Showing 51001 words to 54000 words out of 139707 words

Chapter 18 - Matar Damisa book Complete by Asmita .txt

Asmeetah   

16 Dec 2024

9932

Yana maganar zuci "wai ni Junaid zai rufe ido yamun wannan aika-²? insha Allahu zan ɗau fansa bazai ci bulus ba, nima zan nuna masa nii ba kawwan lasa bane, nima inada gata..."


Yayi tagumi sai hawayen dake tsiyaya daga idanuwansa,
Mom ce ta dafa kafaɗarsa tace "Dr Hasheem kayi hakuri dan Allah, nasan Junaid ya aikata babban kuskure, amma inaso ka sani cewa yayi maka hakane ba tareda saninsa ba, baya cikin hayyacinsa kaima kasan da hakan, ka kuma san halin abokin nakan, nima a hankali nake binsa saboda abu kaɗan ne yake ɓata masa rai...."
Hmmm! Jan zuciya tayi sai hawayen daya zubo saman fuskar ta, zuciyar ta ne yake mata raɗaɗi ta rasa yanda zatayi ta magance matsalar Junaid...


Shuru Dr yayi baice komai ba, shi kaɗai yasan kalar raɗaɗin da yake ji shima..


*****


Asuban farko Ayush ta farka daga bacci tana miƙa tashi tayi tanason shiga toilet domin ɗaurowa alwala sai da ta kunna light ɗin ɗakin before ta shige cikin toilet tama manta da Junaid acikin ɗakin,
Har saida ta tsuguna kafin ta tuno ashe dai tana period, turɓune fuska tayi tana faɗin "kashh! na manta" ta nufi hanyar fita kenam ta tuno da ajiyar datayi cikin drower, da sauri ta nufi gurin ta buɗe ciki, ajiyar zuciya tayi ta dafe saman ƙirjinta,
Ɗaukar su tayi ta fice daga toilet
Tana fita kuwa idonta suka sauƙa akan Junaid gaban ta ne yayi wani irin bugawa sauran kaɗan tasau littafin a ƙasi, hannunta ne yahau ɓari!
Shi kuwa yana kwance sai shan baccinsa yake cikin nutsuwa.


Da sauri ta tusa littafin da takobin ƙarƙashin gado.
Ta taso tana tafowa gurin da Junaid yake a kwance saman sofa, durƙusawa tayi tana fuskantarsa idonta akan sa tana ji yanda yake jan numfashi a hankali idonsa a rufe ba ƙaramin kyau yayi mata ba,
Ta kai idonta kan maroon lips ɗinsa gashi ɗan ƙarami
tana matuƙar jin sha'awarsa amma shi ko kaɗan baya wannan tunanin a ransa
Ji take kamar ta rungumeshi tsabar tsananin so da ƙauna,


Red lips ɗinta take matso dashi saitin nasa tana ƙoƙarin manna masa kiss
Jin yanda numfashin su yake gaurayuwa yasa Junaid buɗe eyes ɗinsa daiden lokacin ta ɗan zura tongue ɗinta cikin bakinsa,
Ita kuwa kasa control kanta tayi yasa har ta aikata hakan ba tare da saninta ba,
Cikin sa'a kuwa ta kamo harshensa ta fara masa tsotsar lollipop tana lumshe ido.

(To fah Ayush ta tafi sararin samaniya 🫢,
Yooo lips ɗin Junaid ne jan hankali gareshi 🙈🙈🙈 )..


Shi kuwa kamar wanda aka ɗauke masa wuta, ido ya lumshe yana jin duk tsotsar da take masa amma ya kasa dakatar da ita,
Shi ko kaɗan baya wani jin feeling sai zaƙin harshenta da yake ji, harshenta kamar zuma.


A hankali yake motsa tongue ɗinsa yana juya shi a cikin nata
Wani irin salo yake bada wa hakan ya ƙara jefa ta cikin duniyar taurari,
Bata san lokacin data haura saman sa ba ta rungume shi sosai,
Hot kiss suka shiga aikawa juna, a cikin tana nishi ciki-² har ya fito fili, duk abunda take kuwa yana jinta!
Amma duk da hakan bai sa yaji sha'awa ba sai dai nutsuwar da yake samu a tattare da ita,

Ganin bata da niyar barinsa yasa ya tallafo kanta ya raba bakin ta da nasa,
Yana faɗin "it's okay, kin samu nutsuwa koh?.."

