Showing 9001 words to 12000 words out of 61652 words

Chapter 4 - YARE BIYU COMPLETED BOOK HAUSA NOVELS .pdf

Nil   

01 Jul 2025

4053


a cikin kakin sojoji,wanda hakan ya bayyanar da mazantakarsa!

MD ne ya fito daga cikin office d'insa jiki na rawa ya nufesu ,saboda ya shaida fuskar hashim!

Hashim fuska a d'aure ya umarci MD da company securities da su fita su shaidawa mutanen
mazauna yankin su fito daga gidajensu domin yana son yin magana dasu!

Da hanzari MD da securities d'in suka fice daga kamfanin domin cika umarnin capt.hashim!

Cikin awa d'aya [village square] ya cika ma'kil da mutanen yankin erin ,mata da maza ,yara da
manya,duk a tsugune,kowa cikinsa ya d'uri ruwa ganin murd'a murd'an sojoji hannunsu ri'ke da
bindigu !

Murya a kasaushe hashim ya fara magana yana cewa 'where are the red oil company workers
who demonstrated[zanga zanga] yesterday with their families?' ,jiki na kyarma 'kananun
ma'aikatan suka d'inga fitowa d'aya bayan d'aya,suna tsoron suyi wani abu yanzu asa bindiga
bindigesu! Bayan sun gama fitowa ,hashim ya dubesu ya buga masu tsawa yana cewa 'who amongst you
stoned my father?' ,baki na rawa ko wannensu ya fara cewa 'no be me oh' ,'ah i no know oh'
,tsawa ya 'kara buga masu yana cewa 'fetch the person out now,or else all of you will face my
wrath',hakan yasa suka yi tsit,jiki na rawa! Iya folake ce ta d'aga hannu baki na rawa tace 'sir!' ,a fusace hashim ya dubeta yace 'WHAT?' ,
baki na rawa iya folake tace 'it's a woman that stoned your father' ,'who's she? ,where is she
and her family?' ,hashim ya tambaya murya a kausashe!
Iya folake jikinta na rawa tace 'the woman is 'iya bolaji',she and her family are not here,because
she's in the state of labour ,her husband took her to the hospital an hour ago ,i even saw them
when they were leaving for the hospital' ,hashim fuska a murtake yace'are you sure she's the
one who stoned my father' ,iya folake tace 'i'm very sure sir' ,sannan ta d'ora yatsa akan
harshenta tana cewa 'i swear i saw her with my 2 koro koro eyes ,when she picked the stone'
,nan wasu mata masu shaidar zur suka had'a baki suna cewa 'it's true sir,it's iya bolaji oh'
Hashim ya umarcesu da su tashi su tafi ,amma iya folake da sauran matan da sukayi magana
su tsaya!

Haka suka tashi suka nufi gidajensu ,suna masu murna da ku6utar dasu da iya folake tayi,da
yanzu a bindigesu a banza!

Bayan kowa ya watse hashim ya dubesu yana cewa 'take us to the hospital,i hope it's not far?'
iya ayomide ta amsa masa da cewa 'e no far oh,we fit trek go sef!'
Hashim ya dubi sauran sojojin tare da ce masu 'lets go' ,haka suka d'unguma suka tafi,su iya
folake a gaba suna yin jagora!

Written by:ABDUL AZIZ ILILEE ISMA'IL=YARE BIYU=
{ 2tribes }
na ILILEE


~13~

Tunda garin Allah ya waye maami take fama da ciwon na'kuda ,amma ahaka ta daure ta cije
tana tsoran kar bolaji ta gane halin da take ciki,saboda gane hakan ,na iya sawa bolaji ta fasa
zuwa makaranta!
Bolaji ta fito daga d'akinta sanye da farin shirt long sleeve,sai guntun blue skirt daya wuce
'kaurinta,sai kuma blue baret[hula]data kifa akanta,kafarta sanye da farin safa da brown
sandal,hannunta ri'ke da biro da pencil!

Fuskarta d'auke da murmushi tayiwa
Maami da babalaji sallama,sannan ta fice daga gidan!
Murna kawai take , saboda yau zasu zana jarabawar 'karshe wato yoruba language!

¤¤¤
Misalin 'karfe 1:00 na rana convoy d'in gwanayen motocin Nigerian army guda goma,suka
d'inga shigowa yankin 'erin'!

