Showing 12001 words to 15000 words out of 108372 words

Chapter 5 - NA CUCE TA (1 to End) Complete by Zuwairat Ummu Maryam .pdf

Advertisement

dai kanta kasa gabanta ne
Kawai ke faduwa saboda tsoro, few minutes later ta sauko da bandir din Dari biyu ta Bata,
"Wannan ai yayi yawa..." Inji Aisha, Dariya tayi
"Inafa...ai kinyi kokari...ki gaida manasu dukda muna da biki nan gidan..."
"Kanwar taki ce zata aurar?.." Kai ta girgiza mata
"Dan abokiyar zamanta ne zaiyi aure ...." Ta fada mata
"To Allah yasa ayi a saa... Bari mu tafi tunda muna da tafiya gaban mu..." Ta fada tana jefa
kudin cikin bag dinta tare da mikewa. Nan sukayi sallama Sannan suka kama hanyan Kano
[3:14PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 馃挋馃挌馃挍馃枻鉂ゐ煉�
NA CUCE TA
馃挋馃挌馃挍馃枻馃挏鉂�




庐zuwairat(ummu Maryam)





7鈨�

Ko uffan dija batace ba har suka iso garin Kano,Hajiya kallon ta tayi ta fara Bata new advice har
suka iso kofar wata katuwar gate, gaban dija kara faduwa yayi ta Dan leko da kanta tana kallon
gate din da Hajiya ke horn a bakinta, wani ne ya leko ya kalli motan yaga mace ce da wata
yarinya ya koma ciki Sannan ya bude gate din don ba kowa ake bari ya shiga gidan ba saboda
tsaro, ahankali Hajiya shiga gidan itama tana mamakin girman gidan,
"Hmm gaba da gabanta..." Ta fada cikin ranta, ahankali tayi parking motanta a available space
dake wurin ta fito tana kalle2, fadin girma da haduwan gidan is a waste of time amma ko
motocin gidan Kawai are enough, Manyan gidaje six ke da akwai wurin, hakan yasa Hajiya
Aisha ta rasa inda zata shiga, dija kam boyewa tayi bayan Hajiya tana kallon gidan, mai gadi
me ya nufota da murmushi fuskan shi, gaidata yayi ta amsa sannan Hajiya tace
"Dan Allah bangaren Matan gidan zakanuna min..."
"Wacce daga cikin su?.." Mutumin ya tambayeta
"Karama matar..." Ta amsa mashi, nuna mata gidan dake middle yayi yace
"Nan ne..." Ya fada mata Sannan ya kokma duty post dinshi su Hajiya suka nufi inda aka nuna
mata, ita kanta Hajiya Tasan tunda take kai yara gidan aiki Bata taba zuwa gidan da yayi Rabin
wannan ba wajen girma da kyau, dija kam tafiya take amma tamkar an rike mata kafa, ahankali
ta dinga takawa tana kare kanta da Hajiya Aisha dake gabanta, bakin kofan ta Hajiya ta tsaya ta
danna wata bell, few minutes later wata budurwa ta bude ta gaidasu, amsawa Hajiya tayi
Sannan tace
"Hajiya tana ciki?..."
"Eh...Ku shigo..." Yarinyan ta fada masu tana komawa gefe, cikin falon suka shiga sanyin ac ya
bugi dija nan take taji kaman tana fever, tafiya ta dingayi a hankali don kar tiles ya kwaceta,
Hajiya zama tayi dija ta zauna kasa kanta kasa heartbeat dinta NA kara highing by the minutes,
Hajiya kam baki ta bude tana kallon ikon Allah tana mamakin yanda aka tara abun duniya waje
daya, budurwan data bude kofan ce ta kawo drink da wasu elegant cups biyu ta ajiye Sannan
tace
"Bari in kirawo ta...." Ta fada tana barin wurin, Hajiya kallon dija tayi
"Dija kinyi saa... Ban taba kai yarinya irin wannan gidan ba...sai kiyi ladabi ki bi doka ki ci
arziki...." Ta fada mata kasa2 tana tsoron kar CCTV ya dauki maganar ta don tasan baa rasa
sawa cikin irin wannan gidan. Bayan minti kaman biyar Yarinyan ta dawo tace
"Gatanan zuwa..." Ta fada masu Sannan ta bar falon. Sunfi minti goma shabiyar zaune Sannan
Hajiya karama ta fito da faraa fuskan ta, gaisawa sukayi Sannan Hajiya karama tace
"Kece Hajiya Aisha?.." Ta tambaya
"Eh nice...Kuma wannan itace Yarinyan da kikace a samo maki...." Ta fada tana nuna dija dake
lankwashe kasa, sai lokacin dija ta gaidata muryanta na rawa
Hajiya karama kura mata ido tayi tana kallon ta Kuma tana mamakin kyauwunta,
"Lafiya lau..Wallahi I thought she's your daughter... Ah ina kika samo wannan beauty..." Tafada
cikin raha kaman sun Dade da sanin juna da Hajiya Aisha, Dariya kawai tayi , Hajiya karama
kallon yanda dija ke nonnokewa Kawai tayi ta saki Dariya
"Ya sunanki?..." Ta tambayi dija
"Kha...fi...ja..." Ta fada kanta kasa don ko sau daya Bata daga kai ba,
"Ah...ah...ah....sunan hajiyar mu gareki Ashe...kice NA samu sabuwar uwa...." Tafada cikin
Dariya, itama Hajiya Aisha Dariya tayi hankalin ta kwance da Hajiya karama Bata nuna batason

