Showing 75001 words to 78000 words out of 108372 words
Chapter 26 - NA CUCE TA (1 to End) Complete by Zuwairat Ummu Maryam .pdf
daya tunamaganar shayar da danshi. Nan ya fadawa doc abund yakeso ko
gardama baiyi Mashi ba y amince da yayi hakan, sai lokacin ya fita har cikin ranshi yana son
kara ganin facedinta amma haka ya hakura likewise yana son ganin danshi amma shi ko kadan
baison ganin yanda yake dan Karami. Haka ya hakura ya fita daga cikin hospital din feeling so
relaxed, ya mance rabon da yaji irin wannan farin cikin, ji yake kaman an dauke Mashi wani
katon stone dake weighing dinshi down. Jefa kanshi yayi bayan mota yana murmushi with his
eyes closed. Kafin su kai gidan was around ten, wanka yayi yaci abinci sosai sannan yayi salla
ya kwanta bayan sunyi brief hira da sultan.Dija bata farka ba sai wajen 10pm lokacin matan na
zaune, sai nurse dazata kula daita dake kicingide kan kujera ita kuma binto tana kwance nan
kasa, lokacin doc na shirin tafiyagida. Tana bude ido taji cikinta empty da Sauri ta fara shafa
cikinta don ta manta events daya faru, ganinMatan dake zaune sai ta tuna taga amminta,
then...yazid....da Sauri ta widening idanuwanta data tuna taga yazid tare da amminta da binto,
sai ta tuna mota ya bugeta, daga nan ta tuna ta farka in do much pain, Then an saka ta a mota
an taho daita, she remember she was screaming saboda azaba then an shiga daita wani daki
da wasu mutane daga nan bata kara tuna komai ba, kara shafa cikinta tayi taji kaman bandage
sannan ga zafe, idanuwa ta zaro"Ina cikina!..." Ta fada kaman Mara hankali wanda ya maida
hankalin mutanen wurin kanta, da sauri nurse din ta mike likewise yan uwan ammi duk sukayi
kanta"Ina cikina?....." Ta fada sounding more tensed sannan tana shirin kuka, d saurin nurse din
tace"An fidda maki....kin samu namiji...." Ta yi mata dalla2"Na...mi...ji?...." Tafada tana zaro
idanuwa,"Eh namiji...." Ta amsa mata, su kam Matan tsaye sukayi suna kallon su,"To yana
ina?...." Ta tambayeta, " zaa kawo maki shi...." Tafada sannan ta fita daga dakin, office din doc
dake tartare kayanshi ta Shiga tasanar dashi halin da ake ciki, da saurinshi ya fita zuwa
dakin."Ina...ammi...." Ta tambayi sisters dinammi,"Tana gida...." Daya daga cikin su ta amsa
mata, bude kofa akayi nurse da doc suka shiga, "Da akwai inda ke maki ciwo?...." Ya
tambayeta, ahankali ta girgiza kai tare dacewa"Cikina ne kawai...ina dan?..." Ta tambayeshi,
murmushi yayi"Yanzu zaa kawo maki shi...kinji ko?..." Kai ta gyada Mashi, alama docyayiwa
nurse kan a dauko dan, nan ta fita few seconds later ta dawo rikeda Dan, tana shigowa dakin
dija tayi saurin mika Mata hannuwanta, Dora mata yaron tayi, saida ta kalleshi for almost two
minutes sannan tace"Wannan shine ke yawo a cikina?...."To be Continued...NA CUCE TALast
updated: an hour agoAdd
í ¾í·¡â¤
NA CUCE TA
â¤í ¾í·¡
®Zuwairat (ummumpls am)
3⃣1⃣
_Follow me on:_
*Wattpad @ummumaryam29*
*Email:Zuwairat.nuhu@gmail.com*
*IG: zuwairatummumaryam*
*Website:Www.ummumaryam.com*
