Showing 81001 words to 84000 words out of 112373 words

Chapter 28 - AGE MATE'S Complete Document book by Momy Fareesa .txt

23 Dec 2024

12835

da turare sannan ta zauna saman sofa ta yafama jikinta hijab d'in tana hawa online"saima lokacin ta duba lokaci 11:38 pm.... Adaidai nan ya fito daga cikin toilet d'in jikinsa duk ruwa "ya matso yana yarfo mata ruwan"k'in kallonsa tayi sbd wata iriyar kunyarsa takeji duk idan ta tuna yadda d'azun ya rikice mata yana Abubawa masu wuyar fasarah Ajikinta "thanks habibty "yanzun kin tuna Abaya danace Allah yasa wata ran kimun Abinda zaki samu lada?"gashi kinga yafaru ko?"shiru tayi domin ta tuna lokacin"shi kuma lura da har yanzun tak'i sakewa dashi yasaka yanufi gefen bed d'in ya d'auki boxer d'in yanufi gaban mirror yafara goge ruwan jikinsa"ta d'ago kanta ta kalli bayansa Aranta tace Masha Allah! bestie kiyi mgn mana ba kallona Ab'oye zakiyi ba"haba broth niban kallekaba fa"pls naje na kwanta?"k'arfe 12 yanzun inaga tayi Ina zan barki kije?"su mamyn ma nasan sun rufe yanzun"kinga boxer kawai zan saka bana kwanciya da kaya koda vest ce"kema saiki fara koyo ko? k'in mgn tayi"ya saki murmushi yana Ida shafe shafensa ,koda ya tashi saka boxer d'in be wani Ji kunyaba ya janye towel d'in ya saka ya juyo ya kalleta yaga hankalinta na wajen waya "sai kawai ya saki murmushi ya nufeta"kafin ya iso ta d'ago kanta suka had'a Ido "da sauri tayi k'asa da kanta"ya nufi gefen k'ofar ya gyara labulayen jikin windows sannan yak'ara k'arfin AC yakashe haske yabar lamp kawai "bestien bestinta taso mu kwanta ko ?dan Allah zan kwanta Anan kayi hak'uri pls"idan har hakane zuwanki beda Amfani kenan ko?"haba my queen meyasa kike Abu kamar wata y'ar 17 yrs da zata iya gudun miji ? Ahankali tace"to nadena kayi hak'uri "naji taso to"in kuma nina zo wlh zan miki Abinda baki so"be rufe bakiba ta taso"sbd Akwai d'an hasken lamp Acikin d'akin "gaba d'aya duk wani iri take jin ta"shidai yana tsaye saida yaga ta haura saman bed d'in ta kwanta sannan shima ya hauro da bissimillah ya kwanta gefen ta....nidai broth ka d'auki wani pillow d'in mana"ni wannan pillow d'in nawane.... bestie baki gajiya da neman mgn ko?"nida d'akina daga kin samu na gayyatoki har wani doka za'a samun?"to Anan zan Aza kaina in kinada k'arfi ki janye ni"tunda dama kasan k'arfi zaka nuna mun dole ka fad'i hakan "d'an murmushi yayi ya matso ya rungumeta ta baya ta lumshe Ido tana jin yadda gashin gemunsa ke shafo bayan wuyanta"ta lumshe Ido luuuuuu?"can k'asa k'asa tace"bestie bacci pls"bece komai ba yafara tofeta da Addu'a ya tashi yafara yimata tausa"Atake bacci me dad'i yayi Awon gaba da ita"shi kuwa beyi baccinba Alwallah yayi yafara jero nafilfili na nuna godiyarsa ga Allah daya mallaka masa Ahyaan bayan ya cire rai daga tsammanin samunta.sai wajen k'arfe 1 na dare ya kwanta ya rungumeta zuciyarsa fes, bacci me dad'i ya d'aukesa.
washe gari.....��


wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251


dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba


Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn


Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba
#Mommyn fareesa
#Dr Nura Darma
#Ahyaan
#mr Mahuta
#AA mashi
#mu'az
#Khairiyyah
#Ammah
#Ummah
#ikkhee
7/21/24, 11:01 - Buhainat: � *AGE MATES* ��♀�




