Showing 84001 words to 87000 words out of 112373 words
Chapter 29 - AGE MATE'S Complete Document book by Momy Fareesa .txt
 
#Dr Nura Darma
#Ahyaan 
#mr Mahuta
#AA mashi
#mu'az
#Khairiyyah
#Ammah
#Ummah
#ikkhee
7/21/24, 11:01 - Buhainat: � *AGE MATES* ��♀�
*61&62*
*Littafin kud'i ne!*
........... d'akin Ahyaan tabi da kallo sbd ganin komai is very clear"wato broth ya gyara d'akin nan?"ta fad'a Aranta tana cire takalmin k'afarta kamar yadda taga shima yacire nasa"ta d'an lumshe Ido ta kuma koma bud'ewa suna zama a tsakkiyar carpet...tunanin me kikeyi? yak'are maganar yana zaro warmers d'in dake cikin basket d'in yabud'e ta farko.... yad'an lumshe Ido yana had'iye yawu"sbd k'amshin pepper chicken daya daki hancinsa"warmer ta biyu kuma"wainar dankalin turawa ce dataji kayan had'i sai k'amshi ke tashi"yayinda kuma kunun gyad'a ke cikin flast.habibty ko ban fara cin komai ba nasan komai yayi you are the best! Allah yasama Acan babban Abin zaki iya jura"banganeba?"nan gaba kad'an zaki gane"shiru tayi sbd bata fahimci inda zancen nasa ya dosa ba"saita d'auki cups guda biyu ta zuba musu kunun gyad'a d'in"shidai beyi mgn ba illah wani irin mayen kallo dayake bin duk illahir jikinta dashi"Ahankali tace shine ka gyara d'akin ko?"dama nasan sai An mun k'orafin hakan habibty.ko break fast d'in nan dana san zaki had'a bazan barki ba"kina Amarya kuma matar me martaba"sannan sauraniya inake ina yin wani girki yanzun?"balle kuma jiya na gajiyar dake gashi yanzun ma inaso ki dubani"ya k'are maganar k'asa k'asa"itadai kalmar k'arshe ta sakata jin fargaba"fatanta Allah yasa ba murza zata sha hannunsaba"har yanzun breath nata zafi sukeyi....Bakice komai ba habibty?to meye zance?cewa zakiyi ka kyauta me martaba na"murmushi kawai ta saki ta d'auki cup guda ta matso ta kama hannunsa ta saka masa ciki"saita Aza kanta gefen kafad'arsa "ke bazaki shaba habibty?"zansha Amma nafiso ka fara sha"hannunsa guda ya sak'alo gefen cikinta ya matsota sosai jikinsa yana shak'o k'amshin turarukan jikinta"Ahankali ya d'ago kanta ya manna mata cup d'in abaki"ba musu ta kurb'a ,kafin shima ya kurb'a"da haka suka shanye nasa da nata"kafin su cigaba dacin sauran Abincin"har sukaci suka gama ya goge mata bakinta Ahyaan tak'i yadda ta had'a Ido dashi"shi har mamakin ta yakeyi"musammun idan ya tuna Abaya yadda take tsokanarsa da masifesa.tashi muje kiyi bacci kafin Azahar "kinga ni nayi bacci d'azun ke kuma baki yiba ko?"banafa jin bacci pls"kuma mamy zata nemeni fa"kina tare dani d'in zata nemeki?"idan Ada ta nuna bata son kad'aicewar mu to yanzun da muka zama mallakin juna fa?"kima cire ran tafiya kina nan"yak'are maganar bbu wasa saman fuskarsa "tayi shiru kanta ak'asa"ya matso ya Amshe mayafinta"gabanta yafad'i batayi dai mgn ba"taso muje bacci zakiyi"banaso kice komai sbd bana son musu"ni sai naga kamar ma baki wani sona bestie.tunda gashi kina son guduwa daga wajena...Toba Abin jiya zakamun ba?"tayi maganar kamar wata y'ar yarinya"yabita da kallo yana kamo hannayenta in a low voice yace"meyasa bakya so ?kinga ni kuma inaso sbd dan haka akeyin Auren "wancan ma sbd ba gidanmu muke ba shiyasa na hak'ura dashi "in kuma kina ganin ba matsala a shirye nake?"da sauri ta d'ago kanta tana fad'in nidai dan Allah karka fassarani broth ka