Showing 84001 words to 87000 words out of 108372 words

Chapter 29 - NA CUCE TA (1 to End) Complete by Zuwairat Ummu Maryam .pdf

Advertisement

zaune tare da shan jinin jikinta, bata daga Kai ba sannan bata da karfin halin
amsa sallamanshi, maimaitawa yayi amma still kanta kasa Kuma no response karawa yayi for
the third time amma bata amsa ba,
"khadija.... " da sauri ta daga kanta idanuwanta cike da kwalla don she's expecting her guidance
angel not him,
"baki amsa min sallamaba... " ya fada mata yana zama kan kujera dake kusa da inda take
zaune Wanda yasa jikinshi Dan ta ba nata da sauri ta matsa gaba tana crawling Baisan lokacin
da Dariyaya kufce mashi ba don she's acting like taga wani irin monster,
"small baby baki amsa min sallamaba... Ko in sake.... " ya tambayeta yana kallon yanda
hannunta ke rawa, da sauri ta girgiza mashi Kai alaman Kar ya sake, shuru yayi yana kallon ta,
he wants to hear her voice ko once ne,
" baki gaidani ba.... " yafada don yaji abinda zatace, shuru tayi bata daga Kai ba, sai wasatake
da crumbling fingers dinta kaman ta gudu daga inda take zaune kawai take ji,
"Pls baby kigaidani mana... Nifa mijinki ne.... " yafada yana marairaice murya kaman karamin
yaro,
"kaiba mijina bane... " tafada cikin ranta not knowing its out loud, kallon ta yazid yayi full of
surprise
"nine na mijinki ba?... " da sauri dija ta girgiza Kai tana fashewa da kuka, shuru yayi yana kallon
ta, sai kuka take kaman an doketa,
"tashi ki wanko fuskanki kizomuje kici abinci.... " ya fada mata atakaice, da sauri ta Mike tsaye
ta shiga bedroom dinta, straight bathroom ya shiga ta wanke face dinta ta fito tayi tsaye bakin
kofan bedroom, mikewa yayi
"ki taho mana... " ahankali ta taka zuwa inda yake tsaye,

"ya ciwonki... " ya tambayeta, shuru tayi babu response kura mata ido yayi yana cewa
"in bakison mu bata... Duk tambayan da nayi maki ki dinga bani amsa kinji ko? " daga mashi Kai
tayi, Kama hannun ta yayi suka Kama hanyan waje, har sun iso bakin kofaya Tsaya ya juyo
kawai sai ya mannata ga kirjinshi, nan take ta Fara kuka sosai wanda yasa yayi saurin sakinta
"Wai an fada maki wani abu zanyi maki ne?... Ba jiya na fada maki ban Kara yi maki abinda baki
so ba?..." yafada sannan ya fita daga dakin tana biyedashi sai goge face take da bayan
hannunta. Yazid ya shiga part din mufida ya sallamata amsa mashi kusa da ita ya je ya zauna
sannan Itama dija ta shigo kanta kasa, "zo kizauna nan.... " mufida ta fada mata tananuna mata kusa da yazid, ahankali ta taka zuwa
inda yake zaune amma sai ta zauna kasa
"ki zauna kan kujera mana Dan Allah... Kawai sai ki kama zama kasa... " inji mufida, ahankali ta
Mike tazauna gefen yazid amma far from him. Yazid kallon dija yayisannan ya Kalli mufida
"baby GA kanwar ki... Ai you have seen the way she is... To if you want her to be like this
continuesly then take her close to yourself... Kar kibari wata ta shiga tsakaninku... Pls
baby...take her as the sister you never had.... " ya fada yana rike da hannunta,
"insha Allah... I will try my best... " tafada cikin sanyin murya, kiss yazid yayi wa cheek dinta
sannan ya juya ga dija Itama ya kama hannunta, he can feel her trembling amma basar,
"small baby... Ya kirata.. Kinga wannan antynki ce... " ya nuna mata mufida sannan yacigaba
dacewa
"Kar in kuskura inji kinyi mata ba daidaiba... Kome tace kiyi shi zakiyi don nasan bazata sakaki
hanya Mara kyau ba.. Ki girmamata AI Kinga ba saarki bace don haka Kar inji ko in gani raini ya
shiga tsakaninku... Kina jina? " yafada in a soft tune still rike da hannunsu, da sauri ta daga
mashi Kai hawaye na rolling "Wai kukan me kike Kuma? " yazid ya tambayeta, da kaman Kar ta amsa amma sai ta tuna
maganar daya fada mata sai cewa tayi
"gida.... Mu..... Nakeso... " tafada tana Ida fashewa da kuka, da sauri mufida ta Mike ya koma
wurinta ta Kama mata hannu, da sauri dija ta zare hannunta daga na yazid ta maida cikin na
mufida, hawayenta mufida ta goge sannan tace
"bakinyi min alkawarin zaki zauna Dani ba?... "
"Eh.... " dija ta fada cikin kuka
"to kibar cewa gida zaki... Ai nan ne gidanki yanzu kinji" nodding tayi
"muje kici abinci kinji dear..."
"...to... " tafada sannan ta Mike Daman kaman tana zaune kan kaya takeji. Kan dining suka
zauna Su biyu while yazid yayi relaxing yana kallon mufida Kuma the more yana jin Sonta na
ratsa heart dinshi
"hmm inama mata Su gane wannan sirrin... " yafada cikin ranshi.
Don abinda mufida keyikoda ba da gaske take ba it's OK by him don hakan na Kara mashi
sonta cikin ranshi Kuma he hopes it's real. Pepper soup mufida ta bude tatura gaban dija nan ta
Fara ci tana shessheka. Yazid mikewa yayi yazo kan dining ya dafa shoulder din mufida sannan
yace "baby Bari in je in kwanta... Kudinga shiryawa... Zamu wuce after lunch.... " ya fada da mata
sannan ya bar Wajen, Hakanya ya bawa dija Daman sakin jikinta taci Tasha ta koshi don she
feels free in tana tare da mufida.

