Showing 36001 words to 39000 words out of 61652 words

Chapter 13 - YARE BIYU COMPLETED BOOK HAUSA NOVELS .pdf

Nil   

01 Jul 2025

4047

face'
,'who's she?' bolaji ta kuma tambaya,'my late cousin',hisham ya bata amsa,sannan yacigaba da
cewa 'from now on you will be called MUJIBA!',bolaji idanunta suka ciko da 'kwalla ta dubi
hisham tana cewa 'i'm out of words,but all i'll say is thank you so much for giving me NEW LIFE!
NEW FACE! NEW IDENTITY!,i really appreciate,may Allah reward you',hisham yayi murmushi
yace 'the pleasure is mine mujiba,may you regain your memory soon!',a haka sukayi sallama
dr.nassif da sauran ma'aikatan asibitin!

Washegari misalin 'karfe 4:00pm jirgi ya sauke hisham da bolaji a filin airport d'in sultan bello!

Hisham yayi wa bala direba waya yazo d'aukesu ya kaisu gida,cikin minti talatin bala direba ya
iso airport ya d'aukesu ya wuce dasu gida,yana mai mamakin ganin fuskar mujiba akan fuskar
yarinyar da suka d'auko a daji,a zuciyarsa yana mai jinjinawa hisham!

THIS IS JUST THE BEGINING! ! !

Created by:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/17, 5:56 PM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
[ 2tribes ]
na ILILEE
~41~

Bala direba yana yin parking ,hisham da bolaji suka fito daga motar,hisham ya shige
gaba,bolaji tana biye dashi,a haka suka nufi cikin gida,bugu d'aya hisham yayi wa 'kofar da zai
sadasu da main parlour,zuhra ce ta bud'e 'kofar,ganin hisham ne yasa ta bud'e baki,fuskarta
dau'ke da farinciki tace'welcome home yaya',hisham murmushi yayi tare da cewa'thank
you',sannan ya shiga falon,zuhra ta bi bayansa ba tare da ta lura da bolaji ba!
Hisham ya russuna ya gaishe da Dad dake zaune akan d'aya daga cikin kujerun da suka
'kawata falon,cike da fara'a ya amsa masa,yana mai ajje jaridar da yake karantawa,bala direba
ne yayi sallama tare da shigo da kaya,a lokacin hisham ya juyo ya kai dubansa ga 'kofar
shigowa falon,yana mai mamakin rashin shigowar bolaji,bala direba ne ya cewa bolaji 'bismillah
ki shiga',yayin da yake 'ko'karin fita daga falon bayan ya ajje kayansu,jiki a sanyaye bolaji ta
sanya 'kafa a falon,kanta a sunkuye,bakinta d'auke da sallama,hisham ya amsa mata sallamar
yana mai cewa'come inside,and feel at home',bolaji ta d'ago kanta tare da watsawa hisham
murmushi,a zabure daddy ya mi'ke da yayi tozali da fuskar bolaji,bakinshi na rawa ya furta
harafin 'mu...ji...ba!','taratsatsa'!,'karar fashewar glass bowl mai d'auke da fruitsalad,da ya sulale
daga hannun hajiya,sanadiyar ganin fuskar mujiba,mamaki,d'imuwa da firgici ya bayyana
'karara akan fuskarta,idanunta kuma 'kyam akan fuskar bolaji,bakinta d'auke da salati,zuhra
kuwa wani tsalle ta buga,sai gata a kusa da zahra wacce take tsaye a dinning area,sanadiyar
tagama jera abinci akan dinningtable d'in,rungume junansu sukayi,jikinsa na rawa,bakunansu
na fad'in 'Allahuma ajirni.....',bolaji da hisham ko kad'an basuyi mamaki ba game da sauyin
fuskokinsu hajiya ba,dad ne ya dubi hisham,cike da 'karfin hali yayi nuni ga bolaji da yatsa yana
mai cewa'wacece wannan?,daga ina take?',hisham ya amsa masa da cewa'daddy ku zazzauna

