Showing 18001 words to 21000 words out of 61652 words

Chapter 7 - YARE BIYU COMPLETED BOOK HAUSA NOVELS .pdf

Nil   

01 Jul 2025

4049


Bayan ta tsaya MD yaje gun hashim yace masa 'toh yalla6ai ,kamata yayi kaje da kanka
fa,domin gimbiyar tace kazo da kanka' ,hashim ya yatsine fuska ,sannan yace 'alright!' ,MD yayi
masa fatan alkhairi,sannan ya juya ya barsu anan,zai taka[trekking] ya koma kamfani!

Hashim fuska a murtuke,hannayensa a cikin aljihu,yana takun 'kasaita ya 'karaso ga
bolaji,wacce ta 'kura masa idanu ,tana mai tsine masa a zuciyarta!

Yana isowa ,ya dubeta fuskarsa ba annuri,murya a ciki ciki yace 'i'm sorry' ,bolaji ta matso
kunnenta tare da karkace hanci tace 'what do you just say' ,'i'm sorry!' ,hashim ya maimata a
da'kile ,bolaji ta 'kara cewa 'abeg open mouth and talk,i no dey hear you' ,da 'karfi hashim ya
maimaita kalmar 'i'm sorry ',bolaji ta kwashe da dariya har da 'kwalla,sannan tace 'you are sorry
for what' ,hashim wanda zuciya ta fara ciwo shi ,amma ya danne yace 'i'm sorry for all i have
done to you,i've realised my mistakes,i'm sorry ,please forgive me!',bolaji ta dubeshi ta 'kara
kwashewa da dariya sannan tace 'oga hitler so soon,ok oh ,i don forgive oh ,but to forget no be
small thing oh',sannan ta juya zata koma cikin gida!
Hashim ya dakatar da ita ta hanyar cewa 'please wait!' ,bolaji ta juyo tana cewa 'ohh na wetin
again?' ,hashim a da'kile yace 'i want you to marry me',bolaji ta dubeshi tayi masa kallon tsaf
sannan tayi 'kwafa tace 'your people wey you send come, no reply you my message?',sannan
tace 'wait oh ,why you marry me sef,i resemble person wey dey look for husband' ,hashim a
'kule ya amsa mata da cewa 'because my heart has unknowingly fell in love with you '!

Bolaji ta kwashe da wata mahaukaciyar dariya sauran 'kiris ta kifa ,sannan cikin muryar dariya
tace 'love,ahh,chai,man don suffer, this is abomination,me bolaji,you love me? ,make i marry
you,i reject in the name of the mighty olohu' ,sannan ta cigaba da cewa 'wetin you take sef ,abi
you take ogogoro[giya] before coming here!',tayi 'kwafa tare da tafa hannayenta, ta cigaba da
cewa 'abeg oga hitler,carry your wahala commot for here ,if no be say na kill you come to kill
me with your words wey resemble rotten pig meat''
Bolaji ta cigaba da surfa masa bala'i kala kala ,iri iri,ganin cewa baza tayi shiru ba,yasa hashim
ya karya billenshi ya dur'kasa,fuskarsa a murtu'ke ,murya a tausashe yana mai cewa 'bolaji,i'm
on my knees,please,help a weeping soul,a craving heart ,and accept me as your husband,i'm
beggin you',bolaji ta dubeshi she'keke ,ta tsirtar da miyau,taja dogon tsaki ta shige gida ta bar
CAPT.YARIMA HASHIM ATTAHIRU MODIBBO!
a d'ur'kushe a kofar gidansu!

Written by :ABDULAZIZ ILILEE
[10/16, 11:12 AM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
{ 2tribes }
na ILILEE


~22~

Hashim ya mi'ke tsaye tare da kakka6e wandonsa,yana mai mamakin kansa,wai yau shine
har da dur'kusuwa mace ,macen ma bayarabiya,shi da mata basa gabansa ko kad'an,ikon Allah
kenan,babu ta yadda Allah baya jarabtar bawansa!

¤¤¤

Bamidele ya dawo daga gun sana'arsa,a kofar gida ya tadda hashim kwance a cikin mota,ga
dukkan alamu yayi nisa a duniyar tunani,domin yanayinsa kad'ai ya nuna haka!
bamidele bai tanka shi ba,ya wuce cikin gida,ya tadda bolaji sai cika take tana batsewa,hakan
yasa yaja bakinsa ya tsuke,bai yi gigin tambayarta ba,domin yasan halin 'kanwar tasa!

