Showing 30001 words to 33000 words out of 61652 words

Chapter 11 - YARE BIYU COMPLETED BOOK HAUSA NOVELS .pdf

Nil   

01 Jul 2025

4058

gun su kurtagu da barde,Dr.ayuba ya koma ofis dan aiwatar da abinda fulani ta
saka shi!

Bayan shud'ewar awa d'aya Dr.ayuba ya zo ya sami fulani a mota ya bata D.N.A test result tare
da awarwarayen wanda aka shafesu da jini a cikin plastic bag! fulani ta amsa tana mai matse
hawaye tace 'nagode ayuba,nagode da wannan taimakon da kayi min',Dr.ayuba yace 'bakomai
ranki ya dad'e ,ga gawar can ansaka a motar ambulance,kuna iya tafiya',fulani tayi ta zabga
masa godiya,a haka sukayi sallama ta shige mota ,kurtagu ya tada , suka fice daga

asibitin,motar ambulance na biye dasu da gawa,har suka iso masarautar modibbo!

Royal guards suka wangale gate ,motarsu fulani da ta ambulance suka shige!

Bayan sun shiga ,direban motar ambulance da d'an uwansa suka fito daga mota suka bud'e
bayan motar suka ciro gawar suka ajje a harabar fadar,ba tare da sunce uffan ba suka shige
mota suka fice daga fada kamar yadda dr.ayuba ya umarcesu!

Bayan motar ambulance ta fice,sai fulani ta dubi kurtagu da barde tace 'kuje ciki kuyi shelan
cewa ga gawar matar hashim an kawo!', cike da girmamawa suka amsa da 'angama ranki shi
dad'e',suka shige cikin fada dan cika umarnin fulani!

Ba'a fi minti ashirin ba kowa ya fito harabar fada,mai martaba,ummu,hashim,nawwara,sultan
sune a sahun gaba.suka 'karaso gun fulani dake dur'kushe a gaban gawa tana rusa kuka
,maimartaba ne yace 'fulani menene ya faru,dagaske ne cewa an kawo gawar yarinyar
nan?',fulani murya a sha'ke da kuka tace 'dagaske ne ga tanan,gawarta ce,da naje asibiti ganin
likita sai naga anzo wucewa da gawarta,ina ganinta sai jikina ya bani itace,duk da dai fuskarta
ta salwanta,wanda hakan yasa basu gane cewa itace matar hashim da ake cigiya a kafafen
yad'a labarai,dana bi diddigi sai nagano cewa ashe ta rasu ne ta sanadiyar hatsarin mota da ya
ritsa da ita a hanyar fita daga garin nan,bayan tayi jinyar kwanaki',hashim ne ya matso kusa da
gawar jiki asanyaye,hannunsa na rawa yasa ya bud'e farin mayafin da aka lullu6e gawar da
shi,idanunsa na yin tozali da fuska gawar sai ya rintse idanu yana cewa 'ba ita ba ce!',fulani ta
ciro ledar awarwarayen daham da D.N.A test result daga cikin jakarta ,tana kuka tana cewa
'kayi ha'kuri my souldear,nasan cewa da kyar ka amince,amma wallahi itace,gawarta ce,saboda
sai dana tabbatar da itace'

Written by :ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/17, 8:25 AM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
[ 2tribes ]
na ILILEE

~35~

Fulani ta mi'kawa maimartaba ledar awarwarayen da kuma fake D.N.A test result!
Maimartaba ya amsa yana cewa 'tabbas wannan awarwarayen dana bata ne a matsayin
sadakin aurenta,babu shakka gawarta ce',maimartaba ya dafa hashim yana cewa 'kayi ha'kuri
kayi tawwakali,kulli nafsin za'ikatul maut,ALLAH da ya baka ita a matsayin matarka ,shi ya
amshe abar sa,hashim kayi ha'kuri ,ka cinye wannan jarabawar,ka rungumi kaddara ka
fawwalawa Allah komai',hashim a take wasu zafafen hawayen suka tsiyayo daga idanunsa ,ba
tare da yace komai ba,ya tashi ya koma ciki hannunsa dafe da 'kirjinsa!
Ummu ta tausayawa d'anta matu'ka,amma babu halin ta nuna haka saboda alkunya da
'kawaici!
Fulani tana kuka ta umarci hadimai da su shigar da gawar bolaji domin ayi mata wanka da