*59&60*








*Littafin kud'i ne!*






......washe gari misalin k'arfe 5 :18 am"Dr darma ya bud'e kyawawan idanuwansa dake cike da bacci wanda ya tashi ne sakamakon k'arar Alarm d'in daya saka ne"lamp d'in dake gefen hannunsa ya k'arama haske yana sakin guntun murmushi na tsantsar jin dad'i da farin ciki"ji yakeyi kamar baccin y'an mintina yayi sbd yadda yaji dad'in baccin"zai iya cewa tunda yake be tab'a kwanciya bacci yayi shi haka cikin nutsuwa dajin dad'i ba"lallai Aure rahama ne me girma"ya Ayyana Aransa yana kallon yadda mutuniyar tasa ta shige jikinsa kamar zata koma masa ciki tanata baccinta"kallo d'aya zaka mata kasan tana jin dad'in baccin"gashin kanta ya bazu gefen k'irjinsa da gefen fuskarsa"ya shafi gashin kan nata yana kallon choko face nata ta d'an turo baki "sai yaja karan hancinta ya sumbaci lips nata"yana d'an d'ago ta kad'an daga jikinsa"yasan muddin ya biyema wannan kwanciyar tasu zai iya shagala ya rasa jam'i"kuma 5:31am suke tayar da sallah Anguwar..... Ahyaan kuwa kwanciyarta tai k'ok'arin gyarawa ta sake mamuk'esa a cikin barci batare data sani ba.ya rintse idonsa da sauri sbd yadda dukiyar fulaninta ke gugar faffad'an k'irjinsa"murya can k'asa yafara yimata rad'a da cewa habibty tashi muyi sallah karmu makara"idan nadawo zanma goyaki saiki yi baccinki....da k'arfi ta bud'e Idanunta "k'amshin turarensa data shak'a yatuna mata da inda ta kwana"da sauri ta d'an zabura ta janye jikinta daga nasa ta matsa gefe ta juya masa baya sbd wata iriyar kunyarsa takeji."ya saki murmushi yana sauka daga saman bed d'in yace"habibty da kuma irin haka kika farka?yanzun taso muje ciki muyi Alwallah da fitsari ko?"nidai Allah kafara shiga ba kunya zaka bani ba"kuma shine ka tayar dani ko bayan niban gama bacci na ba?"saida yaji tsikar jikinsa ta tashi bisaga yadda tayi mgn"da k'yar yace"I'm sorry madam lokacin sallah ne ya saka nima baccin be isheni ba"to kaje kayi Alwallah karka rasa jama'i ko?"bece komai ba ya wuce toilet d'in "ta sauke Ajiyar zuciya tana tunanin kawai ta bud'e ta fita Abinta"sai kuma ta tuna Ai itama sai tayi wanka"yanzun idan ta koma tayi wanka me mamy zata d'auka kenan?"ta yamutsa fuska had'e da turo baki murya can ciki tace wannan broth d'in baya jin mgn yana bani kunya...tana wannan tunanin ta tashi ta d'auki hijab nata ta saka ta fito masa da jallabiya "tana k'ok'arin rufe ward rope d'in shi kuma ya fito daga cikin toilet d'in"kan idonsa ta fesa mata turare ta nufo gabansa batare data kallesaba ta russinah ta mik'a masa "ya saki murmushin jin dad'i yana Amsa tare da cewa" thanks Aminatu"Allah ya tsaremun ke"tare dakai"yana murmushi yasaka jallabiyar bema Ida gama sakawaba ta shige bath room "ya saki murmushi ya bud'e k'ofar ya fita yaja mata ita.... Agaggauce ta tsarkake jikinta cikin mintinah 5 ta fito Ahankali sanye da hijab nata ta d'auki wayarta ta bud'e k'ofar ta fita ta saka key"cikin sand'o ta shigo cikin gidan"kasancewar daddy shima ya tafi masjeed k'ofar saye take"koda ta shigo cikin bed room