Showing 105001 words to 108000 words out of 139707 words

Chapter 36 - Matar Damisa book Complete by Asmita .txt

Asmeetah   

16 Dec 2024

9961


Daga nan kuma ta sake 'kira kuma du ta kara a kunne tana fad'in "Malam! Junaid dai ba mutuwa yayi ba, doguwar suma yayi Kuma yanzu Alhamdulillahi ya samu sau'ki sosai ma.." shima ta 6angarensa magana yayi mata tare da bayyana farin cikinsa, Mommy ta kuma sanar masa cewa "akwai matsala yazo asibiti tana jiransa.." daga 'karshe kuma ta katse 'kiran....




*****


Misalin 'karfe 12 na dare,
Doctor Hasheem ne ya fito daga cikin toilet d'aure da towel a kunkuminshi da danshin ruwa a jikinsa alamar wanka ya yi, daman yana zaune ya kasa rintsawa sai Mommy ta Kira wayarsa ta sanar dashi cewa suma Junaid yayi ba mutuwa ba, daga nan hankalinsa ya kwanta shine ya samu ya watsa ruwa a jikinsa ko zaiji dad'in, bugu da qari ma yau ne duty night d'insa yana son zuwa hospital a wannan daren...


fitowarsa kenam juyowar da zaiyi gabansa ya fad'i raass,
ganin Maimoon zaune a bakin gadonsa tana ta sharar kuka,
a hankali ya tako zuwa yanda take zaune, yana tsaye a kanta yace "meya fitar dake daga gida a wannan Daren?.."
ita ma mi'ke wa tayi tsaye suna fuskantar juna tace "kai ka fitar dani daga gida, because of ka 'kaurace wa rayuwata,
Doctor! wai menayi maka ne haka? meyasa ka tsane ni? wani irin laifi na aikata maka ne har na cancanci wannan hukunci..?"
kuka ne yaci ranta sosai ta dakatar da maganar ta a haka, tana son jin abunda zaice mata..


kawar da kansa gefe yayi fuska a d'aure yace "gaskiya Maimoon bazan 6oye miki ba na samu wacce zan Aura, ba wai bana sonki bane, kawai dai abunda zuciyata take so shi nake bata.."

Fuska ta d'ago tana kallonsa da rinanan idanuwanta wad'anda sukayi jawur tsabar kuka, tana motsa baki a hankali tace "Doctor karfa ka manta tin muna yara muke son junan mu har Allah ya kawo mu wannan lokacin, nima fa akwai wad'anda suke sona da gaskiya na 'kisu saboda Kai, aciki akwai 'yan 'kasar mu larabawa su sukafi yawa amma bana sauraronsu saboda Kai, akwai cousin d'ina wanda yake masifar sona amma Abul nah yace masa yayi alkawarina a kai, duba da yanda muka taso tin yarinta, haba Doctor Hasheem kar ka mun haka mana, kar kaci amanata Dan Allah, karka yaudareni please, idan kuwa kace zaka yi haka to tabbas ka cika babban mayaudari..."

Kafin ta 'karasa maganar ya daka mata tsawa yana fad'in "kije a acikin masoyanki ki za6i wanda zaki Aura ko dole sai ni? shin ni kad'ai ne namiji? nace na ha'kura dake ana soyayya dole ne?
idan kika sake cemun mayaudari you will see what am going to do..."


cikin 6acin rai Maimoon tace "na fad'a mayaudari kawai, idan kai ba mayaudari ba to menene sunanka?.."

wani irin gigitaccen mari ya d'auke ta da shi, yana fad'in "ki sake cemun mayaudari.."
ta tashi daga fad'uwa 'kasin data yi ta kuma cewa "na fad'a mayaudari kawai..."
ya sake marin ta,
ta 'kara d'agowa tana fad'in "mayaudari kawai.."
ya sake d'auketa da wani irin gigitaccen marin kuma du har saida ta dungura saman gado, bai bari ta d'ago ba shima yabi bayanta yana fad'in "kin raina ni ko? zan koya miki how to respect somebody..."
ya hau kanta tare da zamar da towel da yake kunkuminsa, ya sha'ke mata wuya sannan ya kai bakinsa kan nata yana mata wani irin socking had'i da mugunta,