ku nutsu,in fayyace muku komai akanta',bayan kowannensu ya gayyato nutsuwa ya sanya a
zuciya,sai suka zazzauna,a take hisham yayi gyaran murya ya labarta musu komai,tun daga
had'uwarsa da bolaji har izuwa yau da suka dawo daga L.A[los angeles]!
Hajiya ta sauke numfashi tare da cewa'kana nufin wannan wata ce daban d'auke da fuskar
mujiba?',hisham ya amsa da cewa'eh',hajiya ta kama baki tare da jinjinawa lamarin tana
fad'in'ALLAH ya kawo mu wani zamani',Dad yayi gyaran murya tare da cewa'ha'ki'ka kayi
namijin 'ko'kari wajen ceto rayuwar wannan baiwar Allah,amma kayi kuskure daka sanya mata
fuskar mujiba,domin ka 'kara dagula lamirinta gaba d'aya,kuma ga wani hanzari ba gudu
ba,taya zamu zauna da ita ba tare da sanin ko wacece ita ba,taya zamu tabbatar da dawowar
memory d'inta a duk lokacin da tayi regaining d'inshi,shin ita d'in matar aure ce?, budurwa ce?,
Macuciya ce?,yar fashi ce?,karuwa ce?,duk bamu da wannan amsoshin hisham',dad yayi jim
tare da kai dubansa ga mujiba yana cewa'd'an adam bashi da tabbas,kar mu zo mu zauna da
ita da niyyar taimako,daga baya ta cucemu,ta bar mu da cizon yatsa',hajiya ta tareshi da
cewa'alhaji tabbas zancenka dutse,amma ya zama dole ka cire duk wani fargaba daga cikin
zuciyarka,tunda dai musulma ce,i shikenan,ALLAH zai dubi alkhairin da muka nufeta dashi,ya
kuma ku6utar damu ya kare mu daga duk wani sharri dake tattare da ita',dad yace'shikenan
hajiya kin gama magana,ALLAH UBANGIJI ya bata lafiya,ya kuma shiga tsakanin nagari da
mugu',hisham ya amsa da cewa'amin',hajiya ta dubi su zuhra,tace'ku tashi ku kaita d'akin
mujiba',zuhra ta mi'ke tare da jan hannun bolaji tana cewa'let's go',zahra kuma ta d'auki jakar
bolaji da bala direba ya ajje d'azu,suka wuce d'akin mujiba,da ita bolaji,bayan tayi godiya sosai
ga hajiya da dad!

Dad ya dubi hajiya da hisham yace'toh ya zama dole musa ido ga zaman yarinyar nan a
gidannan,kuma dole ta d'inga zama a d'aki,tare da sanya niqab a duk lokacin da zata
fita,saboda gujewa had'uwa da wani a cikin dangi,kar a zata mujiba ce ta dawo daga
lahira!',hajiya da hisham sukayi na'am da zancen Dad!
Written by:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/17, 5:57 PM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
[ 2tribes ]
na ILILEE
~42~
A kwana a tashi asarar mai rai,biki wanda ya amsa sunan biki akayi bayan an d'aura auren
bamidele da nawwara,tun daga nan yankin yabo dake jihar sokoto zuwa yankin erin dake jihar
osun!
Farincikin Mallakar junansu a matsayin ma'aurata ya cigaba da wanzuwa a zukatansu har izuwa
lokacin da nawwara ta tare a d'akin aurenta,wato gidansu bolaji!
Sai muma muyi musu fatan zaman lafiya da kuma samun zuri'a d'ayyiba,ko da labari da kuma
katin gayyatar auren nawwara da bamidele suka riski fulani,ba'kin ciki da takaici ne suka samu
wawakaken gurbi a zuciyarta!

