Showing 27001 words to 30000 words out of 139707 words

Chapter 10 - Matar Damisa book Complete by Asmita .txt

Asmeetah   

16 Dec 2024

9948

"It's okay, nasan duk wannan firgicin a saboda Doctor Fatima tana kwance gadon asibiti ko? Kar ki damu ta samu sau'ki muje ki ganta" ya ri'ke hannunta yasata a gaban motarsa shima ya shige suka nufi hospital.
Doctor Hasheem kenam wanda shima ya baro asibitin ne zai sai kayan fruits a Mommy,
Shine ya tarar da Ayush a wannan halin har yayi 'ko'karin ceton raanta!
Abokin Junaid ne tin suna primary suke tare har Allah yasa kowa ya samu aikin yi Junaid ya samu aikin Soja saboda d'aukar fansar mahaifinsa, shi kuma Hasheem ya karanci fannin lafiya har mahaifiyar Junaid ta bashi aiki a hospital d'inta,
Kuma duk ba Wanda yayi Aure a cikin su........


Ta 6angaran Boka Zalimun Baban Ayush kuwa ganin mota ta nufi kan Ayush
Kad'a hannayensa ya soma yi yana fad'in "aa aahh, aahh Ayush ban shirya mutuwa ba karki mutu kuje Ku ceci yarinyataaaa...." Lokaci guda kuwa ya sume akan kujerar mulkinsa, a tunaninsa motar ta take Ayush, ga kuma madubin tsafi a gabansa Wanda yake ganin komai a ciki,
Yaga mutuwa gaba d'aya ya manta da tsafinsa, (toh kuma Ina Aljanun nashin? Ashe akwai abunda tsafi bazaiyi aiki akansa ba, tinda Gashi ya kasa ceton d'iyarsa kuma rayuwarsa πŸ™ƒ) sai kuma tarin ba'kin cikin Junaid dake cikin zuciyarsa, already ya ajiye Junaid a gefe zaiyi maganinsa tinda har ya wulakanta masa d'iya a cewar Sarkin tsafi Baban Ayushh!.........


*****
Isar su Ayush hospital
Dr. Hasheem ne ya zagayo ya bud'e mata murfin motar ta fito daman sunbi ta shago ya siya mata takalmi da kuma mayafin data rufa a kanta,
Ri'ke hannun ta yayi yace "muje mu ko"
Ita dai binsa take kawai da eyes bata cewa komai, amma already ta sanshi tin zuwanta asibitin kuma shi ya kaita gidan Dr. Fatima....


Bud'e kofar d'akin yayi da sallama a bakin sa yana ri'ke da ledoji d'ayan hannun kuma yana ri'ke da hannun Ayush.
Juyowa Dr. Fatima tayi ta amsa sallamar ciki-ciki har an cire mata oxygen tana kwance
Murmushi tasau a saman fuskarta ganin Ayush, ta mi'ka mata hannu tana mata alamar tazo da hannunta, Ayush da sauri ta nufi yanda Mommy take kwance,
Itama Dr. Fatima tashi tayi ta zauna ta rungumi Ayush a kirjinta tana shafa kanta alamar rarrashi
Ayush kuka ne yaci ranta sosai
Dakyer aka samu tayi shuru har da had'in bakin Dr. Hasheem waran rarrashin ta.
Mommy taji sau'ki sosai,
Doctor Hasheem ne ya baje mata kayan fruits a glass plate
Tana ci tana bawa Ayush a baki, ita kuwa ta langwa6e kanta a jikin Mommy, da haka suke cin fruits d'in,
Dr. Hasheem ne yayi musu sallama ya fice a d'akin!
Yana fita kuwa saiga Junaid shima ya shugo da sallama a bakinsa,
Idonsa ne suka sauka akan Ayush wacce take kwance jikin Mommy sai faman cin fruits suke yi hankali kwance,


Tashin hankalin da ba'a saka masa Date!!!
Junaid sakin ledar hannunsa yayi Wanda ya d'anyo siyayyarsa na abin kwad'ayi har na hango banqararrun kaji πŸ“πŸ“πŸ“a ciki πŸ˜‹πŸ˜‹πŸ˜‹πŸ˜‹πŸ˜‹πŸ˜‹πŸ˜‹πŸ˜‹πŸ˜‹πŸ˜‹πŸ˜‹




*MAFII* *MISHKILA*

sai mun sake had'uwa kuma duu a wani Karon 🫑🫑



*🀝 SDEENDTM DATA SERVICES🀝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦350
2GB = ₦600. 2GB = ₦700
3GB = ₦900. 3GB = ₦1000
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1300
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1600


*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦350. 500Mb ₦250
2GB = ₦700. 1GB ₦500
3GB = ₦1050. 2GB ₦1000
4GB = ₦1400. 3GB ₦1500
5GB = ₦1750. 4GB ₦2000