sutura a mi'kata gidanta na gaskiya!
Bayan an shige da gawar,sai sultan da nawwara suka had'a ido tare da sauke ajiyar
zuciya,saboda lamarin fulani ya matu'kar basu tsoro!
Maimartaba ya umarci sultan da ya bugawa MD waya ,ya shaida masa rasuwar bolaji!
Hashim ya koma d'aki ya takure gu d'aya,idanunsa sukayi jajir,jijiyoyin jikinsa duk suka
kumbura,zuciyarsa na zafi da 'kuna,ALLAH kad'ai yasan irin halin da ya tsinci kansa a yanzu!
Da maghriba bayan an binne gawar, ayarin su bamidele da iya folake,iya ayomide,funmilayo
da sauransu suka iso fada bisa jagorancin MD da ya biya musu kud'in jirgi!
Isowarsu ba 'karamin ba'kanta ran fulani yayi ba,amma haka ta daure ta cije ,ta tayasu kokawa
ga mutuwar bolaji ,musamman da suka tadda an binneta sai kawai suka 6arke da wani sabon
kukan,sai ihu suke suna cewa'dey don kill her oh,ahh oga soldier don send her go meet her
parent oh,just the way he sent em to meet their fore fathers ',fulani sai basu baki take tana
tayasu kukan,maimartaba ne ya basu ha'kuri sosai, ya kuma yi masu nasiha mai ratsa
jiki,wanda hakan yasa jikinsu yayi sanyi ,suka fawwalawa Allah komai!
Fulani ta bada umarnin akai su bangare guda a fada ayi musu masauki,kuma a tabbatar an
basu kulawa!

Washegari bayan an dawo daga sallar asuba,hashim sanye da farar jallabiya yana tafe dasu
maimartaba,sultan,MD,da bamidele!

Kawai sai ganin hashim sukayi ya yanke jiki ya fad'i ,bakinsa na fitar da aman jini guda guda!

¤¤¤
Dr ayuba ne ya fito daga I.C.U ,yana cire plastic gloves daga hannunsa,su maimartaba suka
taso suna tambayarsa 'ya jikin hashim d'in? Meye sameshi' ,Dr.ayuba ya dubesu yace'muje
office d'ina!'

Bayan sun zazzauna a office d'in ,Dr.ayuba ya dubesu ya sauke ajiyar zuciya ,yace 'a gaskiya
hashim yana cikin wani hali wanda Allah kad'ai ne zai iya fitar dashi',sultan bakinsa na rawa
yace'doctor me kake nufi, please explain','a iyaka binciken mu akansa mun gano cewa yasamu
attack due to shock and depression, wanda hakan yayi sanadiyar a yanzu he's in a state of
coma' ,dr.ayuba yayi masu bayani!
Maimartaba,sultan,MD,da bamidele suka had'a baki wajen maimaita kalmar 'COMA?' ,Dr
ayuba yace'yes coma,wanda farfad'owarsa sai dai wani ikon Allah,amma za'a dad'e kafin ya
farfad'o,because his condition is fatal,kuma ko ina zakuje dashi a duk asibitin fad'in duniyar
nan,amsa d'aya ce guda d'aya 'addu'a!',maimartaba ya goge hawayen da ya zubo masa yana
cewa 'innalillahi wa inna illaihi raji'un,ALLAH UBANGIJI YA TASHI KAFA'DARKA HASHIM,ya
yaye maka kuma baka ikon cinye wannan jarabawar!'

A take sultan ya fice daga ofis din,idanunsa na fitar da hawaye ya ciro waya yabugawa
nawwara ya shaida mata halin da ake ciki!

Ko dasu fulani suka iso asibitin ,anfito da hashim daga I.C.U ,an maidashi aminity!

Hashim yana kwance dashi da matacce babu bambanci sai dai shi yana numfashi!
Su iya folake sun tausaya masa matu'ka a lokacin da suka ganshi a kwance,fulani kasa hawaye
tayi,sai kukan zuci take tana mai tausayawa d'anta!

