Showing 105001 words to 108000 words out of 108372 words
Chapter 36 - NA CUCE TA (1 to End) Complete by Zuwairat Ummu Maryam .pdf
yau ban duba ba...kinji sauki ko?" Ya fada yana
dariya, bata fuska tayi
"Nidai ban sani ba..Dan Allah kar a Kara...." Ta fada mashi
"Hmmmbaby jiya na daurewa nayi...yau kam I can't...so pls get ready for me tonight..." Nan take
ta Kama buga kafanta kasa yazid naji cikin waya yana dariy yana cewa
"Don't worry zaki ji dadi ...I will be nice..." Ya fada yana dariya Don yanajin yanda take buga two
legs dinta kasa
"Wayyo ni ban iyawa...wallahi da akwai zafi sosai..."
"A haka zaki Saba ai...Yanzu don't worry kije ki kwanta kinji kou..." Ya fada mata , dija bata Kara
cewa komai ba ta kashe wayanta. Haka it kadai ta yini gida feeling so lonely and missing mufida
on the other side of her heart Tana fargaban kar yazid ya dawo yace he will have her da gaske.
Around 5 ya dawo, falo ya wuce kasancewan bata falon, bedroom dinta ya shiga ya ganta
kwance rufe da blanket, ajiye briefcase dinshi yayi ahankali Don kar ya tabata ya shiga
bathroom ya watsa ruwa ya fito daure da towel, ahankali ya bude blanket din ya shiga ya jawota
jikinshi, nan take ta bude Ido, zata bude baki tayi magana ya hada bakinshi da nata. Duk kukan
dija bai hanashi samun nutsuwa daita ba,
"Wallahi ka maidani gidan mu..." Ta fada Tana kuka bayan ya gama, Dan dariya yayi yana
mikewa, ruwan wanka ya hada mata tayi ta fito, doguwar riga ya dauko mata da Inners ta saka,
shima shiryawa yayi cikin simple wear ya Kama hannunta suka fita, yawo suka sha sosai,
amma ko uffan dija bata cewa, kawai she needs to sleep, sai in yayi mata magana take replying
dinshi, shima very brief, ganin Tana Neman bacci yasa ya koma gida bayan sunyi dinner a wani
elegant restaurant. Suna dawo gidan ya dauketa yana romancing dinta, before she knows again
zaiyi connecting kanshi daita for the second time, kuka sosai take amma bai daina ba sai ya
samu nutsuwa, ban da tsine mashi babu abinda take shi kuma yana amsa mata da
"Naji...ai ke kika ce kinason mota..." Cikin kuka tace
"Ai Yanzu nace banso...kawai kana yi min mugunta...kuma sai na fadawa anty..." Ta fada cikin
kuka, dariya yayi yana kallonta with adoration yace
"Bari in Kara sai ki fada mata..." Ya fada yan jawota jikinshi, ihu ta farayi yayi saurin sakinta,
"Ki kwanta na fasa...gobe da safe nayi..." Ya fada yana kwantawa. Hararan shi tayi ta mike daga
kan gado Tana tafiya ahankali, Bayanta yabi da kallo yana kallon how vey young she is,
"Baby Ina zuwa kuma?.." Ya tambayeta yana mikewa zaune, juyowa tayi ta watsa mashi harara
ta fita daga dakinshi, bayan kaman minti talatinda fitanta ya mike Don komawa dakinta amma
yana zuwa yaga she's not there. Falo yaje yana Dubata amma still bata nan, dakinta ya bude ya
shiga bathroom yana kiranta amma nothing, a karshe dai dakin mufida ya ganta kwance
rungume da pillows Tana bacci, ahankali ya hau gadon ya jawota jikinshi. Tana bude Ido sai da
ta fashe da kuka Tana cewa yayi hakuri ya tafi, mikewa yayi ya bar mata dakin. A gurguje in a
month saida dija taji she hates her self saboda yazid bai tsallake rana bai Sadu ita ba, since
yaso ya dauko mufida amma in ya kirata kan ta shirya he's coming ta get her sai ta Kama yi
mashi kukan karya wai ya Kara mata ko one week né, a haka tayi wata daya Wanda lokacin
cikinta na 8 months,. Wannan weekend yaje daukota inda suka tafi da dija, duk hada Ido da
zasuyi da yazid sai ta harareshi Don wani irin haushi shi kawai takeji, Yanzu kam bata ki ya karo
mata biyu bayan ita da mufida ba, she loves him amma kuma she hates him for what's his doing
to her, kuma maimakon ta Saba she's getting more pain everyday saboda batasan irin kulawan
daya kyamata ta bawa kanta bayan Wanda yazid ke mata ba, a gidansu ya ajiye dija ya wuce
family house dinshi Don gaisawa da parent dinshi, sun tambayi ya dija take ya amsa masu da
Tana lafiya,
"Mudai sai Rowar Khadijah kake mana, getting to a year now amma ko sau daya Baka kawo
mana itaba ..." Inji small mom, dariya kawai yayi yana boye face kaman yana Jin kunya.