d'in mamy hamza ne kawai kwance saman bed "ta sauke Ajiyar zuciya tana cire hijab d'in ta kunnah haske Adak'in"kafin ta nufi ward rope ta d'auki doguwar riga bayan ta cire kayan baccin ta saka ta kabbara salla sbd tanada Alwallah.tana cikin ruku'u mamy ta shigo"ta kalleta tayi d'an murmushi sbd bata san wajen Nura ta kwana ba"tadai d'auka zuwa goma da wani wani Abu ta dawo"tunda sai wajen 11 daddy ya rufe k'ofar....bayan sun idar da sallar ta gaida mamy sannan ta fara Azkhar"tana idarwa kuma tabi mamy kitchen"ta kalleta tace"Ahyaan jeki huta nida baba laure da safnah zamuyi Aikin"kanta Ak'asa tace" dama Abinda broth keso zan had'a masa da kaina "murmushi mamy tayi domin taji ta burgeta "tana kuma saka ran zasu zauna lafiya da Nurah"shikenan me broth Azo Ayi masa Abinda yakeso tunda bazaki je ki huta ba"murmushi kawai Ahyaan tayi suka cigaba da had'a Abin break fast d'in..... Ab'angaren Dr darma kuwa daya dawo be sami Ahyaan ba tama rufe k'ofa"be damu ba sbd yasan kunya da kawaici ne yasaka tayi haka"shima kuma beso Asan nan ta kwana"saiya tura Isma'il yace"ya kirata gefe yace tabada key "shi kuma ya wuce sashen su mamah ya gaida Abba ya fito sbd gidan da mutane wasu nan suka kwana ga hayaniya"yana lura da ummah Amma kallo bata isheshiba "yasan tabbas tana daga cikin masu k'in Aurensa da Ahyaan.Ahanya ya had'u da khaleel ya mik'a masa key d'in tare da cewa" tace tana gaisheka"daga shi har khaleel d'in murmushi sukayi yace"meye takeyi?"tana kitchen Ai"haba kitchen d'in lafiya tana Amarya shine mamy zata barta ta shiga kitchen fisabilillahi?"inaga fa yaya kai take had'ama break fast"sbd Aikin nata dana samu tanayi daban da nasu mamy"okay ya fad'a ya wuce yana jin tsananin k'aunar ta na nunkuwa Azuciyarsa. yasan ko Ada da yake ba mijintaba tana kyautata masa da hakan balle kuma yanzun daya zama miji Agareta "fatansa Allah yabashi ikon kulawa da ita da kyautata mata.da wannan tunanin ya bud'e d'akin ya kwanta bacci"sai wajen k'arfe 8:30 ya tashi"saida yafara gyara d'akin tsab sannan ya shiga wanka"wanda yayi hakane sbd kar Ahyaan tazo tace zata gyara yafiso yanzun ta huta Abinta "da tunaninta mak'ale Azuciyarsa yayi wanka ya fito yafara tsara zazzafan shirinsa.befi mintina 20 da fitowa daga wankan ba ya gama shirinsa cikin wani lallausan yadi ash colour me sharara"har Ana iya hango fara k'ar d'in vest d'isa"be saka hulaba saidai sajensa da gashin kansa da Aka rage wajen Aski kawai ya gyara "ya saka takalmi da Agogon fata farare"wani irin kyau na musammun da k'amshi me kashe zuciyar me shak'a jikinsa keyi.Anutse ya fito ya nufi side d'in su mamy.
