Showing 120001 words to 123000 words out of 139707 words
ONE FREE YA ฦARE, KU HANZARTA KUYI PAYMENT 200 A FARA BOOK 2 DAKU..*
*๐ค SDEENDTM DATA SERVICES๐ค*
*MTN* . *Airtel*
1GB = โฆ300. 1GB = โฆ300
2GB = โฆ600. 2GB = โฆ600
3GB = โฆ900. 3GB = โฆ900
4GB = โฆ1200. 4GB = โฆ1200
5GB = โฆ1500. 5GB = โฆ1500
*GLO* . *9MOBILE*
1GB = โฆ350. 500Mb โฆ500
2GB = โฆ700. 1.5GB โฆ1100
3GB = โฆ1050. 2GB โฆ1600
4GB = โฆ1400. 3GB โฆ2000
5GB = โฆ1750. 4GB โฆ2500
*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ
*๐ช08066268951*
*ASMEETAH๐ฆNOVELโ๏ธโ๏ธ*
*typing๐ฒ*
๐
*MATAR* *DAMUSAA*๐
(the wife of a tiger)
*written* *and* *story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*
( *ASMEETAH NOVEL* โ๏ธ)
*WhatsApp me 09065443871*
*BOOK ONE*โฌ๏ธ
*95 to 96*
*FREE BOOK ZAI ฦARE NE A ฦARSHEN BOOK ONE*
*BOOK TWO PAID NE,*
*YANA TAFE DA SABON SALO, DA KUMA CAKWALKWALIN CAKWAKIYA, KADA KU BARI A BAKU LABARI DOMIN GANI DA IDO ๐ YAFI JII๐๐*
*MATAR DAMUSAA BOOK 2 PAY ONLY 200๐๐๐๐*
*DIP! DIP!! DIP!!!*
*FARASHI YA QARU DAGA 150 YA KOMA 200,*
*WADANDA SUKA BIYA 150 SU SUKA CI BONONZA*
*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*9065443871, OPAY BANK.*
*OR*
*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*2267236949, ZENITH BANK*
*SHAIDAR BIYA TA WANNAN NUMBER*
๐๐๐
*09065443871*
*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alฦalaminmu ฦดancinmu._* }}
___________________________________
๐ซ๐ซ *{{N W A}}* ๐ซ๐ซ
ุจูุณูููููููููููููููููููููููู
ู ุงููููู ุงูุฑููุญูู
ููู ุงูุฑููุญูููู
๐๐ฉ! ๐๐ฉ!! ๐๐ฉ!!! ๐๐ฎ๐ซ๐ซ๐ฒ๐๐๐
๐๐๐
๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐.
แดดแดผแดนแดฑ แดผแถ แดณแดฟแดฌแดพแดดแดตแถ แดฐแดฑหขแดตแดณแดบ
แตแดฑ แดฐแดฑหขแดตแดณแดบ แดฌแดธแดธ แดทแดตแดบแดฐ แดผแถ แดฐแดฑหขแดตแดณแดบ หขแตแถแดด แดฌหข:
๐ฟ๐๐บ๐* ๐๐๐๐๐ธ๐
* ๐ต๐ด๐๐๐ธ๐
* 3๐ท ๐๐๐ถ๐พ ๐๐ ๐ฟ๐๐บ๐* ๐น๐ฟ๐๐ธ๐
* ๐๐๐ผ๐ถ๐พ๐ธ๐
* ๐๐
๐๐ท๐๐ถ๐ ๐๐๐ผ๐ถ๐พ๐ธ๐
* ๐ผ.๐ ๐ถ๐ด๐
๐ท* ๐ผ.๐ ๐๐ผ๐ท๐ธ๐* ๐ต๐ผ๐
๐๐ป๐ท๐ด๐ ๐๐ผ๐ท๐ธ๐ ๐น๐ฟ๐๐ธ๐
* ๐๐ป๐๐๐ ๐น๐
๐ด๐๐ธ* ๐
๐ธ๐๐๐๐ธ ๐ต๐ด๐ถ๐พ๐บ๐
๐๐๐๐ท* ๐๐
๐๐น๐ธ๐๐๐ผ๐๐๐ด๐ฟ ๐ผ.๐ ๐ถ๐ด๐
๐ท* ๐๐ด๐๐ธ ๐๐ป๐ธ ๐ท๐ด๐๐ธ* ๐ธ๐๐๐ฟ๐ด๐ผ๐๐ธ๐
๐๐ผ๐ท๐ธ๐* ๐ฟ๐๐
๐ผ๐ถ๐ ๐๐ผ๐ท๐ธ๐ ๐ด๐๐ท ๐๐๐
๐ธ...
