Showing 54001 words to 57000 words out of 108372 words
Chapter 19 - NA CUCE TA (1 to End) Complete by Zuwairat Ummu Maryam .pdf
mutum family ne kuma a nashi
tunanin yasan abinda ke faruwa, "Dan Allah kuyi hakuri....Ku yafemin Ku fadamin inda khadija take...." Ya fada palm dinshi biyu
harde wuri daya,
"Kai waye?...." Shine tambayan da kawu nanu ya yiwa yazid, yazid sadda kai kasa yayi sannan
yace
"Ni....ni...nine....nayi...." Tari ammi ta dingayi da karfi don kar ya fada amma ko waigowa baiyi ba
don shi bai gane manufar ta ba
"Ni...ne..nayi...mata...ciki...."
❤
NA CUCE TA
❤
®Zuwairat (ummumaryam)
2⃣2⃣
Wattpad: ummumaryam29
Or
Visit www.ummumaryam.com for more
_Love you beautiful people_
Kawu nanu bude baki yayi don bai gane inda yazid ya nufa ba,
"Dan Allah kuyu hakuri...." Yazid ya kara cewa
"Wai ni ban gane ba....wa kayiwa ciki?...." Kawu nanu ya tambayeshi full of surprise, sadda kai
kasa yazid yayi don sai yanzu ya San bai San da maganar ba, ammi sai kuka take tana
" Allah yaisa.... "
"Ku fadamin mana...wa akayiwa ciki?...."
"Dija...." Yaji binto ta amsa mashi
Baki kawu nanu ya bude ita kuma ammi ta kara tsananta kukanta,
"Wai wace dija?..." Ya tambaya cikin tashin hankali, dukkan su shuru sukayi
"Ashe dija ciki gareta!!!!...Ashe karuwanci kika kaita?....amma ke gwadayinki ya jawowa zuriyan
dan uwana abun kunya....." Ya fada cikin fada,
"Babu...laifinta....laifinane....kuyi hakuri dan Allah...." Yazid ya fada yana hawaye. Likitan da
yazid ya zo dashi kallon agogon hannunshi yayi
"Ya muke ciki....za taho da ita cikin birni ko yaya?...." Ya tambayi Salem, Salem kallon ammi
yayi
"Dan Allah ki taso a kaiki asabiti....kina bukatan likita...." Salem ya fadata mata in a soft tune, ko
kallon shi ammi batayi ba ta dafa bango ta mike
"Duk garin nan sai sun San abinda ki kayi.... Sai na fadawa mutanen garin nan yanda kika
wulakanta rayuwa dija saboda kudi...." Kawu nanu ya fada tare da Jan tsoki sannan ya fita daga
cikin gidan, da sauri yazid ya mike daga inda yake durkushe yabi bayan kawu nanu dake
ruwan balai sai magana yake da karfi, "Dan Allah ka saurareni....in ka fada min inda khadija take... zan baka kujeran Makkah...." Kawu
nanu dake sauri yayi slowing down dajin kujeran Makkah, ganin yanda ya dan saurara yasa
yazid kara cewa
"Zan saya maka mota....dan Allah ka fadamin inda khadija take... ." tsayawa yayi ya juyo tare
dacewa
"Ai ban San inda take ba...." Ganin zai shawo kanshi yasa yazid cewa
"Ance tana Jos...wurin dangin amminta...." Yazid ya bashi clues, shuru yayi ya dan sauke murya
sannan yace
"Da gaske kake zaka bani kujeran Makkah da mota in har na baka adireshinta?...." Ya fada
yana waige2 kaman Mara gaskiya,
"Bana karya....da gaske nake... Ka bani address dinta nikuma na tabbatar da kai zaa sauke
farali wannan shekaran...." Yazid ya kara tabbatar Mashi, wani irin murmushi ya saki sabida jin
dadi sannan yace
"Matso kusa kaji...." Yafadawa yazid, da sauri yazid ya matso da kunnenshi saitin bakin shi,
kaman mai munarfirci ya fara fada Mashi tiryantiryan yanda zaije gidansu ammi, wani irin ajiyan
zuciya Yazid ya saki tare dacewa
"Nagode... Nagode... Nagode.... Kar shirya zakaji daga gareni...." Ya fada sannan ya juya ya
koma gidan.
