Showing 24001 words to 27000 words out of 62424 words

Chapter 9 - BILKISU BOOK COMPLETE By Mrs Aliyu.txt

19 Aug 2025

2849

kuma ta kwasa da gudu ta shige ciki.

Girgiza kai ya shige mota ya tafi abin sa.

Tana shiga ta samu Ummi, Ummi ta ce "Ya baku zo min da ƴata ba"

Bilkisu ta ce "Hmm Ummi ay labari ne mai tsawo, "

Ta ce "Me ya faru da Khadiyon"

Nan ta bata labarin komai bayan tafiyanta har komawanta gidan su Umar, saidai abin da ta kasa, ta kasa faɗan irin cikin zalin da Umar yake mata, a ganinta ayt tunda Baba ya riketa har yayi alƙawarin zata koma makaranta bai kamata ta damu da rashin mutuncin ɗansa ba har tana faɗa wa wani.

Bayan tayi shiru ne Ummi ta nisa ta ce "Kiyi haƙuri Allah ba azzalumin kowa bane, muna nan muna ta Addu'a, ni yanzu da kike gani na nan ma aure zanyi a wannan ƙauyen "

Bilkisu ta ce "Haba Ummi naga Saki ɗaya Abba ya miki ya kamata ki bari ki koma gun Abban mu"

Ta ce "To Adda Abban naki, yaushe zai maida ni, nima ina so idan ya maida ni, to amma da wuya ya maida ni sai dai muyi haƙuri kawai, kuma nima bazan so na yi ta zama a wannan gidan ba, tunda kinga ba gidan mu bane, dama ace gidan iyayena ne da zan iya zama, kuma Shima Sarki yana magana akan nayi auren tunda wai yana cewa da saura na"

Ta ce "Nidai Ummi banso wannan auren ba, gaskiya "

Ta ce "Kada ki damu kedai mu dage da Addu'a kuma idan kin samu lokaci kina zuwa kina duba Umman ku, da Khadiyo"

Ta ce "Insha Allahu Ummi"

A kwana biyun da tayi tayi samari sosai, Musamman da suka ga ba budurwa kamarta, tunda inda a ƙauyen take da tuni tana da ƴaƴa uku zuwa huɗu, ga ƙawaye da tayi saidai ƙawayen nata duk matan aure ne.

Da Sassafe ta shirya dan tasan zai iya yin sammako yazo dan ya samu bata shirya ba ya ci mata mutumci.

Bai zo ba sai ƙarfe 6:00pm ita kan ma harta fidda rai zaizo ɗin, wani saurayinta Tsammani me mata biyu, yazo suna zaune akan wani kututturen icen dake ƙofar gidan sarki, ya tsaya da mota a daidai inda suke, mungun kallo ya mata, ita kuma tayi kamar bata ganshi ba, sai kuma ta tuna tare zasu tafi ga dare yayi, zai iya ci mata mutunci a mota. Ta tashi zata shiga Tsammani Ya ce "Haba Balki ina zuwa kuma"

Ta ce "Yaya na yazo zamu tafi ne"

Ya kalli Umar yaga yadda yake musu mungu kallo, tana shiga Umar ya ce "Me tsakanin ka da ita"

Tsammani ya duƙa dan yaji ta ce Yayanta ne Ya ce "Ayi haƙuri Yaya Idan da so samu ne ina son zan turo iyayena a ɗaura min aure da Balki"

Tsaki Umar yayi ya koma mota, ya zauna yana jiran ta, ita kuma sai gata ta fito da mutanen gidan kowa da ɗan abin da zai bata, masu zabbi ne, masu kaji ga madaran shanu da ƙwan zabbi, sai kuma Su kayan miya, su kuka da daddawa da sauran su, Umar ya buɗe baya ana sawa Tsammani yazo ta gefenta ya ce "Wannan dai ba Yayan ki bane Balki, naga kamar son ki yake, amma kuma bana son ya ɗauke min ke"

Umar kuwa ya gama sa komai kenan ya rufe ya hango su, saidai baisan me suke cewa ba, yazo ya buɗe ƙofa ya ce "Shiga muje"

Ta shiga, ya rufe sannan yaje yayi Sallama da Ummi harda mata kyautar kuɗi, ta amsa harda sa masa Albarka, yaja motar suka tafi ƴan ƙauyen suna ta ɗaga musu hannu.

