Showing 57001 words to 60000 words out of 139707 words

Chapter 20 - Matar Damisa book Complete by Asmita .txt

Asmeetah   

16 Dec 2024

9963

Ayush fa ta gama fita hayyacinta
nishi take sosai ta lalumo hannunsa ta d'ora saman breast d'inta
Jin hakan yasa shi latsa nonuwan a hankali, yana murzasu!
karfin jikinta ne ya 'kare ta kasa aikata komai
'Kasin lip d'inta ya kama yana lailaya shi da harshensa
wani irin hot kiss yake bata still hannunsa d'aya yana kan breast d'inta yanda yaketa matsasu kamar mai kwa6a fulawa, d'ayan hannun kuma yana kan tudun d'uwaiwayan ta shima matsa su yake kamar kamar dai mai 🙈🙈...


Tafiya tayi zuuuu zata fad'i ya yi saurin tarota
Tana fad'in "bazan iya komai ba, dan Allah ka Aure ni, inason kasancewa tare da kai Yaya Junaid..."


Murya a sanyaye take maganar a rashin sani duk ta fita hayyacinta,
Ido a rufe sai zara-zara gashin ido,
Dakatawa yayi daga tsotsar da yake yi mata
Ya zuba mata ido yana kallon ikon Allah sai sumbatu take tayi,
Shi kuwa ko kad'an baiji komai ba,
Duk wannan tsotse-² da sukayi Junaid baiji wani sha'awa ba
Kawai dai ya biye mata ne domin nishad'artar da ita....


Wani irin kukan kuliya sukaji marar dadin ji ta bayan Junaid!
Da sauri Junaid ya waiwaya bayan sa,
Itama Ayush wacce take cikin wani hali sai data figita ta dawo sense d'inta
Ganin kuliyar ne yasa ta 'kankame Junaid jikinta har rawa yake tsabar tsoro...


Shima Junaid ganin kuliyar yasa ya razana!
Wata 'katuwar kuliya ce ba'ka 'kiriin da ita, idanuwanta jaja wurr ba kyan gani,
Fikokinta kuwa zara-² ga faratunta dogaye....


Ganin yanda kuliyar take yowa Kansu yasa Junaid ya hankad'a Ayush gefe yana fad'in "ki koma gefe.."


Kuliyar sai hura hanci take kamar mutum
'Kara yowa kan Junaid take shi kuwa ya tsaya cak ko motsi bayayi,
Alamu sun nuna an kafar dashi ne yanda bazai iya yin motsi ba har kuliyar ta cutar da shi...!


Wani irin sufa kuliyar nan ta Kai wa Junaid
Da gudun gaske Ayush ta shiga gabansa da wani irin ihu tana fad'in "JUNAIDDDDD..."


kuliyar bata ankara ba ta yagi Ayush sai da rigarta ya 6ere
Kiyattt faratun kuliyar sukayi aiki a gaban rigar Ayush
Daga sama har 'kasi sai dai faratun sun yanketa a cikinta...


Qara ta sau jin zafin yakushin kuliyar,
Abun yazo a rashin Sani kuliyar ta kawowa Junaid hari sai kuma Ayush ta shiga tsakani,..


atake kuwa aka sawa kuliyar nan wuta, nan kuliyar ta fad'i 'kasi tana ci da wuta har tayi 'kurmuss ta 6ace gaba d'aya,
Anyi mata wannan hukunci ne sakamakon yakushin Gimbiya Mayushert datayi a rashin sani....


Akan idon Ayush aka 'kona kuliyar nan, itako ido ta zaro waje ta kasa kukan ma ganin ikon Allah take a gurin....


Junaid kuwa gashi yanda aka daskarar dashi ya tsangare guri d'aya,
Bai san halin da ake ciki ba......






*MASHA* *ALLAH*
to be continue insha Allah..






*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦350
2GB = ₦600. 2GB = ₦700
3GB = ₦900. 3GB = ₦1000
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1300
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1600


*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦350. 500Mb ₦250
2GB = ₦700. 1GB ₦500
3GB = ₦1050. 2GB ₦1000
4GB = ₦1400. 3GB ₦1500
5GB = ₦1750. 4GB ₦2000


*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
*🪀08066268951*


*ASMEETAH* *CE* ✍️✍️✍️


🐅 *MATAR* *DAMUSAA* 🐅
(the wife of tiger)



*ASMEETAH* *NOVEL* ✍️✍️✍️



*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }}
___________________________________


https://ww.facebook.com/103637491942644/


💫💫 *{{N W A}}* 💫💫




بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم

*BOOK* *ONE*
P➡️59 & 60 ⬅️


Bayan kuliyar ta gama ci da wuta, juyawa Ayush tayi ta rungumi Junaid tana jijjiga shi "Yaya Junaid! Yaya Junaid ka motsa manaa, dan Allah" tana kuka tana ambatan sunansa,
Tasan wannan aikin Mahaifinta ne,


