Showing 99001 words to 102000 words out of 108372 words

Chapter 34 - NA CUCE TA (1 to End) Complete by Zuwairat Ummu Maryam .pdf

Tana da kunya..." Ta fada mashi sannan ta
Kira Mai aikinta ta nuna mata dakin da aka gyara saboda ita. Cikin natsuwa ta mike tabi bayan
Mai aikin ta kaita well dressed room. Da sauri yazid ya mike yabi bayanta rike da yaro. Karo
sukacia Mai aikin dake fitowa daga dakin , da sauri dija ta mike walking towards him, yaron ta
tsaya kallo kaman bata taba ganin shi ba,
"Yayi girma..." Ta fada kaman an fixgi maganar daga bakinta.
Atakaice yazid bai bar gidan ba sai da yayi sallah ishai, kuma yaron da wajenshi da yayi kuka
sai a hado formula ya bashi. He feels so attached to the boy, tun Yanzu he can see the
remarkable resemblance dake tsakanin shi da yaron, da zai tafi har bakin mota dija t rkashi ya
kalleta yana ,, "Wato kin ki mu kwana munahutawa ko?... Zan Rama ai..." Ya fada mata yana shiga mota, Dan
marairacewa tayi Tana cewa
"Yanzu yaushe zaka dawo?" Dan harara ya watsa mata sanna yace
"In kin yarda kin shiga mota mun kwana tare zan dawo gobe...in baki yarda ba ban dawowa sai
wani satin...Yanzu zabi ya rage naki..." Ya fada yana kallon daga inda yake zaune cikin mota,
Dan baki ta turo sannan tace
"Nidai aa..." Bai Kara cewa komai ya tada mota yana cewa
"Ai shikenan..." Ya fada sannan ya bar wajen. Ciki dija ta koma missing him, straight ta wuce
dakinta ta zauna bakin gado Tana tunani, kawai sai ta fashe da kuka.
���❤️�
NA CUCE TA
��❤️��
®zuwairat(ummumaryam)
4️⃣8️⃣
AYNAZ THANKS FOR THE LOVE AND WORDS OF WISDOM, LOVE YOU TOO, ALLAH YA
KARA BASEERA COS I WILL BE FOLLOWING NICE SANADI.
Tana shiga ciki ta tsaya gaban mirror Tana sauke wani irin ajiyan zuciya kaman wacce tayi 360
meter race, shima yazid da sauri ya shigo tare da banging Kofan Wanda yasa inna fitowa daga
dakinta, mufida ta gani tsaye Tana kallon Mahmoud Wanda tamkar Tana kallon yazid as a child..
Yanda ya rufe Kofan da karfi yasa dija juyawa duk eyes dinta waje, "Khadijah!!" Ya daka mata tsawa, mata amsa ba amma jikinta sai rawa yake, karasawa yayi ya
rike shoulder ya fara girgiza ta da karfi yana cewa
"Baki ganmu ba?" Ya daka mata tsawa still again, Sakar mashi jikin tayi kanta kasa, yazid na
ganin yanda chest dinta ke up and down,
"Khadijah nace baki ganmu ba?..." Ya sake tambayanta in a high tune, baki ta bude zatayi
magana amma sai ta kasa
"Kina hauka?" Ya tambayeta, da sauri ta girgiza mashi kai
"Khadijah ki shiga hankalinki....wallahi if you repeat such sai na lahira ya fiki Jin dadi...kina jina!"
Ya tambayeta sounding very angry, bata amsa mashi ba sai tears dake taruwa eyes dinta
"Wai in tambayeki ... Me mufida tayi maki kike naman tada min hankali?... In ba Dan baki da
hankali ba mufida mate dinki ce?... Bata girmeki?'" Ya tambayeta cikin fada, dija da already
tears sun fara rolling daga Kai tayi ta kalleshi

