Showing 42001 words to 45000 words out of 112373 words
Chapter 15 - AGE MATE'S Complete Document book by Momy Fareesa .txt
 Amma bakin ba dad'i"Amma ki zuba mana muci tare zanfi ci idan bani kad'ai bane"batace komai ba ta zuba kamar yadda ya buk'ata"d'an matsowa tayi suka fara ci"shi yafi cin bread d'in da romo"ita kuma naman Ayangance tana danna waya"k'asan zuciyarta tana mamakin wai Ammah ta tafi bata saka An kirata sunyi sallama ba..... k'arfe nawa zaki dinga zuwa wajen Aikin?"8 am, na dawo 1pm "tunda zuwa k'arfe d'ayan ne natashi, kaga bazan zauna ba zan dawo gida"banda ranar Friday da kuma week end"Asati sau 4 ne zuwan"okay Amma kamar wanne shirye shirye ne zasu baki?"Eh to saidai zuwa Monday d'in idan naje mugani"Amma dai nasan Akwai news na turanci da fassarasu"daga k'arfe 9 zuwa goma na safe"sai kuma Akwai shirin *mu gyara muhallinmu* "Amma duk ranar Wednesday ne Akeyi"duk shirye shiryen Akwai wacce zaku jagoranta  tare da ita ne ?"bandai sani ba gaskiya"yayi shiru "can yace"da kamar 7 :30 am zaki iya gama shirinki saina jira ki mu wuce na saukeki"oh wai broth  ba kama san nayi motaba ko?ban gane ba?"ga mota can gefen taka tamuce"uncle mustapha ne  ya siya mun ita tun Ina KD"to dama nace saina samu Aiki zan fara hawanta"Masha Allah! naganta tayi kyau sosai"Allah yasa Alkhairi "da Ameen ta Amsa"d'an shiru ya biyo baya"can yad'an daure fuska tare da cewa"zancen gaskiya ki kula da kanki da nuna keme mutunci da tarbiya ce"domin duk inda mace ta shiga ta nuna Akasin hakan Tofa mutuncin gidansu ta zubar"bance dole ki saka hijab ba, Amma kiyi shigar data kamata"batun jan Aji da kamun kai dole Abaki 100% ta wannan b'angaren"sosai ya bata dariya har tayi murmushi dan kanta ya fashe....so ya kamata ki kama kanki da ajinki wajen iya  hud'd'a da mutanan da kuke Aiki musammun maza"banda sakewa ko yin wata doguwar fira har akaiga jin sirrin juna"nidai shawaran da zan baki kenan...ni meyasa da zaka fara Aiki baka nemi shawarata ba game da yadda zaka mu'amalanci mutane ??"Abazata tambayar tata tazo masa"saida ya shanye romon daya deb'o kafin cikin cool voice d'insa yace"babu komai"Amma ko yanzun bata b'aci ba  Abani shawaran zan d'auka..ya k'are maganar yana murmushi "Adaidai lokacin Abba ya wuce ta gabansu" wanda yayi mamakin ganinsu Ahakan suna cin Abinci cikin kwano guda" su ba suma lura dashi ba"Ahyaan kuwa tab'e baki tayi tana hararan plate d'in tace"saida nayi k'orafi sannan zaka so shawaran?"kuma ni ban yadda ba kafini cin naman ko?"shikenan juyo mana sauran mu cinye"Amma da dare meye zakimun na kwad'ayi?"zan soya maka kifi kaci da yaji"kina nufin shan yaji zaki koyamun?"bayan kema inaso ki dena ci"batace komai ba ta juye musu sauran"shi kuma ya d'auki fanta d'in ya bud'e yafara sha yana lumshe Ido"gaba d'aya jinsa yakeyi wasai beda wata damuwa"to muci mana"kece zaki fara"ni Allah kaine zaka fara ko?"sai yayi d'an murmushi sbd shi kansa yayi mamakin yadda Ayau taketa masa biyayya ba tare daya sha harara ko bak'ar mgn ba"cinya ya d'auka ya yaga "itama saita d'auki wani gefe me