Washegari da asuba bamidele ya fito zai tafi masallaci,turus yayi a lokacin da idanunsa suka
masa tozali da hashim dake sallah akan darduma kusa da motarsa!

Cike da mamaki bamidele ya wuce masallaci!

Misalin karfe 8:00am na safe ,bamidele da bolaji suna karyawa,bamidele yayi gyaran murya,ya
dubi bolaji tare da cewa 'oga soldier still dey outside oh',bolaji a fusace tace 'doing what?' ,'who
knows,but it looks like he spent the night outside' bamidele ya amsa mata ,tare da tambayarta
'what happen,did you guys met yesterday',bolaji ta labarta masa yadda sukayi da hashim
jiya,bamidele ya jinjina lamarin,jiki na rawa yace 'the guy truly loves you oh,better marry him
oh,before he looses his temper and send us to our graves oh',bolaji ta dubi bamidele she'ke'ke

sannan tayi 'kwafa tace'i no blame you sha',bamidele yace'no blame me oh,cause i dey fear that
their gun oh!'
A fusace bolaji ta dire kofin kokon dawan da take sha,ta suri hijab ta saka,sannan tayi hanyar
ficewa daga gidan tana cewa 'make i go deal with that wizard!'
Fitowar bolaji ne yasa hashim ya fito daga mota,ya nufi wajenta!
Hannu akan 'kugu ta dubeshi ta ja dogon tsa'ki,sannan tace masa 'follow me!'
Bolaji tana gaba Hashim na biye da ita ,har suka iso wawakeken gonar da mutanen yankin suka
basu kyauta!
Bolaji ta dubi hashim,sannan tayi dariyar mugunta ,tace ' i will accept you as a husband,if only
you can clear all the grasses in this farm,make ridges,sow some seeds and harvest alot of
maize!'

Hashim ba tare da yayi magana ba ya juya ya koma ya d'au motarsa ya tafi!

Bolaji kuwa me zatayi in ba dariya ba ,tana tafa hannayenta ta shige gida ,bamidele yana
tambayarta meye faru,tana dariya ta labarta masa yadda sukayi da hashim, ta d'ora da cewa
'the mumu don go sef,idiot he think sey i be mumu like him',bamidele ya dubeta yace 'omo you
bad oh!'
¤¤¤
Yau kimanin kwana uku kenan da tafiyar hashim,bolaji tana zaune a tsakar gida tana gasa
agada [plaintain] tana rere wa'kar 'oruka',funmilayo ta fad'o gidan a sukwane ,bolaji ta dubeta
tace 'ahh funmi,na wetin again',funmilayo ta kama ha6a tace 'wonders shall never end,abeg
come and see wetin dey happen',bolaji tace 'wetin come dey happen?',funmilayo ta amsa mata
da 'stand up and follow me,make we go,so that you can see for your self',bolaji ta sauke
plantain d'in,sannan ta d'auko 'karamin hijab ta saka,sannan ta dubi funmilayo tace 'lets
go',suna fita,bolaji ta datse gidan da kwad'o!

Hannun funmilayo ri'ke da hannun bolaji suka iso gona!

Turus! Bolaji tayi a lokacin da idanunta suka hango mata hashim sanye da ba'kar singlet da
3quarter na khaki,sai zufa yake yana aikin had'a kunya kunya [ridges] da fatanya!

Bolaji ta d'aura hannu akan 'kirji tana cewa 'chai,which kind wahala be this?'

Written by:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/16, 11:14 AM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
{ 2tribes }
na ILILEE

~23~

Funmilayo ta dubi bolaji a mamakance tare da cewa 'wahala?,what sort of wahala?',bolaji ta

sauke hannu daga kan 'kirjinta ,tare da jan numfashi,ta labartawa funmilayo yadda sukayi da
hashim kwana uku da suka shud'e!

