Showing 30001 words to 33000 words out of 62027 words
Chapter 11 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf
masu kawo lefe kuma har da meenah , tayi
mamakin ganin gidan su sadiya Sam mutanen gidan basu birge ta bah cike da bacin rai tayi
ficewarta tun basu gama yin abunda ya kaisu ba tace kanta na ciwo ta kira Imran a waya akan
yaxo ya dauketa.company suka wuce ita da imran suna tafiya suna tadi meenah tana kushe
matar yayan nata tana cewa "wannan ne yaya yabi ya dameni da maini..maini..mtsww ni tunda
naga hoton yarinyar naji bana sonta bare da naxo naga gidansu Sam basu da tarbiya sai
shegen son abin duniya, kaga rawar jikin da suke yi? Hmm..Allah ya kyauta" imran dai sai
dariya yake a dai2* nan yayi parking ckn company tare suka fito ya kulle mota suka shiga
building din. Sun fito daga ckn elevator a nan suka hadu da Ruhaimat kallo daya ta musu ta
dauke kai, murmushi imran yayi yasan kishi ne kurum ke addabarta Shiyasa bata masa magana
ba hannunta dauke da wasu files ta wuce su meenah tace "wow turaren yarinyar nan yamin
dadi..qamshin so cool" murmushi imran yayi tare da cewa "lallai hancin ki is very sensitive,
kinga ni banji komai bah" "gara da baka ji ba ai cos haramun ne" "oho..kunsan da haka Amma
kuke shafa turaren" ..ofishin sadiq suka bude yana signing na wasu papers "swt hrt" meenah ta
fada tana murmushi ta karasa kusa da shi ta xauna "er baba yau dai xa'a hanani aiki kenan" ta
tura baki tace "wato ma baka yi missing dina ba koh" "haba cutee Nah kinsan nayi missing naki
sosai" murmushn jin dadi tayi tare da cewa "ynxu muka kai kayan lefen" "aw..hw was it" ta bata
fuska "umm..ba laifi dai" murmushi yake dama yasan haka xata fada don ya Dade da gane
cewa basa son auren nasa , Ruhaimat ce ta shigo tare da sallama..dam! Gabanta ya fadi ganin
wannan yarinyar kusa da sadiq ta sunkuyar da kai a hnkli take tafiya ta karasa kujerar ta ta
xauna bata kalli bangaren da suke bah. Imran ya juya yana murmushi yace "baby doll meet my
queen meenah" bugun xuciyarta ya karu dakyar ta kirkiro murmushi tace "wow..daz nice sannun
ki " meenah tana murmushi ta tashi xuwa inda Ruhaimat take ta mika mata hannu "meenah
mukhtar" "Ruhaimat Abubakar" meenah tayi Jim..tamkar mai son tuna wani Abu sai tace "nice
name..n nice meeting u" "tnx n u too" daga nan Ruhaimat ta cigaba da harkokin ta meenah ta
lura yarinyar bata Faye surutu bah haka nan taji tana sonta sosai tace "wasa yake miki ni
kanwarsa ce " murmushi tayi bata ce komai bah .sadiq ne yace "Ruhaimat wannan blood sis
dina kenan meenah" sai ynxu ta daga kanta suka hada ido da meenah suka sakar wa juna
murmushi , sai ynxu ta lura da tsananin kaman da tayi da sadiq tace "yayi kyau gashi kuna
kama sosai" "haba na fisa kyau " dariya sukayi gaba daya imran yace "karya kike wllhi kinsan
bru dina 1 in town ne" murmushi sadiq yayi idanunsa na kan Ruhaimat kullum kaunarta se
karuwa yake a ckn xuciyarsa ya rasa ya xaiyi gaba daya ji yake tamkar ya gaya mata Amma ya
kasa.haka suka kasance meenah tana Jan Ruhaimat da hira sai gashi sun saba har sunyi
exchanging nums.