Ita kuwa numfashi sama-sama take fitar wa tana 'ko'karin ture shi amma ta kasa saboda nauyinsa daya jibge mata,
tana ta mur'kususu sakamakon had'e musu bakin da yayi ga kuma yana sha'ke da wuyanta ba halin jan numfashi ga kuma ya sake mata nauyinsa sosai,
har saida yaji ta daina motsi tukun ya tashi,
wani irin feeling ne ya kawo masa hari lokaci guda ya rasa sukuninsa,
wani irin kallo yake binta dashi kamar wanda ya yi shaye-shaye ji yayi bazai iya ha'kura da ita ba domin zai iya cutuwa saboda tsananin feeling da yake ji,
Hannu yakai ya kashe hasken d'akin sai duhu kuma ya biyo baya,
Cire mata kayan jikinta yayi gaba d'aya sannan ya haura kanta tare da jawo musu mayafi ya hau kuma aiki,.
Maimoon kam tana sume bata san meke faruwa ba,
duk da tana sume amma tana jin rad'ad'i wanda ta kasa gane shin aina take jin wannan rad'ad'in, sai hawayen da yake zubo mata...


Da'ker Doctor Hasheem ya shige ta har saida yasa 'karfinsa tukun, yana ta aikin jijjiga kamar wani injii ๐Ÿ™ˆ...

Wannan ne karo na farko da akayi amfani da Maimoon,
Duk tsiyar da suke aikatawa da Laila amma basu ta6a had'ewa ba, ko da fingering juna ne basu ta6a ba, bar su da haukar socking dai, shiyasa har yanzu suke a Virgin d'in su....


Sai da Doctor Hasheem ya more rayuwarsa sosai tukun ya sau'ka daga kanta jiki ba 'kwari, yana lumshe eyes d'insa kamar mai jin bacci,
Ya kai hannunsa ya kunna light d'in d'akin ganin yanda yake a tsirara ne yasa ya d'auki towel ya nufi cikin toilet ko kallon yanda Maimoon take baiyi ba,
ya yi wankan tsarki sannan ya fito ya mulmulka cream a jikinsa tare da fesa turare,
ya bud'e cikin wardrobe ya zaro ba'kar jallabiyansa da 'karamin bonzer ya saka su, saida ya shirya kansa tsab ya dubi agogon dake manne a bangon d'akinsa yaga 3:00 na dare, yaja dogon tsuka sannan ya waiwaya zai nufi yanda Maimoon take a saman gado,
'Kirjinsa ne yayi wani irin mungun bugawa da 'karfin gaske ya zaro eyes d'insa waje, hajijiya ne yake shirin d'ibarsa kamar zai fad'i yayi saurin mannewa da jikin bango yana maida numfashi,
Ganin Maimoon kwance a cikin jini sharkap, gadon nan kamar wanda akayi ambaliyar ruwan jini,
Ba 'karamin raunika taji ba a farjinta ba, bayan da 'karfi ya shige ta hakan ma ya juma sosai akan ta yana 'kwalarta,
Kashhhh......


Shi har cikin ransa baiyi niyar aikata wannan alfashar ba, tsautsayi ne..






*ZAN TSAYAR DA LITTAFI NA HAKA SABODA RASHIN COMMENT D'INKU๐Ÿ˜’๐Ÿ˜’*


*Kuyi wa Doctor Hasheem uzuri saboda ba'a son ransa yayi hakan ba*
*Kar kuyi caaaa akansa ehen...*


*MATAR DAMUSA 'S GROUP A GASKIYA BAKWA KYAUTA MUN, SABODA ALLAH HAR YANZU JIKINA BAI GAMA WARWAREWA BA AMMA DA HAKA NAKE MUKU UPDATE, KU KUMA MAIMAKON KU BIYANI TA HANYAR ISASSHEN COMMENT SAI DAI KU RINQA TURO MUN STICKERS KO KUMA KUCE MUN WANI THANKS KO GODIYA?? HABA DAN ALLAH, SHIN KUNA KYAUTA MUN KENAM?? IDAN NAYI KWANA BIYU BANYI TYPING BA SAI KU RINQA TAMBAYA KUNA JAJE AMMA SHIKENAM BA DAMUWA๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™*


