Showing 33001 words to 36000 words out of 62027 words

Chapter 12 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf

16 May 2025

3556

masa ko? Yaushene akayi auren nasa da har xai fara Neman wata , koda
ya Dade da yin aure ma ni baxan iya auren mijin kawata bah wllhi ..wannan cin amanar har
ina"kaji wawiya..ke da ita wa ya ci amanar wani..mtsww
Meenah ta tabe baki tace "oh..matsalata da ustaxai kenan abu kadan sai kuce haramun ko
kuma bai dace bah, dallah ni kije yana waje yana son ganin ki" "gskiya ba inda zani ..meenah ki
bashi hakuri baxan iya soyayya da ya sadiq bah don yana auren kawata, no..I can't " ran
meenah ya baci sosai nan ta tashi tayi ficewarta. Ruhaimat tabi bayanta tana kiranta ko juyawa
bata yi bah har xuwa kofar gida a nan suke tarar da sadiq xaune saman mota yayi kyau sosai,
nan suka kurawa juna ido shi da Ruhaimat meenah kam shigewa tayi ckn mota.Ruhaimat ta
juya ta koma ckn gida wayarta ta dauka tana kiran meenah Amma taki dagawa har ta gaji don
kanta ta bari.hakuri meenah take bawa Dan uwan nata ta xayyana masa yanda suka yi dakyar
ya ja motar suka koma gida.washe garin mami da baba da meenah suka daga xuwa
Abuja.daga wannan ranar sadiq ya yanke duk wata alaka tsakaninsa da Ruhaimat har office
nasa yasa a dauko masa wani daya daga ckn daliban da suke IT ya dawo shiyake masa duk
abunda ya dace , a yayinda aka canza wa Ruhaimat office xuwa ofishin imran. Sun Dada
shakuwa sosai basa rabuwa da juna se idan lokacin tashinsu yayi nan ma shi zai maidasu gida
ita da Ameena, haka Rayuwa ta cigaba da tafiya kwanaki na guduwa gashi Yau saura 1month
su gama IT su koma skul.a yaune imran yayi niyyar bayyana wa Ruhaimat sirrin xuciyarsa,
office din Ibrahim ya wuce suna xaune dashi da sadiq Ibrahim yace "yadai man..naga bakinka

na motsi" murmushi imran yayi sannan ya xauna yana kallon su yace "ina Neman taimako pls"
"na menene fah" dariya yayi ya shafa kai yace "kunsan dai ban taba yin soyayya bah..shine
nake son Ku taimaka min Ku dorani a kan hanya, ya xan gaya mata ina sonta..kodai xuwa
kawai xanyi in fada kai tsaye" dariya Ibrahim yayi har da kyakyatawa sadiq kam ya sha jinin
jikinsa a yayinda bugun xuciyarsa ta karu badai xargin da ya Dade yana yi ne xai xamto gskiya
bah..innalillh..shikenan imran xe rabashi da farin ckn rayuwarsa dakyar yace "umm..imran
wannan wace yarinya ce kake so haka..who is d lucky girl?" Imran ya lumshe ido hadi da yin
murmushi yace "who else...apart from my baby doll"...waaatt??" Ibrahim ya fada da karfi tare da
cewa "u..u..min Ruhaimat?? " ya kefta ido alamar "ehh......wani gumi ne ya fara keto wa Ibrahim
da sadiq.."innalillahi wa inna ilaihirraje'un"

*Reefat ce*
[2:09PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*44*
BY *Reefat yahya*

~a short n imaginary Lov story~

_which team u belong to.. *imran* *sadiq* *Ibrahim*..comment wit ur choice.. Majority carries
d vote_��

