Showing 6001 words to 9000 words out of 62027 words

Chapter 3 - MAI SONA COMPLETE Book Writing By Reefat Yahya .pdf

16 May 2025

3566

da hirarsu irin ta masoya kamar xasu hadiye juna.ni Reefat nace ohh masoya
kenan"
****
Washe garin Ruhaimat ta tashi ckn walwala da nishadi Wanda rabon ta kasance haka tun
bayan rabuwarsu anty Xee na faman tsokanarta bayN ta kammala duk ayyukan gida ta fada
wanka ta fito taci abinci sama2* sannan tayi sallama ta tafi.kamar kullum tana ckn hijabinta mai
hannu tayi kyau sosai a bakin gate Suka hadu da Ameena wacce ta dade da xuwa tana jiran
karasowar kawar tata , murmushi Suka sakar wa juna "ina kwana" "lfy ya gida ya *mai sona* "
aa *mai sona* de ba maisonki bah" dariya Ameena tayi tace "sorry toh..ya mai sonki dafatan
yana lfy" lfy kalau yau da muryarsa nayi brkfast" abun ba sauki Allah yabarku tare" "ameen
kawata nagode da wannan aduar taki " daga nan Suka karasa cki direct office nasu Suka wuce
ma'aikatan sunata harkokinsu dakin chemicals da ake amfani dasu wajen sarrafa drinks Suka
shiga ana musu bayani dalla2* Ruhaimat tana jotting bude kofar da akayi wata er budurwa ta
shigo er gayuce sosai sautin takalmintane ya janyo hankulan jama'a ji kake kwas..kwas ckn
girmamawa Suka fara gabatar da gaisuwa bata amsa bah se yatsina fuska take tana binsu da
kallon 3kwabo ga cingam abakinta tana taunawa qamshin turarenta ya gauraye dakin
Ruhaimat ta bude baki tana kallonta wata shaidaniyar gown CE a jikinta pitch color yayi masifan
kama jikinta duk surorin jikinta a bayyane har shatin inner wears nata Ruhaimat ta cigaba da
kallonta ckn rashin SAA idanunta Suka fada ckn nata aikuwa kamar jira take tayo kanta da
niyyar marinta Amma tana xuwa har ta daga hnnu se kuma ta kasa wani kwarjini ne tagani a
fuskar yarinyar alamarin da ya ba aikatan mamaki kenan saboda sanin halayenta kowa na
shakkarta a duk fadin kamfanin "ke malama daga ina kike kin wani kuramin ido kamar tsohuwar
mayya" "kiyi hakuri ni IT student ce" "maganar banxa..mr Ibrahim ya cika kwashe2*n banxa if
not ya xaayi ya kawo mana irin wannan abun a ckn company" ta karasa maganar tana bin
Ruhaimat da kallon rashin mutunci ta cigaba da cewa "anyway..is very unfortunate kika zo it a
wannan company, but kisani cewa munada dresscode saboda da haka ki kiyaye gaba..Jacob!
"Yes ma'am" "pls tell her about our company n he we do things here" daga nan tasa kai tayi
ficewarta.Wanda aka kira da suna Jacob ya juya gun Ruhaimat yace " u r d luckiest girl on
earth.. Madam ta daga hannu xata mareki ta fasa, abun mamaki..sunanta hajiya yasmeen tayi
karatu a kasar waje she is 26yrs old , mahaifinta hamshakin maikudi ne itace assistant manager
na wannan company kowa na shakkarta batada kunya bare tausayi saboda haka Ku kiyaye "

daliban gaba daya suna mamakin halaye irin na yasmeen. Ruhaimat taja tsaki tare da cewa
"aikin banxa..kara2 a kasar waje hauka ne? Ko ita ta fara xuwa ko akanta xaa daina, kowa de
xai mutu yabar wannan duniya Allah de yaganar damu gskiya" Ameena ta amsa da ameen"
sannan Suka cigaba da daukan darasi.
*Reefat CE*😘😘
[1:57PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*11*
BY *Reefat yahya*

