Showing 33001 words to 36000 words out of 108372 words
Chapter 12 - NA CUCE TA (1 to End) Complete by Zuwairat Ummu Maryam .pdf
daga riganta, "Are you ready?..." Ta tambayeshi, da Sauri ya gyada mata kai, Ahankali ta zare rigan daga
jikinta ta tsaya babu riga ajikinta, kurawa glowing skin dinta ido yana lashe baki kaman wani
maye,
"Baby...pls ki bani in sha..." Yafada kaman yana baran abinci, Ahankali ta taka ta zauna kan
kafanshi
"Baby take anyone you want..." Ta fada mashi ahankali, kallon su yayi yana lumshe idanuwa
"Let me start with the right one..." Yafada yana kallon eyeball dinta tare da kafa lips dinshi kan
right hand side boob dinta, idanuwa ta lumshe saboda yanda tsigan jikinta ya tashi saboda
warm lips dinshi,
"Love it?..." Ya tambayeta yana sucking nipple dinta, groaning ta farayi tana cewa
"Yes...I love it.. Pls more..." Tafada muryanta na rawa,
"Right away ma'am...' Ya fada yana wasa da second boob dinta, nan dai wasa ya chanza
tsakanin su, it was as pleasant as always.
An hour later tana kwance kanshi sai nishi suke kaman wayanda sukayi race
" baby I can't get enough of you..." Ya rada mata cikin kunne,
"I don't want you to get enough of me...I want you to long for me for ever..." Dariya yayi
"Ai dole...." Yafada yana kokarin mikewa,kara danneshi tayi da boobs dinta,
"Wai babu yaushe zamu koma abuja?..."
"Nan da sati biyu..."
"Baby why not mu koma da wuri so that muyi shopping din da ka fada?.." Ta fada mashi cikin
kunnenshi,
"To amma sai nan da kwana goma...don I have something important to attend to..." Yafada yana
shafa bayanta,
"Kaman me?..." Ta tambayeshi, shuru yayi ya fara kokarin mikewa don baison yi mata karya
kuma yasan fadin abinda ke cikin ranshi will ruin this perfect moment
"Baby muje muyi wanka..." Yafada kaman baiji tambayan datayi mashi ba, itama basarwa tayi ta
mike daga kanshi don yana daga cikin abinda aka fada mata kan she should not priy in the
affairs that he didn't ask her to.
[3:22PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 馃挍馃挋鉂ゐ煐ゐ煉滒煉�
NA CUCE TA
馃挍馃挏馃挌馃枻鉂ゐ煉�
庐zuwairat( ummu Maryam)
1鈨�5鈨�
Sannan tasan shisshigi yana kawo matsala tsakanin maaurata, amma she don't want him to
have anything important to attend to apart from her, shima mikewa yayi ya dauketa sai
bathroom dinshi kasancewan a part dinshi suke.
The following day bayan an kawo masu breakfast sunci ya fara shiryawa cikin wasu native
wear, mufida zama tayi bakin gado tana kallon yanda yake shirya kanshi sai perfumes kala2
yake fesawa, Kawai sai ta fara tunanin wurin budurwa zashi, yana kallon yanda take kallon shi
ta mirror, saida ya gama yazo inda take zaune "Baby zanje family house in dawo..." Yafada mata yana shafa kanta da bai gama drying ba,
marairace fuska tayi
"Baby ina zuwa..." Da Sauri yazid yace
"No..ki.kwanta ki huta bazan Dade ba..." Yafada mata babu wasa don kar ta jajirce kan zata
bishi, da Sauri mufida tace
"Pls baby banason kwantawa...I want to follow you...banason zaman gidan ni. Kadai...it's
lonely..." Tafada kaman zatayi kuka, daure fuska yayi
"Wai in banda abinki...kin taba ganin inda amarya taje gidan in-laws dinta just one week after
wedding?..." Da Sauri tace
"Ai ba wani abun bane...pls baby kaje dani...I don't want to stay with out you...pls...." Tafada
tana kokarin kuka, komawa gaban mirror yayi yana gyara hulan kanshi yana cewa
"You better start learning don in nayi resuming office ai ba dake zan dinga zuwa ba...." Da Sauri
ta mike ta kama bashi waist ta baya
"Dan Allah kaje dani..." Tafada tana fashewa da kuka at the same time tana kokarin squeezing
kayan jikin shi ya gane manufar ta, she wants to turn him on don ya fasa,
"Stop it!!!..." Ya daka mata tsawa, da Sauri mufida ta firgita ta koma baya tana kara fashewa da
kuka,
"Yanzu baby don nace zan bika shine kakeyi min shouting?..." Ta fada cike da mamaki don bata
taba jin shi so tensed ba, kara daure fuska yayi
"Kar ki kara ce min ina shouting... Ni mahaukaci ne da zaki ce min am shouting?..." Da Sauri ta
girgiza kai tare dacewa
"Am sorry..." Yacigaba dacewa
"Fadawa babba he's shouting is an insult..and I won't tolerate that..." Yafada mata still yana fada
, yana hakan ne don ta fasa cewa zata bishi don har cikin ranshi yanason zuwa daita amma ba
gidan zai fara zuwa ba.
