Showing 27001 words to 30000 words out of 61652 words

Chapter 10 - YARE BIYU COMPLETED BOOK HAUSA NOVELS .pdf

Nil   

01 Jul 2025

4038

idanunta sunyi jajir sai mita take tana cewa 'ku nemo min d'iyata',su jakadiya na
lallashinta!

Sultan da nawwara kuwa suna mamakin fulani,musamman sultan da yake ji kamar ya tona
abinda mahaifiyarsa ta aikata ,amma yana tsoron abin da zai biyo baya,hakan yasa ya dage da
addu'a akan Allah ya bayyana bolaji a duk inda take!

Misalin 'karfe 3:00pm jirginsu CAPT.YARIMA HASHIM ya sauka a filin airport d'in SULTAN
BELLO!

Ganin babu motar fada a airport d'in,yasa ya yanke shawarar yin shatar taxi da zai kaishi
masarautar moddibo!

Written by :ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/17, 8:24 AM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
{ 2tribes }
na ILILEE

~32~

Bayan Hashim ya sallami mai taxi ,sai ya d'auki jakarsa ya shige fada,da sauri royal guards
suka tareshi tare da amshe jakarsa suna masa barka da zuwa!
Cike da takun 'kasaita ya 'karasa ya shiga palace parlour yana mamakin sauyin fuskokin kowa !
A palace parlour ya iske su nawwara da jakadiya mara'kisiya da sauran hadimai,suna bawa
fulani baki wacce ke rusa kuka!
Shigowar hashim ne yasa fulani ta d'ago jajayen idanunta ta dubeshi,da hanzari ta tashi ta fad'a
jikinsa,tare da rushewa da wani kukan tana fad'in cewa'my souldear ta gudu,ta tafi,ba'a ganta
ba,kaje ka dawo min da ita',hashim hankalinsa a tashe ya janye fulani daga jikinsa a hankali,ya
dubeta tare da watsa mata tambayoyi kamar haka, 'wacece ta gudu? Wacece ta tafi? Wacece ba'a gani ba?
Umma wacece?'
'MATARKA!' fulani ta bashi amsa ,muryarta na rawa ta labarta masa abinda yafaru ['karya da
gaskiya]!

A take idanun hashim suka canza launi,tsigar jikinsa suka mi'ke,gashi da jijiyoyin jikinsa suka
tashi!
A fusace ya bar parlour ya wuce d'akinsu yana cewa 'my better half ,where are you? I'm
back',yana shiga d'akin ya nufi wardrobe ya bud'e ya d'auko jakar kayan bolaji data zo dashi, ya
ciro iro da buban data sanya ranar dasu ka taho,ya rungume kayan yana fad'in 'please don't do
this to me,you have punish me enough,my better half where are you ?,where have you
hidden?,please come out,your husband is back!'
Ganin cewa dagaske fa bolaji bata d'akin,yasa ajje kayan tare da mi'kewa ya wuce part d'in
maimartaba!

A nan ya tadda ummu da sultan suna jajanta lamarin!

Sultan ne ya taso ya rungume hashim yana cewa'welcome back bigbro,kaga cewa ba'a zo an
d'auko ka daga airport ba ko,yau mun tashi da wani mugun tashin hankali ne thats why,your
wife is no where to be found' ,hashim ya katseshi ta hanyar cewa 'any news about her ,me ake
ciki,wani mataki kuka d'auka da 'batan matata',sultan ya labarta masa halin da ake ciki a
yanzu,har yanzu dai babu labarinta!
Mai martaba ya dubi hashim tare da ce masa 'zo nan hashim',hashim ya 'karasa ga
maimartaba!
Maimartaba ya jawoshi jikinsa ya rungume yana bugun bayansa a hankali yana cewa 'hashim
kayi ha'kuri,ka fawwalawa Allah lammuranka,ka d'auka cewa faruwar hakan kaddara ce,duk
inda take Allah zai bayyana mana ita,jikina yana bani cewa ba guduwa tayi ba,amma bana
zargin kowa akan hakan,ALLAH kad'ai ne masanin komai',hashim 'kwalla ya cika masa
idanu,zuciyarsa na tafasa,ya kasa cewa komai ,sai ajiyar zuci yake saukewa!