~short n imaginary Lov story~

Ta koma gida dakinta ta nufa ta fada saman gado gskiya ta gaji sosai dakyar ta tashi ta watsa
ruwa tunda ta riga tayi sallan laasar kafin ta dawo..wayarta ya fara vibrating new number ne ta
daga tare da sallama ya amsa nan da nan ta gane mai magana wato Aliyu ne "ya kke malama "
lfy alhmdllh ya gida ya hidima " "lfy kalau..Ruhaimat ki gafarceni xuciyata ce ta kasa samun
sakat! Ina sonki wllhi ba da yaudara naxo miki bah Ruhaimat I do Lov u a lot" haba Aliyu
yaxamu tsaya muna Abu kamar kananan yara..I told u dat ina tare da wani Wanda can aura
shin meyasa baxaka hakura bah" am sorry balaifina bane Allah ina sonki Ruhaimat" "nagode
but pls Aliyu let's stop dis" yayi shiru ya rasa me xai gaya mata kawai ta katse kiran se kuma
ganin misscals din sadik har 2 nan batare da bata lokaci ba tayi dialling num yayi ringing baa
daga bah, ta sake kira har ya tsinke be daga bah.. Hnklinta ya tashi tasani sarai yana da kishin
tsiya. Call nasa ne ya shigo ta daga "mai sona" da waye kike waya tun dazu call waiting" em
sorry kismat, wllhi wani Dan jada ne wai yana sona ni..."dakata Dil! Justsay saurayinki ne
simple" haba kismat kasan babu Wanda nake so a duk fadin duniya irinka Amma tunda Baka
yard dani bah fyn" duff..ta kashe wayar tana dariya tasan idan Bahaka tayi bah maganar baxai
kare bah.ya sake kira har a karo na 3 ta daga nan ta fashe masa da kukan shagwaba😳😜😜
Gaba daya ta rikitashi da kukan nata..lyk serious lol ckn sanyin murya yace "my Dil am sorry
pls..kinsan ina sonki sosai, bana son ganin wani kusa dake pls kiyi hakura nasan baxaki taba
cin amanata bah I trust u pls stp crying" ta Dan sagaita kuka ckn murya can kasa2* tace "is ok
tunda baka yarda dani bah.." "Haba I said sorry fah.. I trust u n I Lov u" murmushi tayi "I Lov u
too" "daz my Dil"..muah" ta rufe fuska ckn jin kunya tamkar yana wajen "sarkin kunya! Ki ban
labarin IT toh" notin special fah..so boring kawai" "eyya sory ,idan nazo I'll kip u company"
"Oh tanx dia" haka Suka cigaba da hiransu Ruhaimat se juye2* take akan gado tana faman
lumshe ido...oh oh! Soyayya dadi��.

Yauma kamar jiya a bakin gate Ameena ta jirata tare Suka karasa an fara daukan darasi bayan
sun gama masu Neman Karin bayani na gabatar da tambayoyin su a haka supervisor yaxo
duba dalibansa tare da daukan attendance daga bisani ya gama aikinsa ya tafi.Ruhaimat na
fitowa daga dakin koyarwa tayi tuntube da mutum garam Suka bugi juna tayi saurin komawa da
baya saukan mari taji a saitin kumatun ta wani saurayine Dan kyakkyawa dashi ya harareta a
yayina yake gyaran suit dinsa "next tym ki bude idanunki ki kalli hanya ..idiot mtsw" ya juya xai
tafi Ruhaimat tayi carab tace "Allah ya isa azzalumi kawai" ya juya aguje tabar wajen Ameena

na dariya tabi bayanta yaja tsaki yayi tafiyarsa.
Ruhaimat ta sauke numfashi tare da Jan tsaki" mtsw..Allah wadai ace kowa in ya ganka da
hijabi de se ya raina maka wayau, Allah de ya shirya" Ameena ce ta karasa kusa da ita "kawata
kinsan mutumin nan kuwa? Niban sanshi bah yau na fara haduwa dashi" hmm shine sales
director fah na wannan company ana ji dashi sosai, baki ga yanda en mata ke rububinsa bah"
mtsww..toh ni ina ruwana idan shine manager ma I don't kia" uhmm mutanen se a slow" .sallah
sukayi sannan Ruhaimat ta fara rubuta report sunayi suna hira mr Ibrahim ne ya kirasu yace su
samesa a office, bayan sun gama abunda xasuyi office nasa Suka bude tare da sallama yana
yan rubuce2* ga kuma wannan saurayin da sukayi karo da Ruhaimat a gefe yana danne2* a
waya , zama sukayi bisa kujeru murmushi ya sakar musu "yawwa tanx 4comin..dama aiki nake
son Ku tayani pls idan baxan takuraku bah" ba damuwa zamuyi" Ruhaimat ce ta amsa masa
aikuwa wannan saurayin yana jin muryarta yayi saurin daga kansa ya nunata "you...me kikeyi a
nan" hararinsa take...