Ab'angaren Ahyaan break fast na musammun ta shiryama sarki nata"komai ta jere masa cikin basket ta Ajiye a kitchen ta wuce tayi wanka"cikin sabon lace light pink me zanen baki da da golden brown ta shirya"ta watsa d'aurin d'an kwalin daya fito da kyawun fuskarta,yayinda ta tsara make up"bayan k'amshi babu Abinda jikinta keyi"mayafi golden ta d'auka ta yafa ta fito tana d'aura Agogo ta kalli mamy tace zanje na gaida su Ammah "tanata kallonta tace"to shikenan nima zan shigo zuwa Anjima "dato ta Amsa ta fita rik'e da wayarta "sai k'was k'was takeyi da takalmi me tsini sanye ak'afarta"duk wanda ya kalleta dole ya k'ara kallonta"ta fito sak a Amaryarta.cike da izzar nan taka take takun tamkar wahainiya"duk inda ta wuce saita bar musu daddad'an k'amshin turarukan jikinta....tana shigowa tsakar gidan matan dake zaune kan tabarma suna kari suka dinga bud'a suna kallonta"y'ar innah Asabe dake zawarci tanata jajjayarta da Amarya bakya laifi"itadai murmushi kawai tayi ta gaishesu ta wuce parlourn mama"tana shigowa taji muryar Ammah na cewa"shiyasa nace Akiraka sbd sam wannan Auren be munba Ahyaan ba sa'ar Auren sa bace....one by one Ahyaan kebin mutanan dake cikin parlourn da kallo su 4 ne"Abba na zaune k'asa shida mamah,yayinda Ammah da k'anwar mahaifin mamah me sunah innah habiba suna zaune kan kujerah "saiAnty d'ahara dake zaune gefe(matar Uncle mustapha)"tunda Ahyaan ta lura da fuskar Abba da mamah bbu walwala ta fahimci Ammah tayi Abinda ya sosa ransu"ko sallama kasayi tayi saidai kawai tayi tsaye fuskarta Ad'aure....to Alhamdulillah gama Ahyaan d'in nan"takwara maza k'araso muyi mgn "ba musu ta k'araso ta zauna ta gaishesu "mamah da Abba basu Amsaba "Ammah taci gaba da cewa
"ga mahaifinki nan zaune nace masa ban yarda da wannan Auren da suka had'a baki da kabeer(daddy) suka k'ullah ba tare da saninmu ko shawarah damu ba"meyasa shi yaron ba'a bari yazo ni ya sameni ba??"naji meyasa zaice yafad'a bayan bakiyi masa komai ba??sbd haka dole nurah ya sakeki "mahaifinki ya nuna sai munji ta bakinki....babu kunya ko wani d'ar kai tsaye Ahyaan tace"gaskiya Ammah kina wuce iyakarki"ko Hjy(kakarta mahaifiyar Abba) batada hurumin da zan bi umarninta balle ke"Ina son mijinah bazan iya rabuwa dashi ba"kuma bayan haka bazan tsallake umarnin mahaifinah ba"uwa Uba kuma bazan k'i jinin mamy ba"matar data d'aukeni kamar y'ar cikinta"ta rik'eni da Amana da kulawa da tarbiyata bata tab'a gajiyawa daniba tun Ina y'ar 5 yrs nake wajenta"haba Ammah! meyasa bakya ganin kirkin mahaifinah sai k'orafinsa kullum dakike fad'i?"wlh bbu wanda zai rabani da mijinah"tana fad'in hakan ta saki kukan da babu hawaye ta mik'e tsaye ta fita.....tunda Abba ya haifi Ahyaan bata tab'a faranta masa da burgesa irin yau ba"kusan maganganun dayaso ya gayawa Ammah sune ta gaya mata sbd haka beda buk'atar maimaici"uffan bece ba ya mik'e tsaye shima ya fita.....sam Hjy baki kyautaba ! banga laifin yarinya ba"kuma niban san haka Abin yake ba daban tsaya kika kirashi gabana ba"kalaman yarinyar nan sun nuna cewa bama sau d'aya kikayi kwatankwacin hakan ba"to wlh ki sani saina sanarwa da yaya kina zubar masa da mutunci"cewar innah habiba rai b'ace itama ta fita daga cikin parlourn"Ammah taja tsaki na k'arfin hali sbd hankalinta yatashi dataji Ance za'a sanarwa me gidanta"tasan halinsa be iya fushiba tun suna k'uruciya har yanzun da suka tsufa.yanzun zainab gabanki y'ar ki zataci