Showing 78001 words to 81000 words out of 108372 words
Chapter 27 - NA CUCE TA (1 to End) Complete by Zuwairat Ummu Maryam .pdf
thing in the morning su koma gida don ko jaririn baa basu
suka gani ba. Dija komawa tayi ta kwanta ko minti goma batayi ba bacci yayi gaba daita
For the very first time in two months datayi bacci like a baby, she feels so save and secure.
A gidan su yazid kam bayan Hajiya karama ta fadawa Hajiya babba dija ta haihu, zama tayi
bakina gado tare da yin tagumi,
"Abu kaman wasa ya zama gaskiya...har kullum ina fatan I should wake up from this dreadful
dream...amma gaske ne...." Hajiya babba ta fada cikin sanyin murya, zama Hajiya karama tayi
kusa daita
"Pls ki kwantar da hankalinki...abinda zai faru ya riga ya faru.....so kawai muyi planning
ahead..." Hajiya karama tayi comforting dinta,
"Yanzu meye abunyi....nidai am confused...." Inji Hajiya babba, itama Hajiya karama shuru tayi
kaman mai tunanin wani for almost 3 minutes
"Me zai hana yanzu tunda ta haihu alhaji yaje ya nema mashi aurenta....I think hakan zaifi
sauki...." Inji Hajiya karama,
"Nima haka nakeso amma ai kin San halinshi....yana Iya cewa bai zuwa ko kuma yace anemo
wani yaje shi bai zuwa...." Inji Hajiya babba,
"Ko dai mu gawa inna?..." Hajiya karama ta tambayeta, shuru Hajiya babba tayi for a moment
sannan tace.
"Me zai hana a fara fada Mashi...in bai yarda ba sai mu fadawa Hajiya inna...." Mom ta fada
mata, haka dan taba hira kadan sannan suka fita daga inda suke hiran.
Itakam mufida wani empty daki ta koma ta kwanta kasa tana rolling tana kukan bkin ciki, run
lokacin da sukayi waya da yazid take kuka, babu Wanda yasan halin da take ciki cos babu
Wanda ya ganta sannan babu Wanda ya nemeta saboda yawan mutanen dake gidan. Tana nan
kwance bacci y dauketa bayan taci kuka ta koshi, bat farka ba sai wajen karfe bakwai, ji tayi
jikinta zafi rau sannan kanta zafi. Da kyar ta mike ta shiga bathroom ta dauko alwallah, tana
salla tana hawaye, sai da ta Ida ta kara komawa sai rawan sanyi take kuma batason ta fita don
da an ganta zaa gane something is wrong with her, tana nan kwance bacci ya kara daukanta.
Sai wajen ten ta farka feeling worst than earlier, mikewa tayi ta taka ahankali zuwa bakin kofan
ta bude taji babu hayaniya sosai da alaman mutane sun koma sai yan kadan, Vail dake kanta ta
yafa har kusa face dinta don kar a gan how swollen face dinta yake. I ana fita tana takawa
ahankali kaman Kazan da aka tsoma a ruwa had ta kusa shiga falo yayi daidai da fita Hajiya
babba da Hajiya karama daga inda suka gama hiran su, kallon ta sukayi ita kuma ta sadda kai
kasa
"Daughter daga ina kike?..." Hajiya karama ta tambayeta
"Ba...." Ji tayi zatayi kuka sai tayi shuru, da sauri Hajiya karama ta zo kusa da ita ta daga jaw
dinta, nan swollen and red eyes dinta ya bayyana,
"Subhanallah!!..." Suka fada atare while mufida ta kara fashewa da kuka dukda voice dinta bai
fita
"Haba daughter.... Haba daughter.... Meye matsalanki da bazaki fada mana ba?.... In yazid ne ai
bai fi karfin mu ba....ji yanda yanda jikinki ke zafi...." Inji Hajiya karama dake rike da wrist dinta,
"Kiyi hakuri kinji....(komai yayi farko dole zaiyi karshe....nasan it's a trial time for this family
amma ya muka Iya da ikon Rabbi... Dan Allah kiyi hakuri kinji...nasan duk mahakurci mawadaci
ne...." Inji mom yazid, kai mufida ta dinga gyada mata duk sai tausayinta ya kamasu,
"Muje insa a hada maki ruwan wanka sai kici abinci kisha magani...." Inji Hajiya karama dake
rike da hannunta. Babu gardama tabita part dinta.
