Showing 15001 words to 18000 words out of 61652 words
~18~
Kwanaki,satuttuka da watanni sun shud'e!
Cikin ikon Allah Sultan ya fara gudanar da bautar 'kasarsa a jihar enugu,kuma da alamu
kashedin da fulani tayi masa yayi tasiri a kansa!
Bolaji da bamidele suna tafiyar da rayuwarsu cikin kwanciyar hankali,da kuma taimakon Allah
,maraicinsu baisa sun ha'kura da cigaba da gudanar da rayuwarsu ba!
kasancewar 'kudin albashin mahaifinsu da MD ya basu da d'an kauri,da kudin bolaji ta fara
'kananun sana'o'i a cikin gida,tana gasa doya,agada[plantain] da masara,kuma alhamdulillah
tana ciniki Allah ya sawa sana'ar tata albarka ,yayin da bamidele ya cigaba da sana'arshi na
siyar da bunburutu,basu nemi wani abu ba sun rasa!
Yan yankin erin,sun yanke shawara sun had'a kai sun bawa bolaji da bamidele kyautar wani
wawakaken gona bisa dalilin ganin cewa kamar ta sanadiyarsu ne mahaifansu suka rasa
rayuwankansu!
Sunyi farin ciki da wannan halaccin da yan yankin suka musu,kuma sunyi godiya!
¤¤¤
Hashim kuwa ko da suka isa kaduna, bai 'waiwayi ,masauratar modibbo,tsakaninsa da su
waya,a kullum suka tambayeshi rashin zuwansa ,sai yace masu aiki ne yayi masa yawa!
Hashim gaba d'aya ya susuce,ya zama tamkar mara lafiya,zuciyarsa kullum a kuntacce
take,bai 'kara sanin wani abu wai shi farinciki ba tundaga ranar da ya mari maami,tunanin bolaji
yayi masa katutu a zuciya,fuskarta kawai yake tunowa ,zuciyarsa tayi sanyi,a kullum yana
'karyata zuciyarsa ga abinda take bijiro masa akan bolaji! yayi takaici,yayi bakinciki ga kamuwar zuciyarsa da wannan cuta,ya kai kukansa ga Allah akan
ya yaye masa wannan mugun ciwon,duk sujjadar da zaiyi a sallah,sai ya kai kukansa ga Allah
,amma duk a banza!
Domin a yanzu ya gama amincewa Allah ne ya jarabceshi da wannan cuta a zuciya ,wanda
maganin wannan ciwo ita ce BOLAJI!
¤¤¤
A yau hashim ya yanke shawarar zuwa garin sokoto!
Cikin ikon Allah ya iso masarautar modibbo!
Bayan ya gama gaisawa da mahaifansa,anyi hirar yaushe rabo,sannan fulani ta ja shi d'akinta
ta sanar dashi cewa tayi masa mata ,d'iyar yayarta da suke uwa d'aya uba d'aya ,hashim ya
tambaya ' umma wacece ita?' ,fulani ta amsa masa da 'NAWWARA ce,d'iyar anty mannira,last
two weeks ta dawo daga U.s.a ,ta kamalla degree d'inta,my souldear na gaji da ganinka haka
ba tare da kayi aure ba!
Hashim ya numfasa yace'umma ina mai neman alfarmar da ki bani lokaci ,in yi tunani
akai',fulani da fara'arta tace masa 'no problem my soul dear,take your time,kawai dai ina son
kasan da zancen auranka da nawwara ne' !
Cikin dare hashim ya je ya samu mai martaba a falonsa shi kad'ai yana shirin zuwa d'akin
ummu,bayan sun d'anyi barkwanci,sai hashim yayi gyaran murya ya fara cewa ' abba na zo ne
akan yarinyar da nake son aure,ina neman alfarmar aje yankin erin ,a nema mini auranta!
Mai martaba yayi mamakin jin kalaman hashim sosai sai ya dubi hashim d'in tare da jifansa da
tambayar cewa 'ta yaya kuka had'u da ita?',hashim yan sosa 'keya yace 'mun had'u ne a lokacin
da mukaje yankin kwantar da wata tarzoma,kuma munyi amanna da junanmu,itace ma tace in
turo',mai martaba yace 'toh shikenan ,zamu je mu nemo maka auranta,ALLAH ya sanya alkhairi'
,'ameen,kuma ina neman alfarmar dan Allah kar ka sanar da ummata,saboda....' ,mai martaba
ya katseshi ta hanyar cewa 'kar ka damu,in dai fulani ce,nasan ta yadda zan 6ullo mata,kar kaji
komai'
hashim yayi godiya suka yi sallama!