Da yamma meenah ta kira Ruhaimat akan cewa ta shirya xasu fita babu yanda ta iya dole tayi
wanka ta shirya ckn wani blue gown mai ratsin fulawa da stones red tayi Rollin da red Vail
bayan ta daura blue a cki, ga red shoes n purse ba laifi yau tayi light makeup tayi kyau
sosai.tana fitowa a kofar gida nan ta ga motar imran ya tsayA a gabanta, sadik ne a gidan gaba
meenah tana baya imran ne ke tuki, sadiq ya kura mata kamar Wanda yaga sabuwar halitta
imran ya fito fuskarsa dauke da murmushi yace " my baby doll u luk so ..muah" y karasa tare da
yin kiss a iska, tasa hannu ta rufe fuskarta nan ya bude mata gidan baya ta shiga ta xauna kusa
da meenah daga nan imran ya rufe ya koma maxaunin driver. Meenah tace "wow..sisy kinyi
kyau sosai bari na daukeki hoto" bata jira amsarta ba ta fitar da iPad dinta ta dauketa hotuna
masu kyau sannan ta musu selfie su biyu , ta juya gun sadiq ta mika masa tace "yaya pls ka
daukemu" ya karba yayi snapin nasu sunyi kyau sosai don ita ma gown ce a jikinta yayi
zooming yana kallon kyakkyawar fuskar Ruhaimat , meenah ta karba tare da cewa "ya imran ka
gyara xamuyi selfie" "ina driving ne xan tsaya daukan selfie" meenah bata ce komai bah ta jawo
Ruhaimat a jikinta suka jingina da front seat imran yana tuki sadiq kuwa yana kwance a jikin
kujerar nan meenah tayi snapin nasu❤️...
*Reefat ce*
[2:08PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*41*
BY *Reefat yahya*
*a short n imaginary Lov story*
_nasan kun karanta page 40 har kun gaji koh..lol hapy reading Lov u all_
Sunyi yawo sosai sunje wuraren shakatawa da shopping da dama irinsu *top 10..testi menu..
Item7..shawarma joint..wetland.. Silver hotel* da sauransu haka nan suka kasance ckn farin cki
da annashuwa daga karshe suka biya wajen *cool Jo* da *JJ* suka dauki hotuna hard copy
masu kyawun gaske , har magariba sannan suka ajiye Ruhaimat a gida suka yi sallama.ckn
kankanin lokaci shakuwa mai karfi ya shiga tsakanin Ruhaimat da meenah kullum basu rabuwa
, a haka suka fara shirye shiryen biki komai tare suke yi meenah ta dinka musu anko su 3
Ruhaimat Ameena da kuma meenah, less ne mai uban kyau da tsada.
**yau saura 3days a fara programs din auren sadiq da sadiya yan uwan baba da mami duk
sun hallara suna gidan gidan baba dake ckn jimeta , sadiq ne xaune a falonsa yayi shiru yana
tunani yau saura kwana 5 daurin aurensa da sadiya Amma kwata2* yaji baya son auren ga
wutar son Ruhaimat sai ruruwa take a ckn xuciyarsa ya rasa ya xaiyi dakin mami ya wuce tana
xaune tare da yan uwanta "lfy me kake bukata" ta fada tana kallon Dan nata "mami 10 mins pls
magana xamuyi" "ok muje dakin Alhaji " daga ta tashi suka wuce dakin mahaifinsa meenah ce
kwance tana waya da saurayinta sai faman lumshe ido take mami ta hararesa tare da cewa "fita
ki bamu waje" murmushi tayi ta tashi ta koma falo. Sadiq ya xauna a gefen gado mami tana
tsaye "lafiya ka kirani a wannan lokacin ni kabi ka daga min hankali" "mami auren nan ne naji
bana so a yi shi" "anya lafiyanka? Ko so kake ka jawo min magana gun baban naku" ya
marairaice "Allah mami bahaka bane..Allah ni.." "Kaga dakata! Wannan wace irin maganar
banxa ce haka, bayan an tara jama'a an gama komai zaka zo min da wata maganar banxa?
