Showing 42001 words to 45000 words out of 139707 words

Chapter 15 - Matar Damisa book Complete by Asmita .txt

Asmeetah   

16 Dec 2024

9931

الرَّحِيْم


*BOOK* *ONE*
➡️ *PAGE* 47 & 48⬅️


_______________ Dan Allah kar kuyi mun fyade ku taimake niii, wayyo Abbana!....
Da karfin gaske wannan d'an daban ya rike hannayen Ayush duk biyun ya daga sama! mannata yayi da jikin gini yana ta shanshanan kamshin jikinta, ga nonuwa a waje su6u-² a cike fam, nokewa take tayi tanaso ta kwaci kanta amma ta kasa!
Idanuwan ta sunyi jawur tsabar kuka, jikinta ne ya d'au zafi sosai....


Shi kuwa yana nan ba'ki mummuna dashi ga bakin shi yayi ba'ki kirin sai warin taba da yakeyi, turo dogon bakinsa yayi yana shirin kamo bakin nonon ta kenam sai ji mukayi anyi qararasss an karya wuyansa aka juyar da fuskar ta baya...
Ganin haka yasa sauran mutanen dake jiran suma suyi lalata yasa suka firgita, da gudun gaske suka nufi hanyar fita Amma ji sukayi an qarkame kofa ya'ki bud'uwa, one by one haka akabi ana kakkarya musu wuya ba tare da anga ko wanene ba, ba'a ganin kowa sai kawai juyar musu da kayuwa baya ake!
Sai da ya zamana babu rayayye a cikin su sai Ayush wacce tintinin tayi sumar tsaye ganin yanda ake musu kisan gilla ba tare da anga ko wanene ba.


Bayan wasu mintuna Ayush ta farfad'o daga suman da ta tafi, ganin mutanen kwance matattu yasa zuciyarta yayi wani irin bugawa, gaban ta ne yake fad'uwa Rasss rass rass har saida jini ya yanko mata, kafin kace me gajeran wandon ta ya jike jiripp gashi farin wando ne, jini har bin 'kafarta yake!
Dafa saitin kirjinta tayi tana ajiyar zuciya tare da fad'in
"wayyo Allah na, meyake faruwa haka! meyasa nid'in ba'a kashe ni ba? naso ace nima na she'ka.."


Durkusawa tayi ta fashe da matsanancin kuka mai cin rai, har lokacin bata san da jini a jikinta ba.

Mahaifin Ayush bazai ta6a bari a cutar masa da 6ingel ba, hakan yasa ya turo da Aljanun da zasu d'auki mataki akan wad'anda suke so su lalata masa rayuwar Ayush....

(kunga dai kalar hukuncin da aka daukar masa, gasu nan su goma a kwance da gajerun wanduna a jikin su ko riga babu...)


*****


Bayan sallar asuba misalin karfe 6 na safe wasu ma'aikata ne masu ba'ka'ken kaya su biyar suka yo kan Junaid wanda yake kwance rai a hannun Allah, sai numfashin da yake fitarwa sama_²
Daukar sa sukayi suna jansa a 'kasi ga jikinsa wanda yake d'add'aure da kaca! duk yayi bususu dashi dake a kasi ya kwana.


Suna jansa da haka har suka fita out side wani karamin jirgi ne yake jiran fitowar su domin suna son kai Junaid gidan da ake ajiye namun daji dake kasar Australia.
(wato suna son sayar dashi a tsada wa en qasar)
Shigar dashi cikin jirgin sukayi suna shirin tashi
Kawai saiga motoci sun kai 50 masu kakin soja suka zagaye jirgin da aka saka Junaid sai jiniya ne yaketa tashi ta ko ina!
Sai kuma elekwabta suma sun kai goma masu yawo a sama shima mai kakin soja, sojoji ne suka fita da bindigunsu masu girman gaske
Wasu ma'aikatan gurin ne suka fara guduwa amma basu samu tsira ba, duk wanda yayi yunkurin guduwa harbe masa sahu suke, haka suka rinka dukan ma'aikatan nan kamar baza suyi rai ba wasu sun suma amma jina_² haka aka fitar musu da jini, d'add'aure su akayi aka wuce dasu can headquarters na sojoji......

Captain Junaid ba abun wasa bane, sai dai rashin sani basu san ko shi wanene bane!
Amma wulakanta dan Adam bashida amfani, sun dauke shi kamar dabba, basu san ya fisu gata ba..
Bayan haka basu nemi yanda iyayensa suke ba sukayi cinikin sa, yaciin Junaid ya wuce haka.........