tsoka"kafin takai bakinta sai dungure mata lips da sauran cinyar kazar dake hannunsa yayi"Ai kuwa ta kai mata raruma ta wafce tsokar dake jiki tana dariya"hakan yafaru Akan idon mu'az da yake tunkaro inda suke "da Alama dubiya yazo yi.....sai kin biyani Abuna?"uhmm! ni kuwa dame zan biyaka broth?"komai ma"yayi maganar k'asa k'asa"saima lokacin Ahyaan ta lura da mu'az na nufosu"ba k'aramin kunya da nauyinsa na ganin nasu Ahaka tajiba"ita kanta bata san meyasa idonta ya rufe tayi wannan sakewar dashi haka ba?"bayan kusan wata nawa saiya gadama inya zama dole yake tankata"karfa yaga tama damu dashima yayi zaton shishshigi ne..... Atake y'an jan Ajin nata da izzar ta suka motsa"saita mik'e tsaye da hanzari tana jin mu'az na cewa" Abokinah barkanku da hutawa ! ba tare data kallesaba ta gaishesa. ya Amsa da kulawa da tambayar ta yamai jiki?"da Alhamdulillah! ta Amsa ta wucewarta zuwa  sashen su mamah sbd tana so taji dalilin da yasa Ammah ta wuce bata neme taba...... uhmmm ?mutumi nah ka cika k'uminiya da Abu fa"kamar ya?"cewar Dr darma yana d'age gira"saida mu'az ya zauna kafin yace"naga kaida mutuniyar kun shirya ko?"gashi harda cin Abinci kukeyi tare"matsalata dakai sanya Ido"tunda kazo ganinka ya saka ta tafi Ai shikenan"batun shiri da kake mgn nima bansan meyasa muka shirya d'in ba?"hmm ! Anan gaba zaka sa dalilin daya saka kuka shirya"saidai fa kaida ita sai kukayi kamar irin sabbin Auren nan"ga wani kyau kunyi,ita sai tayi kamar Amarya....d'aure fuska uban gayyar yayi tare da cewa "kaga dan Allah kadena zancen daka san bama tabbata zaiyi ba"wannan samun namu dakayi sbd bani lafiya ne"shiru kawai mu'az yayi tare dashan Alwashin ya gama yima dr darma zancen Ahyaan "ya lura ko kallonta beso yanayi,saidai zuciyarsa ta jima da zargin Dr darma ya mace A soyayyar Ahyaan"kodan sbd masifaffen kishinta daya ke nunawa k'arara"jin kansa da izzarsa ya hanashi nunawa yaketa basarwa"Amma duk wanda yasan meye so ya gansu Ahaka dole ya zargi wani Abu...kaga mlm idan tasani gaba zakayi kana gulma kaida zuciyarka pls kaje kawai"okay to shikenan "ya fad'a yana d'age kafad'a ya mik'e tsaye"kana nufin tafiya zakayi da gaske bayan dubiya kazo?"of course zan iya tafiya tunda baka buk'atata"uhmm! kaga gobe zamuzo nida bestie muga friends d'in nata"Amma bana so yarinya sama da biyu tazo gaskiya"ya fad'a yana wani yamutsa fuska"dariya mu'az yayi yace"kana yadda kaga dama darma"wacece bestie kuma?"banza yamasa yak'i yin mgn "shi kuma ya dinga tsokanarsa wai babynsa ce bestie d'in.... Ahyaan na shigowa tsakar gidan ta sami innah Asabe da ummah zaune kan tabarma suna k'us k'us suna dariya"nunawa tayi kamar bata san da zaman suba ta nufi k'ofar parlourn su....ke! yanzun dan ubanki kina ganina Amatsayina na yayar mahaifinki ba:zaki gaisheni ba?"juyowa Ahyaan tayi ta kalleta sama da k'asa tana yamutsa fuska tace"karki koma zaginah! Iyye? kar kiyi mamaki yaya Asabe koni bata gaisheni"Ai tana gadara zata fara Aiki ko?"Aikin banza da wofi"da tayi Aikin Ai gara taje tayi zaman Aure "yo Allah na tuba da Ace