"Don't look at me..nace bata girmeki ba?"
"Ta...gir...." Bata idaba kuka ya kufce mata, shuru yayi yana kallon ta, deep down he feels like
getting down with her Don she has changed sosai, sai dai Sam bayason wannan habit of
uncontrollable jealousy,
"Kuma in ba Dan kina da kunnen kashi ba ai in kina sona ba zakiyi abinda zai bata min rai
ba...zaki so duk abinda nakeso..." Ciki kuka dija tace
"Ni ban sonta...ban iya sonta..." Ta fada cikin matsanacin kuka,
"What did you say?" Ya tambayeta Don ya tabbatar if she saying it from her mind, baya taja ta
tsaya sannan tace
"I hate her..." Bata idaba ya dauketa da Mari, wani irin ihu ta saki saboda Sabon alamari da ta
tsince face dinta a ciki, ji tayi kaman an manna wa cheek dinta hot pressing iron.
A falo mufida durkusawa tayi ta gaida inna Ta amsa Tana cewa
"Ina yazidu?" Dakin dija mufida ta nuna mashi sannan ta wuce inda Mahmoud ke zaune ta
daukeshi, kura mashi Ido kawai tayi deep down Tana Jin inama she's the mother Don kaman
Tana rike da yazid yana yaro takeji, ihun da dija ta saki yasa duk suka kalli Kofan dakin inna tayi
saurin mikewa tayi tana takawa zuwa bakin Kofan while tana salati. Jawota yazid yayi yana
cewa
"Maimaita abinda kika ce" ya fada yana girgiza ta,
"Ni ...gidan mu.... Zani..." Tafada cikin shessheka,
"Wato ke irin wayewanda da zakiyi kenan?... You don't respect me all because kin samu very
tiny socialization..." Shigowan inna yasa yayi saurin sakinta
"Inna lillahi waina ilaihi rajuun!!! Yazidu daman Baka da mutunci...yazidu ka shigo har gidanan
ka daki yar mutane!" Inna Ta fada on top of her voice Tana kallon dija dake kuka sosai hannunta
kan cheek dinta,
"Wallahi sai na fadawa ubanka...tunda Baka da hankali shege Mai Kama da aljanu..." Ta fada
Tana Kama hannun dija,
"Bakisan abinda wannan yarinya take cewa ba" Inji Yazid dake fargabankar inna ta fadawa dad
abinda yayi Don ko siblings dinshi mata bai yarda a tabasu balle matar shi,
"Kaci ubanka da ban San abinda tayi ba...ai Ina cikin gidan nan amma dayake ka rainani Baka
fadamin ba ka ketareni ka doketa...Ana kallonka mutum kirki Ashe Kai duk mugun Hali a kanka
ya kare...zan Gaya ubanka daga yau bazaka Kara shigomin gida ba..." Tafada Tana janye da
hannun dija, dija kallon shi tayi shima ya kalleta kawai sai ta Galla mashi harara, wani irin
haushi da takaici né suka cikashi, he can't believe wannan itace wannan innocent gal dayayi
molesting almost two years back, duk ta zama wata Mara kunya dukda komai nata karuwa yake
haka bad attitude dinta, inna na rike da hannun ta har falo while yazid na biye dasu, suna shiga
falo dija taga mufida zaune rike da Mahmoud, wani irin kallon haushi ta watsa mata sannan ta
kwace hannun ta daga na inna ta nufi inda mufida ke zaune, inna baki ta bude Tana kallon ikon
Allah haka shima yazid tsaye yayi Don yaga abinda zatayi, ita kam mufida Dan daurewatayi ta
saki fuska Tana kallon ta with a little smile on her face, Tana karasowa ta duka ta kwace
Mahmoud daga hannun ta tare da saki karamar tsoki, hannu inna ta Dora a Kai Tana salati
"Me nake gani haka!..." Ta fada da karfi, da sauri yazid yace
"Ai kin gani..." Inji yazid dake Jin kanshi cikin wani irin tsananin bakin ciki,
"To kaci ubanta ..." Inna Ta fada mashi, inda dija ke tsaye yake