_______________________
Bayan sun d'auki Junaid mota biyu suka ware domin raka shi gida bayan sun since masa kacar dake d'aure a jikinsa..


Ita Kuwa Mommy tana falo zaune akan sofa tayi tagumi tana jiran isowar su Junaid!
Daman ana sallar asuba ta Kira wajen aikin su Junaid (headquarters) ta sanar musu 6atan Junaid tin jiya.
Daga lokacin ma suka binciki yanda yake da kuma aika-aikar da ake son yi masa,
Ba tare da 6ata lokaci ba suka shirya makaman su na tafiya dubo shi....
(captain ne fa! captain fa akace muku, ba don Junaid ne ya'ki masu binsa a baya ba ai da yana tafe sojoji suna binsa a baya.).


Jin jiniyar motoci ne yasa Mommy ta mi'ke da sauri tayi harabar gidan, Junaid taga an d'aga shi an shigo dashi ciki,
Mommy Kuwa ganin haka yasa zuciyarta bugawa tayo kansa tana fad'in "Junaid my son! Daman nasan akwai abunda ya faru dashi, tin jiya hankali na bai kwanta ba, ashe akwai Abun da ya faru da yaro na...."


Sojan da ya kawo Junaid sallama yayi mata bai sanar mata komai ba akan abunda ya faru da Junaid ba saboda gudun kar ciwon zuciyar ta ya tashi.....


Bayan wasu awanni Junaid ya gama dawowa hayyacin sa, ruwan wanka mommy ta had'a masa yayi wankan sa sannan yayi sallah sannan yaci ferfesun naman ciki da maltina with milk, sai da yaji jikinsa ya ware tsab,
Kwanciya yayi yana so yayi baccin da baiyi ba a daren jiya, saiga shugowar Mommy ta zauna a bakin gado tana fuskantar Junaid tace "my son! Meya faru da kai ne?.."


Shi kuwa yana kwance sai lumshe idanuwa yake murya ciki-² yace "mom I can't remembering, but I think Doctor Hasheem he didn't feeling well.."


"what happen to him" a cewar Mommy tayi reach damuwa akan face d'inta...


"I don't know..". Junaid ne yake fad'in hakan tare da gyara kwanciyarsa shi dai so yake yayi bacci!


Sai ji yayi tace "my son where is Ayush?"
Ji yayi kamar an dasa masa abu a zuciyarsa da sauri ya tashi zaune yana fad'in "Yushert Ina take? Bazan Iya tuna lokacin da na ganta ba, I can't but I known tana cikin matsala! I can't leave her, let me go and fine her..."


Da sauri ya mi'ke tsaye zai tafi
Mommy tayi saurin ri'ke hannun sa tana fad'in "Ina zaka? Wallahi ba yanda zakaje Junaid,
Bari na Kira waya zance a dubo mun ita."
Ta karisa maganar tana press d'in wayanta, cikin kankanin lokaci akayi picking
Other hand "hello hajia barka da yammaci.."
Amsawa tayi da "Doctor Musa meyasa Wayan Hasheem baya tafiya ne tin jiya?"
Other hand "haba hajia duk abunda ya faru baki sani ba?
Anan ya kwashe komai ya gayawa mommy, daga karshe ya sanar mata cewa yanzu haka Dr. Hasheem rai a hannun Allah....."


Sake wayar hannunta tayi tana fad'in "innalillahi wa Inna ilaihi raju'un, na shiga uku na Junaid you want to kill Dr. Hasheem? me yayi Maka? haba my son ka manta ku abokai ne?"


Shi dai Junaid kallon mom d'insa yake na rashin fahimta yace "wai menayi wa Hasheem ne?
Kinga mom kibar maganar nan please."


Mommy bata tsaya ta saurare shi ba ta fice daga d'akin Junaid, da sauri ta dauki key din motor ta nufi harabar gidan tana fadin "Allah yasa Junaid baiyi kisan kai ba wayyo niii"......


Sai tashin mota kawai Junaid yaji har mom ta fita daga gidan!
Asibiti ta nufa..


Shi har cikin zuciyarsa ya mance da abunda ya faru, sai ma wani irin bacci ne ya d'auke shi...
Gashi da 3 quarter a jikinsa sai rigar wandon mai hannun singlet fari soll kayan sunyi masa kyau sosai,
A kwana d'aya har Junaid ya rame fuskarsa ya yi fiyau haskensa ya 'kara bayyana...


