Showing 15001 words to 18000 words out of 108372 words
Chapter 6 - NA CUCE TA (1 to End) Complete by Zuwairat Ummu Maryam .pdf
Around two yazid ya shigo gidan cikin wata beautiful and expensive car, da gudu yaran gidan
sukaje bakin gate, shima da Sauri ya fito ko parking baiyiba ya dauki Ameera hannun daya ya
dauki marzuq da hannun daya, nishi ya farayi
"Wai ...me kukeci....duk kunyi adding weight..." Tafada yana nishi kaman Wanda ya dauki buhun
cement. Sauke su yayi suna Dariya, hannun shi cikin nasu suka shiga part din Hajiya babba
Da gudu mimata da Zainab dake zaune falo suka nufoshi, bude masu hannuwanshi yayi yana
murmushi, rungume su yayi
"Nayi missing dinku...." Ta fada masu
"Yaya bakayi missing dinmu ba...jiya dakayi waya da big mommy baka nememu ba..." Inji
Zainab dake turo baki, Dariya yayi Wanda ya kara bayyana handsomeness dinshi
"To in ni ban nemeku ba Ku bazaku kirani ba?..."
"Ai bamu dakudi..." Inji mimata, kai ya girgiza yana cewa.
"Baku da kudi amma kullum kuna online..." Yafada tare da kama hanyan mini falon dake wurin,
nan ya hangi Hajiya babba da Hajiya karama zaune fuskan su dauke da murmushi, da Sauri ya
karasa wurin su ya durkusa Sannan ya gaida su,
"Ji yanda ka wani koma...duk ka rame saboda rashin abincin kwarai..." Inji Hajiya karama,
Dariya Kawai yayi Hajiya babba kam murmushi Kawai take tana kallon danta cikin so da kauna
"Ai gani yanzu sai ki bani mai dadi inci in yi adding weight kafin in koma...." Hararanshi Hajiya
karama tayi tana cewa
"Kana zuwa kana maganar komawa...." Tafada kaman tana fushi, zama yayi kan hannun
kujeran da take ya rungumota,
"Da wasa nake mommy...." Yafada yana manna mata kiss a cheek dinta, mikewa Hajiya karama
tayi ta kama mashi hannu,
"Muje kaci abinci..." Tafada tana janshi, Dariya yayi yabi bayanta don in da sabo ya saba,
"Yaya ina sarabanmu?..." Marzuq ya tambayeshi,
"Ban sayo komai ba..Ku bari da yamma sai in kaiku eleganza,..." Tsalle yaran suka fara, suka
fita Hajiya karama NA rike dashi kaman wani karamin yaro, gate aka bude motan shahid ya
shigo, tun daga nesa ya hangi yazid da Hajiya karama, Dan karamin tsoki yaja yana cewa
"The fun killer is back..." Yafadawa kanshi yana parking motanshi, Fitowa yayi ya nufosu sanye
da three quarters dake low waist a kugunshi, yazid tsayawa yayi yana kallon shi
"Yaya sannu da zuwa..." Ya fada mashi kanshi kasa, yazid bai amsa ba ya tsaya kallon dressing
dinshi,
"Ki daga ina kake?..."
"Daga factory...". Kallon up and down yayi mashi
" ina Sharif?...." Ya sake tambayan shi, hannun shi Hajiya karama ta kara rikewa
"Ka rabu dashi ..muje kaci abinci.. Don't waste your precious time on those silly boys...." Ta fada
mashi, kai kawai ya girgiza ya bi ta, shi Kuma shahid ya tabe baki ya nufi part dinshi da Sharif
yana tafiya irin NA niggas wandonshi sai Neman kwalewa yake. Saida suka isa dinning Sannan
ta saki hannun shi, zama yayi yana kallon jerin abincin "Small mom ya zanyi da wannan abincin?..."
"Kaidai kaci Iya cinka ka bar sauran..." Ta fada tana dauko mashi ruwa daga cikin fridge dake
wurin, ajiye mashi tayi Sannan ta bar wurin ta koma bangaren Hajiya babba.
