Showing 24001 words to 27000 words out of 108372 words

Chapter 9 - NA CUCE TA (1 to End) Complete by Zuwairat Ummu Maryam .pdf

Advertisement

tashi idanuwanta sun kumbura
kaman ba ita ba, lokacin zuwa gaida Hajiya yazo suka tafi da asabe, nan ma Hajiya saida ta
tambayeta abinda ke damunta wannan lokacin asabe taso yin magana dija tayi Sauri cewa
"Gida...nakeso..." Tafada tana fashewa da kuka, tsaya kallon ta Hajiya tayi for a moment
Sannan tace
"To wani abun akayi maki?..." Da Sauri ta girgiza kai
"To me akayi all of a sudden kikeson zuwa gida?... Ko kina missing family dinki?..." Ta sake
tambayan ta, dija bata ji abinda tace ba don haka bata ce komai ba kanta kasa sai hawaye take.
"Da fatan dai ba wani abun ni nayi maki ba da Sani na ba?..." da Sauri dija ta kara girgiza mata
kai,
"To shikenan... Zan kira wacce ta kawoki tazo ta maidaki..." Wani irin dadi taji cikin ranta
batasan lokacin data saki murmushi ba, itama Hajiya murmushi tayi
"Ai ba kuka zakiyi ba...in kina wurin mutum kina da bukatan ayi maki wani Abu sai ki fada ..."

Tafada tana mikewa,falon ta bari ta fita zuwa ganin yazid. Da Sauri itama dija ta mike ta shiga
dakinsu tana murna ita Kuma asabe ji tayi duk babu dadi. A falo ta tarda yazid ya fito sanye da
English wears looking so decent, gaidata yayi ta amsa ta tambayi ya jikinshi ya amsa da sauki
"Me zakaci for breakfast?..." Ta tambayeshi, Dan murmushin karfin hali yayi yace
"Ai yanzu part dinki zanzo..Zan fada ma asabe ta hada min tea..."
"Ok then..."ta fada Sannan ta tafi part din Hajiya babba ta shaida mata abinda dija ta fada,
Hajiya babba batayi mamakin hakan ba inda tace
" kinsan ba dukkan yara suka saba da rabuwa da families dinsu ba...so maybe she's missing
home.. Kawai ki kira a maidata a samo maki wata..." Ta fada mata, itadai Hajiya karama bataji
dadi ba amma a haka ta kira Hajiya Aisha ta shaida mata abinda ke faruwa inda Hajiya Aisha
batayi gardama ba ta fada mata zata taho gobe.
Shi kam yazid part din hajiya karama ya tafi yayi relaxing yana jira yaga dija don yaga how she's
feeling amma bai ganta ba har ya kai kusan hour daya zaune, asabe ce tazo wucewa ya kirata
"Ki hadamin tea..." Ya fada mata yana Neman hanyan da zaibi ya koreta don ya samu ganin
dija. Few minutes later ta kawo mai tea, har ta fara tafiya ya kirata
" dauko hijab dinki.." Ya fada mata, babu musu ta shiga ciki ta dauko hijab ta fito bata fadawa
dija dake zaune kala ba din haushin ta take ji wai don zata tafi. Hannun yasa cikin aljihunshi
yaga babu komai,
"Ki biyoni..." Ya fada mata yana ajiye tea din, ya mike. Bayanshi tabi har part dinshi ya dauko 5k
ya bata,
"Gashi ki sayomin wannan drugs din..." Ya fada yana mika mata prescription slip da kayi bashi,
"Kiyi Sauri..." Ya shaida mata. Da Sauri ta amsa ta bar gidan inda shi Kuma ya tafi part din, bai
tsaya wasting time ba ya shiga bedroom dinsu dija dake zaune ta kurawa waje daya ido bata
daga kaiba thinking asabe ce Kawai sai taji kamshin perfume dinshi da Sauri ta daga kai tare da
mikewa tana yarfe hannuwa, tsaya kallon yanda idanuwanta suka kumbura yayi, da Sauri ya
karaso ya riketa jikinta sai rawa yake
"Ya jikinki?..."
"LA....fi...ya...." Ta amsa mashi jikinta NA rawa,
"Dukda NA fada maki karkiyi kuka shine kikayi har idanuwanki suka kumbura ko?... Yanzu
fadamin me kike so in baki ki bar kuka?..." Yafada yana lallashinta, kai ta girgiza mashi,
handsome smile dinshi yayi ya juya yadan kalli kofan Sannan yace
"Da gaske nake..ki fadamin abinda zan baki ki bar kuka....ko in saya maki jirgi?..." Ya fada in a
funny way, dija hade rai tayi tare da girgiza kanta,
"To in saya maki mota?.." Kai ta kara girgiza mashi,
"To bari in je in dauko maki kudi...in NA kara ganinki kina kuka zan amshe abuna..." Yafada
yana barin dakin. Da sauri ya tafi part dinshi ya dauko bundle na 500 guda biyu making 100k ya
saka a aljihunshi ya ya dawo sai Sauri yake kar a kama shi, har lokacin dija tana tsaye a inda
ya barta, hannu yasa cikin aljihunshi ya dauko kudin idanuwa dija ta zaro tare da rufe bakinta
da palm dinta,
"Gashi ki boyesu...NA sayi kukanki.da wannan... Kika kara kuka zan amshe kayana..." Yafada
yana mika mata kudin, kin amsa tayi ta tsaya tana kallon shi, da Sauri ya kama hannun ta ya
damka mata kudin yana cewa

