Showing 90001 words to 93000 words out of 108372 words
Chapter 31 - NA CUCE TA (1 to End) Complete by Zuwairat Ummu Maryam .pdf
ashirin tana kallon shi sannan ta Dora bakin ta kan
nashi, cikin second daya anyi angama, Kai ya fara girgiza mata kaman zai yi kuka,
"Baby ba haka bane....ni wallahi ba haka akeyiba...nidai ki Bari Inyi maki ki gani..." Ya fada
sounding naughty.
"Ni ka ajiyeni...banason hakan...." Tafada tanashirin kuka
"Ai sai kinyi min zan ajiyeki...kawai harshenki zaki tura cikin bakina shikenan..." Ya rada mata,
bata fuska tayi cos it sound disgusting to her, ganin bazatayi ba yasa yace
"Ai shikenan tunda baki yimin....tunda so kike yunwan bakinki ya kasheni...Amman bazan
ajiyekiba...har kewaye zan dinga rakaki Sannan daki dqyq zamu dinga kwana...."ya fada babu
wasa, ahankali tace
"Zan yi....Amman ka....rufe...idonka..." Da sauri ya rumtse eyes, hararan tsana da haushi ta
watsa mashi sannan ta fiddo tongue dinta ta Kai bakin shi, kaman magnet ya Kama bakin .
Pls sweethearts kuyi hakuri Dani am very busy ne. You are free to share don bana whatsapp
yanzu. Thanks
❤️
NA CUCE TA
❤️
®zuwairat(ummumaryam)
4️⃣0️⃣
Wani irin kiss ya dinga yi mata har ya koma kan kujera ya zauna tare da ita kan kafanshi, dija
shuru daitayi tqna sauraron ikon Allah, yanda yake Shan bakin ta yasa ta farajin lips dinta nayi
mata zafi. Dole ta fara tureshi amma sai ya Dan zare bakin yace
"baby ban koshi ba....pls..." Sai ya Kara hada bakinsu, yanda yake Jin dadin bakin ta is so
different, don ko mufida dake maida mashi martani bai Jin dadin bakin ta haka, tamkar an hada
mashi milk and honey waje daya yakeji, Banda groaning babu abinda yake, ahankali ya fara
Shafa silk Kayan bacci dake jikinta with his eyes closed, babu inda yake shaawan tabawa
kaman breast dinta, ahankali ya Dora hannun shi daya kan kirjinta, hannunshi ta rike amma sai
Kara cewa yake pls, ya mance abinda doc ya fada mashi game da not stressing her, kawai tana
controlling dinshi don in ya ganta man cewa yake da komai, Jin tears kan face dinshi yasa shi
bude idanuwan shi, ganin face dinta yayi sharkaf da hawaye,da sauri ya zare bakin shi tare da
sadda Kai kasa cos he's so ashamed of him self saboda yanda yake Neman watsar da
alkawarin da yayi mata, I
"Kiyi hakuri ban karawa..." Ya fada mata ahan, cikin kuka tace
"To..."
"Tashi muje ki wanke fuskanki..." Babu musu ta sauka daga kan kafan shi kaman tana jira ta
shiga bathroom sai Allah ya isa take jera mashi cikin ranta. Baya ta yabi yagan sai wanke face
take tanacewa
"Allah yaisa...kuma sai na tafi gidan mu..." Tafada new tears na fita daga eyes dinta, shuru yayi
ya hada kanshi da Kofan yna sauraron abinda take cewa,yasan ba karamin ta kura takeji game
dashi ba, sannan yasan she hates him like crazy, karasa bathroom din yayi, da sauri dija ta
Kara zubawa face dinta ruwa, bayan ta ya tsaya yana kallon ta cikin mirror, "Baby daga yau I promise bazan karaba..." Bai idaba yaji tace
"Ai haka kake cewa..." Shuru yayi yana sauraron ta,
"Kullum haka kake cewa..." Ta fada tana fashewa da kuka, hugging dinta yayi ta baya yana
cewa
"Wannan Karin da gaske nake... Bazan karaba nor matter what...nayi maki wannan
alkawarin....kinji ko?.." Ahankali tace
"To" tana Dan turo baki, fita yayi yana cewa
"Ki gama ki dawo falo...babu kyau kwanciyan yamma..." Yana kaiwa nan ya fita ya bar ta nan
tsaye tana wanke face dinta. Falo ya koma ya zauna kusa da mufida data kurawa tv Ido
tanakallon favorite soap apera dinta, hannu ya Dora kan shoulder dinta yana cewa
"Dear kinsan I promise you shopping yau..." Ya fada yana Daria, itama dariya tayi tace
"Next time..."