cikani naje"shareta yayi yaja hannunta suka mike tsaye ya nufi gefen bed d'in da ita ya kwanta ya rungumeta Ajikinsa"tad'an lumshe Ido yana jin yadda zuciyarta ke bugawa ya girgiza kansa shi yama d'auka yadda ta jima batayi Aure ba zata so kasancewa da namiji"Amma sai yaga Akasin hakan "yatsun hannunta ya kallah sai kuma yad'agota suka tashi zaune tayi k'asa da kanta"Ahankali yakamo k'afarta guda ya k'urama ido"sai yasaki murmushi yana furta Alhamdulillah! me hakan ke nufi broth?"idan na sanar miki baza kiji kunya ba?"tayi shiru ta ture masa fuska had'e da murd'e masa kunne"yakama murmushi ya rungumuta jikinsa yana fad'in kina gudu na ko bestie?"bafa haka bane"to kunya kikeji ne?"uhmm"dan Allah ki dena jin kunyata zata cutar damu"yafad'a yana d'ago kanta,tayi saurin lumshe Ido"karan hancinsa da nata ya had'a yana gogawa had'e da sakar mata hucin numfashinsa yana tura duka hannayensa cikin rigarta yana sakin wani irin nishi.....wani irin yanayi me girgiza bawa Ahyaan ta tsintsi kanta Aciki "da sauri ta k'ank'amesa tana shafa gashin kansa zuwa zagayayyen k'asumbarsa suna maida numfashi"daga k'arshe kwanciya tayi yabiyo ta kanta suka fara kissing d'in juna cikin wani yanayi....gaba d'aya ita kanta Ahyaan d'in ta burkice masa "ta sake masa sunata yamutsar juna"Awannan lokaci in bacin gudun yabata kunya da tuni yayi me gaba d'aya"ya tabbatar ya kwanta da ita sai Angane tunda na farko ne.dan komai na jikinsu Dr darma yayi fatali dasu"yayinda Ahyaan bata fargaba tama manta inda suke"sai nishinsu da gurnaninsa ke tashi cikin d'akin"Ahyaan ta zage tana masa Abubuwa masu wuyar fad'a duk ya rikice mata "saida ta samu nutsuwa tukum ta Ankara da yadda suke kwance bbu kaya Ajikinsu"duk kayan nasu da inner wears nasu sun watso su k'asa kan carpet "sauk'i ma sun rufe jikinsu da bed sheet"daga cikinsu Abinda yayi sama kawai ke waje.....washhhhhhhhhh! pls broth zafi kayi hak'uri"uhmmm kawai ya furta yana k'ara shigewa jikinta yana shan nashanunta kamar jinjiri"sai zugi da rad'ad'i suke mata Amma yak'i denawa"hakama lips nata sunji jajir sun fara kumburi"ta kalli Agogon d'akin 11:45 am"ta zaro Ido"sbd iya saninta wajen 9 am suka shigo cikin d'akin....ta rintse Ido ga wata iriyar kunyarsa dake addabarta"da k'yar ta samu ta banbaresa daga jikinta tana sakin kukan shagwab'a ta rufe jikinta....habibty nine fa ? Eh d'in "shikenan Allah bazan k'yalekiba muna nan har Azahar kuma wancan zamuyi"Atsorace ta bud'e Idanunta sai kuma ta rushe masa da kuka"Arikice yace "ya Isa haka habibty wasafa nakeyi"wlh tsokanarki nakeyi fa"babu Abinda zan miki ki tashi muyi wankan ko?"kin mgn tayi ta juya masa baya saidai tayi shirun"cikin rarrashi yace"idan baki saba dani ba Ayanzun sai yaushe kikeso ki saba?"ni banma yi zaton zaki k'i sakewa dani ba habibty"bara na kamiki towel ko?"karma kicemun wanka be hau kanki ba?nidai dan Allah ka bari na fara shiga"kuma baka kalleni ba ?yana d'an murmushi sbd shirmenta ya burgesa cikin rad'a ya matso gefen kunnanta yace"babu inda ban kalleba harna tab'a miki"kema kuma haka"in ma baki yadda ba bara ki gani"yafad'a yana janye bed sheet d'in daga jikinsa"Ahyaan ta rufe Ido illahirin jikinta na kirma"yasaki murmushi ya suturta jikinsa kafin yanufi ward rope ya bud'e ya d'akko mata farin towel yazo