Yazid na komawa ya Kira hajiya karama yana fada mata ta rokar mashi dad ya amince ya bar
dija nan Kano nan hajiya karama tace bata San zancenba, Dan marairaice fuska yayi sannan
yace
" in barta wajenki mana... Ni wallahi Banason tafiya daita... Nafison hakan... "
"no... Ka tafi daita kawai shi yafi... " ta sake fada mashi,
"yanzu inzo dasu nan gidan kafin mu wuce? " ya tambayeta yana aduan Allah yasa tace kawai
Su wuce
"let me ask anty... I will get back to you "ta fada mashi sannan ta katse wayan.
🧡����
NA CUCE TA
����🧡â¤
®Zuwairat ( ummumaryam)
3⃣8⃣
Yana tuki suna hira da mufida while yana kallon dija ta mirror, dija ta kurawa waje daya ido tana
tunani, ba komai take tunani ba illah daukan dataga yazid yayiwa mufida, abin ya mugun daure
mata kai, tambayan da takewa kanta shine Bai taba yiwa mufida abinda yayi mata ba,
"Killan" ta fada cikin ranta don ta tabbayar da ya taba shayar da ita wannan azaban ko amafarki
bazata yarda ya rike mata hannu ba balle ya zagaya hannu ya dauketa kuma ta amince, Dan
ajiyan zuciya ta saki tana sake direction din tunaninta zuwa inda zasu, kawai said ta fara aduan
Allah yasa gida zai maidata don ko a lahira bata fatan zama 10km to him, kwata2 bata sonshi
kusa da inda take, mufidace ta juyo ta kalleta tare da sakar mata murmushi ta sadda kanta kasa
batare data maida mata martani ba don wani irin kallon mamaki kawai take mata.
Karfe 7 saura suka isa garin abuja, inda ya saba yi masu takeaway duk sanda sukaje outing da
mufida ko duksan bayason ta sha wahalan dafa abinci yayi parking, rikewa mufida hannu yayi
tare dayi mata kiss a hannun sannan yace
"Sugar me zakici?..." Ya tambayeta dukda yasan her favourite,
"The usual..." Tafada tana dariya at the same time tana daga Mashi gira daya, dariya shima yayi
yace
"Daman I know...kawai don in fita hakkinki yasa na tambayeki..." Yafada sounding very
romantic, juyawa yayi wearing a lovly smile yana kallon dija da kanta ke kasa don tunda taga ya
rike mata hannu ta sadda kanta kasa,
"Small baby me zakici?..." Ya tambayeta yana wishing ko zata daga kai sama su Dan hada ido
amma ko daga kai bata yi ba balle ta amsa Mashi, kara maimaita tambayan yayi Amman no
response, mufidace ta juyo daga inda take zaune tace
"Dear me kike shaawan ci?..." Ta tambayeta cikin natsuwa, ahankali ta daga kai tana kallon
mufida tace
"Babu komai ..." Ta amsa mata in one word ta maida kanta kasa, kallon ta yazid yayi for almost
ten seconds sannan ya fita daga cikin motan.
After like 25 minutes ya fito da ledas ya bude baya ya ajiye gefen dija sannan ya sjiga suka
kama hanyan CBN quarters. Suna shiga gate dija ta bude baki tana kallon new environment
dinta don dukda dare ne tamkar rana don wurin kal da haske. Parking lot yayi parking sannan
ya fito mufida ta fito, dija kam tana zaune bata fito ba, saida ya bude booth ya dauko bag dinta
sannan ya bude mata kofa tayi saurin fitiwa,attitude dinta is so funny and annoying to him and

