Showing 57001 words to 60000 words out of 108372 words

Chapter 20 - NA CUCE TA (1 to End) Complete by Zuwairat Ummu Maryam .pdf

Advertisement

thing in the morning
sai mu kama hanyan kano. ” pls
banson kwanciya kan gadon hotel….”

Yazid ya fada idanuwanshi lumshe,
murmushi Salem yayi “Ai sai ka
kwanta kasa…amma gaskiya ban Iya
tuki for another 3 to four hours…in
kuma zaka tuka motan you are
welcome… Sai na iso….” Ya amsa
Mashi atakaice, yazid dai bai kara
cewa komai ba, kawai yana tunani
yanda duniya ta chanza Mashi farat
daya ya koma bai da kowa sai Salem
then Hajiya karama itama tunda ya
kashe wayanshi bata kara kiran shi ba
yasan fushi take cos he knows how
upset she can easily be. “Khadija….
Where are you?….” Ya fada ahankali.
Salem dai bai kalleshi ba har ya
hangi wata babba hotel ya juya yayi
wurin, parking yayi a parking lot
bayan an bude masu gate, fita yayi ya
shiga, reception ya nufa yayi booking
daki for a night aka nuna Mashi dakin
duk yazid na kwance cikin mota. Sai
da ya shiga dakin ya watsa ruwa
sannan ya fito ya sauka downstairs.
Wurin yazid yaje yaga kaman ya fara
bacci, tapping dinshi yayi yabude ido
ahankali, “Muje…” Ya fada Mashi,
hannu yazid ya mika Mashi Salem ya
amshi hannun tare da jawoshi waje,
jingina yayi da mota Salem ya kulle
mota ya rike Mashi hannu suka koma
ciki “Duk ka maida kanka kaman wani
patient… You better be easy on
yourself before you die for nothing….”
Salem Ya fada yana hada Mashi
ruwan wanka.
Dija kam tunda ta ga yazid abun da
yayi mata ya dawo mata saboda, tana
tafia tana goge hawaye, “Allah
yaisa….da yanzu ammai bata koreni
ba…” Tafada tana tunanin ba don
abinda yayi mata ba da tana a small
but happy and sweet home da

siblings dinta, kara goge face dinta
tayi amma hawaye bai daina fitowa
ba, a wannan ranar ko low diet dinner
data sabaci bata ci ba saboda bakin
ciki da Kuma ciwon jikin don duk
ilahirin jikinta hurts like hell, yau data
koma labour room waiting area sai
taga babu komai, it felt so lonely and
scary, mai gadin wajen ne kawai
zaune, bata je wurin ba ta koma baya,
cikin hospital ta dinga yawo tana
ganin mutane jefi2 inada ta kwanta
jiya da rana taje taga babu kowa
amma da akwai florescent light
wajen, babu kowa wurin amma
hasken wurin makes it a little less
scary, wajen ta nufa ta ajiye bag dinta
a jikin bango ta kwanta yanda ko
mutum ya zo wurin bazai ganta ba,
tana kuka tana kiran ammi har Bacci
yayi gaba daita.
The following day around 12 a
compound din gidansu yazid
shareef zaune kusa da shahid kan
mota, inda suke zaune yana kallon
bakin gate, wayan hannun shahid ya
nunawa shareef,”Ka gane wannan
yarinya?….” Shahid ya tambayi
Sharif,”Yes…kam hanan ko?…””Yes
itace…kasan I have special plans for
her….saboda abinda tayimin jiya a
school in har na kamata sai na bata
banana that will last her for
eternity….” Shahid Ya fada sounding
very mean, dariya shareef yayi”Ina
zaka kamata?…” Sharif ya tambayi
shahid, dariyan mugunta yayi”A wurin
convocation party da zaayi zan bata
ecstasy pills…” Bai idaba Asabe ta
fito daga part din Hajiya karama zata
part din Hajiya babba, dariya sukayi
tare sannan Sharif yace”Ni kuma am
so Hungry for this gal…