Ita kanta ummu a yau ta tausayawa d'an nata,'karasowa tayi tana shafa masa baya cikin sigar
nuna tausayawarta gareshi!

Maimartaba ya cigaba da bashi baki yana rarrashinsa!

¤¤¤

*HISHAM DAUDA BISHIR matashi ne d'an kimanin shekara 25 ,haifaffen d'an yankin yabo ne
da ke jihar sokoto,d'a ne ga prof.dauda bishir da haj.hauwa!
Ya kasance d'ansu na fari,yana da 'kanne mata guda biyu,zahra da zuhra!
Yayi primary school d'insa a jihar sokoto,daga nan ya wuce N.M.S zaria ,anan ne suka had'u da
hashim har suka 'kulla abota,bayan sun kamalla makarantar,sai hisham ya wuce 'kasar algeria
yayi degree d'insa a bangaren international relations,yayin da hashim ya zarce N.D.A!

Hakan yasa zumuncinsu yayi rauni,amma suna waya lokaci zuwa lokaci!

A yanzu haka hisham yana aiki a non governmental organisation[N.G.O] mai suna 'Bieng

human'!

'Kungiyar bieng human,kungiya ce da turawa suka samar don kwatarwa yan adam dake fad'in
duniyarnan hakkinsu,yancinsu da kuma taimakawa marayu,gajiyayyu,da masu d'auke da
cututtuka masu wuyar sha'ani!
Wannan 'kungiya ta bieng human, duniya tasan da zamanta [worldwide org.]!

Hisham ya kasance babban ma'aikaci a wannan 'kungiya,a branch d'insu ke jihar sokoto!

Hisham ya kasance matashi kyakkawa,miskili ne na ajin farko,yana da ha'kuri da sanyin
rai,gashi da son taimako!

A yanzu haka yana zaune a gidansu,kuma aure baya gabansa tun bayan rasuwar masoyiyarsa
MUJIBA ,wacce ta kasance d'iyar 'kanwar mahaifinshi,a gidansu ta girma kasancewarta
marainiya,iyayenta sun rasu sakamakon hatsarin jirgin!
Soyayya,aminci da sha'kuwa ya shiga tsakaninsu,har ta kai an masu baiko tare da sa masu
rana!
Ana gobe d'aurin aure,cikin dare ciwon ciki risketa ta amsa kiran ubangiji!

Hisham yaji mutuwar mujiba,saboda har suma ya d'inga yi ,duk ya bi lalace ya tada
hankalinsa,sai da akayi wata biyar da rasuwarta ya dawo daidai ya koma bakin aikinsa,amma
zuciyarsa da ruhinsa suna masu bege da kewan MUJIBA!

¤¤¤
ko da bala direba ya sauke Hisham a gida ,a daren da suka kai bolaji asibiti,bai labartawa
iyayensa da 'kannensa abinda ya faru ba!

Washegari bala direba yazo ya kaishi office,sun biya ta asibiti ,amma dr.ayuba ya tabbatar
masu da cewa bolaji bata farfad'o ba!

Written by:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL=YARE BIYU=
{ 2tribes }
na ILILEE