Ammi na shiga ciki ta tattara yan rags dinta dana sauran yaranta ta kwalawa binto kira, da sauri
binto ta shiga ciki, kayan data daure da tsumma ta Dora mata bisa kai don tasan in har ta zauna
kawu nanu ya sanar da mutanen gari ba karamin wulakanci zata fuskanta ba, hakan yasa ta
yanke hukuncin tafi kafin mutane su San abinda ake ciki, yazid dai tsaye yayi shi kuma Salem
na tunanin kilan ammi shirin zuwa hospital take. Suna tsaye binto ta fito da kaya kanta, itama
ammi fitowa tayi ta jawo kofan ta rufe sannan ta tisa sauran yaran biyu gaba suka bar gidan,
yazid kallon Salem yayi baice komai ba illah haushin kanshi dake cike da zuciyanshi don gani
yake Allah bazai taba yafe Mashi ba. Salem ne yayi karfin halin bin baya ammin dake tafiya da
kyar
"Yanzu ina zaku?...." Ya tambayeta cikin sanyin murya, ammi shuru tayi bata amsa ba,
"Kindai San anayiwa Allah laifi kuma ya yafe mana...dan Allah kiyi hakuri...ki tsaya mu rage
maki hanya...kinga dare yayi...dan Allah...." Yafada mata in a caring tune,
"Kinga dai bani nayi maki laaifi ba...ki daukeni a matsayin dan uwa dan Allah ki tsaya mu rage
maki hanya...kin ga dare ya farayi kuma ga yara...dan Allah ki bari in rage maki hanya." Ya sake
fada mata in a cool tune, Ammi bata CE komai ba amma ta tsaya, yazid na tsaye bakin kofar
gidan yana kallon su dukda baijin abinda suke cewa amma kullum gidewa Allah yake daya
bashi amini kaman Salem, Salem na ganin ammi ta tsaya yayi baya da sauri don shaidawa
yazid da doc su fito, bakin kofar gidan ya tarda yazid,
"Thanks..." Yazid yace Mashi ahankali, kallon haushi Salem yayi Mashi
"For?...." Ya tambayeshi bai tsaya sauraron amsanshi ba ya shiga ya kira doc don lokacin
garin ya fara duhu sosai. Fitowa sukayi, duk suka shiga mota,su uku a gaba sai yaron doc a
baya. Inda ammi ke tsaye ya kai mota sannan ya fito ya bude masu kofar motan suka shiga
sannan suka kama hanyan cikin garin daura. Ana kiran sallan ishai suka isa daura, ajiye doc Salem yayi ya bashi kudi amma yace a barshi,
dukkan su babu mai cewa komai sai sound din tarin ammi dake tashi time to time,
"Dan Allah in kaiki hospital?..." Salem ya tambayeta, ahankali ammi ta girgiza kai tare dacewa
"Aa...."
"Dan Allah fa nace...ki bari ni in kaiki hospital..."
"Aa...in naje gida zansha magani...." Ammi ta amsa Mashi ahankali,
"Yanzu wane gida zaki?..." Salem ya kara tambayanta cikin sanyayyan lafazi,
"Jos....dan Allah da munje katsina... Ka ajiyeni a inda ake hawan mota...." Ammi ta fada Mashi,
shidai yazid shuru yayi yana sauraronsu sannan yana mamakin how comes ammi take amsawa
Salem?,
"Ai da kyar ki samu motan yanzu... Kawai in kaiku gidan kakana Ku kwana ...gobe sai in
kaiku...."