*And also join my new Facebook group: Zuwairat ummumaryam and Zuwairat ummumaryam
page.*
*Snapchat: ummumaryan29*
_Don't forget to vote oooo_
Murmushi doc ya karayi tare da daga mata kai, kura mata ido yayi yaga yarinyace ta gidan
karshe, mamakin ya akayi yazid ya Iya auren dija yayi sai Kuma yaga she so gorgeous, dan
nurse ta amshi yaron zata kara fita dashi da sauri dija tace
"Ina zaki kaishi?..." Ta fada babu wasa,
"Kwantar dashi zaa..." Ya fada dukda ba haka yaso ba, da tunanin shi in ta farka sai a kai mata
dan ta fara shayar dashi. Dan baki dija ta turo
"Baa barinshi nan?...." Ta tambayeshi,
"Kar ki damu zaa kula dashi...." Ya fada mata sannan ya fita. Nurse ce ta shigo ta dauki cup da
warm water data tanada saboda ita ta hada mata very thick tea ta sha tana lumshe eyes
saboda yanda take jin dadi tea din. Sai da ta gama ta bata drugs tasha sannan ta saka towel
cikin warm water to goge mata jikinta duka dija sai kokarin rufe nakedness dinta kawai take, su
kam yan uwan ammi jira suke first thing in the morning su koma gida don ko jaririn baa basu
suka gani ba. Dija komawa tayi ta kwanta ko minti goma batayi ba bacci yayi gaba daita
For the very first time in two months datayi bacci like a baby, she feels so save and secure.
A gidan su yazid kam bayan Hajiya karama ta fadawa Hajiya babba dija ta haihu, zama tayi
bakina gado tare da yin tagumi,
"Abu kaman wasa ya zama gaskiya...har kullum ina fatan I should wake up from this dreadful
dream...amma gaske ne...." Hajiya babba ta fada cikin sanyin murya, zama Hajiya karama tayi
kusa daita
"Pls ki kwantar da hankalinki...abinda zai faru ya riga ya faru.....so kawai muyi planning
ahead..." Hajiya karama tayi comforting dinta,
"Yanzu meye abunyi....nidai am confused...." Inji Hajiya babba, itama Hajiya karama shuru tayi
kaman mai tunanin wani for almost 3 minutes
"Me zai hana yanzu tunda ta haihu alhaji yaje ya nema mashi aurenta....I think hakan zaifi
sauki...." Inji Hajiya karama,
"Nima haka nakeso amma ai kin San halinshi....yana Iya cewa bai zuwa ko kuma yace anemo
wani yaje shi bai zuwa...." Inji Hajiya babba,
"Ko dai mu gawa inna?..." Hajiya karama ta tambayeta, shuru Hajiya babba tayi for a moment
sannan tace.
"Me zai hana a fara fada Mashi...in bai yarda ba sai mu fadawa Hajiya inna...." Mom ta fada
mata, haka dan taba hira kadan sannan suka fita daga inda suke hiran.
Itakam mufida wani empty daki ta koma ta kwanta kasa tana rolling tana kukan bkin ciki, run
lokacin da sukayi waya da yazid take kuka, babu Wanda yasan halin da take ciki cos babu
Wanda ya ganta sannan babu Wanda ya nemeta saboda yawan mutanen dake gidan. Tana nan
kwance bacci y dauketa bayan taci kuka ta koshi, bat farka ba sai wajen karfe bakwai, ji tayi
jikinta zafi rau sannan kanta zafi. Da kyar ta mike ta shiga bathroom ta dauko alwallah, tana
salla tana hawaye, sai da ta Ida ta kara komawa sai rawan sanyi take kuma batason ta fita don
da an ganta zaa gane something is wrong with her, tana nan kwance bacci ya kara daukanta.