Funmilayo ta kwashe da dariya tana cewa 'this is serious,a soldier and a son to the owner of the
red oil company now a farmer?,that means the guy loves you so much',bolaji a fusace tace'but i
don't love him',funmilayo ta watsar da hannayenta tana cewa'na you sabi,love him or not,you
must fulfill the promise you make to him!'
Hashim ne ya katse masu hirarsu,yana mai goge zufan da ya tsastsafo masa akan goshi da
bayan hannunsa,ya dubi bolaji yace 'my better half ,in less than few hours i'll be done with
making the ridges,so i want you to tell me what sort of seeds should i be planting',harara bolaji
ta watsa masa ,ji take kamar ta sha'koshi! A da'kile tace masa 'alright ,go back to work,come and collect the seeds tommorow,in the
morning',hashim ya murmusa tare da juyawa ya koma gonar ya cigaba da aikinsa!
Funmilayo ta dubi bolaji bakinta a bud'e tace 'oboi,see muscle oh,the guy is so damn hot' ,bolaji
fuskarta a murtuke tace 'ehen',funmilayo tacigaba da cewa' 'he's handsome,he smells nice,his
pink lips looks soft and kissable,he's.....',bolaji ce ta katseta ta hanyar d'aka mata duka a baya
tana cewa 'he's heartless,he's wicked',sannan ta cigaba da cewa 'oya lets go
abeg,witch',funmilayo tana sosa bayanta,suka wuce gida!

Bolaji zuciyarta a 'kuntace suka iso gida,jiki a sanyaye ta bud'e gidan ta shiga ,funmilayo tana
mata tsiya ta wuce gida ita ma!

¤¤¤
Da yamma hashim ya gama yin kunya kunya ,shuka kawai ya rage,yana zaune akan wani
'karamin dutse yana mai da numfashi ,domin ya jigata matu'ka,MD ne ya 'karaso cikin
gonar,yazo ya zauna kusa da hashim yana mai dafa kafad'arsa yace 'yalla'bai abinda nake ji a
yankinan wai kazama manomi gaskiya ne?',hashim ya amsa masa da 'eh gaskiyane',MD yayi
jim sannan yace 'ya kuka 'kare da bolaji,ranar dana barku tare',hashim ya labarta masa yadda
sukayi sannan ya cigaba da cewa 'kaduna na wuce a ranar data ce zan nome gonar in yi shuka
in girbe, na d'auki hutu,daga can na wuce sokoto na labartawa abba yadda mukayi da ita,abba
yace shi babu ruwansa,ya rage nawa,daga nan nayi sallama da ummata akan zanje wani gari
aiki,a wayata nayi googling yadda ake yin noma,shine na taho da fatanya,taki,insecticide da
sauransu ,yau da asuba na iso yankin nan,shine kawai na fara aikin gonar,yanzu saura
shuka,idan Allah ya kaimu gobe',MD ya jinjina lamarin yace 'ikon Allah',sannan MD ya cigaba
da cewa 'ALLAH kar ka jarabcemu da irin wannan soyayyar',hashim ya amsa da 'amin,nima
kaina ni na jawa kaina',MD yace 'toh tashi muje gidana ka kwana',hashim ya amsa da 'toh
muje,naga an kusan kiran sallar maghrib,kuma bana son in sha ruwa a gonar nan',hashim ya
dubeshi a mamakance yace 'azumi kake?,kuma kake aikin gona',hashim ya tashi tsaye yana
cewa 'azumin 60 da ya hau kaina,na fara a yau',sannan ya wuce yashige motarsa,bayan ya jefa
fatanya a booth,MD yashiga motar yana mai jinjina jarumtar hashim!

Ko da Bamidele ya dawo daga gun sana'a,bolaji ta labarta masa dawowar hashim,dariya yayi

yana mai ce mata ita ta jawowa kanta,aure kuma yazama dole ta auri hashim,tunda tayi masa
al'kawarin hakan!
¤¤¤
Washegari hashim ya biya ta gidansu bolaji,ya amshi irin masarar da zai shuka, ya wuce gona!
¤¤¤

A kwana a tashi ba wuya a gun Allah,a yayin da damuna ta gama kutsowa ,a lokacin Masara ta
fara fitar da 'ya'ya,zuciyar hashim cike da farin ciki,bolaji kuwa hankalinta a tashe,kullum ba'kin
ciki na 'kara ruruwa a zuciyarta ,musamman idan funmilayo tazo tana labarta mata yadda
hashim yake gudanar da aiki a gona!
BAYAN WATA HUDU!

Damina tayi albarka,Masara tayi kyau!

Hashim ya kamalla azumi 60!

Yau tun safe yake girbe masara tare da wasu samari da yan mata na yankin,wanda sabo ya
shiga tsakaninsu da shi,musamman funmilayo da tafi kowa za'kal'kalewa!

Buhunhuna masara 50 suka dire a kofar gidansu bolaji!

