Showing 45001 words to 48000 words out of 139707 words

Chapter 16 - Matar Damisa book Complete by Asmita .txt

Asmeetah   

16 Dec 2024

9951

at me mana Yushert..."


Fashewa tayi da kuka ta rungume shi sosai a jikinta, shima rungumarta yayi ya d'ora d'ayan hannunsa ya d'ora akan sumar gashin ta...


Ruwan sama ne yake jibgarsu amma sun kasa motsawa sai da Junaid yayi jagab shima! daman ita kam a jiqe take.
Sun dad'e suna rungume da juna kafin nan Junaid ya yi mata d'aukar jaririya ya shigar da ita cikin motar sa,
Suka nufi hanyar gida....................







*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦350
2GB = ₦600. 2GB = ₦700
3GB = ₦900. 3GB = ₦1000
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1300
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1600


*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦350. 500Mb ₦250
2GB = ₦700. 1GB ₦500
3GB = ₦1050. 2GB ₦1000
4GB = ₦1400. 3GB ₦1500
5GB = ₦1750. 4GB ₦2000


*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
*🪀08066268951*


*ASMEETAH* *CE* ✍️✍️✍️


*FREE* *BOOK*


🐅 *MATAR* *DAMUSA* 🐅
(the wife of tiger)


*MALLAKIN*
*ASMEETAH* ✍️✍️




*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }}
___________________________________


https://www.facebook.com/103637491942644/


💫💫 *{{N W A}}* 💫💫




بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم


*BOOK* *ONE*
*PAGE*➡️49 & 50⬅️




Bayan isowar su Junaid gida ya bude murfin mota
Ya rungumo Ayush kamar wata jaririya da sauri ya nufi daki da ita, itama cakumar sa tayi idonta akan kyakykyawan fuskar Sa!
Direct upstairs ya haura da ita ya nufi dakin sa....


Mommy kuwa tana can tare da Doctor Hasheem bazata iya baroshi a halin data ganshi ba, tayi matukar tausaya masa ga ba uwa ba uba duk basa raye sai en uwansa...


Junaid kwantar da Ayush yayi saman gadonsa duk sunyi jirib da ruwa, juyawa yayi zai nufi toilet tayi saurin ri'ko hannunsa,
Juyowa yayi yana kallonta!
Daker take motsa baki tace "inaso zanyi wanka, jikina ciwo yake mun, ka taimaka mun na shiga toilet..


Jinjina kai kawai yayi ba tareda yace komai ba, yasa hannu ya tallafa Mata, rigar data d'aure jikinta dashi ne ya sulale 'kasi!
Yazamana babu komai a jikinta sai breast d'inta da suka bayyana!!!
kallonta yake daga sama har 'Kasa idonsa ne suka sauqa akan gajeren wandonta dake ji'ke da jini duk ya 6aci...

Ita kuwa baiwar Allah ta rufe idanuwanta rub tsabar kunya, sai hannayenta data rufe breast d'inta dasu,

Duba gaban kayansa yayi yaga duk ta 6ata masa jiki da jini,
Kallon face d'inta yayi yakai hannunsa ya tallafo kanta still idanuwanta a rufe.
Yace "what happened to you?"


Girgiza kanta tayi kawai ta kasa cewa komai..


"Somebody try to rape you?.."
Da sauri ta bud'e idonta tana masa kallon 'kurilla,
Lips d'inta ne ya soma motsi yana kakkarwa, kasa magana tayi sai kukan daya ku6uce mata...


Gabansa ne ya fad'i Rassss!
kar hakan ta tabbata fa,
Yayi maganar a cikin zuciyarsa! Idan kuwa hakane zanyi kisan kai...


Idonsa ya kuma kaiwa kan wandon,
Yakai hannunsa saitin wajen yana matsa gurin.


Ido ta zaro waje tana kallonsa ta dakata da yin kukan.
Ganin bata yi wani shock ba yasa shi yin murmushi yace "your period..."
Domin yasan inhar raped d'inta akayi dole zataji zafin gurin, rufe fuskar ta tayi da hannunta..


Bata ankara ba taji ya yi mata d'aukar jaririya
suka nufi toilet ajiyeta yayi a cikin bahon wanka, cikin wani irin yanayi yace
"you want me to remove your nicket?.."


Da sauri ta girgiza masa kai alamar a'a,
"OK" yace tareda fita daga cikin toilet ya rufe mata kofar!.