¤¤¤
A harabar asibitin [YABO CITY HOSPITAL] Bala direba ya sauke hisham!
Cike da takun 'kasaita ya fito ya shige asibitin ,a hanyarsa na zuwa ofis d'in Dr.ayuba ya had'u
dasu maimartaba a zazzaune,ya rusuna ya gaidasu ya kuma yi musu gaisuwa,ya shige ofis d'in
Dr ayuba!
Yana shiga suka gaisa da Dr.ayuba sannan ya zauna yana cewa 'ayuba naga iyayen hashim a
waje da zan shigo ofis dinnan ,mara lafiya suka kawo ne?',Dr.ayuba ya amsa da cewa 'hashim
suka kawo d'azu da safe....{nan ya labarta masa komai game da rashin lafiyar yarima hashim
},hisham ya nuna tausayarsa matu'ka sannan yace 'na tausaya masa Allah yabashi lafiya,ya
kuma tashi kafad'arsa' ,sannan kuma yace'ya batun patient d'ina,kun gama bincikenku
akanta',Dr.ayuba yayi gyaran murya sannan yace'mun gama duk wani bincike akanta ,kuma
mun gano cewa,she has loss her memory!'

Written by :ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/17, 8:27 AM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
[ 2tribes ]
na ILILEE

~36~

Hisham a d'imauce yace 'ayuba bangane ba',Dr ayuba yace 'toh dai a yadda bincikenmu ya
nuna,ta buge akanta wanda hakan ya janyo brain d'inta ya samu matsala ,hakan kuma ya haifar
mata da memory loss ' ,Hisham a sanyaye yace 'innalillahi wa inna illaihi raji'un,toh ni ya zanyi
da ita,ni dana ke fatan ta murmure ta warke ,in ji labarinta da asalinta,saboda in sadata da
garinsu da danginta!',sannan ya cigaba da cewa 'kuma fa har yanzu ban sanarwa dad da hajiya
anything about her fa,basu ma san komai ba akan kawota asibiti danayi ba,its only my driver
bala that know's about all this',Dr.ayuba ya gyara zamansa yace 'hisham ba wai fa tayi loosing
memory d'inta forever bane,kuma naga tana fahimtar turanci,i spoke to her with english and she
answered,ko nurses da turanci suke having conversation,so kaga some part of her memory tayi
loosing,wanda muke fatan with time zatayi regaining sauran memory d'inta' ,hisham ya sauke
ajiyar zuciya yace 'toh ayuba,ALLAH yasa memory d'in ya dawo gaba d'aya!',hisham ya
mi'kawa dr.ayuba hannu sukayi musabaha ,yana mai cewa 'godiya nake Dr ,Allah yasaka da
alkhairi'.Dr.ayuba yace 'amin and never mind hisham',hisham ya amshi bill ya fice daga ofis d'in
ya wuce gun cashier yayi clearing bills ,sannan ya le'ka d'akin da aka kwantar da hashim ya
jajantawa su fulani,ya fito ya le'ka d'akin da bolaji ke kwance fuska d'aure da bandeji ,bacci ya
taddata tanayi hakan yasa ya tofa mata addu'o'i, ya fito daga d'akin tare da ficewa daga asibitin
ya wuce gun aikinsa!

Bayan sati biyu,aka rubutawa su maimartaba takardar salìamar hashim ,suka kwasheshi suka
dawo dashi fada, ana kuma tsammanin jiran ranar da zai farfad'o!
Dakinsa da bolaji aka kwantar dashi,inda fulani ta umarci hadimai da su had'a duk wani kayan
bolaji su had'esu gu d'aya su saka a wardrobe su rufe!
Aka cigaba da zaman makokin bolaji,hashim kuma yana kwance,tamkar kayi masa magana ya
amsa!