Written by :ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/16, 11:16 AM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
{ 2tribes }
na ILILEE

~24~

Bolaji tana tsalle da murna a tsakar gida bisa dalilin w.a.e.c d'inta da tayi kyau,domin ta cinye!
Shigowar Funmilayo cikin gidan jikinta na rawa yasa bolaji ta katse rawar da takeyi tana mai
duban funmilayo! Funmilayo ta dafa kafad'ar bolaji tana mai cewa 'bolaji,your charming prince is
waiting for you outside',bolaji taja dogon tsa'ki tace 'you mean the charming farmer',funmilayo ta
watsar da hannunta tana cewa 'whatever' ,sannan ta fisgi hannun bolaji tana cewa 'lets go
outside!'
Turus! Bolaji tayi a yayin da idanunta suka mata tozali da buhunhunan masara reras a kofar
gidansu ,hashim yana tsaye,han nayensa a cikin aljihun 3qtr dinsa,ya watso mata sexy eyes
d'insa yana wani irin murmushi!
Cike da 'karfin hali ,bolaji ta fara kewaye buhunhunan masarar tana 'kirgawa d'aya bayan
d'aya,har sai data 'kirga buhu guda hamsin,sai data kusan yin fitsari domin ta tsorata matu'ka !

Fuska kawai tayi,ta d'aga kanta sama ta 'kwalawa masu aiki ginin gidansu kira da su sauko su
shigar da buhunhunan masaran!

Bayan sun shige dasu tas ,bolaji ta juya da zummar shigewa gida,cike da zafin nama hashim ya
dam'ko hannunta,ya fincikota ta fad'o kan 'kirjinsa,goshinta na bugun goshinsa,yasa hannunsa
ya zagayeta!

Idanunsa akan idanunta,Murya a tausashe yace 'it's time for you to fulfill the promise you
made'','what promise?' ,bolaji ta tambaya tana mai kauda idanunta daga kan idanunsa ,a zafafe
hashim ya amsa mata da cewa 'don't even try to pretend as if you don't know what i'm talking
about',bolaji ta tsu'ke bakinta tana harararsa! Hashim yasa le6ensa a daidai kunnenta yana cewa 'will you marry? 'NO!' bolaji ta amsa masa
,'will you accept me as your husband?' hashim ya tambayeta ,bolaji ta amsa masa da 'NO'!
Hannunsa yasa ya dam'ki hannunta da 'karfi ya murd'a,Yana mai cewa 'will you be my wife',
bolaji wanda idanunta suka yi ja ,saboda murd'a hannunta da yayi,azabar data ji ne yasa ta
amsa da 'YES ,I will be your wife,i will marry you and accept you as my husband' ,hashim yayi
guntun murmushi yace 'thats all i wanted to hear from you',sannan ya cika mata hannu,hakan
ya bata damar sa hannu ta ture 'kirjinsa ,ta raba kanta daga rungumar da yayi mata ,tana
matsar 'kwalla!
Juyawa tayi zata shiga gida ,hashim yace mata 'wait!' ,ta tsaya cak ,sannan ya cigaba da cewa
'me loving you,does not give you the right to toy with my feelings,be ready my better half,cause
our wedding fatiha will take place by tommorow insha Allah'
Bolaji ta juyo ta watsa masa harara ,taja dogon tsaki ta wuce cikin gida!

Su funmilayo suka kwashe da dariya ,hashim ya ciro kud'i ya rarraba masu yana kuma masu
godiya bisa tayashi girbi da sukayi!

Hashim ya wuce gidan MD ,ya had'a kan kayansa kakaf domin gobe hutunsa da ya d'auka zai
'kare,kuma yana so a goben ya wuce da matarsa!

Da yamma hashim da MD suka je gidansu bolaji ,suka aika aka masu sallama da bamidele
,bayan ya fito ,MD ya shaidawa bamidele kud'irinsu akan cewa gobe suke son a d'aura
aure,hashim ya wuce da matarsa,tunda ya kamalla noma kamar yadda bolajin ta
bu'kata,bamidele jiki na rawa ya amsa masu da bakomai,gobe su turo magabatansu a d'aura
auren ya wuce da ita!

Ko da bamidele ya shaidawa bolaji yadda sukayi dasu MD ,hankalinta ya tashi matu'ka tana ta
cewa haba ya zaiyi mata haka,kar fa ya manta shine fa wanda yayi sanadin mutuwar
iyayensu,taya zata aureshi!
Bamidele ya nuna mata cewa shi ba ruwanshi,ita takama tasa d'an mutane noma tare da
d'aukan al'kawarin aurensa idan yayi noman ,aure kam yaúama dole ta auri oga soldier,domin
bazai zuba mata ido ta sa6a alkawari ba,kuma oga soldier yana sonta matu'ka,idan ya rasata
Allah kad'ai yasan abinda zai aikata a garesu,shikuma ba zai iya da jarabar sojoji ba!
Hashim ya buga ya shaidawa mai martaba yadda sukayi da bamidele,mai martaba ya tayashi
murna ya kuma ce masa suna nan tafe washegari insha Allah!