he knows the exact way to stop it. In Baku mance ba I once told you yazid yana da flat a CBN
quarters which is four bedrooms and well furnished. To part dinshi ya shiga yana Jan bag dinta,
mufida ma shiga tayi while dija na tafiya ahankali tana kalle2 sannan ta shiga ciki. Yazid na rufe
kofa ya ajiye bag din ya nufi inda mufida ke tsaye, wani irin hug yayi mata ya baya yana kissing
wuyanta, da sauri mufida ta fara cewa
"Pls baby stop...don't let your wife downgrade me...pls mana..." Tafada ahankali,
"She won't..." Ya amsa mata yana licking wuyanta, dija ji tayi kaman tayi tsuntsu ta tashi saboda
kunya Amman kuma hakan bai hanata kallon su kaman movie ba,
"Baby pls stop....am begging..." Inji mufida,
"I miss your body baby... Pls give it to me tonight..." Yafada yana shafa belli dinta da two hands
dinshi sannan yadan saci kallon dija ta wutsiyan ido sukayi ido hudu ya daga mata gira daya, da
sauri ta dauke kanta,
"You know sauran six days..." Inji mufida dake kokarin balle hannun yazid daga jikinta, kfa ya
fara bubbugawa kaman yaro
"Pls don't kill me...have mercy sugar...mutuwa zanyi...." Yafada kaman zaiyi kuka kuma loud
Wanda yasa dija kara sakin baki.
"Dear if you love Allah stop..." Inji mufida, da sauri ya balle hannun shi
"Na bari madame...yanxu wane daki zan kai kanwarki?..." Yafada yana rike da hannun ta,
"Anyone apart from mine..." Ta amsa Mashi, kiss yayi wa goshinta,
"You are the best... " ya fada mata sannan ya dauki bag din yana kama hannun dija, mufida
relaxing kan wani buoyant sofa tayi tana mai jin dadi sannan tana godewa Allah da mijinta bai
wani chanza mata bayan ya kara aure ba dukda tasan he loves dija so much Amman he's trying
kar ya bata mata "Ya rabbi kasa inci wannan jarabawan... " tafada cikin ranta while tana kallon yazid da dija sunyi
wani corridor
Dija na tafiya jikinta na rawa sabida yanda ya rike mata hannu sanban tana tuna yanda yayiwa
mufida, daya daga cikin doors dake inda suke ya bude, taga hadadden daki da komai intact,
ajiye bag din yayi yana kallon yanda take kallon dakin, bata ankaraba ya rungumeta, daman
hawaye are not that far from her eyes sai kuka, da sauri ya Dora hannu kan bakinshi yana cewa "Shush...." Nan take ta hadiye kukan, Dan daga kai yayi yana kallon full boobs dinta da suka fito
by force as a result of haihuwan datayi, ahankali ya daga hannun shi daya ya Dora sama while
dayan hannun shi na rike da waist dinta, aikam kasa hadiye kukan tayi ta fara kuka tanacewa
"Dan Allah...." Bata idaba ya kara Dora hannu kan bakinshi yana cewa
"I said shush...kiyimin shuru tunda baki Iya magana ba..." Yafada yana caressing boobs dinta,
cikin kuka ta fara cewa
"Na...Iya...magana..." Dan saurarawa yayi yana cewa
"Ni ban shaida batunda in nayi maki magana baki amsa min..." Yafada yana kallon how wet and
sexy her lips looks,
"Na Iya..."
"Shine nace ni ban San kin iyaba..."
"Kayi...hakuri...." Tafada cikin kuka, ko kadan bai son ganin tears dinta don it hurts him like hell
dongani yake she have cried enough, ahankali ya zare hannun shi daga inda ya ajiye su ya rike
shoulder dinta