Yazid zama yayi yana kallon abincin sai yaji ya koshi don ya rasa abinda zaici Kuma ko kadan
baison bata mata rai, Ahankali ya bude warmer daya yacikaro da white rice ya diba kadan
Sannan ya bude next warmer ya zuba thick stew dake ciki ya fara ci bayana ya debi dambun
nama ya zuba akai, saida yaci ya koshi ya sha ruwa yayi relaxing nan yana waya da mufida.
Kawai kaman daga sama sai yaga dija ta bude kofa ta fito asabe NA biye daita, Dan tsaya
kallon ta yayi har saida muryan mufida ya dawo dashi hayyacinshi, itama daga idanuwanta tayi
ta kalleshi tayi Sauri durkusawa
"Ina kwana?..." Ta fada da Sauri, sai kuma tace
"Aa.. Ina yini..." Ta fada muryanta NA rawa, Dariya asabe tayi yazid kam zaro idanuwa tayi
yana kallon ta har lokacin waya NA kunnenshi, hade rai yayi ya daga mata hannu, da Sauri ta
mike ta koma ciki, itama asabe gaidashi tayi itama ya daga mata hannu ya cigaba da wayanshi
Saida ya gama ya zauna nan yana tunanin wacece wacce ta fito daga dakin masu aiki, zama
yayi nan ko zata Kara fitowa. Dija kam da Sauri ta zauna kan gado kanta kasa,
"Wai ya akayi kika rude?...ko baki taba ganin mutum mai kyauwunshi ba?..." Asabe ta
tambayeta, dija dai kasa magana tayi saboda abinda ya makale mata a wuya,
"Ko kin taba ganin shi?.." Ta sake tambayanta, da Sauri ta girgiza mata kai,
"Kinyi shuru..."
"Ba..bu...komai..." Ta amsa mata tana Dan kwantawa,
"Bazaki sha ruwan ba?... Tunda NA manta ba sa ruwa a fridge ba..." asabe ta fada mata don
diban ruwa suje amma ganin yazid yasa ta dawo don wani irin faduwan gaba taji data ganshi
Sannan ko daidaida minti daya Bata fatan kara haduwa dashi don yayi mata kwarjini da yawa
"Anjuma zansha...." Tafada tana kara lafewa kan gadon,
"Kije ki debo mana...ko so kike in debo maki?..." Da Sauri dija ta girgiza mata kai
"To ki tashi ki debo ruwan..." tafada tana bude fridge ta dauko roban da take zuba ruwa ciki ta
ajiye ta mika mata, ahankali dija ta amsa ta mike tana tafiya ahankali ta nufi kofan ta bude
gabanta na faduwa, tana budewa ya kara daga manyan idanunshi suka kara hada ido, da Sauri
dija ta kara komawa ciki ta maida kofan ta rufe. [3:16PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 馃挋馃挏馃挌馃枻馃挍鉂�
NA CUCE TA
馃挋馃挏馃挌馃枻馃挍鉂�
庐zuwairat( ummu Maryam)
9鈨�
Da Sauri asabe ta mike
"Lafiya?..." Ta tambayi dija da ta komo ciki kaman ta ga ghost,
"Ya...na... Nan....nidai tsoron shi nakeji...." Kallon mamaki tayi mata,
"Tsoro Kuma?... In kina haka kina Iya rasa aikinki...ya zaki dinga haka kaman kinga
gawa?...shine fa babban gidan nan...in Hajiya taji tana iya koranki don Bata hadashi da kowa
ba...yanzu kije ki debo ruwa kaman babu abinda ya faru kar ya fadawa Hajiya...." Asabe ta fada
mata cikin fada, da Sauri tace
"To...." Tafada tana kara komawa bakin kofan, yazid kam zama yayi yana kallon ikon rabbi,
"What such of insanity is this?.." Ta tambayi kanshi, mamakin yanda take gwalo dukkan manyan
idanuwanta in sun hada ido Kawai yake,
"Did she know me from somewhere?..." Ya sake tambayan kanshi, jin an kara bude kofan yasa
ya kara maida hankalin shi ga kofan, dija ce ta fito wannan Karin Bata daga kai ba, Allah ya
taimaketa da akwai distance tsakanin inda yake zaune da inda take, tunawa tayi da ya yana Iya
fadawa Hajiya abinda tayi kaman yanda asabe ta fada mata, ahankali ta fara takawa kanta
kasa, yazid kam kara balancing yayi yana kallon each and every step dinta yana mamakin