dija ba,
"Asabe!... " ta kwala kira, sai ga yarinya data bude masu kofa ta dawo ta durkusa gaban Hajiya
karama,
"Ga sabuwar mai taimaka maki an kawo...ki.tafi da ita dakinki..." Ta umarceta, Dariya jin dadi
budurwa da bazata wuce shekara sha takwas ba tayi tana nuna jin dadinta karara da samun
mai rage mata aiki,
"Taso..." Ta fadawa dija, ahankali dija ta mike jikinta na rawa, sai lokacin ta daga kai ta kalli
Hajiya Aisha Kawai sai ta fara hawaye, don Kawai sai taji gidansu take so,
"Ah...ki bar kuka...nan ma gidanku ne kinji?.." Hajiya karama ta fadawa dija, da Sauri dija ta
hadiye kukan ta fara takawa ahankali tana bin bayan asabe, Hajiya karama kallon ta kawai take
don kallon yar gidan manya kawai take mata don ko kadan Bata kama da yar talakawa, saida
suka bar falon Hajiya karama ta kalli Hajiya Aisha "Amma wannan yarinyan zata Iya aiki kuwa?... Naga she's a little bit dull..." Dariya Hajiya Aisha
tayi Sannan tace
"Sosai kam Hajiya...Kawai yanzu kunya take ji..amma ina tabbatar maki.babu abinda bazata
iyaba..."
"To shikenan.. Nawa ake biyan yaran da kike kaiwa gidan aiki?..." Hajiya karama ta tambaya,
murmushi Hajiya Aisha tayi tace
"Ai duk yanda kika bada daidai ne..."
"To shikenan...masu aikin mu dubu talatin ake basu duk wata ga baki dayansu don haka zaa din
biyanta...." Wani irin dadi Hajiya Aisha taji don tunda take kai yara gidan aiki babu inda ake
biyan dubu ashirin balle talatin
"To shikenan... Hakan yayi sosai...." Inji Hajiya Aisha,
"To sai ki bada account number in bada a bawa manager kar a manta da albashinta..." Da Sauri
Hajiya Aisha ta dauko Biro da paper ta rubuta ta mikawa Hajiya karama Sannan tace
"Ina yaran ne?.." Ta tambayeta
"Suna chan bangaren babban mominsu....bari in sa a hada maki wani abu naci...." Inji Hajiya
karama,
"Na gode kwarai... Tafiya zanyi don inason in shiga kasuwa kafin in koma katsina...."
"Haba da wuri haka?... Haba ki bari sau gobe mana..." Injin Hajiya karama,
" sai in NA sake dawowa in Allah ya yarda..." Ta fada tana mikewa,
"Ina zuwa..." Hajiya karama ta fada mata Sannan ta bar falon bayan yan mintuna goma tadawo
da wata katuwar Leda dauke da manyan atampa guda uku sai perfumes, sai kudi cikin
envelope
"Gashi a rabAwa yan gida..." Hajiya karama ta fada tana mika mata ledan
"Har da wata hidima?... Gaskiya NA gode...Allah ya aka da alkhairi... Allah ya kara
girma...nagode kwarai..." Ta fada cikin jindadi,
"Babu komai... Bari muje in kaiki gurin uwargidata Ku gaisa kafin ki wuce..." Hajiya karama ta
fada tana shige mata gaba, bayanta Hajiya Aisha tabi har falon da yaran gidan ke wasa ita
Kuma Hajiya babba zaune kan kujerana alfarma tana kallo zee aflam, da sallama suka shiga
Hajiya karama ta shaidamata an kawo mai aikin. NaN suna gaisa Sannan Hajiya Aisha ta tafi
bayan itama Hajiya babba ta Bata atampa da turare.