"Aa...haka ma mun gode...." Ammi ta amsa Mashi ahankali, Salem dai bai kara cewa komai ba,
ledan kayan daya saya dake gabanshi ya bude ya fidda juice daya ya ajiyewa yazid kan
kafanshi shi ya dauki daya sannan ya mika sauran bayan motan, da sauri autan ammi ya ashe
daga hannunshi. Ko daya shiga cikin garin katsina bai saurari korafin ammi na ya kaita park ba,
saida yaje kofar family house din parents dinshi sannan ya tsaya, da kyar ammi ta yrda t fito ta
shiga gidan inda grandparents din Salem suka amshesu with happiness, yazid kam yana nan
zaune cikin mota bai fito ba, Salem ne ya fito daga cikin gidan ya sameshi, bude motan yayi
"Kafito ka rama salat da ake binka...." Salem ya fada yana kallon juice dake kan kafan yazid
untouched, yazid rumtse idanuwa yayi
"Wai kai so kake ka kashe kanka?....through out muna tare banga kaci komai ba...pls drink
this..." Ya fada ya bude juice ya mika Mashi,
"I can't...." Yazid ya fada Mashi muryan shi na cracking,
"I can't..." Salem yayi mimicking dinshi sannan yacigaba dacewa
"That's why baason mutum ya nuna his over perfection... Kai kullum what ever you did is right...
Kai kullum mu yan iskane...kullum gani kake we are sinners...amma yau wa gari ta waya?....
Nobody is perfect... Nobody is above mistakes... No body is above destiny....am sure this is a
good lesson ga mutane irin Ku that always think they are the best....gashi kaje kayi screwing
small gal abun ya dameka...mtwssss..." Ya fada sannan ya mika Mashi hannu, ahankali yazid
ya dora hannunshi kan palm din Salem, janyoshi Salem yayi daga cikin mota ya rufe motan
sannan suka nufa inda suke sauka in sun zo KT, wanka yazid yayi sannan ya rama salats da
ake binshi, jingina yayi da bango
"An fadamin inda khadija take...." Ya sanar da Salem,
"Waya fada maka?...".
" wannan mutum dayazo..." Surprise look salem yayiwa yazid
"Wannan mutumin deke fada?... How comes ya fada maka?..." Ya fada yana gyara zamanshi
tare da bude foodwarmer dake gabanshi, dan murmushi yazid ya saki
" I bribed him...." Dariya Salem yayi
"Kai ka fara mugun abubuwa da yawa...kasan bribes is haram...dame kayi bribing dinshi?...."
"None of you business...." Yazid ya fada yana daukan wayanshi,
Cikin kasala ya bude waya yana aduan Allah yasa ya samu ko one word SMS ne daga wajen
mufida don tun safe basuyi waya ba, yana gama kunna wayan ya ajiye ko message zai shigo
amma babu sai freaking annoying Mtn messages, daukan wayan yayi, number mufida yayi
dailing, ringing kawai wayan take amma babu response, saida ya jira mata upto five miss calls
amma bata daga ba, kallon Salem dake kwasan loman tuwo da miyan dry okro yayi
"Wai me yasa mata basu da tausayi ne?..." Inji yazid, daga kai Salem yayi
"Gaskiya in baka ci wannan tuwon ba kayi missing..." Salem ya fada off point yana lumshe
eyes, dan guntun tsoki yazid yaja yana ajiye wayan
"Wai bakaji abinda nace bane?..." Yq fada ahankali Wanda in mutum bai kasa kunneba bazaiji
abinda yace ba
"Me mata sukayi da basu da tausayi?..."
"Wai ina ta kiran mufida...she's not picking up..." Baki Salem ya tabe sannan yace
"Wallahi you are annoying.... Ai you are Lucky to have mufida...am sure in wasu Matan ne the
relationship would have gone down the drainage... "
"Amma kasan it's not my fault..." Yazid ya fada yana kwantawa nan kasan carpet dayayi sallah
dashi, murmushi takaici Salem yayi
"Ai its my fault tunda da joystick dina kayi raping khadija... Or better still laifin mufida ne cos ita
ta wangale maka kafan khadija... You have got some nerves wallahi...." Yafada yana wanke
hands dinshi, yazid lumshe idanuwa yayi har yanzu yana kallon the look of terror a idanuwan
dija sanda yake devouring dinta, bai kara cewa komai ba don he don't have enough strength,
Salem tura tuwon yayi gabanshi
"Kaci kar ka mutu kafin a haifi bastard dinka...." Ya fada yana dariya, yazid daga big but tired
eyes dinshi yayi ya kalli Salem
"That is not funny!!!...." Ya fada da karfi
"To sorry... Kaci kar ka mutu kafin a haifi dan sunnah ka...." Salem yafada this time laughing
very loud,
"Its not funny either... Just stop it pls...." Yafada yana begging dinshi,
"OK naji...amma pls I beg you in the mane of Allah... Kaci abinci...you look terrible... Pls eat ko
kadan ne...."