¤¤¤
A yau mai martaba ya had'a manyan mutanen da zasu masa rakiya zuwa garin osun,yankin
erin,domin nemawa CAP.T YARIMA HASHIM auran BOLAJI!
Written by :ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/16, 11:09 AM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
{ 2tribes }
na ILILEE
~19~
Cikin ikon Allah mai martaba da tawagarsa suka isa yankin Erin, bayan sun biya ta masauratar
osun sun gaisa da oba!
Kamfani suka fara nufa,anan mai martaba ya labartawa MD dalilin zuwan su ,MD yayi jim tare
da jinjina lamarin ,sannan ya shaidawa su mai martaba cewan yasan gidansu yarinyar suje ya
kaisu !
Bolaji tana zaune a tsakar gida tana gasa doya ,sai ganin bamidele tayi ya shigo gidan da
hanzari,ya kuma sungumi kujerun katako[bamboo chairs ] ya fice dasu ,sannan ya dawo ya
umarci bolaji da ta zubo roasted plantain a kwano mai kyau ta kawowa ba'ki a zaure,bolaji ta
amsa da 'okay!' ,sannan ta shiga kicin ta d'auko plate mai kyau ,ta jera gashashiyar
agada[plaintain] akai,sannan ta d'auko hijab ta sa,ta d'auki plate ta nufe zaure,ganin MD da
wasu manyan manyan mutane sun sha alkyabba da nad'in rawani ,yasa ta sunkuyar da
kanta,ta russuna ta gaishesu da turanci,suka amsa mata,ta ajje plate d'in a kan stool tare da
tura stool d'in tsakiyarsu,sannan ta mi'ke ta koma cikin gida tana mamakin zuwan mutanen nan
gidansu!
MD ne yayi gyaran murya ya fara gabatar dasu mai martaba ga bamidele,bamidele ya 'kara
gaishesu da turanci,MD ya kuma yiwa bamidele bayanin zuwan su mai martaba!
Bamidele yayi jim ,sannan ya numfasa,yace musu shi bai san cewa akwai ala'kar so tsakinin
bolaji da hashim ba,amma bara yaje ya kira ita bolajin aji ta bakinta!
Bamidele ya tashi ya shiga cikin gida domin kiran bolaji!
Bamidele ya dubi bolaji ya ta6e baki yace 'bolaji ,the people wey come ,na oga soldier people
oh,they are here to ask for your hands in my marriage' ,bolaji ta karkace baki tana hura hanci
tace 'you mean sey na oga hitler, the killer, people be that?' ,bamidele ya amsa mata 'yes
oh,the guy go tell them say,na you tell am make they come ask for your hands in
marriage...',bolaji ta katseshi ta hanyar cewa 'wait oh,you mean say na his papa wan marry...'
,bamidele ya chafke da cewa 'no oh,na oga soldier send em ,make dem come ask for your
hands in marriage for him!'',bolaji ta mi'ke a fusace tana cewa 'GOD FORBID bad thing,me
bolaji,marry that imbecile,that idiot ,abeg bros wetin you come answer them with?' ,bamidele
yace 'i tell them sey,make them wait hear your answer oh,coz me i no know sey you and oga
soldier talk this matter',bolaji daman da hijabi ajikinta,ta dubi bamidele tace'oya lets go,make i
answer them!'
¤¤¤
Bolaji kanta a sunkuye ta fara labartawa su mai martaba abinda ya faru ,tundaga zuwan hashim
yankin izuwa ranar da ya barta a sume a daji ,bata 6oye masu komai ba,kuma ta d'ora da cewa
'MD was a witness'!
Mai martaba idan ransa yayi dubu ya gama 6aci,ya dubi MD yace 'abinda yarinyar nan ta
fad'a,gaskiya ne' ,MD ya amsa da cewa 'gaskiyane ranka ya dad'e,kuma yarima hashim ya ja
mana kunne akan kar mu kuskura kaji labari',mai martaba ya numfasa tare da cewa
'tir'kashi,amma hashim ya mai damu 'kananun mutane wallahi,yasan da cewa ya tafka irin
wannan aika aikar ,shine ya turo mu,muzo mu nema masa aure,zan yi maganinsa,da shi da
uwartasa dake zugashi'',mai martaba ya dubi bolaji da bamidele ya jajanta masu ,ya kuma basu
hakuri akan abinda hashim ya aikata agaresu!