¤¤¤
A 'bangaren bolaji[mujiba] tana zaune cikin aminci ,yarda,kauna da tsantsar kulawa tare dasu

hisham,babu abinda ta nema ta rasa,a kullum fatansu shine tayi regaining memory d'inta!
Hisham yana jindadin yadda zahra da zuhra suka maida bolaji tamkar mujibar asali,hajiya ita
kanta tana ji da bolaji,dad kuwa baya nuna banbanci ko kuma wariyar launin jini a tsakaninsu,ya
d'auketa tamkar d'iyar cikinsa!
Duk wani abu da ya shafi mujibar asali sai da su zuhra suka labartawa bolaji,tun daga
rayuwarta a gidansu,soyayyarta da hisham,har izuwa rasuwarta,bolaji ta tausayawa hisham
matu'ka,hakan yasa daraja da 'kimar hisham suka 'kara samun matsuguni a zuciyarta!
Zuhra da zahra sun yi 'kokarin koyawa bolaji abubuwa dama,domin cikin watanni shida,sun
koya mata abubuwa kamar haka YAREn hausa,girke girke,iya kwalliya da sauransu,kuma tare
suke fita d'aukan karatu a duk lokacin da malaminsu yazo!
Kamar kullum a yau bayan sun gama d'aukan karatu a gun malaminsu,sai suka nufi cikin
gida,a falo suka iske hisham yana faman aiki da laptop,zuhra ce ta nufi gunshi tana cewa'yaya
sham tunda yau babu inda zakaje,please ka taimaka ka kaimu salon mana',d'agowa yayi tare
da cewa'ok zanyi wa bala direba waya yazo ya kaiku',zahra ta 'karasa kusa dashi,a shagwa6e
tace'kai muke so ka kai mu,please yaya',hisham ya maida dubansa ga laptop d'insa tare da
cewa'ba fa inda zan kaiku,ko ku bari bala direba ya kaiku,ko kuma ku ha'kura',zuhra da zahra a
fusace suka mi'ke tare da wucewa d'akinsu suna masu kumburi tamkar alkubus!
Bolaêi ce tayi 'kasa 'kasa da murya,cikin hausarta mai gauraye da turanci tace'haba my
life...',hisham ne ya katseta ta hanyar d'aga mata èannu yana cewa'please mujiba stop refering
me as your life',bolaji ta tareshi da cewa'you deserve to be refered as my life,cause you gave
me a newlife!',sannan ta cigaba da cewa'duk ba wannan ba,ka taimaka please ka kaimu
salon,i'm pleading',hisham cike da si'kewa yace'ohh,i'm done talking,if you won't let bala to take
you ladies to the salon,then just forget,cause i ain't driving you ladies to anywhere',bolaji
idanunta ya ciko da 'kwalla tace'is this how you treat mujiba even when she pleads?,na san
cewa i'm not ur mujiba,but i always try 2 be just like her saboda i'm having her face and
name,hisham don't be so mean,just accept the fact that i'm mujiba,and accept my
request',hisham ya katseta da cewa 'no! You are not mujiba,you are just who you are,so your
request is been decline!',bolaji idanunta jajir,muryarta a da'kile tace'so be it',cike da sassarfa ta
wuce d'akinta ,idanunta su na masu zubda hawaye,tana shiga ta ajje qur'aninta akan
bedside,sannan ta fad'a kan gado tare da fashewa da kuka tana cewa'why hisham? Why ?
,why are you treating me this way?,why are you punishing my innocent heart?,all i wish for is to
replace mujiba in your heart,hisham i love you ,i love you with all my innocent heart!,a fusace ta
mi'ke,ta bud'e wardrobe ta ciro album d'in mujiba,ta bud'e tana kallon hotunan mujiba tana
cewa'i always try to be just like you,i dress just the way you dressed,i use the perfume you
used,i'm living in ur room,i try 2 be like you just 2 get the love of the man that loved you so
much,the man that gave me your life,your name,your everything,but he only refuse to give me
the love he gave to you ,why?',ta fashe da kuka mai tsuma xuciyar mai sauraro,zahra da zuhra
ne suka dafata,cike da tausayawa zahra tace'mujiba don't try to be anyone else,just be your
ownself',idanu jajir bolaji ta dubeta tace'my own self?,how can i be my own self,when i don't
actually know who i am,all i know is i'm mujiba,i'm living her life,i'm wearing her face,i'm using
her identity',zuhra ta rufe mata baki tana mai girgiza mata kai tana cewa'having or living
mujiba's life does'nt give u the guarantee to have mujiba's love[hisham]!'