"Why not today..."ya tambayeta full of surprise
"Because bamu iya zuwa da Khadijah...kuma banason barinta all alone..." Dan murmushi yayi
"Hmmm baby kinason wannan sis dinki da yawa...har ki iya fasa zuwa shopping saboda ita,,,"
ahankali mufida tace
"Ai she has been through a lot...ka taba ganin baya ta?" Ta tambayeshi, jiki ba kwariya girgiza
mata Kai yana cewa
"Meye a bayanta..." Cikin sanyin murya tace
"You should see it for your self...and in bata taba fada maka yanda ta rayu ba bazaka taba sanin
ta sha wahala ba...you try and talk about it with her...am sure zata Kara samun relieve...."
Mufida ta fada kaman zatayi kuka, ahankali yazid ya Dora kanshi kan shoulder dinta yana cewa
"All because of me..." Ya fada under his breath, Dan Shafa mashi Kai tayi bata ce kala ba,
"Baby pls meye bayanta?" Ya sake tambayanta muryanshi na cracking
"Baby just see it for yourself..." Ta fada mashi atakaice, bai Kara cewa komai ba ya mike ya
Kara shiga dakin dija, this time tanatsaye tsakiyanndakin tana kokarin daura towel don Kayan
sunyi sharara da yawa, yazid né ya shigo yana cewa
"Daga riganki in gani..." Ya fada mata don kar ta Kara Jin tsoronshi, ba musu ta daura towel ta
juya baya tare da daga rigan ahankali, idanuwa ya zaro tare dacewa
"Wa yayi maki haka?.." Ya tambayeta sounding very tensed don bai taba tunanin amminta
zatayi mata hakan ba, muryanta na rawa tace
"Ammi...." Yazid ji yayi zuciyanshi na tafasa saboda bakin ciki, he can't still believe shi da bai iya
hurting fly yasa wata cikin matsanacin wahala, bai San lokacin da hawaye suka fara rolling ba,
ahankali ya fita daga dakin, bai koma falo ba ya wuce dakin da mufida ta ware mashi, mufida
bin shi tayi da kallo. Yana shiga ciki ya wulla kanshi kan gado ya dinga rusa kuka kaman anyi
mashi albishir da wuta, he hates his life so much, ji yayi Ana Shafa mashi baya, yasan mufida
ce, bai daga Kai ba ya dinga kuka, sai rarrashinshi kawai take amma kaman she's asking him to
cry more. Ahankali ya daga kanshi ya Dora kan cinyanta ya cigaba da kuka, sai da yayi Mai
isanshi yayi shuru kanshi sai zafi kawai yake ,
"Yanzu you are developing fever...Dana sani da ban fada maka ba....da in kun fara love ka gano
da kanka......" Ta fada tana Shafa mashi Kai, bai ce komai ba ya cigaba da shessheka kaman
Wanda yayi race.
Dija fitowa falo tayi tagababu kowa kasan carpet ta zauna tana kallo dukda batasan abinda ake
cewa ba.