Shi kuwa yana nan a qafe ko motsi babu,
Rungumarsa tayi sosai, hawayen ta ne suka sauƙa akan wuyan Junaid!
Cikin ikon Allah kuwa yayi firgitt yana sauke numfashi sama-sama, idonsa ne suka sauƙa akan fuskar Ayush wanda yayi jawur tsabar kuka, hannu yasa yana goge mata hawaye cikin sassanyar murya yace "meya farune my Yushert, fatan ba abunda ya sameki ko? Ina kuliyar?"
Waige-² ya tsaya yi amma baiga komai ba, hakan ya yi matukar ɗaure masa kai.


Ita kuwa gaba ɗaya ta ruɗe sai faɗin "Yayana! Yayana babu abunda ya sameka Allah yana tare da kai, bazan taɓa barin wani abun cutarwa ya cutar mun da kai ba...."


"Yushert tambayarki nake ina kuliyar? Yau saina kasheta, bazan bari tabar gidan nan ba saina sheƙeta"
Wuce wa yayi zai tafi
Ayush tayi saurin riƙo hannunsa "a'ah Yayana kuliyar ta tafi, karkasa kanka cikin matsala please"
"Zan tinkari wannan matsalar kuwa, zanga ta yanda kuliyar ta fito kuma meyake kawota, gurin wa take zuwa, wa yake turota duk zan bincika..." a cewar Junaiddd.


Suna cikin wannan halin sai suka jiyo sallamar Mommy ta shugo hannunta riƙe da key din motor,

"Lafiya kuwa, meyake faruwa ne naga kunyi cirko-²
Ayush meyake faruwa ne"
Ayush ce ta nufo gurin Mommy tana zuwa ta rungumeta tana kuka,
Itama kanta batasan kukan mai take yi ba...


"Sorry Ayusher, ke da Junaid ne koh?
Meya miki ne.."

Girgiza kai tayi tana faɗin "Yaya Junaid bai mun komai ba Mommy kawai nayi kewarki ne"
Mommy itama rarrashinta ta shiga yi tana faɗin "kiyi hakuri ai gani nam ko, kin tabbata ba Junaid bane ya sanya ki kuka ba?"

Ɗaga kai kawai Ayush tayi ba tare da tace komai ba,
Shi kuwa Junaid tsayawa yayi yana kallonsu yayi wani tur6une fuska cikin 6acin rai yace "wai mommy meyasa kike son ɗora mun laifi ne, komai akayi sai kice ni komai ni, haka a hospital kika hau kaina da masifa wai ni nayi wa Doctor Hasheem dukan mutuwa alhalin ni bansan komai ba haba haba...."
Yana kaiwa karshe ya haura upstairs....
Mommy kuwa kallo kawai ta bishi da shi daga karshe kuwa ta jinjina kanta tace "Allah ya shirya mun kai Junaid..."

Ayush itama jin Abunda Junaid ya gaya yasa zuciyarta bugawa
"Wai daman Yaya Junaid ya yiwa Dr Hasheem duka?? Innalillahi zan so naga Dr Hasheem"
Maganar zuci take har kwalla yaso ya ku6uce mata,
Sai ji tayi Mommy ta dafa kafad'arsa tana tace "My Doughter tunanin mai kike yi?"

Murmushin yaƙe kawai tayi, tace "babu komai"
"Ok karki damu kinji komai zai dawo normal, bari na shiga kitchen nasan yarana suna jin yunwa ko?"
Tayi tambayar tana kallon Ayush
Wacce kanta ke ƙasi tana wasa da yatsun hannunta,
Ajiye mayafin ta tayi sannan ta nufi kitchen, itama Ayush bin bayanta tayi tana faɗin nima zan taya ki girkin,
Juyowa Mommy tayi da murmushi a fuskar ta tace "to shikenam zo mu fara nasan baki iya girkin ba"
Rufe fuskarta tayi tana dariya, tana so ta koyi girki sosai....


******
Junaid kuwa bayan shigarsa room
Kai tsaye ɗakin sirrin sa ya nufa,
Zama yayi akan sofa da ƙaramin glass table a gabansa sai faman daddanna laptop yake,
Duk bincikensa baya wuce akan *SARKI* *RAAMUD* wanda mutane suka fi saninsa da sarki zalimun wanda ba kowa ne yake iya ganinsa ba sai a wanda ya bama ikon ya kalle shi,
Wadanda suka sanshi sun sanshi wanda basu san shi ba sune suketa wahalar da kansu kamar dai Junaid...


