Showing 87001 words to 90000 words out of 108372 words

Chapter 30 - NA CUCE TA (1 to End) Complete by Zuwairat Ummu Maryam .pdf

Advertisement

Ya kirata kaman baison magana sannan yana lumshe eyes,
"Naam..." Ta amsa mashi muryanta na cracking
"Ki fadamin abinda kikeso inyi maki... Wanda zaisaki farin ciki ki bar zubda hawaye...kome kika
fada yanzu nayi maki alkawarin zanyi maki..." Yafada mata sounding very calm, kaman tana jira
tace

"Gida....zan koma..." Bata idaba yace mata
"Banda wannan...ki fadi wani abun..." still da Sauri tace
"Boko..." Tafada kaman ana fixgan maganar daga bakinta, shuru yayi yana sauraron abinda
tace, few seconds later yace
"Boko kikeso?..." Da Sauri tace
"Eh..." Kallonta yayi yana cewa
"Baby kin taba zuwa makaranta ne?..."
"Aa..." Ta amsa mashi without delay don his warning bai bar yawo a kunnenta ba, yazid tunani
ya farayi yana kallon yanda girmanta yake especially yanzu data taba haihuwa, ajiyan zuciya ya
saki
"To shikenan Khadija... Zakiyi karatu har sai kince ya isheki kinjiko?..."
"To..."
"Kiyi min alkawarin duk abinda aka koya maki zaki maida hankali ki koya..."
"Zan.... koya..." Ta amsa mashi da kyar,
"To shikenan...." Yafada yana mikewa daita a hannunshi, kofar dakinta ya bude ya direta kan
gado, kwantar daita yayi ya tofa mata adua kaman wata yarshi sannan ya jamata blanket ya
rage wutan dakin yayi mata kiss a for head ya fita daga dakin missing her like crazy.
Dakin mufida ya koma ya tardata kwance lullube da blanket, zama yayi bakin gadon tare da
dora hannunshi kan hands dinta dake kan cikinta, ahankali ta bude ido, murmushi suka sakarwa
juna
"Sleeping already?..." Ya tambayeta in whisper, tana lumshe idanuwa ta daga mashi kai sannan
tace
"You should do the same...gobe zaka aiki...." Tafada tana hamma, kura mata ido yayi for a
moment sannan yace
"OK...I wanted us to discuss something... Amma sleep gobe in na dawo daga aiki sai muyi
maganar...." Yafada yana kokarin mikewa, ahankaki ta kama mashi hannu tana komawa zaune
inda sexy nighty dake jikinta ya bayyana,
"Tell me mana...am all ears..." Tafada mashi amma ko ji baiyi saboda ya kurawa half naked
boobs dinta ido, Dan rufe wurin tayi tare da pinching hannunshi,
"You were saying?..." Yafada kaman baison magana, dariya tayi tana cewa
"I said am listening..." Ahankali ya maida legs dinshi kan gadon tare da rufesu da same blanket
kaman yanda na mufida ke cikin blanket,
"Baby I want to make love to you...if you refuses me am definitely not gonna make it till
morning... So pls accept me..." Yafada idanuwanshi na kara kankancewa,
"Baby we are through with this...sauran five days...pls kayi hakuri...besides you said da akwai
abinda zaka fadamin..."
"That can wait....kawai all I want right now is you sugar in my tea...in da zunubi zan roki Allah ya
yafe mana...nidai kinsan I can't do this anymore.. Pls...pls... Pls...pls...." Yafada yana matseta a
jikinshi, zata bude baki tayi magana ya Dora hannunshi kan bakinta yace
"Shush...pls...pls...pls...plssssssss....gobe zan kaiki shopping...." Dariya mufida tayi saboda
yanda yake magna. Bata kara cewa komai ba ta bashi haddin kai.
The following morning sukayi wanka da sallah. Mikewa mufida tayi don shiga kitchen ya rike
mata hannu yana cewa