*Reefat cE* 😘
[1:57PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*12*
BY *Reefat yahya*

~short n imaginary lov story~

Ruhaimat ta cigaba da hararinsa daga bisani tace "kai xan tambaya" ya tashi ya nufi inda take
xaune ckn sauri ta tashi ta koma bayan mr Ibrahim ta tsaya tana mai xare ido Ameena da mr
Ibrahim sun xama en kallo " director dama kasanta ne " "ehh nasanta she is my cousin"
"wow..rily! Shine bakayi introducing dinta a wajena bah" mtsww..kaga ib bana son iskanci pls,
nifa bansan wannan er kauyen bah kuma kai xan tamabaya a ina kuka jajibota" Ruhaimat ta
murguda masa baki nan ya tunxura ji yake tamkar ya shaketa gaba daya haushinta yake ji ba
shiri ya fita yabar offishin.mr Ibrahim ya juya gun Ruhaimat yace "dagaske imran cousin bro
naki ne" "Allah ya tsare gatari da sarin dutse..tirr! Babu abunda ya hadani dashi" mr Ibrahim ya
tabe baki tare da jinjina lamarin "lallai idan har yau kuka fara sanin juna toh gskiya abun da
mamaki bcos imran baya shiga harkan kowa , kuma duk fadin kamfanin nan ana matukar
shakkarsa har yasmeen tsoronsa take ji don baya sake mata" Ruhaimat ta tabe baki tare da
cewa"toh ni ina ruwana dashi" daga nan mr Ibrahim ya mika musu wasu takardu yace suyi
typing nan ya tura laptop agaban Ruhaimat yace "its urgent ..pls Ku tayani" babu gardama ta
fara typing Ameena ta dawo kusa da ita ta xauna, misalin karfe 5 suna tsaye a bakin titi suna
jiran abin hawa wani range rover mai kyawun gaske yayi parking dab dasu a hnkli aka sauke
glass mr Ibrahim ne a barin driver imran kuma a gefe ya hada rai se danne2* yakeyi a wayarsa
"kanwata kuzo na saukeku a gida " wani mugun kallo imran ya watsa masa yace " a wane
motar, badai wannan ba koh" sorry pls..haba aboki let's drop dem" no..baxan shiga mota 1 da
wannan er kauyen, gara ma kawar tata xata iya shiga" mtsww..kanka ake ji dama wayAke
marmarin shiga motar ka, yaya na ba damuwa xamu shiga keke tnx" Ruhaimat tana gama fadin
haka taja hannun Ameena sukayi gaba murmushi kawai Ibrahim yayi haka nan yaji yarinyar
tana burgesa yana juyawa Suka hada ido da imran yace "hnklinka ya kwanta ai ..dama so kake