Bayan fitar sa bakin gado ya samu ya zauna ya dafe kayinsa da hannayensa wani irin tunani ne ya fad'o masa,
"ya akayi banga kaya a jikin yarinyar nan ba? to ina taje, Kuma meya faru da ita!!
Wani irin tambayoyi yake jerawa kansa wanda shima kansa baisan amsar su ba...


Itama tana cikin seat birth ta fara maganar zuci tana fad'in
" yaushe Junaid ya canza haka? ba'a haka na barshi ba, to meya faru? shin ya suka 'kare da Doctor Hasheem?"
wadannan tunanin ne ya fad'o Mata..
Daga bisani kuma ta kalli wandonta tana fad'in "wannan jinin kuma daga ina? bansan dashi ba, period d'ina yazo ba alamun komai!"


Daker ta Iya tashi ta kunna shower a kanta, tayi wanka cikin nutsuwa dake ruwan da zafinsa.


Bayan wasu mintuna ta fito daga cikin toilet tana d'aure da towel a jikinta,
Ganin ta yasa ya zuba mata eyes
Tsayawa tayi ta kasa motsawa ko ina kallon da yake mata ne yasa jikinta macewa, tsinkar jikinta ne yake zubawa,
A hankali ta d'ago da manya-manyan idanuwanta wadanda suka shanye itama kallonsa take cike da sha'awarsa a wannan yanayin da ake ciki ga canjin weather duk garin ya d'au sanyi...


Shi kuma gogan ba fa kallon sha'awa yake yi mata ba sai dai kallon burgewa da kuma kauna, tinda shi bai san yanda ake jin feeling ba, ko mafarki bai ta6a yi ba, balle yaji a ransa wai yana son kasancewa da mace, bai ta6a kawowa hakan a ransa ba...


Ganin ta'ki motsawa yasa ya d'auki ledar da yake gefensa ya nufi gurin da take tsaye
Ya ciro paad leda guda da pant ya mi'ka mata su,
Jiki a sanyaye ta kar6a ta koma cikin toilet ta sanyasu kafin ta sake fitowa
Ba'kar jallabiya ya ciro a cikin wardrobe dinsa, shi da kansa ya sanya mata shi, ya tattaro suman gashin ta yayi rolling dinshi, turare ya d'auka akan mirror ya feffeshe jikinta da shi..
Ita kuwa ta tsaya kamar gunki sai kallonsa take ko qibta ido bata yi, abun ma mamaki yake bata a ranta tace "wai anya kuwa wannan Junaid ne?"


Katse ta yayi da cewa "bakya gajiya da kallo nane.."


Kawar da idonta tayi gefe cikin jin kunya...
Wuce wa yayi ta gefenta shima ya shige toilet domin yin wanka..


Kafin ya fito kuwa ta canza bedsheet din gadon ta gyara room d'in yayi matukar kyau, ta goggoge tiles da su jikin mirror ta feshe d'akin da turare mai kamshin gaske,
zama tayi a bakin gadon tana hutawa a daiden lokacin shima ya fito daga toilet, ganin yanda room d'insa ya tsaru yayi kyau abun ya burge shi,
Ga bedsheet mai launin milk, labulayen room suma milk, ga carpet ma milk, ta canza colour hasken d'akin ya koma green light!
Abun sai wanda ya kalla gwanin burgewa...


Ita kuwa tana zaune a bakin gado Suna facing juna,
Gani yayi ta koma masa kamar wata aljana farin ta ya fito sosai, dama gata fara ce sol sai kuma gashi tana period haskenta ya koma yellow-²
Gashin kanta kuwa baqi wulik sai she'kin da yake yi, ga bakar jallabiya a jikinta,

(wow farar mace, doguwa mai gashi ko mayya ce muna sonta inji yayana 🤣🤣)...


Nufan gurin mirror yayi idonsa kuwa akanta, ta zuba masa manya-² idanuwanta ga eyelashes d'inta Zara-Zara.
Ta zamo masa kamar bil jinni har yaso ya tsorita,
Kyanta yayi yawa, bugu da qari ma suman kanta har tudun duwaiwayan ta sai dai a yanzu masoyi Junaid yayi mata rolling d'insa,
Tsayi kuwa duk tsayin Junaid da kad'an ya d'arata tsayi,
Asalin doguwar mace ce sai dai ba qiiba...
Lips d'inta kuwa jaawur kamar wacce ta shafa red lipstick.


