Showing 33001 words to 36000 words out of 73133 words
Chapter 12 - AL'HUBB (the love) Complete book document .txt
cracky wacce zata iya sakaka bacci muddin kaa cigaba da saurarenta na tsawon wasu sakanni
"Will u please give me a chance"
Jitai duk kasala ta shigeta saboda yanayin yadda yai da muryarshi, ta dago ta dubeshi saidai sam bazata iya jure kallan abinda take gani cikin kwayar idanunshi ba, ta sauke idanunta kasa gabanta na fat fat, sun dauki tsayin mintuna 2 a haka sannan ta saita kanta ta kalleshi a takaice tace "i will think about it" ta miqe ta kwashe notes dinta zata tapi har ta wuceshi yana nan zaune ya kirayi sunanta da fadin
"Narnarh"
Ta tsaaya cak batareda ta juya ba, "lemme drop u home pls" ya kare yana jan please din karshe
Still batai responding ba kuma tana nan tsaye, har ya karaso inda take sannan ya zagaya ya bude mata kofa
Jikinta a matuqar sanyaye ta shiga shima ya zagaya driver's seat
Haka suka kama hanya kowannensu yai shiru ta shiga tinani sosai, haka suka fita a school din suka hau titi, sai a sannan ne ta kwatanta mishi inda take ma'ana unguwarsu, a haka faruq ya dinga mata labarin kanshi kama daga inda yake zaune, (estate dinsu da bashi da nisa da school din wajen unguwar jan bulo) da kuma labarin makociyarshi sarah wacce take same estate dashi, ya cigaba da fadin "she's in applied biology 100level" zee dai tana ta saurarenshi tana kuma kwatanta mishi to dayake ma ba gurine mai wahalar ganewa ba se gashi sun iso har kofar gidan Anty, ta mishi sallama da godiya tabude murfin motar, a hankali yace "pls don't keep me waiting" ta jijjiga kai kurun ta fice ya bita da ido har ta bude gate ta shige gidan....
Driver yayi mamakin ganin ta dawo ba tareda ta kirashi ba dan sunyi da zakiyya seta gama lecture sannan se su taho tare, ta wuce cikin gidan inda ta tadda yaayaa da minnatu a falour, kallo yaayaa take minnatu kuma tana danne-danne a system daake gabanta, tai sallama ta gaida yaya ta wuce daki, ta shige dakin tanajin yaayaa na fadin "to tunda Allah ya dawo dake da wuri se ki fito ai aikinki suna nan" zee taji sarai amma batace ko ufan ba dan yanxu tapi buqatar lokaci tai tinani dan gabadaya ma batajin wani kuzarin yin aiki
A nashi bangaren tunda ya koma gida ya chanja kaya yake ta saka da warwara gabbadaya ya kasa nutsuwa, expression din fuskarta ne sam be gane inda ta dosa ba, "karfa tai rejecting" ya sanarma kanshi, yai saurin kauda tinanin ta hanyar girgiza kai, no dont worry fuj she won't... ya lumshe ido
Sai bayan la'asar zakiyya ta dawo bayan tama driver waya ya dakko ta, har lokacin zee na daki ko leqowa batayi ba dan ko er yunwa ma bataji,
Tana kwance a rigingine idanunta a bude tana kallan ceiling zakiyya ta shigo, tai sallama amma bataji amsar kowa ba,
Ganin zee datai kwance kuma bata amsa sallamarta ba yasa tasan ta tapi tinani, ta karasa tana cire gyalenta ta jefa mata a fuskaa, a dan razane ta miqe tana yakice gyalen daga fuskarta, sai kuma taga zakiyya tsaye gaban dressing mirror tana cire en kunne....
Wattpad @AyshabNasir
π *AL_HUBB* π
The love π
By Aysha b. Naseer
Episode 023: butterfly
"Kai zakiyya ni wlh kin bani tsoro ma"
"Ai dole na baki tsoro zee har na shigo nai sallama amma duk bakisan da zuwana ba", zee ta dan yi murmushi kadan zakiyya tace "iyayen tunani yau kuma tinanin me akeyi?"