"In bakison na lahira yafikiJin dadi ki koma ki mayar mata Mahmoud then kiyi kneeling ki bata
hakuri..." Inji yazid, fashewa tayi da wani Sabon kukan tan cewa
"Wallahi aa..." Ta fada Tana Kara hugging Mahmoud to her body
"Nace ka ci ubanta..." Inna Ta Kara fada mashi, hannu yasa zai kwace Dan aikam ta rike shi
gam har yaro ya fara kuka saboda yanda ake janshi, cikin natsuwa mufida ta mike tare da cewa
"Baby pls let her be..." Ta fada cikin sanyinmurya sanna ta kalli dija,
"Kiyi hakuri...Allah ya huci zuciyanki..." Tafada sanna ta juya Tana Jin in da yau bata da ciki da
bakin ciki na iya zama ajalinta a yau.
"Ba ayi...ai sai ki zuba ruwa kasa kisha...nasan farinciki kike...." Bata Ida ba yazid ya dauke ta
da wani Sabon Marin ta saki Mahmoud tare da kwantawa kasa tare da ihu,da sauri mufida ta
bar wajen Tana danasanin biyo yazid datayi,
"Kayi min daidai..." Ta fadawa yazid dake huci saboda bakinciki, juyawa inna tayi ta kalli dija
dake kwance kasa tace
"Ke duk ta kare ruganku zaa maidaki Don mu bamason tashin hankali..." Ta fada mata, yazid
ajiye Mahmoud yayi not knowing what to say ya fita daga falon yabi bayan mufida, already Tana
zaune cikin mota sai kuka take, ita kanta batasan kukan me take ba amma gani take she needs
to shed few tears, yazid na shiga yagan she's crying, shuru yayi tare da hada Kai da stirring,
after like few minutes ya daga Kai with red eyes
"Baby kiyi hakuri...wallahi kaman da akwai Mai zugaKhadijah...Don abubuwan da takeyi says it
all...pls forgive her short comings..." Ya fada yana Kama mata hannu
"Dear ba komai...you know I love you and I will endure anything because of the love I have for
you..." Hannu yasa ya goge mata face yana cewa
"Stop shedding this expensive tears pls..." Ya fada mata, daina kukan tayi sannan tace
"Pls baby..ka bar dukan ta because of me..hakan will only worsen things Don zatayi tunanin you
love me more than her ne...pls kar ka Kara..." Ta fada mashi calmly,
"Ai baby in har she don't respect you kadan ta gani...I won't make my first wife a dustbin
because I have another...besides na fada maki ke ba irin Matar da zaayi treating bad bace... I
know how good you are...so just relax...ko kadan kar ta tada maki hankali..na isheta..." Ya
shiada mata yana tada motan, lumshe idanuwa tayi cikin ranta Tana "Ni har wata yar kauye ta isa ta tadamin hankali?... Tab lallai ma.....". Yazid tuki yayi ya bar
haraban gidan cije da surprise Don in ya tuna nan da shekara kaman biyu. Uku sai gabanshi
yayi mugun faduwa Don Yanzu baisan what Khadijah is capable of ba.
Skip to content

Ummu Maryam

INA MAI FARIN CIKIN ZIYARTAR WEBSITE DINA DA KUKE A KULLUM

Toggle navigation

NA CUCE TA 49

by Ibraheem

​​​​





 

❤️����
NA CUCE TA
�❤️���

®zuwairat (ummumaryam )

4️⃣9️⃣

Malama sawwama juyawa tayi zata fita ta Kara juyowa ta kalleta tare dacewa
“Pls dear in yazo ki nuna you are sorry seriously …kinji ko?”  Kai dija ta gyada mata sannan ta
fita, baki dija ta turo ta Dan jingina da kan gado Tana lumshe idanuwa, ba komai take tunawa ba
sai maganar malama sawwama, Tana ganin yanda yazid keji da mufida, then ko sau daya bai
taba daga muryanshi a kanta ba, not in her presence, tunawa tayi da yanda itama mufida ke ji
da yazid kawai sai ta ga she doesn’t fit in Don tasan bazata taba samun kulawan irin na mufida
ba, so she thought, Halima ta tuna da irin kalan advice dinta,
“In kin Kama kasa…”ta tuna kaman yanda halima ke fada mata kullum,
“Kilan itama wannan mufidan ta Kama kasa…shi yasa ko kadan bai ganin laifinta…” Ta fadawa
kanta Tana turo tiny mouth dinta,
“Nima halima sai ta fada min yanda ake Kama kasan nan…” Ta sake fadawa kanta. Dan
shessheka ta saki saboda kukan data
“Wai zai Kaini yawo…bayan abunda yayi min dazun gaban matarshi..dayake ya maidani
sakara…Allah ya isa min…mugu kawai…” Ta fada Tana Kara fashewa da Sabon tears.