Saida suka ɗau hanya ya ce "Me tsakaninki da wannan ƙazamin"

Ta kalle shi, bata ce komai ba ya sake magana, "Bakya jine"

Ta ce "Saurayina ne kuma bashi ɗaya bane, suna da yawa"

Da sauri ya tsaida motar ya kuma kallonta, "kika ce suna da yawa?, maza nawa kika bawa kanki kenan a wannan ƙauyen, kinzo kin nuna musu halinki ko"

Idon ta yaciko da ƙwalla ta ce "Wallahi ya Umar Allah zai saka min akan..."

Ji tayi ya buge mata baki, ta kama gurin ta ce "Allah ya isa mungu kawai"

Ya kalle ta ya ce "Ni kika jawa Allah ya isa, bari muje gida, zaki san da wa kike"

Ta ce "Da Umar nake"

Ya kalleta ya girgiza kai yaja motar da gudu kamar zasu tashi sama, ita kanta tana tsoro ita dai kawai tayi shiru ne.

Suna isa gida duhu ya fara yi, Baba suka gani a tsaye tana fitowa Baba ya ce "Ina kuka tsaya,"

Kafin tayi magana Umar ya ce "Na biya ta wani guri ne, kafin na je na ɗauko ta"

Ya ce "Amma saboda bana son tafiyar dare yasa tunda la'asar na tura ka amma saida kaje wani guri ko"

Ya ce "Kayi Haƙuri Baba"

Suka kwaso tsaraban suka shiga ciki da shi, Mama Sauda suka Samu a falon ta gaishe ta ko amsawa bata yi ba.

Ciki ta wuce tayi sallah sannan ta je dan ta sa kayan da tazo dasu a kicin Kaji da zabin kuma tuni Umar ya fita da su dan a yanka su. Samun kicin din tayi kamar anyi dambe a cikin sa, plate kuwa wanda aka bata sunyi yawa, dan haka ta fara gyara kicin ɗin, sannan falo ta wanke plate din sai da ta gama ta koma ɗaki tayi Sallah, tayi wanka tasa doguwar rigar barci, ta kwanta, ji tayi an buga ƙofa ta tashi ta buɗe taga Umar ne, ayko da tasan shine da baza ta buɗe ba, shima kayan barci ne a jikin sa, da alama kwanciya zaiyi. Kallonsa tayi, yakai hannu zai riƙeta ta koma ciki dan ɗayan hannun wayar wuta ta hango, ya biyo ta yana cewa yau naxo ne in koya miki hankali, haƙuri ta fara bashi amma ya fara zaneta, ta riƙe wayan ta ce "Umar so kake ka kashe ni ko"

Ta ce "Da kin mutun ma da zanfi jin daɗi"

Ta saki wayar ta koma kan katifa ta kwanta ruf da ciki ta ce "Ka kashe ni ko nima na huta da muguntan"

Ya fara zuba mata, a gadon bayan ta, yayin da ita kuma ko motsi bata yi, idon ta kuma ya bushe ko alamar hawaye babu, ganin haka ya sa hannu ya fara zuge mata zip ɗin riga, ta kama hannunsa tare da matsawa jikin bango ta ce "Me haka"

Ya ce "Ina tunanin baya shigan ki ne dan haka fatan jikinki zan doka"

Ta ce "Sai kayi ta duka, har sai ka kashe ni"

Ta koma ta kwanta ganin ta masa nisa yasa ya hau kan katifar ya sa hannusa yana jan zip ɗin ƙasa kenan, Baba ya turo ƙofa tare da cewa "Bilkisu haɗa min lipton mana nayi kewan... "

Maganan ne ta katse ganin yadda ya gansu, ya fara faɗin "Innalillahi wa'inna'ilaihir raju'un"

Duk kan su suka tashi a tsorace ko wannen su yana muzurai da ido.

