Showing 108001 words to 108372 words out of 108372 words
Chapter 37 - NA CUCE TA (1 to End) Complete by Zuwairat Ummu Maryam .pdf
son Jan hankalin mata akanshi, Yanzu duk groups da ka shiga babu
tallanda ake sai na Kayan mata, well let me ask you do you think happiness na mijinki depends
on Kayan mata?., do you think sweetness in bed is all what man needs?,have you ever asked
yourself why jawarawa sukayi yawa a arewa while sunemasu Kayan mata fiye da kowanne
yare? Besides da akwai wuraren da basu San Kayan mata ba like east amma are living happily
with their hubbies, well my sisters stop deceiving yourself, Kayan mata is nothing in dai you feed
well, and if you think Kayan mata are so important then ki sha da million yau gobe kiyi mashi ba
daidai ba in bai sake ki ba. Kinzauna a gida Dan kudin da kike samu daga wajen miji bazaka
tare ka fara wani Abu nor matter little ba sai sayan Kayan mata kuma ranar da yace na sakeki
kin tashi a tutar babu, Baka iya taimakawa yaranka Don kina matar alhaji, always waiting for
alhaji to do everything as if his your slave, wallahi wannan zamanin ya wuce inshort Yanzu
mazAn sun fiku sanin Kayan matan Don suka suna ganin yanda write up ke yawo kan social
media kan Kayan mata . So sister stop wasting your money sayan Kayan mata while su masu
sayarwa suna making da Kai, at least kunun gyada and milk is ok or dabino da coconut. Then
ta masu zaman banza am still calling, ku bar zaman banza, sannan masu kishiyoyi ku zauna
dasu lafiya Banda munafurci, ko son idon mutun amma bayan idonshi ka nemi cutar dashi,
remember Allah is watching. And wayanda kilan kishiya ta fita ta bar mata yana ko ta mutu ta
bar yayakizo kina cutar dasu, remember no body knows tomorrow , kilan su zasu amfaneka ba
naka da kake takama dasu ba, always keep remembering tomorrow is alway pregnant and it
can give birth to any thing. Allah y shige mana gaba yasa mu dace da rahamarsa ameen. I love
you all. And thanks for the prayers, love, attention,and most of all understanding and standing
by me. Ina godiya sosai. #tagonelove.
This is dedicated to all my fans all over the world.