*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½πŸ‘‡πŸ½
*πŸͺ€08066268951*





*ASMEETAH* *CE* ✍️✍️✍️


πŸ… *MATAR* *DAMUSA* πŸ…
(the wife of tiger)


*MALLAKIN*
*ASMEETAH* ✍️✍️




*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alΖ™alaminmu Ζ΄ancinmu._* }}
___________________________________


https://www.facebook.com/103637491942644/


πŸ’«πŸ’« *{{N W A}}* πŸ’«πŸ’«




بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ Ψ§Ω„Ψ±Ω‘ΩŽΨ­Ω’Ω…ΩŽΩ†Ω Ψ§Ω„Ψ±Ω‘ΩŽΨ­ΩΩŠΩ’Ω…


*BOOK* *ONE*
*PAGE*➑️ 33 & 34


___________________________


Mom ganin Junaid yasa ta ware fararen idanuwanta baki ya gagara rufuwa tace "Junaid my son, taho mana ya ka tsaya daga nesa, am really miss you my son" jiki a mace yake takowa gurin Mom, idonsa kuwa a kan Ayush wacce tin shugowar Junaid jikinta ke 6ari ko ido ta gagara had'awa da shi saboda gudun ganin rikitattun idanuwansa nan, ga wani irin mungun tsoronsa da take ji!

Junaid ne ya zauna kusa da Mommy gwiwowinsa suna gogan na Ayush da sauri ta mi'ke tsaye ta koma kan kujeran dake nesa dasu, shi kuwa ko kallonta baiyi ba sai cewa yayi "Mom what happened to you?"
Mommy kuwa kallon 'kurilla take yiwa Junaid tana tariyo abunda ta gani game dashi aranta take fad'in "Anya ba mafarki nayi ba, ga fa Junaid lafiya klau yake, toh meya faru da ni?" Idon ta nakan Junaid wanda ya katseta da cewa "am asking you Mom meya faru dake??"
Mom tayi mamakin tambayar da Junaid yake mata sai cewa tayi "what happen to me or what happened to you?"
Junaid kansa ne ya d'aure shifa bai fahimci maganar Mom d'insa ba,
Mommy ce take 'ko'karin yaye rigar Junaid tana fad'in "jikinka duk ya faffashe, har naman jikinka ake gani, kana saman jikin bango ga kuma jini duk ya wanke maka jiki, Junaid yanzu banga ciwon komai a jikinka ba, wai meyake faruwa ne" idonta duk ya cicciko da kwalla tana abu kamar wata zararriya.
Shifa Junaid abun tsoro ya bashi "karfa ace Mom ta samu ta6in hankali, innalillahi" yana maganar ne a zuciyarsa, ri'ke hannun Mom yayi yana fad'in "nifa lafiya ta klau ba abunda ya sameni, ki kwantar da hankalinki"
Cikin kuka Mom tace "toh meya kawoni hospital"
Kallon yanda Ayush take zaune yayi wani irin harara ya wurga mata sannan yace "Mom ki tambayi wancan yarinyar ita ta Sani" ya 'kare maganar idonsa akanta.


Ita kuwa Ayush duk abunda suke tattaunawa akai tana jinsu "duk abunda mom ke fad'a gaskiya ne, nasan dalilin daya kawota asibiti sai dai ba nice silar hakan ba, amma yazo yana d'ora mun laifin da banida masaniya akanta" ta 'kare maganar tana zubda kwalla amma sai dai duk maganganun da tayi acikin ranta tayisu.

Mom ce ta kalli yanda Ayush take tace "Allah sarki yarinyar kirki itace ta taimaka mun a lokacin da na ganka cikin wani hali, tabbas abunda na gani ba mafarki bane amma kuma al'amarin babbane sai dai Kai bazaka fahimci hakan ba"
Ta kalli yanda Ayush take ta kuma cewa "ke alkhairi ce a garemu Ina kuma alfahari dake, nasan ke kika ceto Junaid daga halin da ya shiga, nayi mamakin ganin faruwar hakan, ciwonsa sai gaba yake ba bayaba....." Adai den lokacin ta face da matsanancin kuka mai ratsa zuciya....


Shi kuwa Junaid kamar ya shige 'kasi haka yake ji tsabar takaici da ba'kin ciki rufe ido yayi sosai yace "please Mom enough, ya za'ayi kina fad'an sirrina a wannan 'karamar yarinyar wacce bata mallaki hankalin kanta ba" ya 'karisa maganar yana watsa mata wani irin kallo na 'kas'kanci.
A rayuwar shi ya tsani raini especially idan akace macece, ya gama rainawa mata wayo Gashi yana kallon kansa jarumi gashi kuma sojaa.....


Itama Mommy ta fahimci Junaid bayason ta yawaita fad'an matsalolin da suke tattare da shi....