yanda take tafiya kaman an somata cikin ruwa, kafanta sai rawa yake, Kawai sai ya tsinci
kanshi da kallon waist dinta, dukda tana sanye da doguwar Riga yana ganin hip bone dinta, da
Sauri ya kauda kanshi gefe har lokacin bai bar tunanin ina small mom ta samo wannan unique
gal ba, dija NA jinta cikin kitchen ta saki ajiyan zuciya tare da dafa saitin heart dinta dake
beating a very high rate, saida tayi rike sink din da zata debo ruwa for like ten minutes Sannan
ta dawo normal, da Sauri yazid ya mike daya tuna baiyi sallan zuhr ba, barin falon yayi amma to
his surprise he found himself turning back to look at the kitchen kafin ya bar falon. Direct ya
wuce part dinshi NA gidan Wanda shi kadai ne gurin. Alwallah ya dauro ya fitoyayi salla ya
zauna nan kan praying mat. Ko tunanin me yake oho. Yafi minti talatin zaune Sannan ya chanza
kayan jikinshi zuwa English wear ya fita. Part din Hajiya babba ya tafi ya samesu nan ya shaida
masu zaije factory wajen Abba sukayi mashi adawo lafiya , at that moment Kawai sai yaso ya
tambayi Hajiya karama inda ya samo yarinya amma sai ya tuna da halin ta da saurin zargi da
Kuma tambaya. Haka ya fita ya shiga motanshi ya nufi daya daga cikin factory din babanshi.
Dija na Gama deban ruwan ta fito ahankali tana aduan Allah yasa ya bar gurin Kuma luckily
Bata tardashi ba, da Sauri ta shiga dakinsu ta maida kofa ta rufe, asabe kallon yanda tayi
tsuru2 Kawai take, ajiye ruwan tayi cikin fridge Sannan ta koma ta zauna har ta tagumi,
"Wai meke damunki?.." Asabe ta tambayeta cikin kulawa, girgiza kai Kawai tayi alaman nothing,
"Ya zaayi ki ce babu komai alhalin cikin minti daya kika chanza...ki fadamin.. Kinga tamkar yaya
nake a wajenki..." Tafada mata ahankali,
"Ni banason... wannan mutumin..." Ta fada cikin sanyin murya, maganar ta Dariya ya bawa
asabe,
"Me yayi maki.daga ganinshi zakice bakison shi?..." Da Sauri dija tace
"Babu komai... Nidai...banason shi..." Tafada muryan ta na rawa, rike kunne asabe tayi
"Kinsan wallahi kar ki bari aji wannan maganan daga bakinki...haka nan zakice bakison shi... "
dija dai shuru tayi tana tunanin how she feels about him the first instant, Kuma ita kanta Bata iya
defining feeling dinta amma she's just calling it hate,
"Amma wayan nan biyun sunfi shi kirki..." Dariya Asabe tayi tana cewa
"Lallai bakisan kan abun ba...kina nufin shahid da Sharif sunfi shi kirki?... Kambu...to wallahi
karkiyi fatan lambanki ya fito wajensu don har wanki mota sai su sakaki...Kuma suyi zaune suna
kallon ka suna dariya....shi kam babu ruwan shi da kowa..mussanman mu maaikatansu..." Baki
dija ta bude dataji ance wanki mota "Kuma gabansu Hajiya suke kasaku wanki mota?..." Kai.asabe ta girgiza mata
"Aa.. In sun ga su Hajiya sun fita sai suce ni da haya... Muyi masu car wash....kaman yanda
suke fada..."
"To meye maanan ka...was..." Dija ta tambayeta,
"Oho masu..." Dan Bata rai dija tayi Sannan tace
"Kilan yan iska ne..." Tafada Ahankali, da Sauri asabe ta kalleta,
"Ki bar furtan irin wannan maganar..babu kyau.." Kai dija ta gyada mata,
"Ki je kisha ruwan..ki kwantar da hankalin ki bashi da matsala Kawai kin tsorata ne da
kyawunshi...kar ki kara nuna alaman tsoro in kin ganshi ..kinji ko?..." Ahankali ta kara gyada
mata kai don tamkar babbar yaya ta maida asabe yanda Bata yiwa kawo gardama to itama
batayi mata gardama.
