Showing 54001 words to 57000 words out of 139707 words
Shima maqiyan suna so suci amanarsa su kashe shi domin su mallaki masarautar amma sai dai RAAMUD yafi karfinsa
Kafin ya tinkari yanda suke sai da yaje ya had'a hannu da Manya-manyan Aljanu da sarakunan Aljanun ruwa dana doron qasa, tabbas ya samu goyon bayan sarakunan Aljanu sosai, domin su suka d'aurashi akan mulkin kujerar mahaifinsa Wato Sarki Zaid..
Bayan ya hau kujerar mulkin ne ya samu damar zuwa Banking ๐ฆ Duniya ya saci maqudan kud'ad'e da Gwals ๐๐๐ tare da magoyan bayansa wato Al-jiin domin shi kwata-ยฒ bai yadda da mutane ba,
A cewar sa mutum d'an Adam ba abun yadda bane, shiyasa komai nashi da aljanu yake yinsa,
Shiyasa Hukumomin Duniya suke nemansa amma sun Kasa kamo shi, ya kuma bada tsaro sosai a masarautar sa wato *MAQARQASHE* da ke qasar *CALIFORNIA*...
shi kuwa MAAHMUD yawon gararambar sa yake tayi a garin Lagos dake nan Nigeria Abunda zaici ma gagaransa yake, baisan Kowa ba, a tafiye-tafiyensa ne yaje Garin Abuja anan ne Allah ya had'ashi da wani Attajirin bawan Allah mai suna Alhaji JUNAIDUU yana zaune ne a Abuja shi da d'iyarsa daya mai suna FATIMA ta gama karatu ta a qasar Egypt ๐ช๐ฌ ta karanci 6angaren likitanci, kwararriyar Doctor ๐ท ce..
Shi ya temake shi ya riqeshi hannu bibbiyu sannan ya d'orashi akan kasuwancin sa, ya Aura masa d'iyarsa wato Doctor Fatima..
MAAHMUD ba karamin kyakykyawa bane fari tas, shima yanada dogon suman gashi zuwansa Nigeria ne yasa ya yanke gashin kansa....
Shi kuwa RAAMUD duk rayuwar da MAAHMUD yake yi akan idonsa yake domin yana kallonsa ta cikin madubin tsafi..
MAAHMUD sun samu qaruwa shi da matar sa Doctor Fatima sun samu yaro Namiji
Suka sanya masa suna *JUNAID*.
Daga nan RAAMUD ya shiga jin takaici Wai shi tayaya twins d'insa zai rigashi yin Aure har da yaron shi, shidai ba 'kaunar twins d'insa yake ba saboda tin farko mutane sun nuna sunfi sonshi.
Akwai kuma DAMUSAN SA wanda yake kwance tsawon shekaru bashi da lafiya tsohon Damusa ne domin Damusan Mahaifinsa ne Damusan Masarauta kenam, yana da matsalar rashin jini baya Kuma buqatar jinin kowa inba jinin masarautar ba,
RAAMUD yana buqatar jinin yaron twins d'insa wato Junaid da zaran Damusan yasha wannan jinin shikenam yaro zai rinqa rasa tunaninsa sannan Damusa zai miqe ya zama cikakken mai lafiya
Daman an sarrafa shi ne da tsafin Aljanu..
Sai dai RAAMUD ya rasa yanda zaiyi ya samu jinin Junaid!!
Kwatsam sai Bara'at ta shigo rayuwar MAAHMUD ta hanyar nan RAAMUD ya samu damar turo wata Aljanarsa gurin Bara'at da suffar mutane domin tayi qawance da ita,
Har ta rinjayeta zuwa gurin RAAMUD ta hanyar yi mata karyar zasu mallaka mata MAAHMUD,
Shiyasa Duk hatsararukan da suke wannan dajin Bara'at bata Sha wahalar zuwa har fadar Sarki RAAMUD ba domin Aljanar qawarta ce ta 6ace da ita sai gurin RAAMUD
IKON ALLAH kenam kallo daya RAAMUD yayiwa Bara'at yaji sonta a cikin zuciyarta,
Hakan yasa yace zai biya Mata buqatunta amma saita kawo masa jinin yaro already yasan jinin Junaid zata kawo, sannan yace zaiyi lalata da ita, Kuma ta kawo masa kud'ad'e masu yawan gaske!
Duk yayi hakan ne a cikin tsari da Kuma dabara ta yanda bazata gane ba...
Bayan tafiyar ta kuwa yasa Manya-manyan aljanunsa suka d'aura masa Aure da Bara'at ba tare da saninta ba, Kuma daman ya Sanya mata zoben Aure a yatsa nan ma bata saniba,
Ya bada kudin sadaki a Aljanar qawarta ta bata akan kudin yin tsafin ne ta bata kyauta,
Sai dai Aljanar itama ta aikata lesbian da ita ba tare da umarnin Sarki RAAMUD ba
Hakan ya qona masa rai anyi madigo da matarsa hakan yasa ya d'auki hukunci Akan Aljanar na kisa, irin Aljanun Mata masu neman Matan bil adama ne...
