Showing 36001 words to 39000 words out of 62027 words

Chapter 13 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf

16 May 2025

3570

take takwararta tayi
miji��.bayan ta koma ta kwashe labarin komai ta sanar da anty Xee itama ta tausaya mata
haka ta fara rarrashinta tana kwantar mata da hankali.washe garin Sunday ne ta kashe wayarta
haka ta yini sukuku ta rasa me ke mata dadi a duniya.
Ranar Monday ta shirya ta wuce amz fuskar nan a tamke yake kowa yana mamakin ganinta
ckn wannan hali saboda ansanta da fara'a, har suka gama daukar darasin su ta xauna tayi
report a ckn daily record buk nata don ynxu suna rounding up ne sauran 3weeks su
gama.dalibai suna taya ta murnar nasarar da ta samu a conference da suka je Amma Sam bata
sake musu bah, sama2* take amsawa har wasu sun fara gulama cewa da xuwanta Abuja ta
koyi girman kai��. Ofishin imran ta shiga ta gaida shi ba tare da ta kalli bangaren da yake
bah , ta kunna computer tana copying files nata da ta ajiye.ya bita da kallon mamaki daga bisani
ya kira sunanta "Ruhaimat " "na'am" "me yake damun ki..baki da lafiya ne?" "Lfyta kalau" ta
bashi amsa kai tsaye, ya tashi Sam ya dawo kusa da ita yace "luk @ me" ta kauda fuskarta
gefe "baby doll tell me..waz wrong" kamar jira take nan ta fashe masa da kuka, gaba daya
hankalinsa ya tashi "pls tell me don Allah" yayi maganar kamar xeyi kuka "ya imran an min miji
a gida shikenan an rabani da *mai sona*"..xama dirshan imran yayi a kasa hawayene suka fara
bin kumatunsa.sadeeq dake labe a bakin kofa yayi saurin juyawa da gudu ya koma office nasa,
dama yaxo xai shigo kenan yaji hirarsu.dakyar ya karasa don idanunsa sun daina ganin komai
sai wani duhu yake gani.

_hmm sadeeq baka San meke faruwa a gidan Ku bah_

*Reefat ce*
[2:10PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*47*
BY *Reefat yahya*