"Nace am sorry..." Ta sake fada mashi amma deep down tana tunanin why is he shouting at her
Sannan tana mamakin shi cos batasan he can be like this in just a minute ba. Rungume ta yayi
tare da yimata kiss,
"Am sorry too...ki kwanta kinji...bazan dade ba.. In case an kawo lunch ban dawo ba just eat
with out me..." Ya fada mata yana goge tears dinta. Kaman tace har zai kai lokacin lunch waje?
Amma sai tayi shuru tayi nodding Kawai. Ko rakashi batayi ba ta koma part dinta cikin ranta
baki wulik cos tana tunanin wurin budurwa zashi, in ta tuna how breath taking he was looking
before he lives the house sai ta fashe da kuka, bakin window taje ta tsaya tana kallon shi yana
waya sai ta koma ta kwanta tana hawaye.
Yazid NA fita ya kira Salem don jin inda zai sameshi Sannan ya shiga motanshi ya fita daga
gidan.
Abangaren dija kam night mare dinta ya fara raguwa don cikin wannan satin sau uku Kawai tayi
inda ammi take tunanin Maganin Malam Baude ne yake aiki not knowing it's a coincidence.
Yanzu ta fara manta abinda yayi mata don yanzu sai ta kwana daya bata abun bai fado mata ba
sabanin da da take tunawa every now and then Har lokacin kuma babu Wanda ta fadawa abinda ya faru, at times in age mate dinta sun zo
wurin mega business dinsu takan ji kaman ta fada masu abinda ya faru amma sai ta tuna yace
kar ta fadawa kowa sai tayi shuru, one thing ammi ta lura daita tunda ta dawo daga birni shine
attitude dinta ya chanza don yanzu bata halin yarinta kaman yanda ta saba kuma yanzu tana
wanka kullum sabanin da da sai ammi ta dinga maimaitawa kafin tayi. And one more thing
about her da babu wanda yasani shine she's a good artist, ta Iya Zane sosai don yanzu in ta
tuna abinda yayi mata sai taga face dinshi yana yi mata yawo so sai ta dauki small stick tana
zana face dinshi cikin kasa tana gogewa, sai ta zana shi kusan sau goma arana in tana zaune
wurin kayan saidawan su. Shi kan danmusa har yanzu yana nan kan zai aureta amma the most
funny thing shine in yazo sai ta kurawa gabanshi ido tana kallo ko kadan bata blinking don
tanason ta tabbatar shine wannan mutumin ya tura cikin ta, amma sabanin abinda ta ga gaban
wancan bata ganshi gaban Dan Musa ba hakan yasa tayi labelling danmusa not as dangerous
as yazid her dodo don ita bata San sunan shi ba dukda asabe ta taba fada mata sunan shi.