Dija baki ta bude tana tafiya ahankali tana waige2 har asabe ta bude dakinta suka shiga, dija
tsayawa tayi tana kallon ikon rabbi don dakinta katuwa ne Sannan ga katon gadon da ko
amaryan garinsu Bata isa ta mallakesu ba,
"Ki zauna mana..." Asabe ta fada mata amma dija bataji ba saboda yanda take kallon ceiling din
dakin, kallon katon madubin dake jikin bango tayi ta tsaya tana kallon kanta, sai yanzu ta gan
kanta sosai yanda take so, kallon kayan shafan dake kan mirror tayi ta dauke kanta ta kalli wata
katuwar bag dake dakin "Ki zauna mana.." Asabe ta fada tana Dariya,sai lokacin dija ra dawo hayyacinta ta kalli asabe
dake dariya, sauke kanta kasa tayi tana murmushi,
"Ya sunanki?..." Ta tambayeta sounding friendly.
"Di...ja...." Ta amsa mata,
"Ni sunana asabe...sannunki da zuwa yaruwa...daga wane gari kike?..." Ta tambayeta,
"Baude...." Dariya asabe tayi
"Inane Baude?...." Dija dai shuru tayi don batasan abinda zata fada mata ba
"Ni yar dala ce...shekaranki nawa?..." Asabe ta sake tambayanta, shuru dija tayi kaman mai
tunani Sannan tace
"Sha uku ko hudu..." Idanauwa asabe ta zaro
"Shine kike da tsawo haka?...wallahi nayi tunanin shekarunmu daya...Ashe ke yarinya ce...bari
in dauko maki abinci...." Ta fada Sannan ta mike, fita tayi daga dakin dija ta kara mikewa ta nufi
wajen split air conditioner, sai kallon abun take hannun ta ta kai wajen taji wani irin sanyi NA
ratsa hannun ta, da Sauri ta dauke hannun ta takoma ta zauna har lokacin bata bar kalle2 ba.
Rice and stew cike da kifi asabe ta shigo dashi ta ajiyewa dija sai ta bude Dan karamin fridge
dake dakin ta dauko ruwa ta ajiye mata
"Bisimillah...." Asabe ta fada mata, da Sauri dija ta sauko kasa ta zauna ta fara cin abincin tana
kara godewa Allah, daman dija Bata wasa da cikinta sai gata ta cinye abincin tas Sannan ta sha
ruwa, asabe sai kallon ta tana murmushi don haka nan taji tana son dija. Sai da dija ta gama cin
abincin Sannan asabe ta fara fada mata ayyukan da zasu dinga yi, itadai dija sauraron ta kawai
take tana lumshe idanuwa saboda sanyin dake ratsata daman batayi bacci ba jiya
"Ko zakiyi bacci ne?.." asabe ta tambayeta da Sauri ta girgiza mata kai, Dariya asabe tayi
"In zakiyi bacci ki kwanta kafin..." Bata idaba wayanta ya fara ringing da Sauri tayi picking, shuru
tayi tana sauraron abinda Hajiya karama ke fada mata
"To..." Ta amsa Sannan ta ajiye wayan ta kalli dija,
"Hajiya ta ce in kawoki bangaren Hajiya babba,..." Ta fada mata, da Sauri dija ta mike itama
asabe ta mike suka fito zuwa part din Hajiya babba, sallama sukayi suka shiga kan dija kasa
hannun ta rike da junansu duk yan yaran dake wasa Tare da yanmatan dake kallo kura mata ido
sukayi. Durkusawa tayi ta gaidasu har da yanmatan, kallon juna sukayi suka tuntsure da Dariya
suna kallonta with adorations, itama Hajiya Dariya take, rarrafawa tayi wajensu Hajiya ta kara
gaidasu suka amsa suna Dariya
"Amma wannan yarinyan da abun Dariya take..." Inji Hajiya babba dake dariya, har lokacin dija
na nan durkushe kasa itama asabe Dariya take, marzuq da Ameera ne suka ce
"Small mom wannan mai aikice?..." Ihsan ce ta buge masu baki, sukayi shuru don yana daga
cikin tarbiyan yaran gidan basu raina maaikatansu,