*NI DAMAN INASO NA SAMU NA KAMMALA BOOK ONE NE SABODA WA'DANDA SUKA FARA PAYMENT NA BOOK TWO*






*๐Ÿค SDEENDTM DATA SERVICES๐Ÿค*
*MTN* . *Airtel*
1GB = โ‚ฆ300. 1GB = โ‚ฆ300
2GB = โ‚ฆ600. 2GB = โ‚ฆ600
3GB = โ‚ฆ900. 3GB = โ‚ฆ900
4GB = โ‚ฆ1200. 4GB = โ‚ฆ1200
5GB = โ‚ฆ1500. 5GB = โ‚ฆ1500


*GLO* . *9MOBILE*
1GB = โ‚ฆ350. 500Mb โ‚ฆ500
2GB = โ‚ฆ700. 1.5GB โ‚ฆ1100
3GB = โ‚ฆ1050. 2GB โ‚ฆ1600
4GB = โ‚ฆ1400. 3GB โ‚ฆ2000
5GB = โ‚ฆ1750. 4GB โ‚ฆ2500


*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
*๐Ÿช€08066268951*
*ASMEETAH NOVELโœ๏ธโœ๏ธ*


typing๐Ÿ“ฒ


๐Ÿ… *MATAR* *DAMUSAA*๐Ÿ…
(the wife of a tiger)


*written* *and* *story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*

( *ASMEETAH NOVEL* โœ๏ธ)




*WhatsApp me 09065443871*


*Laifin Daษ—i qarewa*


*FREE BOOK ZAI ฦ˜ARE NE A ฦ˜ARSHEN BOOK ONE*

*BOOK TWO DAZAN SHIGA SOON PAID NE,*
*YANA TAFE DA SABON SALO, DA KUMA CAKWALKWALIN CAKWAKIYA, KADA KU BARI A BAKU LABARI DOMIN GANI DA IDO ๐Ÿ‘€ YAFI JII๐Ÿ‘‰๐Ÿ‘‚*


*MATAR DAMUSAA BOOK 2 PAY ONLY 150๐Ÿ‘Œ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡*


*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*9065443871, OPAY BANK.*


*OR*


*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*2267236949, ZENITH BANK*


*SHAIDAR BIYA TA WANNAN NUMBER*
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
*09065443871*


https://chat.whatsapp.com/CYC0vxQRZ269ISx36l1Dmt

*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alฦ™alaminmu ฦดancinmu._* }}
___________________________________






๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ *{{N W A}}* ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ




ุจูุณู’ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู…ู ุงู„ู„ู‘ู‡ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญู’ู…ูŽู†ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญููŠู’ู…


*BOOK ONE*
๐Ÿ…ฟ๏ธ ------->89 & 90 <-------




Wani d'an 'karamin d'aki ne cike da maganinnuwa na gargajiya wanda yake cikin babban masarautar Sarki Raamud,
a ciki aka kwantar da Ayush saman wani d'an 'karamin katafaren gado, an shashshafa mata wani irin yellow gari mai ruwa a duk ilahirin jikinta, domin saida aka cire mata rigar jikinta ta zauna daga ita sai short nicket sai kuma breziya, tana kwance har zuwa yanzu bata farfad'o ba,
a saman ta kuwa robar ruwan khal ne yake d'igo mata a saitin cibiyarta da wasu had'e-had'e na magani,
NARASIMHA duk shi yake mata wannan maganin, ya bud'e bakinta yana d'iga mata ruwan Du'a akan harshenta, yayi mata magani kala+kala kafin ya fito daga d'akin ya rufe,
ya samu Sarki Raamud da Matarsa suna tsaye a waje nufo shi sukayi suna fad'in "ya jikin Mayushert? Kuma zuwa nan da yaushe zata tashi?..".