Kalmar innalillahi kawai Ibrahim yake nanatawa a yayinda kansa ke tsarawa sadiq kuma
xuciyarsa ne ke tafarfasa ji yake tamkar ya shake imran ya mutu don tsabar kishi ckn bacin rai
ya tashi ya bar ofishin, imran ya bisa da kallon mamaki daga bisani ya juya gun Ibrahim "aboki
ya kake ganin xan tunkare ta..I rily Lov her wllhi, bansan me ake nufi da so bah sai da na hadu
da ita..pls ka taimaka min I don't wanna loose her" wani murmushi mai ciwo ib yake ya hadiye
wani Abu mai daci a ckn makwakoronsa yace "don't worry man..u'll have her insha Allah" "tnx
nawa..Shiyasa nake sonka akoda yaushe kana faranta min rai" bam..aka bude kofa sadiq ne ya
sake dawowa idanunsa sun kada sunyi ja yace da Imran" com n c d so called gal fren of urs
tana can xaune tana xuba soyayya da wani, kai ma xauna kana bata lokacinka a banxa" gaba
daya suka tashi a tsaye sadiq kuma ya kai bakin kofa dakyar ya dafe jikin bango don tafiya na
Neman gagararsa saboda ganin Ruhaimat da yayi tana xaune da wani, imran ya bangaje shi ya
wuce Ibrahim ne ya tsaya kusa dashi yace "bruh ar u ok" "yea..am fine" daga nan suka fice
tare.Ruhaimat ce xaune a bisa wasu fararen kujeru fuskarta dauke da murmushi hira sosai suke
tare da masoyin nata wato *AJ* Aliyu jada, kamar daga sama ta hango su suna xuwa murmushi
tayi tana kallon fuskarsa tace "yawwa ka gansu nan en halak" "ok yayun namu ne..muje mana
mu same su" tare suka jera suna tafiya suna er hirarsu kicibis suka hadu da imran ..sadiq se
Ibrahim "ina yinin Ku" Ibrahim ne yayi karfin halin amsa wa , sadiq kam kawar da fuskarsa gefe
yayi imran kuma yana bin Ruhaimat da wani mugun kallo har gabanta ya fadi "amm..ya imran
ga Aliyun.." Hannu ya daga mata fuskar nan ba alamar wasa yace "kin gama aikin da ya kawo
ki ko xama kika yi kina hira da wani?..ki Sani nan companyn ba wajen hira da samari bah" Aliyu
kam jikinsa yayi sanyi Ibrahim kadai suka gaisa daga nan yace "my angel ki koma cki ki cigaba
da aikin da ya kawo ki xamuyi waya anjima , da yamma kuma xanje gida na ganki ok" kai ta

gyada masa daga nan ya juya yayi tafiyarsa.imran tamkar ya kurma ihu don haushi Ruhaimat
kam kanta na kallon kasa ta juya ta fara tafiya "kanwata ina xaki" Ibrahim ne ya tambaye ta
"am..dama akwai aikin da nake yi ne xan karasa" "muje office dina magana xamu yi" "ok" daga
nan ta juya tayi wucewarta ko kallon bangaren da sadiq yake bata yi son sun Dade basu hadu
bah kuma koda sun hadu baya mata magana.sadiq ya fara tafiya a hnkli baxai iya xuwa inda
take bah kuma baxai jure ganin imran kusa da ita bah, ta shiga office din kenan wayarta ya hau
ruri num supervisor dinta ta gani ta daga "ina yini sir" "lfy ya kike.. Kixo liaison office ynxu ana
bukatar ganinki ckn gaggawa" "ok sir gani nan xuwa" ta kashe wayar yayi dai2* da shigowar su
Ibrahim da imran "yaya Nah xan tafi ana nema na a Liaison office din skul namu " "ok idan kin
dawo ina son ganin ki" ta daga kanta suka hada ido da imran ya galla mata harara ita ko t
murguda masa baki tare da fucewa ckn sauri, murmushi yayi sai ynxu yaji sanyi a ckn
xuciyarsa.