"Ku koma..." Hajiya karama ta fada masu, sai lokacin dija ta mike suka koma part din Hajiya
karama marzuq da Ameera NA biye dasu suna kallon dija kaman madubi don duk a masu aikin
gidansu babu mai kyauwun ta, kitchen suka shiga tare dija ta bude baki, su Ameera NA biye
dasu har cikin kitchen sai cewa tayi "Tea zan sha...." Inji Ameera,Dariya asabe tayi tana cewa
"Sarauniyar shan tea..." Ta fadawa Ameera dake yar shekara 8 amma tana abu kaman yar
shekara uku saboda sangarta, cup asabe ta dauko zata hada mata tea sai cewa tayi
"Bake zaki hadamin ba...ki bari ita ta hada min..." Ta fada tana nuna dija,
"To kinji da ke take..." Asabe ta fadawa dija, Dan matsawa dija tayi kusa da asabe Sannan tace
"Meye hakan?..." Ta fada cikin whisper, cup asabe ta mika mata, ta kaita ta zuba ruwa Sannan
ta bude mata katon tin NA milk da Ovaltine, ta dauki spoon ta mikawa dija Sannan ta umarceta
data hadasu cikin cup, yaran sai kallon su suke suna Dariya tana gamawa ta mikawa Ameera ta
amsa Sannan suka bar kitchen din.

Hajiya Aisha NA fita ta duba envelope din da Hajiya karama ta Bata taga mint na Dari biyar,
dadi taji tana cewa
"This is what am taking about..." Tafada cikin jindadi. Kasuwa ta shiga tayi sayayya tare da
siyan wasu atampa yan 3k guda uku don ta kaiwa ammi
[3:15PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 馃挏鉂ゐ煉氿煐ゐ煉涴煉�
NA CUCE TA
馃挍馃挋馃挌馃枻馃挏鉂�




庐zuwairat( ummu Maryam)





8鈨�





Daga kitchen dinning area asabe ta kai ta Sannan dakin daukan baki sai dakin su Ameera don
dakinta Kawai take gyarawa sauran yaran suke gyara wurin su da Kansu,
"Ba wani aiki ke da akwai da yawa ba...Kawai dai baa sin gani kazanta ko kadan ..." Asabe ta
fada mata suna komawa dakinsu, dija dai sauraron ta kawai take don gurin ta dare yayi ta
kwanta,

"Kiyi wanka mana kafin lokacin sallan magrib.. Bamu da girki yau don haka babu aikin da
zamuyi saidai in Hajiya ta bukaci muyi mata wani abu..." Inji asabe,
"Ina zanyi wankan?..." Dija ra tambayi asabe cikin sanyin murya. Mikewa asabe tayi ta bude
kofan dake cikin dakin tace
"Taso ki shiga...." Ta fada mata, ahankali dija ta mike ta shiga bathroom din tana kallon ikon
Allah don babu abinda ta Iya amfani dashi a wurin tsaya kallon bathroom din, asabe jawo kofan
ta farayi dija tayi Sauri rikewa
"Ban...Iya...ba..." Tafada muryan ta na rawa. Dariya asabe tayi Sannan ta shiga cikin bathroom
din ta fara nuna mata amfanin shower da heater tare da bathtub, dija kura mata ido tayi Bata ko
kaftawa har asabe ta gama Sannan tace
"Yanzu ki nuna min abubuwa dana koya maki..." Fada mata, nan itama dija ta fada exactly
abubuwan da ta fada mata, mamaki ne ya kama asabe cos she explained everything perfectly.
Nan asabe ta fita ta barta tayi wankan sai lumshe idanuwa take saboda yanda take jin dadin
kamshin sabulun wankan. Atakaice cikin kwana uku dija ta gane kan bangaren Hajiya karama,
har da sunayen yan gidan gaba daya kaman yanda asabe ta fada mata Kuma ba karamin dadi
take ji gidan ba don within that three days ta chanza cos ko fita batayi Kuma gashi da sun gama
aiki kwanciya suke suyi bacci, yanzu kam dija ta bar tsayawa bathroom ta kalli kanta sai dai a
gaban mirror dake dakin su amma sai in asabe Bata dakin sai ta tsaya ta kunshe towel dinta ta
kalli jikinta da kanta tana kashewa kanta ido tana Dariya , yauma tana tsaye gaban katon mirror
tana kallon kanta asabe ta shigo da plate din abinci, da Sauri dija ta gyara towel din tana kallon
asabe, itama asabe kallon mamaki tayi mata,
"Me kikeyi haka?..." Asabe ta tambayeta cikin surprise, da Sauri dija tace
"Babu komai..."
"Kaman ya babu komai..."
"Aa... Kawai wanka NA fito....shine nake shafa mai...." Tafada ahankali, asabe dai Bata kara
cewa komai ba ra ajiye abincin suka fara ci,.