๐ฃ๐๐๐๐ฆ๐ ๐๐๐ก๐ง๐๐๐ง ๐ 08148318396 ๐ฆ๐๐๐ก๐ ๐๐ฅ๐๐ฃ๐๐๐๐ฆ.
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Wani ษan ฦaramin katafaren ษaki ne wanda ya tsaru sosai, ga ฦatuwar katifa a shimfiษe a gefe guda, da kuma toilet a cikin ษakin,
Doctor Hasheem ne ya shugo cikin ษakin yana ษauke da Maimoon! a hankali ya kwantar da ita a saman katifar, tana lumshe da ido kamar mai yin bacci sai dai ba baccin take ba, wani irin raษaษi mai zafin gaske take ji a ฦasin ta, bayan ya kwantar da ita miฦewa yayi zai fice daga cikin ษakin yaji tana magana a hankali "Ammy nah zanje, akaini gurin Ammy na, nafison na mutu a gaban Ammy naa, Abul nah! kazo ka ceceni a gurin wannan Azzalumin marar imani da tausayi...."
girgiza kai kawai yayi bayan ya saurari abun da take cewa, ficewarsa yayi ya rufe ษakin tareda danna key ya kulleta a ciki,
ita kuwa tana kwance ba abunda take inba kuka ba, ta rasa mai yake mata daษi a jikinta, tayi danasanin zuwan ta gidan nan gashi abunda ya faru da ita, yanzu bata san ranar barinta cikin wannan akurkin ba tinda har saita warke tukun...
shigarsa cikin falo ya tarar da Layla ta fito cikin shirinta ta yafa gyale,
yace "ke kuma ina zakije yanzun?.."
tace "Yaya zanje gidansu Maimoon ne inaso naga meyake going wrong.."
sauฦe ajiyar zuciya yayi sannan ya kuma cewa "kinga munsha aiki sosai domin gyaran ษakin nan ba ฦaramin ciwon jiki zai sanya mu ba, ki zauna kisha maganin ciwon jiki saiki huta kema a ranki koh?..."
girgiza kai tayi tace "Yaya a yanzu babu lokacin zaman hutawa, zanje na cigaba da rarrashin Ammy akan ษatar Maimoon, har Allah yasa ta warke saita koma gida.."
ษaga kafaษa yayi sannan yace "ok shikenam saikin dawo, nima inaso zan shirya na tafi hospital saboda jiya ban samu zuwa ba.."
a haka sukayi sallama Layla tayi ficewar ta, shi kuma ya nufi ษakinsa, ga can kuma Maimoon a ษoye a ษakin da ba wanda yasan dashi a gidan..
โโโโโโ
Abokanan Ogah Junaid ne suke zazzaune sunata shan hira, suna tsatstsara hidimar da za'ayi gobe na murnar samun sauฦin Junaid tareda murnar komawarsa gurin aiki, domin har an kawo masa takardar cigaba da zuwa gurin aiki..
shikenam yanzu Junaid ba zaman gida,
sun gama tsara abubuwanda za'ayi a goben da yawan kuษaษen da za'a kashe..
Bayan sun kammala sallama sukayi wa mommy tana zaune itama a gurin duk tattaunawar da sukayi tana jinsu har itama ta bada gudumowarta na mahaifiya wato kuษi 5millions, kuษin rabin hidimar da za'ayi kenam domin manya-manyan sojoji da baฦi ne zasu halarci gurin taron murnar samun warakar Junaid,
jinyar da akayi shekara da shekaru ana neman maganinsa amma anrasa, ฦasashen waje ba yanda ba'aje ba amma an kasa warkar da Junaid, sai lokaci guda ya samu sauฦi dole kowa yayi farin ciki,
wannan hidimar da za'ayi Abokanan Junaid ne suka shirya yinsa wato ฦดan uwansa sojoji da shugabannin su,
bayan nan itama Mommy zatayi nata hidimar ita kuma bana shagali bane, har ta kai kuษi 100๐บ a babban masallaci za'ayi sauฦar alqur'ani mai girma da kuma sadaka da za'a bayar domin kawar da wasu ๐ณ๐ถ๐๐ถ๐ป๐ฎ kuma tana neman tsari daga ubangiji Allah ya tsare mata yaro daga faษawa ramin mugunta na ษan adam, sannan daga gobe zata fara azumi na neman tsarin ubangiji,
kuma a goben su Junaid zasuyi nasu hidimar sharholiya, domin har an gaggayyaci manya-manyan mutane da ฦดan uwa da abokan arziฦi...
