Showing 36001 words to 39000 words out of 108372 words
Chapter 13 - NA CUCE TA (1 to End) Complete by Zuwairat Ummu Maryam .pdf
salla. Ko
mai bata shafa ba ta shirya cikin wasu material mai kyau da tsada. Falo ta dawo ta zauna, tana
zama da minti biyar aka kawo lunch daga gidansu yazid, amsa tayi ta ajiye kan dinning tana
tunanin yanzu duk abinda takeyi mashi bai wadatar ba kenan tunda har yana zuwa wurin wata,
Kawai sai taji wani irin haushin shi, kuma still sonshi ya rinjayi tsanan da take mashi. Ahankali ta
mike ta koma bedroom dinta ta kwanta tana tunanin abinyi don ko.a mafarki batason kishiya
don she's so afraid taga yazid dinta in the arms of another woman.
Hankali yazid ya shiga main falo yaga babu kowa. Direct part dinshi ya shiga ya sakarwa kanshi
ruwa yana aduan Allah yasa jar ta gane don yasan har ga Allah mufida tana kokari don haka ko
kadan bai son ya dameta da matsalan shi. Fitowa yayi daure da towel har lokacin bai barjin
ciwon kan ba. Shorts ya dauko ya saka Sannan ya ya dauko very light jallabiya ya saka don ko
kadan baisan abu mai nauyi. Part dinta ya shiga yaga babu ita a falon, direct daya daga cikin
bedroom dinta ya shiga yana ganta zaune kan gado looking depressed, Ahankali ya taka ya
shiga da sallama muryan shi na rawa, da Sauri ta daga swollen eyes dinta ta kalleshi tare da
mikewa, kallon yanda idanuwanta duka kumbura yayi, itama kallon nashi idanuwa take,
hannuwanshi ya bude mata ta fada ciki tare da fashewa da kuka,
"Am sorry I made you cry..." Yafada yana shafa kanta, Kawai sai shima ya fashe da kuka
Mufida saurarawa tayi don jin is he really crying, daman idanuwanshi suna yi mata kama dana
Wanda yayi kuka sai kuma tace kilan wani abun ya fada mashi cikin ido cos batasan abinda
zaisa grown up man kaman shi kuka ba, sai taji yana kuka ya rungume ta gam, Ahankali ta
daga kanta daga kan shoulder dinshi tana kallon, Ahankali ya sulale kasa tare da hada kai da
gwaiwa yana kuka, mufida kwalo idanuwa tayi tan kalle2 cikin dakin, ban da Kukanshi babu
abinda ke tashi, ahankali mufida ta durkusa kasa gabanshi tana kallon shi, hannu ta Dora
kanshi tana cewa "Baby what happened?..." Ta tambayeshi cikin sanyin murya, bai amsa ba ya ciigaba da kuka,
itama fashewa tayi da kuka din ba karamin tashi hankalin ta yayi ba
"Baby is it me?...wani abun nayi maka?..." Ta tambayeshi tana kuka , da Sauri ya daga kanshi
yana girgiza kanshi, sai lokacin mufida ta lura da how swollen his eyes look,
"No..it's not you...it's me...I have made a very.... Bad mistake... And it will hunt me...for the rest
of my life..." Yafada cikin matsanacin kuka, mufida Bata so jin mistake din da yayi ba cos kukan
shima ya isheta tashin hankali, da Sauri ta rungume shi tana shafa bayanshi, shima riketa Gam
yayi yana cewa "Am sorry.. Babu ask Allah to forgive me?..." Yafada cikin kuka, mufida dai shafa bayanshi
kawai take tana tunanin what could it be, ko two timing dinta dayayi ya ga baiyi daidai ba yazo
yana kuka, tunani kala2 ta dingayi tana shafa bayanshi don ita data cika tana jin haushin shi
dai ta koma rana tausaya mashi,sai wata zuciya ya dinga raya mata kilan budurwan ce tayi
mashi wulakanci. Dan daina kukan yayi ya kalleta