y'ata na yawan gantali Asunan Aiki Ai gara Ace tana gidan mijinta....ya Isa haka yaya Asabe! kinzo inda bazan iya jurewa ba"Allah yaraba y'ata da yawon gantali"datayi Auren da shekaran na zagayo ta fito ta tulke mun Agida ba Aure ba karatu balle Aikin "Ai gara tayi Aikin zaifi riba "muna zaune Allah zai kawo mijinta da lokacin zuwansa yayi"da wanda keso da wanda beso"sai dai d'an bak'in ciki ya mutu"ni ban gaji da y'ata ba daga ni har mahaifin ta "to Akan me za'a sama na Ido sai kace bisa kan wani take.... shigowar Abba tsakar gidan yabsaka mamah tayi shiru "da Alama yana cikin Anguwar daya fita beyi nisa ba.....Ahyaan na huci tabar tsakar gidan ba tare data ce komai ba"saidai Azuciyarta taji dad'in kalaman mama, sbd mgn ce da gugar zana ta yiwa inna Asabe da ummah"dan inna Asabe y'arta safiya na nan zaune tana zawarci "daga gama secondary school wani me kud'i ya ganta ya nace yana so"inna Asabe ba wani k'wakwran bincike ta yarda Akayi Auren sbd mijinta bayan raye"Ashe Auri saki Alhajin yakeyi"kuma Auren,yayi ne dan sha'awa ,shine shekara guda ya saketa....dole kiyi shiru sbd kingan shi ko?"cewar  inna Asabe "mamah tace" koda yana nan kikayi Abinda kikayi saina fito na miki mgn"iya Abinda na sani kin riga kin zubar da girmanki Awajena....."zainab karna koma jin bakinki "ba tace komai ba ta wuce d'akinsa dake A bud'e"Abin yasosa ran ummah sbd Aganinta kwananta ne"kallon innah Asabe yayi yace"dan Allah ki dena zuwa min gida tunda dai fitinah ke kawoki"kuka ta fashe dashi had'e da salati tana cewa" ni kake kora dg gidanka iliyasu?"yanzun sbd matarka da y'arka tamun rashin kunya shine zaka goyi bayansu??"bece komai ba ya nufi d'akinsa "da sauri ummah tayi k'unar bak'in wake ta mik'e tsaye ta biyosa"saidai tana shigowa ta samu mama rungume Ajikinsa ya rik'e hannayenta yana mata mgn k'asa k'asa da Alama rarrashinta yakeyi....kukan b'akin ciki ummah luba ta saki"daga Abba har mama kallonta sukeyi"shidai Abba yacika hannayen nata da sauri"Amma mama k'ememe tak'i janye jikinta daga nashi....wlh kaje kuda Allah "ranar kwanana na sameku mamuke da....saurin janye jikinta daga nashi mama tayi ta baro d'akin wanda dama da biyu tayi hakan"tun Asali da yace tayi shiru saita wuce d'akin nasa"tayi hakanne sbd ta k'untatama umman"(hmm kishiya🥹) ,tana kuma ganin plaine nata yayi sai tabar d'akin"taci burin kuma cigaba da yin Abinda zai sosa ran umman in har yaransu basu gidan,tunda batada mutunci...ummah kuwa Allah ya Isa ta dinga yima Abba "harya fito da nufin ya mareta saiga daddy ya shigo tsakar gidan sbd yanzun da innah Asabe zata fita tayi clashing dashi zai shiga sashensu shine da kukanta take sanar masa Abba ya koreta"shine ya shigo ya samu kuma ummah nata haya yaga da furta Allah ya Isa"haba Alh iliyasu!  