Written by :ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/17, 5:58 PM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
[ 2tribes ]
na ILILEE
~43~
Zuhra da zahra suka cigaba da bata baki suna masu rarrashinta,ahaka hajiya ta shigo ta
samesu,ganinsu a wannan yanayi yasa ta nemi jin ba'asi,a take zahra ta juye mata abinda ya
wakana tsakaninsu da hisham,murmushi tayi sannan tace musu'ku je ku shirya,zan sashi ya
kaiku',murna fal cikinsu zahra da zuhra suka fice daga da'kin domin suje dakinsu su
shirya,hajiya ta dubi bolaji tace'mujiba tashi ki shirya,kin san sha'anin yayan naku wani lokacin
sai an had'a da hakuri',bolaji tayi ya'ke tare da sunne kanta tace'alright ma!'
Hisham babu yadda ya iya,haka ya ha'kura ya bi umarnin hajiya wacce tace'ka kaisu salon
d'in,daga nan ka kaisu shopping,kuma ka jira su ka dawo dasu!'
ko da ya kaisu salon d'in,zahra da zuhra suka fice daga motar suka bar bolaji da hisham,bolaji
ta d'aga niqab d'inta,murya a sanyaye tace'hisham i'm sorry,nasan na 'bata maka rai d'azu,kayi
ha'kuri ,i will never call u my life again,i will try my possible best to be myself',ganin bai da
niyyar tanka mata,hakan yasa tasa hannu ta bud'e murfin motar ta fice,bayan ta sauke niqab
d'inta!
Bayan awanni uku,suka fito daga salon d'in,kowaccensu an mata gyaran gashi!
YABO CITY MALL! hisham ya wuce dasu,bolaji kuwa ta saki ranta,ita dasu zuhra suka fara
zagaye mall d'in,suna d'aukar abinda ransu ke so,suna jefawa cikin shopping basket,suna cikin
zagayen ne,sai bolaji ta hango wasu love themed frames masu shegen kyau,barin su zuhra tayi
a bangaren chocolates,ta nufi gun frames d'in,ta fara d'agasu tana dubawa,tana mai yaba
kyawunsu a zuciyarta,wani d'an 'karamin red frame mai d'auke da rubutun love quotes ne yaja
hankalinta,hakan yasa tasa hannu d'aya ta d'auko frame d'in, tana mai d'aga niqab d'inta da
d'aya hannunta,ta fara karanta love quotes d'in tana murmushi,'wow! What a beautiful face',da
sauri bolaji ta kai dubanta ga inda maganar tafito,wani matashin saurayi ne idanunta sukayi
mata tozali da,fuskarsa d'auke da murmushi,ya jefata da wani irin kallo tare da cewa'a gaskiya
kina da kyau',da sauri bolaji ta saukar da niqab d'inta tare da ajje frame d'in a
mazauninsa,'tabbas kyawunki ya cancanci a killaceshi a cikin niqab', murmurshi mai sauti yayi
tare da cigaba da cewa'zan so sanin sunanki,in da hali in samu address d'inki ,cox bazan so ki
su'buce mini ba',bolaji bata tanka masa ba,ta juya da niyyar barin wajen,dakatar da ita yayi ta
hanyar cewa'idan ke bazaki fad'a min sunanki ba,toh ni sunana ABBAS ATTAHIRU
MODIBBO,kuma...',wani irin muguwar fad'uwar gaba ne ya riski bolaji,wanda ita kanta ba ta san
dalili ba,da hanzari ta bar gun ba tare da ta tsaya jin sauran zancen nasa ba, 'karasawa tayi gun
su zuhra,suka cigaba da siyayyarsu,bayan sun kamalla,sun je biyan kud'in,cashier ta nuna
masu abbas tare da cewa'he has clear ur bills',sannan ta mi'kawa bolaji wani gift pack tare da
cewa'this is for you',bolaji ta figi ledar siyayyarsu ta fice,zuhra ce ta amshi gift pack d'in,tare da
d'agawa abbas hannu tace'thanks!',a mota zahra take tambayar bolaji ina ta san waccen
had'ad'd'en gayen,ganin bata samu fuska ba yasa ta gimtse maganarta,zuhra ce ta rad'awa
zahra cewa'ke malama,kiyi mana shiru,sanin kanki ne fa idan yaya ya san cewa wani ne ya biya
kud'in kayannan,toh tabbas mun gama kad'ewa!'
Ko da suka koma gida,bolaji ta zurfafa cikin kogin tunanin abbas,wanda ta rasa dalilin da yasa