"Baby kin ci abinci?..." Ya tambayeta ahankali, itama cikin sanyin jiki ta girgiza mashi,
"To muje inyi feeding dinki..." Yafada wet face dinshi dauke da murmushin karfin hali, da Sauri ta
girgiza kai
"I don't have appetite..." Tafada tana zama nan kasan tiles, ahankali ya mike, tare da kama
mata hannu
"Stand..." Yayi commanding dinta, ahankali ta mike, yana rike da hannun ta har kan dinning,
mufida kam har yanzu bata bar mamakin abinda ke faruwa ba. Kan dinning ya zaunar daita ya
fara Bata abinci tana amsa amma duk yanda tayi yaci kinci yayi daga baya itama tace bataci,
dole yayi forcing dinta taci har to koshi Sannan ya shiga bathroom ya dauro alwallah, falo ya
dawo ya tarda ta zaune tayi tagumi tana tunanin ganin ya fito zashi masjid yasa tace
"Baby..your face showed you are sad...pls kar kaje masjid kar ya zama kaman we are having
some marital problems..." Ta fada mashi cike da so da kauna, murmushi yayi yana gyara
hannun jallabiya daya nade kafin yayi alwallah,
"Don't worry.. I will be OK..." Ya fada mata tare dayi mata kiss a goshinta Sannan ya tafi.
A wannan ranar yazid bai ci ko sha ba har dare, ba karamin tashi hankali mufida ta shiga ba, ha
yanda kanshi ke sarawa Sannan ga fever daya rufeshi amma Kiri kiri yaki shan drugs, rufe
kanshi yayi da blanket yana rawan sanyi. Aranar sai ya kasance a very bad day for him don
gani yake its over for him. The following day ya koma family house ya sanar da iyayenshi zai
koma abuja, data alkhairi sukayi mashi Sannan ya fadawa mufida ta shirya zasu koma abuja
the following day. Nan hankalin mufida ya kwanta don har lokacin gani take rabuwa sukayi da
budurwan da yake ce mata zai aura. Amma kuma abinda ke Bata haushi shine ta tabbatar
yanason wannan budurwan don komai nashi yayi tsaye chak
[3:23PM, 3/20/2018] 鈥�+234 806 125 0020鈥�: 馃挌馃挋鉂ゐ煐ゐ煉滒煉�
NA CUCE TA
馃挋鉂ゐ煉涴煐ゐ煉滒煉�
庐zuwairat(ummu Maryam)
1鈨�6鈨�
One, two, three, four, five months have gone by da faruwan abun, duk Wanda yasan yazid the
last months in ka ganshi yanzu sai ka rantse ba shi bane, don ya rame sosai daman ba kiban
gareshi ba amma raman shi na yanzu is far worst, sau uku suka je Kano da mufida, duk zuwa
sai dad dinshi dasu Hajiya sun tisashi gaba kan ya fadi abinda ke damunshi amma sai yace
masu babu komai, sau biyu yana amsan sick leave daga wajen aikin, shi dai gani yake kilan
Allah is really punishing him for devouring an Allah's property, he Kawai ji yake ya mutu ya huta,
mufida kam ga Hutu ga komai amma tunda tana murna kilan rabuwa sukayi da budurwan shi
har ta fara tunanin is better ta dawo suyi aure don kar ta rasa mijinta, dukda yazid na kokari
sosai don kar ya shiga hakkinta amma ganin shi zaune a falo duk dare yana kuka is so
unbelievable for her that she wishes he do what ever makes him happy, sau biyu Salem NA
zuwa katsina yana Neman masu kaiwa mutane yan aiki yana tambayan su khadija amma sai
suce basu Santa ba, ba komai yasa yake hakan ba is done kar ya rasa abokinshi cos duk inda
yake tunani yazid yafi haka. A office kam sultan abokin aikin shi and bestie dinshi a abuja yayi
mashi tambaya har ya gaji ya sa mashi ido, din countless times hakan ganshi zaune a office
yana hawaye.