Yazid bai Kara fita ba sai lokacin sallah magrub, yana masjid har akayi ishai ya dawo lokacin
mufida ta hada dinner ta jera kan dining, dija na biyedaita duk inda tayi kaman bindi har ce mata
take ta samu waje ta zauna amma taki, yazid né ya shigo kanshi kasa ga swollen eyes sannan
yanajin wani irin matsayacin ciwon Kai. Mufida na zaune kan cushion dija na zaune gefenta,
daga Kai tayi ta kalli yazid tare da mikewa,
"Baby welcome..." Daga Kai yayi tare da sakar mata murmushi,
"Dinner is served" ta fada mashi, ahankali ya girgiza Kai yana cewa
"Am not hungry...kuje kuci..." Ya fada ahankali, marairacewa mufida tayi tana cewa
" in bakaci muma bamu ci..." Tafada tana Kama hannunshi,
"Baby pls kuci...all I need is a shower then in kwanta...I don't have appetite..." Ya fada yana
takawa, dija ko kallon inda suke batayiba, duk hankalinta na kan movie da suke kallo. Haka
yazid ya zauna kan dinning ba don he's hungry ba sai don kar ya batawa mufida rai, itama
mufida zama tayi amma har lokacin dija tana kallo, kallonta mufida tayi daga inda take zaune
tace
"Dear ta so kici abincin mana...." Dan juyowa dija tayi tace
"Anty ni har yanzu koshe nake...." Yazid kallon bakinta kawai yake don he loves the way she
talks,
"Aa... Ta so kici ko kadan né..." Mufida ta fada mata calmly,
"To anjuma zanci..." Ta fada don kar ta zauna da yazid kan dining.
"Wai bakijin abinda ake fada maki! ." Ya daka mata tsawa, da sauri ta mike ta zo ta zauna kan
dining, hada Ido sukayi da mufida ta watsa mashi harara showing bata ji dadin abinda yayi ba.
❤️
NA CUCE TA
❤️
®zuwairat (ummumaryam)
4️⃣2️⃣
Follow me on:
Instagram @ Zuwairatummumaryam
Watt pad @ ummumaryam29
Snapchat@ ummumaryam29
Website www.ummumaryam.com
Pls ku dinga hakuri da typing errors da sauran su, hakan na faruwane saboda bana komawa in
duba typing din danayi, Ina gamawa nake tura maku shi. Pls manage it.
Fita yayi ya koma falo ya zauna sai nishi kawai yake, tunda yake tare da mufida bai taba Jin ta
bata mashi rai irin na yau ba, he's feeling like strangling her. Relaxing yayi kan kujeran with his
eyes closed, he can't still believe mufida is sending him to Khadijah,
"Where is the love?..." Ya tambayi kanshi
"Where is the pithiness?" Ya sake tambayan kanshi. Ajiyan zuciya ya dinga saukewa
continuously kaman Wanda yayi race, ya fi hour daya zaune falo shi kadai yana sake2, har
lokacin he's still horny, ahankali ya mike ya Kama hanyan dakin shi amma he couldn't, juyowa
yayi ya Kama Hanyan dakin dija, yafi minti uku tsaye bakin Kofan yana tunanin if he enters he's
definitely going to ruin her again, wata zuciya is advising him to get it over with while Dayan na
fada mashi to let her be, kallon kanshi yayi from head to toe yasan yanayin shi is going to scare
the hell out of her. Ahankali ya bude dakin ya hangeta kwance kasancewan bata kashe hasken
dakin ba, she was sleeping very peaceful, kaman Ana ingiza shi ya karasa bakin gadon ya
zauna yana kallon sleeping beauty, Kayan baccin ta ya kalla sannan her chest, hannunta dake
kan chest dinta ya Kama nan take ta bude idanuwa, murmushin karfin hali ya sakar mata amma
bata maida mashi martani ba sai Kara widening idanuwan ta kawai take it Tana mamakin
abinda yake nan zaune wearing only towel,
"Baby na ta daki ko?" Ya tambayeta cikin whisper, bata amsa mashi ba ta cigaba da kallon shi
Banda tsoron shi babu abinda take, all this while tsoron shi na sauka a zuciyantq amma right
now his mood is scaring her to death, muryan shi na rawa yace
"Baby...Dan Allah in...kwanta nan bayanki?" Ya tambayeta sounding calm in a cracking voice,