yace"gashi my happiness"indai kinamun Abinda kikamun d'azun kinga bani ba fita waje"k'ilan ko wajen Aiki nak'i zuwa"shiru ta masa tana tunanin wai dama haka yake beda kunya kota miyan bacci?"jin motsinsa ya saka ta bud'e Ido Azabure"ya tuntsire da dariyar datayi masa masifar kyau "ta gallo masa harara murmushi na sub'uce mata "kinyi kyau habibty nah"Ina godiya ga Allah daya bani ke"dan Allah Ahyaan karki canza mun kinjiko?nidai zance haka broth"kuma wlh wata ta kiraka saita sani"uhmm! to in bacin Abinki ni ai kinfi kowa sanin bana kula mata ko?"A office fa?"wannan batun Aiki ne"ko kallonsu banayi nake tambayarsu meke damunsu ?"idan ya kama na kalli mace na kalleta irin kallon da shari'a ba bayar shikenan?"Amma ke gaskiya batun komawarki Aiki saina duba"koda zaki koma badai inda bak'in mutumin can ke Aiki ba"shiri ma kawai idan kuna gabatarwa keda shi Abaya in har nagani kamar zuciyata zata fashe haka nakeji Ahyaan"kika zauna kika dinga bani wahala sbd shi kina Jana k'asa yadda kikeso"bayan haka kuma kika dinga saka k'ananun kaya kina jamun kwana da ciwon mara.....na shiga ukku broth! nidai karka jamun"Nima Ai ka wahalar dani ko?"ka dinga k'in yimun mgn "Amma dai kinsan ina sonki ko?"bayan saka ranata na gane"hmm to Ai gashi kinga Allah yasa ke rabona ce ko?"hakane broth"Amma Nima ai nadamu dakai kuma Ina kishinka ko?"na sani Amma bekai nawa ba"karma ki damu nuraddeen na Aminatu ce ita kad'ai "kin isheni komai zaki iya d'aukar duk wata buk'ata tawa"koda bazaki iya d'auka ba Ahyaan zan hak'ura na zauna dake ke d'aya sbd Ina sonki matata"ki tashi ki shiga kiyi wankan zan jiraki"ba'a son jinkirta wankan janaba"zanma d'an fita na siyo miki hand dryer ki dinga busar da gashinki idan irin haka yataso"danma ki sani banida hak'uri saiki kasance me juriya"ya fad'a ko Ajikinsa yana Ajiye mata towel d'in "tsabar kunyar kalamansa dajin dad'in yadda take da matsayi Awajensa yasaka taji zuciyarta wasai"tana jin zata iya yin komai sbd ta burgesa"Ahankali tace "idan har wankan tare dakai zai saka kayi farin ciki sai muyi ko sweet heart?"zanso hakan habibty"dama sbd kina jin kunyata nace kiyi ke d'aya"Amma pls zakizo mu kwana kamar jiya ba wanda zai gane? kinga wani time d'in cikin dare ciwon mara ke taso mun"dana farka gani ga halalinah ko kuwa?"kasa mgn tayi tana tunanin wace irin fitinah ce Allah yayi masa??.......habibty gab nake da hukunta zuciyarki datake kamiki gulmata "ta saki murmushi kawai tare da cewa nidai ka juya zan sauka na d'aura towel d'in"bece komai ba ya juya ta sakko ta d'aura towel d'in "Akunyace ta duk'a ta d'auke kayansu dake yashe k'asa ta Aza saman sofa"shi kuma ya matso ya rungumeta ta baya"ya matseta sosai Ajikinsa yana sinsinar jikinta yace"bana gajiya dake princess"uhmm kawai ta fad'a gabanta nata fad'uwa "saiya d'auketa yanufi bath room d'in da ita yabar k'ofar bud'e sbd ya murza key jikin k'ofar d'akin.saida yara basu da komai na jikinsu sannan suka shiga cikin bath tub d'in "wanda tsabar kunya Ahyaan rufe Ido kawai tayi"da kansa ya musu wanka normal"daga k'arshe yafito ya d'auki hand shower ya gabatar da wankan wajibi "kafin ya fito ya barta ciki"koda yafito bed sheets ya canza , sannan ya saka k'ananun kaya yana duba time 12:35 pm"saiya d'auki wayoyinsa ya matsa jikin mirro ya