~a short n imaginary Lov story~

*ignore any typing error cos bana editin...� enjoy*

Sadeeq ya hada kai da table yana rusa kuka kamar wani karamin yaro wani irin radadi
yake ji a can ckn xuciyarsa..ynxu ya rabu da Ruhaimat har abada kenan?? Y?? Se kuma ya
tuna da kalman da ta fada *shikenan an rabani da mai sona*.. *mai sona*!! Ya nanata kalman
kamar xai tuna wani Abu sai kuma ya ja tsaki yasan mai don nata barai wuce wannan saurayin
da ya gansu tare bah, wayarsa ce ta hau ruri baba ne ke kira nan ya daga "hello ina kwana
baba" "lfy ya kke ya iyalin naka" "lfy alhmdllh" "ina son ka xauna da shiri nan da 2months xaka
kara aure" "wat??..aure kuma baba? , ynxu 4 months ne nayi.." "Ba shawara nake nema bah,
umarni na baka kuma next week xanxo da kaina na sama maka mata irin wacce nake so..kuma
idan baka manta bah na gaya maka tun kan kayi aure akan cewa dole xaka bi umarni na a duk
lokacin da na kawo maka xabina" baba ne ya tare numfashinsa da wannan maganar..yana
gama magana ya kashe waya *(lol..nasan fans kun dauka cewa ambassador ya nemawa kansa
auren Ruhaimat koh?? toh bahaka bane sadeeq yaKe nemawa auren..don haka sadeeq
is d winner )* zafi kan zafi tabbas yana ckn matsala , ya nemi kukan ya rasa�� sai
gumi yake hadawa lallai zai sha fama da sadee don tana bala'in kishin sa.xaman office din ya
gagaresa don haka ya tashi ya fice, Ruhaimat da imran kuwa an rasa mai rarrashin wani
tsakanin su.Ibrahim ne ya shigo ya samesu ckn wannan halin gaba daya ya rikice ya rasa wa
xai fara tunkara, dakyar Ruhaimat ta xayyana masa abunda yake faruwa..bugun xuciyarsa ne
ya karu ya rasa ya xayyi tabbas suna ckn matsanancin hali, kansa ya hada da bango ya rasa
me xayyi kwakwalwarsa ta daina caji..ya Dade da kamuwa da son Ruhaimat tun ranar da ya
fara ganinta Amma ya kasa furta mata.ranar da imran ya bayyana masa sirrin dake ckn
xuciyarsa ba karamin daurewa yayi bah, xai iya sadaukarwa imran komai na rayuwarsa cki
kuwa har da soyayyarsa Amma kashe!! An rabasu da Ruhaimat ynxu dole su rungumi kaddara
su barwa Allah komai.a haka ya samu karfin guiwa ya fara musu nasiha a hnkli suka sagaita
kukan nasu, a tunanin Ruhaimat ta dauka cewa imran yana taya ta bakin cki ne bata San cewa
yana bakin ckn rashin cikar burinsa.jugum suka yi kowannensu ya xauna tare da buga uban
tagumi.
*** sadeeq ya shigo falon tare da sallama sadee tana xaune tasa popcorn a gaba an harde
kafafu ta Dora daya bisa daya hnklinta na kan film din da take kallo, ckn rashin kulawa tace
"sannu da dawowa" guntun tsaki ya ja ya duba dinning babu abinci ya tabbata batayi girki
bah.ynxu haka take yi tsahon wata 3 kenan tun lokacin da ta samu cki shikenan ta daina aikin
komai har abinci ta daina yi bare kayi tunanin gyara gida.ya xauna kusa da ita "ya gida hop bbu
wata matsala" "ba komai kawai de yunwa ce ta addabeni, kaga popcorn nake ci" kai ya girgixa
tare da cewa "ynxu shikenan idan mutum yana da cki sai.."tayi saurin tare masa numfashi da
cewa "haba swt hrt..ciki wata 3fah is not easy Allah" "ok Allah Raba lfy" murmushi tayi daga

nan ya tashi xai wuce daki sai kuma ya juya yace " namanta ban gaya miki bah, dazu baba ya
kirani wai aure xaimin" murmushi tayi tare da cewa "Amma dauka Faye xolaya wllhi" "am
serious fah" ta hada rai tace"don Allah ka bari bana so" "luk hajiya..wllhi na rantse da gaske
nake" ckn zafin nama ta cafke neck tie nasa se faman huci take tana cewa "wllhi karya kake
tsohon munafuki..wata hudu da auren namu kake xancen kara aure?..toh wllhi ka canza tunani"
sadeeq ya tsaya galala yana kallonta sai kuma ta fashe da kuka mai ban tausayi nan ya jawota
ta fada jikinsa ya rungumeta tare da shafa mata baya alamar rarrashi, a hnkli ya fara magana"
ni kaina ina ckn tashin hankli, wllhi bana son wannan auren na gaya miki da wuri ne don kada
magana tayi karfi kixo ki ji daga baya kiyi tunanin ko naci amanar ki ne..no! ..trust me i do Lov u,
ki tayani da adua ok" kai ta gyada masa Amma can kasar xuciyarta tafarfasa yake tana tunanin
matakin da xata dauka..lallai tana da Jan aiki a gaba, bata ga xama bah..aure wata 4 a fara
maka xancen kishiya???..ya katse mata tunani t hanyar tura bakinsa ckn nata ya fara kissing
nata passionately sai kuma ya daga ta cak! Xuwa ckn bedroom

��� *akwai drama kenan*�� _mu dai zamu sha kallo_

*Reefat ce*
[2:11PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*48*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*