~32~

Bayan Hashim ya sallami mai taxi ,sai ya d'auki jakarsa ya shige fada,da sauri royal guards
suka tareshi tare da amshe jakarsa suna masa barka da zuwa!
Cike da takun 'kasaita ya 'karasa ya shiga palace parlour yana mamakin sauyin fuskokin kowa !
A palace parlour ya iske su nawwara da jakadiya mara'kisiya da sauran hadimai,suna bawa
fulani baki wacce ke rusa kuka!
Shigowar hashim ne yasa fulani ta d'ago jajayen idanunta ta dubeshi,da hanzari ta tashi ta fad'a
jikinsa,tare da rushewa da wani kukan tana fad'in cewa'my souldear ta gudu,ta tafi,ba'a ganta

ba,kaje ka dawo min da ita',hashim hankalinsa a tashe ya janye fulani daga jikinsa a hankali,ya
dubeta tare da watsa mata tambayoyi kamar haka, 'wacece ta gudu? Wacece ta tafi?
Wacece ba'a gani ba?
Umma wacece?'
'MATARKA!' fulani ta bashi amsa ,muryarta na rawa ta labarta masa abinda yafaru ['karya da
gaskiya]!

A take idanun hashim suka canza launi,tsigar jikinsa suka mi'ke,gashi da jijiyoyin jikinsa suka
tashi!
A fusace ya bar parlour ya wuce d'akinsu yana cewa 'my better half ,where are you? I'm
back',yana shiga d'akin ya nufi wardrobe ya bud'e ya d'auko jakar kayan bolaji data zo dashi, ya
ciro iro da buban data sanya ranar dasu ka taho,ya rungume kayan yana fad'in 'please don't do
this to me,you have punish me enough,my better half where are you ?,where have you
hidden?,please come out,your husband is back!'
Ganin cewa dagaske fa bolaji bata d'akin,yasa ajje kayan tare da mi'kewa ya wuce part d'in
maimartaba!

A nan ya tadda ummu da sultan suna jajanta lamarin!

Sultan ne ya taso ya rungume hashim yana cewa'welcome back bigbro,kaga cewa ba'a zo an
d'auko ka daga airport ba ko,yau mun tashi da wani mugun tashin hankali ne thats why,your
wife is no where to be found' ,hashim ya katseshi ta hanyar cewa 'any news about her ,me ake
ciki,wani mataki kuka d'auka da 'batan matata',sultan ya labarta masa halin da ake ciki a
yanzu,har yanzu dai babu labarinta!
Mai martaba ya dubi hashim tare da ce masa 'zo nan hashim',hashim ya 'karasa ga
maimartaba!
Maimartaba ya jawoshi jikinsa ya rungume yana bugun bayansa a hankali yana cewa 'hashim
kayi ha'kuri,ka fawwalawa Allah lammuranka,ka d'auka cewa faruwar hakan kaddara ce,duk
inda take Allah zai bayyana mana ita,jikina yana bani cewa ba guduwa tayi ba,amma bana
zargin kowa akan hakan,ALLAH kad'ai ne masanin komai',hashim 'kwalla ya cika masa
idanu,zuciyarsa na tafasa,ya kasa cewa komai ,sai ajiyar zuci yake saukewa!

Ita kanta ummu a yau ta tausayawa d'an nata,'karasowa tayi tana shafa masa baya cikin sigar
nuna tausayawarta gareshi!

Maimartaba ya cigaba da bashi baki yana rarrashinsa!

¤¤¤

*HISHAM DAUDA BISHIR matashi ne d'an kimanin shekara 25 ,haifaffen d'an yankin yabo ne
da ke jihar sokoto,d'a ne ga prof.dauda bishir da haj.hauwa!
Ya kasance d'ansu na fari,yana da 'kanne mata guda biyu,zahra da zuhra!
Yayi primary school d'insa a jihar sokoto,daga nan ya wuce N.M.S zaria ,anan ne suka had'u da

hashim har suka 'kulla abota,bayan sun kamalla makarantar,sai hisham ya wuce 'kasar algeria
yayi degree d'insa a bangaren international relations,yayin da hashim ya zarce N.D.A!

Hakan yasa zumuncinsu yayi rauni,amma suna waya lokaci zuwa lokaci!

A yanzu haka hisham yana aiki a non governmental organisation[N.G.O] mai suna 'Bieng
human'!