ka cimin mutunci" haba imran kayi hakuri mana " dallah malam ka ja mota mu tafi..mtsw er
matsiyata sai ta raina kanta wllhi" Ibrahim yana son yin dariya Amma ba hali haka ya tada mota
Suka dau hanyar gida, dayake su neighbors ne kullum tare suke xuwa su koma.
Imran Sultan modibbo only son agidan Alhaji sultan modibbo jikan lamidon Adamawa ne su
5 gun iyayensu Amma shi kadaine namiji yana da yayu mata 2 sunyi aure se kuma kanne 2
daya tana ajin karshe a jamia daya tana aji 3. Imran dangatan gaske ne duk familyn modibbo
ana ji dashi kyakkyawane ajin farko en mata har fada sukeyi a kansa shiko bashi da lokacinsu
hasalima bai taba yin soyayya ba tunda yake a rayuwarsa, Ibrahim abokinsa ne Dan makwaftan
su Alhaji sultan ne ya dauki nauyin karatun Ibrahim tun yana primary saboda mahaifinsa
talakane mai rufin asiri..wannan kenan.
Ko gyara parking bai gama bah imran ya Tura murfin motar ya bude fuu...yayi ckn gida a falo
ya hadu da kannensa suna masa sannu da dawowa hannu ya daga musu ya haura xuwa
bangarensa Momi tana xaune tana mamakin halin da taga Dan nata a cki, Ibrahim ne ya shigo
da sallama " baba na yau kuma wa ya taba abokin naka" hmm..kedai bari kawai Momi, yayi
sabuwar budurwa ne " wow..da gaske ya Ibrahim" Momi ta harareta tace "toh uwar axarbabi "
dariya Ibrahim yake "Ummi uwar jin gulma , kije gun yayan naki ya fada miki banda ni" "kyaleta
jeka ka ci abinci ka huta" murmushi yake ya nufi bangaren cin abinci.
Momi ta tura kofar dakinsa a hnkli yana nan kwance bisa 3seater idanunsa na kallon ceiling se
faman Jan tsaki yake " imran meyake damunka..wani ne ya bata maka rai? Allah Momi yarinyar
ta raina ni Amma xanyi maganin ta" Momi ta danne dariyar dake Neman kubce mata " wace
yarinyace haka" "wata er talakawa ce " Momi ta hada rai tace "wato har ynxu kana nan da
wannan halin naka na wulakanta na kasa da kai koh..eyee imran " ya tura baki ckn shagwaba
yace " Allah Momi ni bana wulakanta mutane yarinyar CE ta..✋🏼 ya isheni..tunda baka jin
magana kaje ka cigaba da duk abunda kaga daman yi" daga nan Momi tayi ficewarta ya rike kai
yace "ohhh..wannan yarinyar she is a dvil I wanna kill her" daga nan ya tashi yabi bayan Momi
da niyyar bata hakuri.

********** Ruhaimat tana chat da masoyin nata yace ta tura masa pix nata taki amincewa wai
lallai shi xai fara tura nasa, babu gardama ya tura pix 3 masu kyau😳😳 saura kadan
numfashnta ya dauke..he luk so...😘😘😘 a ckn xuciyarta tace " ohh akwai kyawawa a
duniya..dazu ina yaba kyawun director ashe *mai sona* ya fisa kyau masha Allah ta kurawa
hoton ido babu ko keftawa.

*Reefat CE*😘😘😘
[1:58PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*13*
BY *Reefat yahya*

~..short n imaginary lov story~

Ruhaimat ce tsaye a bakin gate din amz da misalin karfe 10am se duba agogo take me yahana
Ameena xuwa har ynxu ..gashi num wayarta baya shiga, ta kara 15mins sannan ta shiga
harabar kamfanin as usual ana nuna musu chemicals daban2* bayan sun kammala aka bata