Sai wajen ten ta farka feeling worst than earlier, mikewa tayi ta taka ahankali zuwa bakin kofan
ta bude taji babu hayaniya sosai da alaman mutane sun koma sai yan kadan, Vail dake kanta ta
yafa har kusa face dinta don kar a gan how swollen face dinta yake. I ana fita tana takawa
ahankali kaman Kazan da aka tsoma a ruwa had ta kusa shiga falo yayi daidai da fita Hajiya
babba da Hajiya karama daga inda suka gama hiran su, kallon ta sukayi ita kuma ta sadda kai
kasa
"Daughter daga ina kike?..." Hajiya karama ta tambayeta
"Ba...." Ji tayi zatayi kuka sai tayi shuru, da sauri Hajiya karama ta zo kusa da ita ta daga jaw
dinta, nan swollen and red eyes dinta ya bayyana,
"Subhanallah!!..." Suka fada atare while mufida ta kara fashewa da kuka dukda voice dinta bai
fita
"Haba daughter.... Haba daughter.... Meye matsalanki da bazaki fada mana ba?.... In yazid ne ai
bai fi karfin mu ba....ji yanda yanda jikinki ke zafi...." Inji Hajiya karama dake rike da wrist dinta,
"Kiyi hakuri kinji....(komai yayi farko dole zaiyi karshe....nasan it's a trial time for this family
amma ya muka Iya da ikon Rabbi... Dan Allah kiyi hakuri kinji...nasan duk mahakurci mawadaci
ne...." Inji mom yazid, kai mufida ta dinga gyada mata duk sai tausayinta ya kamasu,
"Muje insa a hada maki ruwan wanka sai kici abinci kisha magani...." Inji Hajiya karama dake
rike da hannunta. Babu gardama tabita part dinta.
.abangaren grooms kam bakaramin party sukasha ba, duk sai murna kawai suke au zasu
kwana manne da mace babu kaman Sharif da sai shan maganin man power kawai yake. Wajen
nine friends dinsu suka raba Kansu gida biyu don raka angwaye gidanjensu.
Ba karamin rashin m Sharif yayi wa yar amini dad dinshi ba don har da suma ta dingayi saboda
azaban da takesha hannun sharif. Wanda yasa ta rantse babu abinda zai sata kara kwana
wannan gidan.
Shi kuma shahid was so nice and gentle da asiya(Asabe), ko kadan baison ganin hawayen ta
cos ji yake this is the happiest moment of his life.
The following day da wuri nurse ta hada warm water tayi wa yaro wanka ta shirya shi cikin
expensive clothes da ubansa ya saya sannan ta bashi milk yasha ya koshi sannan ta kwantar
dashi. Kayan sawan dija ta fiddo daya ta zuba Mashi perfumes sannan ta shiga bathroom ta
hada ruwan wanka, har lokacin dija bata farka ba, saida ta gama fixing komai sannan ta tadata.
Bayan ta fito daga wanka nurse ta shafa mata mai, ita dai dija bata gane abinda ke faruwa ba
amma taga kulawan is too much, kuma ga gayan yan gayu tana gani kala2 cikin dakin. Bata
musa mata ba ta amshi kayan ta saka, kanta nurse tayi combing sannan ta daura mata. Dija dai
ko uffan batace ba amma she's enjoying the moment, saidata ta gama shiryata sannan ta hada
mata tea ta amsa tasha ta bata magani tasha doc ya shigo around 8 ya bata injection sannan ta
koma ta kwanta, ko tambayan dan batayi ba saboda dadi
Tana lumshe idanuwa sai ta tuna d binto da yan uwan ammi,
"Dan...Allah... Ina..su inna suke?..." Ta tambayi Matan sounding very cool,
"Sunje gida... Amma sunce zasu dawo...." Ta amsa mata, kwantawa tayi bata kara cewa komai
ba, cikin ranta tana ganin Allah ne ya amshi aduan ta don kullm cewa take Allah ya kawo mai
taimaka mata.
Shima yazid daya kwanta ana trying number mufida bai samu ba baisan sanda bacci yayi gaba
dashiba , he slept like a baby don wani irin nutsuwa yake ji tattare dashi. Bayan sallan asuba
bai farka ba sai karfe 8: 20 shima ba don baccin ya isheshi ba sai don yayi deciding ya je Kano
yau sannan ya wuce abuja, don jiya bayan ya kwanta yayi trying number mufida amma bata
dagawa
Ganin 8:20 yasa yayi aurin mikewa tare da shiga bathroom, wanka yayi ya maida kayan daya
cire don da kaya daya kawai yazo. Bayan ya shirya ya fito falon sultan, nan ya tarda shi yana
calling yana lumshe eyes da gani da mace yake waya, yana ganin yazid ya neme excuse yayi
hanging off sannan ya kalli yazid, "Ya ustaz you are looking very bright... Meye sirrin ne...ko dai mata kake zuwa nema garin
mu?..." Inji sultan cikin zolaya, murmushi kawai yazid yayi ya muka Mashi hannu suka gaisa
sannan yace
"Ina son wucewa Kano ...kafin in koma abuja da yamma in Allah ya yarda..." Yazid ya fada
Mashi, dan bata rai sultan yayi
"Baka bari mu koma abuja da yamma?..."