I wish I will have her for just a
night…” Ya fada yana kallon Asabe
dake tafiya waist dinta na shaking
ahankali, dariya suka karayi sannan
Shahid yace”Ka mance the last time
da muka samu wannan yarinya ta
dinga yi mana ihu….Allah ya taimaka
grandma bata gida data…..” Bai idaba
akayi horn a bakin gateShuru sukayi
tare da maida hankalinsu ga gate don
ganin Wanda ke tahowa, maigadine
ya bude gate motan Salem ya
shigo,”Abokin ustaz ne….” Inji Sharif,
basu ga yazid ba kasancewan yana
kwance, saida Salem yayi parking
sannan ya fito ya zagaya ya bude kofa
tare da tada yazid da yanzu
yanayinshi is becoming scary,
ahankali yazid ya fidda kafa daya zai
fito amma duk ilahirin jikinshi sai
rawa yake kaman irin people da old
age, Salem kamashi yayi ya fito ya
tallaboshi suka fara tafiya ahankali,
Sharif kallon shahid yayi”Wai shi da
waye wancan?…” Ya fada don ko
kadan basu kawo wa Kansu yazid ne
ba, ganin yanda Salem kadai bai Iya
tafiya dashi don almost dukkan
jikinshi ya sakar Mashi, Salem kallon
su Sharif yayi”Pls you guys should
give me a hand….” Ya nemi
taimakonsu, sai lokacin suka diro
daga bayan motan suna wondering
who it could be, suna karasowa suka
ga yazid ne, da sauri suka kwaceshi
daga hannun Salem”What’s wrong
with him!!!…” Sharif ya fada da karfi,
Salem baice komai ba”Yaya!…meya
sameka?…”
Shine questions da suke jera Mashi
while suna rike dashi from both sides,
ba karamin tashi hankalunsu yayi ba
cos basu taba ganin dan uwansu haka

ba,”Pls somebody should say
something!…” Sharif ya fada sounding
very tensed amma babu Wanda yace
komai, kofan part dinshi Salem ya
bude suka shiga ciki, kan three seater
suka kwantar dashi kowannensu ya
fito da gudu, Sharif part din dad yayi
da gudu while shahid yayi part din
Hajiya babba shima aguje, da ihu
shahid ke kiran big mom da small
mom, da sauri small mom ta mike ta
tari shahid,”Moms…Ku taho…yaya isa
critically sick… Yanzu nan yaya Salem
ya shigo dashi….” Ya fada yana haki,
dan dakatawa yayi yana kallon mom
dinsu that looks so emaciated, sai
lokacin ya lura da yanda ta koma,
sannan yana kallon I don’t care looks
on her face dayayi maganar
yazid,”Mom bakuji bane?…. Yaya
baida….” Bai idaba yaga big mom ta
mike ta kama hanyan bedroom
dinta”Mommy!!!…” Ya kwala mata kira
amma ko juyowa batayi ba ta shige
abinta, kallon small mom data sadda
kai kasa yayi”Small mom…what’s
happening?…” Shine tambayan dayayi
mata yana shafa kanshi back and
fro,”Ina yazid din?…”
Small mom ta tambayeshi, bai amsa
ba yace”Small mom I know
something is wrong… Nasan big
mom bata wasa da yaya… So pls Ku
fadamin abinda ke faruwa,…” Hajiya
karama bata saurareshi ba ta fita
zuwa part din yazid, shima sharef na
zuwa part din dad ya tarda shi zaune
yana karatu, shima cikin tashin
hankali ya sanar da dad abinda ke
tafe dashi, ko kallon shi dad baiyi
ba,”Dad…am talking to you…
Yaya…””Ka bar min wuri kafin ranka ya
baci….” Dad ya daga kai tare da daka

