Showing 1 words to 3000 words out of 61652 words

Chapter 1 - YARE BIYU COMPLETED BOOK HAUSA NOVELS .pdf

Nil   

01 Jul 2025

4030

Click here to write [10/14, 6:39 PM] ‪+234 810 476 6513‬: =YARE BIYU=
{2tribes}
na ILILEE
~1~
NOTE:wannan labarin 'kagagge ne,kuma ban rubutashi ba, domin cin fuska ko kuma cin zarafi
ga ko wani {YARE} ba!

NOTE: Kuma zan yi amfani da yaruka daban-daban[hausa,yoruba,pidgin english & english]
wajen rubuta wannan labari mai suna YARE BIYU,afuwan ga wanda hakan zai zame masu
ba'kon al'amari!
SADAUKARWA GA: all the tribes in the whole nigeria!
Asha karatu lafiya my lovely fans......
¤ ¤ ¤
In the name of ALLAH the compassionate ,the merciful!
* * *
Tsaye take gaban wardrobe 'kirar royal furnitures,hannunta ri'ke da handle d'in 'kofar wardrobe
d'in,jikinta lullu6e da guntun towel ,wanda hakan na nuni fitowarta kenan daga wanka,duba ta
kai ga tufafin dake jere reras acikin wardrobe d'in ,dogon tsa'ki taja bayan ta zabgawa kayan
harara,tace'chai! Oluwa i don suffer,which kind wahala come be this,person no fit wear better
cloth for this palace[fada],everyday na ankara,gown,wrapper no even skirt or trouser,abeg i don
tire oh' ,ta 'kara jan wani dogon tsa'ki!
Hannu taji ansa an zagayeta ta baya ,ana sumbatar wuyanta,tsa'ki ta 'kara ja tace 'ohh OGA
HITLER how many times wey i go tell you sey make your hands no dey touch my body ,na by
force,i no dey do,abeg free me jorh',ta juyo a fusace tare da jan tsa'ki,turus tayi a lokacin da
idanunta suka mata tozali da akasin hasasHannu taji ansa an zagayeta ta baya ,ana sumbatar
wuyanta,tsa'ki ta 'kara ja tace 'ohh OGA HITLER how many times wey i go tell you sey make
your hands no dey touch my body ,na by force,i no dey do,abeg free me jorh',ta juyo a fusace
tare da jan tsa'ki,turus tayi a lokacin da idanunta suka mata tozali da akasin hasashenta!
Nunashi tayi da yatsa tana cewa 'soltonu[SULTAN]
How dare you carry your hand wey resemble ishono[ashana] touch my body,you dey craze?
,wetin bring you come my room this hot afternoon sef?'
sultan ya marairace murya yana cewa 'please BOLAJI ,help my soul,i need to have sex with you
urgently,cause i'm in need of your body,please bolaji help me,just name your price ,i will pay,but
please just let me quench the sexual urge i have for you' ,bolaji ta dubeshi she'ke'ke sannan ta
kwashe da dariya tana tafa hannayenta tace 'chai! see this cockcroach oh,you wan have sex
with me 'bolaji' abi? ,i resemble ten ten naira ashawo wey dey patrol for lagos bridge?,ta 'kara
yin dariya tana gyara zaman towel d'inta,sannan tace 'even your brother oga hitler wey be my
husband,no fit have sex with me,talkless of you ,tiny agbaya ,mumu first class,abeg carry your
wahala commot for here jare' ,sultan ya 'kara marairaicewa yana mai zuba ro'ko kamar maro'ki
yana cewa 'please bolaji ....!
A zafafe ta katseshi tana cewa 'you are wasting your time oh,soltonu,as you see me so,even my
corpse you no fit have sex with,talkless of me wey i tanda stand for here!'
Hannu Sultan yasa ya fisgota ta fad'o jikinsa ya kamkameta,ita kuwa bolaji ta sa ha'kora ta