"I can't eat solid food...amma in da ruwan zafi just help me with a cup of tea...." Ya fada
ahankali, Salem bai kara cewa komai ba ya mike, dakin ya bari, few minutes later ya dawo da
mug of tea ya mika Mashi.
Dija dai kaman jiya tana nan bakin titi har saida mutane suka fara watsewa sannan ta koma
cikin hospital, luckily enough yau ma da akwai mutane so security din wurin bai wani maida
hankali kanta ba, nan kan kujeran waje ta kwanta, duk cizon sauron bai hanata bacci ba.
Tana bacci tana scratching legs dinta da sauro ke sucking.
The following day ko breakfast ammi batayi ba suka kama hanyan wai zasu park, Allah ya
taimaka da su salem bazasu San sun tafi ba, amma luckily suna fita shima yazid na fitowa,
baida courage da zaiyi mata magana da sauri ya koma ya sanar sa salem.
Da kyar ammi ta yarda kan salem ya ajiyesu, ko wanka basuyi ba suka kama hanyan jos. Karfe
bakwai saura suka bar katsina kuma tafiyan 490 km ne, so it takes them almost eight hours su
isa cikin garin jos, daman da GPS salem yayi amfani cos baison damun ammi da tambaya
amma daga garin jos zuwa village din su ammi ita ta dinga bashi direction, ana kiran sallan asar
suka iso kofar wani karamin gidan which is not bad looking as gidan ammi na daura. Yazid dai ji
yayi gabanshi na faduwa which he don't know why, ammi fita tayi tare dayiwa salem godiya
sosai, sannan suka shiga cikin gidan, yazid dan dafe chest dinshi yayi sannan yace
"My heart is beating very fast... Why is my heart beating like this...?" Ya fada yana kallon Salem,
"Kilan don zaka ga the mother of your bas....." Irin kallon da Yazd yayi Mashi yasa shi shuru,
fitowa sukayi suka bi bayan ammi, sallama sukayi a kofar gidan aka amsa masu, cikin gigantic
compound din suka shiga, ammi ce zaune bakin wata kofa tana kuka dukkan mutane gidan sun
taru kanta suna tambayanta, yazid kan tsayawa bayan salem yayi kaman wani shield "Su waye wannan?...." Wani tsoho ya tambayi ammi, bata ce komai ba salem yace
"Wurin khadija mukazo?..." Ya fada kanshi kasa,
"To tana Ina?...." Shine tambayan da wata daga cikin tsafi dake tsaye kan ammi tayiwa salem,
ammi dan tsagaita kukanta tayi ta daga kanta ta kalli Matan,
"Dija...bata...zo ba?...." Ta tambayi yan gidan?
"Zo ina wai?... Ba tare kuke daita ba?... Ko ta rigaku tahowa?..." Wata daga cikin Matan ta
tambayi ammi, yazid ji yayi kafanshi bai daukanshi, daga nan inda yake tsaye ya durkusa kasa
yana
"Na shiga uku... Na shiga uku...what have I put myself into...." Yafada kasan makoshin shi
Wanda salem kawai yaji hakan, ammi ji tayi jikinta yayi sanyi
"Wai kuna nufin dija batazo ba?.." Ammi ta tambaaya cikin sanyin murya,
"Batazo ba...." Aka amsa mata, dafe kai ammi tayi ta rushe da sabon kuka, kunsan tsakanin da
da mahaifi sai Allah, deep down she wanted to set her eyes on dija, she's missing her like crazy
duk da her pride and temper won't let her show it, kukan da yazid keyi ya maida hankali yan
gidan kanshi, da sauri salem ya kamashi ya mike yana "Na shiga uku...maybe she's dead..." Ya fada cikin kuka, mutanen gidan dai tambayan abinda
ke faruwa suke amma babu mai amsawa, waje sukayi salem na rike da yazid dake kuka kaman
ranshi zai fita, har bakin mota ya kaishi sannan ya sakeshi don bude Mashi mota amma yazid
ya kara zama nan kasa "Na shiga uku...kaicona...ya Rabbi I have learnt my lessons...ya Rabbi take me away...ya Rabbi
take my life away... Na shiga uku...." Salem ne ya tsaya yana kallon shi, for the very first time da
shima tears ya taru a eyes dinshi, yazid sai dirza kafa yake yana bugun saitin heart dinshi da
hannunshi da sauran karfinshi, "Pls stop it....stop it...you are hurting yourself...." Salem ya fada yana hawaye
"No...I don't want to live anymore... Nafidon in mutu....I know I will surely die don ba zan Iya
rayu da wannan bakin cikin ba...I raped her.. Get her pregnant... And now she's nowhere tobe
found..." Yafada cikin marsanacin kuka, dafa shoulder dinshi salem yayi
"Kwantar da hankalinka...zamu ganta...we will find her..."
