Showing 30001 words to 33000 words out of 82824 words
Chapter 11 - BABBAN YAYA Book Complete by Fauziyya S Madaki.pdf
tuzuru
ne"
Babban Yaya baice komai ba yanzun ma, Shide fatansa yarabu da wannan tsohon lafiya,
abokan nasa ne sukace "ai yanada Hankali, yanzu awannan zamanin ba kowanne Yaya ne zai
debo qannan sa yakawo su ganin dangi ba"���
Baba Habu yace "Eto tanan Kuma yayi qoqari"
Ya kalli Babban Yaya yace "dago haka, muje gida muci abinci kun debo hanya"
Sai a lokacin Babban Yaya yadago, fuskar Nan tasa a daure, babu wasa, haka suka tafi gida,
yanbiyu da Waheeda suka zubawa kowa abinci, duk da yaran baba Habu suna zaune aqauye
ne hakan baya Hana ganin tsantsar kamar dasuke dasu Babban Yaya, kana ganinsu kaga jini
daya.
Baba Habu ya kalli Babban Yaya yace "Ai kamata yayi daga Nan kunufi gida can Niger, can ma
kuje kuga yan'uwa"
Sani yayan Yahya yace "qwarai Kam baba, kaga Yan biyu da Waheeda ma Sai suhau a male,
nasan basu taba Hawa ba"
Babban Yaya yace "saide wani lokacin baba, saboda makarantar su, idan aka musu hutu, Sai
muje"
Uzurin daya basu ne yasa suka amince da maganar tasa, Amma badan makaranta ba, yasan
Sai sunje.
Washe gari suka fita ganin gari da safe, Waheeda wani Riga da wando tasaka, kayan sun
kamata sosai, amma data saka dogon hijabi babu Wanda yake ganin ta, sunga gari sosai, sune
har Rafi ganin ruwa, su Sa'ad suna tareda su Yahya, shikuma Babban Yaya yana bayansu
Waheeda yana tafiya yana danna wayarsa.
Fakar Idonsa Waheeda tayi, tacire hijabin Nata,hips dinta yacika wandon taf, sannan ta tattare
qafar wandon, tashiga ruwan tafara wasa, suma yanbiyu da sukaga Babban Yaya hankalinsa
yana kan waya suma suka shiga, dago Kansa yayi ya gansu suna wasa, bece musu komai ba
yanemi waje ya zauna yaci gaba da abunda yake
Cikin tashin Hankali yanbiyu suka fara Kiran sunansa, suna nuna masa Waheeda, yana dago
Kansa ya hango Waheeda acan tsakiyar ruwa tana mututuwa idonta Sai juyawa suke ruwa
yana gaba da'ita, baisan lokacin da yayi jifa da wayar ba, ya qwala mata kira, sannan yanufe ta
da gudu
Yanbiyu suka futo da gudu sukayi wajan su Yahya da Sa'eed zasu fada musu
Batare da tunanin komai ba, Babban Yaya yafad'a cikin ruwan, kafin ma ya qarasa wajan ta
hartasha ruwa ta suma, d'aukota yayi tamkar ya dauki jaririya
Cikin tashin Hankali yafara tatta6a jikinta yaji shiru, jikinsa ne yad'auki rawa, fuskarta yakama
yariqe yana fadin "ke! ke!! Dan Allah karki tafi"
Jijjigata yake yana fadin haka Amma Waheeda shiru ko motsi takasa, gaba d'aya yanemi
nutsuwar sa Yarasa, gabansa yafara fad'uwa kana Kallan faffad'an qirjinsa zaka tabbatar da
haka, ta hanyar bugun zuciyar sa, shiru yayi yarasa abin yi, tunani yayi Ana danna cikin Wanda
yasha ruwa, yasaka hannunsa akan shafaffan cikinta ya danna Amma ruwa be futo ta bakinta
ba, zuciyarsa ce take bashi wata shawara yana yakicewa, daga qarshe Sai ra'ayin zuciyar tasa
yabi, saida ya qarewa lallausan pink lips d'inta kallo, sannan ahankali ya sunkuya yahad'e
bakinsu waje d'aya�����領����儭?
