Showing 114001 words to 117000 words out of 139707 words
karɓu azo ayi baƙi..."
*******
Ɓangaren su Junaid...
Bayan ya shugo da zuƙeƙiyar motarsa direct waran ma'ajiyin motoci ya nufa yayi parking ana kusa da motar Mommy, sauƙowa yayi yana jan ƙafa ya nufi motar Mommy wacce tin isowar ta bata fito ba sai kanta data kifar akan sitiyari, buɗe murfin motar yayi ya shugo...
yana motsi da bakinsa daƙer ya iya cewa "Mom please forgive me, nayi kuskure babba dana sanya ki kuka, dan Allah Mom kiyi haƙuri insha Allah bazan ƙara aikata makamancin abunda nayi miki ba, bansan ya zanyi ba ina matuƙar ƙaunar Yushert...."
ɗagowa Mommy tayi da murmushi a fuskarta ta kai hannu tana shafar gefen fuskar Junaid tace "da gaske my son! kana son Ayush amma baka son maganar Aure?.."
ta ƙarasa maganar tana kallonsa cike da zolaya,
yamutsa fuska yayi sannan yace "nifa bance bazan Aure ta ba.."
dariya Mommy tayi sannan tace "shikenam my son, nayi haƙuri nima kayi haƙuri da marin dana maka..."
turo baki ya yi yana faɗin "nifa banji zafin marin ba, ganin hawayen ki yafi komai ƙona mun rai kuma naji raɗaɗi sosai a cikin zuciyata..."
"it's okay My son, nima ba'a son raina na mareka ba, sannan ba wai akanka nake zubar da hawaye ba, sai dan rashin ganin Ayush kuma ba'a san yanda take ba,
ina zaune cikin ƙunci da takaici ina nazarin taya akai Ayush ta ɓata a cikin ɗaki ina sallah, sai gaka kai kuma kayo kaina kana mun wasu surutai, hakan yasa na zuciyo na huce takaici na a kanka,
Junaid! ba wai kai kaɗai ka ke cikin matsala ba, nima kaina ina cikin damuwa..."
hura iskar bakinsa yayi sannan yace "toh mom aina zan samu Yushert?..."
ta juyo tana kallonsa tace "za'a sameta ka ƙwantar da hankalinka ɗan albarka na, ɗan fari kyakykyawa naaa..." tana masa wasa duk dan hankalinsa ya kwanta, shi kuwa ba alamar annuri a fuskarsa sai ma kawar da kansa gefe da ya yi..
yace "Mom ina dai kin haƙura ko?.."
ajiyar zuciya Mommy tayi sannan tace "Junaid na haƙura mana, a rayuwata bana ƙaunar na mareka saboda daraja uku da kake dashi a gurina,
na farko siffarka irin na mahaifinka ne kamar ku ɗaya sak, idan na mareka gani nake kamar na mari mijinaa,
na biyu kai mai sunan mahaifi nane kuma abun alfahari na JUNAIDD, kamar yanda bazan so na ƙuntata wa mahaifina ba haka bazan so na ƙuntata maka ba albarkacin suna,
na uku kuma fuskarka yana da matuƙar daraja, bazan so na rinƙa marin fuskar ba saboda kai ɗaya nake da akwai, baka da Yaya baka da ƙanne shiyasa nake jii dakai my son, hakan yasa na sanya wa asibiti na suna JUNAIDU, GENERAL HOSPITAL ABUJA.
bana son abunda zai ɓata maka rai my Auta..."
murmusawa Junaid ya yi jin abunda mom ɗinsa take gaya, ta sashi a gaba tana ta masa surutai kamar wani yaro ƙarami...
yace "Mom fito mu tafi to.."
tace "ni ba yanda zanje ni daga cikin motar nan har saika mun dariya.."
kallon ta yayi shi har ga Allah bashi da niyar yin dariya a wannan lokacin, amma saida mommy ta nace masa akan saiya yi dariya,
ba tare da ya kalleta ba yayi murmushi har sai da waɗannan twince dimple ɗinsa suka lotsa, ba ƙaramin kyau yayi ba, mommy tace "wow gaskiya Ayush tayi dacen samun kyakykyawan namiji anan, thank god..."