Mutanen yankin sai bin motocin suke da kallo suna masu tambayar junansu 'lafiya!'

MODIBBO RED OIL COMPANY motocin suka nufa,da isar su kamfanin, Gateman ya wangale
masu gate jikinsa na rawa!

Bayan sunyi parking motocin a harabar kamfanin!

Sojoji ne d'auke da bindigu suka d'inga durowa daga motocin,fuskarsu babu alamun wasa!

Capt.hashim ne jagoransu,domin shine a gaba,fuskarsa babu annuri ko kad'an ,jikinsa a murd'e
a cikin kakin sojoji,wanda hakan ya bayyanar da mazantakarsa!

MD ne ya fito daga cikin office d'insa jiki na rawa ya nufesu ,saboda ya shaida fuskar hashim!

Hashim fuska a d'aure ya umarci MD da company securities da su fita su shaidawa mutanen
mazauna yankin su fito daga gidajensu domin yana son yin magana dasu!

Da hanzari MD da securities d'in suka fice daga kamfanin domin cika umarnin capt.hashim!

Cikin awa d'aya [village square] ya cika ma'kil da mutanen yankin erin ,mata da maza ,yara da
manya,duk a tsugune,kowa cikinsa ya d'uri ruwa ganin murd'a murd'an sojoji hannunsu ri'ke da
bindigu !

Murya a kasaushe hashim ya fara magana yana cewa 'where are the red oil company workers
who demonstrated[zanga zanga] yesterday with their families?' ,jiki na kyarma 'kananun
ma'aikatan suka d'inga fitowa d'aya bayan d'aya,suna tsoron suyi wani abu yanzu asa bindiga
bindigesu!

Bayan sun gama fitowa ,hashim ya dubesu ya buga masu tsawa yana cewa 'who amongst you
stoned my father?' ,baki na rawa ko wannensu ya fara cewa 'no be me oh' ,'ah i no know oh'
,tsawa ya 'kara buga masu yana cewa 'fetch the person out now,or else all of you will face my
wrath',hakan yasa suka yi tsit,jiki na rawa! Iya folake ce ta d'aga hannu baki na rawa tace 'sir!' ,a fusace hashim ya dubeta yace 'WHAT?' ,
baki na rawa iya folake tace 'it's a woman that stoned your father' ,'who's she? ,where is she
and her family?' ,hashim ya tambaya murya a kausashe!
Iya folake jikinta na rawa tace 'the woman is 'iya bolaji',she and her family are not here,because
she's in the state of labour ,her husband took her to the hospital an hour ago ,i even saw them
when they were leaving for the hospital' ,hashim fuska a murtake yace'are you sure she's the
one who stoned my father' ,iya folake tace 'i'm very sure sir' ,sannan ta d'ora yatsa akan
harshenta tana cewa 'i swear i saw her with my 2 koro koro eyes ,when she picked the stone'
,nan wasu mata masu shaidar zur suka had'a baki suna cewa 'it's true sir,it's iya bolaji oh'
Hashim ya umarcesu da su tashi su tafi ,amma iya folake da sauran matan da sukayi magana
su tsaya!

Haka suka tashi suka nufi gidajensu ,suna masu murna da ku6utar dasu da iya folake tayi,da
yanzu a bindigesu a banza!

Bayan kowa ya watse hashim ya dubesu yana cewa 'take us to the hospital,i hope it's not far?'
iya ayomide ta amsa masa da cewa 'e no far oh,we fit trek go sef!'
Hashim ya dubi sauran sojojin tare da ce masu 'lets go' ,haka suka d'unguma suka tafi,su iya
folake a gaba suna yin jagora!

Written by:ABDUL AZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/15, 8:58 PM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
{ 2tribes }
na ILILEE

~14~

Bolaji tana tsaye tare da 'kawayenta a harabar makarantar [G.S.S ERIN] ,fitowarsu kenan
daga jarabawa sai hira suke suna murnar kamalla jarabawarsu ta 'karshe a yau !