Yau ma yana zaune a office ya hada kai da desk ba kuka yake ba amma he's so lost in his
thoughts, shi gani yake kilan khadija is not human, Kawai Allah ya turo ta don ta nuna mashi
ishara kan yanda komai abokanshi sukayi sai ya kushe, don gani yake ko matanda ka aura
Allah yayi mata rasuwa within five months ya kamata ka fara healing amma nashi kullum heart
dinshi is going bad saboda ita
Kullum ji yake kaman ya mutu ko Allah yasa ya huta cos its so unbelievable,
"Ya Allah pls just take me..." Yafada ahankali,
"Am tired... My heart hurts so bad....am tired....so tired...." Ya sake fada muryan shi na rawa
amma bai yi kuka ba, da Sauri ya daga kanshi
"No I won't cry..." Ya fadawa kanshi da sauri
"Crying won't solve a thing...." Yafada sounding strong and firm, yana nan zaune sultan ya shigo
da wasu files, har ya bude kofan bai San ya shigo ba har saida ya Dan bugi desk kaman yanda
ya saba Sannan ya daga kanshi ya kalleshi. Zama yayi tare da ajiye file din,
"Pls na rokeka da Allah ka fadamin abinda ke damunka?... In kuma baka fadamin ba yanzu I
promise bazan kara tambayan ka ba in har baka fadamin abinda ke damunka ba yanzu...." Ya
fada a hausanshi irin na yan jos, yazid zama yayi idanuwanshi lumshe yana Dan juyawa cikin
kujeran da yake, ko kadan bai da niyyan samun third party a wannan maganan so haka yasa
yace
"Am OK....amma I think zanyi resign...." Da Sauri sultan yace.
"What?...hope you don't mean what you are saying?.."
"I mean it...I haven't been doing my job properly this days... So I think zanyi resigning...." Kai
sultan ya dinga girgiza mashi,
"Don't do this...you are about to start a family... Kar ka zama daya daga cikin masu dogaro da
dukiyan iyayensu...." Inji sultan, yazid dai NA zaune har lokacin bai bude idanuwanshi ba, yasan
maganar sultan is right, amma tunda mufida is not yet pregnant yasan maybe kafin ta samu ciki
ta haihu everything will be alright, kuma yasan yana da enough a account dinshi "Pls don't do this...don't let what ever situations you are in take you down...bansan abinda ke
damunka ba amma your depression is too much... Haba..." Yafada mashi, yazid murmushi
Kawai yayi yana jin how he wish he can control what his feeling
"Nagode..." Kawai ya fada mashi har lokacin bai bude idanuwa ba.
Bayan yayi closing daga office ya cire suit dinshi ya rage dagashi sai long sleeve shirt, mota ya
shiga ya tafi gida yana tunanin maganan sultan da yayi niyyan ya ajiye aikin yaji da abinda ke
damunshi, parking lot ya ajiye motan ya shiga lifter don zuwa apartment dinshi don har lokacin
yana CBN quarter, bakin kofan su ya tsaya ya daidaita kanshi as usual Sannan ya danna
doorbell, mufida ce sanye da long gown ta bude kofan, hannuwa ya bude mata yana murmushi
ya sakar mata, ahankali ta fada jikinshi Sannan ta gaidashi tare da tambayan shi aiki, ya amsa
mata kaman lafiya lau.
"My baby me kika dafa?..." Ya tambayeta yana shiga cikin falon Sannan yana rungume daita,
hararanshi tayi
"Sai kace ci kake..." Ta fada kaman zatayi kuka,
"Ina ci mana...yanzu zokiyi feeding dina...." Yafada ahankali yana janta wajen dinning data jera
abinci, Zama yayi ya ya jata kan cinyanshi,
"Nasan baki ciba... Bari in fara feeding dinki..." Ya fada mata, da Sauri ta mike
"No...haka kake cewa kullum amma daga baya haba CI kake ba...ni am tired... In ni ce bakaso I
will go...am tired...." Tafada tana fashewa da kuka, yazid zama yayi yana kallon ta don yasan in
har ya rasa mufida mutuwa zaiyi saboda ba karamin comforting dinshi take, mufida matace ta
gari, samun mace mai hakurinta a wannan zamanin sai an tona, Sannan ga Iya tattalin miji ga
juriya da hakuri
"In ni bakasona na hakura...Allah zai bani mai sona...tunda kafi sin khadija fiye dani..." Idanuwa
yazaro yana yi mata kallon mamaki,
"Who is khadija?..." Ya tambayeta kaman baisan abinda take nufi ba, wani irin harara tayi mashi
"Ohh...bakasan wacece khadija ba?..."