"In har kika bar nuna damuwa ..in NA kaiki gidanku zan baki wannan da yawa...." Ya shaida
mata, tsaye tayi tana kallon kudin da take jinsu kaman mountains.
"Ki boyesu mana ko kinason wata ta gansu?.." Da Sauri ta girgiza kai,
"To maza boyesu, .." Ya sake fada mata, gabanta na faduwa ta ajiye kudin karkashin bag dinta
ya tsaya yana kallon ta, sai da ya tabbatar tayi hiding dinsu Sannan yace
"Kinci abinci?..." Kai ta daga mashi,
"Kin koshi?..." Kai ta kara daga mashi,
"To sannu kinji...hope babu inda keyi maki ciwo...." Nodding ta karayi
"To shikenan..." Yafada Sannan ya fita daga dakin, ko kallon tea dake zaune baiyi ba ya wuce
part dinshi. Aranar dija ta samu relief sosai ba don komai ba sai don Hajiya ta shaida mata ta
kwantar da hankalin ta gobe zata gida.
Yazid kam shidai tunani kawai yake yanda zai bullowa alamarin don he has made up he's mind
to take her as a second wife amma baisan ta ina zai fara ba gashi yanzu wedding dinshi sauran
8 days
"Maybe I should wait after the wedding..." Yafadawa kanshi a hankali. The following day Hajiya
Aisha tazo gidan around karfe 12 na rana, gefe ta kira dija ta dinga NATA hakuri kan ta zauna
gidan amma kememe dija taki, haka Hajiya ta sata gaba bayan Hajiya karama da Hajiya babba
sunyi mata abubuwan arziki , don dubu goma Hajiya karama ta bata bayan ga atampa uku da
perfumes kaman wata babba sai kayan data sayo mata shekaranjiya dija kam yanzu ta barjin
zafin gurin hakan yasa tafiyan ta normal, motan suka shiga bayan Hajiya Aisha ta shaidawa
hajiya karama zata samo masu wata yarinya. Suna fita yazid ya shigo gidan daga gidansu
mufida don tunda yasamu mistake da dija bai je ba sai yau don a chan yayi breakfast. Koda
yazo part dinshi ya shiga ya dauro alwallah ya tafi masjid, bai dawo ba sai 1:30 Kuma direct
falon Hajiya karama ya shiga inda ya tarda asabe zaune ita kadai kaman tana tunani
"Bani ruwa..." Ya fada mata, da Sauri ta dauko mashi ruwa, zama yayi yana Neman yanda zaiyi
yaga dija kasancewan duk ranar bai ganta ba Kuma the most surprising thing is that seeing her
also makes his day baisan why ba amma kilan because yayi adding dinta to his life. Don wani
special connection yake ji duk sanda ya ganta Kuma each moment da yake spending da ita
really matters, Kawai he can't wait to have her close to him though tayi kadan amma seeing her
alone zai zamo mashi among things that makes him happy. Kallon asabe dake tafiya kaman
kwai ya fashe mata yayi
"Come and return the cup..." Ya fada mata yana kallon how moody she is,
"Meke damunki ne?..." da Sauri tace
" babu komai.." Ta amsa mashi tana amsan cup din daga hannun shi.