babu wasting of time ta girgiza mashi Kai, kura mata Ido yayi yana
"Why?... Dan Allah ki Bari in kwanta kusa dake...nayi maki alkawarin babu abinda zanyi
maki...need someone by my side tonight...pls kiyi hakuri..." Ya fada kaman Mai Jin sanyi, still
Kai dija ta Kara girgiza mashi, lumshe idanuwa yayi tare da biting bottom lip dinshi sannan yace
"I understand...koma ki kwanta...zan Dan shiga bathroom dinki..." Ya fada yana mikewa tare da
gyara daurin towel dinshi, ahankali ya shiga bathroom thinking zai iya mastubating ya samu
sauki amma he has never for once done that so he couldn't, it's not in his blood, bai taba ko da
sau daya ba, fita yayi har lokacin dija na zaune ta kasa komawa ta kwanta, kurawa towel dinshi
Ido tayi taga erected joystick dinshi nan gaban ta ya fara faduwa, yana zuwa bakin gadon tayi
saurin matsawa baya, ahankali ya Kara zama bakin gadon, Kara takurewa tayi jikin bango,
ahankali ya dafa kanshi Don tunda yake bai taba shiga irin wannan yanayin Mai wahala ba,
Kara kallon dija yayi with red eyes dinshi yana cewa
"Baby Dan Allah ki Bari in kwanta bayanki...cikina ke ciwo pls help me..." Ya fada hawaye na
taruwa idonshi, nan take dija ta fashe da kuka Tana cewa
"Nidai aa...ka tafi...Dan Allah..." Tafada Tana kuka, duk halin da yake ciki bai hanashi cewa
"Baby...pls stop crying...zan tafi yanzu..banason kina kuka..." Ya fada ahankali, jiki na rawa ya
tashi fara takawa, sai da ya Kai bakin kofa ya juyo yace
"Ki kwanta to..." Da sauri ta koma ta kwanta, hasken dakin ya rage ya rufa mata Kofan ya koma
dakin shi, ruff da ciki yayi yana aduan bacci ya dauke shi.
Yana fita mufida ta koma zaune Tana kuka, bana komai takewa kuka ba sai kishi Don gani take
already yazid na chan yana saduwa da dija, hada Kai da gwaiwa tayi Tana kuka amma deep
down she happy Don gani take Yanzu zasu zama daya.
❤
NA CUCE TA
❤
®Zuwairat ( ummumaryam)
*wanda bai karanta abinda ke raina ba na sweetheart d'ina sawwama a barshi a baya in baki
karanta ba check her wattpad @sawwama14 dear you are really trying this page is dedicated to
you for your hard work heart you*
4⃣3⃣
"Hello pretty"
Ido dija ta zaro jin wai ya kirata pretty shiru tayi tana murmushi.
"Hello pretty ya kika yi shiru?"
Rufe ido tayi kaman tana gabanshi tace " uncle kaine ai wai pretty"
Yazid dake lab'e a toilet suman tsaye yayi khadijanshi ke waya da wani k'ato har yana ce mata
pretty? Murmushi yayi mai sauti yace " yes baki san kina da kyau ba ko?" Murmushi kawai tayi
sake cewa yayi"ina kika shiga ina ta kiranki baki d'aga ba" sai a lokacin tayi magana tace "mun
fita ne?"
"Oh ok ina kuka je da daren nan haka?"
"Munje siyo abinci auntyna ba ta da lafiya "
"Ayya Allah ya bata lafiya k'ofar now tell me kina sona dan ni sonki nake" murmushi tayi tana
rufe ido wai kunya tak'i yin magana "khadija talk to me ina sonki"
Sai smiling take tace "uhm...uhmm ni ma..." Banko k'ofar toilet d'in yazid yayi he can't take it
anymore khadijan shi on phone da wani, a firgice dija ta mik'e wayar ya fad'i a hannunta wani
mugun tsoronshi ne ya dirar mata ganin yanayinshi bai tsaya wata wata ba ya shak'ota jikinta
na b'ari sai kakari take yazid kam jin zuciyarsa yake kaman zai fashe idanunsa yayi ja. Muryansa na rawa yace da uban wa kike waya?" Rik'e hannayenshi tayi da hannu biyu tana
kakari idanunta sun fito waje k'ulu k'ulu saketa yayi ganin ba zata iya magana ba in bai sake tan
ba
cikin voice dake chocking tace " da uncle sadiq ne ..." Saketa yayi yana huci yace "uban me
yace miki?" Cikin tsoro tace " cewa yayi yana sona..... Pap kafin ta rufe baki ya wankawa bakin
