Showing 72001 words to 75000 words out of 108372 words
Chapter 25 - NA CUCE TA (1 to End) Complete by Zuwairat Ummu Maryam .pdf
its not bad?....." Ya sake tambayanshi,,
"Not that bad...few injuries ne...." Ya amsa Mashi sannan ya sake cewa
"Waye mijinta?..."
"Ni....." Ya amsa Mashi kanshi kasa, kallon up and down doc yyi mashi, yafi minti biyu yana
kallon shi inda shi kuma yazid bai yarda suka hada ido na,sai da ya gama kallon sannan yace
"Follow me..." Ya fada Mashi atakaice tare da juyawa, jiki ba kwari yazid ya bi bayanshi, wani
office dake kusa da labour room doc ya shiga inda wata babbar mace ke zaune, yazid na daf da
shiga yaji kaman dija na cewa
"Wayyo ammi cikina...wayyo mutuwa zanyi...." Da sauri yazid ya shiga cikin office din yana
cewa
"Kaman kukanta nakeji....pls what's happening?..." Ya fada cikin tashin hankali,
"Sit...." Matar dake cikin office ta fada Mashi tare da nuna Mashi seat dake opposite to Wanda
ya banke dija.
"As a result of event daya faru..ta shiga labor...." Aikam sai ya dafa kai
"Labor doc...its seven months... Anya babyn zai rayu?...." Ya fada kaman zaiyi kuka, kallon juna
sukayi don basu yarda He's responsible for the pregnancy ba...kawai suna ganin He's lying,
"Ai seven months na da...baka taba jin an haifi bakwaini ba?... Kawai saidai maganar incidents
daya faru...amma da pregnancy is OK..." Inji matar, yazid shuru yayi ya rasa abun cewa,
"So zaa sayo kayan haihuwa...although bamu amsan irin wannan haihuwan but due to the
circumstances we will help...." Matar ta sake fada Mashi, yazid dake zufa dag red eyes dinshi
yayi ya kallesu
"Pls...Ku cire abinda ke cikinta....I don't think tana da strength da zata haihu...." Ya fada voice
dinshi na cracking, kai matar ta girgiza,
"Its a government hospital.. We don't work that way..." Ta fada Mashi,
"Then zan kaita private hospital..." Ya fada yana mikewa, da sauri doc yace
"Ina da private hospital... In that case mu kaita chan..." Ya fada yana mikewa, daman already
yazid tsaye yake, fita yayi ya sanar da ammi yanda sukace, fadawa doc din yayi suyi gaba yana
biye dasu.
"Who will pay the bills..." Doc ya tambayeshi,
"Money is not the problem..." Inji yazid, cikin mota gidan su Salem ya shiga ya zauna baya,
gudun kar dija ta kara ganinshi ta rude, few minutes later aka fito daita zaune kan wheelchair,
sai kuka taka tana cikinta, tana ganin ammi ta mika mata hannu, da sauri ammi ta mike taje
inda ake turota ta rike mata hannu, duk ta manta da aladansu, babu abinda ke cikin ranta sai
tausayin dija,
"Ammi cikina....cikina...marata..." Kawai dija ta take fadi, yazid na kallon ta daga inda yake
zaune cikin mota, cikin mota doc aka sakata su ammi suka shiga suka bar wurin, yazid ya
umarci driver yabi bayansu.
Kawai adua kawai yake kar wani abu ya sami dija he can bear loosing the child amma banda
dija. Shi gani yake the child won't make it amma yana da hope cewa he will have any number of
kids he want in the future
"Pls make it...." Ya fada under his breath, kiran mufidane ya shigo wayan, da sauri yayi picking
yana cewa
"Baby am so sorry I lied... Kiyi hakuri....pls don't be offended..." Ya fada mata in a whisper don
kwantar mata da hankali,
"What can I say...kawai kullum sai...." Bata idaba ya katseta dacewa
"Baby ki yafemin....pls don't say anything OK..." Ya fada mata cikin sanyin muryan dayasan she
can't resist,
"OK...yanzu kana ina?...." Ta tambayeshi, shuru yayi for a while sannan ya fada mata exactly
abinda ke faruwa, cikin karfi hali tace
"To Allah ya bada saa...." Zai bude baki yayi magana yaji ta katse wayan. Murmushi kawai yayi.