rabu da ita dan Allah"ya fad'a yana rik'esa"Abba yaja tsaki yana fad'in kije gidanku saina nemeki"wlh bbu inda zanje"sbd na ganku kana rungume da ita ranar kwanana shine zaka nad'e tabarma kunya....tamkar daddy yayi dariya haka yaji"sai kawai yaja hannun Abba suka fita"saidai suna fitowa Abba yaga innah Asabe Atake ya had'e rai"daga k'arshe daddy yace taje gd zasuyi mgn daga baya zaizo gidan nata suyi mgn "shi kuma yaja daddy suka wuce parlournsa.....duk Dr darma da mu'az dake zaune suna lura dasu"dandai basu jin me suke fad'a"saidai Dr darma ransa ya bashi wani d'iban Albarkan inna Asabe da ummah sukayi ma mamah da Ahyaan "sbd itama yaga yadda ta wuce Azafafe"hakan yasa mu'az na tafiya ya wuto cikin gidan"lokacin yamma tayi sosai befi saura 45 minit Akira sallar magrib ba..... Ahyaan na kwance saman cinyar mamy tana tunanin"in sha Allah nan kusa data sami wanda ke sonta zata Amince tayi Auren nan kodan sbd mahaifiyarta ta huta da y'an saka Ido"ita kanta har cikin ranta bata so ta cika 30yrs batayi Aure ba"taga iyayenta da mutanan Arzik'i basu damu ko yada mata mgn ba sai kishiyar uwa da dangin ubah..... k'amshin turarensa da sanyayyar muryarsa da taji ya saka tad'an lumshe Ido "mamy ta kallesa bayan ya zauna tace"ya jikin?"Alhamdulillah ! so nakeyi idan Anyi sallar magrib naje na sake Alluran na fara jin Alamar zazzab'in zai dawo"subahanallahim! Allah ya sawak'a "ya Amsa da Ameen..... Adaidai lokacin kuma sadeeq yayi sallama ya shigo cikin parlourn"ya sha wankan farar shadda yanata k'amshi shida tsiya zance yazo wajen Ahyaan....lolx"Atake mutumin naku ya had'e rai"duk mamy na Ankare dashi"ita dai sunama gama gaisawa da sadeeq ta janye kan Ahyaan daga saman cinyarta  tabar musu parlourn"tana ya mutsa fuska ta gyara zamanta ta gaida sadeeq da suka gama gaisawa da Dr darma" satar kallonsa tayi taga ita yake kallo "saita sunkuyar dakai"yayi k'asa da murya "menene kuma, naga duk kin b'ata rai, kinata fushi??"yafad'a ko Ajikinsa da ganin sadeeq na wajen zaune"itama sai bata damuba ta wani turo baki gaba tace"ba wannan ummah d'in da innah Asabe bace"sai kuma ta saka kuka"beyi mgn ba sai isowa gefenta yayi ya kama hannunta"tashi muje ya Isa haka" batayi mgn ba suka fita daga cikin parlourn.....��
 Adinga sharhi 🥹☺�☺�
wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
 Acc n  2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251
dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba 
Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn
Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba
#Mommyn fareesa 
#Dr Nura Darma
#Ahyaan 
#mr Mahuta
#AA mashi
#mu'az
#Khairiyyah
#Ammah
#Ummah
#ikkhee
7/21/24, 11:01 - Buhainat: *Littafin kud'i ne!*
........Baki galala sadeeq ya saki yana kallonsu har suka fice daga cikin parlourn "ya sauke numfashi zuciyarta na zafi"ya san dama tabbas Ahyaan ba sonshi takeyi ba"ta nuna masa k'arara "saidai yasan sarai Dr darma yasan sonta yakeyi .Amma meye ma'anar hakan da suka nuna ma juna Agaban sa"shin kodai son juna sukeyi ita dashi??"musammun daya lura duk yau Dr darma yak'i sake masa fuska"da k'yar yanzun ya bashi hannu sukayi musabuha....ganin bashida Amsar tarin tambayoyin da yake jero ma kansa ya saka ko mamy dake d'aki beyima sallama ya fito daga cikin parlourn fuska bbu walwala....suna fitowa ya nufi wajen kujerah y'ar