fuskata ki k'yaleta bazaki tsawatar mata ba?"to yayi kyau bara nabar miki gidanki ki zauna da mijinki da y'arki tunda sunfini mahinmanci"dama gata nakema Ahyaan ba wani Abu ba .Amma tunda kun kasa ganewa shikenan Ai, Allah yabasu zaman lafiya shine nawa....mamah ta sauke numfashi cikin b'oye bacin ranta tace"kiyi hak'uri idan har kina ganin munyi miki ba daidai ba"tunda nake da iliyasu be tab'a cimun zarafi ko Aibatani ba"ko danginsa muka samu matsala dasu koda nice ke banida gaskiya bayana yake goyo"mijinah yana mun k'ok'ari da daidai iya k'arfinsa Amma na rasa meyasa bakya gani Amma?"koda yaushe kina yin Abinda zaki zubar da girmanki Awajensa"shin so kikeyi sai hakurinsa ya k'are ya gaya miki mgn me zafi?"bazan bari haka yafaru ba me miji"ta kare maganar tana gyara mayafinta ta kalli matar Uncle mustapha dake bin mamah da kallon tausayawa tace"ke tashi muje"nifa Ammah ba yanzun mukayi da Abban hanif zan tafi ba saima gobe zamu wuce"in kun tashi ku bari sai mahadi ya bayyanah sannan ku yafi"ta kare maganar tana fita daga cikin parlourn .Anty d'ahara ta dawo gefen mamah tana bata baki"Ahankali mama tace "Abinda Ahyaan ta fad'a shine daidai"har Abada banida kamar Maryam"tamun Abinda wasu y'an uwan nawa basu min ba"Akan me zank'i jininta yakance tare da jinina"shi kansa yaron wlh in kikaga yadda yake kyautata mun zakiyi mamaki tamkar uwa haka ya maidani"ita kanta Maryam wani Abun baya shawarah da ita saini"yanzun haka ya kusan gama ginin gidansa ko uwarsa bata saniba nice yasanar mawa yace sai Angama zai sanar ma da kowa.baya banban tani da Maryam komai zai bata zai bani"ita kanta Ahyaan d'in bakiga irin hidimar da yakeyi da itaba"Amma Ammah Ahaka nurah be mataba"tana masa kallon beda kud'i"wanda itace dai ke bata sani ba"yaro nada rufin Asirinsa. na tabbatar taga motarsa da gidan dayake gini zatayi mamaki"Ai Anty zainab koba'a fad'a ba kasan dai wanda ke matakin babban likitah ya wuce Akirashi da talaka"hakane Allah ya kyauta.... Ahyaan na fitowa tsakar gidan ta d'an daidaita nutsuwarta ta fita ta nufi sashen su mamy"tana k'ok'arin shiga shi kuma yana k'ok'arin fitowa sbd mamy daya shigo ya tambayeta ita, tace masa tana shashen su mamah"sai yabar da sallahun idan ta dawo ta kamasa break fast nasa.....kusan fad'awa jikinsa tayi da sauri tayi baya "shi kuwa idanu ya tsura mata yana matsowa ya rik'e hannunta guda ya had'a da nashi ya rintse yana lumshe Ido sbd k'amshin turarukan jikinta da suka daki hancinsa. saidai sam ita tak'i yadda ta kallesa saima ta sunkuyyar dakai k'asa.... Amarya bakya laifi! shine koki jirani nazo nayi rakkiya?kuma d'azun kika gudu ko?ba kunya naji ba"kuma d'azun nace fa Ina gaisheka ko?nidai ka matsa na wuce da mutane fa"Ina ruwan mu dasu mutanan?"wlh zakija na rungumeki"ta d'an zaro Ido "ya k'yalky'ale da dariya" pls *Mai martaba* nika gyaramun na wuce....wow ! da gaske nike da wannan sunan?"ya fad'a murya can k'asa yana matsowa dab da ita"kanta kawai ta gyad'a masa tana d'an murmushi"thank you habibty! Amma