fesa zafafan turarukansa ya d'auki eye glass bak'i yasaka"Adaidai nan Ahyaan ta fito d'aure da towel ta daure gashin kanta da wani"yabita da kallo ta turo baki ta sunkuyyar dakai "menene kuma habibty?"bakai bane zaka fita"hand dryer zanje na siyo miki daga nan nayi sallah saina dawo"kinsan Ango baya nesa da Amaryarsa ko?"k'in mgn tayi"idan kin gama ki rufe d'akin zan sameki sashen mamy idan nadawo"bance ko bakin get kije ba"sannan ki kirani idan kinje "nidai bakai bane zaka kirani"to shikenan kimun flashing zan kiraki sbd kar kuma na kira ko kina sallah ko baki gama shiryaba"dato ta Amsa"ya matso gabanta "tayi k'asa da kanta"zan tafi Abu biyu nake jira "kimun Addu'a kuma zanyi kissing naki"nidai pls nafayi Alwallah *me martaba*"ban yardaba ni sai kin mun"shikenan kaje idan kadawo zan maka"Alk'awari kika d'auka?"Eh naji"to shikenan,ya fad'a yana nufar k'ofar ya murza key ya bud'e ya juyo"tayi saurin dena kallonsa tace Allah ya tsare hanya"Ameen my love"yafad'a yana fita da sanyayyan murmushi saman fuskarsa.... Ahyaan ta sauke nauyayyar Ajiyar tana fad'in onhni y'asu tawa ta sameni da fitinar broth"ta fad'a tana matsawa ta saka kayanta ta fesa turare ta gyara d'aurin d'an kwalinta tana tunanin dole mamy idan ta lura da yamutsewar kayanta da rashin ganin make up saman fuskarta ta zargi wani Abu"gaba d'aya jikinta ciwo yakeyi"ga breath nata na zafi da lips nata"Ahaka ta yafo mayafin gefen kafad'arta ta jawo k'ofar d'akin ta rufe ta wuto cikin gidan Akunya ce....takalmin bak'i guda ukku ta samu daga bakin k'ofar parlourn sai kuma k'amshin girki dataji"Ahankali tayi sallama tana shigowa"Khairiyyah ta k'yalky'ale da dariya tare da cewa k'awata ki koma gaskiya "harara ta wurgo mata tana k'arasowa ta zauna ta gaisa da K:annan daddy su biyu"suka Amsa da murmushi tare da yimata fatan Alkhairi ga Auren nasu, ita dai tayi k'asa da kai sai Khairiyyah ce ta Amsa "Ahaka mamy ta k'walama Khairiyyah kira"ta tashi taje ta Amso tray d'in Abinci ta kawowa bak'in sannan tace Amarya tashi muje kitchen mu zuba Abinci "kanta Ahyaan ta girgiza mata Alamar ta k'oshi"sai tayi shiru sbd ta lura tana jin nauyin matan dake zaune cikin parlourn "Ahaka mamy ta fito da goran ruwa Ahannunta"suka had'a Ido da Ahyaan "tayi saurin sunkuyyar dakai tana cewa mamy sannu da Aiki"yauwa Ahyaan kije kiyi wanka da sabon dilka na bath room in kinyi sallah saiki shirya ko?"dato ta Amsa taja hannun Khairiyyah suka wuce ciki...suna shigowa d'akin Khairiyyah ta saki shewa tana kallon Ahyaan tace"wlh kun shafi juna ban sanki da wannan k'amshin turaren ba"tun wajen 11 am nake gidan nan mamy tace mun kuna tare da yaya nurah na tabbatar be k'yaleki ba.yamutsa fuska Ahyaan tayi had'e da gallah mata harara tace"banza y'ar saka Ido"idan naje wurin mijinah haramun ne ?da zakiyi ta wani tuhumata"idan baki sani ba ni Ak'agare nake mu tare gidan mu"ta k'are maganar tana nufar gefen ward rope ta bud'e ta d'akko towel"Khairiyyah ta saki baki tana kallonta sai kuma ta kama dariya tana fad'in banga laifinki ba"ni kaina wlh Auren nakeso"Allah yasa dai mutumin nan da gaske yakeyi"tab'e baki Ahyaan tayi tace"muddin dai kika nuna kin damu dashi rainaki zaiyi"garama kija Ajinki"haba k'awata kema kinsan hakan Ai dole ne"Ahyaan batace komai ba ta wuce bath room.