Baccin Junaid yayi nisa sosai har ya fara mafarkin wata Yarinya tana zaune a bakin ruwa yana tayin ambaliya, ta 'kankame jikinta da hannayen ta biyu tana ta kuka, gurin ta yaje yana tsaye ta bayanta yace "Yushert! Why are you crying?
Because of me? Please am so sorry I will not try to hurt you again..?
Kaiwa hannunsa yayi saitin kafadar ta zai dafa ta,
Tashi tayi da sauri tana fad'in" don't try to touch me, I hate you Junaid,
Ina sonka har cikin zuciyata amma kai Baka da burin da ya wuce ka wulakanta ni ka tozarta ni a idon duniya,
Why Junaid? Why! Why!! Why!!!.."


Tana tafiya ta baya tana shige wa cikin ruwan, bayan ta kuwa 'katoton rami ne wanda ruwa yake shigewa ciki ba'a ganin karshen ramin!
Saida ta zo dab da ramin ta tsaya sannan ta Kuma cewa " Junaid zan tafi na bar maka duniyar"


"please Yushert kar kiyi mun haka, ki yafe mun, nayi miki alkawarin bazan kara cutar da rayuwar ki ba, bazan kara musguna miki ba I promise you 🙏"
Hawaye duk ya wanke masa fuska yana rokonta...


Itama hawayen take tace "Junaid kaji dadin ka kawai..."
Sai luuuuu ta fad'a cikin Wannan ramin.


"Yuuuushertttt.."
Da karfin gaske ya kwalla mata kira, yayi gurin ramin da gudun gaske...

Dai den lokacin ya tashi daga mafarkin a tsorace yana huci, zuciyarsa kuwa sai bugawa take.
Gudu_² sauri_² ya mi'ke ya soma bubbud'e drowowinsa cikin sa'a ya samu key na mota motocin sa sunkai goma duk mallakinsa,
Haka ya fice daga gidan ba tare da mom ta sani ba!
Karfe 10 na dare yanzu, ga kuma ruwan sama da aketa zabgawa kamar da bakin karya...


A haka Junaid yabar gidan, hanya d'aya ya mi'ka zaije nemo Ayush, hankali sa bazai kwanta ba indai bai nemo yarinyar nan ba, gudu kawai yake da motor yana duba lunguna amma baiga Ayush ba,
Ya gama shan yawonsa har su bayan gari, tituna duk ya zagaya amma ba ko alamunta, ga ruwan sama kuma sai Kara yawa yake, daker yake iya wuce wa gurin da ruwa ya taru...


A bakin hanya ya yi parking yana zaune cikin motarsa, duk yabi ya damu kamar yayi ihu haka ya daki kan sitiyarin motar yana fad'in "ooh my God, ban ganta ba, ohhh Yushert where are you, nasan nayi miki laifuka amma kiyi hakuri Kar ki barni, idanuwa na sun riga da sun saba ganinki a koda yaushe! kar kiyi nesa da idanuwa na Yushert, don't leave me alone...."


Kwantar da kansa yayi akan sitiyarin motar, kamar mai yin bacci! Lokaci guda Kuwa ya tashi ya soma jan motarsa a hankali duk jikinsa ba kwari, yana cikin jan motarsa kwatsam sai yaga wata doguwar Yarinya ta gaba da motarsa tana tafiya a hankali ta rungume jikinta da hannayen ta, gajeren wando ne a jikinta wanda ya tsaya mata a iya gwiwa, sai kuma ta maida rigarta kamar mayafi ta rufe jikinta da shi! sai suman gashi kuma a kwance saman gadon bayan ta,
Tafiya take ruwan saman yana mata duka,
Duk ruwan nan da akeyi duk akanta ya 'kare, sai kakkarwa take tana rawar sanyi....


Parking yayi a gefenta yana kiran "Yushert! Yushert!! Yushert!!!" amma bata kula ba, ita har yayi parking bata sani ba kiran sunanta da yake yi duk bata ji ba,
Tafiya kawai take yi amma hankalin ta baya jikinta, banda qarar ruwan sama ba abunda take jii...


Saida ya fito yasha gaban ta ya ri'ke hannun ta yana fad'in "Yushert Ina zakije ne, d'ago ki kalleni Junaid d'inki ne fa.."


Ita kuwa kanta a 'kasi ta kasa d'agowa,
'Dago da ha6arta yayi yana fad'in "took

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login