Zee ta tashi da saurin jin wata azababbiyar yunwa, bata samu amsawa zakiyya tambayarta ba sedai tashi da tai ta fita, zee yaau kam tssha fadan yaayaa har cewa tai ta maidata mahaukaciya tana mata magana ta shige daki ta kulle, haka dai bata ce komi ba sukai aikinsu da zakiyya sannan ta nemi indomie ta dafa musu mai dan karan dadi....
Suna cikin cin indomiensu a falourn aka kwankwasa kofar falourn dan lokacin har karfe 7 da rabi an kusa sallar isha'i, zakiyya tace bismillah, aka bude kofar bisa ga mamakinsu zeena ta bayyana a gabansu, zee ta yalwata fuskarta da matuqar murmushi, zakiyya kuwa har da miqewa ta rikota duk a farincikin ganinta,
Zeena ta dan hade rai tace "zakiyya ni gurinki kadai nazo waccaan kuwa na dena kulata"
Zee ta dan yi murmushi, dan tasan fishin na mene,
zee ta matso kusa da ita "ki rufamin asiri kiyi haquri besty ni nasan laipina kuma duk na amshi laipina"
Zeena ta tabe baki ta kalli zakiyya tace "kinsan dan rashin mutunci wai yarinyar nan tana ta soyayya a makaranta amma sam taki fadamin tama maanta damu ko hudiyya seda tace ta dena karatu da kowa seda shi, haka kuma a class suna tare ko yaushe kuma fa dan d.e ne gashi aance da shegen girmankai"
Tun sadda zeena ta soma jawabi kan faruq, zee taji gabaanta ya buga, a wayance ta saisaita numfashinta, zakiyya ta dafata
"Zee dagaske ne abinda zeena ta fadi? Me ya kaiki? Soyayya da dalibi a school?"
Ba zato balle tsammani sukaga hawaye na silalowa daga idanunta tasa hannu ta rufe bakinta tana mai cigaba da kuka,
A tsorace sukayo kanta suna bata haquri da mata sannu dukkuwaa da basu san dalilin kukan nata ba haka siddan,
"Innalillahi, zee kuka kuma? Me yayi zafi haka?" Cewar zeena
Tai saurin goge hawayen idonta, ni ba soyayya muke da faruq ba mutinci ne ya hadamu, zeena tace to ai shikkenan" a haka suka rufe hirar
Zeena ta miqe tace "dama Anty ce ta aikeni wani gida kusa da nan shine na biyo bari na tashi na tapi kar dare yayi"
Zee ta saka driver ya kai zeena gida...
* * * * * * *
Tana zaune cikin library tunda tazo yau bata je ko department ba saboda batada lecture karatun test kurun take ko ta kan su zeena da hudiyya batabi ba kowa ya kama harkokin gabanshi kasancewar semester tazo gangara komi ya dau zafi
Ta sake jujjuya note din gabanta, ya ilahi" shine abinda ta furta
Karatun jarida kawai take na kusan minti talatin kuma babu abinda take fahimta,
She never like physiology
Ta dan daga kanta kadan ba zato kyallin fararen kayanshi hadi da hasken fatarshi sukai reflecting a idonta, ta maida kallonta inda take tunanin ta hangeshi,
Majestically yake hawowa steps din cikin libry din, taji gabanta ya fadi, numfashinta ya sarke ta sauke idanunta kan littafinta dake ajiye kan table din,,,, gabanta na dagawa, a sanyaye cikeda nutsuwa ya sauke idanunshi a kanta sanda ya ida hawowa steps din, ya lumshe idanu silent beauty dinta na fizgarshi "she's natural...purest"
Ya fadi haka cikin mind enshi,
Koda bata daga kanta ba tasan daga inda yake tsaye kallonta yakeyi, gashi turarenshi mai sanyi ya mata sallama
Ya tako zuwa inda take da cikakkiyar sallama a bakinshi kmr ko yaushe, hakan dabi'arshi ce,
Bata dago ba sema bude shafi nagaba datai cikin littapin dake ajiye a teburin gabanta, ta amsa mai sallamar yaja kujerar dake fuskantar tata ya zauna,
"Zainab mun wuni lpia?"