Achan family house duk cikan dayayi sabida yan taro bai hana Hajiya karama kebewa da Hajiya
babba ba, bayan sun Shiga inda babu kowa, sai Hajiya karama ta fadawa Hajiya babba exactly
abinda yazid ya fada mata, shuru tayi hawaye na taruwa idonta,
"Allah yasa kar dan yazo da rai....in yaso sai ya aureta batare da ansan exact abinda ya faru
tsakaninsu ba...." Inji Hajiya babba, idanuwa Hajiya karama ta zaro
"Aa wallahi...Allah yasa yazo da rai...yo haka Allah ya kaddara....besides ni fa ban ga wani
aibun abinda ya faru ba...ai duk Muslim na kwarai yasan kaddara...yazid dai ba dan iska bane
balle ashe daman ya saba....kuma duk Wanda yaga yanda ya damu yasan ba halinshi
bane...don haka ni dai wallahi yazo da rai koni da raineshi...." Ta fada in I don't care manner
kuma she's serious,
"Wai ke ko kadan baki tunanin abinda mutane zasu ce?...." Inji Hajiya babba, shoulder ta daga
"Who cares....kowa na da nashi cockroach in thea cupboard...so kowa yaji da abinda ya
dameshi...." Ta fada sannan ta dafa shoulder Hajiya babba da Duk ta susuce
"Anty ki kwantar da hankalinki.... In mace CE ba sai taje waje aure ba balle ayi mata
surutu...cikin dangi zaayi mata miji...in kuma na mijine babu case don for as long as he's rich no
body cares...." Yanda take magana yasa Hajiya babba dariya, dan hararanta tayi
"Wato ke har kin gama plan din komai...." Ta fada in a funny way,
"Yo me yafi raina..." Ta fada tana dariya.
Bayan kaman minti ashirin suka isa hospital, hospital din is not that big but it is unique and
beautiful, da sauri nurses din wurin suka amsheta deyeka doc ya sanar dasu, fita yayi daga
cikin motan yq nufi motan da yazid ke ciki, shima yazid fitowa yayi ya nufoshi,
"Zaa bada deposite of 80k...in an gama kafin a sallameta zaa bada balance of 70k,...150k muke
cs anan..." Inji doc, yana kiran 80k yazid ya fiddo wayanshi, few seconds later ya daga kai yana
yace
"Pls I don't have cash on me...kuna amsan transfer?..."
"Yes...no problem..."
"OK...pls account number..." Inji yazid, nan take ya karanto Mashi ya saka
"Bank name pls..." Inji yazid, fada Mashi yayi, ko minti biyu baiyi ba yayi receiving alert na 170K,
kallon shi doc yayi zaiyi magana yazid ya katseshi dacewa
"20k din na wanda nakeson ka duba min ne....that woman...." Ya fada yana ammi data rafka
tagumi,
"OK..." Doc ya fada ya juya da sauri. Ciki ya shiga, kafin ya shiga har an shanzawa dija dake ihu
kaya, nan take aka hau aiki.
A waje kam ammi mikewa tayi don tasan bai kamata ace tana zaune nan dija ta haihu ba,
magana tayi da yar uwarta kan su tsaya da dija. Ahankali ta zo ta wuce inda yazid ke tsaye,
"Ina zaki kuma?..." Ya bi bayanya yana tambayan ta,
"Gida...." Ta amsa Mashi atakaice,
"Dan Allah ki tsaya a dubaki..." Ya fada mata cikin sanyin murya, kai kawai ta girgiza sannan
tace
"Aa...."
"To bari ya maidaki..." Ya fada yana juyawa, fadawa driver yayi a kaita inda ya dauko ta.
Driver zuwa yayi da mota inda take tsaye ta bude ta shiga. Yazid kallon agogon hannunshi yayi
yaga kusan 5:30, sai lokacin ya tuna baiyi sallan asr ba. Dan shiga cikin yayi yaga har lokacin
doc bai fito ba, fita ya karayi yana tafiya yana tunani, har yaje bakin titi bai Sani ba saida wani
mai mashin ya kusa bugeshi sannan ya dawo sense dinshi.