í ¾í·¡â¤
NA CUCE TA
â¤í ¾í·¡
®Zuwairat (ummumpls am)
3⃣2⃣
_Follow me on:_
*Wattpad @ummumaryam29*
*Email:Zuwairat.nuhu@gmail.com*
*IG: zuwairatummumaryam*
*Website:Www.ummumaryam.com*
*And also join my new Facebook group: Zuwairat ummumaryam and Zuwairat ummumaryam
page.*
*Snapchat: ummumaryan29*
Ganin har kusa minti ashirin da zuwansa bata shigo ba yasa ya mike ya shiga bathroom ya
watsa ruwa ya fito da alwallah yayi sallah sannan ya kira number small mom, tana picking ya
fara cewa
"My mommy....am so hungry...pls mufida ta kawomin abinci..."
"OK..." Ta amsa Mashi sannan ta mike ta shiga inda mufida take shi kuma ya rage kayan jikinshi
ya kwanta daga shi sai shorts, sai murmushi kawai yake he never believe he will be this happy
ever again, yanzu he feels so alive, bayan kaman minti goma mufida ta shigo da tray mai dauke
da food warmers samanshi, yana jin motsin mutum falonshi yayi saurin mikewa ya leka yagan
itace, da Sauri ya karasa inda take ya amshi tray din ya ajiye kan mini dining sannan ya dauketa
chak kaman wata baby
"Pls....drop me...." Tafada tana kokarin sauka daga hannunshi,
"I want to give you baby...yau in Allah ya yarda sai kin samu ciki...." Ya fada yana shiga
bedroom din, kallon how bright his face look mufida tayi taji wani irin haushi, kan gadon ya ajiye
ta yayi saurin cire shorts dake jikinshi sai rawa jikin yake kaman yau yayi aure, mufida mikewa
tayi zaune daga kwancen daya barta, ta tsaya tana kallon yanda yake rawan jiki, wurgar da
shorts din yayi ya hau kan gadon, da sauri mufida ta mike tsaye,
"Haba baby meye haka...I need you...now..." Yafada kamm mai jin bacci, kuka ta farayi tana
cewa.
"Look how excited you are... Dayake ka samu wacce kake so...you never loved me...kawai
pretending kake..." Ta fada cikin matsanacin kuka, yazid jingina yayi da gadon ya lumshe eyes,
ahankali ya fara cewa
"Baby you are my first love....kece mace ta farko da zuciyata ta fara so besides iyayena da
siblings dina....mufida I love you...wannan excitement da kike gani a face dina is because of
yanzu hankalina ya kwanta...nasan yarinyan danayi molesting is save and sound....not because
nafi sonta kanki....wallahi baby I will die for you...." Ya fada in the most loving and sweet voice,
mufida kuka kawai take tana cewa "I don't believe you...nasan itama you love her...." Murmushi yayi daga inda yake zaune naked
yace
"Baby what I have for her is pity...not love..." Ya fada don y kwantar mata da hankali, hararanshi
tayi
"Haka kuke cewa....kawai just say it...you love her...." Tafada tana kuka, mikewa yayi babu
komai jikinshi, inda take tsaye yaje ya rike mata waist
"Lets make a passionate love....zo in mantar dake damuwanki...." Ya fada cikin zolaya yana
daukanta, nuna Mashi tayi bataso amma saida ya shawo kanta ta bashi hadinkai. Bathroom ya
shiga yayi wanka sannan ya hada mata ruwan itama tayi ta dawo ta kwanta gefenshi, da sauri
ta mike zaune, yazid dake lumshe idanuwa kallon ta yayi "Baby what's the problem?...."yafada shima yana mikewa zaune, hararanshi tayi cikin
shagwaba sannan tace
" kar inna tazo...." Tafada tana kokarin maida kayan jikinta, dariya yayi ya kama gown din
"Inna bata nan ai...dawo ki huta..." Ya fada yana jawota, kara zame jikinta tayi
"Gaskiya aa....bari in koma tunda ka samu abinda kake so ..." Tafada tare da murguda Mashi
baki, dariya ya karayi
"Ki huta zuwa karfe biyar zamu wuce abuja..." Idanuwa ta zaro
"Gaskiya ba haka mukayi da kai ba...you promised one week...ko fa wurin mommyna banje
ba....nidai ka yi hakuri next week...kazo mu tafi...." Tafada kaman zatayi Mashi kuka, kura mata
ido yayi cikin so da kauna
"Baby gaskiya I can't spend a whole week without you...kiyi hakuri mu tafi...next Friday kizo
kiyiwa mom dinki two days...." Bai idaba ta fara bubbuga kafa kasa tana cewa
"You promise... Remember good Muslims always keep to their promises...." Itama bata idaba
yace.