Wani irin kallo take binsa da shi,
Idonta kamar wacce tayi shaye-shaye, a hankali take lumshe su tana maida numfashi sama-²
Kallon ta yake sosai ya fahimci halin da take ciki hakan yasa ya ƙwantar da kanta saman ƙirjinsa yana shafa sumar kanta,
Abu ne yake yawo masa a rai
"Meyasa bana shiga yanayin da kowa yake shiga ne! bansan ya ake ji a sex ba, ban san sha'awa ba, ban san ya ake ji a romance ba, ban taɓa mafarkin sex ba, ban taɓa fitar da spam a jikina ba,
Innalillahi wa inna'ilaihi raju'un Allah ka magance mun matsala ta...."
Haka yaketa maganar zuci,
Shi kaɗai yasan takaicin da yake ji a ransa,

Yana cikin wannan zancen zucin yaji har an shiga sallah a masallatu,
Ita kuwa Ayush bacci ne ya ɗauketa mai nauyi, a hankali ya tashi ya ɗagota a hankali
Ɗaukar ta yayi ya kwantar da ita akan gado,
Kafin shima ya shiga toilet ya ɗauro alwala
ya gabatar da sallar sa yayi addu'o'insa yana zaune akan sallaya da carbi a hannunsa yana lazumi.....




*MASHA* *ALLAH*
Love much my fans😘
Ina matuƙar ƙaunar ku, kuna ƙarfafa mun gwiwa akan littafina mai suna
*MATAR* *DAMUSA*
(the wife of tiger)

Ku sani yawan comments ɗinku shine yawan typing ɗinku,
Kuma comments ɗinku shine yake ƙarfafa mun gwiwa,
A taimaka ayi mun *SHARING* 🙏🙏🙏




*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦350
2GB = ₦600. 2GB = ₦700
3GB = ₦900. 3GB = ₦1000
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1300
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1600


*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦350. 500Mb ₦250
2GB = ₦700. 1GB ₦500
3GB = ₦1050. 2GB ₦1000
4GB = ₦1400. 3GB ₦1500
5GB = ₦1750. 4GB ₦2000


*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
*🪀08066268951*


*SAFNA* *GRAPHICS* *DESIGNER*
Kina kasuwanci bakida logo?kina kasuwanci da wani abu wanda idan aka kallah xa'ace eh lallai wannan yar kasuwa ce,tom indai wannan ne matsalan ki maganin ta yaxo,domin SAFNA GRAPHICS DESIGNER tashirya tsaf domin shirya maku xafafan kuma qayatattun GRAPHICS kala kala kuma a parashi dai dai da aljihun ku,kedai kaidai kada kataba bari wannan daman yawuceku,ina maraba da kowa da kowa domin parincikin ku shine nawa,call, texts or WhatsApp 08148318396


*ASMEETAH* *CE* ✍️✍️✍️


*FREE* *BOOK*


🐅 *MATAR* *DAMUSA* 🐅
(the wife of tiger)


*MALLAKIN*
*ASMEETAH* ✍️✍️




*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }}
___________________________________


https://www.facebook.com/103637491942644/


💫💫 *{{N W A}}* 💫💫




بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم


*BOOK* *ONE*
*PAGE* ➡️55 & 56.

around 10:00 Junaid ya yi wanka ya shirya cikin 'kananun kaya black jeans da black t-shirt long sleeve mai dogon hannu, ya gyara suman kansa ya kwanta luf-luf ya feshe jikinsa da turaruka masu kamshin bala'i, bayan ya kammala ya d'auki key d'in motarsa,
Yazo gaban Ayush wacce take ta shan baccin ta, tin lokacin da tasha lollipop take bacci bata farka ba,
'Kura mata ido yayi yana ta nazarin abubuwa!
Ya zauna a bakin gado yakai hannunsa kan suman kan Ayush yana shafawa a hankali "duk abubuwan da suka faru a baya ina mai baki hakuri Yushert, sai yanzu na gane kuskure na! na yadda da ke Gimbiyata, zaki zauna damu Kuma zan cigaba da baki kulawa,
duk abunda kike so zanyi kokarin naga nayi miki shi...."
Kallonta yake cikin nutsuwa yasau 'kayataccen murmushi har sai da dimple dinsa ya bayyanau, ya kuma cewa "Tabbas kece! Kece wacce kike zuwa mun cikin mafarki, ban fahimci hakan ba sai yanzu, ke hasken rayuwa ta ce, bana son abunda zai 6ata miki rai a yanzu my Yushert..."


Yana cikin wannan sambatun yaji ta riko hannunsa tana murmushi idonta a lumshe take fad'in "nagode sosai Yayana, nagode da bani kulawarka, bakayi mun komai ba,
I NA SON KA..."


Kiss ya manna mata akan goshin ta yana fad'in "take care.."
Daga nan ya tashi yana kad'a key d'in hannun sa ya fice daga dakin....


Kai tsaye hospital ya mi'ka zai gano jikin Dr. Hasheem daga nan zai tafo da Mommy.


