Showing 42001 words to 45000 words out of 73133 words
Chapter 15 - AL'HUBB (the love) Complete book document .txt
flower a jiki lokacin Amminta ce ta siya mata shi, a can kasan frame din an saka F.U.J,
Wats the meaning? Ta tmbya tana shafa frame din
"Not only its meaning, u ll get to know me"
Ya fita ya koma bedroom ya dakko wayarshi ya dawo, yayi kira, sannnan ya ajiye wayar yaja kujera ya zauna nesa da ita gefen board din amma ita yake facing '"Faruq usman jabbar is the literal meaning of FUJ"
She looks suprised and he knows she will hakan yasa bai damu ba ya cigaba da bayaninshi
Professor J.B is my dad, she looks suprised yet again,
💍 *AL_HUBB* 💍
The love 💘
By Aysha b. Naseer
Episode 28: Faruq 2
Asalinmu fulanin katsina ne kauyen dutsin ma, asalin en kauye, fulanin ruga, irin masu tsabar dukiyar gonaki da dabbobi, kakanmu na gurin abbana (paternal grandpa) shine ya soma yin boko cikin su duk cikin kakanninmu shine yayi boko saboda yana da son bokon amma iya kacinshi primary ne, kuma a wannan lokacin sune asalin en boko, suna da tsabar dukiya na shanuwa da gonaki da suke nomawa... Allah ya albarkaceshi da yara har hudu, maza 2 mata 2, babban yayansu ibrahim Allah yayi mishi rasuwa da dan dadewa, sai ta biyu momy suwaiba, sannan Abbana sai autarsu suna ce mata Inno, taci sunan mahaifiyarsu,
To kasancewar mahaifina shi kadai ne namiji a cikinsu bayan rasuwar baba ibrahim kenan, sai babansu ya kwallafa rai kan Abbana yayi karatun boko tunda sauran mata ne yasan aure zasuyi dukda hakan kuwa sunyi iya secondary,
Cikin sa'a shima Abbana ya taso da kaunar bokon wacce har tapi ta maihaifinshi karfi ma, irin su ake cema Allazi boko,
Yayi karatu yayi karatu har saida ya kai matakin professor, a lokacin dayake jami'a ya kammala degree dinshi na farko ya dawo ya tarar mahaifinshi yana cikin jinya babu lpia, hakan yasa suka yanke shawarar kaishi asibiti tareda mahaifiyarshi, Basuma karasa ba Allah ya karbi rayuwarshi,
Sauran yaran mata kuwa sunyi aure a lokacin daya Abuja aka kaita (momy kenan) dayar kumaa katsina ta zauna (inno) bayan kammala sadaka da jimami na rasuwa, akayi rabon gado, sai mahaifina ya tashi da kamasho mai yawa tunda shine namiji, ba karamar damuwa ya shiga ba saboda rashin Abbanshi kasancewar sun shaqu matuqa ga yadda ra'ayinsu kan zo daya kan fannoni dayawa, sai yaji duk bokon ma ta fita a kanshi, ya zauna kawai yana kulawa da dabbobi da gonakinshi dana mahaifiyarshi, ba'a dade ba sunan masu scholarship ya fito kasancewar yayi applying schorlarship din tun da dadewa, aikuwa ya samu, yaji matuqar dadi sanda ya samu kanshi cikin wadanda gwamnati zata dauki nauyin karatunsu, hakan ya kara mishi kwarin gwiwa ya soma processing yana shirin tapiya,
Innarshi bamai son magana bace sosai amma hankalinta yapi kwanciya idan yayi aure ita ba son bokon take ba, Abbana kuwa lokacin ma babu auren a ranshi sam, ya kama hanya ya tafi europe karatu, ya damka komi na harkokinshi gun inna da kawunnanshi
Dayake yana son karatun sai ya maida hankali kuma ya dinga sa'ar cin jarabawarshi da research,, a nan ya ga ummi na, nutsuwarta da hankalinta ya debeshi gata itama fulani ce asalin jihar Adamawa, yana gama masters dinshi ya dawo gida yayi bautar kasa ya kuma saka a nema mishi auren ummi na sanin da yayi irinsu ba karamar wahalar samu sukeyi ba,
Lokacin da akayi bikinsu yana da shekaru 38 saura kiris ya cike arba'in, dayake yanason bokon kuma ya dan fara kasuwancinshi a europe se ya dauke inna da matarshi suka koma europe gabadaya, a nan ya kafa harkokinshi da iyalinshi, kuma ko a lokacin be haqura da boko ba ya cigaba da phd....