waye yayi sanadin fushinki?"da mamaki ta d'ago kanta suka had'a Ido karon farko"ya d'age mata gira d'aya"sosai taji kunya saidai yamata kyau matuk'a "oya ke nake saurare"ni mai bama wani labarin bestie nane badai Abani ba"tun muna yara nasan halinki balle kuma yanzun da na zama me martaba sunkutukum! ba wannan Ammah d'in bace"kuma yanzun dana ganka na dena fushin"kuma ka dena kallonah.habibty kenan"naji dad'i daya kasance idan kin gani kike jin farin ciki kamar yadda Nima idan naganki ko natuna dake na kanji farin ciki "Ayima Ammah Afuwan dukda bansan laifin taba.yanzun muje ciki na rakaki mu d'auki Abin break fast d'in muje d'akina mu k'arya"parlourn mamy da mutane kar Ace banida kunya"nasan kedai Mai kunya ce"tunda yanzun harni kina jin kunya"Abaya kuwa nasha harara da tura baki ko?"nidai kaje zanzo yanzun"sbd baki son yawo dani?bafa haka bane"to naji muje kuma Allah saikin had'a Ido dani mun gaisa idan muka tafi d'akina.sak'on gaisuwarki na d'azun be karb'uba.kin mgn tayi illah murmushi kawai da takeyi ga hannunta dake cikin nasa yana murzawa"gaba d'aya k'amshin turarukan jikinta sun tafi da imaninsa"ga yanzun yadda yaji taushin hannun nata yaji shi wani iri"sai kawai suka juya suka wuce ciki tana ganin zasu shiga cikin parlourn tafara turjewa"bece komai ba ya cikata suka shiga Atare "mamy ta kallesu da murmushi saman fuskarta tace kin dawo Ahyaan?"Eh mamy "to kizo kiyi break fast mana"batace komai ba ta sunkuyyar dakai"shi kuwa uban gayyar wajen dining table ya wuce ya d'auki basket d'in ko Ajikinsa yace" mamy tare zamuyi break fast da ita fa"k'in tankasa mamy tayi sai harara data wurgo masa"yakama y'ar dariya yanufi k'ofa "saida yafita mamy tace kije mana Ahyaan"batace komai simi simi ta fito yana tsaye yana jiranta..kinsan Allah da kin bari na shigo saina baki kunya.itadai batayi mgn ba suka jera Anutse suna tafiya"Ahaka wayarsa tayi ringing"yad'an yamutsa fuska tare da cewa" sarkin gulma ne! murmushi ya sub'uce mata "Allah da gaske nakeyi bestie"bara kuma kiji"yak'are maganar yana d'aga wayar yakara Akunne bayan ya saka handsfree"Ango Ango!! Abokina Antashi lafiya?"cewar Dr darma"Alhamdulillah ya babynka?"nasan dai jiya bazaka kyaletaba saika samu y'ar mutane ka mam....na shiga ukku!! dan Allah nidai ka kashe ba ruwana"Dr darma yakama dariya yacire handsfree d'in yace d'an isk "duk Abinda kake cewa habibty najinka"sbd haka Anjima zanyi time naka"daga haka ya yanke wayar"ya zaro key ya bud'e k'ofar d'akin suka shiga ciki.....��


wannan book d'in na kudine! idan kina buk'atar siya serious 500 normal grp vip grp 1000
Acc n 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK kituro shaidar biyanki 08100084251


dan girman Allah da dajarar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya siyaba


Bana son kira a what's app kawai zakimun mgn


Idan kika karantamun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitar mun Allah ya isa banyafe miki ba
#Mommyn fareesa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login