" naji...amma kidawo kiyi massaging dina...." Yafada yana daga mata gira, baki ta turo tana
cewa
"Am tired...." Relaxing yayi ya rufe eyes kaman mai bacci yace
"Bakison yin sati daya kenan..." Ya fada mata atakaice,.
"Ina so . .." Tafada ahankali
"Then come back to bed...." Yafada ko eyes bai bude ba, turo baki tayi ta haye gadon, ahankali
ya bude ido,
"Kam lallai ma....yanda nake naked haka nake son ganinki...banda wayau..." Ya fada mata,
babu musu ta koma tsaye ta cire kayan jikinta sai kallon jikinta yake kaman babu gobe, lips
dinshi yayi biting tare da bude mata hannuwanshi, ita kuma ta fada jikinshi
Nan wasa ya chanza tsakaninsu kuma, ita dai mufida bata bar mamakin change din yazid ba.
í ¾í·¡â¤
NA CUCE TA
â¤í ¾í·¡
®Zuwairat (ummumaryam)
3⃣3⃣
_Follow me on:_
*Wattpad @ummumaryam29*
*Email:Zuwairat.nuhu@gmail.com*
*IG: zuwairatummumaryam*
*Website:Www.ummumaryam.com*
*And also join my new Facebook group: Zuwairat ummumaryam and Zuwairat ummumaryam
page.*
*Snapchat: ummumaryan29*
*Pls ina bukatan aduan Ku, don Allah duk sanda kukayi ibada Ku tuna dani da dukkan alumman
Muslim, ina da abinda nakeso pls Ku rokan min Allah. Don't forget me plsssss*
Salem na zaune gaba kusa da driver while su dad suna baya. Salem daukan wayanshi yayi, ji
yake kaman ya kira yazid ya fada Mashi amma he can't saboda su dad. Text yayi Mashi kaman
" _Ango!.... Ango!!!..... Ango!!!...."_ ya tura Mashi, alokacin yazid dake zaune office yasha suit
looking more breathtaking than ever, bai Dade da gama waya da mufida ba, sai yaji karan
shigan message, da kaman yayi ignoring sai kuma ya dauki wayan ya bude message din,
dariya ya farayi tana cewa "Sarkin zolaya..." Ya fada tana dailing number Salem, ringing ya farayi daga chna bangaren
Salem ya kashe bai dauka ba, ya kara yi Mashi text kaman
" _Ango kasha kamshi...angon mufida...da khadija...."_ ya tura Mashi, yazid dayaji bai dauka ba
ya ajiye wayan sai kuma karan text, kara daukan wayanshi yayi yaga another message daga
Salem
"Wai what is this guy up to ne?..." Ya tambayi kanshi yana dariya at the same time yana kara
dailing number Salem, still bai dauka ba few seconds sai ga another message daga Salem yana
cewa
"The latest ango in town..." Wannan Karin bai kirashi ba sai shima yayi Mashi text kaman haka
" _Wai yau meke yi maka dadi ne haka?...."_ yazid ya tura Mashi. Sai ga reply kaman haka
" _In nayi maka albishir mai dadi me zakayi min?..."_ dariya yazid yayi yana shafa well groomed
beard dinshi
" _Me kake so?..."_ya tura Mashi
" _Kayi min alkawarin zaka shiga gaba wajen jawo hankalin Maryam gareni...."_Salem ya turo
Mashi, dariya ya kara yi Wanda ya bayyana open teeth dinshi,
"Kasan kome nace zatayi...amma it depends on abinda zaka fadamin...if it deserves it zanyi
maka...amma in bai da dadi no deal..." Ya tura Mashi,
" _Yanzu dai in har na fada maka what makes you happy zakayi yanda nace ko... Deal?..."_
dariya yazid yayi yana cewa
"Wai meye haka ne? " don ko kadan hankalinshi bai je wajen dija ba,
_"Deal...amma can we talk on phone now? Am tired of typing.."_ ya tura Mashi, few seconds
later Salem ya turo Mashi message kaman haka
"No...yanzu ina tare dasu dad dinku...daga family din su khadija muke....congratulations.. An
daura maku aure!!!...." Ya turo Mashi, yazid budewa yayi yana karantawa, yana dariya kallon
agogon hannunshi yayi don ganin date if it's April first amma yaga ba haka bane, yatsa ya dora
kan bakinshi yana kallon wayan., rasa abinda zai fada Mashi yayi