       misalin k'arfe 4:35 pm Dr darma ya shigo cikin parlourn mamy rik'e da ledojin daya yima Ahyaan tsaraba"dukda ransa yabashi tayi fushi dashi sbd ya kirata wajen k'arfe ukku da rabi har sau biyu bata d'auka ba"shiyasa kai tsaye yafara nufo nan sbd yasamu ta huce....tana zaune gefen Khairiyyah fuskarta ba walwala tana duba time har yanzun batayi lunch ba sbd ganin shima beyi ba"ta cakare cikin doguwar riga ta Atamfa me gold ,wacce ta kamata sosai ta fito da shape d'in jikinta"ta k'ara haske da kyau sbd dilkan data k'ara yi"yayinda mamy na k'urya da bak'i"Ahyaan ce kawai da Khairiyyah zaune a parlourn "wacce kema son da biyar ta Ida ta wuce gida"cikin tattausan muryansa yayi sallama yana tsurama kyakykyawar fuskarta zuwa jikinta Ido "yana jin kamar ta taso Aguje tayi hugging nasa"tana jin muryarsa da k'amshin turarensa taji fad'uwar gaba"Khairiyyah ta Amsa sallamar tasa tana fad'in yaya nurah sai yanzun kadawo?"k'awata dukta damu"babu yanda banyi da itaba taci Abinci ita ah ah sbd bata san kai ka....bige mata baki Ahyaan tayi ta wani d'aure fuska ta juya masa baya "ya saki murmushi yana fad'in Allah sarki habibty tuba nake"Ai rarrashinta yaka mata kiyi ko Khairiyyah?"wlh na rarrasheta wucewama zanyi tun d'azun sbd naga dai tayi walwala na bari biyar tayi saina tafi"to Ai kin kyauta"nima ba'a son raina na jimaba"Asibiti wlh Aka kirani"ya k'are maganar Anutse yana zama gefen Ahyaan"sai lokacin Khairiyyah ta gaidashi ta mik'e tsaye tana gyara mayafinta ta d'auki hand bag nata...badai tafiya ba?"cewar Ahyaan Adaidai lokacin da Dr darma yakama hannunta ya saka mata ledar ya matso da fuskarsa gefen tata"Khairiyyah batabi takan suba tayi fitarta....habibty I'm sorry Amun Afuwa kinji?"Ina Asibiti emergency shiyasa"kuma kinga wasu basusan ni Ango bane"hutunma na bari dani dake duk sai gab da zamu tare zamu d'auki hutu"dukda dai nasan ke may be kin d'auka "Idanunta dake lumshe ta bud'e Ahankali tace sannu da zuwa! yauwa ya gidan?"lafiya qlau "shine sbd ana fushi dani Aka k'i d'aukarmun waya habibty?"wlh duk nadamu da baki d'auka ba"shikenan zan dinga d'auka"ta fad'a tana zare hannunta daga cikin nashi tad'an matsa daga gab dashi tana nuna masa k'ofar bed room d'in mamy da hannu"beyi mgn ba saima wayarsa dake ringing ya duba"ita kuma ta wuce kitchen ta zubo ruwa da lemo cikin k'aramin tray tazo ta duk'a ta Ajiye gefen k'afafuwan sa.,kafin ta zuba ruwa a cup ta mik'a masa "thanks"ya fad'a yana Amsa ya shanye ya Ajiye cup d'in murya can k'asa yace "kinyi kyau habibty irin wannan kwalliyar kamata yayi daga ni saike ne"idan baka so saina canza"no kawai banaso kosu khaleel ne su ganki"oh my God! uhmm bakisan matsayinki Azuciyar deen ba ko?"tayi murmushi kawai ta mik'e tsaye da gayya take