"Ki kalleni..." Ya umarceta da sauri ta daga kai ta zura Mashi ido,
"Kimason inyi maki abinda nayi maki a gidanmu?...." Bai idaba ta kara fashewa da kuka tana
girgiza Mashi kai
"Kina so?..." Kara girgiza Mashi kai tayi
"To dga yau duk ranarda nayi maki magana baki amsa min ba...to ki tabbatar said nayi maki sau
biyar...kina jina?..." Da sauri ta gyada Mashi kai
"Nafison ki dinga bani amsa da baki bada kai ba..."
"To..." Tafada tana trembling saboda tsoro.
"Kuma duk ranar dana ce kiyi abu kika ki yi to ki Sani babu mai hanani yi maki sau biyar... Kinji
ko?..." Da sauri race
"Eh..."
"Good...yanzu kiyi sauri ki shiga wanka ki sake kaya ki fito waje muci abinci..." Bai idabatace
"To..." Tana juyawa, bayanta yabi da kallo dariya na Neman kufce mashi.
Sai da ta shiga bathroom ya fita, dakinsu da mufida ya shiga bayan ya umarci mufida ta tashi
tayi sallah. Wanka ya shiga ya rama sallolin da ake binshi likewise itama mufida bayan sun idar
mufida ta mike ta bude wardrobe ta fara fiddo kayan yazid dake cikin wardrobe din. Adua ya
shafa ya kalleta yana cewa "Baby INA zaki kai kayana?..."
"Your room...." Ta amsa Mashi atakaice,
"To ba nan bane dakina ?"
"No...kasan yanzu dole mu raba dakin...we are two now..." Tafada tana ida kwaso sauran,
"But pls baby da kin bar kayan nan...remember you yourself kinyi complain akan karantan
yarinyan nan...so ko kadan ba zaman mata da miji zamuyi ba...it will take sometime kafin wani
abun ya kara shiga tsakanin mu... So please don't send me away..." Ya fada kaman zaiyi mata
kuka, Dan murmushi tayi tana cewa "Baby is not as if am sending you away.... Kawai am doing the right thing..kasan babu ruwan
Islam da reasons dinka...nidai raba kwana zaayi..." Tafada tana zipping bag data tura kayanshi
ciki, Dan hada kai da gwaiwa yayi for few second sannan ya daga kai yace
"To naji...na raba one one day...ke kwana daya ita daya..." Yafada kaman baison raba days din,
"Hmmm dear daya baiyi kadan ba?..." Bata idaba ya katseta dacewa
"Aa...haka nakeso...kuma about cooking ya zamuyi kenan?... Nasani kuma kema kin San babu
abinda zata Iya....ko in sa su mom su samo mai aiki?..." Ya tambayeta, Dan murmushi ta karayi
sannan tace
"Don't worry about that...kawai zamu dinga shiga kitchen tare ina nuna mata what to do..." Ta
fada calmly, lumshe idanuwa yazid yayi yana cewa
"Baby you will do that for me?..." Ahankali ta daga Mashi kai tana cewa
"Yes dear..." Da sauri ya mike ya rungume feeling so happy and excited,
"Baby there's no one like you... Baby you are the best...baby I love you so much...baby you are
making me the happiest man on earth...Allah yayi maki albarka...indai aljannan yana kafata na
daga maki ki shige kawai...." Yafda sounding very excited,
"Hmmm baby jin dadin na kyautawa matar Kane ko?..." Da sauri ya rufe bakinta da nashi yana
kissing dinta in a passionate way, sai da yayi mai isanshi sannan yace
"Baby it's not like that... Kawai kina surprising dina ne....kina nunamin the real you... Maza da