'Kungiyar bieng human,kungiya ce da turawa suka samar don kwatarwa yan adam dake fad'in
duniyarnan hakkinsu,yancinsu da kuma taimakawa marayu,gajiyayyu,da masu d'auke da
cututtuka masu wuyar sha'ani!
Wannan 'kungiya ta bieng human, duniya tasan da zamanta [worldwide org.]!

Hisham ya kasance babban ma'aikaci a wannan 'kungiya,a branch d'insu ke jihar sokoto!

Hisham ya kasance matashi kyakkawa,miskili ne na ajin farko,yana da ha'kuri da sanyin
rai,gashi da son taimako!

A yanzu haka yana zaune a gidansu,kuma aure baya gabansa tun bayan rasuwar masoyiyarsa
MUJIBA ,wacce ta kasance d'iyar 'kanwar mahaifinshi,a gidansu ta girma kasancewarta
marainiya,iyayenta sun rasu sakamakon hatsarin jirgin!
Soyayya,aminci da sha'kuwa ya shiga tsakaninsu,har ta kai an masu baiko tare da sa masu
rana!
Ana gobe d'aurin aure,cikin dare ciwon ciki risketa ta amsa kiran ubangiji!

Hisham yaji mutuwar mujiba,saboda har suma ya d'inga yi ,duk ya bi lalace ya tada
hankalinsa,sai da akayi wata biyar da rasuwarta ya dawo daidai ya koma bakin aikinsa,amma
zuciyarsa da ruhinsa suna masu bege da kewan MUJIBA!

¤¤¤
ko da bala direba ya sauke Hisham a gida ,a daren da suka kai bolaji asibiti,bai labartawa
iyayensa da 'kannensa abinda ya faru ba!

Washegari bala direba yazo ya kaishi office,sun biya ta asibiti ,amma dr.ayuba ya tabbatar
masu da cewa bolaji bata farfad'o ba!

Written by:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/17, 8:25 AM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
[ 2tribes ]
na ILILEE

~33~

*BAYAN KWANA UKU*

Bolaji kuwa babu ita babu labarinta a fada ,domin har MD aka bugawa waya yaje can gidansu
ya dubo ko taje can,amma babu labarinta,sai ma hankalinsu iya folake da bamidele da ya
tashi,suna cewa shikenan bolaji ta shiga duniya sanadiyar 'kiyayyar aurenta da oga soldier!

Hashim duk yabi ya tada hankalinsa,kullum yana rungume da kayanta da hotunanta yana cewa
'ban ta6a zata 'kiyayyarki gareni zai sa ki gujeni ba,na sha wahala akan sonki,na sha wahala
kafin in samu ki aureni ,a lokacin dana aureki na zata 'karshen wahala ta yazo,ashe wasa farin
girki,danasani na tafi dake,danasani ban tafi na barki ba,yanzu ta ina zan fara nemanki ,ta ina
zan soma,please my better half come back to me'!

Kowa a fada yana tausayawa hashim,duk yabi yayi sanyi,baya cin abinci,daga shan ruwa sai
sallah!

Fulani kuwa idan ta kalli hashim sai taji 'kiyayyar bolaji na 'kara ruruwa a zuciyarta! Hakan yasa
ta 'kudiri anniyar d'aukar mataki na gaba akan lamarin!
Sultan da nawwara suna masu tausaùawa hashim matu'ka,amma ya zama dole su cigaba da
biyewa fulani dan kaucewa makircinta!

A can Erin sun dage addu'a akan Allah ya bayyana masu bolaji,haka zalika anan fada
maimartaba yasa an tara malamai suna addu'a akan Allah ya bayyana bolaji ya kuma tsare ta a
duk inda take

¤¤¤

kwanan bolaji goma a asibiti ta farfad'o fuskarta d'aure tam da bandeji ,idanunta kawai ake iya
gani,Dr.ayuba ya bugawa hisham waya ya shaida masa farfad'owarta!