Bayan fitar Junaid kuwa tashi Ayush tayi ta zauna ita kad'ai sai murmushi take ta sauwa.
Tinda take bata ta6a shiga yanayin farin ciki irinta wannan lokacin ba.
"in Sha Allah zan temake ka Junaid, zan share maka hawayenka Ina matukar kaunar ka Yayana.."

Wani irin haske ne ya bayyana a cikin dakin,
Ayush a tsorace ta mike tsaye ganin hasken da ya gauraye d'akin abun ya d'aure mata kai, rufe idonta tayi da hannayenta saboda bazasu iya d'aukar hasken ba tsabar 'karfin hasken,
Murya taji daga sama ana fad'in "Gimbiya Mayushart, karki yi kuskuren saka soyayyar Damusa a cikin zuciyarki, Ke Gimbiya ce soyayyar ki bazata ta6a had'uwa dana Junaid ba domin shi d'in ba cikakken mutum bane! kin fi karfin Damusa..."

"wayyo idona a rage hasken nan, zan makance fah"


Tana magana kanta a matse- matsin cinyarta ta 'kankame idon da karfi..
"hasken nan bazai 6ace ba har sai kin killace littafi mai mahimmanci da kika ajiye a 'kar'kashin gado, idan ba haka ba zaki makance yanzun nan, ni ba abunda zan iya akai..."

Idonta a rufe take laluman 'Kasin gadon da ta ajiye littafin,
Cikin sa'a kuwa hannunta ya sau'ka akan littafin,
Da sauri ta d'auke shi kamar d'aukewar nefa haka aka d'auke hasken nan..


Ajiyar zuciya ta shiga sau'kewa ta rungumi littafin a saman kirjinta..


Sai da ta gama hutawa kafin ta gyara zaman ta sannan take 'kokarin bud'ewa amma abun mamaki sai littafin yaqi bud'uwa,
Tayi Iya kokarin ta amma ta kasa,
Lokaci guda kuwa ta lura da shatin yatsun da suke jikin littafin
Wanda saika d'ora hannunta akai kafin ya bud'u..


Kamar yanda abun yake haka ta d'ora yatsunta akai
Cikin sa'a kuwa littafin ya bud'e shi da kansa!
Abun saida ya bata tsoro matu'ka, wani 'katon masarauta ta gani a paging farko ya tsaru sosai, paging na biyu kuma zanen wani mutumi ne mai kayan masarauta a jikinsa
an rubuta ( *SARKI* *ZAID*) a paging na uku kuma wasu matasa ne su biyu suna ri'ke da takobi a hannun su, daga ganinsu kasan yaran sarakuna ne a 'kasan su an rubuta sunan kowa wato
*RAAMUD* DA *MAHMUUD*
ta gane d'aya daga cikin su
wato Raamud mahaifinta kenam, haka ta cigaba da bud'e littafin tana ganin zanen mutanen da bata sansu ba,
Daga nan ta fara karanta rubutun dake jiki wanda shike nuna cewar an shigo kan labarin kenam...!


*SHORT* *STORY*


Akwai wani Sarki dake qasar California da yaran sa biyu duk maza wanda akansu ya ta6a haihuwa kana ganin su kasan twins ne, mahaifiyar mai suna Sumaiya ta rasu a lokacin haihuwar su,
Wannan sarkin ya d'auki son duniya ta d'orawa twins d'in nan!
Wato RAAMUD DA MAAHMUD Ana nam kwatsam sai Sarki Zaid ya sauqa daga kan mulki yana so ya baiwa d'aya daga cikin twins, kawai ya yanke shawarar zai baiwa MAAHMUD mulki, shi kuwa RAAMUD jin hakan yasa zuciyarsa quntata daga nan ya d'auki tsanar duniya ya d'orawa MAAHMUD ya kuma samu matsala da mahaifinsa akan ai yafi son MAAHMUD!!!
RAAMUD ya d'auki alwashin indai bashi aka d'ora akan kujerar mulki ba sai dai kowa ya mutum..
Sarki Zaid gani yayi MAAHMUD shine babba da RAAMUD kuma ya fishi hankali shi mulki bai dame shi ba
Hakan yasa aka za6e shi, kuma shi yafi cancanta da kujerar...


A ranar da za'a bada mulki wa MAHMUD shi kuma RAAMUD yaje ya had'a baki da abokan gavan mahaifinsa akan suzo su yaqe su,

Bayan zuwan mayaqan sun tarwatsa masarautar da mutanen dake cikinta anam aka samu nasarar kashe Sarki Zaid, shi kuma MAAHMUD daukar sa sukayi suka wurgar dashi qasar Nigeria 🇳🇬 bayan sun azabtar da shi haka ya hakura da wannan mulkin,
Sai da suka zamar da masarautar tamkar maqabarta babu Kowa sai RAAMUD

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login