*** a can liaison office din Adamawa state uni Ruhaimat ce xaune a katafaren ofishin nasu Dr
Abdallah yace "u have no choice my dia..kiyi hakuri kije am sure u can make it" "but sir.."
"Shhh..waya ya daga ya kara a kunne ya fara magana "yes sir..ehh hakane Amma yarinyar bata
son xuwa, ok..ok sir gata nan" ya mikawa Ruhaimat waya yana hararinta yace "vice chancellor
ne" jikinta har rawa yake ta karba sunyi magana ko me ya gaya mata oho! Daga karshe ta
kashe wayar ta mikawa Dr Abdallah ya karba tare da cewa "zamuyi magana da baban ki, ki fara
shiri jibi ne zaku tafi dake da Dr Zarah da professor Ramalan" a hnkli tace "ok sir" daga nan tayi
sallama ta tafi.
Bata bi ta kan Ibrahim bah gida ta wuce ta fara tunanin gagarumin aikin dake gabanta..jibi
xasu tafi wani Islamic conference a can birnin tarayya Wanda makarantu da dama xasu halarta
ga manyan mutane , dole ne ta jajirce ta fidda Adamawa state uni kunya..nan ta tashi ta fara
research kan abunda xata gabatar idan ta je can.
_wohoho..kina da aiki gal..Allah baki sa'a ..lol_
*fans ina jiran choice naku tsakanin imran Ibrahim sadiq da kuma Aliyu shin wa yafi dacewa da
Ruhaimat??.. Kodai xatayi new catch @ conference da xatayi attending ne* ~sai
naji daga gareku..ur tym starts now~

Lov u all.. *Reefat ce*
[2:09PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*45*
BY *Reefat yahya*

~a short n imaginary Lov story~

*based on mssgs da nake samu ta private n oda grps seems lyk sadeeq is leading.. Anyway
muje xuwa dai* _Lov u all_

10:00am katafaren hall din ya cika makil da jama'a a kalla xasu kai kimanin dubu 2 daliban
makarantun jamia daban2* ga manyan lecturers da manyan malaman addini da professors, an

fara gabatar da presentation akan addinin musulunci dalibai suna gabatarwa daya bayan daya
har aka iso kan Ruhaimat inda mc yace "I will lyk to call Aysha Ruhaimat Abubakar hammawa
from Adamawa state university" kabbara akayi nan Ruhaimat ta tashi, Dr Zarah ta karfafa mata
guiwa akan ta tattara natsuwar ta waje daya kada taji tsoron idon jama'a. Nan ta fara tafiya
kanta na kallon kasa karar sautin takalminta kawai kake ji a yayinda idanun jama'a suka koma
kanta ..gaskiya ne Adamawa land of beauty..masha Allah yarinyar ta hadu gaba daya ta dauke
hankulan jama'a ga shigar ta na mutunci da kamala, tayi kyau sosai bayan ta tsaya gaban
dubban jama'a nan ta fara magana kamar haka
*(pls fans take tym to read d article is important.. Cos I knw a lot of pole xasuyi skipin)*
"Assalamu alaykum warahmatullahi ta'ala wa barkatuhu my brodas n sistas in Islam am Aisha
Abubakar hammawa , my topic of discussion is based on *TAQLEED: THE BLIND FAITH*
The Madhaiib are a pathway to learn d deen; they do not replace d deen.d 4 popular madhaaib
are named after –: Ahmad ibn Hanbal, Muhammad ibn Idrees ash-Shaafa‘I, Imam Maalik ibn
Anas, Abu Haneefah an-Nu‘maan ibn Thaabit (may Allah have mercy on them all).Other
madhaaib include al-Layth ibn Sa’d, al-Awzaa’I etc. These imams learned fiqh (jurisprudence)
from the Qur’an & Sunnah. They are mujtahideen (reason based on Quran/authentic hadith
available to them, to give verdicts). None of them called his students or other people 2 follow his
verdicts blindly. Rather, they used 2 call people 2 follow d Qur’an & Sunnah, criticized those who
called people to blindly follow them. *They all said: "When a Hadeeth is found to be Authentic,
then that is my MATH-HAB."( An-Nawawi – Al-Majmoo' - vol 1 pg 63).”. Imam Malik bin Anas
(rh) said: “Anyone’s opinion may be accepted or rejected, except the occupant of this grave,”
(the grave of the Prophet (SAW)). [al-Bidayah Wan-Nihayah, (14/160)].*
If our salvation is based on blindly following one of these 4 madhaaib who came after d
departure of d prophet and his companions, we may well ask; *what is the madhab of Prophet
Muhammad (Sal Allaahu Alaiyhi wa Sallam), Abubakr, Umar, Uthman, Alli & other companions
(radiallahuanihuma)? Were they hanafis or malikis or shaifiis or hanbalis? Did they belong to
any group(s) claiming exclusivity to salvation without a sharia based proof? We may further ask
d blind followers of madhaib what d madhab of d 4 Imams themselves were. Was Imam Abu
Hanifah a hanafi? Was Imam Malik a Maliki? Was Imam Ahmad ibn Hanbal a hanbali? Was
Imam Shafii a shafii? No, they were not, they all followed d Madhab of Rasullulah (Sal Allaahu
Alaiyhi wa Sallam).*
The common defence question from d blind followers of d madhaib is: does it mean that d great
& real scholars of our time knw more dan d great & real scholars of d past & d pious imams of d
madhaib of d 2nd & 3rd centuries? How dare u say d 4 imams made few mistakes here & there
on certain issues or gave a few wrong religious verdicts? *Yes, they made mistakes but not on purpose. “The prophet (Sal Allaahu Alaiyhi wa Sallam)
said every son of Adam makes mistakes…..(Trimidhi)”.This includes all scholars & the
companions of d prophets.It is ONLY d prophets of Allah that can be blindly followed because
they are “Maasuum”: divinely protected from making mistake(s) in the delivery of the divine
message of Islam to the people but they made mistakes in their personal lives. Therefore, the
Quran & authentic sunnah are always d criteria, no human being including d companions of d
prophets should be blindly followed *“taqleed”* rather we should do *“iithibaa”* follow their
authentic proofs.These imams got some rulings right and got some wrong due to d lack of