Mashi tsawa, surprise look ne kwance
kan fuskan Sharif,”Dad am talking
about yaya yazid fa…””Wai baka
wucewa!…” Dad ya kara daga Mashi
tsawa, aikam gefe daya ya koma yana
buga kafa a kasa yana cewa”Dad ka
taho mu tafi…hes in critical
conditions… Pls dad…in ma da laifin
da yayi maka kayi hakuri….” Bai idaba
yaga dad ya Ciro palm sandal dake
kafanshi ya biyoshi da gudu, shima
aguje ya bar wurin yana mamakin
abinda ke faruwa.
Hajiya karama zama tayi bakin
kujeran da yazid ke zaune”Yanzu son
kashe kanka zakayi?…you want to kill
yourself?….so we are all worthless to
you… Bamu da amfani wajenkako?…”
Ta fada hannunta dafe da forehead
dinshi dake harbawa, shahid dai yana
tsaye yana jin abinda take cewa
amma baisan manufarta ba”Gaskiya
he needs a doc,…tun shekaranjiya da
muka bar nan baici komai ba…” Inji
Salem, Hajiya karama daga wayanta
tayi tare da dailing number doctor,
aguje Sharif ya kara shigowa yana
kallon yazid dake kwance sai nishi
yake, kallon shahid yayi”Ina big
mom?…” Ya tambayeshi”She’s not
coming….”
“So…is dad…what’s happening?….”
Inji shahid, ahankali yazid ya Dora
hannunshi kan hannun small dake
magana da doc, daga idanuwa tayi
sai ya girgiza mata kai alaman she
should not call the doc. Hararanshi
tayi ta cigaba da magana sai da ta
gama sannan ta godewa Salem tare
da ordering Sharif yahada Mashi
ruwan wanka. Salem sallama yayi
masu yatafi kan zan dawo da yamma,
bayan yazid ya fito daga bathroom ya

kwanta har lokacin su Sharif da
Hajiya karama suna tare dashi, doctor
na zuwa ya duba shi ya nemi jin
abinda ke damunshi amma babu mai
cewa komai.”Wai where exactly ke yi
maka ciwo?…” Doc ya tambayi
yazid,”Ba….bu….” Ya amsa Mashi
ahankali,”Dan Allah yaya ka fada
Mashi…you look terrible….” Inji Sharif
,”Am…OK….” Yazid yyi insisting,”Kayi
Mashi Karin ruwa…he has not been
eating….” Inji small mom, yazid dai
jinsu kawai yake. Doc rubuta
abubuwan da zai bukata yayi su Sharif
suka tafi sayowa daga pharmacy dake
nan kusa dasu, kan hanya kam sai
tambayan juna abinda ke faruwa suke
amma babu reasonable answer.+Two
hours later yazid ne kwance ana yi
Mashi Karin ruwa na biyu dakin cike
da siblings dinshi amma babu
matarshi da mom da dad,
Pls manage……see you late
NA CUCETA 24

April 5, 2018 by Zuwairat Yunus







NA CUCE TA

®Zuwairat( ummumaryam)

24



My dearest barrister Hajiya Hannatu, I love you so much, thanks for the care and the gifts, you
are one in a trillion. Love you wujiga wujiga

Sai da Karin ruwa ya kare sannan ya farka daga bacci, kallon siblings dinshi yayi sai ya tuna in
har suka gano abinda yayi they will all be disgust, “Pls Ku tafi….am OK now….” Yafada yana
kirkiran murmushi karfin hali, kallon juna sukayi amma basu da intention din barin wurin, “Kunji
pls kuje….” Bai idaba Hajiya karama ta shiga da plate a hannunta “Tqshi kaci abinci….” Ta fada
Mashi atakaice fuskanta daure don kar yayi mata gardama, amma kauda kai yayi gefe baice
komai ba, “Yaya pls eat….” Inji marzuk dake zaune gefenshi kan gado, shi tunanin mufida yake,
ko batasan ya dawo ba, “Small mom…ina…mufida….” Ya tambayeta, “Tana nan….” Ta amsa
Mashi atakaice sannan ta ajiye abincin kan bedside locker ta fita tana cewa. “You are on your
own…” Yasan manufarta wato she won’t care about him anymore, su Sharif dake jingine da
bango sai hissing suke ko me ke damunsu oho, “Yaya in hada maka tea?…” Maryam ta
tambayeshi, ahankali ya girgiza mata kai “Haba yaya…what’s wrong?….are you on hunger
strike?… Komai bakaci….”