_*Mrs Aliyu ce*_

lιĸe
coммenт
ѕнare
🌐ѕannυ ѕannυ вaтa нana zυwa ѕaι daι adad'e вa'aje вa.✍🏻[5/27, 9:21 PM] Mim😘: 🌐 _*🇭ιĸιмaн 🇼rιтer'ѕ 🇦ѕѕocιaтιon*_
🌐( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com

loadιng...........✍🏻

🌐BILKISU

Labari da rubutawa
MAIMUNA ISAH MUSA
(Mrs Aliyu)

Marubuciyar:-
INA DANGINA
IZZAR MULKI
JININA
YAK'I A SOYAYYA
AMANATA
FAHIMTA FUSKA
MAIMUNATU
MAHAUKACINA
and now
BILKISU

*Har yanzu kofa a bude take ga masu sharhi ko gyara 09034313679*

_Ban yadda wani ya juya min labari ba da izini na ba, wanda yayi hakan shi da mahaliccinsa_

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 33-34

Hanya suka ɗauka sai dai kirjinta na dukan uku-uku, sun shiga cikin daji saidai ga mamakin ta ko tsayawa ma baiyi ba har suka sauƙa akan titi inda zasu ɗauki hanyar rugan, suna isa ta nuna masa gidan Sarkin Fulani a ƙofar gidan yayi parking, ya ce "Allah yasa ma baza a ganta a gidan ba, kije ki duba "

Bata ce komai ba ta fita a motar ta shiga gidan da Sallamartar, ta gaida mutanen gidan bayan sun gama gaisawa ta ce " Inna neman Ummina"

Ɗaya daga cikin matar ta ce "Wacece kuma wannan"

Ta ce Hali

Wata daga ciki ta ce "Kodai kece Balki"

Ta ce "Eh nice"

Ta ce "Bari a kira miki ita ko"

Ta mike ta shiga wani ɗakin saiga Ummi ta fito daga qani ƴar bukka, Bilkisu taje da gudu ta rungumeta sai kuma ta saki kuka mai ban tausayi, cikin kuka tana cewa "Haba Ummi, tun da kika tafi ko ko waiwaye mu kiga halin da muke ciki amma kika ki, kinsan irin ƙalubalen da muka fuskanta ne, Haba Ummi me yasa"

Share mata hawaye ummi tayi tayi ta jata zasu yi ɗaki sai kuma ta ce "Tare da Ya Umar fa muke yana waje"

Ta ce "Je ki shigo da shi"

Ta fita yana ganin fuskar ta duk hawaye yayi Dariya ya ce "Allah ya amshi Addu'a ta"

Ta ce "Ta ce ka shigo ciki"

Bata masa magana ba ta ɗauki kayanta da tsarabar da Baba ya mata, tayi gaba ya bita a baya saida suka je soron gidan ya tare ta, ya ce kawo akwatin munafuka, salon muje Ummi ki taji haushi na barki da kaya da yawa"

Cikin ranta ta ce "Ay ba munafuki irin ka,"

Ya fizga harda sauran kayan, ita ko kamar zata yi dariya dan Abin ma dariya ya bata, tayi gaba ba tare da komai ba, shi kuma ya rike kayan.

Suna shiga Suka samu Ummi ta shimfiɗa musu tabarmar kaba, suka zauna, ta kawo musu ruwa da madara, suka sha, nan akayi ya gaisawa da shi, Ummi taji dadin yadda taga Umar yana kula da Bilkisu, wanda sabanin da da yake hantaranta. Bayan ya ɗan huta, ya ce "Ummi ni zan koma, kwana biyu zata yi, zan dawo in ɗauke ta"

Ta ce "To Umar nagode idan kaje ka gaida min kowa da kowa, kayi wa Baban ka godiya "

Bayan ya shiga mota kuwa aka kawo masa ƙwan zabi da kuma madaran shanu, bayan kowa ya koma Bilkisu zata shige Umar ya kirata, ta koma da baya taje, yayi mata alama ta buɗe ta shigo, ta buɗe ta shiga ta zauna, ya riƙe mata kunne ya ce "Saura kuma kije ki bawa wani ɗan ƙauye kanki ko kuma idan nazo ɗaukanki nazo na samu baki shirya ba, sai kin yaba wa aya zaƙinta"

Saida ta fita sannan ta ce "Ina ruwan ka, idan na nawa wani kaina ɗin ma ay ba kai nabawa ba, kuma jikina ne ba jikinka ba, kuma ay bani nasa kazo ka ɗauken ba idan kaga dama ma kada kazo, ni ina ruwana tunda ina tare da uwata"

Buɗe murfin ƙofa yayi zai fito sai kuma ta kwasa da gudu ta shige ciki.