Junaid ne ya shugo fuskarsa ษauke da murmushi ya zauna daf da Ayush yana faษin "ฦดan mata kinyi kyau fah..."
Ayush turo baki tayi ta tashi ta koma kusa da mommy tace "Mommy wai ya maganar mu ne?.."
Juyowa Mommy tayi tana kallonta cikin rashin fahimta tace "wani irin magana ne Ayush?.."
kallon Junaid tayi tana harararsa shi kuwa kwantar da kansa yayi jikin sofa yana danna wayarsa mai ฦirar iphone 15 pro max ko kallon yanda suke baiyi ba domin shi baya son raini da kuma shiga zancen da bai shafe shi ba..
kawar da kanta tayi daga kallonsa cikin shagwaษa tace "ni ni Mommy ya maganar Auren mu ne?.."
Mommy zaro ido waje tayi cike da farin ciki tace "wow kuma fa zancen nan yana raina, ina zuci zuci nace wa Junaid hidimar da za'ayi gobe kawai a haษa da baikon ku..."
shima Junaid murmushi yayi idonsa na kan wayar.
yamutsa fuska tayi ta turo ษan ฦaramin bakinta tace "nifah Mom ba Yaya Junaid ba.."
da sauri mommy ta juyo tana kallonta tace "eh to waye inba Junaid ba?.."
cikin yanayin shagwaษa tace "Doctor Hasheem nake sooo.."
ta ฦarasa maganar tana kallon Junaid ta gefen ido tana son ganin yanayin reach ษinsa,
sai taga ko kallonta baiyi ba yanata pressing phone ษinsa,
zuciyarta ne yake ta hargutsuwa tsabar takaici.
Mommy tace "ah toh shikenam ai indai kina sonsa ai ba mai miki dole koh? domin Hasheem da Junaid duk ษaya suke a wajena, bari ma na ฦirashi yazo ayi maganar inyaso gobe sai ayi baikonku..." ta ฦarasa maganar tareda ษaukar wayarta zata yi ฦira.
da sauri Ayush tace "amm mommy da gaggawa haka! ni ki bari ba yanzu ba"
Mommy tace "why? ki bari yazo ayi mishi maganar ko.." lokaci guda Ayush ta rikirkice tace "ah nidai ki bari mommy, zan sanar masa da bakina amma ba yanzu ba.." tana yi tana kallon Junaid wanda har yanzu bai tanka musu ba kuma babu wani alamar damuwa a tattare da fuskarsa, ita kuwa tayi hakane saboda taga irin son da yake yi mata,
tsaki taja acan cikin harshenta tana maganar zuci "daman ashe duk soyayyar da ya nuna mun a gaban abokansa ฦarya ne, daman yana son kashe mun kasuwa na ne, kuma Doctor Hasheem ษin zan aura ehen.."
tana cikin wannan tunanin taji wayar Junaid yana bada sound na ฦira, da murmushi a saman fuskarsa ya kara wayar a kunne yana faษin "Hy my Angel, how s day?.."
wani irin faษuwar gaba Ayush taji jin Junaid ya ฦira wata da my Angel, nan danan ta shiga wani irin yanayi na kishi, wani irin haษiyar yawu tayi jikinta yayi sanyi, tana kallonsa ido duk ya cicciko da ฦwalla..
bayan ya kammala wayan ya kalli Mom yana cewa "tomorrow we have a biggest visitors..."
Mommy da murmushi a fuskarta tace "su waye zasu zo?.."
yace "Angel ce zata zo gobe kuma a gidan nan zata sauฦa yakamata yau a canza kayan furnitures na falon nan saboda baฦin da zamuyi..." ya ฦarasa maganar yana ฦarewa falon kallo,
Mommy tace "waiii kace sarkin tsiwa ce zata zo macen soja kenam, daga ฦasar California zata yo nan ne ko kuwa?.."