Shigowar Wata matashiyar budurwa cikin harabar makarantar a guje tana mai kwatsawa bolaji
kira tare wurwurga ido ,yasa hankalin kowa ya koma kanta!
Bolaji ce ta tareta tana tambayarta da cewa 'ahh funmilayo wetin happen ,why are you shouting
my name like this?' ,matashiyar da bolaji ta kira da funmiìyo ta sauke numfashi tana haki tace
'bolaji,your mother was taken to the hospital....' ,da sauri bolaji ta katseta ta hanyar cewa 'which
hospital was she taken to? ' ,funmilayo tana haki tare da kuma saita numfashi tace'ERIN
MATERNITY and some sol...' ,bolaji bata bari funmilayo ta 'karasa zancenta ba,ta kwasa a guje
ta fice daga makarantar!
Gudu take kamar wacce zaki yake bin ta abaya!

'bauraniyar hanya [shortcut] bolaji ta bi,hakan yasa cikin minti 5 ta iso mataulacin asibitin da ko
'kwararren likita babu ballantana isasshun nurses!

Sai haki take tana sauke ajiyar zuciya ,duk ta gama ji'kewa da gumi,a haka ta ja 'kafafunta ta
shiga akurkin asibitin!

Idanunta ne suka hango mata babalaji da bamidele a zaune,sun zabga uban tagumi,da hanzari
bolaji ta tunkaresu cike da d'oki tana tambayarsu da cewa 'where's maami,has she deliver yet?'
,'not yet' bamidele ya bata amsa,babalaji yace 'she's in the labour room!'
Da sauri bolaji ta fad'a dakin haihuwar [labour room] tana mai raba idanu!
Maami ta hango kwance akan gado duk ta jike da gumi sai ihu take tana cewa 'olohun
oh!',nurse d'aya ce tsaye akanta sai cewa take 'oya push abeg,you need to push oh,if not, you
go suffer your self and the baby!' ,bolaji da gudu ta 'karasa ga mahaifiyarta tasa hannunta ta
ri'ko hannun maami,tasa d'aya hannun tana goge mata gumin da yake tsastsafowa akan
goshinta! Tana cewa 'maami kpele oh! all will be well,try and push!
Maami ta runtse idanunta dan azaba,'karfinta duk ya gama 'karewa,haka ta daure ta cije ta
yun'kura tayi wani irin nishi mai 'karfi' ,nurse fuskarta a washe tace 'oya keep pushing the baby's
head is coming!'
¤¤¤
Babalaji da bamidele suna zaune a inda bolaji ta barsu, bakinsu d'auke da addu'a!
Kawai sai gani sukayi iya folake da iya ayomide tare da wasu matan da sojoji suna shigowa
harabar asibitin!
Basu daina mamaki ba har suka iso inda suke azaune!
Iya folake ce ta nuna babalaji da yatsa tana cewa 'na the woman husband be Iya folake ce ta
nuna babalaji da yatsa tana cewa 'na the woman husband be this!'
Hashim ya dubi babalaji ya daka masa tsawa yana cewa 'Mr man where's your wife'?' ,jiki na
kyarma,baki na rawa ,babalaji yace 'she's in the labour room ,but what....' ,Hashim bai jira
babalaji ya 'karasa maganarsa ba ya katseshi ta hanyar kai dubansa ga su iya folake yana
cewa 'take us to the labour room!' A haka suka d'unguma gaba d'ayansu suka shiga d'akin haihuwar,su iya folake[jagora] suna
gaba! Babalaji da bamidele suka rufa masu baya hankalinsu a tashe!
Da shigarsu cikin d'akin ,hashim ya dubi iya folake yace 'where's she' ,da yatsa ta nuna masa
maami dake kwance a kan gado tana mai yun'kurin haihuwa!
Cike da zafin nama hashim ya nufi gadon tare da kwatsawa nurse d'in dake faman cewa maami
'oya push the baby's head is coming!'' wata mahaukaciyar tsawa yana cewa 'get lost woman'
,ganin jikinsa da khakin sojoji ,ga kuma sauran sojojin dake tsaye kikam fuskarsu babu
annuri,hannunsu ri'ke da bindigu, yasa nurse d'in matsawa daga wajen jikinta na rawa! Bolaji ta kai dubanta ga hashim ,fuskarta d'auke da mamaki!
Wani wawan mari mai amo da sauti Hashim ya kwad'awa maami a fuska yana cewa 'how dare
you stoned my father'!
Zafin marin ne yasa maami tayi wani irin 'ka'k'karfar sha'kuwar da yayi sanadiyar komawar
jaririn dake shirin fitowa duniya!
Suman tsaye bolaji tayi hannunta dai ri'ke da hannun maami!