Duk yanda zuciyarsa take gargad'insa akan kar yayi komai Bayan iska dazai hura cikin bakin
Nata, hakan bai samu ba, laushi da Kuma santsi irin na lips din Waheeda ya d'ebeshi yafara
kissing dinta,wannan ne Karon farko daya ta6a kissing din mace a rayuwar sa,wani irin dad'i yaji
sosai,saida ya tsotsi lips dinta son ransa, sannan yahura mata iska cikin bakinta da qarfi,
sannan ya d'auke lips d'insa daga kan Nata.
wani irin Tari ne yataso mata, a Hankali tafara bud'e idonta, harta bud'esu gaba d'aya, ta d'orasu
akan Babban Yaya daya zuba mata ido yana Kallan ta, babu Wanda ya tankawa d'an'uwansa
acikinsu, Sai ido dasuka zubawa juna, kowa yana tunani cikin Ransa, tsantsar kyawun
dan'uwan Nata take kallo, haqiqa yahad'u harya gaji da had'uwa, shi abin sone ta kowanne
fanni,ita kanta tana sarawa yayan nasu wajan iya Gayu dakuma d'aukar wanka.
idanunta Babban Yaya yake kalla a zahiri, Amma abad'ini yayi Nisa cikin tunani, inama zata
soshi kamar yanda yake sonta?koda yaushe zuciyarsa tana fad'a masa cewa, bashida mata
Sama da'ita, ita din tasa ce shi kad'ai, but tayaya hakan zai kasance?
To Alhamdulillah free page yazo qarshe �弗
Gashi zan Dena yimuku posting Baku fadamin suwaye iyayen Naufal da Waheeda
ba������
Dama nafada muku BABBAN YAYA na kudi neko?
Ina Wadanda suke buqatar jin qarshan labarin? Kwamacala tana gaba aradu, yanzu aka fara
wasan ���������
Da abaka labari gwara ka bayar ������
200 posting daya a rana
VIP 400 posting biyu a rana
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Zaku turo shedar biya ta wannan number������
08033300034
Ga masu kira, text message, whtsapp, duk ku nemeni ta wannan number������
08033300034
Next Novel SHAHAB.....
Salonsa daban yake, zaizo muku bada dadewa ba ���������
Amnah El Yaqoub ����?
1/28/22, 20:50 - Ummi Tandama���: Jikinsa ne yayi Sanyi Bayan tunawa da irin qalubalen
dayake gabansa akan hakan, ahankali yakawar da fuskar sa Gefe, sannan ya tashi zaune
yakama hannunta yariqe yana kokarin tashinta, jitayi kamar bashida qarfi, taga jikinsa yayi
Sanyi, shi kuwa Babban Yaya yanayin daya shiga ciki ne bai gama sakinsa ba, ashe haka
akeji? Kokuma de shine yaji dadin sosai saboda wadda yake soce yayiwa kiss din? Tashi tayi
zaune, har zuwa lokacin hannunta cikin nasa, tana 'Dan qaramin Tari kad'an, a taqaice yace
"Sannu"
'Daga masa Kai tayi tace "Babban Yaya da yanzu na mutu, nide mubar Garin Nan, tsoro nakeji"
Fuskarta yariqe yana Kallan qwayar idonta yace "kidena cewa Zaki mutu, banaso"
Murmushi tayi masa, kafin tace wani abu su Yahya suka qaraso,'yanbiyu suka jata zuwa
gida,tafiya suke a hanya gaba d'ayansu suna jajantawa juna akan abinda yafaru
Da daddare kasa bacci yayi, haka ya dinga juyi akan gado hannun sa yana kan mararsa datake
masa wani irin mugun ciwo, yana tuno laushin lips din Waheeda saiyaji kamar yaje yaqara��
喫�����領����儭?, Sai gab da asuba yasamu bacci ya d'auke shi Bayan ya kwanta
rub da ciki, saida ya makara sallar asuba, baida tsarki, saida yayi wanka sannan yayi sallah
sakamakon wani irin mafarki da yayi na Waheeda me dadi.
Sai wajan shad'aya
'yanbiyu suka kawo masa abinci, yanaci kuwa yafuto tsakar gida d'aukeda kayansu, koda ace
Waheeda batace tanajin tsoron Garin ba, ya zama dole sutafi, bazai juri rashinta atare dashi ba,
idan ta mutu a wannan qauyen shi waya kama kenan? �����
Baba Habu yace "a a, ya naganka da Kaya? Ina zakaje"
Kasa yayi da Kansa yace "baba anmin waya ne a wajan aiki, Ana nemana, shiyasa zamu tafi"
"to Amma tafiya babu shiri Naufal? Meyasa bazaku Bari Sai goben ba?"
Murmushi yayi yace "baba zamu sake dawowa"
Haka yahad'a kan qannansa kowa yahad'a kayansa, suna saka kayansu cikin booth din motar
wasu samari suka qaraso wajan Babban Yaya suka bashi wata latter, dubawa yayi sannan yayi
murmushi, ya Kalle su yace "inde kayan Ball ne, zan turo muku dashi, harda takalma"
Ihu suka Hau yi kowa yana qara yimasa godia, inna Haajara tacika su da kayaiyakin qauye su
manshanu da Kuka, dakuma kindirmo, haka suka tafi cikeda kewar 'yan'uwan su su Yahya.