Bayan Bara'at ta koma gurin RAAMUD da jinin Junaid da Kuma kudin da Aljanar ta bata Kuma ta amince masa yayi amfani da ita har cikin *AYUSH* ya shiga Kuma daman yana neman haihuwar, shi yayi amfani da ita ne ta hanyar Aure amma ita bata san da hakan ba,
SARKI RAAMUD ya hana Bara'at Aure ta hanyar tsafi, har ta haifi Ayush tace yarinyar MAAHMUD CE shine sanadiyar bugawar zuciyarsa...
RAAMUD ya sako Junaid Kuma a gaba shine yake ta azabtar da shi ko Kuma dai Damusar yake amfani da shi....
Mutuwar Bara'at ba Gaskiya bane domin a lokacin da Junaid ya bugeta dogon suma tayi
Har mutane sunyi jana'izan ta sun bisineta
RAAMUD YASA AKA TONOTA DOMIN YASAN BA MUTUWA TAYI BA
tana can gurin sa suna rayuwar Aure su Bayan itama tasan gaskiyan lamarin,
Kamar yanda Sarki RAAMUD yake kallon d'iyarsa Ayush haka itama Bara'at tana kallonta Sai dai ita bata kaunar ana azabtar da Junaid domin yana ranta sosai Kuma tana son tarayyar Ayush da Junaid...
Akoda yaushe Sarki RAAMUD yana so ya d'auki Ayush daga yanda take ya maidata gurinsa amma Bara'at taqi yarda da hakan saboda burinta Junaid ya samu lafiya Kuma samuwar Lafiyarsa itace Ayush....
Wannan tsafin Jikin Ayush Kuma shine yake jikin cibiyarta.....
DAGA NAN RUBUTUN YA DAKATA...
Wani irin dogon numfashi Ayush taja!
Tana fad'in
"Innalillahi wa inna ilaihi raju'un, Masifa, Bala'i Wannan wani irin Tarihi ne haka,
*DAMAN* *JUNAID* *DAN* *UWANA* *NE* *KUMA* *JINI* *NAH* ???...."
MASHA ALLAH
TO NEXT I SHA ALLAH..
KUN DAI JI TARIHIN RAYUWAR IYAYEN SU JUNAID DA AYUSH.....
*๐ค SDEENDTM DATA SERVICES๐ค*
*MTN* . *Airtel*
1GB = โฆ300. 1GB = โฆ350
2GB = โฆ600. 2GB = โฆ700
3GB = โฆ900. 3GB = โฆ1000
4GB = โฆ1200. 4GB = โฆ1300
5GB = โฆ1500. 5GB = โฆ1600
*GLO* . *9MOBILE*
1GB = โฆ350. 500Mb โฆ250
2GB = โฆ700. 1GB โฆ500
3GB = โฆ1050. 2GB โฆ1000
4GB = โฆ1400. 3GB โฆ1500
5GB = โฆ1750. 4GB โฆ2000
*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ
*๐ช08066268951*
*ASMEETAH* *CE* โ๏ธโ๏ธโ๏ธ
*FREE* *BOOK*
๐
*MATAR* *DAMUSA* ๐
(the wife of tiger)
*MALLAKIN*
*ASMEETAH* โ๏ธโ๏ธ
sadaukarwa to my sister (Rukayyat)
with my bros (Gaddafi)..
Ga masu bukatar number nah akan
*Shawarwari*, da kuma *Gyararraki* nagode my fans,
Ina yinku over ๐
Ku sambad'o mun comments ni kuma na sambad'a muku typing ๐๐๐
Please sharing๐๐
*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alฦalaminmu ฦดancinmu._* }}
___________________________________
https://www.facebook.com/103637491942644/
๐ซ๐ซ *{{N W A}}* ๐ซ๐ซ
ุจูุณูููููููููููููููููููููููู
ู ุงููููู ุงูุฑููุญูู
ููู ุงูุฑููุญูููู
*BOOK* *ONE*
*PAGE* โก๏ธ57 & 58โฌ
๏ธ
โค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธ
Bayan Ayush ta kammala karanta tarihin mahaifinta rungume littafin tayi a saman kirjinta, tana sau'ke numfashi!
Daga bisani kuma ta ce
"Why Abbah? Meyasa zakayi wa Junaid haka bayan kasan jininka ne kuma bai san komai akan ku ba,
Ka tausaya masa mana...."
Gani tayi madubin d'akin yana ta haske da she'ki,
Tashi tayi tana jan 'kafa tayi gurin da madubin yake hannun ta kuwa ri'ke da booklet...
Suffar mutum ne ya bayyano a jikin madubin
Sarki Raamud ne zaune akan kujerar mulkin sa na zinare, ba riga a jikinsa sai tarun sar'ko'ki a wuya, jiki fari sol sumar gashi duk ya rufe masa gadon baya!..