Kallonsu yake d'aya bayan d'aya da buzuzu gashi yana d'auke da fuskar biri cikin wani irin muryar tsoro yace " *Badan ku nayi mata magani ba,* *Don Kakan ta nayi wato Sarki ZAID,*
*Inda ace don ku zanyi to sai dai ta mutu bazan ceci rayuwar ta ba,*
*Domin kun raunana zuciyar Junaidu, a lokacin da yake tsananin jinya baku nemi temako na ba,*
*Sai yanzu da d'iyar ku take cikin tsananin jinya sannan zaku nemi temako na?..*
*Nayi temako nane saboda Kakan ta SARKI ZAID, da kuma ita kanta MAYUSHERT domin ita ta ceci Junaidu, dole nima na temake ta.....*

*Mayush Da Junaidu duk gudan jini d'aya ne, haka na d'auke su abu d'aya ne a gurina,*
*Kai RAAMUD da kai da d'an uwanka MAAHMUD ban nuna muku banbanci ko warayya ba haka na ri'ke ku hannu bibbiyu,*
*Toh kuwa haka na ri'ke 'ya'yayenku acikin zuciyata babu warayya*
*To Amma kaii Raamud akwai son Kai a lamarin ka, ka fifita d'iyarka akan d'an d'an-uwanka...*
*Kai maciyi Amana ne, domin kaci Amanar Mahaifinka, kaci Amanar d'an-uwanka, kaci Amanar Qasar ka...*
*Kada ka sake kusantar yanda nake domin bana shiri da maciyi Amana."...*


Haka wannan birin yake zazzaro musu ido yana gaya musu maganganu, ransa a 6ace!
wannan Birin tsohon Biri ne domin tin kafin a haifi su Sarki Raamud yake 'kar'kashin mahaifinsu Sarki Zaid, domin a hannunsa aka haifi su twins wato mahaifin Junaid da Mahaifin Ayush, yasan komai akan masarautar nan, duk abubuwan da suke faruwa akan Junaid ya sani shuru kawai yayi,

'Dan Dattijon Biri kam bayan ya gama tsigale su ya kuma cewa
" *Ni zan koma yanki na, gobe da safe zan dawo na duba jikinta".....*


yana kaiwa karshe yayi tafiyarsa bai tsaya sauraron abunda zasu ce ba..


Uma Bara'at ce ta kalli Sarki Raamud idonta duk ya cicciko da 'kwallah tace "Ina dai gashi duk laifinka ya shafe ni, yana magana yana jam'i baya ware ni acikin maganarsa alhalin bansan komai akan masarautar nan ba...". tana sheshshe'kar kuka,
ya rungume ta yana fad'in nidai tinda Allah yasa na shawo kansa har zai warkar mun da 'Bingel ai Alhamdulillah, kuma yanzu shima Junaid ya warke!."
ya 'karasa maganar da murmushi a fuskarsa,


'Dagowa tayi tana kallonsa tace "da dukkan alamu NARASIMHA yana fushi da Kai, yakamata kaje ka sake neman yafiyarsa, nasan yanzun ma saboda son ranka ne yasa kaje ka nemeshi akan ya warkar da Ayush.."


Murmushi yayi sannan yace "dole na naje na nemi yafiyar Narasimha, saboda akwai ya'ki a gaban mu.."


A rud'e ta sake d'agowa tana kallonsa tace "ya'ki Kuma? aina?.."


ya girgiza kai sannan yace "ya'ki tsakani na da Munafurr..".
ya 'karasa maganar yana kallon cikin kwayar idanuwanta,


A matukar tsorace ta zaro ido waje Baki na kakkarwa tace "wannan mutumin mai ban tsoro? ganinsa ma yakansa mutum ya makance, ga tarukan macije a jikinsa, Ina zaka iya yakar wannan mutumin ko ince wannan Aljanin.."


Yayi murmushi sannan yace "shiyasa ma nake son naje na nemi yafiyar Narasimha domin shi kad'ai ma gayya ne, yana da 'karfin iko fiye da na Munafurr, sannan nima zai temaka mun sosai waran ya'kar Munafuurr,
Bugu da 'kari nasan Narasimha bazai ta6a barin wani da ban ya kar6i mulkin masarautar nan ba sai dai jinin masarautar, shiyasa kika ga ban damu akan batun Munafurr ba..."


Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login