mari k'ara ta tsala wanda sai da mufeeda dake d'akinta taji daman tana zaune hannu ta d'ora a
kai ta fasa kuka shikenan ta faru ta k'are wani k'aran ta kuma ji a lokacin yazid kama kunnen
dija yayi had'e da zare mata ido yace "yace da aurena kike waya da wani namijin har yana ce
miki yana sonki? Auntynki ta sani?" Girgiza kai tayi
Murd'a kunnenta yayi yace "oh wato ni kika raina da komi na miki sai kin kwashe kin fad'a
mata,but you can hide your love life ashe kin san me kike yi munafurci ne yasa kike pretending
daga yanzu na daina d'aga miki k'afa rayuwan aure zamu fara maybe ki dawo hankalinki
nonsense " ya wurgata kan gado ya fita data dakin in rage D'akin shi ya koma yana huci ya rasa yanda zai yi sai pacing yake he needs to do something
about this he have to haka yayi ta sak'e sak'e
Mufeeda kam idonta bai gan bacci ba tunda taji ihun dija ta san yazid nan ya kai buk'atansa
"mom is right kishiya bata k'arama she can do it" haka tayi ta sambatu kishi na cinta yanzu
yazid d'inta na can na nunawa wata preciousness dinshi ko daman ta rigata sanin sirrinshi tuno
hakan ya k'ara dagula mata lissafi Kuka tayi ta yi bata samu bacci ba sai wajajen asuba
Washegari still ranshi a b'ace ya tashi wanka yayi,yayishirin office yana fitowa dija ma ta fito
k'ara had'e rai yayi zai wuce d'akin mufeeda da sauri tace "ina kwana" bai amsa ba ya wuce
d'akin mufeeda
Yana shiga d'akin mufeeda ya samu tana kwance tana bacci zama yayi gefen gadon tare da
shafa swollen eyes dinta bud'e idonta tayi tana kallonshi yana ta murmushi zafi taji a ranta cikin
zuciyarta tace "he is happy because he gets what he wants namiji is all about sex.
Da ky'ar ta k'wak'wulo murmushi tace "goodmorning" shiga cikin bargonta yayi ya jata jikinsa
yace 'good morning baby,ya jikin?" Gyara kwanciyanta kan k'irjinshi tayi tace "da sauk'i" ta amsa
mishi kiss ya d'an sakar mata a lips yace "baby bari in tafi office take care of yourself ko"
K'ok'arin mik'ewa take tace " muje in rakaka" mayar da ita yayi kan pillow yace " no baby just lie
down and relax you need it za a kawo muku breakfast ok?"
Girgiza kai tayi tace" naji sauk'i yanzu ai Ia can do it" shima girgiza kai yayi yana mik'ewa yace
"i said no!"
peck yayi mata a goshi yace "let me get going I love you ko" kanta ta nodding hawaye na cika a
idonta tace "i love u too" yana fita ta fashe da kuka he changes alot....tun ba aje ko ina ba? Ko
dan its her fault why did she send him there? Goge hawayenta tayi tana assuring wa kanta what
she did is the right thing su duk matanshi ne no one is reserved. ️
NA CUCE TA
❤️
®zuwairat (ummumaryam)
4️⃣4️⃣
Follow me on :
Wattpad @ ummumaryam29
Snapchat @ ummumaryam29
Facebook @ zuwairat nuhu
Ig @ Zuwairatummumaryam
Email @ Zuwairat.nuhu@gmail.com
Website www.ummumaryam.com
why are you people doing this to me, I try as much as I could to make all of you
happy amma what you always pay me with is copying my novel or screen shots, wai Dan Allah
wane irin bajinta né haka? Gaskiya baku kyauta min. A website Dina ban tsira a likewise on
wattpad. Plsss I beg on the name of Allah ku bar min novel Dina inda na saka shi, the most
annoying part shine in kuntashi copying Baku dauka complete sai ku dinga daukan kadan2 duk
Don kuyi confusing readers Dina. A word is enough for the wise.
"Meye maanan hakan to?" Ta tambayeshi not caring about naked skin dinta, ahankali ya Kara
kissing dinta tare da goge face dinta Sannan yace
"Releasing ki kayi...." Ya fada sounding so excited, kuka ta cigaba dayitana rufe face dinta
"Ni ban San abinda haka yake nufi ba..." Tafada still Tana kuka ta kunya sannan gashi she's
feeling