Yana zuwa office din Salem ya fada mashi plan dinshi da kuma taimakon da yakeson yayi
mashi, kallon mamaki Salem yayi mashi
"Wai har yanzu baka mance da wannan maganan ba?... Haba pls forget about her...Kawai haka
Allah ya kaddara.." Yazid bata rai yayi
"Ka dai San you are not my only friend.. The fact that nayi choosing dinka should not let you talk
to me anyhow... In bakason taimaka min no problem..." Yafada cikin sanyin murya, Salem kura
mashi ido yayi yana mamaki halin yazid da kafewa,
"Bawai banason taimaka maka bane...what will people think the whole you getting married to an
underaged gal..." Bai idaba yazid ya katse shi dacewa
"I don't care...can't you understand?... I love her..." Yafada da karfi sosai, yacigaba dacewa
"Wannan yan kwanakin mufida have really tried that ina Iya mantawa da kowacce ya Mace
apart from her amma Wallahi Yarinyan nan tana cikin raina..." Yafada kaman zaiyi kuka, shuru
yayi for a while sannan yacigaba dacewa
"I even think I might love her more than mufida...don duk abubuwan da mufida keyi mun bai
hanani tunanin ta ba...am.sorry if I disappoint you amma I don't tell my heart whom to love..." Ya
karasa maganar yana dora kanshi kan desk din gabanshi, shidai Salem kallon shi Kawai yake,
jin yazid ya fashe da kuka yasa shi mikewa, inda yake zaune yana kuka yaje ya dafa shoulder
dinshi
"Wallahi har yanzu wannan abun yana bani mamaki...kodai Yarinyan ta fadawa iyayenta abinda
kayi mata kuma sun daure soul dinka?..." Salem Yafada cike da mamakin wai ga yazid zaune
yana kukan small gal alhalin yana da big gal agida at is disposal, yazid daga kanshi yayi yana
hawaye ya galla mashi harara "Soul din ubanka aka daure..." Yazid ya fada mashi Sannan ya maida kanshi kan desk ya
cigaba da kuka, Salem Dariya yayi yana cewa
"Ai maganar gaskiya..kasan yan kauye da voodoo...ni ina tsoron abinda zai biyo baya in sun
Hajiya sun gane abinda ya faru tsakanin Ku..."
"I don't care...Kawai I want to see her..." Yafada Ahankali, Salem kura mashi ido yayi for a while
Sannan ya koma kan desk dinshi ya tattare kayan aikin shi waje daya. Ya dauki wayanshi ya
saka cikin aljihunshi
"Muje..." Ya fada mashi, Ahankali yazid ya daga kanshi tare da kara hararanshi ya mike ya
shiga bathroom dake office din, salem na kallon shi yana cewa
"Cikin sati biyu kayi disvirgining yan mata biyu ba dole ka shiga irin wannan halin ba,...hege
Kawai..." Yafada in a funny way...." Yazid banza yayi dashi ya shiga ya wanke face dinshi
sannan ya fito suka kama hanyan family house din yazid
wajen 12 suka isa bakin gate dinsu , da motan yazid Kawai sukazo,
"Ga Dan akuyan...." Wannan maigadi dake zargin shi ya fada cikin ranshi yayin da yake bude
masu gate. Ko gaidashi baiyi ba kaman yanda ya saba suka shiga ciki, ko parking kirki basuyi
ba suka fito. Yasan dad dinshi bai gida a wannan lokacin so direct part din Hajiya babba suka
shiga inda suka tarda almost kowa a nan harda Hajiya karama, Hajiya karama na ganin shi ta
saki guda tana cewa
"Dana ya fara maida jikin shi.. Kai alhamdulillah.." Tafada, yazid kam Dariya yayi kanshi kasa,
Hajiya babba kam kallon carbon copy dinta Kawai take tana jin dadi cikin ranta don gani take ta
fi sonshi kan duk yaranta, durkusawa sukayi suka gaidasu suka amsa, duk yaran suna school
don haka babu wata hayaniya falon. Zama sukayi mai aiki tayi serving dinsu da abun sha, yazid
kam bai amsa ba ya zauna yana jiran Salem ya fara magana.
"Wai ina ka barta?..." Hajiya karama ta tambayeshi, Ahankali ya fara cewa
"Tana gida..."
"Why baka zo daita ba?..."