Sharif ya fada kaman hes the boss, yazid murmushi kawai yayi ya kauda kai gefe yana tunanin
in har sun San abinda ya aikata they will all hate him, afusace shahid ya bar wajen Sharif yabi
bayan shi. Yazid daga wayanshi yayi yakira number mufida amma batayi picking ba, mikewa
yayi ya zauna da cannula dake hannun shi, “Yaya ina zaka?…” Maryam ta tambayeshi, “Wurin
mufida….” Ya amsa mata yana kokarin sauke legs dinshi kasa, “No yaya relax…let me call
her….” Ta fada tana maida Mashi legs dinshi kan gado, lumshe eyes yayi yana tunanin khadija,
shi da ya aika mugun abu is here under ac amma the innocent gal is somewhere without parent
or loved ones, yasan the street is a dangerous place especially for gals, he knows a gal like
khadija will never go scot free for as long as she’s out there looking for food and shelter “She
will be molested again…. Even with the pregnancy….” Yafda ahankali sai ya fashe da kuka
forgetting the presence of his siblings, jin an rike Mashi hannu yasa yayi saurin hadiye kukan
tare da goge hawayenshi.

Maryam na shiga part dinsu ta shiga dakin da mufida take, da sallama ta shiga ciki, mufida CE
kwance itama yanayinta was bad don idanuwanta sun chanza kala saboda kuka, “Anty yaya
yace kije…” maryam ta fada mata, ahankali ta daga kanta sannan tace “Banjin dadi ne….” Ta
amsa mata sannan ta juya kwanciyanta, Maryam fita tayi taga Sharif da shahid sun fito daga
bedroom din mom dinsu, “Wai ina mom take ne?….” Suka tambayi Maryam, “Nima ban Sani
ba…kilan tana part din dad..nima yaya yace inkira Anty mufida kuma tace she’s not feeling too
well.”

Ta amsa masu, kara daure fuska sukayi, “Wait….” Sharif ya fada sannan ya kama hanyan dakin
mufida, yana isa ya dan bugi kofan tare da sallama, amsawa tayi tana mikewa zaune, shiga
yayi yana kallon matar wansa da he’s older than, “Sis yaya yace kizo….” Ya fada atakaice not
looking so bright, mufida gyara wuyan dan karamin hijjab dake kanta tayi “To ina zuwa….” Ta
amsa Mashi amma kara gyara tsayuwanshi yayi yana cewa “Ai he’s said kafata kafanki….”
Yafada yana kara murtuke fuska don yasan in ba don girman yayanshi ba ko kallon banza bata
isa tayi Mashi ba, mufida bata kara cewa komai ba ta saka vine flat shoes dake bakin gadon ta
mike, kofa ya bude mata ta fita ya bi bayanta tare da maida kofan ya rufe.

Maryam bata kara komawa part din yazid ba tayi zamanta falo, su kuma Sharif da shahid sukayi
hanyan part din dad sai huce suke kaman wasu yan tasha.

Itadai mufida har ga Allah batason gani yazid for any reason in the world don yanzu tasan yana
da someone that he loves and adores more than her Bedroom da yazid ke kwance tayi sallama,
da sauri ya kalli kofan, ganinta makes him happy amma how she looks Scare’s him, siblings
dinshi da suka rage wurin shi suna ganin mufida ta shigo suka mike suka bar masu dakin, tana
tsaye a gefe daya har suka bar dakin, daga kanta tayi ta kalleshi shima mikewa zaune yayi
yana kallon ta, ahankali ya mika mata hannu yayi mata alaman tazo, tsayawa tayi tana kallon
how emaciated he is, “Baby pls come….” Ya fada mata ahankali yana mika mata hannu,
ahankali ta taka zuwa bakin gadon ta zauna, “Princess.. I miss you….” Yafada yana matsawa
kusa daita “Stop it….” Ta fada tana matsawa baya, “Am sorry… So sorry….” Ya fada mata yana
rike wrist dinta, ahankali ta zare hannunta tana cewa “Stop it…






I can’t pretend anymore…. Ban Iya zama da wannan bakin cikin….” Fashewa tayi da kuka
tacigaba da cewa “Pls ka sallameni in tafi….” Da sauri yazid ya Dora yatsanshi kan wet lips
dinta “Shushhh….” Ya fada yana in a whisper yana goge mata face, “Pls don’t say that…am
sorry….mai rabamu sai Allah….” Yafada yana goge mata face dinta, kai ta girgiza Mashi,
“No…you heart lies with her….baka damu dani ba….” Ta fada cikin matsanacin kuka, kai shima
ya girgiza mata “My heart does not lie with anyone but you….kawai tausayi ne da guiltiness ke
weighing dina down….I love you and you know it…….” “No you don’t love me…pls ka sakeni…”
Bata karasa ba ya kara Dora yatsa kan lips dinta “Pls stop saying that……” “You know I love
you…” “That was then….if kanasona why duk ka damu haka?… Just take a look at yourself…
All because of another… Ko abinci bakaci…nidai gaskiya zan tafi..