~tnx 4ur kia fans lov u all~

12am Ruhaimat tana kwance bisa gado sai faman juy2* take gaba daya bacci ya kaurace mata
ta rasa samun sukuni ..phn nata ne ya fara ringing cke da mamaki ta dauka tana dubawa num
imran ne toh meyasa yake kiranta a wannan lokacin ?? Ta daga ta kara a kunne" baby doll kinyi
bacci ne" a hnkli ta girgixa kai kamar yana kallonta sannan tace "a'a " "meyasa?" "Baccin yaki
xuwa, Amma kai ma me ya hana ka bacci" ya marairaice tamkar xayyi kuka yace "nima bansani
bah..I just don't knw y haka nan bacci ya kaurace min n raina a bace yake na rasa
dalili"malam ka fito fili ta fada mata ..mtsw.. "Me ya bata ma rai dosti" "I donno..pls ki
tayani da adu'a am in my worse n terrible moment baby doll I donno wat to do" ya karasa
maganar ckn sanyin murya, tausayinsa ne ya kama Ruhaimat nan hawaye sun cika mata ido
"baby doll" "umm" "y r u quite" "ba..ba komai am fine" ya dafa kai tare da cewa "kin fara aikin
naki koh..pls stop it baby doll bana son haka don Allah" ta share hawaye a hnkli ta furta "ok"
"sorry pls ki daina kuka adu'a xaki yi ba kuka bah ok!" "Ok" "now kwanta kiyi bacci, idan baccin
ya gagara kuma ki tashi ki roqi Allah " "ok tnx" "bye..pls takkia ok " "ok u too" tare suka ajiye
wayar nan ta fada bayi tayi alwala ta fito ta fara nafilfilu tana Neman xabin Allah.
**** sadee ce kwance a katafaren falon nata bayan sadiq ya tafi office waya take da aminiyarta
"kedai bari kawai wllhi jiya saura kadan na leka lahira ..hhh ai kin sanni da kishin tsiya, haka
kawai muna xaman xaman mu ya xo min da xancen kishiya"..tayi shiru kamar na minti 1 sannan
ta cigaba da cewa "haka koh?..toh shikenan xan tura kudin sai kije kuyi magana..yawwa

ehh..haka za'ayi , ai dai bari ynxun nan tafi kuwa..toh ehh..ok shikenan nagode ..ok bye" nan ta
kashe wayar daki ta shige dama gown ce a jikinta don haka ta fesa turare an wani mulka uban
Jan baki, Rollin tayi da dankwalin gown din sannan ta sanya wani bakin tabarau mai shegen
fadin gaske� ba laifi tayi kyau amma gskiya gyalen da tayi Rollin dashi yayi kadan, takalmi da
jaka ta dauka tare da makullin flat din tana fitowa ta kulle driver ta kira ckn rawar jiki ya xo sai
wani yatsina take dakyar ta bude baki tace "office din ogan naka xaka kaini" "toh madam an
gama" nan ya bude mata gidan baya ta shiga ta xauna sannan ya rufe kofa ya tada mota suka
dau hanya.
Ruhaimat xaune a ofishin imran ta gama rubuta report nata tana faman harhada hotunan
na'urorin da ake amfani dasu a kamfanin imran bai shigo bah don haka ita kadai ce a ckn office
din, bayan ta gama harhada komai ta duba page daya babu nan ta tuna yana wajen
Ameena.xumbur ta tashi tsaye daga nan tayi ficewarta a kan hanyar xuwa ofishin da Ameena
take ne taci karo da mutum ckn raxana tayi saurin daga kanta , sadeeq ne tsaye ckn blue
shadda Wanda yasha aiki se xabga qamshi yake yayi kyau ba kadan bah.ta shagala wajen
kallonsa nan suka kurawa juna ido bata Ankara bah taji saukan mari ckn xafin nama ta juya
carab! Ta hada ido da sadee, batayi wani dogon tunani bah ta dauketa da wani wawan mari har
tayi taga2* tamkar xata fadi sadeeq ne ya tallabota ckn mamaki yake bin Ruhaimat da
ido.Ruhaimat ta juya xata tafi sadee tace "ina kike tunanin xaki je..munafuka wllhi mijina yafi
karfin ki, gara ma ki cire rai don wllhi baxaki iya kishi dani bah..azzaluma maciya Amana kawai"
murmushi Ruhaimat tayi tare da cewa "sadee kenan... har kura xai ce da kare maye??, ke har
kina da bakin kiran wata da azzaluma maci amana?..anyway" ta juya idanunta tana kallon
sadeeq tace "pls ka samu lokaci ka koyawa matar ka tarbiya pls, don alama ya nuna batayi
karatun addini bah don bata da tarbiya ko kadan" daga nan ta juya tayi tafiyarta.sai ynxu
hankalin sadeeq ya dawo jikinsa ya tura sadiya gefe ckn tsananin bacin rai yake kallon ta yace"
me kika xo yi a nan company.. Ko so kike ki xubar min da mutunci?, for Allah's sake kalli irin
shigar da kika yi..wannan shigar tayi kama da ta matar aure kenan?" Sadee wacce ke faman
huci tace "dole ka fada ai tunda na kama ka dumu2* kana cin amanata, ka rasa wacce xakayi
soyayya da ita sai kawata?.. Dama munafurcin da kuke kullawa kenan Shiyasa jiya kake wani
xancen wai baba yace xai ma aure.?...toh wllhi karya kuke daga kai har ita kunyi kadan Ku ci
min xarafi" ran sadeeq ya baci ba kadan bah yace" wuce ki koma gida bana son tashin hnkli"
"babu inda xani wllhi ina nan tare xamu tafi kafarka kafa ta" ganin da gske tKe ne yasa sadeeq
ya fisgota yNa ja tana kurma ihu se kallon su ake , haka ya turata ckn rest room dake ckn
ofishinsa ya kulle ta waje ta cigaba da bubbuga kofa tana surutan banxa. Xama yayi a kujerarsa
kansa ne ke tsarawa dai2* nan Ibrahim ya shigo tare da sallama kujera ya ja ya xauna suna
fuskantar juna "haba bruh meyasa xaka biye mata , kasan mata fah se a slow" tsaki yaja daga
nan ya kwashe labarin komai ya xayyanawa Ibrahim. Shiru yayi daga bisani yace "gskiya akwai
aiki..baba ma dai, meyasa yake son ka kara aure bayan yasan lallai baka jima da yin wannan
bah" "I wonder.." "Kai kuma meyasa kayi saurin fada mata?" "Ni na dauka hakan shine dai dai"
"hmm..su fa ba'a musu gwaninta idan ta fannin kishiya ne basu da sauki" daga nan Ibrahim ya
bashi yan shaWarwari sannan ya bude mata kofa ta fito se hararinsa take, dakyar Ibrahim ya
fahimtar da ita cewa bbu komai tsakanin Ruhaimat da mijinta.