"Don't worry.. Ki kwanta ki huta...later kuyi abinda zakuci...ni zanyi breakfast a office..." Yafada
yana gyara tie dake wuyanshi,
"OK..." Ta amsa mashi sounding exhausted, gaban mirror ya tsaya yana kallon gray suit dake
jikinshi, shi kanshi knows he looks gorgeously breathtaking. Bayan ya gama shiryawa ya je inda
mufida tayi relaxing kan gado tana binshi da eyes yayi mata kiss a baki tare da cewa
"Thanks for yesterday..." Sannan ya fita, dakin dija ya shiga har lokacin bata tashiba amma
yana shiga ta bude ido saboda kamshin turarenshi. Bakin gado ya zauna tayi saurin mikewa
zaune tare da cewa
"Ina kwana...." Wani irin dadi yaji don yasan it's a progress,
"Lafiya lau my little angel...kin tashi lafiya?..."
"Eh..." Kawai tace atakaice,
"Ya jikinki?..."
"Da sauki..."
"Zan tafi aiki...kiyimin adua...." Shuru tayi batace komai ba cikin ranta tana aduan Allah ysa kar
ya dawo da rai
"Kiyimin adua mana...kice indawo lafiya.. "
"Ka dawo lafiya..." Ta fada atakaice, murmushin jin dadi ya saki, mikewa yayi don kar yayi late,
kiss yayi mata a goshi sannan yace
"Me kikeso in kawo maki?..."
"Ba komai..."
"In kunyi breakfast ki kaiwa antynki maganinki ta balla maki ki sha kinji ko?./."
"Eh..." Wayanshi ya fiddo ya kanga face dinshi kusa da Nata yayi masu selfie, duk I lahirin eyes
dinta waje tana kallon kanta cikin wyan ya dauki hoton which makes her look so astonishing.
[6/20, 10:29] zuwairat nuhu: Fita yayi ya bar dakin yana saka waya a aljihunshi, duk wanda ya
ganshi yasan he's happy.
❤����
I am the writer of this novel so I post it at the place I want it to be at a particular time so pls stop
copying my novel from wattpad to WhatsApp. I know ba bari zakuyiba amma it's my right cos it's
mine so if you continue I won't be happy. Thanks
❤️����
NA CUCE TA
���❤️�
®zuwairat (ummumaryam)
3️⃣9️⃣
Sai karfe 10 mufida ta farka daga bacci da sauri ta mike ta shiva bathroom tayi easing knta ta
fito tayi dressing kanta cikin skirt and blouse na material ta fita zuwa kitchen don dora masu
breakfast, saida ta gama dorawa tayi hanyan dakindija, lokacin dija ta fito daga wanka don
yanadaga cikin abinda yazid yayi warning dinta akai,hakan yasa bata jira a fada mata tayi
wanka kafin tayi ba, amma tana shiga bathroom ta cire kayanta saitaga wurin da aka yi mata
aiki is swollen kuma yana yi mata ciwo, ahankali tayi wanka ta fito har zata saka kaya taji bata
iyawa towel data fito dashi ta zauna dashi sai kuka take kaman ranta zaifita, sallaman mufida
yasata daga wet face dinta tareda amsawa ahankali, ganin she's crying yasa mufida shiga da
sauri ta zauna gefenta tarwda dafa shoulder dinta