chafko kunnensa ,hakan yasa sultan yayi 'yar 'kara ya saketa yana mai shafa kunnensa ,a
tsammaninsa ko ta gutsire masa kunnen ne!
Sultan ya dubeta ransa a 6ace yace 'wallahi yau sai na kashe kishiruwar sha'awarki da nake
kwana ,nake tashi da ita,ko da kuwa hakan zai zamo sanadiyar mutuwarki' ,ita kuwa bolaji ko a
jikinta domin bata ma san meye fad'a ba,hannu tasa ta gyara d'aurin towel d'inta,tana
harararsa! Sultan matsowa yayi gadan gadan da niyyar ya had'ata da bango,yana matsowa kuwa ,bolaji ta
dun'kule hannu ta zuba masa naushi a ciki ,sultan hannu biyu yasa ya dafe cikinsa,domin
naushin ya shigeshi matu'ka,har sai da 'kwalla ya zubo masa,a fusace ya shammaceta, ya
dam'ki gashin kanta ya gwara kanta da wardrobe,hakan yasa ta sulale 'kasa a sume! Jin 'karar buga kan bolaji da sultan yayi da wardrobe ne yasa FULANI da ta zo wucewa ta
gaban d'akin tare da hadimai tsayawa Jin 'karar buga kan bolaji da sultan yayi da wardrobe ne
yasa FULANI da ta zo wucewa ta gaban d'akin tare da hadimai tsayawa chak!
Fulani ta dubi hadiman tace 'ku dakata anan' ,gaba d'ayansu suka had'a baki wajen cewa 'toh
ranki ya dad'e' sannan suka sunkuyar da kawunnansu!
A 'kasaice fulani tasa hannu ta tura 'kofar d'akin bolaji ta shiga tana wurwurga idanu!
Idanuwanta ne suka mata tozali da sultan dake 'ko'karin kunce tazuge zai afkawa bolaji dake
kwance a sume!
Written by :ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/14, 6:39 PM] ‪+234 810 476 6513‬: =YARE BIYU=
{2tribes}
na ILILEE

~3~

Cike da hanzari gami da zafin naman barde da kurtagu suka sa hannu suka cicci6i bolaji tare da
turmusata cikin buhun!
Fulani ta yi murmushi tace 'kuje ku sata a booth d'in highlander[mota] ,sannan ku cewa driver
yana iya tafiya bayan kun amshe mu'kullin motar daga hannunsa!
Barde da kurtagu suka amsa da 'angama ranki ya dad'e' sannan suka fice da bolaji dake cikin
buhun!
Fulani ta kai dubanta ga jakadiya tace'zamu fita mu dawo ,ko da su mai martaba sun riga mu
dawowa, kice musu asibiti mukaje tare da sultan' 'angama ranki shi dad'e' cewar jakadiya
mara'kisiya, fulani ta ce 'zaki iya tafiya' ,bayan jakadiya ta fice ,fulani ta dubi sultan da duk ya
kasa magana ,mamakin mahaifiyarsa kawai yake! A fusace tace masa 'ayu ,sai ka taho muje,domin mu aiwatar da aikin da ke gaban mu'
sultan baki na rawa yace 'umma me kike shirin aikatawa ga bolaji?' ,a kausashe ta amsa mai
'muje zaka gani,kuma bana bu'katar in 'kara jin kayi magana akan wannan ru'ba'b'biyar
bayarabiyar! Wuce muje!'
Jiki a sanyaye ya bi bayan fulani,suka nufi bayan gida,inda fulani ta bada umarnin ayi parking
mota!
Barde ne ya russuna yana cewa 'ranki ya dad'e an sallami direban[driver] ga mu'kullin motar'
'mi'kawa sultan mu'kullin!' amsar da fulani ta bawa barde kenan!