Mai martaba bai bar yankin erin ba,sai da ya tabbatar ya dam'kawa su bolaji Diyar
maami,sannan kuma aka kira chairman d'in yankin ,ya d'amka masa kwangilar gyara da kuma
d'aukar isassun ma'aikata a 'ERIN MATERNITY',wanda shine zai d'au nauyi!
¤¤¤
Sai wuraren dare su maimartaba suka iso masauratar modibbo!
Hashim kuwa daman tunda suka tafi yake ta addu'a tare da jan carbi,yana mai jiran tsammani!
Written by:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL=YARE BIYU=

Written by:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/16, 11:10 AM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
{ 2tribes }
na ILILEE
~20~
Ko dasu Maimartaba suka dawo ,bai nemi hashim ba,abinci kawai yaci,ya kuma gaisa da
matansa ya wuce d'aki!
Sai da aka shafe kwana uku ,hashim bai ji maimartaba yayi masa zancen ba,kuma kusan
kullum suna tare,hakan yasa zuciyarsa ta shiga zullumi!
A yau bayan sallar la'asar maimartaba da hashim suna dawowa daga masallacin dake cikin
fada!
mai martaba ya umarci hashim da su je lambu akwai tattaunawar da yake so suyi!
Bayan sun zauna akan kujerun da aka 'kawata lambun da su ,sai mai martaba yayi gyaran
murya yace 'hashim ,ka dubi girman Allah da manzonsa[S.A.W] ka sanar dani gaskiyar yadda
akayi kuka had'u da yarinyar nan',Hashim hankalinsa duk ya gama tashi,yasan za'a rina,allura
ta tono garma,ba tare da 6ata lokaci ba hashim ya labartawa mai martaba duk yadda akayi,tun
daga ranar da fulani tayi masa waya,izuwa yanzu da zuciyarsa ta kamu da ciwon bolaji ,mai
martaba yayi jim sannan ya dubi hashim ,murya tausashe ya fara cewa 'ka bani kunya
hashim,kuma ka bani mamaki,kana d'an musulmi ka aikata irin wannan rashin tausayin,yaushe
ka dawo haka,yaushe ka zamo namiji mara tausayi,wannan ba halinka bane sam,idan ita
umman taka bata da hankali sai ka biye mata,ni wanene da baza'a jefeni ba,kuma naga
tsautsayi baya wuce ranarsa' ,mai martaba ya cigaba da cewa 'toh ga irinta nan,tun ba'a je ko
ina ba ,ka fara ganin illar biyewa zugar mace ,yanzu wa gari ya wayewa?,ita ta zugeka kaje ka
aikata mugun aiki,tana can kwance cikin farinciki,babu abinda ya dameta,kai kuma ta barka da
'kunci a zuciya,kana fama da jinyar zuci,hashim a gaskiya ka tafka wauta,wanda bana fatan
hakan ya kuma faruwa,aikin soja ba hauka bane'',hashim jiki a sanyaye yace 'abba wallahi nayi
nadama sosai,nayi danasanin biyewa umma wajen aikata wannan aiki mafi muni a
rayuwata,kuma tundaga ranar da hakan ta faru abba ban kuma sanin wani abu wai shi farin ciki
ba,da zarar na kwanta ,sai wannan matar da na mara ta bayyana a cikin mafarki, yanzu burina
kawai a duniya shine in mallaki bolaji a matsayin matar aurena,domin yin hakan kad'ai zai zamo
silar dawowar farincikina ',mai martaba yayi murmushi yace 'd'ad'in gobe saurin zuwa,sakayyar
Allah kenan,ba ta yadda ba ya iya zuwa ,hashim kai a ganinka yarinyar nan zata amince ta
aureka,kar ka manta kaine silar mutuwar mahaifiyarta wanda hakan kuma ya zamo silar
mutuwar mahaifinta,wallahi hashim ko nine yarinyar nan bazan aureka ba,amma ba'a ja da
kaddara da kuma hukuncin Allah,kaje ka nemi soyayyarta, idan Allah ya kaddara matarka ce sai
kaga hakan ya faru,in kuma akasin haka ne,sai kasa dangana',hashim kansa ya d'au zafi,domin
bai san ta inda zai fara fuskantar bolaji da batu na soyayya ba,abun da kamar wuya!