take jin fad'uwar gaba a duk lokacin da ya fad'o mata a rai!
Hannu tasa ta janyo Gift pack d'in da zuhra ta bata,tana farkewa idanunta suka mata tozali da
frame d'in data d'auka tana karantawa d'azu a mall,murmushi ne ya su6ce mata wanda bata
san dalilinsa ba,rungume frame d'in tayi tana mai jin wani irin nutsuwa a tattare da ita!

Written by :ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
[10/17, 5:58 PM] ‪+234 806 079 4214‬: =YARE BIYU=
[ 2tribes ]
na ILILEE
~44~

Hisham yasa hannu ya fisge frame d'in daga hannunta, yana mai cewa'tun d'azu nake
sallama,amma kin kasa amsawa saboda shagaltuwa da wannan',sannan ya kai duba ga frame
d'in yana mai karanta rubutun dake rubuce a kai,yana gama karantawa ,ya had'e girar sama da
'kasa yana mai tambayar bolaji a fusace yana mai cewa'who the hell gave u this?',bolaji ta
tsurawa fuskarsa ido tana mai mamakin sauyawarshi,ganin bata da niyyar bashi amsa,hakan
yasa ya 'kara maimata tambayarsa a gareta,murmushi tayi tare da cewa'it was given 2 me by
sme1 special,sme1.....',a fusace hisham ya dakatar da ita ,ta hanyar buga frame d'in a 'kasa,ya
kuma sa 'kafa ya tattakeshi,har sai da frame d'in yayi rugu rugu,sannan ya nunata da yatsa
yana mai cewa'this should be the first and the last time',sannan yasa kai ya fice daga d'akin,ya
bar bolaji da tambayar kanta 'wai me hisham yake nufi ne?'
Rashin samun amsa yasa ta tattara batunsa ta watsar!

¤¤¤
Sultan ya dubi ummu yana mai cewa'ummu naga matar aure fa',cike da zumud'i ummu
tace'wacece ita?,a ina take?',sultan ya amsa da cewa'ban san sunanta ba,ban kuma san a inda
take ba,a shopping mall na ganta',ummu ta jinjina lamarin tana mai cewa'lallai,abin naka azimun
ne,baka san komai akanta ba,kake kuma cewa kaga matar da zaka aura,kai baka tunanin ko
ita d'in matar aure ce?',da hanzari sultan ya tareta ta hanyar cewa'ni dai a gaskiya jikina ya bani
ita d'in ba matar aure bace...',shigowar fulani ne yasa sultan yayi gum da bakinsa,ummu ce ta
dubeta tana mai cewa'yawwa kin zo a daidai,d'an nawa fa ya ga matar aure','uhm 'yar wacce
YAREN ya gano?',fulani ta tambaya bayan ta zauna,ummi ta bata amsa da cewa'ina ko zai
sani,matar da ko sunanta bai sani ba',fulani tace'aww kice dai yaga matar gaibu,ALLAH shi
kyauta',sannan ta cigaba da cewa'kowa da abinda ya dameshi,ni ta lafiyar d'ana nake,ya Allah
ka tashi kafad'ar souldear',sultan ya amsa da 'amin' a zahiri,amma a zuciyarsa yana mai tir da
halin mahaifiyarsa tare kuma da addu'ar 'ALLAH ya bayyana bolaji'!