Bayan barde ya mi'kawa sultan mu'kullin a ladabce sai fulani tace dasu 'kuje ku fito da guards
car[motar dogarai] mu wuce,domin wajen gari zamu nufa!' 'angama ranki shi dad'e ' barde da
kurtagu suka had'a baki wajen furtawa,sannan suka mi'ke a zafafe suka wuce domin cika
umarnin Sarauniya fulani! Fulani ta dubi sultan tace'shiga mu tafi!'
Bayan sun shiga motar ,sultan ya tayar da motar kenan,sai ga NAWWARA sanye da royal
abaya ta iso kusa da motar cikin sassarfa,tana 'kwan'kwasa window side d'in fulani,fulani ta
dubi sultan tace 'unlock the door lock' ,bayan ya aiwatar da haka,fulani ta bud'e kofar motar tana
tambayar nawwara 'lafiya ,meye faru' ,nawwara tayi ya'ke ,sannan tayi narai narai da idanu tana
cewa 'umma dan Allah zan bi ku' ,'toh shigo muje!'
¤ ¤ ¤
Tafe suke akan titi,
Motar su[guards car] barde da kurtagu ne agaba ,sai motarsu fulani a baya!
Da sun zo traffic ko checkpoint ake basu daman wucewa kasancewar duk abinda ya shafi
masauratar sarki modibbo ba'a wasa ko kuma nuna ja ,domin gwamnatin nigeria kakaf tasan
da kafuwar wannan masauratar mai d'imbin tarihi!
Nawwara ta dubi fulani tace 'umma buhun menene na hango su barde sun sa a booth d'in motar
nan' ,dariya fulani tayi sosai ,sannan tace'buhun mutuniyar taki ce,matar nisful hayat d'inki'
,nawwara tayi jim sannan tace 'umma kina nufin gwolaji[bolaji]ce d'aure a cikin buhun kamar
himilin doya?' 'eh!' fulani ta bata amsa tare da labartawa nawwara abinda ya faru !
Nawwara ta jinjina lamarin tana cewa 'tir'kashi,amma wannan gwolajin [bolaji] anyi shegiya
kuma shed'aniya ,ta asirce yaya HASH ya aurota,yau kuma akan sultan d'in tsafinta ya
sauka,toh ta Allah ba tata ba',fulani ta ta6e baki tana cewa 'bar ni da tarikicen oduduwar
mana,yau zanyi maganinta,idan ita NAJA'ATU bata kishin d'anta,toh ni ina kishin nawa d'an ,ya
zama dole inyiwa tufkar hanci',nawwara tace 'hakane kam umma,domin umman yaya hash sai a
slow wallahi,ta cika shiru shiru wallahi,in ba haka ba,ina yaya hash ina auran bayarabiya dan
Allah,abin babu match ko kad'an, crossroad! Sannan ta jefi fulani da tambayar ' Yanzu umma ya
zakiyi da gwolajin[bolajin]?'
fulani ta amsa mata da 'muje zaki gani' ,sultan dake tu'ki ,uffan bai ce masu ba!
Sai da suka iso wani daji dake wajen gari ,sannan fulani ta bada umarnin a tsaya!
Gaba d'ayansu suka fito,dajin tsit ba kowa,sai kukan tsuntsaye kawai ake ji!
Fulani ta bawa barde da kurtagu umarnin d'auko bolaji daga booth,bayan sun d'auko ta,fulani
tace su fito da ita daga cikin buhun!
Haka suka kunce buhun suka fito da ita ,duk ta ji'ke da gumi sharkaf!
sanyayyar iskar daminar da ake yi ne ya bugeta,hakan ya zamo sanadiyar farkawar bolaji,ta
bud'e idanunta a hankali tana mai salati tare da dafe goshinta da sultan ya buga da wardrobe
d'azu!
Jin muryar fulani tana cewa 'barde bani aska' yasa bolaji ta kai dubanta garesu tana mai tashi
da 'kyar domin ta zauna,ganin kamar a daji suke yasa tasa hannu ta cire d'ankwalin da jakadiya
ta tamke mata baki dashi d'azu,tana cewa 'mummy folani[fulani],anty nuwara[nawwara] wetin
come bring us here,wetin happen?' Nawwara a fusace taja dogon tsaki tana cewa 'jibi yadda take gur'bata mana sunayen mu dan

Allah'
fulani tace ''kyale shegiya mana,mai suffar aljanu,idan bata gur6ata mana sunayenmu ba,taya
za'a san cewa ita jikar oduduwa da sango ce' ta dubi barde da kurtagu bayan ta amshi askar! ta
umarcesu da cewa'ku kamata ku ban'kare mini shegiya!'
written by :ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/14, 6:40 PM] ‪+234 810 476 6513‬: =YARE BIYU=
{2tribes}
na ILILEE