Haka muka taso mahaifinmu na tsananin burin muyi boko, a europe aka haifeni cikin turawa, amma ko sanda aka haifeni ma inna ta rigamu gidan gaskiya,
Rayuwarmu duk cikin turawa mukayita addininma dan ummee tana tsawatarwa ne, kamar yadda na fada miki a baya mu biyar ne yaran umme da Abban, ya safiyya, ya halisa sai ni faruq sannan Aisha da auta Hamra, tun sanda Ummee ta haifi Aisha kanwata take ta rashin lapia wani irin ciwon ciki, wanda shine yayi ajalinta Aisha na shekaru 4 nikuma ina 8 Ummee na ta rasu, faruq ya goge wani hawaye daya sillo mishi alamun har yanxu yana jin zapin mutuwar ummeen shi... Hamra ba ummee na ce ta haifeta ba, 'ya ce a gurin cousin din Abbah ya rasu shine ya karbeta ya riketa,
Ina gama primary school Abbah ya daukeni ya kaini U.S inda bani da kowa babu mai kwabata, a ganinshi ni namiji ne dole se ina zagayawa, kuma ko ina aka kaini zan zauna, sannan yana da burin nabi footsteps dinshi a boko, saidai kash, America gari ne na holewa babu mai kwabarka, babu cikakken addini,
Nayi en mata a america dukda lokacin ina yaro ne kuwa irin soyayyar nan ta secondary school musamman dayake ni fulani ne sai nake da farinjini sosai kowa faruq, nan ne masomin tabarbarewar tarbiyyata, mune beach mune bar, mune clubs, a nan na koyi shan wannan sigarin, da alcohol
Nayi disappointing Abbana, sam ni da shi bamu yin shiri, tunda ya gane abinda nakeyi ya dawo dani europe na karashe secondary school dina da kyar, saboda karatun ya riga ya fita a kaina, ga zuqar hayaki ga yawon jaraba, watarana ma a buge nake dawowa nasha nayi tatul , duk mutanen gidanmu sunsan ina shan ta,
My fav. Sister ya safiyya har kuka takeyi idan Abbah yayi punishing dina, dan indae result ya fito to ba abin arziki nake ci ba, wataran ya zaneni wataran ya kulleni a daki na kwana na yini babu abinci balle sallah ko salati,
Saida takai ta kawo ya kwace duk wani source da zan sami kudi ya cemin indae naci exams to zae bani packet na sigari har se na gaji da sha,
Naji dadin hakan na maida hanakli kuwa naita karatu a haka na samu naaa kammala sec.school,
Zee batasan sanda hawaye suka gangaro a cikin idonta ba, wanann wanne irin bala'ine akan boko,
aikuwaa ya cika alkawari dayaga nayi abinda yakeso ya siyo packs na cigarette ya bani .....