Yazed ne kwance yana bacci, alarm ne ya tadashi ya mike da Sauri tare da godiya ga Allah ya
shiga bathroom yayi wanka Sannan ya fito daure da alwallah. Kaya ya saka yayi salla nan cikin
dakin Sannan ya cire jallabiya dake jikinshi ya shirya cikin suit ya fashe kanshi da perfumes ya
fito looking handsome than ever, kallon agogon hannun shi yayi yaga 6:15am "I still have some time..." Yafadawa kanshi tare da fiddo wayanshi daga cikin aljihunshi, number
Hajiya yayi dailing suka fara hira
"Son ka dawo haka nan mana...wai nan da abuja kake wannan abun kaman Wanda ke
abroad?..." Dariya yayi
"Ai mom wahalan tuki nakeji...Kuma sauran sati daya hutuna..."
"To shikenan... An turo maka pic din gidan ?..."
"Yes mommy... It's beautiful... Amma nan abuja zaa kawota....".
Yafada yana naughty laugh
"Kaci gidanku...nan Kano zaa ajiyeta..." Turo baki yayi kaman yana gaban ta Sannan yace
"Mom NA....aikin fa?..."

"Ka dinga zuwa every weekend..." Idanuwa ya zaro, yayi shuru Kawai baice komai ba don kar
Hajiya tace yana mata rashin kunya, haka suka gama hiran ya fita daga quarters din zuwa
office.


Yau Hajiya Aisha ta koma gidansu dija din kai mata kayan data sayo mata, da sallama ta shiga
cikin gidan, da Sauri ammi dake zaune ta rafka ban tagumi ta mike
"Ah..ah..Sannu da zuwa..." Inji ammi Tafada cikin murmushin karfin hali,
"Yauwa..." Sannan suka fara gaisawa, ledan Hajiya ta mikawa ammi
"Gashi inji uwar dakinki dija...." Ahankali ammi ta bude ledan Bata wani yi murna kan kayan ba,
"Ya dija take... Ina Iya zuwa ganinta?.." Ammi ta fada har jikinta NA rawa, murmushi Hajiya
Aisha tayi
"Ki kwantar da hankalin ki..diyarki tana gidan Hutu...Kuma albashinta dubu ashirin..." Da Sauri
ammi ta kalleta,
"Wane irin aikine zatayi da zaa Bata dubu ashirin cikin kwana talatin?.." Ammi ta fada cike da
mamaki.
"Ai NA fada maki yarki tana gidan manyan mutane... Yanzu karshen watan nan zan sayo maki
waya sai ki dinga waya da yarki..." Inji Hajiya Aisha, dadi ammi taji har cikin ranta.

_A week later_


Yau yazid zai dawo sai shirya kayan dadi ake kala2 kaman sarki zaizo gidan mussanman Hajiya
karama duk wata in yazid zai zo gida weekend haka zata dinga hidima ko kadan Bata gajiya
don tana ji dashi tamkar ita ta haifeshi shima bai wasa daita.

Dija NA tsaye gefen asabe dake yankawa mai dafa abinci cabbage cos ba su ke dafa abinci ba,
"Wai me akeyi naga anata dafa abinci kala2?.." Dija ta tambayi asabe cikin kunnenta,
"Babban Dan gidan ne zaizo..." Ta amsa mata, kai Kawai dija ta karkata, haka suka yi aiki har
suka gaba aka cika dinning da abinci dija kam sai mamakin yawan kayan take don gani take ko
mutane goma abincin yayi masu yawa
"Kilan ci gareshi..." Ta fada cikin ranta. Sai wajen 12 suka gama komai suka koma dakinsu.
Kwanciya tayi tana tunanin ammi da kannenta don she missing them beyond words, da tana
tunanin it won't matter amma she's so wrong she miss them so much, at times in suna cin abinci
da asabe sai tace "Inama su ammi suna nan..." Take fada cikin ranta.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login