. Maimakon su koma gida gani tayi sun dau wata hanya daban gidan Alhaji
sultan sukayi parking Ruhaimat ta fito tabi bayan mami.

*Reefat ce*
[11:39PM, 19/12/2016] +234 703 007 7024:

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login