yana jinta bai ce ƙala ba shi kaɗai yasan irin ƙololuwar baƙin cikin da yake cikin zuciyarsa na rashin Yushert ɗinsa,
haka suka fito daga cikin motar suka nufi compound,
mommy key tasa a ƙofar falo sannan ta buɗe suka shiga ciki....
duk da sun san babu kowa a cikin falon amma sai da sukayi sallama,
Ayush jin sallamar Mommy yasa ta buɗe eyes da sauri, ta ɗago tana faɗin "Mommy! Mommy!! ina Yaya Junaid ɗina..."
ta taso ta nufi gurin da suke a tsaye suna kallon ta cike da mamaki a fuskarsu,
Mommy kam bata gaskata cewa Ayush bace, kafin Ayush ta iso gurin da suke Mommy tayi waje da gudu tana faɗin "mun shiga uku aljanaaa...."
Ayush tsayawa tayi a gaban Junaid tana kuka tace "Yayana! daman da gaske ne baka mutu ba?..."
Junaid girgiza kai kawai yayi bai tsaya bata amsa ba ya sa hannu ya rungumota jikinsa yana caccakuɗa sumar kanta tsabar tsananin farin ciki,
rungumarta yayi sosai kamar zai mayar da ita cikin cikinsa, itama rungumarsa tayi tana kuka.....
Mommy tana daga waje sai leƙen su take ta window,
ta ɗan buɗe kafar labule ta kanne ido ɗaya tana leƙensu, zuciyarta kuwa bugun uku-uku take, ga gumin da yake tsirto mata, a tsorace take sosai, ganin ɗaki a rufe taya Ayush ta shugo? kuma yarinyar da take kwance rai a hannun Allah lokaci guda ta miƙe?,
igiyar kan Mommy ne ya fara sincewa,
tana faɗin "waɗannan yaran zasu haukatar dani,
haka shima Junaid yayi kuma du ga Ayushert? anya kuwa da mutane nake rayuwa a cikin gidan nan??..."
tana cikin wannan tunanin ta sake leƙasu taga basa falon, a ruɗe ta juyo ta bayanta taga gasu nan a tsaye sun zuba mata ido suna mata dariya hannayensu riƙe dana juna,
hajijiya ne yake shirin ka da Mommy tana faɗin "innalillahi wa inna'ilaihi raju'un, subhanaka inni kunta minaz zalimiin, innahu min sulaimanu wallahi ku kuke ganin mu bamu ke ganinku ba, kuyi mun raiiiii...." sai luuu zata faɗi ƙasi Junaid yayi saurin taro ta yana ƙiran "Mom! Mom!! please..." ta riga da ta suma a wajen, ɗaga ta yayi suka shige cikin falo kai tsaye ɗakinta ya nufa da ita ya kwantar da ita akan gadonta,
sai ga Ayush itama ta shugo da gudu hannunta riƙe da bottle na ruwa da sauri ya karɓa ya since murfin yana watsa mata ruwan akan fuskar ta,
a firgice ta tashi tana salati har idanuwanta sun shan-shanye kamar wacce tasha maye!
haka take binsu da kallo ɗaya bayan ɗaya, da ƙer ta iya furta "Ayushh?.."
girgiza mata kai kawai Ayush tayi ga hawaye shaɓe shaɓe akan fuskarta ganin Mommy a wani irin yanayi.....