Su kansu iya folake sai da suka firgita da abinda capt.hashim yayiwa Su kansu iya folake sai
da suka firgita da abinda capt.hashim yayiwa maami!
Bolaji bata dawo hayyacinta ba sai da taji hannun maami ya su6uce daga hannunta 'sharaf!'
Da hanzari ta kai dubanta ga maami wanda tuni numfashinta ya tsaya cak,jinkinta yayi sanyi
,idanunta sun 'kafe!
Ganin haka yasa bolaji ta fashe da wani irin kuka mai zafi,tana jijjiga maami tana cewa 'no
maami,please don't go,wake up please!',amma ina ,maami ta amsa kiran Allah!
Bolaji ta kifa kanta akan 'kirjin maami tana mai rusa kuka!
Ganin halin da maami ke ciki yasa Babalaji ya ri'ke 'kirjinsa tare da sulalewa 'kasa,bamidele ne
yayi hanzarin taroshi ,tare da jijjigashi yana cewa 'baba,kilode!' ,amma ina, babalaji ya amsa
kiran Allah ,sakamakon zuciyarsa da ta buga!
Bamidele ya fashe da wani irin mahaukacin kuka yana cewa 'baba iis gone too!'

created by :ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/15, 8:59 PM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
{ 2tribes }
na ILILEE

~15~

Furucin bamidele ne yasa bolaji dake kwance akan gawar maami tana risgar kuka d'agowa
tare da kai dubanta ga gawar babalaji da ke kwance a jikin bamidele!
A fusace bolaji ta mi'ke tsaye cikin zafin nama ta tunkari hashim da ke tsaye 'kikam ko gezau
bai motsa ba ,sojoji na bayansa ,fuskarsu a mutur'ke,hannunsu ri'ke da bindigu!
Bolaji ta dage iya 'karfinta ta d'aga hannu tare da ware yatsunta guda biyar,ta zabgawa
kumatun hashim mari gudu uku kyawawa,d'aya bayan d'aya,kuma hagu da dama!
Ji kake GAU! GAU! GAU!
Hashim yana tsaye 'kikam ko 'kadan marin bai sa ya motsa ba,yana tsaye daram saikace dutse!
Da sauri sojoji su ka yo mata caaa da bindigarsu !
Hashim ya dakatar dasu ta hanyar d'aga musu hannunsa guda d'aya!

Bolaji tasa hannu ta cakumi kwalar khakinsa,jajayen idanunta akan nasa,muryarta a kausashe
ta fara ce masa
''who the hell are you?,
what gave you the right to slap my mother?,
what sort of crime did my mother commit,that you can't wait for her to give birth!
if you don't have respect for womanhood ,you ought to have respect for motherhood?
why is own your case different?'' Bolaji ta tambaya cikin karaji ,hannunta ri'ke da kwalar
khakinsa ta maimata kalmar 'WHY?'
Hashim ya rintse idanunsa gam,duk tsigar jikinsa ya tashi,gashin jikinsa duk suka
mimmi'ke,jijiyoyin jikinsa duk suka kumbura!
Bolaji ta cika masa kwalar khakinsa,ta fara dukan 'kirjinsa da hannunta duka biyun ,tana kuka
tana cewa'