"Dear meke damunki?.." Ta tambayeta cikin tashin hankali, cikin kuka dija tace
"Anty...cikina....ke ciwo...." Ta fada mata cikin matsanacin kuka
"Subhanallah...Ina?" Ta tambayeta
"Nan...."ta nuna mata kasan maranta, sai lokacin mufida ta tuna da cs akayi mata
"Wayyo....sorry dear...sannu..."
"Yauwa...." Dija ta amsa mata . Mikewa mufida tayi
"NIna zuwa..."ta fada mata sannan ta fita daga dakin. Direct kitchen ta shiga ta duba abinda ta
dora sannan ta dauki mug ta hada tea ta koma dakin dija. Har lokacin tana zaune bata bar kuka
ba.teadin ta mika mata tana cewa
"Amshi kisha da zafinta..." Dija amsa tayi tafara sha ahankali har ta shanye, ajiye mug din tayi
tare da cewa
"Anty nagode..."
"Never mind dear...Ina maganinki yake in baki?..." Inji mufida, kokarin mikewa dija tayi don ta
dauko maganin daga inda yazid ya ajiyeshi amma sai mufida ta riketa tana cewa
"Nunamin inda suke in dauko maki..." Drawer mirror dija ta nuna mata tana cije lebe, mikewa
tayi ta dauko maganin ta duba yanda aka rubuta ta balla mata t mika mata sannan ta mike ta
dauko ruwa daga room fridge ta mika mata.sha dija tayi tanakokarin mikewa
"Ina zaki kuma?" Mufida ta tambayeta.
"Kaya zan saka..." Ta amsa mata,
"No....ki kwanta tunda bAbu inda zaki...anjuma inkin samu sauki sai ki saka kaya...." Babu
gardama dija ta maida kafanta kan gado mufida ta rufa mata blanket ta fita. Kitchen ta sake
shiga ta sauke abinda ta Dora tare da kashe gas ta fita ta shiga bedroom dinta ta dauki
wayanta, number yazid tayi dailing. Lokacin yazid na zaune yana aiki with full concentration don
baida sauran damuwa, yana cikin duba wata file kiran mufida ya shiga, ajiyeshi yayi ya dauki
wayan with a wonderful smile on his face don yasan itace cos tune dinta daban
"The sweetest lady alive how far???.."ya fada sounding very naughty,Daria mufida dariya tayi
tare da cewa
"Abun har da zolaya?..."
"Kema kinsan babu zancenzo zolaya...gaskiya na fada....no one like you..."
"Ok thanks love...ya aikin...."
"Alhamdulillah....kawai just thinking about you....kinsan yesterday was superb...its among the
best..."ya fada from the bottom of his heart,
"Thanks....Nima yesterday was wonderful..."
"Kunyi breakfast...."
"Not yet...daman na kirane in fada maka Khadijah is complaining of stomachache...." Da sauri
yace
"What happened?" Ya tambayeta cikin tashin hankali
"Inajin inda akayi mata cs ne...."
"Inna lillahi!!!...yanzu tana Ina?"
"In her bedroom ...na bata tea sannan na bata drugs dinta....I think tayi bacci.""ta fada mashi
cikin natsuwa,
"Thanks love.... Amma pls check in ta samu bacci...." Ya fada mata ahankali mufida murmushi
tayi dukda it hurts her ta mike tana cewa

"Ok dear...." Ta fada tana fita daga dakin, suna Dan maganahar ta isa dakin dija, da sallama ta
shiga dija dakekwace tadan daga Kai tareda amsawa
"She's awake..." Ta shaidwa yazid daman from the other side yazid yaji muryanta sanda take
amsa mata sallama Wanda yasashi lumshe Ido tare da biting lower lip dinshi, ahankali yace
"Baby pls give it to her,,," babu musu ta taka ta mikawa dija wayan, amsa dija tayi not knowing
inda zata yi dashi saida mufida ta kanga mata shi a kunne, daga chna bangaren yazid yace
"Small baby meke damunki?..." Dija najin muryanshi ta daure fuska tare da cewa
" cikina ke ciwo..." Ta fada sounding formal sannan tana Dan hararan wayan ta wutsiyan Ido,
mamaki né kwance kan fuskan mufida don batasan dija can act that way ba
"Hmmmm daman I told him so...sai ma nan gaba...." Mufida ta fada cikin ranta tana zama bakin
gadon.
"So sai yake maki ciwo?" Ya tambayeta , Kara tamke face tayi tana cewa
" aa..."
"To sannu...zan Kira Doctor in fada mashi...." Banza tayi dashi ya Kara cewa
"Ki bawa antynki wayan...." Bata Kara cewa Komi ba ta mikawa mufida wayan tana cewa
"Anty gashi..." Amsa mufida tayi tare da cewa
"Ki jira in dauko maki indomie Dana dafa kici kafin kiyi bacci..." Ta fadawa dija, yazid dake
sauraron abinda take cewa murmushin Jin dadi yayi at the same time son mufida na Kara
multiplying cikin zuciyanshi
"Anty anjuma zanci....bacci nakeji...." Yazid yaji ta amsawa mufida, he was surprised don bai
taba Jin such long statement daga gareta ba sai yau, murmushi ya karayi tare d Kara girgiza
Kai
"To ki kwanta....sai anjuman...." Inji mufida sannan ta bar dakin, dakin ta ta koma suka danyi
hira da yazid sannan ya katse wayan kan zai Kira Doctor dayayi mata aiki and zai fada mata
duk abinda yace. Ok kawai mufida ta fada . Kitchen ta shiga ta dauko noddles dake kamshi ta
hada tea ta koma falo tare da kunna kallo . Suna gama waya da mufida yakira doc nan ya fada
mashi abinda ke faruwa,
"Tana stress out ko movement Mai tsawone?" Shine tambayan da doc yayi mashi, ahankali
yazid yace
"Ranar Saturday aka kawota Kano...sai jiya muka zo abuja...." Fada doc ya farayi yana cewa
"Sam hakan bai kamataba....kasan ciwon is still raw...ko kaya bai kamata tana sawaba balls a
dinga traveling daita...so you have to avoid duk abinda zai yi stress dinta for sometime..."
Godiya kawai mashi sukayi sallama. Kara kiran mufida yayi ya shaidamata exactly yanda sukayi
da doc. Sai wajen 2 dija ta farka already mufida ta gyara koina kaman yanda ta Saba sannan ta hada
masu lunch Mai dadin gaske, bata bar dija ta saka kayaba har lokacin daga ita sai wannan
towel, har bedroom dinta mufida ta bita da lunch ta zauna nan bakin gado tana ci, mufida
kallonta kawai take tana kallon bayan wuyanta dake dauke da gashi sannan wajen kunnenta
ma sune kwance ita kanta tasan in few months time she will not be a match for Khadijah don
her beauty is natural,
"Ya Allah ka bamu zaman lafiya...ta soni yanda nakesonta...ta iya boye kishinta kaman yanda
nake kokarin boye nawa...kasa kar mijinmu ya fifitata kaina...." Ta fada cikin ranta tana kallon
dija, ita kanta tasan dija ta ninta kyau over and over again it's just a matter of time hakan ya Ida