*MOMMY DOLE FAH KI RIKICE🤔🤔*
*YA ZA'AYI MUTUM YANA KWANCE A ASIBITI KO MOTSI BABU KUMA A NEME SHI A RASA, YANZU KUMA A BUƊE ƊAKI A GANSHI ALHALI ƊAKIN A KULLE YAKE TA WAJE🤔🤔*
*KUFA DUBA WANGA AL'AMARIN🙄🙄*
*THANKS 4 YOURS COMMENTS...*
*SHARING AND SHARHI FISABILILLAHI🙏🙏*
*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦300
2GB = ₦600. 2GB = ₦600
3GB = ₦900. 3GB = ₦900
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1200
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1500
*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦350. 500Mb ₦500
2GB = ₦700. 1.5GB ₦1100
3GB = ₦1050. 2GB ₦1600
4GB = ₦1400. 3GB ₦2000
5GB = ₦1750. 4GB ₦2500
*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
*🪀08066268951*
*ASMEETAH🦚 NOVEL✍️✍️*
*typing📲*
🐅 *MATAR DAMUSAA*🐅
(the wife of a tiger)
*written a𝐧𝐝 story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*
( *ASMEETAH NOVEL* ✍️)
*WhatsApp me 09065443871*
*BOOK ONE*⬇️
*93 to 94*
*FREE BOOK ZAI ƘARE NE A ƘARSHEN BOOK ONE*
*BOOK TWO PAID NE,*
*YANA TAFE DA SABON SALO, DA KUMA CAKWALKWALIN CAKWAKIYA, KADA KU BARI A BAKU LABARI DOMIN GANI DA IDO 👀 YAFI JII👉👂*
*MATAR DAMUSAA BOOK 2 PAY ONLY 200👌👇👇👇*
*DIP! DIP!! DIP!!!*
*FARASHI YA QARU DAGA 150 YA KOMA 200,*
*WADANDA SUKA BIYA 150 SU SUKA CI BONONZA*
*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*9065443871, OPAY BANK.*
*OR*
*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*2267236949, ZENITH BANK*
*SHAIDAR BIYA TA WANNAN NUMBER*
👇👇👇
*09065443871*
*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }}
___________________________________
💫💫 *{{N W A}}* 💫💫
بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم
𝐔𝐩! 𝐔𝐩!! 𝐔𝐩!!! 𝐇𝐮𝐫𝐫𝐲💃💃💃
𝐒𝐀𝐅𝐍𝐀 𝐆𝐑𝐀𝐏𝐇𝐈𝐂𝐒 𝐃𝐄𝐒𝐈𝐆𝐍.
ᴴᴼᴹᴱ ᴼᶠ ᴳᴿᴬᴾᴴᴵᶜ ᴰᴱˢᴵᴳᴺ
ᵂᴱ ᴰᴱˢᴵᴳᴺ ᴬᴸᴸ ᴷᴵᴺᴰ ᴼᶠ ᴰᴱˢᴵᴳᴺ ˢᵁᶜᴴ ᴬˢ:
𝐿𝑂𝐺𝑂* 𝑃𝑂𝑆𝑇𝐸𝑅* 𝐵𝐴𝑁𝑁𝐸𝑅* 3𝐷 𝑀𝑂𝐶𝐾 𝑈𝑃 𝐿𝑂𝐺𝑂* 𝐹𝐿𝑌𝐸𝑅* 𝑆𝑇𝐼𝐶𝐾𝐸𝑅* 𝑃𝑅𝑂𝐷𝑈𝐶𝑇 𝑆𝑇𝐼𝐶𝐾𝐸𝑅* 𝐼.𝑉 𝐶𝐴𝑅𝐷* 𝐼.𝑉 𝑉𝐼𝐷𝐸𝑂* 𝐵𝐼𝑅𝑇𝐻𝐷𝐴𝑌 𝑉𝐼𝐷𝐸𝑂 𝐹𝐿𝑌𝐸𝑅* 𝑃𝐻𝑂𝑇𝑂 𝐹𝑅𝐴𝑀𝐸* 𝑅𝐸𝑀𝑂𝑉𝐸 𝐵𝐴𝐶𝐾𝐺𝑅𝑂𝑈𝑁𝐷* 𝑃𝑅𝑂𝐹𝐸𝑆𝑆𝐼𝑂𝑁𝐴𝐿 𝐼.𝑉 𝐶𝐴𝑅𝐷* 𝑆𝐴𝑉𝐸 𝑇𝐻𝐸 𝐷𝐴𝑇𝐸* 𝐸𝑋𝑃𝐿𝐴𝐼𝑁𝐸𝑅 𝑉𝐼𝐷𝐸𝑂* 𝐿𝑌𝑅𝐼𝐶𝑆 𝑉𝐼𝐷𝐸𝑂 𝐴𝑁𝐷 𝑀𝑂𝑅𝐸...
𝗣𝗟𝗘𝗔𝗦𝗘 𝗖𝗔𝗡𝗧𝗔𝗖𝗧 👉 08148318396 𝗦𝗔𝗙𝗡𝗔 𝗚𝗥𝗔𝗣𝗛𝗜𝗖𝗦.
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
Ayush tana zaune a bakin gadon da Mommy take a kwance tana riƙe da kofin ruwa a hannunta da duk kan alamun Mommy ce tasha ruwa acikin,
saida ta gama hutawa kafin nan Mommy ta ɗago daga kwancen da take ta zauna tana kallon Ayush, ita ma Ayush ɗin kallon mommy take tana faɗin "sannu mommy ya jikin nakin?.."