You are heartless! Ruthless! You are so evil and mean!
You are an imbecile,a monster!,you have no heart at all!
Hashim bud'e idanunsa yayi da sukayi jajir ya d'amki hannayen bolaji da take dukan 'kirjansa
dasu!
Cike da zafin nama yayi watsi da ita,wanda hakan yayi sanadiyar fad'uwarta 'kasa,ta kuma buge
goshinta da jikin gadon da gawar maami ke kwance!
Tashi tayi zaune da 'kyar ,ta dafe goshinta tana mai cigaba da risgar kuka ,ta d'aga kanta ta dubi
hashim da rinannun idanunta tace 'you are the cause of my parents death!
may you live long so as to live your life in sadness and sorrow! you will never know happiness
in your life,you will live your life in misery and pain..!'
Hashim a fusace ya d'aga hannunsa a dun'kule da niyyar naushinta! Sai kuma ya fasa,yayi
'kwafa yace 'we shall see!' ,sannan ya juya ya dubi sojojin yace dasu 'lets go !',
Bayan ficewarsu hashim daga d'akin ,su iya folake suka fashe da kuka suna masu tsinewa
wad'annan sojojin,domin basu ta6a zaton haka daga garesu ba,sun zata cewa ganin iya bolaji
a halin na'kuda zai sa su fasa aikata 'kudirinsu !
Jiki a sanyaye suka nufi bolaji suna lallashinta,suna kuma tsinewa wannan akurkin asibitin dake
fama da rashin wadatattun ma'aikJiki a sanyaye suka nufi bolaji suna lallashinta,suna kuma
tsinewa wannan akurkin asibitin dake fama da rashin wadatattun ma'aikata!
Iya ayomide ce ta fita taje ta sanarwa da mutanen yankin ,mutuwar babalaji da maami!
Cikin 'kan'kanin lokaci mutanen yankin suka zo asibitin da makara guda biyu , suka d'auki
gawar maami da babalaji,suka kai gida,aka musu wanka ,aka yi musu suttura,aka sallacesu
sannan aka sadasu da gidansu na gaskiya!
Bolaji da bamidele sun sha kuka sosai,domin kowa ya tausayawa musu !
¤¤¤¤
Wayar hashim ce tayi ringing ,sai da wayar ta kusan tsinkewa sannan hashim d'in ya amsa,yana
amsawa kuwa,a d'aya bangaren fulani ce ta washe baki tana cewa 'my souldear,dafatan ka
d'auki fansa ga jinin da mutanen oduduwa suka fitar daga goshin mahaifinka ko?', da 'eh'
hashim ya bata amsa ,fulani tayi 'kasa da murya tana cewa 'yawwa my souldear,the soldier of
the nation,yanzu abinda nake so da kai ,shine ina son kajawa MD da sauran ma'aikatan
kamfanin kunnen da kada su kuskura mahaifinku yaji labarin zuwanka erin' ,hashim yace
'angama umma' ,fulani tace 'kasan halinsa na 'kaunar YARE da talakawa,yanzu yana samun
labarin zuwanka ,zai tadawa mutane hankali a banza,kaima idan kunyi waya ,kada ma ka nuna
masa cewa kasan da zancen mutanen oduduwa sun jefeshi da dutse',a haka sukayi
sallamWayar hashim ce tayi ringing ,sai da wayar ta kusan tsinkewa sannan hashim d'in ya
amsa,yana amsawa kuwa,a d'aya bangaren fulani ce ta washe baki tana cewa 'my
souldear,dafatan ka d'auki fansa ga jinin da mutanen oduduwa suka fitar daga goshin
mahaifinka ko?', da 'eh' hashim ya bata amsa ,fulani tayi 'kasa da murya tana cewa 'yawwa mù
souìdear,the soldier of the nation,yanzu abinda nake so da kai ,shine ina son kajawa MD da
sauran ma'aikatan kamfanin kunnen da kada su kuskura mahaifinku yaji labarin zuwanka erin'
,hashim yace 'angama umma' ,fulani tace 'kasan halinsa na 'kaunar YARE da talakawa,yanzu
yana samun labarin zuwanka ,zai tadawa mutane hankali a banza,kaima idan kunyi waya ,kada
ma ka nuna masa cewa kasan da zancen mutanen oduduwa sun jefeshi da dutse',a haka
sukayi sallama!

Hashim kuwa, ya cika umarnin fulani ,ta hanyar jawa MD da sauran ma'aikata kunne da kada su
kuskura ya ji labarin cewa sun shaidawa mai martaba zuwansa da sojoji yankin erin,in ba haka
ba zasu yabawa aya za'kinta' ,MD da sauran ma'aikata jiki na rawa suka amsa da 'toh!'
Cikin dare hashim da sauran sojoji ,suka samu daji acikin yankin erin suka yada zango ,domin
hashim ya buga waya can kaduna ya nemi izini akan cewa sai nan da kwana hud'u zasu
dawo,domin basu gama da abinda ya kawosu yankin erin ba!
A dajin suka kafa {tent},kuma duk abinda xasu bu'kata ,hashim ya amshi kud'i gu MD,sun je
kasuwa sun siyo!
Bayan sun gabatar da sallar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login