"Zan kawota..." Ya amsa mata kanshi kasa,
"Ya mufida...Tana wurin mom dinta har Yanzu?"
"Yes....amma Yanzu zamu koma daita..."
"Ina?" Ta tambayeshi
"Abuja..." Ya amsa mata,
"Cikinta wata nawa me Yanzu?.."
"8"
"Shine zaka maidata Abuja?.. Ka barta ta haihu tukunna mana..." Shuru yazid yayi baice komai
ba, Don Sam baison wannan komawa gida wankan da akeyi,
"Gaskiya kar ka kaita Abuja...ka barta wajen mom dinta or better still ka maidota gidanku na nan
in yaso in ta haihu suka gama wanka sai ka maidata Abuja..."
"Ok..." Mommy ya amsa mata ba Don ya so ba Don he's missing her sosai. Small mom mikewa
tayi Tana cewa
"Wait Inyi wa mom dinkamaganar duk yanda tace I will tell you now..." Ta fada Tana barin shi
nan zaune, after like 30 minutes ta dawo tace
"Anty tace ka barta nan in ta haihu sai a maidata dakinta bayan wanka sai ku wuce Abuja..." T
fada mashi Tana zama,
"wayyo mommy ni banso haka...why not ta zauna gidana..." Ya fada Don ya dinga samun zuwa
yana hutawa every weekend, hararanshi small mom tayi before saying
"sai ka fadawa Mom Dinka...ni na gama nawa..." Ta fada Tana relaxing kan kujera, ahankali ya
mike yayi mat bankwana y tafi gidansu mufida, yana shiga falonsuya hangeta zaune dauke da
bowl of fruit salad, Tana ganin shi tayi saurin ajiye bowl din ta ta so, da gudu ya karasa wajenta
ya dauketa kaman Wanda ya shekara goma basu hadu ba, kissing dinta yayi sosai forgetting a
gidansu yake, kura mashi Ido tayi Tana cewa
"Ango ka sha kamshi...look how fat you have become...wato abun nema ya samu..." Bakinta ya
Kama ya ja kadan ta saki Kara
"Kin gudu kin bar ni amma kinzo kina zolaya ta... "
"Ya sister Khadijah..."
"She's fine...tare muka zo..." Marairacewa tayi sannan tace
"Shine ko ka kawota mu gaisa?.."
"Sorry my love..bata Jin dadi né..." Ya fada mata Don baison ya kawota soboda yanda take
tafiya duk Wanda ya ganta yasan somethings is wrong
"Ayyako ka cika aiki né?" Ta fada in a funny way, hancin ta ya ja sanna yace
"Ban sani ba ...muje in duba lafiyanki Dana babyna...kinsan doc yace I should be watering the
place every day..." Ya fada sounding very naughty, face ta rufe Tana cewa
"Hope you're not serious?"