Yace "6ingel, inaso ki sani a duk duniyan nan ba wanda nake matukar kauna bayan ke! sai kuma mahaifiyar ki da kuma Damusa na,
Babu wanda na tsana kuma fiye da d'an uwana Maahmud, babu shi yanzu a raye sai tsanar ta koma kan iyalansa,
Saboda haka kar kiyi tunanin zaki Auri Junaid, kada ki saka shi a ranki,
ke nake da burin ki hau wannan kujerar mulki ki mulki 'kasar calfonia Gimbiya Mayushert...."
Tsayawa tayi tana kallonsa a zahiri ta cikin madubin
Cike da mamaki tayi murmushin takaici sannan tace "ni ce zan zauna akan kujerar masifan nan? impossible Abbah...."
"Dat compossible 6ingel, kisa wannan a ranki, sannan ban hanaki Aure ba but not Junaidd"
Yana 'karisa maganar tare da zaro mata eyes!
Kuka ne yaci ran Ayush
Tace "insha Allahu saina temaki Junaid, kuma zai warke..."
Kafin ta karisa maganar ya katseta da cewa "ai kuwa zai mutu, idan kika cigaba da shishshige mashi zan hallaka shi ne har lahira 6ingel"...
Ji tayi kamar wanda aka soketa a zuciya ta kama saitin zuciyarta kanta a sunkuye tana zubda zafafan hawaye
Ta d'ago da idanunta wadanda suka rine wani irin kallo ta watsawa mahaifinta le6enta na motsi da ker tace "Damusar ka zai mutu, domin yasha jinin ajalinsa.."
A zabure Sarki RAAMUD ya mi'ke da daga zaunen yana fad'in "kada ki kuskura kiyi jayayya da ni 6ingel, domin ni mahaifinki ne kuma na fiki karfin iko.."
Murmushi Ayush tayi sannan tace "karfin ikon ka a tafin hannuna yake Abba! shin ka manta?"
"A'a 6ingel kada kice zaki bijire mun akan Junaidu, babu ruwanki kibar komai a hannu na..."
"Abba bazan iya gani ana cutar da wanda bai ji ba kuma bai gani ba, bazan ta6a bari a cutar da Junaid ba
Sai dai ka had'a mu biyu ka she'ke daman ai jinin mu d'aya"..
Kafin mahaifin Ayush ya kuma cewa wani abu
Suka jiyo knocking daga wajen d'akin.
Ayush murya na rawa tace "waye..."
Muryar Oga Junaid ta jiyo yana cewa "May I come in"
Zaro ido waje tayi tace "na shiga uku, aina zan ajiye littafin nan?"
'Kara maimaitawa yayi
Da sauri tace "No no no wait for me.."
Itama kanta bata san lokacin da data fad'i hakan ba
Domin tasan dole saiya tuhumeta kan cewa metake yi....
Shi kuwa mahaifinta ya bar jikin madubin.
Bud'e drower mirror tayi ta ajiye littafin,
Tana ajiyewa kuwa Junaid ya danno kai ya shigo yana fad'in "wai since mekikeyi ne? ok daman ba wanka kika yi ba?"
Ayush kanta kawai ta d'aga ba tare da ta bashi amsa ba...
Ri'ko hannun ta yayi ya jata sukayi waje,
Tana tambayar sa Ina zasuje amma yashareta har sai da suka sau'ko falo tukun ya saketa
ya zuba mata sex eyes d'insa yana cije le6ensa
Lumshe idon yake kamar mai jin bacci, tin daga sama har 'kasa yake binta da wani irin kallo..
Jikin ta ne yayi wani yarrr kamar wanda aka zare wani abu, duk jiki yayi la'asar, wani irin sanyi take ji yana ratsata,
Kawar da kanta tayi gefe tana maganar zuci
"wai shi Yaya Junaid sai ya rin'ka mun abunda zaisa feeling d'ina motsi kuma shi ba wani feeling yake ji ba..."
Katseta yayi da cewa "kina jin sanyi ne"
Gani yayi ta 'kan'kame jikin ta.
Lips d'inta take motsawa kamar zatayi kuka ta tur6e fuska tana fad'in "Ni ni kawai banson kallon"
Murmusawa yayi har saida white teeth d'in sa ya fito
Yasa hannu ya jawota jikinsa yana shafar sumar gashin ta
Yace "kinsan Ina zamu je?"
Girgiza kai kawai tayi
Ya kuma cewa "hospital zamu je, Doctor Hasheem yana bukatar ganin kyakykyawar face d'inki my Yushert kanwata.."
Ya karasa maganar tareda d'ago kanta suna fuskantar juna,
Sai da sukayi kamar 5munite suna kallon kallo kafin ya kai mata sumbata akan goshinta!
Ya Kai hannu zai raba jikinsu
ta 'kara 'kankame shi ta tallafo fuskarsa da hannayenta sannan ta kai bakinta kan nashi
zura harshenta tayi cikin 'karamin bakin sa,
Ta kamo tongue d'insa ta fara masa shan lollipop
Shima ri'ko kugunta yayi kamar yanda yaga akeyi, yana shafa gadon bayanta har zuwa tudun kunkuminta, musayar yawu suka shiga aikawa juna,