Ajiye wayarsa yayi a gefen kujera yace "๐ฒ๐ต ๐ฑ๐ฎ๐ด๐ฎ ๐ฐ๐ฎ๐ป ๐๐ฎ๐๐ฎ ๐๐ผ ๐ป๐ฎ๐ป, kinsan abunda zai kawota ma saboda hidimar nan da za'ayi ne.."
Mommy tace "har ta ji labari kenam.."
murmushi ya yi sannan yace "haba mom kema dai kinsan duk wani motsina Angel ta sani, tana bibiyata sosai kuma wannan hidimar da za'ayi ana ษorawa a social media ta gani shine yanzun ta ฦira take cewa har ta biya kuษin jirgi gobe da sassafe zasu taso,
ina ji da Angel a raina sosai domin ita take bincika mun yanda za'ayi a samo sarkin matsafa, kuma tana iya ฦoฦarinta sosai yanzu ma ta sanar mun cewa akwai magana babba da zarar ta zo kuma nasan bazai wuce akan mutumin ba..."
Dariya Mommy tayi tana tafa hannu tace "ai daman nasan Angel jarumarka ce shiyasa zakayi faษa da kowa amma banda Angel, to kodai da Angel za'ayi Auren ne naga idan kuna tare bakwa ฦaunar rabuwa..."
murmushi Junaid ya yi yana kallon saman ceilling yace "Hmmm! aini mata uku nake son Aura a lokaci ษaya..."
zaro ido waje Mommy tayi tace "kaiii dawa dawa?.."
saida ya gyara zamansa kafin ya fuskanci mommy yace "ta farko itace jaruma ta wato Angel, ta biyu kuma itace Rumana ita ฦดar french ce baturiya, sai ta uku kuma Adity ita a ฦasar china take, kuma duk sojoji ne suna masifar sona, inba sa'a ba kuma duk zasu zo hidimar nan..."
Mommy dai kallonsa kawai take can ta jinjina kai tace "ahh lallai ka samu lafiya, yanzu fisabilillah Junaid duk arna zaka kwaso mun a matsayin sirikai?.."
kafin yayi magana wayarsa ta fara ring sound ษaukar wayar yayi yace "kinga ฦดar halak Rumana ce.." ya saka wayar a speaker ba tareda ya Kara a kunne ba yace "hello girl.."
ta ษayan ษangare kuma tana magana ta yaren french "Beb jiya na ฦira wayarka you didn't pick my call, Beb i really miss you too, naji labarin gobe kana hidima shine ko a gayyace ni, to yanzu ma zan sanar maka ne zan hau jirgi zanzo nigeria, hotel zaka kama mun ne ko a gidanku zan sauฦa? kasan banson hayaniya kuma mommy ta cika sa eyes..."
murmushi yayi sannan shima ya mayar mata da reply cewa "don't worry zaki zauna ne a gidan mu, kinsan bana son hotel ษin nan.." shima ta yaren french ya yi maganar...
daga ฦarshe ya katse ฦiran.
duk tattaunawar nan da sukayi mommy ko kaษan bata ji yaren ba,
sai murmushin da take ta zubawa..
ita kuma Ayush ta zauna kamar wacce ruwa ta cinye ta,
duk wayar nan da sukayi kaf daga A har Z Ayush taji, domin itama ta iya yaren french sosai, ta koya daga waran mahaifiyarta,
Mommy ce ta kalle shi tace "to ita kuma wannan mai ta ce?.."
yace "tace yau zata sauฦa a gidan nan,
kuma wannan kishi a waran ta ya ษaci kinsan bature baya son haษakar.."
Mommy tace "toh fah karfa kasa suzo suyita faษa acikin gidan nan?."
yace "haba baza suyiba ai suna jin shakkata..."
yana danna wayarsa ya kuma cewa "bari na ฦira Adity tin kafin ta ฦirani saboda nasan ita ta cika raki.."
cikin sa'a wayar ta shiga bugu ษaya ta ษauka murya a kasalance tace "ka manta dani daman ina jiran ฦiranka naga an ษora ka a media cewa gobe zakayi party ko?.." tayi maganar ne da yaren china,
amsa mata yayi da cewa "to sarkin complain, ya aiki, a wannan satin mutane nawa kika harbe da bindiga?..."
dariya tayi sosai saboda tasan indai tana cikin fushi to Junaid yasa yanda zaiyi ya faranta mata,
domin ita indai ta ษangaren mugunta ne ta ฦwarai sosai batada aiki sai mugunta haka