Ta gyada mishi kai tana kokarin kaucewa kallon idonshi,
Ya saka hannu ya ja littapin gabanta yana kalla "shine dan kimin wayo kikazo yin karatunki ke kadai babu gayyata"
Tai murmushi trying hard to look comfortable,
Am i disturbing? Ya tambya ganin gabadaya ta takura
Tai shiru tana nazarin amsar data dace ta bashi
Lowering voice dinshi yayi with lots of emotion har cracking takeyi yace "even if am disturbing I'll not leave u zainab" ta dago a karon farko tun zuwanshi ta dubi face dinshi
Bata iya controlling kanta haka numfashinta yake fita da sauri da sauri, amma tayi averting gaze dinta daga fuskarshi
She's unable to say even a single word....., in front of any man she never felt wat she's feeling now ....
Relax zainab lets read" ya fadi
Taja numfashi ta sauke ajiyar zuciya" ya rufe note din gabanta without thinking twice ya fara mata explaning course din na PYS deptment
Ta yadda zata gane yake mata bayani sanin da yayi bata iya shi ba, filla filla yake fede mata,,,
Thank you Faruq, ta fada batareda ta kalli face dinshi ba, its my pleasure ya amsa mata,
"Are u heading home?" Ya fada yana duban agogon hannunshi, tace "no i hav a class"
Ya danyi tinani "to my knowledge i don't think we hav any class"
"A C.O course" ta fada tana nuna mishi labcoat din dake ajiye a gefenta" ya jijjiga kai
Okay I'll wait for you den, taji mamakin jin wai zai jira ta tace okay kawai
Sai 4 da en mintina suka fito, straight masjid ta wuce danyin sallah ta idar da sallar ta cire labcoat din tana cikin ninkewa wayarta tai kara sunan faruq ya bayyana kan screen ta dauka tana amsa cikakkiyar sallamar daya mata,
Kina ina?
Masjid ta amsa
Okay ina waje tace to, ta dau labcoat din da jakarta ta fito,
Tana gabanta suna tafe, hakan yasa koda suka fita ta rigata fita kuma ta rigata bayyana a idon faruq, ta karasa inda yake
Yace "sarah u still in d school" daidai nan itama zee ta karaso, ta kalli budurwar fuskarta ba yabo ba fallasa, sarah tace yes
Yace "zainab meet sarah, and sarah this is my zainab" sarah ta kalli zainab kallo na kurilla zee ta murmusa tace "sannu sarah yakike?"
Sarah itama ta dan murmusa "lpia qalau" sai kuma ta dubi faruq "pls are u heading home?" Ya saci kallon zainab yaga ta maida dubanta kan titin dake dan gabansu, "eh to i hav to drop my zee first"
Zee a ranta tace "naji ikon Allah nikuma yaushe na zama tashi"
Maganar sarah ta katse tunanin zee "mind if i join u guys?" Ba zato se ganin faruq tai gabanta yace "madam she's asking if she can come with us"
A hankali kirjinta ke dagawa, saboda yadda ya matso daf da ita, ta sauke idonta kasa ta gyada mai kai kurun, daga haka suka wuce gabadayansu, saida suka sauke zee a gida sannan suka nupi hanyar nasu gidan,
Yauma zee ta riga zakiyya dawowa dan haka ta shige daka bataga kowa a falour ba dama,
Wayar Anty hawwer ta soma laluba cikin damuwa babu jimawa ta soma ringing hakan yasa ta katse cos ko ta dauka ma zatace bari ta kirata ne,
Tana katsewa kiran ya dawo ta dauka ba bata lokaci, a sanyaye suka gaisa Anty hawwer tace "me faruq din yace miki?"