when everything settles down sai in dawo…ganinka haka breaks my heart….” Tafada tana kara
volume din kukanta, rike mata two hands yayi “Baby its not because of her….” Which hes lying
of course “Zunubin is too much for me….babu inda baa nemeta ba amma she’s nowhere tobe
found… Kilan she’s dead all because of me….baby forgive me for being human…. This whole
thing is killing me….the only thought that makes me strong is you…in kin barni ban san yanda
zanyi da raina ba.. Pls baby don’t go….” Yafada yana Dora kanshi kan shoulder dinta, mufida
shuru tayi deep down tanajin tausayinshi at the same time the thought of khadija irritates her,
ahankali ta shafa bayanshi tana cewa “If you find her aurenta zakayi ko?…” Ta tambayeshi
thinking about yanda zata Iya coping da sharing sweet, lovable romantic yazid dinta da wata,
“Baby I don’t know yet…let’s find her first….” Yayi mata karya don yasan if he mistakenly says
yes mikewa zatayi and hes enjoying her comfort, “Baby pls sleep by my side tonight….” Ya fada
yana kara shige mata jiki, hararan bayanshi tayi “Only on one condition….” Ahankali yace
“Anything for you…” “Promise me zaka bar nuna damuwa…promise me zaka koma normal life
dinka as if nothing happened….” Shuru yayi baice komai ba don yasan that is absolutely
impossible at the moment “I will try…” “Good.. Now bari inyi feeding dinka.. .” ta fada tana
kokarin mikewa, kara riketa yayi da jikinshi, “Baby am not hungry…” Tureshi ta farayi “Then no
deal….” Tafada tana tureshi, “OK…



Sorry…ki bani tea…zansha …” Ya fada don kar ya bata mata rai kuma Mikewa tazoyi ya Kara
riketa, “Baby ki bari sai later…I miss you a lot….” Yafada ba don in zata bukaceshi zai Iya komai
ba amma don ya nuna mata how much he cares, hannu ta Dora kan tummy dinshi that is so flat
“Kalli yanda cikinka ya hade da bayanka….pls ni dai bari in hado maka tea din….” Bai kara
cewa komai ba ya saketa ta mike shi kuma ya koma ya kwanta.

Direct Sharif da shahid suka shiga part din dad dinsu ba ko sallama, sai wani cika suke suna
basarwa, big mom ce zaune tana magana da dad while Hajiya karama tana sauron su. Mom
shuru tayi tana kallon su, kowannensu tsayawa yayi suma sun zuba masu idanu “Wai kuna
haukane zaku shigo babu sallama sannan kunyi ma mutane tsaye?…” Hajiya karama ta fada
cikin fada, “Munzo jin abinda ke faruwa ne….” Sharif ya fada yana daga gira daya, dad dinsu
kam ya cika yayi fam “Kambu…amma wallahi zanyi maganinku yanzu nan in har Baku bar
wajen nan yanzu ba…” Hajiya karama ta fada kaman zata tashi sama “Ai in mun bar wajen nan
to kun gaya mana abinda ke faruwa… Dalilin dayasa yaya bai da lafiya amma duk baku damu
dashi ba….ai muma yan gidan nan ne kuma we are no more kids….” Shahid ya fada atakaice
sannan ya kalli Sharif yace “Ko ba haka bane?…” Ya tambayeshi da sauri Sharif yace “Haka ne
…” Hajiya karama ji tayi kaman ta mike taci ubansu amma dad ya daga mata hannu alaman ta
kyalesu, mom kam ko kallon su batayi ba balle su bata mata rai, dad daukan wayan dake
gefenshi yayi sannan yayi dailing wata number, few seconds later ya fara cewa “Yauwa
inspector… Ka taimaka ta turomin 4 police…”

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login