Zamanshi yasha amma bai ganta ba Kuma ya rasa yanda zaiyi ya tura asabe daga dakin. Dole
ya mike ya bar falon ya koma part din mom dinshi inda almost all the family ke zaune ana labari.
"Small mommy ba sai an kawo maki wata ba..Kawai a bar asabe Kawai..." Inji yusra, yazid
sauraron hiransu yayi amma bai saka baki ba,
"Kai sai na samu wata..few days da wannan yarinyan tayi spending naga change...ai tace zata
samomin wata..." Tayi responding to abinda yusra tace. Yazid tunani yayi yana cewa
"What are they talking about?..."
"Daman ni ban iya barin gida for long time... Gaskiya suna kokari.. Tafi sauran yan aikin gidan

nan sanin darajan family.. Ba kaman suba da ko maganan gida basuyi .." Inji Maryam, gaban
yazid ne ya fara faduwa yana tunanin Allah yasa is not what he's thinking
"Ni ban ma San sunan ta ba har ta tafi..." Zainab ta fada, sai nan yazid ya gano she's gone, da
Sauri ya mike har mom dinshi na tambayan shi ina zashi ya amsa mata da part dinshi,
"Inna lillahi waina ilaihi rajuun..." Ya dinga maimaitawa yana tafiya yana hawaye, har ya isa part
dinshi baisan inda yake takawa ba, Kawai yana jin kafanshi is moving, wulla kanshi yayi kasa ya
fara kuka sosai,
"Yanzu I have ruined her for another man?..." Ya tambayi kanshi, da Sauri yace
"No!!!... I won't let that happen.... No..never..." Ya fada da Sauri, mikewa yayi ya goge face dinsu
ya fita yaje part din Hajiya karama, asabe ya kira ta taho da Sauri,
"Ya sunan yarinyan nan?..." Ya tambayeta kai tsaye don caring if she understands what is going
on, da Sauri asabe tace
"Wace yarinya?.鈥�" don ko kadan bata gano he's talking about dija ba,
"Yarinya nawa kuke aiki tare?..." Da Sauri tace
"Khadeeja..."
"Tana ina?..."
"An maidata gida?..." Kara daure fuska yayi
"Inane gidansu..."
"Nima ban Sani ba...." Ta amsa mashi wondering why all the questions
"To kinsan garinsu?..." Ya sake tambayan ta,
"Aa.. Amma tace katsina...." Fita Kawai yayi bai kara cewa komai ba, asabe sai mamaki Kawai
take dukda har lokacin batayi suspecting anything happened between them ba don ita tafi
zargin su Sharif.


Koma part dinshi yayi ya hada kai da gwaiwa yana tunanin, wayanshi ya dauka yayi dailing
number wani childhood friend dinshi.
[3:19PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 鉂ゐ煉涴煉氿煐ゐ煉滒煉�
NA CUCE TA
鉂ゐ煉涴煉氿煐ゐ煉滒煉�



庐zuwairat(ummu Maryam)




1鈨�3鈨�



Yana zaune nan kasa jingine da kujera wayanshi a kunnenshi yana sauraron wakan dake tashi