"No gaskiya...kasan jiya akayi wedding din siblings dina biyu....so I have to be there.. Duk da
nayi missing daurin auren..." Yafada yana saka hands dinshi cikin aljihunshi,
"OK...amma muje kayi breakfast if not my mom will be mad...." Ya fada yana mikewa, yazid
baice komai ba yabi bayanshi fuskanshi dauke da murmushi, kan dining suka zauna aka kawo
masu ruwan tea da intestine pepper soup, nan yazid ya cika cikinshi sannan yayi masu sallama
ya mike "Ka tafi da mota daya mana..." Inji sultan dake biye dashi
"No don't worry... In naje kano zan dauki daya daga na gida..."
"OK let d driver drop you at the park...." Sultan yayi insisting, yazid bai kara cewa komai ba
driver ya bude Mashi mota ya Shiga yayi waving sultan good bye yana cewa
"Allah ya sake kaddara haduwan mu...."
"Ameen ustaz..." Sultan ya fada da karfi yayin da motan ke driving out of the house.
Hospital ya umarci driver yaje, babu musu yayi hanyan hospital. Around 9:30 su ka isa hospital.
Direct office doc ya Shiga suka gaisa ya tambayi ya masu jiki doc ya amsa masu da suna na
samun sauki, danshi ya bukata a kawo Mashi doc yasa akawo yaron. Nan yazid yayi Mashi
huduba ya rada Mashi suna Mahmud sannan ya maida masu suka mayar dashi wajen
kwamciyan shi. Mikewa yayi y mikawa doc hannu sukayi ban kwana kan zai dawo next
weekend. Fita yayi har zai fita amma he needs to see her, komawa yayi bakin kofan inda take
kwance, da kyar ya samu courage din bude kofan luckily tana bacci sai nurse dake zaune kan
kujera, shiga yayi yana sniking kaman Mara gaskiya, nurse zata gaidashi ya daga mata hannu
sannan ya nufi bakin gadon, kallon kayan jikinta yayi da kuma how peaceful she looks,
"Hmmm alhamdulillah...." Ya fada yana lumshe idanuwa, juyawa yayi ya kallo nurse din
"Pls sister take very good care of her...feed her very well...zan biyaki in na dawo next
weekend...." Ya fada ahankali don kar ya tada ta daga bacci
"No problem sir...." Ta amsa Mashi . fita yayi ya shiga mota sai park, yana zuwa ya tarda golf
sauran mutum uku ya cika, biya yayi suka kama hanyan Kano.
Karfe biyu da yan mintina ya isa kofar gidansu. Direcct part din mom dinshi ya shiga ya tarda
mom dinshi da Hajiya karama, sai wasu sisters din mom da dad, durkuswa yayi ya gaidasu
suka amsa har da mom dinshi don kar ta nuna masu da akwai matsala.