Zee da mamaki tace "ya akayi kikasan magnrshi zanyi miki"
"Bayan Ammi kema kinsan babu wanda ya kaini sanin halinki so muje magana"
Zee ta gyyara zama ta zayyane mata duk abubuwan dake gudana a tsakaninsu harda propsing din dayayi mata sai bayan ta gama labarta mata ne Anty hawwer tace
"Na fuskanta, kinsan mene? Zee tace a'a
Ya rigada ya gane kina sonshi zee, domin shi SO abune da bazai taba buya ba, muddin mutun kaana mishi so na haqiqa to bazaka iya boyewa ba sam, shiyasa ya fahimta bawai dan kinyi sakaci ba, a'a saidai Son da kike mishi na haqiqa ne,
Shima kuma yana sonki zee, Abu na farko mafi muhimmanci yanxu shine kiyi istikara ki mutsu kiyi addu'a, sannan abinda zakiyi shine kawai ki maida hankali ku cigaba da karatunku, tunda semester din kun kusa karkare ta, in yaso daga baya kyayi mishi mgnr Amsarshi amma ki buqaci karin bayani sosai game dashi akan danginshi kafin ki bashi amsar daya muradi".....
Rayuwa ta cigaba da garawa a haka,, zee tai istikara kuma tana cigaba da addu'a sosai, shaquwa kuma na kara kulluwa tsakanin faruq da zee dukkuwa da taki furta mishi kalmomin dayake matuqar so amma ya danne kuma ya dage da kulawa da ita sosai,
A haka suka shiga satin soma exams,
Pls masu cewa zee ta jira faruq ya soma proposing inaga baku fahimci last episode ba dan faruq ya rigada ya bayyana mata sirrin dake ranshi, sannan masu so labari ya kare im sorry to say ba yanxu labari ze kare so ku dauki coca cola mu cigaba da gashi kawae..... Loads of love from ur fav. Writerππ
π *AL_HUBB* π
The love π
By Aysha b. Naseer
Episode 24 $ 25: Inlove
Ba dan karamin karatu sukeyi da faruq dinba a school har a gida ma, idan zeyi se ya kirata cikin dare itama ta tashi tayi, tun bata saba ba harta saba, se ya zama komi zatayi seta tuntubeshi, a haka suka kare exams din nasu cikin jin dadi,
Zee har tausayi faruq din ke bata yadda be gajiya da hidimarta sam, gashi ya bude mata kwakwalwa musamman kan physiology, ta matuqar ji dadin semestern fiyeda kowacce semester,
It was their last day at school ending first semester,
Ya tsaya bakin kofar class din yana jiran ta fito daga last papper din nasu,
He never thought zasu kai har wannan lokacin batace mishi komai ba, all he knows is dat they both love eachother but why is she behaving like dis? Why is she not saying anything? Its like she's playing with his heart and life in whole, at first he's relaxed knowing she'll accept his love soon but the soon never come the soon is turning forever He's damn curious......
Tayi mishi sallama da sanyin muryarta, "here she comes with her damn sexy voice" ya fada a ranshi yana mai katse wancan tunanin nashi ya juyo ya dubeta,
She looks pale a hankali ya buda labbanshi gurin fadin
"Are u sick?" Ta jingina da karfen gurin cikin rashin jin dadin jikinta
Tai nodding, "wat's with u?" Ya tmbya da son sanin meke damunta yana kara kallonta ganin kmar ta dan rame ma, its just a slight headache, maybe due to exam stress...
Lemme take you to the clinic den, da kamar zatace a'a sai kuma tace okay dan ita tasan meke damunta (just a period pain)
Koda sukaje clinic din, tace da faruq ya barta taga likitan ita kadai, beyi musu ba ya zauna a mota kawai ya jirata ta gama ta fito suka wuce...