Bayan thirty minutes ya dawo direct ciki ya shiga ya nufi reception, nan wacce ke nan ta nuna
Mashi office din doc, jikinshi na rawa ya shiga ciki, kallon face din doc yayi ko zai iya
understanding halin da ake ciki, murmushi ya sakarwa yazid tare dacewa
"Congratulations... It's a boy..."
❤
Sweethearts kuyi hakuri am soooooo busy ne shiyasa kuke jina shuru. Sorry for waiting too
long and pls don't forget to vote and comments.
NA CUCE TA❤®Zuwairat (ummumpls am)3⃣0⃣ _Follow me on:_ *Wattpad
@ummumaryam29* *Email:Zuwairat.nuhu@gmail.com* *IG: zuwairatummumaryam*
*Website:Www.ummumaryam.com* *And also join my new Facebook group: Zuwairat
ummumaryam and Zuwairat ummumaryam page.* *Snapchat: ummumaryan29*Baki yazid ya
bude yana sucking maganar doc into his brain, ganin shuru yayi yawa yasa doc cewa"Yes...its a
boy..." Yafada yana kallon how still yazid is, ahankali yazid ya daga kai ya kalli doc"Babyn lafiya
lau?...I mean...lafiya dan yake?..." Yafada sounding out of word, "Yes....he's alright...""Khadija
fa?.." Ya tambayeshi still notbelieving his ears,"Itama tana lafiya....sai dai..." Da sauri yazid ya
zaro eyes dayaji saidai"I want to ask you...pls ka fadamin gaskiya..." Inji doc,"Ina son sanin
relationship dake tsakaninka da wannan yarinyan..." Doc ya tambayeshi"She's... My...wife....pls
can I see the boy now?..." Ya fada don kar doc ya sake yi Mashi wannan tambayan,"Eh ana
cleaning dinshi ...babu kayanyaro amma daman muna ajiye wasu in case if
emergency..."",OK...." Yazid ya fada yana mikewa jikinshi har rawa yake."Pls sit...." Doc ya kara
umartanshi, da sauri ya koma ya zauna kaman wani Mara wayau "Pls wane dalili yasa ka bar
pregnantgal haka?.... Indai kai mijinta ne as you proclaim... Don ni har yanzu banida assurance
da gaske kake...." Inji doc, yazid shuru yayi yana tunanin abinda zai fadawa doc don ko kadan
bai iya fada Mashi gaskiyar alamarin,"Guduwa tayi daga gida as a result ofaljannu da suka
shafeta....yau na ganta...." Yayi Mashi karya which is written all over his face don bai iya karya
ba,"OK..amma she will need a medical care..." "OK...pls can she fly out of the country?..." Ya
tambayeshi cikin ranshi yana aduan yace yes"No bazata iya ba yanzu... Amma don't worry....
Wannan hospital is among the best in town...zamu bata dukkan kulawan da ya kamata...."
"OK...do...pls....can I see the baby now?..." Ya sake tambayanshi, mikewa doc yayi shima yazid
ya mike, har doc ya kusa shiga dakin dajaririn yake sai yazid yace"Pls tana nan dakin?..." Ya
tambayeshi gabanshi na faduwa,"No...tana postnatal... " doctor ya fada yana bude kofan dakin.
Nurses biyu ne zaune sai gadajen newborn kaman ten, babu newborn sai na Yazid, doc na
gaba har wajen gadon yaron, da sauri yazid ya tsaya gaban gadon yana kallon yaron ko kiftawa
baiyi,"Doc. He's tiny... Are you sure he's alright?..." Ya tambayeshi yana taba small cheek din
yaron,"Ai bakwaini ne...kuma from all indication the mother have not been feeding well.... Amma
in yana samunkulawan daya kamata...he will group in no time...." Doc ya fada Mashi Still yazid
bai gamsu da maganar doc ba, dan daga white towel dake jikinshi yayi yana karewa tiny boy
dinkallo,"Pls doc a kara dubashi....he don't look fit...banga ya motsa ba...." Ya fada yana shafa
hair din yaron, cikin ranshi kam yana tunanin rabon wannan yaron ne yasa ya aikata abinda bai
taba aikatawa ba"Am assuring you...lafiyan yaron lau....kawai ka bashi few months ka gani..."