Cream d'insa yake shafawa mai shegen kamshi yana yi yana waiwayo Ayush, a tunanin sa kar yaje aljana ce!

Amma kuma ta wani 6angaren tunani yake yana maganar zuci "wannan kamar ita nake gani a cikin mafarki na, tayi mun kama da yarinyar cikin mafarki na! kuma yanayinsu d'aya da wannan Yushert, komai nasu iri d'ayaaa!.......




MASHA ALLAH
IDAN LITTAFIN YAYI MUKU INASON GANIN RUWAN COMMENTS,....
A KUMA TEMAKA MUN DA SHARING 🙏🙏🙏


Nagode masoya na, kamar yanda muka hadu Anam gidan duniya Ina fatan Allah ya hada kayuwan mu a gidan aljanna 🙏🙏🙏






*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦350
2GB = ₦600. 2GB = ₦700
3GB = ₦900. 3GB = ₦1000
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1300
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1600


*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦350. 500Mb ₦250
2GB = ₦700. 1GB ₦500
3GB = ₦1050. 2GB ₦1000
4GB = ₦1400. 3GB ₦1500
5GB = ₦1750. 4GB ₦2000


*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
*🪀08066268951*


*ASMEETAH* *CE* ✍️✍️✍️


*FREE* *BOOK*


🐅 *MATAR* *DAMUSA* 🐅
(the wife of tiger)


*MALLAKIN*
*ASMEETAH* ✍️✍️




https://chat.whatsapp.com/CYC0vxQRZ269ISx36l1Dmt




Wannan page ɗin sadaukarwa ne wa masoyana masu mun comments da kuma sharing 🥰😘😍




*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }}
___________________________________


https://www.facebook.com/103637491942644/


💫💫 *{{N W A}}* 💫💫




بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم


*BOOK* *ONE*
*PAGE* ➡️51 & 52⬅️




Zaman sarauta tayi ta ɗora ƙafar ta ɗaya akan ɗaya ta ƙura wa Junaid ido sai murmushi take ta zubawa, shi kuwa duk abunda take yana kallonta ta cikin mirror,
Bayan ya kammala shiryawar sa cikin sleeping dress juyowa yayi yana taku cikin nutsuwa yayo kan Ayush yana faɗin "idan kin gama koke-² nakin inaso zan kwanta bacci..


Ɗaga kanta tayi tana kallon fuskar sa cikin rashin fahimta ta miƙe tsaye murya ciki-² tace "mommy tana nan ne?"
Shi sai lokacin ma ya tuna shin ta dawo ne daga asibitin ko kuma tana can har yanzu, yasan halin mom yanzu sai tace zata zauna a gurin Dr. Hasheem!

Bin ta gefen Ayush yayi yana faɗin "let me check her.."
Itama bin bayansa tayi da kallo har ya fice daga ɗakin, zuciyarta fari sol ita kaɗai sai murmushi take yau jin kanta take kamar ba ita ba!
a ranta take faɗin "yanzu zan samu damar aiwatar da aiki na akan Junaid, zan cika burin mahaifiyata, haba yanzu ka fi kyau wallahi amma mutum koda yaushe fuska a ɗaure kamar wanda aka aiko wa sakon mutuwa."
Maganar zuci take kamar wanda take magana a gabansa!
Gaban mirror taje ta tsaya tana kallon kanta a ciki, ga light ɗin ɗakin green colour, fuskar nan sai sheƙi yake...


"Ɓingel! Ɓingel!! Ɓingel!!! kada ki wahalar da zuciyarki akan abun hari na kuma maƙiyina,
Junaid ba mijin Aure bane domin bazamu taɓa barinsa yayi Aure ba indai yana raye!
Ke sarauniya ce, kuma gimbiya, kada ki ƙasƙantar da kanki akan ɗan masaƙina wato shalelen damusa na,
Hahaha! Hahahah!! Hahahaha!!! "


Ayush tayi matuƙar tsorata da jin waɗannan maganganun a ta cikin madubi,
Bayan ya kammala wani irin dariya yake yi har saida glass ɗin madubin ya tsage....


Jaa da baya tayi tana furta "Innalillahi wa inna ilaihi raju'un, wanene kai"
Ji tayi an ƙara tintsirewa da dariya sannan yace "yau zan sanar miki ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login