"Wai ya akayi baka zo ba tun jiya?...." Inji wata yar dad
"Aikine....ya rikeni...." Yayi mata karya. Mikewa yayi ya shiga inda yasan zai tarda mufida,
hangota yayi kwance tayi rubda ciki, ahankali ya maida kofan ya kulle sannan ya taka ahankali
ya haye gadon, wuyanta ya fara kissing kaman mayuwanci nan ta firgita ta farka taga yazid,
wani irin disgusting look ta watsa Mashi, murmushi yayi ya tallabo face dinta yana kallon yanda
face dinta ya kumbura ga eyes dinta sun chanza kala,
"Babyna am sorry if I made you cry...ki yafemin...." Ya fada yana shafa hancinshi kan nata,
fashewa tayi da kuka tana cewa
"I want my own baby...nima inason in haihu....pls made me pregnant... " ta fada cikin
matsanacin kuka..." Lips dinshi ya Dora kan nata yana murmushi,
"Muje part dina...yau in Allah ya yarda zakiyi ciki...." Yafada sounding very naughty, kuka kawai
take saboda bakin cikin how excited he looks, duk Wanda ya Gandhi yasan he's happy saboda
dan shegen da aka Haifa mashi. In yau itace ta haihu Allah kadai yasan irin gatan da zata
samu, kallon yanda yaje shishige mata jiki kawai take, "Babyna....muje part dina.....muje ki bani wajen da ni kuma in ajiye maki ciki...." Yafada kaman
ba shi ba, wani irin haushi ta kara ji
"Wai wajen da...." Tafada cikin ranta, tureshi ta farayi
"Stop it...." Kai ya girgiza mata yana unzipping wandonshi
"Baby zan baki....just open up..." Yafada jikinshi na rawa, ganin da gaske yake yasa ta turashi ta
mike ta shige bathroom tare da kulle kofan. Yafi minti goma nan kwance sannan ya mike yaje
bakin kofan
"Baby ki kawomin abinci part na...." Yafada mata yana Dora kai kan kofan, shuru yaji
"Kinji babu am seriously starving.... Ki kawomin kinji.. Am waiting...." Ya fada sannan ya gyara
kayan jikinshi ya bude kofan ya fita ya koma part dinshi ya mike kan gado yana jiran zuwan
mufida.
í ¾í·¡
Thanks for the love, pls don't to vote don it will make so happy.
Ina baran aduanku Allah ya yiwa wani kaninmu rasu, pls pray for him.
Sannan ga masu shaawan shiga group dina, ga number wata sis dita duk mai so tayi mata
magana zatayi adding dinku. Don har ga Allah abubuwan suna iyimin yawa ban Iya adding
mutane da kaina
09034060521.
.kuma masu complaint kan rashin post da wuri ko rashin yawan page wallahi am a very busy
person kawai writing is my person not because am jobless, pls Ku cigaba da hakuri da
managing Wanda kuke samu. Thanksí ½í²‹
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU(YAYA HAYAT)
(ADMIN OF ADMINS)
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)
WHATSAPP NO:
09030159301
í ¾í·¡â¤
NA CUCE TA
â¤í ¾í·¡
®Zuwairat (ummumpls am)
3⃣1⃣
_Follow me on:_
*Wattpad @ummumaryam29*
*Email:Zuwairat.nuhu@gmail.com*
*IG: zuwairatummumaryam*
*Website:Www.ummumaryam.com*
*And also join my new Facebook group: Zuwairat ummumaryam and Zuwairat ummumaryam
page.*
*Snapchat: ummumaryan29*
_Don't forget to vote oooo_
Murmushi doc ya karayi tare da daga mata kai, kura mata ido yayi yaga yarinyace ta gidan
karshe, mamakin ya akayi yazid ya Iya auren dija yayi sai Kuma yaga she so gorgeous, dan
nurse ta amshi yaron zata kara fita dashi da sauri dija tace
"Ina zaki kaishi?..." Ta fada babu wasa,
"Kwantar dashi zaa..." Ya fada dukda ba haka yaso ba, da tunanin shi in ta farka sai a kai mata
dan ta fara shayar dashi. Dan baki dija ta turo
"Baa barinshi nan?...." Ta tambayeshi,
"Kar ki damu zaa kula dashi...." Ya fada mata sannan ya fita. Nurse ce ta shigo ta dauki cup da
warm water data tanada saboda ita ta hada mata very thick tea ta sha tana lumshe eyes
saboda yanda take jin dadi tea din. Sai da ta gama ta bata drugs tasha sannan ta saka towel
cikin warm water to goge mata jikinta duka dija sai kokarin rufe nakedness dinta kawai take, su
kam yan uwan ammi jira suke first