Ya safiyya na itace meyimin nasiha ta dinga tinamin Allah da annabi, a hanakli kuma taa dinga jan ra'ayi na, na soma gane rayuwa mene ne ma amfanin zuwanmu rayuwar
Domin muyi bauta ne kawai ga Allah, a hankali na soma chanja dabi'una marasaa kyau zuwa masu kyau, musamman in na tina wuta da Aljanna, idan na tuna mutuwa, har asibiti takan kaini naga marasa lpia,, ta sakani na kara godewa Allah dayayi ni da raena da lpiata,
Haakan ya dasa min sonta a raina fiyeda na kowanne dan adam bayan ummee na, ita ce ta sakani tsaida sallah, ta koyamin wasu surori daga cikin alqur'ani,
Ubangiji madaukakin sarki yace "hakika ita sallah tana kauda Alfahsha da aikin munkari" kuma tabbas na yarda, na kuma gamsu tunda ni ganau ne ba jiyau ba,
Na dena duka yawace yawace, na dena shan alcohol gabadaya, cigarette ce kawai na kasa yakicewa dukkuwa da cewar na rage sha sosai
Abbana ya sake maidani U.S cigaba da bokon datazama jazaman garemu duka, na fara level one na gama nayi level 2 amma sukayi min withdraw saboda ban kai marks din da suke muradi ba, kasancewar fannin medicine ne suna da tsauri,
Na dawo gida still, saidai wannan karan ran Abbana ya baci ganin na raina mishi wayau banayin karatun ne wanda nikuma har raena nasan ina kokari na, gashi shi mutun ne dayapi so kayi karatun da kanka bawai a saya maka result ba....
To wannan dalili ne yasaka shi turoni nigeria yin karatu, a matsayin punishement a nashi ganin ko zan nutsu idan naga yadda ake shan wahalar karatu a nigeria, na shigo BUK da D.E amma ban samu medicine ba sai basics, yanxu haka so yake idan na gama naje nayi medicine din dayake muradi,
Now zainab this is all about faruq usman jabbar, faruq wanda be koyi saukar alqu'ani ba, faruq is a smoker addict, faruq dont know how to recite the qur'an properly, faruq a drunk in the past
Yadda yake fadin abubuwan gameda kanshi zakasan abin nayi mashi ciwo matuqa, ya hadiya wani abu mai daci, ya karasa gaban board din ya yaye, zane ne a jiki na zainab, ya karasa jikin sauran hotunan ya jujjuyo dasu,
Zanuka ne masu matuqar kyau,
"This is my passion zainab"
Ba wani medicine danake so painting is all i want, but Abbana baze barni ba, dats y na zama secret artist, nake zane ina sayarwa, and dis,
Ya matso kusa da incomplete painting din zee yace "this is all i did when u said u dont want to see me anymore"
Zainab kam is speechless, so dama faruq painting yakeyi saboda tace ya rabu da ita, and this beautiful painting,.....
Kwankwasa kofar akayi, faruq yace yes, gayen ya bude kofar da abin shararshi,
Faruq yace "are u done?" Gayen ya gyada kai,
"Okay i will call u later u can leave"
Sai yanxu zainab ta tuna kafin ya fara bata labari yayi kira a wayarshi ashe masu shara ya kira, asalin ajebo kenan
Ta raya hakan a ranta, agogon hannunta taa kalla, sannan ta miqe
"i will get going" ya zuba mata ido, itakuma bata kalleshi ba ta tattara jakarta ta fito yabi bayanta, lemme drop u home,
Ta kalleshi he's half naked
A hakan?, ya kalli kanshi ya shafa sumarshi tai murmushi tace talk later take care,
Ya bita da kallo har ta fice, be tsaya a nan ba seda yabita da kallo ta bolcony tana fita kuwa ta sami napep, ya koma kan kujerar ya zauna yana ajiyan zuciya mai karfi
Yasan zee bazata gujeshi ba, is never his fault daya taso a haka, but he is trying to make himself a better person"
Gabanshi ne ya fadi daya tuna akwai abinda bai fada mata ba ya boye mata kuma yana da muhimmanci ta sani,
But abin ze tada mata hankali ne kawai, ya share
yaji kwarin jikinshi kam yanxu ya dawo, his life is fully coloured with zainab in it
And totally empty without her, ya tuna kwana biyun nan yadda ya zama depressed,
Kamar yana counting words yace "I love you nana zainab"
Show me some love and follow my Wattpad page @ AyshabNasir
Me love u😅
Assalamu alaikum warahmatullah ina yiwa daukacin musulmi barka da sallah dafatan munyi sallah lpia Allah ya karbi ibadunmu, wannan annoba muna rokon Allah ya yaye mana ita Amin
Episode 29: we 're Humans