*Reefat ce*

[2:11PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*49*
BY *Reefat yahya*

*a Short n imaginary Lov story*


Kamar yadda aka tsara hakan ko akayi ambassador mukhtar tare da Alhaji sultan mahaifin
imran da Dadyn yasmeen da kuma baban Ibrahim, su hudu suka shirya xuwa jada don Neman
auren Ruhaimat anyi musu tarba irin ta mutunci da karramawa daga nan suka gabatar da
abunda ya kawo su ba tare da bata lokaci bah baba ya amince tunda yayi magana da yarinya ta
amince.kudi suka ajiye masa masu dumbin yawa yaki ya karba babu yanda basu yi dashi bah
daga karshe dole suka hakura , bangaren Hajja Dada ya rakasu suka gaisheta bayan sun cika
ta da kudi daga nan sukayi sallama suka koma.
Anty Maryam ce kwance a dakin anty Xee ga Ruhaimat a can gefe suna tattaunawa xancen
auren Ruhaimat da xakayi nan da mako 2 masu xuwa, anty maryam tayi dariya tace " uhmm..su
malama mai hijabi xa'a xama surukar ambassador.. Saura kije ki xunbula musu hijabi ki nuna
musu kauyancin naki, wllhi gara ki farka daga baccin da kike Abuja xaki je yarinya ki daura
damara haann.." Murmushi anty Xee tayi tare da cewa "kefa kina ma Ruhaimat kallon
bagidajiya..wllhi ni nasan xuba mana ido kawai take amma yarinyar nan da kike gani ba tayan
baya bace , bar ganinta hanta2* tafi ganda tauri ina gaya miki ..hmm ni nasan Ruhaimat kedai ki
xuba ido xaki sha mamaki ni baxan ce komai bah" Ruhaimat dai se buga game nata take ko
uffan bata ce musu bah , ynxu kam ta yayyafawa xuciyarta ruwan sanyi ta rungumi kaddara ta
xuba wa sarautar Allah ido.har yamma Suleiman yaxo ya dauki matarsa suka koma gida.bayan
kwana 4 anty Xee tare da hajiya maryam suka shirya suka tafi jada tarban yan kawo goro da
lefen auren ruhaimat ,a Yayinda ita kuma ta koma gun anty maryam da xama har xuwa lokacin
dawowar anty xee.imran yana can yana jinyar rashin masoyiyar tasa wacce har Yau ya kasa
furta mata Kalmar so, bashi kadai bah har mominsa tayi bakin ckn rashin Ruhaimat don
yarinyar ta gama shiga xuciyarta.