cikin as caller tune sai bayan second biyar akayi da
"Da ustaz.. Da Malam...da arramma...da ango mai jiran gado...." Yazid hararan wayan saboda
irin kirarin da best friend dinshi keyi mashi before da yayi mashi irin wannan kirarin dadi yake ji
amma yau ko kadan bayason jin hakan, yazid goge hawayen shi yayi
"Hello..ya akayi ne...." Gayen ya tambayeshi daga Chan bangaren,
"Kana ina?..." Yazid ya tambayeshi Ahankali, nan take gayen ya gane something is wrong,
"Wai what's wrong with you?... You sounds bad..." Inji gayen, dukda yanda yazid ke kokarin
boye damuwanshi kasawa yayi Kawai sai ya fashe da kuka, da Sauri gayen ya kashe wayan.
Yazid na nan zaune ya hada kai da gwaiwa gayen yazo bayan kaman minti talatin.
Direct part din yazid handsome guy din ya shiga ya tarda shi zaune yana kuka kaman wani
karamin yaro,da Sauri gayen ya rike should dinshi yana zama kan kujeran da yazid ya jingina,
"Lafiya?..." Ya tambayeshi sounding very tensed, yazid shuru yayi yana hawaye at the same
time yana tunanin ayya yana Iya fada mashi damuwanshi don yasan shi da shakiyanshi har na
rabarwa,
"Wai what is the problem???..." Ya sake tambayan shi, Ahankali yazid ya goge face dinshi da
hannun shi ya daga red eyes dinshi ya kalleshi,
"Pls...can...I confide in you...." Yazid ya tambayeshi, da Sauri gayen ya daga mashi kai har
lokacin yana dafe da shoulder dinshi
"Why not...I always confide in you... Besides what are friend for?..." Inji handsome gayen, yazid
kara goge wasu tears dinshi yayi yana kallon gayen da duk hankalin shi ya tashi saboda yanda
yazid ke hawaye,
"Pls don't discriminate me...Dan Allah don't judge me on what am about to tell you..." Ya fada
cikin kuka, kara shafa shoulder dinshi gayen yayi
"Kasan wannan Kuma halinka ne...ni you know me well... Pls tell me...." Gayen ya fada mashi in
a comforting tune,
"I...I...." Yazid ya fada Kawai sai ya kara fashewa da kuka, cikin tashin hankali gayen yace
"Did you kill any one?..." Da Sauri yazid ya girgiza mashi kai kaman wani karamin yaro,
"Then what?...I know that is the worst..." Inji gayen, da Sauri yazid yace
"Abinda nayi is worst... Could you believe me...." Ya nuna kanshi yacigaba dacewa
"Me yazid ..wai ni nayi ra...." Sai yayi shuru yana kuka, gayen gira daya ya daga in a surprising
way, Ahankali yace
"Did you rape any gal?..." ya tambayeshi, da Sauri yazid ya daga mashi kai don shi bai Iya furta
wannan word din,
"Subhanallahi... You?...how?.. When?....how comes?.." Gayen ya fada sounding speechless, da
Sauri yazid ya fara cewa
" da akwai wata yarinya... I liked her tun first time Dana fara ganinta so...shekaranjiya... Su
Hajiya sun fita....I decided to see her..when I went into the room...she was nude...I tried to
control myself... Amma na kasa...did you know the worst part?..." Yazid ya fada kaman Wanda
aka turke don duk Wanda ya ganshi yaga tashin hankali, Ahankali gayen ya girgiza mashi kai
yana kallon yanda veins din gaban goshinshi suka tashi, yazid ya cigaba dacewa
"She begged...cried... Scream... Amma the devil deaf my ears...did you know another thing?.."
Ya sake tambayan gayen cikin kuka, cikin sanyin jiki gayen ya jara girgiza mashi kai
"Salem...the gal in question is only 13..." ya karasa maganar cikin matsanacin kuka, shima