Ga dai drowing dinsa a jikin poster amma an rasa a yanda za'a ganshi,
Haka ya rinƙa faman bincike amma ya kasa gano a yanda yake,
Har bacci ya yi awun gaba dashi akan sofa..

Around 4pm Ayush ta shugo ɗakin Junaid da sallama a bakinta, jin shuru ba'a amsa mata ba yasa tayi tunanin yana toilet,
Tsayawa tayi tana ƙarewa ɗakin kallo!
Taci kwalliya ba ƙaramin kyau tayi ba
Tasha doguwar riga na atampa mai launin black and red ga tayi ɗaurin ɗan kwali mai tuta a gaba, tasau gashin nan ya baje har saman qugunta, ga wani irin makeup da bata taɓa yin irinsa ba sai kamshin turare take ta fitarwa......

Karo na biyu kenam tana zuwa ɗakin Junaid akan yazo suci abinci amma bata samun sa
Har ta gyara masa room ta sauya bedsheet, ta feffeshe ɗakin da air-fresh mai shegen kamshi...
Sannan ta fice a ɗakin a tunanin ta yana toilet!
Sai wannan zuwa karo na biyu still bata same shi ba,
Hakan yasa tayi knoking door ɗin toilet shuru ko motsin ruwa bata jiyo ba
Ta tura kofar ta leƙa cikin toilet babu kowa
"To kodai ya fice a gidan ne babu wanda ya sani"
Fuskar ta ne ya nuna damuwa kamar zatayi kuka,
Saitin wadrobe ɗinsa ta tsaya
Zata jingina bayanta a jikin bango, ƙofar ɗakin sirrin ne ya buɗe bata ankara ba sai ji tayi ta tafi luuuuuu yaraff ta faɗi ƙasi tayi matukar tsorita tasau ihuuu,
Bata ta6a tsammanin akwai ɗaki a gurin nan ba..

Jin ƙarar ihun ne yasa Junaid ya razana daga baccin ya tashi yana "waye ne"


A gigice Ayush ta tashi tana waigawa bayanta, ba karamin tsorita tayi ba
Jikinta yana 6ari "wayyo Allah na nashiga uku ina ne nam.."


ƙarasa shugowa cikin ɗakin tayi tana kalle-²
Har Junaid yazo gabanta bata ganshi ba,
Kafin ta ankara dashi ya janyo hannunta sunyi wajen asalin room ɗinsa
Ya rufe wannan ɗakin yasa mata key!
Yayo kanta yana faɗin "meya shigar dake cikin ɗakin can? Na baki damar ki shugo nan ɗakin amma banda can....." ya nuna secret room da yatsar sa idonsa kuwa akanta.


"To t t too ni bansan akwai ɗakin a cikin ɗaki ba, ban ban saniba wallahi, wayyo Allah na zuciyata zata fashe! Tsoro nake ji.."
Gaba ɗaya ta kiɗime ta ruɗe.
Shi kuwa sai binta yake da kallo
Shima yasan a cikin tsoro take
Ganin yanda take ta magana a har harɗe yasa ya jawota ya haɗe bakinsa da nata


Ji kake tsitt kamar wanda aka ɗauke wuta..
A tunanin sa yin hakan zaisa hankalinta ya dawo jikin ta!
Hot kiss yake bata kamar zai cinye bakin ta
Ita kuwa tinin ta fita hayyacin ta
Kwakwalwarta bazasu iya ɗaukar irin wannan bada saƙon ba
Ta ƙankame shi sosai, jikinta ne yahau ɓari sai kakkarwa take tayi
Nan take numfashin ta ya ɗage cakk
Ta tafi duniyar suma!
Shi kuma bai san ta suma ba haka ya riƙeta yanata faman tsotse mata baki,
Shi jin bakinta yake kamar zuma,
Zaƙin masifa ne da yawunta shiyasa idan ya kama baya yi da wasa.....
Ita ta ɗanɗana masa shiyasa 😅😅


( to fah idan yawun kamar zuma yake 🤔 shi kuma cann ƙasan ya za'a ji shi kuma 🙈🙈🙈😜😜😜🤣🤣🤣))...


Jin bata motsi yasa ya ɗan dakata, tayi baya zata faɗi da sauri ya riƙota ya karata a saman faffaɗar kirjinsa! kwantar da ita yayi akan gado yana furta sunanta cool "Yushert! Yushert!! wakeup please,
kinga banason irin wannan wasan ki tashi mana..."
Dubata yayi yaga bata numfashi!
Hankalin sa ba ƙaramin tashi yayi ba,
jijjigata yake sosai amma ba alamar motsi, bakinta ya buɗe ya ɗora nasa yana hura mata iskar bakinsa tare da daddanne mata kirji, ganin har wannan lokacin bata farfaɗo ba yayi toilet da gudu ya ɗebo ruwa yana kwara mata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login