aikin da xatayi tana yi ne kawai amma hnklinta a rarrabe yake tana tunanin meyasa layin
Ameena baya shiga Allah yasa de lfy, wasu chemicals ta hada hannunta dauke da test tube
xataje laboratory tayi test da observation sannan tayi reporting tana fitowa a dab bakin kofa
kicibis tayi karo da mutum test tube ya fadi chemicals na ckn tube din yayi splitting a kayan
jikinsa. Imran ne ckn milk color suit nasa yayi kyau sosai Ruhaimat ta xare ido ckn matukar
tsoro ko kwakwaran motsi ta kasa yi Allah ne kadai yasan abunda zai mata, ya kura mata ido ga
mamakinta hawaye ta gani ya cika idanunsa dakyar ta bude baki tace "am..bata karasa bah ya
juya ya koma ta bangaren da ya fito.bata ji dadin hakan bah tabbas tasan dole yaji haushinta
duk da cewa ba da gayya tayi bah , Amma tasan lallai ransa a bace yake ckn sanyin jiki ta
tattara test tube din nan masu aiki Suka fito ckn sauri suna gyara wajen..Ruhaimat tayi shiru ta
rasa me ke mata dadi ta tashi ckn rashin kwarin guiwa , ofishin mr Ibrahim ta wuce kai tsaye ta
shiga tare da sallama ya amsa mata "ahm...yaya na ka taimakamin ina ne ofishin sales director
pls" "aw..imraN kike nem ki je next floor by ur right xaki shiga sales section daga nan xaki iya
tambaya se a nuna miki" nagode" daga nan ta juya ta tafi Ibrahim ya lura da yanayinta ko meke
damuntane oho!
Elevator ta shiga bayan ya sadata da sales dprtmnt gskiya floor din ya hadu komai nasu a
tsare jama'a anata hrkoki. Ruhaimat bata sha wani wahala bah wajen Neman ofishinsa , kai
tsaye ta bude tare da sallama katafaren office ne mai girman gaske tsarin kamar cki da falo ne
nan ta bude wata kofar da ta gani. Yana nan kishingide a bisa kujera idonsa a rufe ya cire suit
din ya ajiye a gefe "wat do u want" ya fada ba tare da ya bude ido bah "am sorry director... Ckn
sauri ya bude ido yace "waat? Ke me kike nema me ya kawoki ofishina " ya fadi maganar ckn
daga murya , ta marairaice tace "am very very sorry wllhi tsausayi ne am sorry pls" hmm
sausayi? Sausayi fa kika CE? tsautsayin naki baxata afka akan kowa ba sai ni" kayi hakuri don
Allah" ya tsaya yana kallonta yama rasa ya xaiyi da ita da karfi ya kwantar da kansa bisa tebur
yana Jan tsaki, kamar a mafarki yaji sheshekar kukanta ya daga kai😳😳 hawayene cabe a
fuskarta "hey malama mai hijabi me aka miki xaki fara min kuka ..pls leave kada wani ya shigo
yayi tunanin cewa ni na saki kuka" ckn murya me rauni tace " don Allah kayi hakuri" ok fine ...na
hakura just go" daga nan ta tashi ta fita yabi bayanta da kallo daga bisani ya ja tsaki haushin
kansa yaji meyasa ya kasa yi mata fada , ransa a jagule haka ya tashi ya kulle offishin nasa ya
tafi .
Har yamma ta koma gida tamkar Mara lfy haka ta kasance se xuwa dare Sadik ya kirata Suka
sha hira sosai a nan yKe shaida mata gobe insha Allah suna tare" wani farin ckine ya lullubeta
take ta manta da xncen bacin ran da take cki.bayan sun gama call din Ameena ne ya shigo ta
daga "°haba kawata ina kika yasar da phn naki na kira har nagaji" sorry Ruhaimat wllhi bansan
wayar a kashe take bah naje gidN biki ne daz y kika ji ni shiru" ba kin barni ni kadai bah I was
so bored wllhi" eyya sorry kawata tuba nake" shikenan na hakura" tnx matar sadik" wow...��
kin burgeni da wannan sunan da kika ambatA" haka Suka cigaba da hira har xuwa wani Dan
lokaci sannan sukYi sallamA.
Ruhaimat ta kwanta da dimbin tunani a ranta.

*Reefat CE*�😘😘
[1:58PM, 11/12/2016] +234 703 007 7024: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*14*

BY *Reefat yahya*


*nagode da kulawarku fans..masu turamin sakon gaisuwa ina amsawa tnx a lot Lov u
all😘😘*


Zaune take a ofishin mr Ibrahim tasa laptop agaba tana typing ta tattara hankalinta gaba daya
idanunta na kan screen se karan keyboard kawai kake ji..sanyin ac da qamshin turarenta ne
Suka mamaye ofishin, a hankali ya shigo tare da sallama carab! Idanunsa Suka fada ckn nata a
yayinda take daga kai don ganin mai shigowa. yayi saurin kauda kansa gefe ya hada fuska
ganin Ibrahim baya cki nan ya juya xai fita muryarta yajiyo tana cewa "mr Ibrahim ya shiga
meeting ka dawo xuwa anjima" tsaki yaja tare da cewa" toh waya tambayeki uwar kaudi..kuma
ai ni bai gayamin ya samu new secretary bah" ta tabe baki sannan ta cigaba da aikinta a hankali
tace "kaji dashi dai masifaffe kawai" me kike cewa? Ckn sauri ta daga kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login