bayyana. Dija kam bata San wainar da mufida ke toyawa ba don she's carried away by the taste
of the food, sai data gama ta amshi cup din ruwa dake hannun mufida Tasha, daga Kai tayi ta
kalli mufida,
"Anty nagode...anty..." Murmushi mufida ta sakar mata tare dacewa
"Naam...Khadijah..." Ta amsa mata kiran datayi mata
"Kina da kirki...." Inji dija, dadi mufida taji tana cewa
"Nagode..."
"Anty..." Dija ta sake kirnta
"Yes Dear..."
"Banason zama da wannan mutumin...anty mugune...mu tafi gidanku zan dinga yi maku
aiki....banason ganin shi...." Dija tayi releasing abinda ke cikin zuciyanta, kura mata Ido mufida
tayi tana tunanin it's good to be nice don gashi har ta fara fada mata abinda ke cikin zuciyanta,
ahankali mufida tace " me yayi maki." Ta tambayeta tamkar batasan abinda ya hadasuba kuma donta Kara tabbatar
da yarintanta, nan dija ta fara bata labarin exactly abinda ya faru tana fadi tana kuka, idanuwan
mufida né suka ciko da tears, ahankali dija ta juyabayan ta ta nunawa mufida inda amminta ta
doketa da itacen wuta, aikam dija kuka mufida kuka don har wannan lokacin tsawun dukan na
nan bayan ta. Tunda abunya faru dija bata taba samun wani ko wata ta fadawa matsalanta ba
sai yau, Kuma taji dadin fadawa mufida datayi don it's takes away lots of burden from her heart
"Anty ni ban iya zama dashi....in na ganshi gabana faduwa yake...." ta fada tana kuka, hugging
dinta mufida tayi tanacewa
"Ki kwantar da hankalinki...ba zai Kara cutar dakeba....kinji ko?" Ahankali dija tayi nodding tare
dacewa
"A To Anty ...Amman anty in ya zo zai Kara zaki hanashi?" Ta fada gwanin ban tausayi, cikin
kuka mufida ta daga mata Kai dukda tasan it's impossible ta hana yazid duk yanda ya gandama
da dija
"Amma anty ba zaki tafi ki bar ni dashi bako?. Don da asabe bata bar ni dashiba da bazai yimin
hakan ba....." Tafada still bata bar kuka ba, mufida goge face dinta tayi sanna ta mike ta shiga
bathroom ta hadawa dija ruwan wanka.
"Tashi kiyi wanka..."mufida ta umarceta, ahankali ta mike ta shiga bathroom , mufida gyara
wurin dataci abinci tayi ta kwace plate ta maida kitchen, bakin gado ta dawo ta zauna tana jira
fitowan dija, few more minutes later dija ta fito,
"Anty in saka kaya?" Ta tambayeta.
"Zo ki zauna ki Shafa Mai tukunna..." Mufida ta amsa mata, zama dija tayi,
"Ina mayukanki suke?" Mufida ta tambayeta,
"Suna cikin jika...." Ta amsa mata kanta kasa, mikewa mufida tayi ta jawo bag din ta fara jera
Kayan shafan kan mirror tare da zuba yan Kayan cikin wardrobe, bayan ta gama ta dauko dija
cream ta shafa, power ta shafa mata da kanta fuskan ta yayi kyau sosai har lokacin daga ita sai
towel, "Anty wane kaya zansa ?" Ta sake tambayanta
"Ki kwanta haka...likita yace kar ki saka kaya masu nauyi kuma duka gowns dinki suna da nauyi
don haka ki kwanta ki huta..." Inji mufida,
"Amma anty wannan abun baida girma...nafison Mai girma...." Ta fada referring to the towel,