Yazid na barin factory ya nufi gidan su mufida, daman Tasan da zuwan shi don haka ba karamin
haduwa tayi ba don tasha shadda skirt da riga ta gyara kanta sai ta daura dankwali yanda
gaban goshinta zai bayyana, har cikin gidansu yayi parking ya fito yayi sallama bakin falinsu,
cikin wata irin sexy voice da ya kusa sa shi shivering ta amsa mashi, ahankali ya shigo falon, ita
kadaice hakimce kan kujera kaman wata princess, yana ganinta Kawai AI yaji kaman he's
should strip her naked an go down with her, dukda yana practicing ustaz yasan over manliness
na damunshi cos he easy turns on, wani irin kasaitaccen murmushi suka sakarwa juna,
"Sannu da zuwa baby...nayi missing dinka..." Ta fada mashi in a very low voice kaman tana
flirting dashi,
"I miss you too..." Yafada yana zama Dan nesa daita, da Sauri ta mike ta shiga kitchen, sai bin
bayanta Kawai yake da kallo yana imagining all this will be his in the next two weeks, mufida irin
Matan ne masu kissa don ko bakasonta maganar bakinta Kawai is enough to draw your
attention, Sannan she have the perfect body size, medium sized hips same with her boobs ga
Iya tafiyan kasaita, tana daga cikin reasons din da yazid bai fiyason zuwa Kano ba cos she
always turn him in and yanda ta Iya magana da komai she might not be hard to get most
especially yasan no woman can resist him amma alhamdulillah he's not into women, yana cikin
tunani ta dawo ta ajiye drink gabanshi
Tana Dana durkushe gabanshi ta daga pure white eyeball dinta ta kalleshi,
"Should I pour the drink?..." Ta tambayeshi cikin whisper, murmushi ya kara sakar mata
"Na hutar dake..." Ya fada mata, ahankali ta mike ta koma ta zauna kan kujera tana tafiya mai
dauke hankalin mai kallo, mufida is a gal raised by only female parent after the demise of her
multimillionaire father Kuma her mom nada all kinds of friends irin yan duniya nan so the most
important thing she learnt was that kana Iya manipulating namiji with kissa and what are view,
so hakan yasan she an expert when it comes to handling man's feeling Kuma tana succeeding
don her cool and colourful attitude yana daga cikin reasons din dayayi tighting yazid to her
"Ina momcy take..." Ya tambayeta yana bude drink
"Tana upstairs..." Tafada tana Dora kafa daya kan daya,
Tare da zama kan ass dinta daya, tana karkada kafa Ahankali, kara kallonta yayi ta sakar mashi
murmushi tana cewa
"Baby yau naga mai kama dai..." Tafada in a low voice, Dariya yayi
"A ina?..."
"A cikin peace TV...."
"Hala majed Mahmoud?..." Yafada yana zuba drink cikin cup, da Sauri tace
"Eh Wallahi.. Baby resemblance dinku is remarkable.. Kaman yan biyu...." Dariya ya karayi yana
lumshe idanuwa
"Haka small mom take cewa duk sanda taga program dinshi...ni Kuma ko kadan bana ganin
kamanninmu..." Mufida kallon Dan juice da yayi siyaya cikin cup yayi tace
"Yanzu baby Iya Wanda zaka sha kenan?..."
"Yes baby Kawai don kar kayi fushi dani amma small mom ta cika min ciki.. " Bata rai tayi
"Ba dai kana nufin bazakaci abinci a nan ba..." Dariya yayi
"Am sorry.. Gobe nan zanyi dinner..." Bai idaba ta rufe face dinta da left hand dinta ta fara kukan
kissa,
"Baby are you crying?.." Ya tambayeta surprisingly,
"Yo sai kace...baka cin ..abinci NA...." Ta fada ciki kuka,
"Ok zan CI...stop crying..." Ya fada mata yana mamakin yanda ta Iya kuka Mara dalili don ko
waya suke ba wuya ta fara kuka
"I can't wait inga kina mai dalili..." Yafada cikin ranshi, dauke hannun ta tayi daga face dinta
yaga babu hawaye ko daya
"Ko kaifa...." Tafada tana mikewa, Dariya yayi shima ya mike
"Baby babu hawaye fa face dinki...Ashe haka kike yi min ko?... To yau NA ganoki..." Yafada
yana biye daita har dinning table,
"Ai don kana nan ne banyi hawaye ba don banason in tada maka hankali..." Tafada tana jawo
mashi kujera daya cikin kujerun dinning, zama yayi yana kallon glowing face dinta, abinci ta
bude tayi serving dinshi itama tayi serving kanta
"Daman kai nake jira muci abincin..." Tafada mashi. Haka sukaci sukasha sai gyasa yazid yake
saboda yanda yayi fulling cikin shi da abinci, sai da yayi sallan magrib a masjid din unguwan su
Sannan.