dama basu gane irin halin matan da suka aura sai sadda kaddara ta fada masu...yanzu na kara
sanin ko ke wacece...and I love you more because of... Allah ya saki farin ciki fiye da yanda kika
Sani...I love you..." Magana ya dingayi har saida mufida ta rufe Mashi baki, daukanta yayi
sukayi falo inda suka tarda dija tsaye sanye da blue Arabian gown kaman wacce zata unguwa,
bai dire mufida koina ba sai kan dining, dija dake tsaye yazo itama ya dauketa aikam tayi tsuru2
saboda fargaba.
Ajiyeta yayi kan dining yana dariya cikin ranshi yana cewa
"Wata rana da kanki zakice in daukeki..." Mufida mikewa tyi don ta jera masu abinci yace
"Sweetheart just sit and be my guest..." Ya fada mata sannan ya shiga kitchen ya dauko plate,
dija dai kanta kasa ko daga kai batayi ba har ya dawo ya jerawa kowa abinci a gabanshi shima
ya zuba nashi ya zauna suka fara ci amma dija bata fara ci ba saida suka hada ido ya daga
mata gira daya sannan ta maida hankali ta cinye tas ya zuba mata drink tasha. Itama mufida
tana gamawa ta mike ta shiga bedroom dinta ta fito da bag da kayan yazid ke ciki ta shiga dashi
cikin daya daga cikin bedroom ta jera mashi sannan ta fito ta tarda yazid ya kwace plates yana
wankewa, kitchen ta shiga ta rungumeshi ta baya tana cewa
"Baby good night..." Juyowa yayi ya kalleta yana goge wet hands dinshi da jean dake jikinshi
yana cewa
"Wane good night babu ke kusa dani?..." Dariya kawai tayi ta fito ta barshi har lokacin dija na
zaune kan dining waiting ace mata ta mike, wurinta mufida taje ta dafa shoulder dinta sannan
tace.
"Dear sai da safe..." Ahankali dija ta mike tana cewa
"Anty...wurinki...zan kwanta...." Dariya mufida tayi tana cewa
"Ina fa...ai dakinki zaki kwanta..." Da Sauri ta girgiza kai hawaye na taruwa tana cewa
"Dan Allah...wajenki....zan kwanta....tsoro nakeji..." Tafada hawaye da suka taru suna zubowa,
kujeran kusa daita mufida ta zauna tana cewa
"Dear kefa yanzu matar aurece....dole zaki zauna dakinki kuma kibi umarnin mijinki..." Kai dija ta
dinga girgizawa kaman agama lizard tana cewa
"Aa Dan Allah...ni banso....binki zanyi..." Tafada tana fashewa da kuka,
"Ki bar kuka kinji...tashi kije ki kwanta ..." Aikam dija tirjewa tayi tana cewa
"Ni wurinki zan kwana..." Mufida mikewa tayi itama dija ta mike tana kuka, mufida na tafiya dija
na biye daita mufida juyowa tayi ta fashe da dariya itakuma dija said kara volume din kukanta
kawai take, yazid ne ya fito yana goge hands dinshi da wani karamin towel, tsayawa yayi yana
kallon su, da Sauri dija ta goge face dinta ita kuma mufida ta shige dakinta. Yazid ne ya karasa
inda take tsaye ya sa hannu ya daga jaw dinta, kura mata ido yayi for a moment sannan ya rike
mata hannu suka koma falo, zama yayi ya zaunar daita kan kafanshi, sabon hawaye ta fara
amma babu sauti, hand dinshi yasa ya goge mata face yana cewa
" meke damunki?..." Ya tambayeta cikin whisper, da Sauri tace
"Babu ...komai..." Shuru yayi for a moment sannan ya daga mata face ta fuskance shi,
"Khadija...."

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login