Inji doc, ganin irin kallon da yazid ke wa yaron yasa shi daukan yaron"Will you like to hold
him?..." Inji doctor, ahankali yazid ya gyada Mashi kai tare da mika Mashi hannu, ahankali doc
ta dora Mashi yaron dake motsi, yazid ji yayi kaman he's dreaming, wai yanzu wannan danshi
ne. Kallon tiny legs din yaron yayi with excitement. "Yanzu me dame suke bukata?...am new to
the whole system..." Inji yazid,murmushi doc yayi"First zaka kwantar da yaron....then kayo
shopping baby wears...sai kayan shayi da matarka zatasha...saika fadawa masu kula dasu
suzo...." Inji doc dake amsan yaron daga hannun yazid don dagani bai Iya rika yaro ba,"Pls doc
zan Iya samun nurse da zai dinga kula da both of them kafin su bar hospital?.... Zan biya..."_ya
fada don ko kadan baison yan kauyensu ammi suce zasu kula da dija ko new boy dinshi." OK..."
Zan nemo maka daya cikin nurses dina..." Inji doc daya mayar da yaron kan gado, Bayan doc
ya tabbatar yaron yayi balance ya juya yazid yabi bayanshi yana waigawa yana kallon yaron,
har tuntube ya kusa yi saboda yanda yake waigawa, "Doc why ba zaa kaishi inda take
ba?../""Because tana bacci..." Doc ya amsa Mashi, ji yayi he needs this opportunity ya ganta
koda na minti biyar ne don bazaiyi gangancin shigadakin in idonta biyu ba."Can I see her?..." Ya
tambayi doc,"Yes....tana wancan dakin.." Ya nuna Mashi wani right handside door da aka rubuta
mother resting, wucewa doc yayi office din shi shi Kuma yazid yaje bakin kofan. Da kyar ya
samu courage din bude kofan, hangota yayi kwance, an rufeta da sky blue kyalle kaman yanda
akewa yan operation, hands dinta biyu kan cikinta, ahankali ya shiga dakin bayan ya maida
kofan ya rufe, bakin gadon ya isa yana kallon ta from head to toe, kallon how dirty her hair and
feet is kawai yake, hmmm nace don ma tayi wanka yau kenan, face dinta ya kurawa ido yana
tunanin how she survived for almost two months on the street with pregnancy. "Am sorry... Daga
yau baki kara shan wahalan rayuwa....I promise you that...." Ya fada in a whisper, kallon yanda
kirjinta ya kara cika yayi as a result of ciki, gira daya ya daga ya juya ya bar dakin, yana fita
yaga binto da yar uwar ammi, nan ya sanardasu ta haihu na miji kasancewan doc bai CE masu
komai ba. Tsalle binto ta dingayi while ita matar bata nuna wata alaman murnaba, yazid ya ga
the look on her face"Ku kwantar da hankalinku...I won't let her face any of your
stigmatizations...." Ya fada cikin ranshi yana dailing number Hajiya karama don ita kadai yake
Iya fara fadawa. Bayan tayi picking ya sanar da ita, har da guda tayi saboda murna,"Yanzu
wake kula da ita?..." Shine tambayan da Hajiya karama tayi Mashi,"Babu...amma nayiwa doc
maganan ya samo min masu kula da ita kafin asallameta insan abunyi...." Yazid ya amsa
mata,"Wane irin masu kula alhalin ga wayanda keyi mana nursing yara?... Zan turo daya
gobe...." Inji Hajiya karama, "Ai mom kafin goben dole a kula dasu....Kuma kinsan ba lallai bane
dad ya amince da hakan...Kuma banason a sani da yawa...." Tsoki Hajiya karama taja,"Naji a
kawo mai kula dasu just for tonight... First thing in the morning zanturo doc fatima,...sannan
don't worry ba dole bane sai sun sani abinda ya faru...iyaka tayi aiki a biyata...." Ta amsa Mashi
sharply, "I love you mom...." Ya fadawa Hajiyakarama saboda yanda take nuna damu a duk
alamuranshi,"Keep quite..." Tace Mashi, dariya yayi sannan yace"Mom...pls banason khadija ta
shayar dashi.. I possible ya sha babyformulars...""Why?..." Ta tambayeshi, shuru yayi for a while
sannan yace"Cos hakan zai zame mata more stress... I don't want her to waste anymore time...I