juya mazaunanta ta wuce dining area ta zubo musu wainar faran shinkafa da miyar taushe dataji ganda da naman kai"Anutse ta iso ta Ajiye gabansa "sbd ya sakko k'asa kan carpet ya zauna"Ahankali yace"mamy fa?"tana ciki da bak'i "okay"yafad'a yana gyara zamansa "ita kuma ta duba ledar ,ice cream ne da shawarma sai su chacoolates "ta saki murmushi tare da cewa Nagode"beyi mgn ba sai Abincin daya d'iba yafara bata"ta nok'e kafad'arta tana nuna masa d'akin baccin mamy"ya d'age gira had'e da cewa Ina ruwana ko gabansu zan iya ciyar dake?"batace komai ba ta Amsa badan tasoba"daga bisani kowa ya dinga ciyar da kansa har suka idar"ta kwashe kayan zata shiga kitchen mamy ta fito tare da bak'i "da sauri ya gaidasu sbd Aminnan tane.Ahyaan kuwa k'in fitowa tayi daga cikin kitchen saida ta daidaici yafita sannan ta fito"ta sami mamy zaune"Ashe yamaso yashigo cikin kitchen d'in mamyn ta koresa"Ledar ta ta d'auka ta nufi d'aki,tana shigowa ta sami wayarta na ringing "k'irjinta ya buga dataga shine"tana d'auka yace"habibty kinga kink'i fitowa kuma mamy ta hanani shiga kitchen d'in ta koreni.karka damu sweet heart Ai Anjima muna tare ko?"hakane dama wanka naso kizo kimun nasan mamy bazata barki ki fito ba ko?"uhmm"ka barshi da dare zan maka"yanzun ka daure kayi da kanka"to habibty karkiyi nisa da wayar zan kiraki idan na fito"daga haka sukayi sallama....da dare bayan sallar isha'i suna zaune a parlourn, su Ahyaan Amarya har An shirya jiki duk turare tana tunanin taya zata fita? Dr darma ya shigo da milk d'in jallabiya Ajikinsa wacce tayi masifar yimasa kyau "sai k'amshi ke tashi Ajikinsa"Anutse yayi sallama ya shigo "sai Akayi sa'a Ahyaan na zaune kan kujerar dake gefen k'ofar shigowa"hakan yasa ya zauna gefenta"da sauri tace sannu da zuwa"yauwa habibty tashi muje ki damamun fur...babu inda zataje"ka bari in kun koma gidanku kasakata duk Abinda kakeso Amma banda nan"bana son rashin ta Ido"idan jiya Alh yabarta taje kasakata Aiki to yau nina hana ta kwanta ta huta"beyi mgn ba ya mik'e tsaye yafita cikin fushi"itama Ahyaan kamar zata fashe ta tashi ta wuce d'aki...Adaren ranar sun raba dare suna waya da chats na zazzafar soyayya itada Dr darma "itadai mamy murmushi kawai tayi data lura Ahyaan ma taji haushi"ita tayi hakane sbd darajan Ahyaan d'in,tasan kuma halin dangin mahaifinta ,gashi suna yawan sintiri Agidan karsu dinga lura tana shiga da fice daga d'akinsa zuwa nan suyita y'an maganganu"fatanta sati 3 d'in yacika su koma gidansu.
     washe gari bayan sunyi break fast"Ahyaan na zaune sanye da shadda riga da siket ta buga d'aurin ture kaga tsiya"tayi wani irin shegen kyau kamar kasaceta ka gudu"fuskarta babu walwala son ganin mijinta takeyi"shi kuma yana fushi da mamy duk yau be shigo