Lokacin da nake nuna maka aikin gaggawa kake Neman yi ba ka rufe ido ka nuna baka ji baka
gani bah" "mami pls ke kadai xaki fahimceni" "no..ba ruwana a ckn wannan xancen ba dani bah,
kuma ka kuskura ka furta wannan maganan gaban babanku kasan ranka xai baci don haka ina
baka shawara ka ja bakinka kayi shiru ayi wannan auren lafiya ka rabu da kowa lafiya" tana
kawo nan ta juya tayi ficewarta. Meenah tana ganin yanayin mami tasan akwai wata a kasa don
haka ta tashi ta shiga dakin yana xaune ya buga uban tagumi "yaya waz d prblm" ya daga
kansa dake masa ciwo yace "meenah bana son auren bana son ta Ruhaimat nake so"
murmushi tayi jin an ambaci Ruhaimat tace "yaya saida na gaya maka wancan bata dace da kai
bah, kuma ni ina ganin kamar wacce kake so a ynxu ita ce *maini*" ya kura mata ido sai kuma
yace "no ba ita bace..koma menene I don't kia ni Ruhaimat kawai nake so" "but yaya is too late
kayi hakuri ayi auren daga baya sai ka nemi auren dayan Ruhaimat din" yayi shiru yana naxarin
kalamanta sai kuma ya jinjina kai yasan tabbas mahaifinsa baxai amince a fasa auren bah dole
ya rungumi kaddara.."tnx sis ki tayaNi da adua" daga nan ya tashi ya koma bangarensa.su
amarya kuwa ana ta shirye2* tayi gyaran jiki tayi komai Amma hankalinta a tashe yake don ta
kasa gane kan angon nata don haka an bude jaka ana ta xubawa malamai kudi don jawo
hankalinsa.
BayN kwana 2 an fara biki tayi Fulani day d next day tayi walima washe garin aka daura aure,
jama"a da dama sun halarci daurin auren ango kuma ya kasa samun sukuni xuciyarsa da
tunaninsa na gun Ruhaimat.ita kuwa mutuniyar an dukufa ana rokon Allah nan kuma ta samu
saukin radadin da take ji a ckn xuciyarta, da dare sun shirya xuwa dinner Ruhaimat tayi kyau na
fitar hankali ni kaina na tsorata da na hangota suna shiga ckn hall din.tare suke da meenah da
Ameena ckn anko nasu dinkin buba da zani sai red head , sadiya ta kura musu ido tana
mamakin me yasa Ruhaimat bata saka anko din kawaye bah.sadiq kam kishi ne ya turnuqe shi
ganin irin kallon da jama'a suke yi wa sahibar tasa, a dai2* nan mc ya kira ango da amarya su
fito..ckn takun kasaita ya karasa filin nan aka sake kida amarya kam babu kunya ta fara taka
rawa haushi kamar ya kashe sadiq, ga abokanansa na ABJ sai kallon Ruhaimat suke ta iso filin
ta fara musu liki 50notes ne take manna musu..maza suna ganinta sunyi caa.. Akanata imran
yaji kamar ya shakesu don haushi , kanta na kallon kasa bata Ankara bah taji an fisge hannunta
ana ja sun kusa ckn mutane bata samu ganin fuskarsa bah yayi waje da ita.a can bayan hall din
yaja ya tsaya bayan ya tura ta gefe..sai faman haki suke ta daga kanta carab! Idanunta suka
fada ckn na sadiq ango??