access to some hadith; bcos hadiths were still in the process of compilation & access to hadiths
were limited by long distances, primitive level of technology, unlike today where there is easy
access 2 compilations nd authentications that had been done by Muhadiths e.g. Imam Bukhari,
Muslim & scholars of our time. A fresh graduate of science 2day is definitely not as genius as
Albert Einstein but he has more knowledge than Einstein bcos he has now learnt all d
corrections of d errors that Einstein made and has learnt from further advancements made after
the death of Einstein.“If a Muslim is following any of d rulings of these pious imams of d
madhabs or a group, and he sees that the view or authentic evidence of another madhhab or
scholar concerning a given matter is stronger, and he follows that, then he has done well, and
that does not detract from his religious commitment or good character.There is no scholarly
dispute on this point.Rather this is more in accordance with d truth and is more beloved by
Allaah and His Messenger.” (Shaykh al-Islam – may Allaah have mercy on him – in al-Fataawa,
22/247).
*Prophet (Sal Allaahu Alaiyhi wa Sallam) : “If a judge passes judgement based on his own
ijtihaad and he is correct, he will have two rewards; if he passes judgement based on his own
ijtihaad and he makes a mistake, he will have one reward.” (Bukhaari). What the sincere
believer must do is to follow the truth & what is correct based on authentic & verifiable
evidences in the Quran & authentic hadith & avoid blindly following groups or madhabs or
scholars when he knows the truth lies elsewhere. Raf’ al-Malaam ‘an al-A’immah al-A’laam by
Shaykh al-Islam Ibn Taymiyah. Prophet (Sal Allaahu Alaiyhi wa Sallam): “ARROGANCE
MEANS REJECTING THE TRUTH AND LOOKING DOWN ON
PEOPLE.”(Muslim).*sadakallahul azeem wallahu ahlam" ji kake "Allahu Akbar gaba daya hall
din sun rude da kabbara , a hnkli ambassador mukhtar ya sauke gilashinsa yana kare mata
kallo yarinyar ta Tara komai nan wani tunani ya bujiro masa a kwakwalwa..