Girgiza kai ya shige mota ya tafi abin sa.

Tana shiga ta samu Ummi, Ummi ta ce "Ya baku zo min da ƴata ba"

Bilkisu ta ce "Hmm Ummi ay labari ne mai tsawo, "

Ta ce "Me ya faru da Khadiyon"

Nan ta bata labarin komai bayan tafiyanta har komawanta gidan su Umar, saidai abin da ta kasa, ta kasa faɗan irin cikin zalin da Umar yake mata, a ganinta ayt tunda Baba ya riketa har yayi alƙawarin zata koma makaranta bai kamata ta damu da rashin mutuncin ɗansa ba har tana faɗa wa wani.

Bayan tayi shiru ne Ummi ta nisa ta ce "Kiyi haƙuri Allah ba azzalumin kowa bane, muna nan muna ta Addu'a, ni yanzu da kike gani na nan ma aure zanyi a wannan ƙauyen "

Bilkisu ta ce "Haba Ummi naga Saki ɗaya Abba ya miki ya kamata ki bari ki koma gun Abban mu"

Ta ce "To Adda Abban naki, yaushe zai maida ni, nima ina so idan ya maida ni, to amma da wuya ya maida ni sai dai muyi haƙuri kawai, kuma nima bazan so na yi ta zama a wannan gidan ba, tunda kinga ba gidan mu bane, dama ace gidan iyayena ne da zan iya zama, kuma Shima Sarki yana magana akan nayi auren tunda wai yana cewa da saura na"

Ta ce "Nidai Ummi banso wannan auren ba, gaskiya "

Ta ce "Kada ki damu kedai mu dage da Addu'a kuma idan kin samu lokaci kina zuwa kina duba Umman ku, da Khadiyo"

Ta ce "Insha Allahu Ummi"

A kwana biyun da tayi tayi samari sosai, Musamman da suka ga ba budurwa kamarta, tunda inda a ƙauyen take da tuni tana da ƴaƴa uku zuwa huɗu, ga ƙawaye da tayi saidai ƙawayen nata duk matan aure ne.

Da Sassafe ta shirya dan tasan zai iya yin sammako yazo dan ya samu bata shirya ba ya ci mata mutumci.

Bai zo ba sai ƙarfe 6:00pm ita kan ma harta fidda rai zaizo ɗin, wani saurayinta Tsammani me mata biyu, yazo suna zaune akan wani kututturen icen dake ƙofar gidan sarki, ya tsaya da mota a daidai inda suke, mungun kallo ya mata, ita kuma tayi kamar bata ganshi ba, sai kuma ta tuna tare zasu tafi ga dare yayi, zai iya ci mata mutunci a mota. Ta tashi zata shiga Tsammani Ya ce "Haba Balki ina zuwa kuma"

Ta ce "Yaya na yazo zamu tafi ne"

Ya kalli Umar yaga yadda yake musu mungu kallo, tana shiga Umar ya ce "Me tsakanin ka da ita"

Tsammani ya duƙa dan yaji ta ce Yayanta ne Ya ce "Ayi haƙuri Yaya Idan da so samu ne ina son zan turo iyayena a ɗaura min aure da Balki"

Tsaki Umar yayi ya koma mota, ya zauna yana jiran ta, ita kuma sai gata ta fito da mutanen gidan kowa da ɗan abin da zai bata, masu zabbi ne, masu kaji ga madaran shanu da ƙwan zabbi, sai kuma Su kayan miya, su kuka da daddawa da sauran su, Umar ya buɗe baya ana sawa Tsammani yazo ta gefenta ya ce "Wannan dai ba Yayan ki bane Balki, naga kamar son ki yake, amma kuma bana son ya ɗauke min ke"

Umar kuwa ya gama sa komai kenan ya rufe ya hango su, saidai baisan me suke cewa ba, yazo ya buɗe ƙofa ya ce "Shiga muje"

Ta shiga, ya rufe sannan yaje yayi Sallama da Ummi harda mata kyautar kuɗi, ta amsa harda sa masa Albarka, yaja motar suka tafi ƴan ƙauyen suna ta ɗaga musu hannu.