*****Ruhaimat sun gama IT lfy har an bude skul nasu Amma ita batayi resuming bah don jibi
xa'a daura aurenta , har xuwa wannan lokacin angon bai nemeta bah ita ma hakan bai dameta
bah hasalima dadi take ji don da alama shima baya son auren don haka xata samu ta cigaba da
karatunta ckn kwanciyar hankali.su Ameena kirjin biki ita take yin komai su 4ne kawayen
amarya , walima kawai suka shirya babu wani bidirin da xasuyi.uwargida sadee kuwa ta dauka
abun wasa ne sai da aka kawo mata set din akwati na fadan kishiya nan hankalinta ya tashi ta
xama tamkar xautacciya ,gaba daya ta birkitawa sadeeq hankali ta hanasa sukuni ya kira
Dadyn imran yana rokonsa akan ya taimaka a fasa auren amma firr ambassador yaki amincewa
dole shima ya dangana ya xuba ido.
Yau ne ranar walima gobe daurin aure amarya tayi kyau sosai ga su *cutee besty* *royal
biutie* *Jidda* *Mmn sadeeq* *Mmn afrah* *Aysha 2rajo* *beenta A* *manshart kishiya*
*momi Ummi* *rabi oga* *anty arif* *husner* *khady* nida PA Nah *maryam jika* tare da *laurex
Nah( billy losh)* muna can gefe, matan _Gidan gyara_ _professional writers_ _duniyar novels_

_matan arewa_ _manshart novels_ _Hausa novels_ da sauransu duk sun hallara, a can nesa
na hango writers irinsu ~badiat ib~ ~melodiya~ ~billygiro~ ~billy tabaco~ ~bilkisu ib~ ~ummie
jafar~ ~leemcy~ ~biyat sk~ ~ummi Aysh~ ~mrs haiydar~ d sauransu kowa ya caba ado an
xauna ana jin wa'azi Wanda admin02 *maman ummusalma* ce ta gabatar , anyi nasiha me
ratsa jiki daga karshe aka raba abinci da na sha tare da yin adu'a aka watse. Washe gari bayan
sallan juma'a ak a daura auren Abubakar sadeeq Aliyu mukhtar tare da Aisha Ruhaimat
Abubakar hammawa akan sadaki 50k, daurin auren ya tara jama'a da dama Amma banda ango
da kuma imran. Karyar rashin lfy ya shirya har kwanciya yayi a asibiti don kada ya halarci daurin
auren, bayan daurin aure nan suka fara shirin wucewa da Amarya inda aka kaita dakin iyayenta
don su mata nasiha.Abba ya kalli umma yace "idan akwai abunda xaki gaya mata sai ki
hanxarta don sauri suke kinsan hanyar babu kyau gashi yamma tayi" murmushi umma tayi tare
da cewa "tun jiya na gama magana da ita ynxu kai xakayi naka" "bani da abun da xan gaya
mata sai dai muce Allah ya miki albarka ya Baku xaman lfy, ni na yarda da uwata bani da
shakku akanta..kije 'yata Allah ya baki juriya da hakurin xama" kuka yaci karfinta daga nan
umma ta rike hannunta suka fita.

*Reefat ce*
[2:11PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: *MAI SONA*
*50*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*

_wai ina kuke neh..masoyan sadeeq oya sekem oya shoki oya shekini Ku taka buri
ya cika_� ~lov ū àll~


7pm suka iso yola motoci ne a Jere masu kyawun gaske babu bata lokaci airport

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login