...chabb no my water inside
*Reefat ce*
[2:08PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*42*
BY *Reefat yahya*
*short n imaginary Lov story*
_tanx 4ur Lov n pryrs Lov yah all Mera fanx_
Ruhaimat ta bisa da kallo ckn mamaki tace "ya sadiq!" Ya daga jajayen idanunsa yana kallonta
har ckn ido da yake hasken wutar lantar ki ya haska ko ina ckn hotel din ckn bacin rai sadiq
yace "meyasa kika zo nan Ruhaimat" ckn rashin fahimta tace "bangane neyasa naxo bah, u min
baka son xuwa na? Nifa ba wajenka na xo bah naxo as kawar meenah ce n beside amaryar is
my fren" "y Ruhaimat y?? Meyasa zaki min haka? Gskiya baki min adalci bah" gaba daya ta
rasa gane inda maganganunsa suka dosa a hnkli tace "wat are u talking about" bata Ankara ba
taji ta kwance a kirjinsa sadiq ya kamkameta tamkar xe maida ta ckinsa rungumarta
yayi gam...jikinta ne ya fara rawa , a hnkli hawaye suka fara gangarowa a idanunta dakyar ta
iya furta "ya sadiq pls..I don't like wat u r doing" tana kokarin kwace kanta Amma ta kasa. ya
fara mata rada a kunne "Ruhaimat I Lov u so much..pls ki soni ki kaunace ni I can't live widout
u" hawaye ne ya cigaba da xubowa sadiq yaji sheshshekar kukan ta da sauri ya daga habarta
yana kallonta idanunta na kallon kasa , hannunsa yasanya yana goge mata hawayen "am sorry
pls I din min to hurt u but bliv me am madly inlov wit u, I can do anytin fo u cos am inlov wit u
..Ruhaimat I truely Lov u" shiru tayi tana jin kanta tamkar mafarki take daga nan ya rike
hannunta tare da xuba guiwowinsa a kasakai mala ango... Ruhaimat tayi saurin juyawa
tana kallo ko akwai jama'a a wajen daga bisani tace "pls ya sadiq ka tashi ka koma kada a fara
nemanka, nasan ynxu hankalinsu a taShe yake" murmushi yayi tare da cewa "idan kinga na bar
nan toh ki tabbatar kin amince da soyayyata if not babu inda xani" Ruhaimat ta juya da niyyar
tafiya , sadiq yayi saurin rike mata hannu ta tsaya cak! Ya xagaya kusa da ita suna fuskantar
juna "pls preetty karki barni ckn wannan hali" tayi saurin tare masa numfashi da cewa "wat is
wrong wit u..yau ranar aurenka n after ol kawata kake aure sannan u telin me dat u Lov me?
Are u out of ur senses?" "Yes I am..am madly inlov wit u so I don't kia" "fine ka cigaba da haukar
taka" daga nan ta juya ta fara tafiya , yayi saurin tare gaban ta"pls my pretty kada ki koma ckn
hall din nan plsss.." Ya karasa maganar kamar xeyi kuka. tayi jim tana kallon ikon Allah shima
kallon ta yake "muje na saukeki gida plss" ta xare ido cke da mamaki tace "u r kidding ryt?" "No
am very serious pls ki koma kiyi bacci ya fiye miki" ta kama hanyar komawa ckn hall din kawai
ya fisge hannunta suna tafiya , gani tayi ya bude wata Benz ya tura ta cki sannan ya shiga
maxaunin driver ya tada motar nan suka bar harabar hotel din.
A can ckn hall kuwa sadiya ce take Neman angon nata hankalinta a tashe yake Amma bata
fadawa kowa bah, haka nan imran ma se Neman baby doll dinsa yake Amma shiru ba alamar ta
meenah ce kawai tasan wainar da ake toyawa sabida a gaban idonta yayan nata ya ja hannun
Ruhaimat don haka ta ja bakinta tayi shiru.haka aka cigaba da program ango baya nan se
bayan 1hr ya shigo ya koma maxauninsa , sadiya ta hada rai da ganinsa tace "ina kaje ka Dade
haka" "inda kika aikeni" daga nan ta ja bakinta tayi shiru don en kwanakin nan ta lura
da canjin da yayi ba kadan bah.taro yayi taro an ci an shA an watse lfy, imran ne yayi dropin din
Ameena sannan suka wuce da meenah gida .d next day akayi fansa a gidan ambassador
mukhtar inda manyan mata sun cika gidan babu masaka tsinke, amarya tare da kawayenta
sunyi kyau sosai musamman ma mutuniyar wato Ruhaimat. Duk inda ta gifta se kallonta ake,
meenah ta jawo ta xuwa falon baba don su gaisa da mami.sun shigo tare da sallama mami ce
tare da momin imran se wasu mata su 2 "mami ga Ruhaimat da nake baki labarin ta" mami ta
daga kai tana kallon Ruhaimat masha Allah yarinyar akwai jini..kana ganinta xaka ji ta burge ka
"barka da xuwa Ruhaimat" Momi tace "Dota taho nan ki xauna" "au dama kin Santa kenan" "ehh
she is my baby gal" murmushi mami tayi daga nan Ruhaimat ta sunguna har kasa ta gaisa su
gaba daya sun amsa ckn sakin fuska daga nan sukayi ficewarsu ita da meenah.