tsugunno dake tsakar gidan Ajiye "nuna mata ita yayi beyi mgn ba"ba musu ta zauna"shi kuma yatsu gunnah gabanta yanata kallonta....by surprise tashi lallausan tafin hannunsa saman fuskarta yana goge mata hawayenta"lumshe Ido tayi batayi mgn ba...karna koma ganin kinyi kuka sbd wasu da basuda wani Amfani Agareki "karki manta daga sadda mutum yazo duniya yake fara bud'e shafin littafin k'addarar san"sai ranar da zai mutu yake kawowa k'arshen duka shafukan"dukda bansan meye suka miki ba? Amma raina ya bani be wuce suce kink'i yin Aure sai Aiki ne gabanki"hakan kuma ga wanda keda tauhidi bazai d'aukesa wani Abuba"dan Aure da haihuwa da mutuwa lokaci ne"daya zo ba jira"nasan kinsan Anty zuhurah yayar mu'az "Ayanzun 38yrs gareta kuma budurwa ce"sbd haka komai lokaci ne"ni banga wani jumawar da kika yiba"lura da zamani ya sauya y'an matan kan jima suna karatu kafin suyi Aure....be rufe bakiba sadeeq yabi ta gabansu ya wuce kallo basu isheshiba"Ahyaan kuwa ba k'aramin sanyin kalamansa taji Azuciyarta ba"murya Asanyaye tace"nagode broth"ya kalleta ya girgiza kansa Alamar babu godiya tsakaninsu"ganin tad'an saki fuska Amma tak'i mgn ya saka shi cewa"lallai yarinyar nan har wata k'iba kikayi ko?"ni saima yanzun na lura me mamy take baki ?"harara ta wurgo masa "murmushi ya sub'uce masa ya mik'e tsaye yana fad'in dama sbd A harareni ya saka nayi zokanah! murmushi ya sub'uce mata itama ta mik'e tsaye "kinga lokacin sallah yama kusa"muje kiyi Alwallah ki tafi d'aki "yanzun zasu kawo nefa"to kai Ina zakaje?"idan nayi sallah zance zanje"tab'e baki tayi tak'i mgn ta wucesa"yabita Abaya suka nufi gaban tape d'in"itace ta rigashi fara Alwallah d'in "shi sai yayi tsaye yana kallon"saida taga beda Alamar yafara Alwallah d'in saita d'ago kanta taga ita kawai yake kallo....kayi Alwallah d'in mana"bece komai ba ya matso yafara"itace ta rigashi gamawa"saidai tayi tsaye tana gyara d'aurin d'an kwalinta"sai ji tayi ya yarfo mata ruwa saman fuska"batayi mgn ba bata kuma yi k'ok'arin ramawa ba"ki rama mana"zan rama Amma ba yanzun ba"meyasa ?"baka lafiya ne! nifa na warke bestie" bana ji d'azun kace  Allurah zakaje kayiwa kanka ba?"Ashe kina jin me nake cewa Amma kika nuna kamar baki ganni ba?"kin mgn tayi ta wuce ciki Abinta "shima wucewar yayi suka yi clashing da Isma'il da khaleel zasu shigo cikin gidan"duk sannu da jiki suka masa ya Amsa ya wuce....bayan An gama sallar yad'an jima be shigo ba sbd shine yau yayima limanci a masallacin Anguwar "koda Aka idar saiya tafi chemist yayima kansa Allura yafara sallamar mutane. "saida Aka kira sallar isha'i ya rufe yatafi masallaci...... Ab'angaren Ahyaan kuwa tun bayan ta gama sallar tayi kwance tana tunani"gaba d'aya firansu da Dr darma ta d'azun da suna shan farfesu da kuma yanzun gab da magrib ke ranta"wani Abun idan ta tuna tayi mamaki"wani tayi murmushi,wani kuma ta girgiza kanta"jin zafi yayi yawa ya saka ta cire kayan jikinta ta shiga wanka"bayan ta fito ta sanya kaya mararsa nauyi ta kabbara sallar isha'i"bayan ta gama ta mik'e ta gabatar da shafa'i