I will kill Salem for this..." Yafada cikin ranshi thinking shi ya fada mata,
"How many times kake kiran sunan khadija while sleeping?... How many times kake kiran
khadija while we are making love...is it because am not saying anything?... That is because my
mother told me that marriage is all about patient... Am nagaji.." Tafada cikin matsanacin kuka,
nan take jikin shi yayi sanyi, da Sauri ya mike zai rike ta, da Sauri itama ta ja da baya "No...stop...it..." Ta daka mashi tsawa, tsayawa yayi
"Kasan inda NA fito...am sure bazakace saboda abun hannun ka nake sonka ko bearing duk
abubuwan dake faruwa ba...and am sure no woman will take this..so I have made up my
mind...."
Tafada tana juyawa, hanyan bedroom ta nufa don da tana ganin what ever zatayi bearing
amma yanzu she us feed up, bai cin abinci, bai baccin kirki da dare kuma the most annoying
part shine duk family sai su tambayeta meke damun mijinki, tana shiga ta dauko wata katuwar
bag, da Sauri shima yazid ya shiga dakin yaga da gaske parking take, ahankali ya isa bayanta
yayi kneeling tare da riko waist dinta yana kuka
"Baby don't leave me...in kin tafi mutuwa zanyi...you are the nicest thing that happened to me
this past few months... Am sorry.. Wallahi I love you... Than Allah kiyi hakuri.." Yafada yana
kuka, mufida shuru tayi tana hawaye tana sauraron shi,
"I made a mistake and it's killing me..." Yafada cikin kuka, da Sauri ta juyo
"Wane mistake ne Wanda ni bazaka fadamin ba....wane mistake ne bai kamata kayi sharing
dani ba...I thought marriage is for better for worst according to my mother... Remember you
once told me you want a truthful relationship... Pls tell me..." Tafada tana rike da hannun shi
dake rike da waist dinta, da Sauri ya girgiza kai " I can't tell you... You will hate me..." Ya fada cikin kuka, itama girgiza kai tayi
"No I won't...I promise..."
"Pls don't make me say it...I know you will dispise me...pls am sorry..don't go..." Yafada cikin
matsanacin kuka har lokacin yana rungume da waist dinta, itama cikin kuka tace
"I promise I won't judge you...Dan Allah kayi sharing dani...the burden is to much for you
alone.... Trust me ko.mutum ka kashe I won't tell a soul..." Tafada tana shafa wet face dinshi
Kura mata ido yayi yana kallon ta, bayason abinda zaisa ta tsaneshi cos she's a one in a million,
"Am sorry... I raped a gal...." Maganar tayi escaping daga bakinshi, kura mashi ido tayi don
tabbatar he's not joking
"I raped a 13 years old gal..." Ya sake fada cikin matsanacin kuka, ahankali mufida ta fara
baya2 har saida ta zauna kan gado Sannan ta fashe da wani matsanacin kuka, da rarrafe ya isa
inda take zaune, knees dinta ya dafa tare da Dora kanshi kan kafan ta yana kuka
"What haven't I done to make you happy?...why do you have to do that?... I even suck you even
though I hate it..." Tafada cikin kuka, da Sauri yace
"It was before our marriage..." Yafada don ya nuna mata ba bayan auren su hakan ya faru ba.