Yazid kam yana kashe waya ya bude closet ya dauko Jean da polo ya saka sai sauri  yaje
kaman Mai appointment da presido, ko part din parent dinshi bai shiga ba ya bar gidan saboda
sauri. Ana kiran sallah magrib ya Isa Kofan gidan inna, parking yayi  ya ya daura alwallah nan
cikin compound batare daya shiga ciki ba, yana gamawa ya fita zuwa closed by masjid yayi
sallah sannan ya nufo gidan kaman Mai emergency. Itama dija sallah tayi ta kwanta nan kasan
carpet ta lullube kanta da hijab datayi sallah dashi , sai sauke ajiyan zuciya kawai take. Yazid na
shiga falo ya ci karo da inna dake zaune ta kurawa tv Ido as usual, kallon mamaki tayi mashi
Tana cewa
“Uban me kazo yi?..” Ta tambayeshi batare data amsa sallaman da yayi ba, Dan durkusawa
yayi yace
“Inna ina wuni”” ya gaidata yana nan durkushe Don kaf cikin jikokinta yafi su respecting dinta,

“Nace me ya kawoka?…kar dai Ashe wurin wannan tsigagan yarinyan kazo?..” Ta tambayeshi
cikin tsiwa, Dan daure fuska yayi ya mike bai Kara cewa komai ba ya nufi hanya dakin da dija
take, harara inna tabishi  dashi Tana cewa
“Shege Mara zuciya….” Yazid bai juya ba ya bude Kofan dakin ahankali, shiga yayi yana kallon
yanda tayi rolling kanta da hijab, yana zama Tana bude Ido saboda kamshin perfume dinshi,
kallon how swollen her eyes is yayi kawai sai yaji he over reacted, he don’t know what to say to
her, ahankali ta fara zama tare da fara new tears cos dukda she’s sad Tana mugun son bin
umarnin malama sawwama,hannu yasa ya ka mata ta mike zaune, cikin kuka ta bude baki
zatayi magana yayi saurin Dora hannunshi kan lips dinta




“Baby am so sorry…ban Kara dukanki…pls am sorry…” Ya fada kaman zaiyi kuka Don he feels
so sad kan abinda yayi mata, he slapped her not once but twice, nan abunda tayi ya fado mashi
kuma sai ya tuna she’s only 15.
“Kayi hakuri….” Ta fada Tana kuka, matsawa yayi kusa daita ya jawota jikinshi tare da Dora
kanta  kan chest dinshi, kuka ta cigaba dayi which is making yazid restless, saboda yanda take
kukan gwanin ban tausayi,
“Baby Dan Allah ki bar kuka haka nan…” Ya fada yana daga jaw dinta, kura mata Ido tayi yana
kallon wet lashes dinta, ahankali ya Dora bakin shi kanta ya mata passionate kiss that last for
almost three minutes sannan yayi removing bakinshi yana rike da face dinta yana cewa
“Baby daga yau ki fada min duk abinda ke cikin ranki…I know you don’t know exactly abinda
kikeyi..amma wallahi ba Ina dukanki because I hate you ba…amma it’s because I want a
peaceful home…pls am sorry for hurting you…” Ya rada mata cikin sanyinmurya. Kura mashi
Ido tayi ta fara cewa “Amma ka fi sonta fiye Dani…” Ta fada Tana kuka, ahankali ya girgiza mata Kai, kaman ya bude
baki ya fada nata he loves her more amma yasan she won’t understand,
“Baby I love you so much…my heart beats very fast when ever am with you…kawai inason ki
dingayin duk abinda nace…banason kina yi in gardama at all…” Ya fada yana goge face dinta,
“To ban karawa…” Ta fada still crying
“Inason ka yimin kaman yanda kake mata….” Ta fada cikin kuka,
“Zanyi maki fiye da yanda nake mata …kawai just be a good gal…in ma bakison karatun we
can go back together…amma pls always remember mufida antynki ce..and I want you to always
respect her…” Jin ya anbaci sunan mufida yasa ta Kara kuka,
“I don’t ….” Sai tayi shuru, face dinta ya tallabo yace
“You don’t what?” Ya tambayeta,cikin kuka tace
“Babu komai…”
“Baby you are free to tell me anything…I promise I will understand….”
“Babu komai ” Ta sake ce mashi data tuna warning din malama sawwama,  daga red eyes dinta
tayi ta kalleshi sannan tace
“Ka bani number din anty in bata hakuri…” Ta fada amma ba Don ta so ba, he can see that in
her eyes,