"I am...tunda su mom sunce ki zauna nan har sai kin haihu kun gama wanka...." Da sauri mufida
tayi tsalle kaman she's happy dukda she really needs her husband,
"Wayyo dadi...am so happy..." Harara ta yayi yana cewa
"Wato you're happy ko?.. You don't even care about me....bakisan halin da nake ciki ba...am
missing you..." Ya fada mata kaman zaiyi kuka,
"Wane Hali kake ciki bayan gaka kayi adding weight...kuma am so sure my sister is taking extra
care of you..."
"Naji...amma kowa da wajenta...kawai am missing you...." Ya fada cikin whisper, shuru tayi Tana
kallon glowing face dinshi
"Baby mommy Tana nan?"
"No...taje wedding din yar kawarta..." Da sauri yace
"Yeeeyyy...yau zamu sha party gidan nan..." Ya fada yana daukanta.
Sai bayan sallah magrib ya tafi bayan sun sha love da mufida kuma har ya tafi mom din mufida
bata dawo ba.
The following day suka koma Abuja da dija, kuka ta dingayi wai ya barta Kano yayi banza daita
kaman bi jinta.
Haka rayuwa ya cigaba har mufida ta Haifi danta baby boy, yazid kam murnanshi is written all
over him Don ranar data haihu ya zo Kano tare da dija, daman daga hospital gidanshi aka wuce
da mufida. Da gudu dija ta fada jikin mufida kawai sai ta fashe da kuka, yazid tsaya kallonta
yayi, mufida hugging dinta tayi Tana Shafa kanta, yazid wucewa yayi wajen baby shi dake
kwance cikin baby cottage,
"Baby am so happy...I love you so much " ya fada yana kallon danshi, mufida dai na tsaye
Tanashafa bayan dija, sunfi minti goma tsaye har mufida ta Gagara ta zauna cos basu dade da
dawowa daga hospital ba, ahankali ta janyeta Tana cewa
"Dear stop crying mana..." Inji mufida data koma ta zauna Tana biting lips saboda stitches da
akayi mata,
"Anty am sorry....ban karawa..." Ta fada Tana kuka
"Haba dear babu komai... Ai ke sister ce...baa fushi dake..." Ta fada ahankali while smiling,
gefenta dija ta koma ta zauna yazid ya juyo suka hada Ido da dija ta watsa mashi harara shi
kuma yayi mata gwalo, mufida dariya tayi kawai tasan da akwai drama, dawowa yayi ya zauna
gefenta. Haka suka dinga hira, in mufida ta mike sai itama dija ta mike tabi bayanta Don ko
kadan batason zama dashi. Dariya yayi yana kwanciya kan gado cikin ranshi yana
"Kinyi ki gama Don tare zamu koma Abuja...."
The following day yazo komawa kememe dija takibin shi wai she's staying with mufida, shikuma
ya rufe Ido yace dole ta zo su tafi, Allah yasa a bedroom dinta suke wannan shaftan da ta Tara
mashi mutane saboda yanda take kuk very loud,
"Kiyi hakuri baby..I can't do with out you now or ever..so kawai ki taso kinsan banason tafiyan
dare..." Ya fada mata, sallaman da akayi falo yasa yazid juya tare da fita, small mom ce tare da
wasu mata biyu which are from the family, gaisawa sukayi tana cewa
"Ai since muna wajen jariri nace Bari inzo in Gan daughter tunda tayi wuyan gani..." Ta fada
Tana kallon falon at the same time Tana zama tare da sauran matar da suka zo, murmushi yayi
ya koma inda ya fito,
"Baby ba mom tazo...Dan Allah ki bar kuka kije ku gaisa...and pls be a good gal..." Ya fada mata
kaman mata gaskiya, daga red eyes dinta tayi ta kalleshi
"To ka tafi..." Tace mashi,
"Ina..."
"Abuja..."
"Wato dai da gaske baki bina...shikenan tunda kin maida mijinki dodo...I will go..amma ki shirya
wacegarin suna zamu ko...understand?" Da sau ta gyada mashi Kai tare da sakin ajiyan zuciya.
Fita yayi yana cewa mom zai wuce, bankwana sukayi ya fita zuwa part din mufida Wanda ke
cike da yan barka, itama ban kwana sukayi ya ajiye mata enough Incase zaa bukaci wani Abu
bayan bai nan.