da wuturi "koda shima ta gama lazimi ta dingayi"sbd kullum nasihar mamah da mamy Agareta shine ta maida hankalinta wajen yin Ibada da Addu'ar neman tsari daga dukkan sharri.lazimin takeyi Amma Aranta tana tunanin koya jikin broth nata?"sbd taga har yanzun be shigo ba....motsin shigowar mamy d'akin ya saka ta d'ago kanta "Ahyaan ki fita kije kici Abinci"ga wannan inji Alh (daddy)"ta fad'a tana mik'a mata ledar"nagode mamy dama daddyn yadawo?"Eh yanzun yadawo daga masallaci"to kawai ta Amsa tana shafa Addu'ar ta duba ledar"Ayaba ce da tuffah "tayi murmushi sbd tasan daddy yana yawan yimata tsaraba dasu tun tana yarinya "hijab d'in ta zare ta fito cikin parlourn"Adaidai nan suka kawo nefa"ta sauke Ajiyar zuciya sbd dama zafi takeji"hamza dake zaune yana Assignment ya saki ihun murna "ita kuma saita wuce kitchen" Ahankali ta zaro tufan guda biyu tafara wankewa "tana waigowa Dr darma na shigowa cikin kitchen d'in rik'e da leda"dama kina nan inata nemanki?"uhmm ya jikin naka?"ta fad'a tana mik'a masa tufan guda d'aya"ya karb'a ya gutsura yana mik'a mata ledar hannunsa "juye mana A plate muje muci ko?"batayi mgn ba ta Amsa k'amshin gashashshen naman na dukan hancinta ta d'an turo baki sadda ta juye tana fad'in ka iya kwad'ayi ko?"waye ya koya mun?"yaya mu'az "fad'i gaskiya dai yarinya"hmmm"wlh ka kiyayeni kona maka Abinda zakayi kuka"okay bara nazo sai kimun ko?"k'in mgn tayi ta juye Ayabar cikin plate ta Aza tufan Asama"saiya matso zai d'auka ta janye"meyasa zaki hanani?sbd bbu kasonka Aciki"wannan ma tufan karin jinya ne na baka"yasaki murmushi yana fad'in babu Abinda zai hana naci"ya k'are maganar yana d'aukar Ayabar guda d'aya ya b'are "ni Allah saika biyani Abuna"ta fad'a cikin shagwab'a "ya shareta ya fita daga cikin kitchen d'in yana tunanin meyasa bata son had'a Ido dashi"itama biyosa Abaya tari rik'e da plates d'in guda biyu tana cewa saiya biyata"Hamza na zaune ya kunnah kallo yana cin Abinci "mamy kuma na dama furar da daddy ya sakata"miye ne ka Amsar mata?kaida baka gajiya"kin mgn yayi ya zauna kan kujerah "Ahyaan itama saita zaunah gefensa tace"ki barni dashi mamy zan rama"ta fad'a tana cigaba da cin Ayabar"wai kina nufin bazaki k'aramin ba?"yafad'a k'asa k'asa"ta ballo masa harara "tana d'aukar tsiren yanka ukku ta mik'a ma hamza dake zaune...yanzun nida na siyo baza'ace nafara ciba saima kyauta zaki fara bayarwa?"tsoka ukku kaima shine kasonka"mik'ewa tsaye mamy tayi tana murmushi ta fita rik'e da kwanon furan "Dr darma ya gyara zamansa ya wani tsuke fuska cikin shan mur yace"kema zan iya hanaki ki ciki Ai"murmushin rainin hankali ta saki tana fad'in tatsuniya kakeyi broth"dukda bance ka bani ba kaine ka kawo mun har inda nake"kaga kuwa wajibi naci"ta k'are maganar tana d'aukar yanka guda takai bakinta tafara ci"har wani lumshe Ido takeyi"shi kuwa uban gayyar tuni yafara ci yana binta da kallon k'asan Ido "daga shi har ita naman ya musu dad'i"daya kusan zuwa k'arshe sai cewa tayi ita za'a barmawa"okay jeki kamun maltinah nasha"batace komai ba ta mik'e tsaye