_"No reply?..'_yaga message din Salem,
"Kadai San babu kyau shiga hakkin mu ko?... To ka shiga nawa..don this is not how to play a
joke..." Yazid ya tura Mashi, few seconds later ya turo Mashi wani wani kaman
"Wallahi ba karya nake ba....kasan nafi karfin hakan...wallahi dad yace in rakoshi village dinsu
khadija... Tare dashi da friends dinshi...muna zuwa sai kawunta yace ya baka...wannan mutum
daya fada maka inda khadija take lokacin da mukazo...." Haka ya rubuta Mashi exactly abinda
ya faru a turawa yazid, anutse yazid ya zauna ya karanta, baisan lokacin daya mike ya daka
tsalle tare dacewa
"Alhamdulillah!!!!!......" Da karfi ba,
Nan take ya durkusa ya fara sujjada babu slowing down, babu abinda yake cewa sai
" alhamdulillah...dija is mine...alhamdulillah.. Dija is mine...." Yake ta maimaitawa, karan shigan
message ne yadawo dashi hayyacinshi, a sauri ya dauki wayan,
" _Just remember what you promised..."_ Salem ya sake turo Mashi. Dariya kawai yayi sannan
yayi relaxing a kujera yana juyawa ahankali, sai lumshe eyes kawai yake cike da nutsuwa da
farinciki, ko ranar daya auri mufida bai ji irin dadin da yake ji ba yanzu. Tunawa yayi da gidanshi
na Kano, yasan na mata hudu ne amma part din mufida kawai ke da kaya, bai jira ya samu
confirmation daga wajen dad ba ya dauki wayan shi yayi dailing number wani danuwansu dake
dealer na kaya daga na falo to bedroom Dana kitchen babu abinda bai saidawa, bayan sun
gaisa yazid ya fara cewa
"Wai nawa yake costing mutum in zaiyi furnishing 3 bedroom flat?..." Ya tambayeshi babu
wasting of time,
"You mean in mu zamuyi komai har curtains da sauransu?..."
"Yes..." Yazid ya amsa Mashi,
"Well it depends... In irin kayan nan ne zaiyi sauki akan in kayan waje ne..." Shuru yazid yayi for
a while sannan yace
"In na wajene dukkan kayan zaiyi nawa?..... "Ya tambayeshi,
" in komai na gidan har curtains da kitchen utensils daga waje zaa kawo gaskiya zaa bawa 5m
baya..." Baki yazid ya bude yana tuna irin kayan da uwar mufida ta zuba mata
"Gaskiya sunyi kokari.. " ya fada ciki ran shi
"To in kaman falo da bedroom daya an saka kayan waje sai sauran bedrooms din kayan Nigeria
fa?..." Yazid ya tambayeshi,
"Gaskiya in haka ne zaa samu sauki sosai....kuma kayan mu na gida sunfi da waje juriya...sai
dai kasan mutane da son kyale2...amma maganar gaskiya namu kayan are the best...." Ya
shaidawa yazid
"Are you sure?..." Yazid ya tambayeshi yana relaxing a kujeranshi,
"Ai kasan I will not lead astry...gaskiya na fada maka...."
"OK....kana da wasu kasa ko zai anyi order?...".
" da akwai wasu mana..."
"OK...in na shigo Kano zan zo ganinsu...."
"To shikenan..." Mutumin ya amsa Mashi sannan sukayi sallama. Ajiye wayan yayi tare da
mikewa kaman. Zaiyi wani abu sai kuma ya koma ya zauna, duk ya rude, mufida CE ta fado
Mashi nan take mood dinshi ya chanza, yasan she can't stop him from taking another wife
amma yana tausaya mata, yasan she won't take it likely kuma he's sure she will cry her eyes
out, text yayi mata kaman
_"Baby I love you one thousand times...."_
Ya tura mata yana murmushi kaman ba yanzu suka gama waya ba, ko second talatin baa yi ba
sai ga reply dinta da
_"I love you Lodi Lodi my Prince charming.. Dagani sai kai..."_ dariya yayi tare da rubuta mata
_" daman babyna daga ni sai ke mana sai in dai kaddaran Allah... Kinsan babyna kaddara ta
riga fata... "_ ya tura mata sai yayi saurin kashe wayan don yasan kira zatayi.