Hisham da hanzari ya baro ofis yazo asibitin,bayan ya duba bolaji dake zaune tamkar gunki ba
'umh' ba 'uhm uhm'!
Dr ayuba ya jashi ofis d'insa ,bayan sun zauna ,sai dr.ayuba yayi gyaran murya tare da duban
hisham yace'toh Alhamdulillah patient d'in mu ta farfad'o,abu na gaba da za'ayi shine zamu
had'u da sauran colleagues dina muyi sauran bincike akanta domin tabbatar da lafiyarta'
,hisham fuskarsa d'auke da murmushi yace 'nagode ayuba Allah ya saka da alkhairi',da 'amin'
dr.ayuba ya amsa,suka cigaba da tattaunawa game da cigiyar bolajin da su kaga anayi a tv da
kuma radio da newspaper akan cewa ta gudu,saboda har fada sukaje sukayiwa hashim jaje
batare da sun san cewa itace a tare dasu ba!

¤¤¤

Dr.AYUBA ba kowa bane face yaya ga nawwara ,mahaifinsu d'aya ,uwa kuwa kowa da
tasa,abotarsa da hisham ta samo asaline a jami'ar algeria,inda suka gano cewa mahaifarsu

d'aya,duk da ba course d'insu d'aya ba,amma hakan bai hana sun 'kulla abota ba!

Dr.ayuba ya kasance mutum mai tausayi a duk lokacin da bu'katar hakan ya taso,amma fa
akan kud'i babu abinda bazai iya aikatawa ba,domin yanada masifar son kud'i!

¤¤¤

Hashim yana zaune a d'aki,yana rungume da album d'in bolaji a 'kirjinsa,ya takure a gu d'aya
,jijiyar kansa duk ya tashi,idanunsa jajir,a haka fulani ta shigo ta riskeshi tanemi gu ta zauna
kusa dashi ta shafa kansa tana cewa'my souldear,kayi ha'kuri,nasan cewa its hard for you to get
over her,amma ya zama dole ka manta da ita,tunda har izuwa yau ba'a ganta ba',sannan tayi
'kwafa tace'a gaskiya ta bani mamaki ,ban san cewa 'kiyayyarta gareka ya kai haka,na nuna
mata so,gata da kulawa,amma haka tasa 'kafa ta shure ta gudu',hashim murya a sanyaye ya
kwantar da kansa akan cinyar fulani yana cewa 'ni ban damu da guduwar datayi ba umma,all i
want to know is tana ina ? ,wani hali take ciki a yanzu ? ,is she dead or alive?','wannan kuma
Allah kad'ai ya sani' fulani ta bashi amsa sannan tace 'hashim ya zama dole ka fawwalawa Allah
komai,ka d'inga cin abinci,ka ragewa kanka tunani'
a haka fulani ta cigaba da bashi baki,ta aika aka kawo abinci ta ciyar dashi sannan ta fice ta bar
shi ,bayan ta kwantar dashi!

Fulani ta aika hadima badiyya ta kira mata barde da kurtagu,ta umarcesu dasu fito da mota
kuma su shirya zasu fita!

Fulani ta nemi izini gun maimartaba akan cewa zataje asibiti ,zata ga likita,mai martaba ya bata
izini,ta shirya cikin shiga ta alfarma,ta sha'ke jakanta da kud'i masu kauri,sannan ta jefa
doguwar riga da warwaron daham din bolaji a jakar ,ta fice ta shige motar ba tare da ta nemi
rakiyar hadima ko d'aya ba,barde ya ja mota bayan ta bada umarnin su kaita YABO CITY
HOSPITAL!