Maimartaba ya shaidawa fulani cewa gobe zasuje su dawo da hashim!

Fulani sai murna take,hakan yasa ta bugawa yayarta waya akan cewa a turo mata nawwara
gobe da safe!

¤¤¤
Washegari misalin 'karfe 8 na safe mai martaba da tawagarsa suka wuce lagos daganan zasu
wuce can osun yankin erin!

'karfe goma na safe nawwara ta iso fada ,fulani taji dadin isowarta,domin tana son wannan
karon idan hashim ya dawo ayi bikinsa da nawwara kowa ya huta!

Haka aka cigaba da gyare gyare da dafe dafe a cikin fada ,duk na tarbar cap.t Yarima hashim,
bisa jagorancin fulani!

Written by :ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL=YARE BIYU=
{ 2tribes }
na ILILEE

~24~

Bolaji tana tsalle da murna a tsakar gida bisa dalilin w.a.e.c d'inta da tayi kyau,domin ta cinye!
Shigowar Funmilayo cikin gidan jikinta na rawa yasa bolaji ta katse rawar da takeyi tana mai
duban funmilayo! Funmilayo ta dafa kafad'ar bolaji tana mai cewa 'bolaji,your charming prince is
waiting for you outside',bolaji taja dogon tsa'ki tace 'you mean the charming farmer',funmilayo ta
watsar da hannunta tana cewa 'whatever' ,sannan ta fisgi hannun bolaji tana cewa 'lets go
outside!'
Turus! Bolaji tayi a yayin da idanunta suka mata tozali da buhunhunan masara reras a kofar
gidansu ,hashim yana tsaye,han nayensa a cikin aljihun 3qtr dinsa,ya watso mata sexy eyes
d'insa yana wani irin murmushi!
Cike da 'karfin hali ,bolaji ta fara kewaye buhunhunan masarar tana 'kirgawa d'aya bayan
d'aya,har sai data 'kirga buhu guda hamsin,sai data kusan yin fitsari domin ta tsorata matu'ka !

Fuska kawai tayi,ta d'aga kanta sama ta 'kwalawa masu aiki ginin gidansu kira da su sauko su
shigar da buhunhunan masaran!
Bayan sun shige dasu tas ,bolaji ta juya da zummar shigewa gida,cike da zafin nama hashim ya
dam'ko hannunta,ya fincikota ta fad'o kan 'kirjinsa,goshinta na bugun goshinsa,yasa hannunsa
ya zagayeta!

Idanunsa akan idanunta,Murya a tausashe yace 'it's time for you to fulfill the promise you
made'','what promise?' ,bolaji ta tambaya tana mai kauda idanunta daga kan idanunsa ,a zafafe
hashim ya amsa mata da cewa 'don't even try to pretend as if you don't know what i'm talking

about',bolaji ta tsu'ke bakinta tana harararsa!
Hashim yasa le6ensa a daidai kunnenta yana cewa 'will you marry? 'NO!' bolaji ta amsa masa
,'will you accept me as your husband?' hashim ya tambayeta ,bolaji ta amsa masa da 'NO'!
Hannunsa yasa ya dam'ki hannunta da 'karfi ya murd'a,Yana mai cewa 'will you be my wife',
bolaji wanda idanunta suka yi ja ,saboda murd'a hannunta da yayi,azabar data ji ne yasa ta
amsa da 'YES ,I will be your wife,i will marry you and accept you as my husband' ,hashim yayi
guntun murmushi yace 'thats all i wanted to hear from you',sannan ya cika mata hannu,hakan
ya bata damar sa hannu ta ture 'kirjinsa ,ta raba kanta daga rungumar da yayi mata ,tana
matsar 'kwalla!
Juyawa tayi zata shiga gida ,hashim yace mata 'wait!' ,ta tsaya cak ,sannan ya cigaba da cewa
'me loving you,does not give you the right to toy with my feelings,be ready my better half,cause
our wedding fatiha will take place by tommorow insha Allah'
Bolaji ta juyo ta watsa masa harara ,taja

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login