Washe Garin ranar dasuka dawo daga qauye, Daddy da Ummah da Uncle Usman suna zaune
afalo suna kallo, Sa'ad da Sa'eed suka shigo falon kansu aqasa, agaban Ummah suka zauna,
uncle Usman yace "to 'yanbiyu mekuke sone Naga Kuna sunkuyar da kanku?"
Sa'eed ya Sosa qeyarsa yace "Uncle Dama... Dama uncle..." saikuma yayi shiru yana zungurin
Sa'ad
Daddy yayi dariya yace "tunda kaga haka ai zancen bazai wuce na neman kudi ba zasu sauya
mota, aikinsu kenan, kuje wajan yayanku yabaku, shine me kudi"
Murmushi sukayi, Sa'eed yace "Daddy Bahaka bane, dama gidansu Hassana ne akace muturo
akai kudin gaisuwa"
Uncle Usman ya gyara zama yace "a a, babbar magana, kuce abun yazo" ���
Sake sunkuyar da kansu sukai cikin kunya
Daddy yayi murmushi yace "Kundage de Kuma yanbiyu zaku aura kamar ku,kuje ku kiramin
yayanku, ai dashi yakamata kufara magana, shikuma saiya fad'a mana"
Tashi sukai suka nufi wani daki kusa da 'Dakin Babban Yaya, babu komai acikin 'Dakin Sai
kayan Ball, dagashi Sai qananun Kaya da ball, yana bugawa shi kadai, zama sukai suna Kallan
sa, daina abinda yake yayi, ya dawo kusa dasu ya zauna yace "twins ya akayi ne?"
Sa'eed yace "Babban Yaya mun dade bamuyi Ball bafa"
Kallan sa yayi yace "shine matsalar?"
Sa'ad yace "Babban Yaya wallahi ba'ita bace, gidansu Hassana da Hussaina sunyi magana, mu
turo akai gaisuwa, Dan Allah Babban Yaya kacewa su Daddy a saka harda ranar ma gaba
daya"
Babban Yaya ya saki murmushi yace "um Um... Ashe aure kukeso shine kuka qi magana?"
Dariya sukayi dukansu, yace "to shikkenan, idan nagama zanyi magana dasu Daddy"
Godia sukayi masa sannan suka fice daga Dakin, yana ganin fitarsu yazube a wajan, yafada
duniyar tunani, Sai yaushe ne matsalar sa zatazo qarshe ne? ��
Ko awa d'aya bai qaraba yanufi wajan su daddy Bayan yayi wanka yagama shirya wa, Kansa
yana qasa, Bayan yagama yimusu bayanin abinda yakawo shi, uncle Usman yace "yanzu Kai
haka kaza6awa rayuwar ka? Maryam qanwar 'yanbiyu tayi aure, abar wannan maganar ma, ita
mace ce, toga 'yanbiyun suma sunyi magana, Naufal, yakamata ace ka nemawa kanka mafita,
zamanka haka bazai iyu ba, musuka fara fad'awa maganar, muka turo su wajanka, munyi
tunanin hakan zaisa kaima ka kawo taka Sai ahad'a ayi gaba d'aya, ashe har yanzu kana Nan
kakasa tsaida magana d'aya, maganar gaskiya bazai iyu su Sa'eed su Riga ka aure ba, muna
so Kai kafara saboda kaine Babba, tayaya zasu auri Yara sukawo su gidan Nan, Yara su dinga
gaisheka a matsayin yayan mijinsu suna ganinka babu aure ba?, saboda haka mun yanke
shawara, bazamu hanasu Kai gaisuwa ba, Amma babu maganar sa rana, saka rana Sai Bayan
bikinka, kaikuma za'a saka ranar ka yanzu, Kai saka rana, sukuma Kai gaisuwa, Bayan bikinka
Sai ayi nasu, akwai yarinya me Hankali sunanta Ummi, kama Santa, Nan maqo tanmu take,
Bama saikaje ganintaba bare Asamu matsala, kawai za'a saka ranar, tashi katafi "
Tunda Uncle Usman ya fara masa magana yarasa gane Ina yake zaune? Jiyake kamar a
mafarki Wai shi za'a had'a da ummi, yarinyar da kowa ya Santa batada kunya, sude burinsu
shine yayi aure Amma babu ruwansu da yarinyar ta dace dashi ko bata dace ba, tasa qaddarar
kenan kullum idan yazo Nigeria Sai anyi masa maganar aure, Bai iya cemusu komaiba Sai "to