Dija wanke face dinta tayi ta fito ta durkusa har kasa ta gaida small mom da sauran mata,
amsawa sukayi small mom na kallon how grown and beautiful she is, amma she sees
something in her eyes Donduk Wanda ya ganta yasan da akwai damuwa tartare daita, after like
30 minutes small ta mike tare dacewa "Khadijah muje ciki..." Ta fada Tana Kama hanyan dakin da dija ta fito, ahankali dija ta mike ta bi
bayan ta Tana tafiya ahankali, bakin gado small mom ta zauna while ita kuma dija ta zauna
kasa kanta kasa sai wasa take da fingers dinta,
"Khadijah...ya kike..." Ta tambayeta,
"Lafiya...lau..." Ta amsa mata cikin sanyinmurya,
"Meke damunki...ki fAda min Don nasan baki da kowa da zaki fadawa damuwanki..tell me duk
abinda ke cikin ranki..." Ta fada mata calmly, dija shuru tayi bata ce komai ba,
"Babu abinda yake maki Wanda baki so?... Ko wata cutarwa?" Ta sake tambayanta, still shuru
dija tayi,
"Ya akayi idanuwanki sukayi ja haka?... "
"Cewa yayi in bishi mu koma Abuja...ni kuma ban so..." Ta amsa mata .
"Why ba zaki bi minjinki ba,..ko yana ta kura maki?.." Ahankali dija ta daga mat Kai , magani ta
dauko daga cikin bag dinta ta mika mata Tana cewa
"Gashi ki dinga sha da madara kullum..sannan ki dinga Shan watermelon da other fruits
sosai..kinji ko..." Ahankali dija ta daga mata kai. Yan advice daya ka mata USA ta bawa ya small
mom ta bata sannan suka tafi. Dadi taji ta fara Shan maganin sannan ta koma part din mufida.
Kafin suna shakuwa ta gaske ya Kara shiga tsakanin mufida da dija, ba Mai taba cewa
kishiyoyine, babu Mai two mind da one another, nan marina ta San asabe ce matar sharif nan
Sabon zumunci aka kulla, ranar suna da yaci sunan dad din yazid, shagali akayi sosai Don har
da complimentary tea aka hadawa baki. Ba karamin gayu sukaci ba Don duk kunci da kitso da
akayiwa mufida anyiwa dija, hakan yasa tayi kyau sosai Don yazid bai gane ta ba da yazo, sai
Allah Allah yake su kebe da ita ya sata kuka as usual. Amma yar wayau kam part din mufida ta
kwana, babu irin call da baiyi mata ba amma bata daga ba daga karshe na kashe wayan tayi.
The following daya ya hade rai wai shi his angry amma ko kallonshi batayi ba, still aranar da
dare part din mufida taso kwana yazid yaji he can't, part din ya shiga cikin Kayan bacci ya shiga
dakin dake opposite na mufida inda take kwance, yana gani shi tayi saurin mikewa zauna Tana
tale baki kaman tayi kuka,
"Yanzu baby baki yi missing Dina ba?..." Ya tambayeta, shuru tayi bata ce komai ba,
"Taso muje mu kwanta,,,kin San gobe zamu koma Abuja"
"Nidai ban zuwa..."
"Naji...lets go and sleep..." Ya fada mata, hankali ta mike ta shige mashi gaba, Tana bude kofa
tayi wif ta shige dakin mufida dake zaune Tana bawa sultan Nono, da sauri ta juyo Tana kallon
dija while shima yazid ya shigo wearing a smile
"Ashe Bakiyi bacci ba..." Yazid ya fada mata sounding very funny, dariya tayi Tana kallonsu, dija
zama tayi gefenta yazid kallon dija yayi yace
"Baby pls ki taso muje mu kwanta..." Ya fada mata,
"Ni ba Yanzu zanyi bacci ba..." Ta fada Tana hararanshi, dariya mufida tayi Tana cewa
"Ai tunda yace Yanzu zaki kwanta dole ki kwanta Yanzu...no complains..."