mai martaba ya katse masa tunaninsa ta hanyar cewa'kaga illar biyewa son zuciya da kuma
zugar mace ko?,yanzu ka je ka nemi soyayya a gun yarinyar ,ALLAH na tare da kai,zan tayaka
da addu'a ,idan ta amince zata aureka,zan shige maka gaba,ita kuma uwartaka ka kyaleta da
halinta,da sannu zata gane kurenta,kuma na tabbata idan aurenka da yarinyar nan ya
tabbata,toh hakan kad'ai ya isheta ishara,kuma ka cigaba da yi mata biyayya!'
maimartaba ya cigaba da bashi baki yana masa nasiha ,ya kuma tunatar dashi akan azumi
guda sittin da suka hau kanshi,da kuma biyan diya,wanda mai martaba ya sanar dashi cewa ùa
riga ya biya diyan da share[kaso] d'in kud'insa [hashim] dake RED OIL COMPANY ERIN!
¤¤¤
Washegari Misalin 'karfe 4:00pm ,hashim yayi parking ba'kar hilux jeep d'insa a gaban gate
d'in kamfani,sanye yake da ba'kar polo shirt da denim jeans,he looks so casual but hot,wayarsa
ya ciro ya bugawa MD cewan ya fito yana jiransa a gaban kamfani!
MD ya fito ,yaga hashim zaune a cikin mota ,ya 'karasa sukayi musabaha yana tambayar
hashim 'saukar yaushe?' ,hashim ya amsa masa da 'isowata kenan!',sannan ya cigaba da cewa
'nazo ka rakani ,in je in nemo soyayya a gun da bai dace ba' ,MD cike da mamaki ya jefeshi da
tambayar 'me kake nufi ?' ,hashim yayi jim yace 'a karan kaina,in da ni nake da iko da
zuciyata,bazan ta6a yarda zuciyata ta kamu da soyayyar yarinyarnan ba,domin she's just not
my type,amma da yake jarabta ce Allah ya jarabci zuciyata da ciwon sonta,wanda nayi addu'a
akan Allah ya yayemin,amma ko kad'an sonta bai ragu ba a zuciyata,sai ma 'karuwa da yake a
kullum,MD azal ta hauni wallahi,nayi danasanin aikata abinda na aikata ga mahaifiyar yarinyar
nan wallahi,ga shi yanzu ina fama',MD yayi jim tare da cewa 'ikon Allah kenan!',hashim yace
'shigo,muje ka rakani gidansu ' ,MD ya shiga motar ya zauna,hashim ya tayar da motar yana
cewa 'ALLAH ya bani ikon cinye wannan jarabawar' ,MD ya a
msa masa da 'amin!
Written by :ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/16, 11:11 AM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
{ 2tribes }
na ILILEE
~21~
Bolaji tana zauna ta zuba tagumi,tana kallon buhun irin masara da bamidele ya siyo jiya
,domin damina tana gab da saukowa,gonar da aka basu kyauta suke son su fara yin shuka!
A yanzu bolaji ba komai take tunani ba ,illa ta yadda zasuyi su samo yan tayin aikin da zasu
tayasu fara nome wannan gonar su kuma yi shuka !
Tunaninta ya katsene a lokacin da wani yaro yayi sallama tare da cewa 'ekaso aunty!' ,bolaji
ta dubeshi fuskarta d'auke da murmushi ta amsa masa da 'ade! Eshe o',yaro daya amsa suna
ade yace 'anty bola,some two men are calling you',
'two men calling me?' ,bolaji ta tambaya ,ade ya amsa da 'yes ,they are outside waiting',bolaji ta
kunce mayafin da ta d'aura akai ta yafa akanta,daman sanye take ta da jar tshirt da ba'kin
skirt,ta dubi ade tace 'oya lets go'
MD idanunta suka mata tozali da ,fuskarta d'auke da murmushi ta gaisheshi ,ya amsa yana
mai mata bayanin abinda ya kawo su,sai alokacin ta d'aga ido ta hango hashim hakimce a
zaune a cikin mota,harara ta zabga masa ,sannan ta tsirtar da miyau ,ta dawo da dubanta ga
MD ta katseshi ta hanyar cewa 'oga MD ,save your breath abeg,if the idiot himself no fit carry
his leg come here and talk to me,then you people should just forget' ,ta juya da niyyar komawa
gida ,MD ya dakatar da ita tare da bata hakurin ta tsaya!