Saida suka ɗau hanya ya ce "Me tsakaninki da wannan ƙazamin"

Ta kalle shi, bata ce komai ba ya sake magana, "Bakya jine"

Ta ce "Saurayina ne kuma bashi ɗaya bane, suna da yawa"

Da sauri ya tsaida motar ya kuma kallonta, "kika ce suna da yawa?, maza nawa kika bawa kanki kenan a wannan ƙauyen, kinzo kin nuna musu halinki ko"

Idon ta yaciko da ƙwalla ta ce "Wallahi ya Umar Allah zai saka min akan..."

Ji tayi ya buge mata baki, ta kama gurin ta ce "Allah ya isa mungu kawai"

Ya kalle ta ya ce "Ni kika jawa Allah ya isa, bari muje gida, zaki san da wa kike"

Ta ce "Da Umar nake"

Ya kalleta ya girgiza kai yaja motar da gudu kamar zasu tashi sama, ita kanta tana tsoro ita dai kawai tayi shiru ne.

Suna isa gida duhu ya fara yi, Baba suka gani a tsaye tana fitowa Baba ya ce "Ina kuka tsaya,"

Kafin tayi magana Umar ya ce "Na biya ta wani guri ne, kafin na je na ɗauko ta"

Ya ce "Amma saboda bana son tafiyar dare yasa tunda la'asar na tura ka amma saida kaje wani guri ko"

Ya ce "Kayi Haƙuri Baba"

Suka kwaso tsaraban suka shiga ciki da shi, Mama Sauda suka Samu a falon ta gaishe ta ko amsawa bata yi ba.

Ciki ta wuce tayi sallah sannan ta je dan ta sa kayan da tazo dasu a kicin Kaji da zabin kuma tuni Umar ya fita da su dan a yanka su. Samun kicin din tayi kamar anyi dambe a cikin sa, plate kuwa wanda aka bata sunyi yawa, dan haka ta fara gyara kicin ɗin, sannan falo ta wanke plate din sai da ta gama ta koma ɗaki tayi Sallah, tayi wanka tasa doguwar rigar barci, ta kwanta, ji tayi an buga ƙofa ta tashi ta buɗe taga Umar ne, ayko da tasan shine da baza ta buɗe ba, shima kayan barci ne a jikin sa, da alama kwanciya zaiyi. Kallonsa tayi, yakai hannu zai riƙeta ta koma ciki dan ɗayan hannun wayar wuta ta hango, ya biyo ta yana cewa yau naxo ne in koya miki hankali, haƙuri ta fara bashi amma ya fara zaneta, ta riƙe wayan ta ce "Umar so kake ka kashe ni ko"

Ta ce "Da kin mutun ma da zanfi jin daɗi"

Ta saki wayar ta koma kan katifa ta kwanta ruf da ciki ta ce "Ka kashe ni ko nima na huta da muguntan"

Ya fara zuba mata, a gadon bayan ta, yayin da ita kuma ko motsi bata yi, idon ta kuma ya bushe ko alamar hawaye babu, ganin haka ya sa hannu ya fara zuge mata zip ɗin riga, ta kama hannunsa tare da matsawa jikin bango ta ce "Me haka"

Ya ce "Ina tunanin baya shigan ki ne dan haka fatan jikinki zan doka"

Ta ce "Sai kayi ta duka, har sai ka kashe ni"

Ta koma ta kwanta ganin ta masa nisa yasa ya hau kan katifar ya sa hannusa yana jan zip ɗin ƙasa kenan, Baba ya turo ƙofa tare da cewa "Bilkisu haɗa min lipton mana nayi kewan... "

Maganan ne ta katse ganin yadda ya gansu, ya fara faɗin "Innalillahi wa'inna'ilaihir raju'un"

Duk kan su suka tashi a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login