want her to go to school..." Ya fada yana jinginawa da wata bushiyar umbrella dake compound
din hospital din."Hmmm kana ganin hakan ya kamata?... Kasan breastfeeding yanasaka more
shakuwa tsakanin da da uwa...." "I know mom...amma I don't want herto go through that right
now...she's too young for all this...." Yafada idanuwanshi lumshe,"OK if you say so....sai a fara
bashi ko sma gold 1 ne kafin ayi Mashi ordering na almarai nuralac...." Hajiya karama ta fada
mashi, zai bude baki yayi magana tayi saurin katseshi dacewa"Kai kyaleni inje in bada good
news...." Tana kaiwa nan ta katse wayan. Murmushi kawai yayi sannanyayi dailing number
Salem, same story ya bashi, shima ba karamin dadi yaji ba, he feels so excited har da
cewa"The latest dad in the world...." Inji Salem cikin zolaya"Hmmm ka manta he's out of
wedlock?..." Inji yazid cikin sanyin murya,"Mudai wannan bai hanamu shashewa next week
Saturday...." InjiSalem, hira suka dan taba sannan yazid ya je inda yayi sallan asar yayi na
magrib,, bakin gate din hospital yakoma ya zauna yana jiran dawowan. Bayan kaman minti
ashirin da zamanshi ya dawo da wasu mata guda biyu da alaman still family din dija ne, bayan
ya ajiyesu shikuma ya shiga mota sukayi gaba. Gaban katuwar plaza suka tsaya da taimakon
driver, dukda darene ammawurin kaman rana, bangaren baby wears suka hau bayan ya
tambayi wani ya nuna masu wurin. Jugum yayi yana kallon kayan wurin ya rasa mai zai saya,
kallon wasu mata dake siyayyan kaya yayi, "Dan Allah Ku tayani zabar abubuwan da jariri zai
bukata..." Ya fadawa Matan bayan yayi masu sallama sun amsa. Nan suka fara zaba Mashi
kayan sawa Dana amfanin, har dasu bombom baby perfumes kala2. Gefe daya ya tsaya saida
suka gama sannan ya kwace kayan da taimakon yan aikin wurin zuwa inda aka duba kayan.
Komawa yayi inda ake sayarda kayansawa nan ya dinga kwasan gowns not minding the
amount da zaiyi costing, daga nan ya je bangaren, shoes ya dauki simple but
expensiveslippers guda biyar sai, yana tura kayan yaje inda mayuka suke, ya rasa Wanda zai
saya mata amma yasan da makari mufida ke amfani and yayi mata kyau, hakan yasa shima ya
dauki makari da sabulunta ya zuba cikin trolley da yake turawa, daga wannan sai perfumes da
hair shampoo don har yanzu bai manta how silky and shiny kanta yake ranar da yayi molesting
dinta ba. Yana turawa ya je wajen beverages da kayan malaki, katuwar nido da Ovaltine ya
dauka gida bibbiyu sannan ya dinga sayan su juice da kayan dadi kaman ba gobe, sai
wajen9pm ya gama before then sultan ya kirashi don jin why basu dawo ba haryanzu sai yayi
Mashi karya da hira yakesha inda yaje amma ya kusa dawowa.Bayan ya bada credit card dinshi
aka zari kudin masu yawa sannan suka saka Mashi kayan a bayan booth suka koma hospital.
Saida yaje wajen doc ya fada Mashi ya taimaka Mashi yayi jagora a kai kayan Kuma ya fada
mata in ta farka dole tayi amfani da kayan, doc bai nemi jin dalilin hakan ba yasa masu gadi
suka shigar da kayan har inda dija kekwance su Kuma Matan da binto na zaune suna jiran
farkawanta. Ajiye kayan akayi Matan suka bude baki suna kallon ikon rabbi.Doc komawa yayi
ya shaidawa yazid an kai kayan, sai bayan nan yazid ya kara tambayanashi kan wacce zata
kula dasu, sai doc ya shaida Mashi an samu daya daga cikin nurses dinshi da zatayi wannan
aikin. Dadi sosai yaji ya kara shaida Mashi kan dan Allah kar a bari a jagwalgwala yaron doc ya
bashi assurance kan hakan bazai faru ba. Hannu yazid ya mika Mashi sukayi sallama sannan
ya mike ya fita cikin ranshi yana cewa"Am taking responsibilities for my actions..."Da sauri ya
Kuma dawowa