Zainab a nata bangaren sanda taje gida ma yamma tayi sosai, gabadaya tinaninta na ga faruq ne, so this is who he is, now is left for me to decide to continue with the relationship after knowing about him or to leave him,
Yanxu yaayaa ce ke zaune da Anty tana mata wanka
Tana aikin wanke kwanukan da suka bubbushe saboda tun safe wasu ke ajiye a base din, her mind is not there, gabadaya tunaninta faruq da abinda ya fada mata,
Kuma she needs to know more about su ya safiyya, suma haka Abbansu ya tursasa su ya dorasu kan akidar boko? Dan ita dai bataji faruq yayi mentioning inda dayansu tai aure ba, dukkuwa da sudin manya ne,
A haka ta kammala wanke wanke ta gama duka ayyukanta tai wanka, tayi sallah sannan ta kwanta kurun ta kashe fitila, bata dade da kwanciya ba zakiyya ta turo dakin,
"Zee yau bacci da wuri haka" tana jinta amma bata amsata ba "ai da bari kikae kikayi sallar isha" ita kadai tai kidanta tai rawarta kuma duk a tunaninta bacci zee keyi,
Bayan fitar zakiyya ta nutsu sosai tana buqatar tattaunawa da kanta,
"Ina son faruq, fadin hakan ma kamar bata baki ne, and now i found faruq as a drunker and smoker, though he said drinking was his past habit he dont anymore, and he reduce smoking too,
Ta tuno hadisin da ma'aiki ke cewa
Prohet SAW said "all the children of adam will commit sins and the best of them are those who repent"
We 're humans we 're not perfect, and seeing how deep he loves me i just can't leave him, leaving faruq now is never an option for us both, i love him he loves me,
A yandaa na fahimta shi kanshi abin na damunshi shiyasa har ya kasa fadamin hakan tun farko, yes abin na damunshi ko daga yanda yake baani labarin ma da kuma yanda yayi concluding, he felt ashamed of himself, he need guidance yana bukatar kulawa, yana bukatr wanda yasan addini, inama ammi na tana raye, da na kawo mata faruq ta dinga mishi karatun nan nata na alqur'ani mai matuqar dadi, karatun fiqhu, sirah, hadisi... Allah ya miki rahama Ammi na Allah ya jikanka abbana,
Bazan gujeka ba faruq, i will try my possible best to see u become the better person u wanted to"
A haka ta kare tinaninta har bacci ya debeta da tarin mafarkai na faruq, kashegari zee ta tashi amma duka jikinta babu kwari kamar irin mutun yayi zazzabi da dare ya sauka da safe, tana kwance har zakiyya ta gama shiryawa,
"Zee yau bazaki school ba" ta gyada kai "banajin dadi" sannu to Allah ya sawwaqe daga haka ta pita,
Tana nan kwancen wani tinani ya fado mata,
Wane ne yasan faruq na taking cigarette bayan en gidansu, dan dole wanda ya mishi vedio dinnan yasanshi, ta karaci tinaninta babu amsa,
Wayarta tai kara, ta dakko tana murmushi
"Nerh_nerh yau ba school ne naga school din empty ba kowa?"
Surprisingly tace "ba kowa kuma?, kuma pa yanxu zakiyya ta tapi itama"
"In my world u re the only persons i see clearly, so dole makarantar tayimin duhu mana tunda baki cikinta"
Now she get where he's heading
"Ohhh ta fadi tana smiling", i don't feel good today"
So that means u re not coming? Then i hav no place in the school today,
Bata ce mishi komai ba yace "what's with you?" Hop bakije kinyi overstressing kanki jiya ba," bata ce mishi komai ba yanxun ma
Jin shirun yasashi fadin "that means im right, u overthink and why please"
In kince na barki ne..... Sai kuma yayi shiru be karasa ba
Seconds sukai flashing dukkansu mute, a tare kuma kamar hadin baki suka ce
Shi yace "bazan barki ba itakuma tace "bazan barka ba"
And all boost in laughter
Sukai dariyarsu sannan tace ai na dauka cewa zakai zaka rabu dani, yace "nidin banza" in nayi asararki na cuci kaina wlh, irinki ke kadai ce a duniya, lemme tel u u're uniquely unique,"
Hakan daya fadi ya sake bata dariya ,
Gaba daya ma sai taji duk ta warware, dama curiosity yaja mata sanyin jiki, curious about not making the right choice, and faruq here keeps reminding her, keeps assuring her he's is not only the right one buh the best she could ever imagine"
Alhamdulillh she conclude knowing only Allah will give her a partner like him, there's no perfect relationship only we makes it our own definition of perfect...