Kwanaki suka cigaba da tafiya ,a yayin da 'kawance na gamon jini ya 'kullu tsakanin funmilayo
da nawwara,sai kuma soyayya mai 'karfi tsakanin nawwara da bamidele da suke gudanarwa ba
tare da fulani ta lura ba,domin ita a yanzu takan lafiyar d'anta take wanda ke kwance tamkar
matacce! A yau takama sadakar arba'in wato kwana arba'in da binne gawar da fulani ta kawo a matsayin
gawar bolaji,kuma a yau ne su MD,bamidele dasu iya folake da funmilayo zasu koma osun
state!
Maimartaba ya had'a masu sha tara na arziki,nawwara da funmilayo da 'kyar aka raba su, suna
kukan rabuwa ,haka zalika bamidele ya d'aukarwa nawwara al'kawari akan cewa zai dawo da
magabatansa su nema masa auranta,kuma sunyi musayar lambobin juna,a haka suka rabu da
mutanen fada suna masu kewan junansu!
A 'bangaren bolaji kuwa duk raunikan dake jikinta sun warke sumul,kuma idan hisham yazo
dubata suna d'an ta6a hira,a hirar tasu ne yake tambayarta da cewa 'what's your name,where
are you from?,what tribe are you? ,ita kuma sai ta bashi amsa da 'i don't know',Dr.ayuba ne ya
tsawatar masa da cewa ' kar ka nemi ka takurata da tambayoyi,ka 'kyaleta kawai,with time
memory d'inta zai dawo,kar kace zakayi forcing d'inta by questioning her,let her face the
future!',abinda ya rage a yanzu shine raunin fuskarta wanda a yau ne za'a cire mata bandejin
dake d'aure a fuskarta!

¤¤¤
Dr.ayuba ya dubi hisham tare da cewa 'hisham akwai matsala fa dangane da fuskar yarinyar
nan,her face is totally ruined and disfigured,her face looks scary' ,hisham cike da
tausayawa,muryarsa a raunane yace 'ayuba ya za'ayi ,nifa lamarin yarinyar nan ya fara d'aure
min kai,ga memory loss ,ga kuma wannan batun na fuska,nifa kawai zan had'ata da yan
sanda,su kaita media akai cigiyarta ko danginta zasu bayyana',Dr ayuba yayi jim sannan yace
'hisham ka tuna fa cewa babu ta yadda za'a samu information akanta cause bata san wacece
ita ba,kuma fuskarta is totally damaged,babu wanda zai ganeta ko da an kai cigiyarta
media,danginta bazasu ta6a ganeta ba,hisham ka d'auka cewa kawai kaddara ce ta had'aka da
yarinyar nan,kar ka gajiya ,kuma kar ka karaya,ka cigaba da taimakonta kar ka fasa,insha
Allahu bazakayi dana sani ba,da zarar tayi regaining memory d'inta komai zai zo 'karshe insha
Allahu',hisham yace 'yaushe zatayi regaining memory d'in?,yau ko gobe?,no one knows',dr
ayuba ya dafa kafad'arsa yace 'kayi ha'kuri hisham,ALLAH na nan,mucigaba da addu'a
kawai,kuma batun fuskar nata, why not kayi registering d'inta a N.G.O d'in da kake aiki,in Allah
yasa an dace,sai kaga sunyi sponsoring d'inta,an tura ta abroad anyi mata surgery d'in',hisham
ya sauke ajiyar zuciya yace 'zan jaraba in gani,may ALLAH see us through!',Dr.ayuba ya amsa

da 'amin!'
A haka suka nufi d'akin da bolaji take,a lokacin da hisham yayi tozali da fuskarta,a razane ya
kauda kansa ,yana mai fad'in 'hasbunallahu wa ni'imal wakil!'
ya tsorata matu'ka ga yadda fuskarta ya malkwad'e!

Written by :ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL=YARE BIYU=

Bayan sati biyu,aka rubutawa su maimartaba takardar sallamar hashim ,suka kwasheshi suka

[10/17, 8:28 AM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
[ 2tribes ]
na ILILEE

~37~
¤¤¤
Fulani jiki a sanyaye ta shiga d'akin da Nawwara take,bayan ta nemi guri ta zauna akan
couch[kujera],sai ta d'aga kai ta dubi nawwara dake zuba kayan cikin akwati!

A sanyaye fulani ta kira sunanta,nawwara ta amsa da 'na'am' tana mai cigiba da sa kaya a cikin
akwati ,fulani ta cigaba da cewa 'magana nazo nayi dake mai muhimmanci,amma kuma
tukunna dai,naga kina had'a kaya,na meye?' ,nawwara ba tare da ta dubeta ba tace'gidanmu
zan koma',fulani tace 'gida kuma nawwara,ni a ganina lokaci yayi da za 'a d'aura aurenki da
hashim,saboda babu wanda ya cancanci ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login