gayen hawaye ne suka fara taruwa idanuwanshi,
"Inna lillahi waina ilaihi rajuun...." Salem ya fada yana kokarin maida hawayen eyes dinshi,
"What have I done wrong to act so stupid..." Yazid ya fada, shidai salem dafa shoulder dinshi
yayi yana rarrashin shi saboda yanda yake kuka
"Ba laifinka bane... Haka Allah ya tsara...ko babu komai ni ina shaidanka...I know how guilty
conscience is... Amma take it easy.. Ka dauki kaddara..." Salem ya fada mashi ahankali, yazid
shuru yayi yacigaba dacewa
"Wane irin kaddara ne wannan... Kullum ina cikin yiwa su Sharif fada Ashe am worst than
them... I wish Allah zai dauke raina...I hate my life....."
"Shush...stop crying... Hope su Hajiya basu gane ba..." Ahankali yazid ya girgiza mashi kai
"She so strong and brave..." Yafada Ahankali,
"Ni har yanzu I can't believe it.. To ina yarinya take?..." Da Sauri yazid yace
"Nan kizo ke tsaka..she's gone..."
"Bangane she's gone ba?.." Salem ya tambayeshi,
"Ta tafi gidansu... Kuma I think I love her..I want to marry her..." Ya fada cikin kuka, hararanshi
Salem yayi
"Bangane you want to marry her ba?..ko you want to continue the act of molestation?..." Da
Sauri yazid ya girgiza kai
"No..ba haka bane...NA CUCE TA..and I have to marry her..." Hararanshi Salem ya karayi
"Kama ajiye wannan zancen gefe daya...remember she's just 13..Kuma if possible ka aureta ba
kyaleta zakayi ba.. Kawai ka kyaleta tunda ka kusa auren..." Daure fuska yazid yayi
"Kana nufin in lalata mata rayuwa in kyaleta?...no..impossible..." I will marry her..." Ya fada babu
wasa, kallon mamaki Salem yayi mashi
"I no how you feel.. Kawai you are feeling guilty.. Amma it happens every day... Yara nawa ake
ma haka?..Kawai ka ajiye wannan maganan... Just ask for her forgiveness.. Then you can
better her life don ka nuna mata how remorse you feel..amma gaskiya ban baka wannan
shawaran auren ba don hakan zai tona asirinka..." "I don't bloody care!..." Yazid ya fada a tsawace,
"Banji tsoron yiwa Allah laifiba sai mutum?...I have made up my mind..sai NA aureta..remember
I told you inasonta..." Shima Salem cewa
Yayi
"What about mufida?.." Yazid katseshi yayi dacewa
"Don ita kadai aka yoni?...if she can't stay she leave..." Kallon mamaki Salem yayi mashi yana
imagining yanda yake son mufida yau yake cewa suna Iya rabuwa saboda wata, dariyan gefen
baki Salem yayi.
"I know what your problem is.."
"What?..." Yazid ya tambayeshi kaman ba shike ke hawaye few minutes back ba, shuumin
murmushi yayi Sannan yace
"Because she's your first.. Shiyasa you feel attached to her..amma am sure if you taste..."
Hannu ya daga mashi cos yasan inda ya dosa,
"Stop it..." Kallon banza Salem yayi mashi
"Dalla rufe min baki..you can't even resist 13 years old gal..balle big full babe kaman mufida..."
Yazid hawaye ya farayi yana cewa

"Yanzu don NA fada maka secret dina shine har zaka fara zagina dashi..." Yafada kaman wani
Dan karamin yaro, Dariya Salem yayi
"Am sorry... Don't worry sai muje gidansu.. Hope kana Da address dinta?.." Kai yazid ya girgiza
mashi
"No I don't know... Amma ance yar katsina ce..."
"Wannan ba case bane...tunda muna da relatives a katsina... Daman baka yarda ka rakani
katsina gashi yanzu dole kaje...yanzu ka samo address dinta daga wajen small mom sai
muje..."
"I don't think small mom tana da address dinta.."
"Why b sister dinta bace?...." Salem ya tambayeshi cike da surprise,
"No..yar aikin ta ce...." Idanuwa Salem ya zaro amma ya kasa magana saboda kar yazid ya hau
shi da fada,
"Hmm..yanzu ganota is a case..cos bamu Iya tambayan ta ta nemo mamu address dinta..amma
I suggest mu bar komai har sai bayan wedding dinka..." Salem ya fada mashi yana aduan Allah
yasa ya bar wannan maganan
Donshi ko kadan bai gani wani abun burgewa a auren yar yarinya da bata San ciwon kanta ba.
Ahankali yazid ya koma kan kujera ya zauna yana tunanin dija Kuma yana mamakin yanda
akayi ta shiga ranshi farat daya ko dai maganar Salem gaskiya ce don ko mufidan daya Sani
kusan shekara daya da rabi bai jinta cikin system dinshi kaman yanda yake jin dija "Zan shiga wurin big mommy in kwaso gaisuwa..." Salem ya fada yana mikewa, yazid yaji shi
amma bai tanka mashi ba.


Dija kam tamkar tayi tsuntsu ta isa gida take ji don gani take Hajiya Aisha bata Sauri dukda
uban gudun da take, sai wajen 3:30 suka iso garinsu dija amma haka nan sai taji gabanta na
faduwa don gani take

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login