mikewa mufida ta sake yi tana duba wardrobe ta dauko mata Kayan bacci da bata taba sawaba,
"Ki saka wannan...bashi da nauyi..." Babu musu ta amsa ta saka amma kusan duk jikinta waje
don it's transparent, kallon kanta tayi from head to toe tace
"Amma anty in bar shawul din ko?"
"Aa...ki cireshi...so ake gurin ya dinga samun iska...kinji ko?.." Kai kawai dija ta gyada mata
amma deep down batason hakan. Falo mufida ta koma ita kuma dija na kwance dakin ta.
Karfe hudu da rabi yazid ya dawo daga office, already his food is on the table as usual, ita kuma
mufida tayi wanka Tasha gayu sai kamshi kawai ke tashi gidan saboda perfumes din mufida,
hugging juna sukayi ya dauke ta zuwa bedroom din da kayanshi suke, nan ta hada mashi ruwan
wanka ya shiga yayi ya fito up ya shirya cikin three quarter baki da white short leeve polo, duk
hankali shi na kan dija amma he don't want to upset mufida by his actions, hanyan falo suka
Kama yana rike da hannun ta yana cewa
"Dear ya jikinta ?..."
"Da Sauki....na shiga kafin ka dawo she was still sleeping..."
"Ok...Amman Ina gama cin abinci zan ta data cos bacci yamma is not good for health".
Bayan ya gama cin abincin ya bar mufida tana gyara wurin ya shiga dakin dija, shigarta ya
mugu daga mashi hankali don most her breast are out sannan he can see her black nipple,
kallon sexy skin dinta dake glowing as a result of cream data Shafa yayi, face dinta looks so
beautiful "Sleeping beauty...." Ya fada under his breath, Dan juyawa dija tayi tare da Dan dafa maranta,
kura mata Ido yayi ya sake cewa
"Ya rabbi don't let me do this the second time....not now pls...." Ya fada eyes dinshi kan boobs
dinta. Karasawa yayi cikin dakin ya zauna bakin gadon tare da Shafa cikin kafanta, nan take ta
bude Ido tare da Jan baya da sauri, murmushi ya sakara mata, nbata mayar da Martani ba ta
sadda kanta kasa tare da gaidashi at the same time ta a akare chest dinta daya kurawa Ido.
Mikewa yayi ya dauke ta zata fara kuka kura mata Ido yana cewa
" Kin mance abinda na fada maki kan yimin gardama? " da sauri tace
"Aa..."
"Hadiye wannan kukan" nan take ta rufe bakin ta, suna isa bakin Kofan da zai sadasu da falo
tace
"Dan Allah ka ajiyeni..." Ta fada muryanta na rawa, tsayawa yayi yana kallon ta, after kaman
minti biyuyace
" to zan ajiyeki Amman sai kin Dora bakin ki kan nawa..." Da sauri ta fdaga Kai ta klleshi suka
hada Ido tayi saurin sadda kanta,
"Kinji baby na...Allah yunwan bakin ki nakeji....duk yau banci komaiba kawai Ina jiran bakinki...."
Kallon yanda ta daure fuska yayi sannan hawaye suna taruwa eyes dinta
"Babyna daga wannan bazance ki karaba...sau Dayan nan kawai...pls..." Ya fada mata yana
marairacewa kaman wani karamin yaro, dija jitake kaman ta Shake shi ko taji dadi, har lokacin
yana rike daita kaman jaririya,
"Dan Allah nace fah...ko in rufe idona?" Ya tambayeta dan kallon shi tayi face dinta daure
kaman bata taba Daria ba ta daga mashi Kai, ahankali ta daga mashi Kai alaman eh, bai bata
lokaci ba ya rumtse eyes dinshi, tafi second

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login