Fulani ta dubi Dr.ayuba bayan ta ajje masa ma'kudan kud'i a gabansa akan table,Dr.ayuba ya
zare idanu yana cewa 'ranki ya dad'e kud'in menene wannan?',fulani ta sauke ajiyar zuciya tare
da marairaice murya tace 'ayuba ina son ka min wani aiki,wanda hakan kad'ai zai sa hashim ya
dawo hayyacinsa ya manta da matarsa data gudu',Dr ayuba yace 'aiki ? Wani irin aiki?' ,fulani ta
amsa masa da cewa 'gawar mace nake so ka bani,kuma ina son ka had'a mini fake D.N.A
result'

Created by :ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/17, 8:25 AM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
[ 2tribes ]
na ILILEE

~34~

Cike da mamaki Dr ayuba ya maimaita kalmar 'gawar mace? ,fake D.N.A test result? ranki ya
dad'e bangane ba,ki fahimtar dani' ,fulani ta marairaice murya tace 'ayuba ina son ka duba
zumuncin dake tsakanina da mahaifiyarka wacce ta kasance kishiya ga 'yar uwata ,kasan halin
da hashim yake ciki,duk yabi ya tada hankalinsa akan guduwar da matarsa tayi ,ya 'ki ci ,ya 'ki
yin tawwakali,a ganina labarin mutuwarta kad'ai zai sa kowa ya ha'kura ya manta da ita a
fada,wanda hakan zaisa hashim ya dawo hayyacinsa yayi tawwakali ya auri 'kanwarka
nawwara,ayuba ka taimakeni ka ceci rayuwar d'ana!'
Dr ayuba ya sauke ajiyar zuciya tare da kai duba gareta yace 'yanzu ya kike son ayi' ,fulani ta
gyara zama tace 'yanzu dai gawar mace nake bu'kata da kuma fake D.N.A test result akan
cewa jinin gawar yayi matching da jinin dake jikin warwaron daham guda uku da zan baka',Dr
ayuba yayi jim sannan yace 'aikin fa da wuya,amma bakomai taimako ne,kuma wad'annan
kud'in da kika ajje zasuyi amfani ,tashi muje motuary ki za6i gawa ,domin satin da ya wuce
ankawo mana gawarwakin mutanen da sukayi hatsari akan titin zuwa kebbi daga sokoto!'
fulani ta mi'ke suka fice ,bayan dr.ayuba ya kira wasu nurses guda biyu ya umarcesu da su
biyoshi motuary!
Da isar su motuary,Dr ayuba ya ciro kud'i ya bawa maigadin motuary,maigadi ya amshi kud'in
yana washe ha'kora!

Suka shige motuary d'in hancinsu rufe da mask!
Suna shiga Dr ayuba ya umarci nurses d'in dasu bud'e gawarwakin mutanen dake cikin akwatin
ajiyar gawa!
Daya bayan d'ayan nurses suka fara bud'esu,a take fulani ta hango gawar mace mai duhun
fata,wacce fuskarta ta dagargaje ,fulani batayi nauyin baki ba ta nuna gawar tana cewa 'wannan
ce',Dr ayuba ya umarci nurses d'in da su fito da gawar su kwantar akan gadon dake d'akin
[motuary]! Bayan sun kwantar da gawan,sai fulani tayiwa dr.ayuba nuni da idanu akan ya sallami nurses
d'in sun tafi,Dr.ayuba ya dubesu yace 'you ladies can go',sum sum suka fice,suna fita fulani ta
bud'e jakarta ta ciro doguwar rigar bolaji da ta d'auko ,ta yo kan gawar gadan gadan,da 'kyar da
sid'in goshi ta sanyawa gawar doguwar rigar,sannan ta ciro awarwaron daham guda uku ta
mi'kawa Dr.ayuba tana cewa 'ga wannan ka shafa musu jini, ka sanya su a cikin leda,sai kuma
ka had'a fake D.N.A test result akan cewa jinin dake jikin awarwaron yayi matching da jinin
gawar,yanzu zanje mota mu jiraka,kasan yadda zakayi kasa ambulance su biyo mu da
gawar,inyaso mukaje fada zan d'orar',Dr.ayuba ya amshi awarwarayen[bangles] tare da cewa
'an gama ranki ya dad'e',fulani ta d'auki jakarta ita da dr.ayuba suka fice daga motuary d'in
,mota ta koma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login