"Sun gano gidan ko?..." Ya tambayeta,
"Eh..sun gano..."
"Yayi maki? Ko da akwai wani abinda kikeso a kara...."
"Ai ni banje ba..amma sunce its perfect..." Tsaya kallon ta yayi for a while Sannan yace
"Yaushe zan kaiki shopping?...." Dan turo baki tayi
"Ni ka bari tukunna... Kasan mami bazata bari in fita dakai yanzu..." Gira daya ya daga yana
murmushi
" sai mu bari in mun je abuja mu tsaya...so ni zan tafi..sai gobe ..." Idanuwa tq zaro
"Kana nufin bazamuyi wayaba?.."
"Zamuyi mana..I mean zan dawo gobe....pls ki gaidamin momcy..."
" zataji...." Suna hira ta raka shi bakin motanshi ya shiga tayi blowing kiss
Shima yayi the same Sannan ya bar gidan. Ana kiran sallan ishai ya shiga estate dinsu, da
alwallah magrib yayi Sannan ya shiga part din dad inda ya tarda almost dukkan yan gidan a
falon dad amma banda Sharif da shahid, gaban mom dinshi ya zauna ta dauko cup dake kusa
daita ta mika mashi amsa yayi ya bude yaga pure white kunun gyada ya saki murmushi tare
dacewa
"Thanks...." Nan aka baje dina sai jira yake ko zaiga wannan yarinyan daya gani dazun amma
bai ganta ba sai mai aikin mom dinshi. Sai wajen 8:30 su Sharif suka dawo gida yana tsaye
bakin gate kaman shine maigadi, saida ya balbalesu Sannan yare da warning Sannan ya barsu
suka shiga. The following day yana kwance kan doguwar kujera sanye da blue shadda dayasha aikin hannu
sai hira suke da Hajiya karama inda yake shaida mata baison zuwa party datasa akayi planning
ita Kuma tana he must attend, hira suke amma he wants to see that gal again, Kuma gashi bai
iya tambayan small mom. Yana nan zaune har zuhr amma bai ganta ba sai asabe data fito daga
dakin sau daya.
Daman tunda dija tazo gidan da sun gama aikinsu to tana dakinsu hardly ta fito sai kuma yanzu
abun ya karu data ga yazid ko kadan batason ta Kara fita.
Three days later yazid bai kara ganin dija ba Kawai sai yayi tunanin kilan ta bar gidan amma still
one part of his heart really wants to see her.
Yau suna zaune falon Hajiya babba su duka banda Maryam da yusra dake university suna
daukan lecture sai Shari da shahid dake factory, yazid NA zaune gefen Hajiya karama yana
latsa wayanshi,
"Gaskiya ANTY banason kayanda aka kawowa yaran nan...why not muje kasuwa muyi
selecting wasu?.." Inji Hajiya karama, da Sauri su Ameera suka fara cewa suna zuwa,
"Me zai hana a kawo masu wasu?... Ni ban fiya son shiga kasuwa ba...kinsani..." Inji Hajiya
babba,
"Nidai da mun shiga kasuwa wajen Dubai market nasan zamu samu wasu latest design NA
kayan yara..." Tana fadin haka mimata tace
"Eh wallahi.. Big mom mshiga kasuwa yau ..ni bani da matching shoes..." Bata idaba Zainab ta
katseta dacewa
"Nima bani da bag..pls big mom mu shiga kasuwa...." Suka fara magiya
"Amma saidai mu ajiye su marzuq gida tunda yazid yana nan..." inji Hajiya, Bata idaba marzuq
da Ameera suka fara kuka
"Muma muna zuwa..." Suka fada in chorus,
"Shikenan kin jamana..." Hajiya babba ta fada