Murmusawa mommy tayi kafin nan ta sake gyara zaman ta tace "wai Ayush meya faru dake ne mun barki a kwance akan gadon asibiti lokaci guda kika ɓace mana, kuma sai muka zo muka tarar da ke a cikin gidan nan.."
sunkuyar da kai ƙasi tayi tana tunanin mai zata faɗawa mommy, domin in har ta sanar musu gaskiyar lamarin shikenam asirinta zai tonu...
can ta ɗago tana faɗin "am mommy daman na farfaɗo ne shine na dawo gida.." zaro ido waje mommy tayi sannan tace "kina nufin kice mun da sawayenki kika tashi kika taho gida?.."
kai a sunkuye tace "eh mommy..."
mom ta kuma cewa "toh amma hasken da nagani fah?.."
ɗago wa Ayush tayi tana faɗin "ni fa mommy banga wani haske ba..." ta kuma cewa "bari naje inason yin wanka.." duk tayi hakan ne saboda ta samu tsira,
fice wa tayi daga cikin ɗakin mommy da sauri, cikin rashin sa'a tana fita a ɗakin sai taci karo da Junaid zai shigo cikin ɗakin shi kuma, sauran kaɗan ta faɗi yayi saurin janyo ta saman faffaɗar ƙirjinsa yana faɗin "ke ke ke manage your self bakida isashen lafiya.."
ita kuwa sai ƙara narke masa take tana shishshige masa jiki ta zagayo da hannayenta ta bayansa ta rungume shi sosai, kanta a kwance saman ƙirjinsa tayi shuruu,
tana sauraron yanda zuciyarsa take harbawa fat! fat!! fat!!! shima shurun ya yi waran yayi tsittt, ya ɗago da hannunsa ya ɗora kan sumar kanta yana shafa gashin ta a hankali,
wani irin yarr yaji yabi jiinsa, nan da nan jikinsa ya fara ɓari, wani irin baƙon yanayi yaji ya shiga wanda tinda yake bai taɓa jinsa a cikin wannan yanayin ba,
tin daga cikin ƙwaƙwalwarsa yake jin wani abu yana masa yawo har zuwa yatsun ƙafarsa, ga kuma yanda mararsa yake suka, nan take yaji kuma AK47 ɗinsa yana harbawa da ƙarfin gaske,
eyes ɗinsa har sun kaɗa sunyi jaa,
wani irin azababben feeling ne yake shirin kawo masa hari wanda yanzu ne farkon kasancewar cikin yanayin feeling, bai taɓa jin feeling ba sai yau tinda yake ko mafarki ne,
jikinsa har rawa yake ya ƙanƙame Ayush da hannu ɗayan daya riƙota ta baya,
ɗaya hannun kuma yana cikin sumar kanta yanda yake ta caccakuɗa mata gashi yana loma dogin yatsunsa cikin gashin, kifar da kansa yayi kan sumar kayinta yana shaƙar ƙamshin dake bugar masa hanci,
cikin ƙanƙanin lokaci Ogah Junaid ya rikirkice yana fidda numfashi daƙer, ya danna kansa cikin matsematsin wuyanta yana lasar wuyan da harshensa,
kamar wani sabon maye haka yake ta tsotsar wuyanta zuwa saman lips ɗinta, har saida yazo kan saitin lips ɗinta sannan ya tura harshensa cikin bakin yana mata wani irin socking na fitar hayyaci, kamar wanda ya samu lollipop haka ya kamo harshenta yana mata hot kiss, duk ya hargutsa mata sumar kanta ya tartarwatse....
ita kam Ayush ba'a magana, domin tafi kowa shiga yanayin, idonta a lumshe itama take mayar masa da wani irin mahaukacin martani kamar zata cinye masa bakin haka take socking ɗin sa a wahalce,
ƙafarsu har wani rawa yake ganin bazasu iya yin aikin a tsaye ba yasa hannu ya yi mata ɗaukar luɗa ya nufi hanyar room ɗinsu, upstairs ya haura da ita a hankali ya shige ɗakinsa ya rufe ƙofar ba tare da yasa key ba,
ya kwantar