"Ai Salem ne yace in rakoshi yanason ganin ki..." Hajiya karama kallon Salem tayi
"You mean ni?.." Ta tambayeshi, Ahankali Salem ya gyada mata kai kaman gaske, gyara zama
tayi
"Hope dai lafiya..."
"Eh Hajiya...wata alfarma ce nakeson kiyi min..." Salem ya fada kanshi kasa, shidai yazid ba
haka yaso ba, Salem zai fara magana yazid yayi saurin cewa
"Bari inyi excusing dinku..." Yafada yana mikewa, gaban Mom dinshi yaje, ya kama mata hannu,
"Momcy muje muyi wata hira..." Ya fada mata, Ahankali ta mike kasancewan tana da Dan jiki,
bedroom dinta suka shiga ya juyo ya kalli Salem yayi mashi sign din pls don't fuck up.
Suna tafiya Salem ya kalli Hajiya karama Sannan ya fara cewa
"Daman Hajiya...last three weeks Dana zonan....naga wata yarinya...to so nayi tambaya aka
fadamin yar aikin kice..." Baki Hajiya ta bude tana kallon shi don Sam bata gane inda ya dosa
ba, Salem yacigaba dacewa
"To sai na tambaya akace min ta tafi..." Da Sauri Hajiya tace
"Pls I don't understand what you are talking about... Me kake nufi?..." Ta tambayeshi impatiently,
"I am talking about khadija..." Sai lokacin Hajiya ta gane
"Ohhh..." Tayi exclaiming, Salem yacigaba dacewa
"Dan Allah address dinta nake nema ko Allah yasa kin Sani..." Ya karasa maganar yanajin
kaman an cire mashi wani irin mountain daga kanshi saboda irin aikin da yazid ya saka shi,
gashi yana son Maryam yar Hajiya karama amma gashi yazid ya tisa shi gaba kan yayi wannan
karyan, Hajiya kam kallon shi Kawai take tana mamakin me yake nufi, "Hmmm Ashe Kaine sanadiyan korarmin yar aiki... I know you confronted her shiyasa ta kasa
zama cos kayi scaring dinta...in banda abinka me zakayi da yar yarinyan da bata wuce 15 years
ba?... I think zan baka shawaran ka nemi class dinka kaman yanda bestie dinka yayi and stop
wasting your time on little kids..." Ta fada calmly, "What a disgrace... Yazid ka gama dani..." Ya fada cikin ranshi, Hajiya tacigaba dacewa
"And about her address gaskiya bani dashi don jiya2 nan NA goge number matar data kawo
min ita... Pls don't feel as if na hanaka address dinta...am sorry I can't help.." Ta fada mashi
Ahankali, da Sauri Salem da kunyan duniya ta isheshi yayi Sauri cewa
"Ba komai... Nagode..."
Yafada kanshi kasa Allah Allah yake yazid ya fito su tafi yaci uban shi, sunfi minti talatin zaune
yazid bai fitoba suna cikin bedroom din mom dinshi suna labari daman mom dinshi tana mugun
son samun time dashi kadai.sai hira suke amma yana aduan Allah yasa Salem ya samu
address dinta. Ganin flashing din Salem yasa shi mikewa itama mom dinshi mikewa tayi suka fito tare, ganin
yanda Salem ya sadda kai kasa yasa shi giving up, yana fitowa Salem yayi ma su mom
bankwana shima yazid ya fada masu zai koma gida Sannan suka fito tun basu kai wurin mota
ba Salem ya fara cewa "Wallahi ban taba jin kunya kaman yau ba..." Yafada sounding so furious
"Am so ashamed... Yanzu kallon mutumin banza su Hajiya zasu dinga yi min..." Yazid dai tafiya
yake kanshi kasa gabanshi na faduwa don bai San halinda zai fada muddin bai samu address
din dija ba,
"Pls me ta fada maka?..." Ya tambayeshi muryan shi na cracking tun kafin yaji result amma for
sure yasan babu nasara.