*Reefat ce*
[2:09PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*46*
BY *Reefat yahya*

Ruhaimat ta koma wajen xamanta masu camera ne suka biyo ta sai daukarta hotuna suke
masu viewing nayi ana nunawa live a gidajen TV murmushi Dr Zarah tayi tare da cewa "u r so
amazing dia..kip it up" "tank u mah" ta fada ckn jin dadi, haka aka cigaba da program har xuwa
axahar sannan suka tashi don yin salla.ambassador mukhtar ya kira professor ramalan a gefe
suka kadaita nan ya nemi sanin tarihin rayuwar Ruhaimat prof ya xayyana masa komai yayi
godiya sannan suka rabu.kwana 3 ana yin conference din sannan aka gama ranar final day an
kira daliban da sukayi kokari cki kuwa har da Ruhaimat an gabatar musu da kyaututtuka masu
dimbin yawa , president ma ya basu kyauta tare da certificate of merit award daga karshe
sukayi hotuna sannan aka watse nan su Ruhaimat suka shirya dawowa Adamawa.
Bayan kwana 2 da dawowarsu da yamma suna xaune tare da anty Xee nan wayarta ya hau
ruri ta duba num Abbanta ta gani nan ta daga tare da sallama bayan sun gaisa ya shaida mata
lallai yana son ganinta idan ta samu lokaci weekend taje gida.hakan ko akayi ranar Friday ta
shirya xuwa jada ta sauka lfy , bayan ta huta sun taba hira da Hajja Dada suna nan xaune

mahaifin nasu ya shigo da sallama nan ya nemi waje ya xauna "ina yini Abba" "lfy ya hanya ya
kuma karatu" "lfy alhmdllh " "naji labarin conference naku kinyi kokari kwarai da gaske duk da
cewa ni bansamu lokacin kallo bah , Amma ummar Ku ta bani labari kinyi kokari sosai Allah ya
taimaka ki kara bada himma" "nagode Abba" "yawwa uwata dama na kira ki ne xancen
aure.."..dum..xuciyarta ta buga nan gabanta ya fadi , ya cigaba da cewa "akwai Wanda kuka yi
alkawarin aure dashi ne?" A hnkli tace "a'a..Abba akwai wani dai yana xuwa waje na Amma
bamu xauna mun tattauna dashi bah" "masha Allah..dama wani mutum ne yaxo nan bayan
dawowar ki daga Abuja yace min a can ya ganki Amma bai miki magana bah yaxo Neman izini
a wajena " dam...tayi saurin daga kanta "tunda Allah yasa baki da wani tsayayye ina ga nan
bada dadewa bah zasu zo Neman auren ki , nayi magana da wani aboki Nah yace ya San shi
babban mutum ne kuma yana da kyawawan halaye don haka na amince da maganar
auren"..innalillh kawai Ruhaimat take Nanatawa a ckn zuciyarta ..shikenan ta rabu da sadiq har
abada.."kodai kina da wani Wanda kike so?" Tayi saurin cewa "a'a Abba" "toh yayi kyau Allah ya
miki albarka" "ameen" Hajja Dada ta amsa daga nan Abba ya tashi yayi ficewarsa.nan
Ruhaimat ta fashe da kuka "ke lafiya" " wayyo hajja ki taimakeni wllhi bana son auren
tsoho" "kaji min munafuka..ba ynxu ya tambayeki ko kina da wani Wanda kike so kika ce masa
a'a bah" "haba Hajja kinsan baxan iya bijire umarnin Abba na bah" "toh ya kke so na miki" "Hajja
ki ce baki amince bah don Allah" "nidai ina son wannan auren , baki ga mutumin bah yana da
kirki sosai kedai Allah yasa shine mafi alkairi agareki kinsan zabin iyaye alheri ne" Ruhaimat ta
tashi ckn jin haushi ta koma dakin baccinsu nan ta dinga rusa kuka har tayi ta gaji don kanta ta
daina. D next day ta shirya kayanta tace musu xata wuce akwai aikin da xatayi nan Abba ya
bata kudade masu yawa sukayi sallama ta tafi, Hajja Dada dai sai murna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login