Uncle" daga Nan yatashi yanufi d'akinsa yana tafiya yana had'a hanya, domin kuwa wani irin
baqi-baqi yake Gani, yana bude kofar d'akinsa yana kokarin shiga har bige goshinsa yake,
Amma baidamu ba, abinda yake ji acikin zuciyar sa yafi bige goshin zafi,kulle Dakin yayi yafad'a
kan gadon sa, wani irin hawaye me zafi ya silalo daga idanunsa, lokaci daya yaji duk duniyar
tafita a ransa
Bashida wata sauran dabara illa ya kar6i ummi a matsayin matarsa, basu bashi Dama yaje ya
ganta Bama bare yayi wata dabarar daya saba yarabu da'ita, tabbas yasan Ummi, yarinyar
akwai muni ba laifi, ga rashin kunya, jikinta ne kawai me kyau, tsakanin gidansu da gidansu
Babban Yaya gida uku ne a tsakani
***
Abu kamar wasa washe gari aka saka ranar Babban Yaya da Ummi ,wata uku kacal,Amma ba'a
saka date din Daurin auren ba, Sai ankai lefe,duk wani hidima da akeyi na al'ada Daddy ne
dakansa yayi ta
yau su yanbiyu sukai candy Sai abun yahad'u ya zama kamar wani 'Dan qaramin biki ake, har
zuwa lokacin Babban Yaya yana d'a kinsa a kwance, duk abinda yake faruwa hajiya Anty ta
fad'a masa ta waya saboda taje 'Dakin nasa taji shi a rufe,saide duk text din data masa babu
guda d'aya da yayi mata replay
Acan makaranta kuwa, Waheeda saida ta jira su 'yanbiyu suka gama party a school sannan
suka taho, yau driver bai d'auko suba, da kansu zasu taho, suna futowa daga get din
makarantar, wani matashi me cikar kamala da kyau, gashi 'Dan Gayu, ya doko musu sallama,
Ihsan ce ta amsa masa, yajuya yana Kallan Waheeda yace "qanwata idan babu damuwa Dan
Allah inaso kibani number ki"
Waheeda ta tuna karonta da Babban Yaya saita qi bashi amsa tajuya masa baya, murmushi
yayi yace "haba qanwata, kamar Wanda zan sace ki?"
Intisar tayi murmushi tace "Gaskiya Yayanmu yahanamu kula samari, Amma zamu baka
number sa, idan ya amince shikkenan"
Murmushi yayi yace "gaskiya kun birgeni, daga Gani daga gidan tarbiya kuka futo, insha Allah
zan nemeshi, yabani Dama indinga zuwa muna gaisawa da qanwata"
Yaqarasa maganar yana Kallan Waheeda, itade ba tace masa komai ba, saboda idan ta tuna
Babban Yaya da police station din dataje, da 6atan wayarta, saitaji duk samarin sun fice mata
Arai
Number Babban Yaya Intisar ta bashi, sannan suka tafi, duk inda sukabi Sai an Kalle su,
kyawawan yanmata su uku, kana ganinsu kasan ba hausawa bane, napep suka Hau yakaisu
har 'kofar gida, suna shiga falo suka tarar da Hajiya Anty taci kwalliya, wuyan ta da kunnanta
Sai qyallin gold suke, matar ta'iya daukan wanka na fitar Hankali,yar Gayu ce ta qarshe, raba
Goro da alawa take, ga Kuma kudi Nan agaban ta dami dami, zama Waheeda tayi akusa da ita,
jikinta yana gogar Nata.
Tad'auko alawar guda d'aya tana sakawa a bakinta, sannan tacire hijabin jikinta, dogon gashinta
ya baiyana,kwanciya tayi tareda d'ora kanta a cinyar hajiya Anty,sannan tace "Anty kayan me
kike rabawa"
Ummah tace "bansan yaushe zakiyi Hankali ba waheeda, kin sameta tana aiki memakon ki
temaka mata, saide kihau cinyarta"
Bakinta ta turo gaba cikin shagwa6a tace "Ummah Anty cefa"
"eh saboda Anty ce saiki kashe mata cinya"
Hajiya Anty tayi murmushi tace "Goron saka ranar Yayanku ne, yau ansaka masa rana,su
Sa'eed Kuma ankai musu gaisuwa"
Da Waheeda da 'Yanbiyu lokaci d'aya suka matso kusa da Hajiya Anty sukace "Babban Yaya?"