“If you can walk well gobe zan kaiki ki ganta…” Ya rada mata,
“Ban gane ba…” Ta fada Tana kallon shi, Dan murmushi ya saki yana cewa
“Baby muje ki shirya …we are sleeping in our house tonight…” Ya sake rada mata, Dan
marairacewa tayi Tana cewa
“Kai na ciwo yake min…”
“Sorry..let just go out..zan baki drugs…sannan you eat abunda kikeson ci…”
“Banajin yunwa…”  Mikewa yayi ya dauketa ta mike tsaye,
“Ba sai kin Kara shiryawa ba…muje kawai…” Ya fada ya rike da hannunta har lokacin Tana
sanye da hijab datayi sallah dashi, falo suka fita inna ta Kara juyowa ta kallesu
“Banzaye…yan iska kawai…” Ta bisu dashi, dija kallon yazid tayi ya sakar mata murmushi, suna
shiga mota dija tace
“Wai dazun inna har da ce min da ka sani ka bar ni da shege na….” Ta fada kaman zatayi kuka,
Dan dariya yayi yana tada mota yana cewa
“Don’t mind her…she should not upset you…haka take…Don baki ganin drama dinta da sauran
yan gidan…she don’t mean most of what she says..kawai she knows how to turn your anger
on…” Ya fada yana barin gidan, dija relaxing tayi with her eyes close, wani irin yanayi ta tsinci
kanta da take tare da yazid, wani irin dadi takeji, Dan bude eyes tayi ta kalleshi daidai lokacin
da shima ya kalleta, free hand dinshi ya kamata mata hannu dashi yana cewa
“Baby I love you..baby ..pls ki fada min Nima ko sau daya ne…” Ya fada yana massaging
hannunta ahankali while driving da Dayan hannun,  kallo shi tayi da weak eyes dinta ta bude
baki zatayi magana sai kuma tayi shuru,
“Baby…” Ya Kira sunanta, kallo shi tayi
“Ina Jin dadi in muna tare…irin Jin dadin da I can’t explain…baby you are special and I love you
for that…” Ya fada mata ahankali, Dan murmushin Jin dadi ta saki amma bata ce komai ba.
Yana rike da hannunta for a while sannan ya cire ya maida kan stirring. Gaban wani restaurant
yayi parking ya fito ya bude mata itama ta fito, hannunta ya Kama suna tafiya ahankali, duk
Wanda ya gansu will not expect them tobe husband and wife sai dai brother and sister saboda
same skin color, har zasu shiga ciki ya kalleta yace
“Baby muci nan ko mu Kai gida?…”
“Gida…” Kawai tace in a very low voice, Dan dariya yayi yace
“Baby yanda eyes dinki suke kar ace something is wrong…” Murmushi kawai tayi batace komai
ba,  abinci ya saya masu suka koma cikin mota, cikin ran dija kam she don’t mind being with
him like this for ever, she’s enjoying the moment with him alone. Bai tsaya koina ba sai a
gidanshi, kalle2 dija ta farayi Don ta tabbatar if she’s really there, kallo shi tayi ya kashe mata
Ido daya. Part dinshi suka shiga ya dauko plate yayi masu serving abinci. Sakin jiki dija tayi taci
ta koshi shima yaci. Mikewa yayi ya  hada masu ruwan wanka,
“Baby tashi muje muyi wanka…” Ya fada yana daga ta tsaye,
“Mu koma…”Ta fada cikin sanyinmurya, surprise look yayi mata yana cewa
“Baby Bakiyi missing Dina ba?.. Don ni am so hungry for you…and baby I want to have you
tonight…”  Ya fada yana hugging dinta, jikinta na rawa tace
“Inna…”
“No babu ruwan ki da ita…ai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login