~4~

Da sauri barde ya dam'ki 'kafafun bolaji ,kurtagu ya dam'ki hannayenta,suka ban'kare ta!
Fulani gadan gadan ta yo kan fuskar bolaji hannunta ri'ke da askar, tana dariùa tana seta mata
askar akan fuskarta!
Ganin hakan yasa bolaji ta fara tittirjewa domin kwace kanta daga ri'kon dasu barde suka mata!
Muryarta na rawa a firgice tace 'wetin i do una?,wetin happen? ,kile fe se fun mi? Ahh mummy
folani wetin you wan do me?'
Fulani ta katseta ta hanyar cewa 'yimin shiru tubabbiya,wanda suka tsinci musulunci daga
baya,domin duk wani YARE a fad'in nigeria in ba hausa/fulani ba,toh a arna nake kallonsu ko
kuma tubabbu, ki tsaya in aiwatar da kud'iri na cikin sau'ki,domin wannan gur6atacciyar turancin
naki ,ba fahimta nake ba,ehe'' Bolaji ta cigaba da tirjewa tana son 'kwatar kanta daga hannun kurtagu da barde,amma ina,ta
kasa!
Ta cigaba da magiya tana mai bawa fulani ha'kuri cikin harshen pigdin da yoruba, ta had'a ta da
Allah da manzonsa [s.a.w]!
Amma hakan bai yi tasiri ga fulani ba,sai ma karta mata askar tayi akan fuska tana cewa 'ashe
kuma kun san Allah da manzonsa?'
Ihu bolaji ta saka don azaba.
Sultan ne ya matso yana cewa'haba umma,me zakiyi mata,laifin me tayi miki ne,da za ki
salwantar mata da rayuwa,kar ki manta ita ma musulmace kamar mu'
a fusace fulani ta amsa masa da cewa 'amma kuma YARE ce! Fulani ta cigaba da
cewa'wannan shegiyar baùarabiyar ta zamo mata ga d'an na fi so a rayuwata,kuma ta zam o
sanadiyar rushe auransa da nawwara kuma kyawun ba'kar fuskarta ne ya rud'eku da har hakan
ya zamo sanadiyar da yayanka ya aurota ,kai kuma ka hai'ke mata,ALLAH ya ta'kaita, na
bayyana ba tare da ka cika burinka akan ta ba,sultan na dad'e ina jiran wannan ranar da zan
fitar da shegiyar nan daga rayuwarmu,domin a rayuwata idan akwai abinda na tsana toh ya biyo
bayan YARE!'
sultan ya marairaice murya yace 'umma toh me zai hana a sata a mota ta koma garinsu kawai
ko kuma ki 'kyaleta ta shiga duniya' fulani ta harare shi ta amsa masa da cewa 'salon kuma
kaddara ta 'kara had'a su ita da yayanka ko? ,kaga sultan ka 'kyaleni in aiwatar da abinda nayi
niyya,kuma na 'kara jin kayi magana anan ko kuma ka nemi hanani abinda nayi niyya, sai na
tsine maka albarka!',sannan ta juya ta dubi nawwara tana cewa 'matso ki danne min kanta
yadda zanji dad'in kekketa mata shegiyar fuskar nan tata,in banda abin tsafi irin nasu na

yarbawa,ina ba'kin mutum ina kyau ,yarinya sai kace aljana,gata dai ba'ka,amma sai shegen
kyau!'
Nawwara jiki na rawa ta dam'ki kan bolaji ta ri'ke tana cewa 'ni kaina sai dai in nuna mata
hasken fata,amma kyau ta fini nesa ba kusa ba,kuma hakan ba 'karamin 'kona min rai yake ba'
fulani kuwa tasa aska ta d'inga keta mata fuska!
Bolaji sai ihu take don azaba tana bawa fulani ha'kuri,amma duk a banza ,sai da fulani tayi mata
kaca-kaca da fuska,domin jini da nama ne kawai ke reto akan fuskar ,wanda hakan ya zamo
sanadiyar sumewar bolaji dan tsabagen azaba Bolaji sai ihu take don azaba tana bawa fulani
ha'kuri,amma duk a banza ,sai da fulani tayi mata kaca-kaca da fuska,domin jini da nama ne
kawai ke reto akan fuskar ,wanda hakan ya zamo sanadiyar sumewar bolaji dan tsabagen
azaba !
Sultan kauda kansa yayi gefe ,idanunsa cike da 'kwalla yana mai tir da wannan rashin imani!
Ita kanta Nawwara ta tausayawa bolaji amma tsoron fulani da kuma soyayyar yaya hash ne
yasa ta danne tausayin nata!
Fulani tayi cilli da askar tare da goge hannunta da ya ca6e da jini a jikin kayan bolaji,sannan ta
dubi su barde da kurtagu tana sauke numfashi tace' kuyi cilli da ita can ' tayi masu nuni ga wani
wawaken ramin duwatsu dake nan gaba dasu !
Da hanzari suka cika umarnin fulani!
Haka suka cillar da bolaji wacce fuskarta ya dawo tam'kar d'anyan naman shanu!
Fulani ta umarcesu da su wuce su koma fada!
Haka suka shige mota tare da ficewa daga jejin, suka bar bolaji kwance a tsakiyar duwatsu
duk kanta da jikinta su farfashe sanadiyar gwabzuwa da d'inga yi da duwatsu!
Written by : Abdulaziz ililee isma'il
[10/14, 6:40 PM] ‪+234 810 476 6513‬: =YARE BIYU=
{2tribes}
na ILILEE

~5~

Masarautar modibbo masarauta ce mai daraja da d'imbin tarihi a yankin Yabo dake jihar
sokoto,anyi sarakuna da dama a wannan yankin har izuwa lokacin da sarautar da mulki ta dawo
hannun SARKI ABBAS MODIBBO III! Wanda ya kasance d'an fari ga sarki ayuba modibbo II !
Sarki abbas yana da matan aure guda biyu! kasancewar masarautar modibbo wayayyen
masarauta ce mai tafiya da yanayin zamani ,hakan yasa yin 'kwar'kwarori bai zamo tilas a
wannan masarauta ba,uwar gidansa suwaiba tana da 'ya'yanta gudu takwas reras duk
mata,sai kuma amaryarsa sailuba tana d'a guda d'aya tak namiji mai suna ATTAHIRU,kuma
akwai zaman lafiya a tsakanin matan guda biyu,sai dai d'an abinda baza'a rasa ba na gulmace
gulmace,tsegumi da munafirci irin na gidan sarauta!