*Reefat ce*
[2:08PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*43*
BY *Reefat yahya*
~a Short n imaginary Lov story~
_Lov u all @ fans of Reefat novels_
An gama biki lafiya jama'a kowa ya koma inda ya fito sauran iyayen ango ne suna nan xasu
Dan kwana 2 kan su wuce birnin tarayya, su sadiya buri ya cika ta shiga katafaren gidan
masoyin nata Wanda ya Tara komai na more Rayuwa ba laifi suna kulawa da juna Amma can
ckn xuciyar sadiq kaunar Ruhaimat makale a wajen ya kasa cire sonta a ckn xuciyarsa.
Yau Monday ango ya fara xuwa aiki dama ya dau hutun 1 week , a ckn office ya sameta don
ya makara Yau ta rigasa xuwa tana xaune ta hada kanta da table da alamu akwai abunda yake
damunta dakyar ta amsa sallamarsa ya karasa gaban table nata yace "morning my pretty hop
kina lfy" harara ta galla masa gaba daya haushinsa take ji tun ranar dinner din aurensa ya
maidata gida bata kara sa shi a ido bah sai Yau gashi ya jefa xuciyarta ckn rudani da kalaman
da ya furta mata."preety am sowie" "kaga malam mind ur business n stop callin me wit such
name ok" murmushi yayi Wanda ya kara fito da kyawunsa nan ya jawo kujera ya xauna suna
mai fuskantar juna "let's talk about it pretty, I min wat am saying wllhi ina mutuwar son ki n ina
jiran amincewarki pls" kwanciya tayi ta kifa kanta saman desk don baxata jure kallonsa bah ,
yana tayar mata da ciwon sonsa da tayi dawainiya dashi a shekarun da suka gabata. Imran ne
ya shigo tare da sallama ya ja turus! Ya tsaya wannan wane irin sabon salo ne ?? Ckn mamaki
yace "bru lfy dai koh" sadiq ya tashi a tsaye yace "yh..lfy kalau" daga nan ya juya ya koma bisa
kujerarsa Wanda ya saba xama a kai.imran ya koma inda sadiq ya tashi yana kallon Ruhaimat
wacce taki ta daga kanta "baby doll" "uhm" "baby doll look at me pls meyake damun ki" a hnkli
tace "ba komai" "no..tell me pls wat is it" "notin fah" "are u sure " a hnkli tace "ehh.." Yayi shiru
daga bisani ya tashi ya fita , xaman office din ya gagareta don haka ita ma ta suri jakar
hannunta tayi ficewarta ko kallon bangaren da sadiq yake batayi bah.yana kiran sunanta Amma
ko juyawa taki ta juya bare ta amsa masa, office din Ibrahim ta wuce tafi sakewa dashi nan ta
xauna sun sha hirarsu har xuwa axahar sannan ta koma gida.
Bayan sallan la'asar tana kwance tana karanta magazine din *vogue* taji sallamar meenah
cike da farin cki suka rungumi juna "ke kuma haka ake yi..?..haba Ruhaimat shikenan don yana
da aure sai ki dinga wahalar dashi " "waye kenan meenah daga xuwanki kya bari ko ruwa ki sha
ai" Hararinta meenah take tace "dama xaki fada ai..bayan kina ta wahalar min da Dan uwa ,
gskiya nikam banji dadin hakan bah" murmushi Ruhaimat tayi tare da cewa "meenah kenan
wato kema kina biye