Cikin kuka ya fada mata komai, tana hawaye tana jin haushi da kishi amma she promise not to
judge him,
"NA rasa sukuni tun lokacin..." Yafada mata kanshi kan kafanta don kunyan hada ido da ita
Kawai yake ji, amma it's better yaji na duniya dayaji NA lahira, mufida shuru tayi abubuwa da
dama na running through her head, kullum tana alfaharin ita ta cire mijinta cikin Leda dukda
lalacewan zamani Ashe she's wrong, wata yar 13 ta rigata saninshi, Sannan he has been
attached to her,
" kilan ma she's better than me in bed.." Ta fadawa kanta cikin ranta, ita ba zanin da molesting
yar mutane da yayi ke matsalan ta ba, Kawai she thinks khadija is better than her in bed, kara
kallon shi tayi,
"So ta fi ni yi maka Zuma kenan..." Ta fada mashi, da Sauri ta daga kanshi ya kalleta, don bai
gane abinda take nufi ba,
"Yes mana...kafi jin dadin ta that's why you always want more..." Tafada tana mikewa daga inda
take, Kawai sai dariya ya kufce mashi for about 2 to 3 seconds Sannan yace
"Is that all you could say?..." Yafada amma deep down yasan she's not far from the truth, don
the way he tear her in a gentle way still lingers in his brain, it will be among his best moment
though it was sinful.
"Yes mana...in ba haka ba why will you still be crying?..." Ta tambayeshi not caring about the sin
and atrocities.
"Haba baby..am being human... Nayi molesting yarinya..and all you could say Was about the
sweetness?..." Ya tambayeta sounding surprised
"To in ba haka ba why all the trouble?.. Wasu sai suyi hakan su dubu amma nobody knows..."
"Haba baby am not anybody.. Ina da conscience...and remember kinyi min alkawarin bazakiyi
judging dina ba...."
"Am not judging you Kawai am jealous da wata ta rigani sanin ka..and I know how men like
small children..." Dariya yazid yayi da wet face dinshi
"baby you are incredibly funny..." Yafada yana crawling zuwa inda take tsaye hannuwanta harde
kan chest dinta, riketa yayi ta tureshi, kara riketa yayi
"Baby in fada maki gaskiya?.." Ya tambayeta, banza tayi dashi tana kokarin kwace kanta daga
rikon shi,
"Baby you are the juiciest, sweetest, hottest...again juiciest lady on earth.. Nobody can beat you
to that...kar kiso kiji yanda kike wa brain dina..." Yafada yana kiss laps dinta dake cikin kaya,
mufida kauda kanta gefe tayi ta Dan saki murmushi dukda she don't believe him amma Hus
statement matter a lot to her, "If am as you said...why this days sai kaga ina bukatan ka kake nemana?..."
"banason takura maki ne...amma I promise yau ni zanyi komai... Basai kinyi komai ba..let me do
all the working..." Yafada yana kissing din kafanta, shidai har yanzu bai bar mamakin attitude
dinta ba,
"Yanzu baby Kawai ki tayinida adua Allah yasa in ganta..." Kallon haushi da takaici tayi mashi
"Kayi mata me?..." Ta tambayeshi atakaice
"In nemi yafiyanta don kar ayiwa yaranmu abinda nayi mata...." Yafada cikin sanyin murya,
"Sorry kaji...nidai bana nan lokacin da kaji dadin ka so I will pretend baka fadamin komai ba..."
Tafada tana kokarin barin dakin, mikewa yayi ya rikota,
"Haba the juiciest one ina zaki....zo ki fadamin how am I in bed..."Yafada yana wullata kan gado
Da Sauri ta mike, tana hararanshi tana cewa
"Ni ka kyaleni..." Tafada tana sauka daga kan gadon,
"I want you..." Yafada yana Kara turata kan gado, kara mikewa
"Ka fara cin abinci..." Tafada cikin haushi,
"Ni ke nake bukata..." Yafada kaman zaiyi kuka, baki ta tabe, ta mike abinta, bin ta yayi da kallo
ta juyo ta watsa mashi disgusting look Sannan ta fita daga bedroom din.