I hop u re feeling good now? Ya tmbya tace "yeah yeah, Alhamdulillh" yace great, now ki tashi ki samu kici abinci kiyi wanka da ruwan dumi u'll feel good tace angama yallabai_na
And that makes him feel the throne, yes he's her king
"Stay safe" haka suka kare wayan, and ta miqe tayi kamar yadda yace se gashi ta warware sarai abinta har yin ayyuka ma,
Karfe 12 ta kamamla komi tana zaune amma gaba daya zaman beyi mata dadi, ta miqe ta koma daki tayiwa faruq tex tana son ganinshi after zuhr aamma ba'a gida ba, ta mishi kwatancen inda zasu hadu,
Itama ta shirya, bayan sallah ta tapi, a can ta sameshi, garden ne a gefen wani mall akwai karancin mutane da yawan korayen flowers, cool breeze tana kadawa,
Tun daga nesa yake kallanta, as she walks she resembled a peacock, naturally beautiful
And the cool breeze blowing makes her cloths float in air, and damn she look not only breath taking buh mind and soul taking, Alhamdulillh ya furta, kallonta kawai tare da dumbin nutsuwarta ya isa ya saka mishi nutsuwa da nishadi hadi da farinciki (mar'atus_saliha) balle ace tayi magana, maganganunta masu cike da tarin hankali, nutsuwa da fikra ga balaaga, ma'ana iya sarrafa harshe, tabbas zee kam Allah ya bata, saidai kara godewa mahalicci da Amminta, annabi yayi gaskiya dayace mu nema ma 'ya'yanmu uwa ta gari, domin iyaye sune copy na abinda kakeso 'ya'yanka su zama, ba iya uwa ta gari ba harda uba na gari......
Ta katse mishi tinaninshi ta hanyar sallamarta, kamar yau ya fara jin muryarta gabadaya yaji ta sake zaqi da dadi,
Ya amsa yana mai annashuwa, ta kalli sit din ta kalleshi ya gane nupinta yace "sure gimbiyata most welcome to sit"
Ta zauna "wato dan zaki zauna ma shine se kin tmbya" tai murmushi "haka ya dace"...
Bani 3 mins pls" tace na baka
Ya miqe ya tapi cikin nutsuwa, ta bishi da kallo, bai jimaba ya dawo hannunshi rike da cool drinks guda biyu, ya aje daya a gabanshi dayan a gabanta,
Ya kuma dauki na gabanta ya bude mata yace "bismillah"
Ta amsa ta fara sha, yace "so u ask me out" ta kalleshi a nutse ta ajiye robar, "yes dont i hav the right to?" Ta fada a zolayance,
Yayi dariya, "ke kadai keda wannan right din" taji dadi har cikin ranta,
So now lets talk serious,
Nayi tinani ne kan abinda ya faru saedai abinda ke bani mamaki shine who sent the vedio to me?"
Dif ya dauke wuta alamar maganar ta tabashi, murmushin fuskarshi yayi fading ya lumshe idanunshi tareda tallafar goshinshi
"Ur expression and the sudden change in ur mood left me with no choice buh to believe u know something, tell me about it my dear" calmly tai maganr
Ya furzar da iska waje, ya dan shafi beard din shi
" labarin da na baki a iya karan kaina ne, ban sanar dake komai gameda sauran en uwa na ba,
Ta sake tattara nutsuwarta dukkuwa da ganin da tai kamar beson fada
"Bari mu soma da ya_safiyya, ita ce diya ta farko gun Abbana da ummina, shekarunta 35 yanxu haka, nasan zakiyi mamaki idan nace miki ko auren fari batai yi ba, yes bata taba aure