'Ko'karin sau'ka daga gadon Mom take
Junaid yace "Ina zakije kuma?"
"My son am really tired, I want to go home"...
"Please Mom stay here to tomorrow, kinga jikinki da saura, ga can chicken na taho miki da shi"
Ya mi'ke da saurin sa zai d'auko ledar da ya jefar a bakin door,
Kansa ne yayi wani irin sarawa kamar wanda aka buga masa 'karfe a ka! Wani irin 'kara yasau ya dafe kansa, still saitin zuciyarsa kamar wanda aka caka masa mashi haka yakai d'ayan hannunsa kan saitin zuciyarsa yana wani irin kuka mai had'e da 'Kara....
Mom kamar kamar zata had'iyi ranta ta ce "Junaid my son meya faru kardai ciwonka ne nashiga ukuu......." Kuka ne yaci ranta ta kasa motsawa.


Itama Ayush tinin ta tsorota da ganin halin da Junaid ya shiga lokaci guda, da sauri ta mi'ke tsaye tana kallon ikon Allah.


Shi kuwa ya dafe kansa da saitin zuciyarsa yana tangal tangal kamar zai fad'i wani irin hajijiya ne mai karfin gaske ya tafi dashi zuuuuu zai fad'i
Da gudun gaske Ayush tayo kansa ta rungume shi yayo kanta sukaje 'kasi a tare kwantar da kansa yayi saman kirjinta yana fad'in " Ku taimake ni ku kyaleni haka, bansan laifin mai nayi muku ba kuke azabtar dani, ni to Ku d'auki raina mana na huta, wayyo kirjina wuta yake ci kaina guduma ake kwad'a mun......"

Ayush dake zaune tana rungume dashi duk tana jin abunda yake fad'a amma ta kasa ganewa "shin dasuwa yake maganar?..." Tana maganar zuci!

Hannunta takai ta d'ora saitin zuciyarsa ta zagayo da hannun hagunta ta baya ta dafe goshinsa jikinsa duk ya d'au zafi ga kakkarwar da yakeyi kamar mai jin sanyi, addu'o'i ta fara karanta masa tana tottofe shi,
Lokaci guda kuwa yaji wani irin sanyi acikin zuciyar shi, dafe zuciyarsa da tayi sai yaji kamar ruwan 'kankara aka d'ora masa,
Ajiyar zuciya yake jaa kad'an kad'an gumi ne ya fara keto masa akan goshinsa..


Ganin haka yasa ta fara hura masa iskar bakinta duk sanyin A.C dake cikin room d'in,
Idonsa a rufe jin iskar da ake huro masa yasa shi yin murmushin da baisan yana yinsa ba ga wani irin yanayi da ta sashi, hakan yasa shi fad'awa cikin mafarkin wannan yarinyar data ceceshi a cikin ruwa
"Junaidddd taho gareni zaka samu waraka...", tana gudu acikin filawowi na alhurma masu launin jaa gata sanye da doguwar riga fara soll irin wedding gown mai dogon hannu suman gashinta ba'ki 'kirin kwance a gadon bayanta, yarinyar tayi kalar larabawa! Gudu take kafarta ba takalmi tana kuma sanye da sarkar 'kafa,

Shima binta yake yana so ya isota amma ya kasa domin har ta 6ace masa baya iya hangota
Tsayawa yayi yana kallace kallace a cikin lambun flowers ko zai hangota, sai ji yayi an watsa masa flowers daga saman kansa juyawar da zaiyi ya ganta a bayansa tana sau masa murmushi ga dimple d'inta sun zauna, (haba kyau haka)


Shima murmushi yake mayar mata
Yace "wacece ke?....."

Da murmushi akan face d'inta lips d'inta ne kawai suke motsi wanda ba jin abunda take fad'a yake ba
(Toh nidai kamar naji tana cewa)


"Ayyyshh! πŸ‘„ Ayyssh!! πŸ‘„ Aysssssh!!! πŸ‘„...."
Kallon lips d'inta yake yana so ya saurara yaji amma ya kasa,
Hannu ta ware mishi alamar yazo ya rungumeta
Da sauri ya nufeta ya zaro hannayensa biyu ya Kai mata runguma adai dai lokacin ya dawo daga mafarkin a hankali yake bud'e idonsa a cikin yana ganin dishi dishi har idon ya washe
Gani yayi ya rungumi Ayush sosai har numfashinsu yana gaurayuwa
Shi a tunaninsa yarinyar ya runguma ta cikin mafarkin sa,


Mommy hankalinta ne ya kwanta ganin Junaid manne a jikin Ayush yayi Luum yanata sau murmushi ido a rufe...


Ita kuma Ayush ta kasa sakewa ganin yanda Junaid ya 'kan'kameta a gaban Mommy duk da ba'a cikin hayyacinsa yake ba
Amma tasan yanzu hankalinsa a kwance yake.....


Doctor Hasheem ne ya shugo duba Mommy shi da nurses en mata su biyu, ganin Junaid rungume da Ayush suna zaune abun ya basu mamaki suka tsaya suna kallon ikon Allah.


Ita kuwa Ayush kunya duk

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login