"Tace tayi deleting number wacce ta kawo mata khadija... Could you believe tace in nemi mata
kaman naka in aura in bar wasting time dina?..." Salem ya fada cikin takaici, yazid kam bai kara
cewa komai ba tunda yaji Salem yace ta goge number yaji komai nashi ya tsaya, jingina yayi
jikin mota sai hawaye Salem kam shiga yayi cikin motan yana jiran shigan shu su tafi amma
yazid ya tsaya wurin sai kuka yake,
"Yanzu shikenan?..." Ya tambayi kanshi,
"Yanzu NA lalata mata rayuwa haka nan kenan?..." Yafada cikin kuka, Salem bude motan yayi
ya sake fitowa ya kalli yanda yake kuka
"Haba yazid...kaman bakasan kaddara ba?...you know if she's destined to be with you Allah zai
kara hadaku...ps let's go...try and forget about what happened... Many people have done
worst..." Da Sauri yazid yace
"Am not many people... I am me...kan yanda mu yan north muke..in har ta auri wani kallon
karuwa zaa dinga yi mata..." Hannu Salem ya daga mashi
"Pls is OK....after all the gal is just 13...kilan kafin tayi aure wurin zai koma normal..." Da Sauri
yazid ya girgiza kai
"Not after what I did to her... NA shiga uku...ya Allah why me..." Yafada yana kuka not minding
in wani Dan gidansu zai ganshi yana hawayen. Dariya Salem yayi
"Wato kayi mata dalla dalla kenan.. Well brother take heart...just go and ask for Allah's
forgiveness... Kawai shawaran da zan baka kenan..." Cikin kuka yazid yace
"What about her own forgiveness?... What about the love I have for her?..." Yafada cikin
matsanacin kuka,
"Take that as the punishment of what you did to an innocent gal...and remember hausawa sunci
in so cuta ne hakuri ne Maganin shi...so kayi hakuri nasan tunda kana da aure nan gaba kadan
zaka manta ta..." Salem ya fada mashi in a comforting tune, zagayawa yayi ya bude driver seat
ya shiga tare da zare keys daga hannu yazid. Ahankali yazid ya zagaya ya zaune amma har
lokacin bai bar kuka ba. Har suka yi sallan zuhr yazid yana hawaye yana fadawa Allah
damuwanshi dukda he's feeling he's not worthy Allah ya amshi aduan shi.
Kafin su kai gidan yazid was around 3 kuma by then idanuwanshi sunyi mugun kumburi da ja
abinka da farin mutum. Salem na parking ya kalli yanda yake shessheka kaman wani Dan
karamin yaro,
"Ni mamaki kake bani...kilan the gal in question ta mance da abinda ya faru amma kai kana nan
zaka kashe kanka...." Da Sauri yazid yace
"Ina tausayawa kaina ne...sannan ina tausayawa khadija cos she will never forget she was
molested for the rest of her life...and nasan duk lokacin data tuna sai ta tsine min...Salem ina
zani da wannan alhakin?..." Ya tambayi Salem yana kara fashewa da kuka, duk jikin Salem
mutuwa yayi don yanda yazid ya hada kai da gaban motan yana kuka, Kawai jw wish they is
something he can do, he wish he van make him stop amma shima baisan abun yiba,
"Da kana da pic dinta da sai in tura katsina a nemota..."
"Bani dashi...." Yafada cikin kuka. Yafi additional minti talatin yana kuka Salem na rarrashin shi
amma baiyi shuru ba sai saida yaji kanshi na wani sarawa Sannan ya fita tare da fadawa Salem
ya tafi da motan daga baya ya kawo mashi tunda babu inda yake zuwa.
Tsayawa yayi ya goge face dinshi bayan ya shiga compound dinshi don kar mufida ta gane yayi
kuka.
Itama mufida tunda ya fita take kuka don gani take yana chan suna soyewa da budurwan shi,
har karfe daya tana kuka, kwantawa tayi bacci yayi gaba daita, sai karfe 2:30 ta farka taga har
lokacin bai dawo ba, kuka ta farayi, itama idanuwanta sun kumbura saboda kuka. Sai da tayi
mai isanta Sannan ta shiga bathroom tayi wanka tare da alwallah Sannan ta fito tayi