"In bamu ganta ba fa?..."
"Then haka Allah yaso....now taso mu shiga cikin gari mu samu muyi sallah, yafada yana
dagashi tsaye, da kyar ya mikar dashi tsaye tare da turashi cikin mota sannan shima ya shiga
mota suka bar wajen.
CUCE TA
®Zuwairat( ummumaryam)
23
ni yanzu kome zai
kara daga min hankali a social media
gaskiya babu cos we have
seen and heard a lot so no shaking…
yanzu we are as thick as the tortoise
shell,
_Sweethearts muje zuwa_
Suna zuwa cikin gari Salem yayi
parking kusa da wata masjid, kallon
yazid dake sauke ajiyan zuciya yayi
sannan yace “Yanzu muyi sallah…sai
mu nemi hotel da zamu kwana …gobe
sai mu koma Kano…..” Ahankali yazid
ya fara girgiza kai yana cewa “No…
pls..muje police stations… Ko
morgue… Kilan da akwai yan
accidents victims….” Bai idaba Salem
ya katse shi dacewa “Have a positive
mind…zamu ganta…kilan bata zo nan
ba…or better still kilan tana Kano….”
Kai yazid ya kara girgiza Mashi “I
doubt that…. Gaskiya ina jin ajikina
something is wrong….” “Nothing is
wrong….kawai let’s pray first….”
Salem ya fada yana fita daga cikin
motan, ahankali shima yazid ya fito
yana dafa kanshi saboda yanda yake
sarawa, sannan sai double kawai yake
gani a daddafe yasamu yayi salla
shima Salem yayi sallah,
Dija kam same thing yau ma sai da
ta samu ta wanke jikinta sannan ta
fito tayi breakfast kaman yanda tayi
jiya sannan ta koma gefe ta rafka
tagumi tana kallon mutane dake kai
kawo, sai yanzu take kara jin zafi inda
ammi ta bugeta da itacen wuta don
wurin yayi bororo kuma bata da
daman ta cire kaya ta sha iska,
around five tana zaune bakin titi kusa
da wani mai saida abinci daka ganta
kasan she’s lost in thought don ko
kadan hankalinta bai jikinta, opposite
da inda take zaune ne su yazid suke
sallah although da akwai dan distance
amma clean clear zaka hangi Wanda
ke fitowa daga cikin masjid din. Ta
kurawa titi ido tana kallon motocin
dake wucewa kaman ance ta daga ido
sai ta hangi yazid dake safe da
kanshi ya fito dga cikin masjid,
kaman bashi ba amma how could she
ever forget the person that put her
into this predicament, jikinta ne ya
fara rawa ta fara komawa da baya tare
da kare kanta da wani dake sayan
abinci, shi kam bai Sani ba, suna
fitowa daga cikin masjid Salem ya
bude Mashi mota ya jefa kanshi ciki
Salem ya shiga ya ja motan suka bar
wurin Dija kam jikinta rawa ya dingayi
dukda mutane wurin basu lura ba,
tana ganin motan ya fara tafiya tayi
saurin barin wurin saboda tsaro don
ita gani take duk duniya bata da abin
tsoro kaman shi.
Suna cikin tafiya yazid daya kwantar
da seat din motan ya kwanta yace
“Pls…mu wuce..Kano..pls…” Ya
fadawa Salem, “Gaskiya we need to
rest….kawai mu sami hotel mu samu
abinci muci, muyi freshening up mu
huta then first