Attahiru ya kasance yaro mai 'kwazo da hazaka,domin sai da ya sauke alqur'ani ,sannan ya fara
primary,yayi primary da secondary d'insa duk a jihar sokoto!
Bayan ya kamalla secondary d'insa ya samu admission a usman d'anfodio university in da yaje
ya karanci political science,bayan ya kamalla degree Bayan ya kamalla secondary d'insa ya

samu admission a usman d'anfodio university in da yaje ya karanci political science,bayan ya
kamalla degree d'insa!
Sai aka turashi bautar 'kasa osun state!
Mai martaba sarki abbas yaso attahiru yayi bautar 'kasar shi anan garuruwan hausawa,amma
attahiru ya dage akan cewa bai da damuwa ko a ina ne zai iya zuwa yayi bautar 'kasarsa!

Zaman attahiru a garin osun cikin 'kabilar yarbawa,zama ne na sanin darajar juna da mutunta
juna,bai samu matsala da kowa ba ,har ya kamalla bautar 'kasar ya dawo sokoto inda ya rabu
da 'yan gari n osun ,musamman mazauna yankin 'erin local govt' da kuma d'alibansa na 'F.G.C
ERIN' suna masu kewar sa!
A lokacin da ya dawo daga bautar 'kasar ne, mahaifiyarsa ta fara masa zancen aure domin duk
yan uwansa[senior sisters d'insa] ko wacce tana gidan mijinta!
A wannan lokacin ne saudat[fulani] wacce ta kamalla takabarta,ta dawo masarautar modibbo da
zama!
Fulani ta kasance d'iya ga 'kanwar mahaifiyar attahiru,mijinta ne ya rasu washegarin data tare a
gidansa,bayan ta gama takaba ne,sailuba [mahaifiyar attahiru] ta umarceta da ta dawo fada da
zama,kasancewar can gidan nasu babu mahaifiyarta [ta rasu] a gidan sai matan uba da 'yan
uba! Soyayyar attahiru da fulani ya samo asaline a lokacin da ya dawo daga bautar 'kasa ya taddata
a fada,inda sukayi amanna da junansu,ko da sailuba ta 'kara tuntu6ar attahiru da zancen
aure,bai yi nauyin baki ba wajen cewa ya za6i fulani a matsayin matar da yake son aura!
Mai martaba yayi na'am da za6in d'ansa ,haka zalika sailuba!
Ba'a d'au wani dogon lokaci ba,magabatan attahiru da na fulani suka had'u aka d'aura auren su!
A cikin fada aka yanki fegi aka cancand'a masu gidansu suka tare abinsu ,suna gudanar da
rayuwarsu!
Attahiru ya koma makarantar UDUS yayi degree d'insa na biyu wato masters!
Bayan ya kamalla masters ya fad'a kasuwancin gwala gwalai ,wanda cikin shekaru 6 kacal yayi
kud'i na fitar hankali,wanda hakan ya zamo sanadiyar fad'awarsa harkar siyasa,domin siyasa a
nigeria sai da mai arziki ake damawa!
Kuma alhamdulillah ya samu kar6uwa ,domin takarar gwamna ya fito ,akayi za6e ya kuma
lashe za6en!
Fulani kuwa har zuwa wannan lokaci ko 6atan wata bata ta6a yi ba!
Governor Attahiru abbas modibbo ya kasance shugaba adali,mai ri'ko da gaskiya gami da
amana,kuma mai kishin talakawa da kuma sanin darajarsu!

Written by :abdulaziz ililee isma'il
[10/14, 6:41 PM] ‪+234 810 476 6513‬: =YARE BIYU=
{2tribes}
na ILILEE

~6~

An samu cigaba ta fanni daban daban a jihar sokoto a 'karkashin mulkin Gov.attahiru
modibbo!
A shekararsa ta biyu akan mulki ne, ya auri Naja'atu wacce ta kasance d'iya ga sarkin yankin
dass dake jihar bauchi!
Naja'atu ta kasance yarinya mai nutsuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login