¤¤¤
Fushi mai tsanani hisham yake da bolaji,tsakaninsa da ita gaisuwa,hakan kuwa ba 'karamin
d'agawa bolaji hankali yayi ba,domin a da can ko ba komai yana shiga tsabgoginta,yanxu kuma
yayi uwar watsi da lamarinta!
Kamar kullum 'karfe 5:00pm hisham ya dawo daga ofis a gajiye,saboda sun yi aikin zuwa
gidajen marayu domin basu tallafi daga N.G.O d'insu!,ganin babu kowa a falon yasa ya d'aga

murya yana mai kiran zahra da zuhra,bolaji ce tafito daga d'akinta tana cewa'sannu da zuwa
yaya,how's ur day?','fine' ya bata amsa a gajarce ,bayan ya zaune yana loosening necktie
d'insa,'ina su zuhra?',ya tambayeta,'sun fita tare da hajiya' ta bashi amsa,hannu ya d'ora akan
goshinsa yana mai cewa 'ohh i forgot,yau aka fara bikin cousin bara'atu',bolaji tace'yes they
went 2 the wedding function',sannan ta wuce kitchen ta d'auko ruwa da fresh apple juice mai
sanyi daga fridge ta jera akan tray ta had'a da cup ta kawo falon,ta tsiyaya masa ruwa a cup ta
mi'ka masa tana mai cewa'i knw u must be thirsty and tired',ya 'karba ya shanye tas,sannan ta
tsiyaya masa fresh apple juice tana mai cewa'can i ask u a question?',sai da ya shanye juice
d'in sannan ya amsa mata da cewa'ask!', 'why do u broke the frame u saw me wit that day,and
why are you still upset with me?'bolaji ta tambaya tana mai 'kura masa idanu,'cos u r like a
sister 2me,i want u 2 focus on regaining ur memory,i dnt want u 2 start having boyfriends or any
other sort of love relationship' ya bata amsa yana mai shan mur,murmushi bolaji tayi tare da
cewa'whether i gain my memory or not,dole ne inyi aure,i'm woman,bazan dawamma a haka
ba',hisham ya tare ta da cewa'wato kina nufin kenan aure kike so?',bolaji ta amsa da cewa'ko
kad'an ba nufi na kenan ba,amma idan har nasamu mijin da zai aureni a haka,kuma zai iya
acceptn d'ina a haka,toh me zai hana ni yin auren',hisham a fusace ya tare ta da cewa'in ma
auren zakiyi mujiba,nine nan na cancanci in aure ki',cike da mamaki bolaji tace'ya za'ayi ka
aureni bayan kuma baka sona',hisham ya sauke ajiyar xuciya sannan ya dubi bolaji yana mai
cewa'mujiba tun ranar da muka tafi L.A na fara jin wani feelings a game dake,i never knew
those feelings were love sai ranar da Dr nassif ya cire miki bandeji,na so na 6oye soyayyar
danake miki har izuwa ranar da zakiyi regaining memory d'inki,ki san wacece ke,in maidaki gun
danginki,domin ina gudun soyayya da Matar aure,saboda daga ni har ke bamu da tabbacin kina
da aure ko babu,dawowar memory d'inki ne kad'ai zai warware mana komai',bolaji ta katseshi ta
hanyar cewa'ni ba matar aure bace,saboda jikina ya bani hakan,hisham kadaina shakku
akaina,ni taka ce,mujibarka,i'm yours,my life is yours and you are my life!'

Written by :ABDULAZIZ ILILEE

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login