"Tell her...." Inji yazid,
"Ni sultan zan dauka...." Ta fada Tana Kara matsawa kusa da mufida,
"Aa mu kwanciya zamuyi...kuma kuje ku kwanta..." Inji mufida,
"Wayyo Allah anty...banason bacci..." Bata idaba ya dauketa, kuka ta farayi mufida tabi baya su
da kallo wearing a little smile, suna fita ta daure fuska, danta ta kalla sai ta sake sakin murmushi
Tana cewa
"Alhamdullilah...."
Aranar for the first time dija enjoys making love, the following day suka tafi Abuja, ataikace after
40 days mufida ta dawo Abuja. Zaman su so sweet, kafin anemawa dija school sai ga ciki, duk
sai yazid yaji bai kyauta ba Don Sam ya mance dazance ciki while enjoying her, sai da mufida
ta koma mata tamkar uwa Don laulayi take Mai zafi, bata wata bata sha drip ba, duk ta koma
kalan tausayi, yazid yana kula daita sosai Don ko office zashi sai yayi mata wanka ya tabbatar
da yayi mata the necessary things kafin ya tafi, after nine month ta Haifi yarfa mace, shagali
akayi ranar suna sosai. Duk yaran yazid dashi suke Kama. Ahankali time ke tafiya inda dija t
Koma school,and she's doing great. Wani lokaci in suna zaune falo sai yazid yace
"Fitsari zanyi..." Duk sai su kalleshi,
"Haba dear je kayi mana..." Inji mufida, ita kam dija tasan daita yake sai tayi shuru ta kauda Kai
Tana murmushi. Sau biyu su kaje Yola da mufida da dija da yazid. Lokacin zuwa su na farko ba
karamin dadi ammi taji ba Don tamkar ba dija ba, kusan duk barin taruwa sukayi suna kallon
dija.
At 25 dija tayi ssce, yazid har da rawa yana cewa
"Wayyo dadi an saki Khadijah ta tadire..." Ban da dariya babu abinda suke, lokacin yaran
mufida uku while ita kuma dija yara biyu Banda Mahmoud, abun shaawan shine babu Wanda
zai taba ganin Mahmoud ko ihsan da zaicedija ta haifesu dan har lokacin bata da jiki, sai da
classic space har ta gidan gaba, yazid never had enough of her Don kullum har dokin zuwa
dakinta yake, he knows dija ce first love dinshi Don sai a kanta ya gane so da Kauna amma
alhamdullilah bai taba nuna bambaci tsakani su ba, in yana tare da dija he makes her feel like a
queen haka itama mufida, zancen kishi kam da akwai amma in a matured way, komai nasu iri
daya. Duk sanda yazid na zaune cikinsu he feels like a king Don gani yake nobody is as lucky
as he is. Duk sanda yazid ke Jin zolaya sai ya ce
"Baby ki rkani Inyi fitsari..." Yake ce mata. Mahmoud kam Yanzu ya koma family house din su
yazid bayan rasuwan innad, most people a family sun San Mahmoud Dan yazid né ko ba a fada
ba then dija ta haifeshi, nobody really cares as they know nobody ita above mistake and what
will be will always be nor matter what, yakan je Abuja weekend ko holidays amma bai Jin dadin
zama dasu saboda nobody can take care of him like small mom, tamkar ta samu little yazid
saboda yanda take ji dashi, at first mom din yazid da dad basu cika zama dashi ba amma as
time goes on basu da abokan hira sai shi, in bai nan gidan sai ya zama lonely. Life is soooo
sweet in har kana tare da masoyinka na gaskiya, Allah ya barmu tare da masu son mu Dan
Allah. Ameen.
Nan na kawo karshen NA CUCE TA, Allah ya hada mu a gaba cikin next book Dina mai sunan
sirrin wasu gayu. (Bitches beware)
Pls kuyi hakuri, nasan wasu zasuce nayi sharp sharp, Sam banason yanda nake sa maku Ido a
hanya kullum, some people will always open their data saboda nacuceta,
Da kawai abinda nake