Hajiya Anty ta d'aga musu Kai, haba ai da gudu Waheeda tayi d'akinsa, tura kofar tayi tashiga ta
ganshi a kwance, ya rungume Fillo a qirjinsa, cikin murna ta fad'a Kansa tana sakin ihun murna,
yana jin yanda aka fad'o Kansa yasan ba kowane zaiyi masa hakaba Sai ita, yatsina fuska yayi
sannan ya tureta daga jikinsa yace "Yaushe zakiyi Hankali ne?"
Cikin farin ciki tace "Babban Yaya, Dan Allah da pink colour da blue, dakuma green wanne ne
yafi kyau?"
Cikin mamaki ya daga Kansa ya kalleta batare daya tashi ba, yace "meyafaru?"
Dantsan hannun sa takama ta riqe, tace "sonake kafadamin wanne ne yafi kyau saimu dakko
ankon bikinka"
Wani irin baqin ciki ne yakama shi,cire hannunta daga jikinsa yayi,ya maida Kansa fillo cikin
damuwa yace "ni banason auren"
Bata lura da yanda yake rabata da jikinsa ba tasake matsawa jikinsa tace "Meyasa Babban
Yaya?"
Juyowa yayi yana Kallan ta, yace "Akwai yarinyar danake so"
Cikin farinciki tace "wayyo Allah, Babban Yaya Dan Allah wacece?"
Kallan ta yayi yakasa magana, zuciyar sa ce take zugashi akan yafad'a mata, to Amma tayaya
zata dauki maganar?, qalubalen dayake gabansa dangane da fad'a mata wannan maganar ba
qarami bane
Waheeda tace "Babban Yaya nikake kallo, wacece yarinyar?"
Ajiyar zuciya yayi yace "Sunanku d'aya, kamar ku d'aya"
Wani irin fari tayi da idonta tace "Dan Allah Babban Yaya kakaini wajan ta mugaisa, ka nuna
mata ni, kafad'a mata nice qanwarka wadda kafi so"
Lumshe idonsa yayi yabud'e, sannan yace "zan kaiki, Amma karki fad'awa kowa wannan
maganar, sirri"
Dariya tayi tace "bazan fad'a ba, Babban Yaya kasan me? Wallahi inaso kayi aure, sonake
Naga matarka ta haihu, muga dawa yaran zasuyi kama"
Tashi yayi zaune ya kalleta yace "ke har farinciki kike da bikin ne?"
Tace "sosai ma, wallahi inaso kayi aure"
Cikin wata irin gigitacciyar tsawa, wadda bata ta6ajin yayi mata irinta ba yace "tashi kibarmin
dakina, tunda farinciki kike da aure na"
Tace "Babban......"
kafin ta qarasa yatashi tsaye cikin fishi kamar zai rufeta da duka, tana ganin haka tatashi tsaye,
jikinta yafara tsuma saboda tsoro, qwalla ce tataru a idonta, tafuto daga Dakin cikin sanyin jiki
Ayi hakuri da wannan ba yawa, muna tayaka murna Babban Yaya ���
Bazanyi zagi ba, Amma duk wacce ta karanta batare data biyaba, nabarta itada mahaliccinta,
saboda babu yafiyata aciki
Amnah
1/28/22, 20:50 - Ummi Tandama���: Tana fita daga d'akin ya zauna akan gadonsa tareda
dafe Kansa da hannun sa�丹��領����儭?
Ita farinciki ma take, meyasa bazata fahimceshi ba? Yace sunansu d'aya, yace suna kama,
tayaya zai futo fili yafad'a mata gaskiya? Tayaya zata fahimce shi? Mezai fad'awa iyayensu idan
suka ji daga inda maganar tafuto?
Kansa ne ya Sara, yazube akan gadon yana fadin "hasbunallahu wa ni'imal Wakeel"
Bayajin zai iya rayuwa batare da Waheeda ba, wasu hawaye ne masu zafi suka zubo masa, ya
cusa Kansa cikin fillo yana kuka babu me lallashi kamar ba Babban Yaya ba ���
Tana barin 'Dakin nasa, d'akinsu tashige, ta zauna agefen gado tana Kallan p.o.p din 'Dakin,
'yanbiyu ne suka shigo, intisar tace "kekuma lafiya kikayi wani iri kamar marar lafiya?"
Cikin damuwa tace "Babban Yaya ne"
Ihsan da intisar sukasa dariya, Ihsan tace "to me yamiki Kuma?, kema da rawar Kai daga jin
ansa masa rana kika d'iba da gudu kikaje"
Kallan su tayi cikin damuw tace "Wai baya son auren ne"