í ¾í·¡â¤
NA CUCE TA
â¤í ¾í·¡
®Zuwairat (ummumpls am)
3⃣4⃣
_Follow me on:_
*Wattpad @ummumaryam29*
*Email:Zuwairat.nuhu@gmail.com*
*IG: zuwairatummumaryam*
*Website:Www.ummumaryam.com*
*And also join my new Facebook group: Zuwairat ummumaryam and Zuwairat ummumaryam
page.*
*Snapchat: ummumaryan29*
_Sweethearts ina me yi maku happy Ramadan in advance, Allah ya amshi duk ibadun da
zamuyi._
*In har my novels make you happy and keeps you entertained then pls repay me with your
prayers, dan Allah kar Ku manta danií ½í¸¥*
*Don't forget to vote and comments*
Kuka kawai take tana tunanin irin rayuwan da zatayi inda zaa kaita, kullum adua take ta koma
gida don ta dinga yiwa ammi dukkan house chores don da tana yi mata gardama in ta sata aiki
kaman wanke2 da sauransu amma yanzu she wants to do everything for her amma gashi bata
kara samun daman ba. Kara volume din kukan ta tayi nurse dake zaune tana kallon ta sannan
tana wondering abinda ke faruwa ta mike tazo inda dija ke zaune bakin gadon ta maida legs
dinta kan gado tana cewa
"Ki bar kukan haka nan...kin San baki da lafiya...yi shuru kinji?...." Ta fada mata, dija kara
fashewa tayi da kuka tana cewa
"Dan Allah ki kirawo ammi ta tafi dani gida....banason aure....." Tafada cikin matsanacin kuka,
shoulder dinta nurse ta dafa still confused tace
"Kiyi hakuri kinji...baayiwa iyaye gardama...ki dauki kaddara...goge hawayenki..." Ta fada mata,
ahankali dija ta sa bayan hannunta tagoge face dinta tana kallon kudin dake hannunta,
"To dan Allah ki karata ta amshi kudin...wallahi banason kudin...." Tafada new tears na rolling,
still rarrashinta nurse ta dingayi har bacci ya dauketa.
Tana bacci tana sauke ajiyan zuciya.
Abangaren yazid kam sai karfe 12 ya iso gidansu bayan ya bawa danuwansu keys to part din
dija. Yana parking ya nufi part din dad dinshi, sai sauri yake don yasan he's around.
Da sallama ya shiga dad ya amsa Mashi, zama yayi gefe daya ya gaida dad ya amsa in a
Normal tune, bayan kamn minti biyu dad ya fara cewa
"Daman abinda yasa na kiraka shine sabida wannan yarinyan....munje gidansu da taimakon
abokinka Salem....kuma alhamdulillah kawunta ya baka inda ya nemi a daura maku aure..."
Idanuwa yazid ya lumshe hearing it from his dad makes it official
"So an daura maku aure..." Dad ya fada yana gyara zamanshi
"Kuma kawunta ya shaida min zai fada min lokacin daya kamata ayi bikin in yaje jos...jiya da
dare ya kirani ya fadamin sun yanke hukuncin ba sai an yi wata shagalin biki ba...kawai sunce
in an sallameta daga hospital an daukota...kaji yanda mukayi..." Yazid da kanshi ke kasa yana
sauke ajiyan zuciya ahankali ya sake lumshe eyes dayaji ance from hospital a wuce da dija
gidanshi, he never sees that coming,
"Thanks dad...." Yafada cikin sanyin murya,
"Don't thank me..." Dad ya katse shi sannan yacigaba dacewa
"Yazid!..." Dad ya kirashi,
"Naam..." Ya amsa Mashi tare da daga kanshi ya kalleshi for just few seconds ya kara sadda
kanshi kasa,
"Mata biyu is not a joke....ka zama mai adalci...kar ka shiga hakkin kowa for any reason in the
world...ka rike gidanka da adua...make them each others friend not enemies... Don't make them
jealous... Make each and every one of them feel like and angel...banda son kai... Kar kace
tunda wannan is not educated ko tunda yar kauyece ka shiga hakkinta wallahi the unjust shall
never go unpunished.... Kana jina?..." Dad ya tambayeshi sounding very serious than ever,
ahankali yazid yayi nodding,
"Remember all I have said and you shall