Suna cikin tafiya idanunta a lumshe shikuma yakan dubeta lokaci zuwa lokaci, a sanyaye ta bude idonta jin motar ta tsaya alamun sun zo,
Bin gurin tai da kallo ganin ba gida sukazo ba sai a lokacin ta gane ba hanyar gida ya dakko ba, horn din dayayi tasaka mai gadi zuwa ya bude mishi,
"Hop ban bata miki lokaci ba" tace a'a yace okay pls wait for me ta jijjiga kai
Cikin estate din ya shiga nashi apartment din ta bishi da kallo dan ta gane gidan da yake ne, tana nan zaune ba jimawa ya fito da wata er leda a hannunshi, yana locking kofar ne sarah ta shigo duk ta gaji da alaama
Ta karasa tana mishi murmushi ya saci kallon motar da zee ke ciki sai kuma ya maida dubanshi gareta, zee taji wani haushin sarah kawai musamman yadda taketa yi mai iyayi tana murmushi gashi dukda a gajiye take hakan bai kara mata komai ba ma sai kyau, dayake farace chubby irin ajebon nan,
Faruq yace "my madam is waiting for me chat later" dagaa haka ya juya ta biyo bayanshi ta karaso
Bangaren da zee take ta karasa, "Anty zee ina wuni" zee ta amsa da kina lpia ya exams ashe baku gama ba" sarah tace "eh amma saura paper daya ta rage"
"Allah ya bada sa'a"
Sarah tace Amin ta miqa mata wayarta "bani numberki sai mu dinga gaisawa" zee tai jimm sai kuma ta saka mata digits din tace zata kirata yaja suka wuce sarah ta bisu da ido kamin tace "lovebirds"
Haka kawai hankalin zee be kwanta da waannan saran ba, ga salon data fito dasu wai Anty zee ko yaushe ta zama Antynta, dukda zee din batafi 20 ba amma tasan ta girmi sarah dan girman jiki kawai tai saidai mene na wani laqana mata Anty kuma ko uban me zatai da digits dina" tai tsaki a sarari batareda tasan ya kubce mata ba,
Faruq dake tuki ya dan juyo ya kalleta, itama ta dubeshi da sauri bata bari yace komai ba tace "im sorry" yayi nodding,
Er mitsilar shopping nylon din dake cinyarshi ya dauka ya dora a nata cinyar
Ta dauke kanta daga titin datake kalla ta kalli cinyarta jin ya aje abu, yace "take a look"
Ta dauka ta bude, ring ne cikin gida me kyau sai sarka bamai girma ba itama a wani gidan,
Tace "for?", yace You ofcourse, tace and why?
Bai san sadda yaja wani brake ba Allah yasa babu mota gabansu da bayansu da tabbas se ya hada dan karamin accident dan babu abinda ze hana na bayanshi ya buga mishi, A hankali kuma ya gangara gefen titin, a tsorace ta zare idanuwanta tana kallan danyan aikin dayayi na kokarin kashesu... Ya watsa mata nashi idanun muryar shi low and lil upset yace
Idan nayi miki kyauta har sai kin tambayi why?, zan baki abinda zai cutar dake ne? Kokuma bani da wannan matsayin a gurinki? Ko kuma kin raina ne" his voice clearly show how upset He's
Girgiza kanta take a hankali, ko daya wallahi... Ya juyo da jikinshi sosai yana kallanta den why? Zainab why? Is it dat u don't love me? Na dami rayuwarki right? Shiyasa kika share duk wata maganar soyayyar dana miki, can't u understand how much patient am putting just for you, isn't dat enough to tell u how much love i hav for u"
Yanxu kam duk jikinta yayi sanyi she's damn confused akan maganar nan tuni ta sauke idanunta
Shi kanshi yana ankare da yadda speed din zuciyarta ya karu ta yadda kirjinta ke dagawa...kanta na qasa she want to tell him she loves him too but something is pinching her,
Tana ta tadin zuci sai ji tayi sun fara tafiya, ta kalleshi ta kalli titin ta lumshe ido ranta be mata dadi a haka suka karasa gida, yayi parking a kofar gidan ta bude kofar jiki a mace, har zata fita kuma sai wayarshi tai ringing ta juyo duka suka kalli wayar tashi dake ajiye sunan sarah ya bayyana, kan screen din ya kai hannu zai dauka zee tai saurin dauke wayar tace "will u please come in?" A mamakance ya dubeta sai kuma ya maida duban kanshi da kayan dake jikinshi, dukda sun danyi squeezing but he's okay, yayi nodding...
Ita ta fara fita a